You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

plate din,ta
gagara daga idanunta saboda yadda takejin kowanne motsi nata ita yake kallo,ranta
ya dinga baci kadan kadan,wannan wanne irin kallon wuce qa'ida ne?. Ta aje kallo a
muhallin mazan bariki,wanda yawancinsu suna amfani da wannan hanyar idan sunso
dilmiyar dake su afakaki komarsu.....wannan dalilin ya sanya da wurwuri take qarawa
namijin da ya fiya kallon wuta. Amma wannan karon nasa kallon sai taji ya banbanta
da nasu,don nashi kashe mata jiki yakeyi,ya kuma aza mata wani kwarjininsa sosai da
har yake hanata sakewa.

Tsoro sosai taji sanda taji ana lalubar tafin hannunta ta qasan
kujerar. Ta fidda idanu waje tanason fahimtar waye,saidai ya bata haske ta hanyar
cewa.

"Miqo min tissue paper dincan please" Da wani narkakkiyar murya. Kallonsa tayi ya
kashe mata ido daya,ta janye dubanta da sauri tana tura masa tissue din,ya dauka ya
aje gefe yana ci gaba da cin abincinsa tabbacin ba amfani zaiyi da ita ba kenan.

Tana ji tana kuma gani yaci gaba da murxa tafin hannun nata ta qasan
table din,lallausan tafin hannunsa yana saukar mata da wata irin kasala da kuma
tsoro,bai bata dama ba ballantana ta miqe ta nesanta kanta dashi,ba kuma zata iya
nunawa kowa abinda yake faruwa ba.

"Amman adda.....you look familiar,tun randa kuka iso Maldives naji kaman na taba
ganin face dinki......kin taba zuwa asibitin SAMHG?" Musaddiq ya shigo da maganar
cikin hirarsu. Duban musaddiq tayi tana qoqarin daidaita yanayinta kada wani ya
fahimci akwai abinda ke faruwa under the table.

"Eh......kaman sau daya ba......na taba kai wata....." Zancanta kuma sai ya
katse,ta maida dubanta kan fuskar anni. Duk tsahon watannin da kwanakin sai yanzu
fuskar ta dawo mata fes cikin kanta. Matar nan data fadi wajen sallah asma dinta
taso tashi.

"Exactly anni itace..." Ya fada yana sakin murmushi sosai gami da ture abincin
gabansa.

"Anni ya akayi kika samota?.....wannan data dinga mana masifa saboda mun barki ba
kowa a wajenki.....wannan dinnan dataqi bayyana kanta bare ki gode mata,bayan ta
dawo miki da jakanki ba'a dauki komai a ciki ba". Maganganun musaddiq suma sanyashi
daga kai daga abincin da yakeci yana maidawa kan fuskarta gami da matse yatsunta
softly cikin nasa,yanason yaji qarin bayani,yanason samun tabbacin da gaske ita ta
taba cetar anninsu?. Anni da mamakin duniya ya isheta ta ware hannunta tana sakin
qaramar dariyar farinciki

"Ban sani ba musaddiq......hammanku zaka tambaya.....duk da shima nasan bai sani
ba,tunda bai santa ba" Ta qarashe maganar tana kamo hannun sabreen ta riqe cikin
nata

"Yau kuwa zan miki godiyar da nayita so nayi miki ban samu dama ba.......sai gashi
cikin hikimar ubangiji wadda ta ceci raina ta zama mata ga yaro na......dame zan
saka miki sabreen?". Numfashi taja sosai kaman numfashinta zai qwace mata saboda
yadda ta qasan table din fuad din ke mata wani irin salo tsakiyar tafukan
hannayenta. Ta kasa fadin komai,sai muryar anni data sake ratsowa.

"Komai zan miki ban saka miki ba takwara.....lallai kinyimin abinda bazan iya saka
miki dashi ba.....wallet dina babu ko sisi da aka taba a ciki,kaman yadda wayata ta
dawo lafiya lau.....ubangiji ya jiqan magabatanki ya kyautata makwancinsu.....na
gode na gode sosai". Murmushin jin nauyin annin ta saki tana yin qasa da kanta.

"Ba komai anni......idan har kana da hali dole ka taimaki wanda yake buqatar
taimakon nan,da jikinka koda kudinka". Kai take jinjinawa tare da sake qaunar
sabreen din,qasan ranta kuma tana tsara wanne abu zata mallakawa sabreen madadin
kirkinta gareta?. Hirar yadda abun ya faru a ranar aka fara maidawa,kadan kadan
yana kallon fuskarta yana cin abincin,kallon dake qara bashi qwarin gwiwar cin
abincin. Duk wani hirar abun da sukeyi sai yakejin kamar suna qara mata gurbi ne da
muhalli cikin rayuwarsa.

"Ashe ta mallaki wannan dabi'ar me kyau?" Ya tambayi kansa yana tuna kiran wayar
anni daya dinga yi a wancan lokacin.

"Dama can me tsiwa ce.....dama can bata da tsoro" Ya fada qasan ransa yana tuna
yadda ta daga wayanshi har sukaso yin fada.

Tana kallonsa ya gama laqai laqai dinsa,abincin da zaici cikin minti
ashirin sai daya jashi talatin da biyar,kafin ya gama duk ta jiqe da gumi,tayi
saurin miqewa tana cewa

"Bari nayi fitsari" Sanda ta samu ya cire hannunsa a nata.

"Karki yadda da tsarin yin nesa dani......bazan lamunta ba" Ya fada mata qasa qasa
sanda take giftashi. Numfashi kawai ta dinga saukarwa cikin bandakin tana jin bacin
ransa,haka kurum zai fara zame mata takura ya hanata sakewa?.
Wucewarta yasa yaji cin abincinsa ya qare,ya dan ture plate din yana
miqewa.

"Anni zanje Vaadhoo......but bazan jima ba". Maganansa ya daki kunnenta sanda ta
murda qofar dakin anni zata shige. Bata fasa shiga din ba,duk da tayi kaman ta
tsaya ta kuma waiwaya ta kalleshi.

" Vadhoo kuma?,wajen wa?" Ta tambayi kanta tana zama gefan gadonsu zuciyarta na
tuna mata abinda ya faru na qarshe a wajen a waccan ranar.......ranar data bashi
dama ya bude wata qofa da ba tashi ba....qofar da bata tanadawa kowa ita ba. Kusan
minti uku tayi zaune a wajen,bata shiga bandakin ba bata kuma san me take tunawa
ba. Wani mugun tsaki taja,hankalinta yana dawowa jikinta

"Ko ina ma zaije menene naki a ciki?" Ta tambayi kanta da kanta sannna ta miqe da
confidence tana shiga bandakin don rage fitsarin da taji mararta ta tara.

Sanda Jordan ke bude masa murfin motar yaji amna na kiransa. Sai
daya shiga ya zauna yabar qafafunsa a waje sannan ya jira isowarta.

"Ga card dinka hamma" Ta fada tana miqa masa black card din. Hannu yasa ya karba
yana juyawa. Yana jira yaga nawa aka cira?,amma har yau baiga an dauki ko sisi ba.

"Amneee.....kun gama amfani dashi ne?". Kai ta mirgina tana dubansa a shagwabe
kaman yadda ta saba musu.

"Hamma.....adda na kam daban take,taqi karba ma bare ta cire komai,duk inda akaje
ko za'a siya abu sai tace bata buqatan komai.....haka adda take wai?,bata da buri
sam sam?". Idanusa yadan lumshe yana kuma budesu lokaci guda,wani abu yana saukar
masa a zuciyarsa. Yasha aje abubuwa masu daraja da amfani a dakinsa amma koda ta
gyara masa inda ya aje komai haka yake zuwa ya sameshi. Baisan adadin dollars da
pounds din da yake ajiyewa ba amma ko qwaya daya bai taba dubawa yaga ta zara ba.
Kai yake jinjinawa,yanason karantar wacece ita?,yanason ya santa sani na
zahiri.....a dazun yaji anni na yiwa iyayenta addu'a marainiya ce da gaske?.

Wani guri ya danna ya zira card din,yana jin a jikinsa bazai iya tafiya
bai ganta kusa dashi ba,bazai iya tafiya baiji dumin jikinta ba,qilan idan ya tafi
a haka bazai iya aikata komai ba,don haka yace

"Jeki ki kiramin ita......but kiyi sauri ana jirana"

"To" Amna ta fada tana juyawa ciki.

Tana fitowa daga toilet din amna na shigowa.

"Matar hamma hamma yana kiranki.....yace kiyi sauri zai fita ne" Ta fada da dan
dariya alamun tsokana kenan a muryarta. Ta bude bakinta da zummar aika masa ba zata
samu daman zuwa ba saita hangi anni na shigowa daga baya,wannan ya sanya taja
bakinta ta rufe.

Batasan me zata cewa amna ba,zataje ko bazata je ba......amma yadda
anni tayi magana ya tabbatar mata annin tayi supporting taje din.

"Idan kin dawo takwara ga ragowan magungunanki nan" Ta aje wata 'yar jaka a
hannunta ta juya tana bar musu dakin. Sai dataga fitar anni ta gasawa amna harara.

"Tsakaninki da Allah shi ya aikoki?,banason wasa amna?" Ido ta zaro waje tana duban
sabreen gami da son boye dariyarta.

"Am serious Allah adda......ba ruwana shikeson ganin matarsa" Ta fadi tana watsa
hannaye. Harararta ta sakeyi ta taka tana neman hijabinta daidai nan anni ta sake
shigowa.

"Kuyi da jiki kuzo inason ganinku" Maganan ya gaya mata da ita anni take,sai kawai
ta zunduma hijabinta tayi gaba tana qunquni cikin zuciyarta. Itakam ta shirya
barinsa cikin kwanaki kadan,....don meye zaita kusanta kanshi da ita?,waima ba
zaluntarta da cutarta yakeso yayi ba?,kuma duka yayi?,meye sauran abinda yake nema
kuma?.

A hankali ta dinga takawa har ta isa dab da bakin qofar motar inda yake
zaune. Tunda ta fara takowar idanunshi yana zube a kanta ta side mirror. Ya lumshe
idanu ya bude yafi sau goma,yana jin tana tayar masa da makamansa,wani irin taku
gareta da bai taba lura dashi ba sai yanzu......takun qasaita takeyi kamar na
bijimin dawisu.



*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*
08187255862




𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀
_Zafafabiyar_

ΜΆBΜΆOΜΆOΜΆK ΜΆ2

β±§Ι„β‚²Ι„β‚₯β‚³

π™‹π˜Όπ™‚π™€ 85


85



"Fatabarakallahu ahsanul khaliqeen" Ya motsa labbansa yana fada yana
kallon yadda sassan jikinta ke juya kansu sanda take takawar. Da hannunsa ya dafe
kansa yana jin kishi yana cin zuciyarsa,ta fita da abaya me madauri......ta fita da
Chantilly......ta fita da qaramin mayafi duka dai kenan kowa ya taba ganin
jikinta?.

"Dole na killace kayana" Ya fadawa kansa da kansa cikin qwarin gwiwa.

Kaman bashi yake neman susucewa ba sanda take takowar ba ta cikin
madubi,data iso gabansa sai ya zubawa fuskar nan tasa wannan izzar tasa data sanshi
da ita. Ya dubeta a kaikaice.

"Haka ake zuwa kiran miji,ka yima mutum tsaye aka?" Ya fada a dake girarsa a tsuke.
Duba daya ta masa ya mata kwarjini ta dauke kai,ta soma mita qasan ranta saidai
batasan labbanta suna motsawa ba

"Waye yace ka kirani ina zamana?,sai kayi rayuwarka nayi tawa ai,kada wanda ya damu
wani"

"Shigo ki gayamin abinda kike cewa" Yayi maganar duka da jawota cikin motar lokaci
guda,sai gata kwance a qirjinsa ya dafeta sosai cikin jikinsa,yasa daya hannun nasa
yana rufe murfin motar,sannan ya taba wani abu take glass din motar duka suka zama
tentac fitilun motar suka koma blue me haske da fari. Sun samu cikakken tsaro da
hijabi ta yadda bame iya ganinsu.

Qoqarin tashi takeyi a jikinsa amma ya hana mata wannan damar,ya mata wata
kyakkyawar runguma data sanya numfashinsa ya soma sauya.

Maimakon ya barta ta tashinma sai ya kamo fuskarta ya riqeta dab da
tashi yana kallon qwayar idanunta,hannunsa daya sauka a qirjinta zuwa wuyanta yana
jin yadda zuciyarta ke bugu tak tak tak.

"Ms kike fada dazun?,speak louder" Yayi maganar hucin numfashinsa daya gauraya da
qamshin mint na bakinsa tare da sassanyan turarensa suna neman lahantata da
tsoronsa da kuma wani kwarjini. Mutsu mutsu ta fara yi cikin tsoron sauyawar da
taga launin idanunsa sun fara yi tace

"Nifa bance komai ba" Shuru ya mata bai amsa mata,sai qarewa kyakkyawar fuskarta
kallo da yakeyi,kwantacciyar gashin gira dana ido,pink lips dinta da suka dan dago
saboda yadda ya riqe fuskarta. Ajiyar zuciya ta kubce masa,ya fahimci kaman akwai
tsorosa a lamarinta abinda bai fara ganinsa ba sai bayan faruwar abun,duk da Dr
fadwa ta gaya masa zai iya experiencing hakan a na gaba dama.....so dole next time
yabi komai a sannu.

Hannu ya sanya ya fara zame hijb din jikinta yana hade rai.

"Ba cewa nayi fa kizo muje gidan wa'azi ba......wannan abun haramunne ki sanyamin
shi....na kiraki ne na koya miki yadda ake gaida miji fa". Sosai ta tattamke hijab
din tana jin hankalinta yana tashi. Kai ta fara girgiza masa,tasan muddin ya fidda
mata hijabin ya sake gamawa da ita.

"Karkiyi gardama......bana so" Ya fada mata da idanunsa da suka qarasa jirkicewa
yana girgiza mata kansa gami da kallonta kai tsaye ta cikin nata qwayoyin idanun.
Bata yarda ba ta fara qoqarin saita hanashi cirewa,bata Ankara ba ta jita luuu ta
zame ta kwanta,sai daga bisani ta Fahimci kwantar da kujerar yayi ta koma kaman
wani qaramin gado.

Daga qasa ya sanya duka qarfinsa ya tattare hijabin a zafafe,abinda
ya sanya ta gefe da gefe jilbab din ya soma yageqwa dinkin yana farkewa,bai saurara
mata ba sai daya tsargeshi ta bangare daya ya koma kaman mayafi,kafin sannan hawaye
ya gama jiqa mata fuska. Qarasa tattareshi yayi ya zareshi daga jikinta,take skirt
dinta da iyakarshi qaurinta ya bayyana,vest din jikinta data dameta ita fito wadda
zallarta ta saka babu ko brazier a jikinta. Saman na shanunta idanunsa ya tsaya,ya
zuba musu idanu yana kallon yadda suka cika rigar. Wani irin shauqi ke fusgarsa
zuwa garesu,don haka ya miqa hannayensa da zummar kaiwa garesu ya cire rigan data
masa shamaki dasu. Tunawa tayi last time da haka ya fara,don haka ta hada dukkanin
qarfinta ta riqe masa hannu.

"Don't fight it" Ya furta low and husky voice dinsa,idanunsa a tsaye car cikin nata
kaman yana tabbatar mata da gaskiyar abinda ya fada mata dinne Idanunsa full with
mixture emotions.

Kai ta sake girgiza masa,ba zata iya barinsa yaci gaba da rabar jikinta
har haka ba.....in fact ma bataga dalili ba,ta sake daga hannunta da nufin
tureshi,saidai ga mamakinta tsam ya riqe hannayen nata,ya jawo wani abu kaman belt
a jikin motar ya maqale hannayen a jiki. Bazai iya handling hannayen duka biyu
lokaci guda a yadda yake jinsa ba......haka bazai iya kuma jurar yadda zata hanashi
rawar gaban hantsi ba. Idanu ta fiddo duka waje tana dubansa gami da duban hannayen
nata,daidaita tsahonsu yayi,ya sanya hannuwansa ya tallafo fuskarta,yasa hannunsa
yana matsar da gashinta daya barbazu a fuskarta zuwa gefe.
"Am sorry if i misbehaved you......nutsuwa zaki bani dan kadan.......bazan wuce
iyaka ba.....nima ina buqatar lafiyarki......inaso ki warke da wuri" Yayi maganar
qirjinsa na dagawa da wani matsanancin bugun zuciya. Kafin tace komai ya hade
bakinsu guri daya,ya kuma fara yamutsata da kalan wani abu da bata sanin meye shi
ba,batasan kuma akwai kalar abun a duniya ba. Kuka sosai ta saki na yadda yake
yamutsata son ranshi,gashi kuma bata da ikon qwatar kanta,tana ji tana gani ya isa
ga inda yaketa fusgar hankalin nasa. Fuskarsa ya boye a tsakaninsu kafin ya soma
sauke mata wani zazzafan huci daya dinga sauka kai tsaye cikin fatarta yana ratsa
sassan jikinta. Ko daya kukanta bai dakatar dashi ba,har sai da yaji ana knocking
motar da dan qarfi. Zame jikinsa yayi gefe yana jan tsaki me qarfi,abinda ya bata
damar komawa rub da ciki ko zata samun sutura da jikin kujerar motar. Da qyar ya
iya bude idanunsa,jikinsa ya gama sakewa gaba daya ya azashi kan qaramin allon
computer din dake maqale a wajen. Farouq ne tsaye hankalinsa kusan duka akan
wayarsa,yana kallonsa ya sake saka yatsunsa yayi knocking,sai kawai ya dunqule
hannunsa ya daki kujerar da yake kai,kafin yaja jikinsa yana miqewa.

Hannunsa yasa ya birkitota a tausashe,ta saka hannuwanta tana kare
jikinta....saidai batasan sanda ta saki hannayen nata ta damqo hannunsa dake shirin
yaye skirt dinta duka zuwa cikinta ba,wanda dama tuni ya tattare ya bayyana santala
santalan cinyoyinta.

Birkitattun idanunsa ya zuba mata,kai take girgiza masa da guntun
hawayenta. Bayani yakeson mata amma ya kasa,koda ya bude bakinsa ba kalmar data iya
fita,har sai da yaja gyaran murya sannna ya samu maqogaronsa ya washe.

"Inason na gani ne ko dinkin ya warke......ba wani abu zanyi miki ba" Ya fada a
tausashe. Kuka ta kuma saki tana jin wani rikitaccen yanayi yana mamayarta,duk
yadda yayi mata bai isheshi ba har sai ya bankada sirrinta?.

Wani knocking da farouq din ya qara saki shi ya ratsa har kwanyarsa ya
kuma dakatar dashi,ya kalli farouq din ta camera din yaji kaman yakai masa naushi
ta ciki. A hankali ya saki skirt din,ya kuma zame hannunsa daga nata ya miqa hannu
yana dagota,sannan ya taimaka mata ta maida kayanta gaba daya. Yana daga zaune a
wajen ya dannan lock ya bude mata,ta sauri ta soma sauka ta fice tana kauda kanta
ba tare data yarda sun hada ido da farouq ba.

Sai daya tabbatar ta fita ya sanyo kai ciki. Idanunsa yakai kan
kujerar data koma qaramin gado,sai ya maida dubansa kan fuad dake zaune dafe da
kansa da dukka hannayensa duka biyu farouq din zaiyi magana ya saka hannu ya bude
daya side din motar ya fice da sauri,sai ya bishi da kallo sannna daga bisani ya
sheqe da dariya,ya saka hannu ya dauke masa agogonsa da da alama baisan ya fice a
hannunsa ba.

"Allah yasa ta haukataka" Farouq ya fada yana mimmiqewa abinsa saman kujerar abun
yana masa dadi. Ba yaro bane shi,yana kallon wajen yasan da magana.

Kai tsaye ya wuce cikin gidan,Allah ya taimakeshi bai samu kowa a
parlor ba,sai ya zarce zuwa dakinsa yana sauke numfashi cikin tsananin kasala. Tun
a motar ya tabbatar wanka ya kamashi,ya fidda kayan jikinsa gaba daya ya wuce
toilet ya sakarwa kansa ruwa me dumi. Gilmawarta kawai idanunsa suke ganin cikin
toilet din,kowannw motsi nata......fitar hawaye cikin kyawawan idanunta da bai taba
lura da wani irin tsaga da zubi da Allah ya basu ba sai yau......tausasan lips da
tafukan hannayenta.....wani irin cikakken hips da bai taba ganin irinsu ba duk da
cewa kallon mata ba dabi'arsa bace daman.

Sai da yaji nutsuwa tazo masa sannan yayi wankan ya fito,ya sake
shirya kansa cikin wasu qananun kayan ya kuma ficewa.

Koda ya koma motar baiko kalli farouq ba,ya rufe murfin ya bawa Jordan
umarnin ya tayar su tafi.

Bata iya komawa cikin gidan ba,saita zagaya ta baya can tana tattara
nutsuwarta. Ta kusa mintuna talatin kafin ta samo kanta,ta sake gyara hijab dinta
sannan ta wuce cikin gidan gabanta yana faduwa,tana fatan Allah yasa kada anni ta
gane komai.

Kaman wata mara gaskiya haka ta tura qofar dakin tana saka kanta.
Duban farko anni tayi mata ta tabbatar kuka tayi,sai ta dauke kanta kawai tana
tattare kayanta ta fita ta basu dakin. Fitar annin yadan bata nutsuwa kadan,ta taka
a hankali ta zauna saman sofa inda amna ke zaune tana buga game.

Bata cewa amnan komai ba don batasan me zata fada ba,gani take
yarinyar itama ta karanci komai,kawai saita zame ta kwanta ta maida idanunta ta
kulle. Ga mamakinta sai komai ya dinga dawo mata,zuciyarta ta dinga wani irin bugu
sanda ta motsa taji jikinta yana fidda sassanyan qamshin nan nasa.

"Qamshin turaren hamma adda sabreen.....ko ya sammiki ne ki sanmin nima?" Amna data
tsaida game dinta ta fada tana duban sabreen. Gabanta ya fadi,tadan ware idanunta
kadan tana duban amna,saita rasa ma abinda zata ce mata,don haka ta juya
kwanciyarta tana bawa amna baya sannan ta amsa mata da

"Bacci nakeji amna please". Qaramin murmushi ya subucewa amnan

"Ni na sani.....hamma na bazai qyaleki ba.....hamma na ba gama garin maza
bane,saikinso hamma kamar ba gobe.....sai kinso hamma sama da komai da kike dashi"
Amma a fili sai tace

"Ayi bacci me dadi tare da mafarkin hamma na" Tana jinta amma bata ce komai
ba,tsoro takeyi kada ta fadi abinda zai sanya a gane komai tattare da ita.

Har suka soma daukan hanya ba wanda yace da kowa komai,sai daga bisani
fuad din ya gyara zamansa yana tambayar farouq ba tare daya kalleshi ba

"Ina zaka ne ka shigo mana mota?" Yayi maganan a dake,wanda duka farouq yasan yayi
ne don borin kunya kada ya sake masa magana kan abinda ya shigo ya tarar.

"Kai ina zaka?"

"Vaadhoo" Ya amsa masa kai tsaye.

"Me zakayi ne a Vaadhoo?" Farouq ya tambayeshi yana duban.

"Gurin fareeda.....but don't ask too much" Ya amsa masa a gajarce. Bai iya qarya
ba.....shi yasa ya masa kandagarki. Motsawa kadan farouq yayi,yaga fareeda a ranar
kafin su baro vaadhoo din,kuma jikinsa haka kawai ya bashi akwai abinda ya faru. Ba
kasafai ya fiya son barin fuad idan yana fushi ya dauki.mataki akan mutum ba,shi
yasa fitowar da yayi ya zargi wani abu ya kasa zama ya biyoshi,ya Tabbatar indai
wani abu ne ya hadashi da fareedan bazai barta tasha da kyau ba koda waye ubanta,to
amma sai yakama bakinsa,baiso yace wani abun farouq din ya sauya shima.

_uhmmmm.....fareeda?.....ga maza nan gareki....malam farouqu ko muhammad jadda zai
barka ka shiga har inda zaije din?,bari mu gani_

_maza maganin maza....da d'aya da d'aya komai zai fallasa_

_ina muku barka da litinin da cikakken yaqinin mun dawo sai munga abinda ya turewa
buzu nadi,na gode_
*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*
08187255862



𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀
_Zafafabiyar_

ΜΆBΜΆOΜΆOΜΆK ΜΆ2

β±§Ι„β‚²Ι„β‚₯β‚³

π™‹π˜Όπ™‚π™€ 86



86


Idanu sosai farouq ya zuba masa,kaman zaiyi magana sai ya fasa ya maida kansa
kan wayarsa sukaci gaba da chart da fanna. Abu daya ya sani shine,bazai bar fuad ya
qarasa wajen fareeda shi kadai haka kai tsaye ba,don yasan halinsa sarai.....bai
iya daukan abubuwa serous ba.

Jifa jifa suke maganganu da suka shafi kasuwanci,wanda saisun samu dama
irin haka sukeyi,duk da kusan shirun fu'ad yafi yawa. Har yanzu tsigar jikinsa
zubawa takeyi idan ya tuna abinda idanunsa suka gani tattare da ita karo biyu
kenan,har yanzu yana jin kowanne sassa nata cikin hannunsa da jikinsa kaman suna
tare.

"Anya zan iya barinta for 2months kuwa?" Ya tambayi kansa cikin shakka da kokwanto.

Ba jimawa suka isa Vaadhoo suka kuma wuce glowing beach. Wayarsa ya ciro
a nutse,ya rubuta gajeran saqo ya turawa mutum biyu sannan ya maida wayar aljihunsa
yana gyara zamanshi. Yasan manufar farouq.....yasan meya sanya ya biyoshi,shi kuma
baya fatan abinda zai rageshi ko ya hanashi cin uban fareeda la'ada waje. Zarginta
yake dari bisa dari akan wasu abubuwa da dama,yana da tabbacin zaiji abubuwa da
dama daga bakinta akam sabreen. Ya shirya kare mutuncinta da martabarta,ya shirya
tsaya mata a duk inda ake buqatar wanda zai tsaya maka......ya kuma shirya nunawa
duniya ita din matarsa ce kuma iyalinsa ce dake da kima mutunci da martaba kaman
kowacce mace.

A hankali motar ta dinga ratsa farin yashin da bame yawa
ba,kasancewar sasannin tsibirin ruwa yafi yawa,ba kasafai kake doguwar tafiya bisa
mota ba saidai boat boat.

Kyakkyawan parking jordan yayi,fu'ad ya sanya hannunsa ya bude motar
yana sanya qafafunsa waje. Budewa farouq yayi shima ya fita,ya zagayo gefan fu'ad
din sannan suka fara takawa zuwa muhallin da aka tanada saboda zaman shan iska. Da
idanu ya yiwa jordan alama,sai yaja baya ya barsu su biyun har suka isa saman
kujerun. Suna zama wasu Maldivians guda uku suka qaraso. Cikin harshen dhivehi daya
kasance yaren qasar,biyu daga cikinsu suka zauna dayan ya juya zuwa sashen da aka
tanadi abubuwan sha saboda baqi. Ba jimawa ya dawo ya zube musu halal drinks da
ruwa da gasashen kifin da aka wadata da vegetables da da lemon. Agogon hannunsa
fu'ad ya kalla,yaja baya yana miqewa.
"Ina zuwa" Ya fada yana basarwa,hankalin farouq yakai kanshi,amma maganan da daya
daga cikinsu ya masa cikin harshen turanci ya dauki hankalinsa,ganin fu'ad din gaba
kadan ya matsa yana waya bawai gurin ya bari ba gaba daya sai ya maida hankalinsa
kan mutumin,saboda ya masa magana akan abinda ya shafeshi ne wato harkar noma da
Samar da iri da taki na zamani. Sannu sannu ya bashi hankalinsa sosai saboda hirar
tayi masa,da wannan fu'ad ya samu ya zille abunsa ba tare da farouq ya ankara ba.

Yana takawa zuwa dakin shida Jordan ranshi na sake baci. Ya tabbatar
a ranar akwai abinda yasha......akwai abinda ta bashi. Yaya akayi ma tasan dakin
daya sauka?,har ta samu access da dakin cikin sauqi?,bayan wajen ya sani wajene me
tsaro da matuqar sirri.

A lokacin tana zaine d'ai d'ai saman gadon tana busa shisharta. A
kwanakin shisha kawai take bugawa cikinta ta hada da syrup. Tuni ta kori lubna daga
dakin,saboda tana jin bata buqatar kowa a kusa da ita. Tana buqatar abinda zatayi
refreshing damuwarta kafin tasan abinyi next. Bata taba tunanin zata hadu da asara
da faduwa ba irin wannan,ta dauka komai zai tafi daidai,musamman data san cewa ba
qaramin dosage ta sanya a zuba masa ba. Sai gashi cikin mintuna qalilan komai ya
wargaje,tsananin taurin kansa da kafiyarsa ya hana komai yayi tasiri.

Tun bai murda qofan ba qamshin flavors din ya soma masa maraba,ya
yatsine fuska rai

Please Login or Register in order to submit comment