You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ð—ģð—Ūð—ŋ𝗞𝘂ð—ū ð—ąð—ķð—ŧ ð—īð—Ūð—đð—Ūð—đð—Ū ð—ļð—Ū𝘄ð—Ūð—ķ 𝘆ð—Ūð—ŧð—Ū ð—ąð˜‚ð—Ŋð—Ūð—ŧ𝘀ð—Ū.

"𝗞ð—Ū ð—ģð—Ūð—ŋð—Ū 𝘄𝘂𝗰ð—ē ð—ķ𝘆ð—Ūð—ļð—Ūð—ŧð—ļð—Ū ð—ģð—Ū......ð—ģð—Ūð—ąð—Ū 𝗰ð—ē 𝗚ð—Ūð—ļð—Ū ð—Ūð—ļð—Ū𝘆ð—ķ 𝗚𝘂ð—ŧ ð—ŋð—Ūð—Ŋ𝘂?" 𝗎ð—Ū ð—ģð—Ūð—ąð—Ū 𝘆ð—Ūð—ŧð—Ū
𝗷ð—ķð—ģð—Ūð—ŧ ð—ģð—Ūð—ŋ𝗞𝘂ð—ū ð—ąð—Ū ð—ĩð—Ūð—ŋð—Ūð—ŋð—Ū 𝘄ð—Ūð—ŧð—ąð—Ū 𝘁𝘂ð—ŧð—ķ 𝘆ð—Ū ð—ļð—Ūð—ķ ð—ū𝗞ð—ģð—Ū,ð—ąð—žð—đð—ē 𝘆ð—Ū 𝗚ð—ķð—ūð—ē ð—ĩð—Ūð—ŋ 𝗰ð—ķð—ļð—ķð—ŧ ð—ŋð—Ūð—ŧ𝘀ð—Ū
𝘆ð—Ūð—ŧð—Ū 𝗷ð—ķð—ŧ ð—Ūð—Ŋ𝘂ð—ŧ 𝘆ð—Ū ð—ķ𝘀ð—Ū ð—ĩð—Ūð—ļð—Ū. ð—Ķð—ĩð—ķ 𝘀ð—Ū𝗚 ð—Ŋð—Ūð—ķ ð—ļð—Ū𝘄𝗞 ð—ĩð—Ūð—ļð—Ū ð—Ūð—Ŋ𝘂ð—ŧ 𝘇ð—Ūð—ķ 𝗷𝘂𝘆ð—ē ð—Ŋð—Ū,ð—ąð—Ū 𝘁ð—Ū
𝘆ð—Ū𝘆ð—Ū 𝗚ð—Ū 𝘇ð—Ūð—ķ ð—Ŋð—Ūð—ŋð—ķ ð—Ū𝘆ð—ķ ð—ĩð—Ūð—ļð—Ū ð—ąð—Ū𝘀ð—ĩð—ķ?,𝘁ð—Ūð—Ŋð—Ŋð—Ū𝘀 ð—ąð—Ū ð—ŋð—Ūð—ŧð—Ūð—ŋ ð—ąð—Ū𝘆ð—Ū ð—ąð—Ū𝘂ð—ļ𝗞 𝘄ð—Ūð—ŧ𝗰ð—Ūð—ŧ 𝘁𝘀𝗞ð—ĩ𝗞ð—ŧ
ð—ŧð—Ū𝘁ð—Ū 𝘇ð—Ūð—ķ ð—ļð—ķð—ŋð—Ū 𝗚ð—Ū'ð—Ūð—ķð—ļð—Ū𝘁ð—Ūð—ŧ𝘀ð—Ū 𝘀𝘂 𝘀ð—ĩð—Ūð—ķð—ąð—Ū ð—Ū ð—ąð—Ū𝘂ð—ŋð—Ū ð—Ū𝘂ð—ŋð—ēð—ŧ ð—Ū 𝘄ð—Ū𝗷ð—ēð—ŧ ð—Ū 𝘄𝘂𝗰ð—ē 𝘄ð—Ū𝗷ð—ēð—ŧ,𝘆ð—Ū
𝘁ð—Ū𝘁𝘁ð—Ūð—ŋð—Ū 𝘆ð—Ū𝘆ð—ķ 𝘁ð—Ūð—ģð—ķ𝘆ð—Ūð—ŋ𝘀ð—Ū 𝘀ð—Ūð—ķ 𝘀ð—Ūð—ŧð—ąð—Ū 𝘆ð—Ū ð—īð—Ū𝗚ð—Ū 𝘂𝘇𝘂ð—ŋ𝗞ð—ŋð—ķð—ŧ𝘀ð—Ū 𝘁𝘂ð—ļ𝘂ð—ŧð—ŧð—Ū,ð—ĩð—Ūð—ļð—Ū ð—ļð—Ū𝘄ð—Ūð—ķ
ð—ģð—Ūð—ŋ𝗞𝘂ð—ū ð—ąð—ķð—ŧ 𝘆ð—Ū𝘆ð—ķ ð—ŋ𝘂𝘄ð—Ū ð—ąð—Ū 𝘁𝘀ð—Ūð—ļð—ķ 𝘆ð—Ū 𝗚ð—Ūð—ķð—ąð—Ū ð—đð—Ū𝗚ð—Ūð—ŋð—ķð—ŧ 𝘄ð—Ūð—ŧð—ķ 𝘀ð—ēð—ŋð—ķ𝗞𝘂𝘀.

ð—Ī𝘄ð—Ūð—ū𝘄ð—ū𝘄ð—Ūð—ŋð—Ūð—ŧ 𝗚𝗞𝘁𝘀ð—ķ ð—ļð—Ū𝘀ð—Ū 𝘆ð—Ū𝘆ð—ķ 𝘀ð—Ūð—ŧð—ąð—Ū ð—Ūð—Ŋð—Ŋð—Ū 𝘆ð—Ūð—ļð—ē 𝗚ð—Ū𝘀ð—Ū ð—ŧð—Ū𝘀ð—ķð—ĩð—Ū
ð—īð—Ū𝗚ð—ķ ð—ąð—Ū ð—ļð—Ūð—ŋð—Ūð—ŧ𝘁ð—Ū 𝗚ð—Ū𝘀ð—Ū ð—ĩð—Ūð—đð—Ū𝘆ð—ēð—ŧ 𝗚ð—Ū𝘁ð—Ū ð—ąð—Ū 𝘆ð—Ūð—ąð—ąð—Ū ð—Ūð—ļð—ē 𝘇ð—Ū𝗚ð—Ū ð—ąð—Ū𝘀𝘂 ð—đð—Ūð—ģð—ķ𝘆ð—Ū,ð—ļ𝘂ð—ŧ𝘆ð—Ū ð—ąð—Ū
𝘁ð—Ū𝘂𝘀ð—Ū𝘆ð—ķð—ŧ ð—Ūð—Ŋð—Ŋð—Ūð—ŧ 𝘆ð—Ū ð—ļð—Ū𝗚ð—Ū𝘀ð—ĩð—ķ 𝘆ð—Ūð—ąð—ąð—Ū 𝘆ð—Ūð—ļð—ē ð—Ŋð—Ū𝘆ð—Ūð—ŧð—ķð—ŧ ð—ąð—Ū ð—īð—Ū𝘀ð—ļð—ēð—ŧ ð—īð—Ū𝘀ð—ļð—ē. 𝗎ð—Ū
𝘀ð—Ūð—ŧð—ķ,ð—Ŋð—Ū𝘆ð—Ūð—ŧð—Ūð—ķ ð—ŧð—ē 𝗚ð—Ū𝘀𝘂 ð—Ū𝗚ð—ģð—Ūð—ŧð—ķ ð—Ū𝗚𝗚ð—Ū ð—ģð—Ū ð—īð—Ū 𝗚𝘂𝘁𝘂𝗚ð—ķð—ŧ ð—ąð—Ū 𝘆ð—Ū ð—ąð—Ū𝘂ð—ļð—Ū ð—ąð—Ū ð—īð—Ū𝘀ð—ļð—ēð—ŧ
ð—īð—Ū𝘀ð—ļð—ē ð—Ū𝘂ð—ŋð—ē 𝘆ð—Ū𝘆ð—ķ ð—ķð—ŋð—ķð—ŧ ð—ŧð—Ū 𝗚𝘂𝘁ð—Ūð—ŧð—ē.....ð—Ū𝘂ð—ŋð—ē ð—ļ𝘂𝗚ð—Ū 𝘆ð—Ū𝘆ð—ķ ð—ķð—ŋð—ķð—ŧ ð—ŧð—Ū ð—ļ𝗞𝘄ð—Ū ð—ąð—Ū
ð—ļ𝗞𝘄ð—Ū,ð—Ŋð—Ū𝘄ð—Ūð—ķ.𝗚𝘂𝘁𝘂𝗚 ð—ķð—ŋð—ķð—ŧ𝘀ð—Ū ð—ąð—Ū ð—Ŋð—Ūð—ķ𝗷ð—ķð—ŧ 𝘀ð—ĩð—ķ ð—ļð—Ūð—ŧ𝘀ð—Ū 𝘆ð—Ūð—ŧð—Ū ð—ąð—Ū 𝗰ð—ķð—ļð—Ūð—ļð—ļð—ēð—ŧ ð—đ𝗞ð—ļð—Ū𝗰ð—ķð—ŧ
ð—ļð—Ūð—ŧ𝘀ð—Ū ð—Ŋð—Ū ð—Ŋð—Ūð—ŋð—ē ð—ŧð—Ū 𝘄ð—Ū𝘁ð—Ū.....𝘄ð—Ū𝘁ð—Ūð—ŧ ð—ąð—Ū 𝘆ð—Ū ð—ļð—ķð—đð—đð—Ū𝗰ð—ē𝘁ð—Ū ð—ŧð—ē ð—ļð—Ū𝘄ð—Ūð—ķ ð—ąð—žð—ŧ 𝘆ð—Ū 𝘀ð—Ūð—ķ𝘁ð—Ū
ð—ąð—Ūð—Ŋð—ķ'𝘂ð—ŧ𝘁ð—Ū.......𝘆ð—Ū ð—ļ𝘂𝗚ð—Ū ð—ŧ𝘂ð—ŧð—Ū 𝗚ð—Ū𝘁ð—Ū ð—īð—ķð—ŋ𝗚ð—Ū ð—ąð—Ū 𝘆ð—Ū𝘄ð—Ūð—ŧ ð—Ūð—ąð—Ūð—ąð—ķð—ŧ ð—ļ𝘂𝘀ð—ļ𝘂ð—ŋð—ēð—ŧ ð—ąð—Ū𝘁ð—Ū

"𝗞ð—Ūð—ąð—Ū ð—ļ𝘂 𝘄𝘂𝗰ð—ē ð—Ŋð—Ūð—ļð—Ū 𝘀ð—ĩð—ķð—īð—Ū 𝘄ð—Ū𝗷ð—ēð—ŧ 𝗚ð—Ūð—ŋð—ķ𝘆ð—Ū ð—Ŋð—Ū" 𝗔ð—ŧð—ŧð—ķ 𝘁ð—Ū ð—ģð—Ūð—ąð—Ū 𝘀ð—Ūð—ŧð—ąð—Ū 𝘀𝘂ð—ļð—Ū 𝗚ð—ķð—ūð—ē
𝘆ð—Ūð—ŧð—Ū 𝗚𝘂𝘀𝘂 𝘀ð—Ūð—đð—đð—Ū𝗚ð—Ūð—ŋ 𝘀ð—Ūð—ķ ð—ąð—Ū 𝘀ð—Ūð—ģð—ē,ð—ūð—Ū𝘀ð—Ū ð—ūð—Ū𝘀ð—Ū 𝘆ð—Ūð—ŧð—Ū 𝗷ð—ķð—ģð—Ūð—ŧ ð—ģð—Ūð—ŋ𝗞𝘂ð—ū ð—ąð—Ū ð—ĩð—Ūð—ŋð—Ūð—ŋð—Ū. 𝗝ð—ķ
𝘆ð—Ūð—ļð—ē ð—ļð—Ū𝗚ð—Ūð—ŧ 𝘆ð—Ū 𝗷ð—Ū𝘄𝗞𝘀ð—ĩð—ķ 𝘆ð—Ū 𝗚ð—Ū𝘀ð—īð—ē𝘀ð—ĩð—ķ ð—ąð—Ū ð—ļ𝘆ð—Ū𝘂,ð—ąð˜‚ð—ļ ð—ŧð—Ū 𝗚ð—ē𝘆ð—ē 𝘇ð—Ūð—ķ 𝘀ð—Ūð—ļð—Ū 𝗚ð—Ū𝘀ð—Ū
ð—ķ𝘆ð—Ū𝘆ð—ē 𝘇ð—Ū𝗚ð—Ūð—ŧ ð—ąð—žð—ī𝗞ð—ŧ 𝗷ð—Ū𝘄ð—Ūð—Ŋð—ķð—ŧ ð—ąð—Ū 𝘀ð—Ū𝗚 𝘀ð—ĩð—ķ ð—Ŋð—Ūð—ķð—ąð—Ū ð—Ūð—đð—Ūð—ūð—Ū ð—ąð—Ū𝘀ð—ĩð—ķ?.

Duniyata na kudi ne
08187255862

𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀

ĖķBĖķOĖķOĖķK Ėķ2

ⱧɄâ‚ēɄâ‚Ĩâ‚ģ

𝙋𝘞𝙂𝙀 12

Page 12
Har qasan ranta takejin wata izza tana mamayarta sanda take takowa inda
yake zaune yana jiran fitowarta. Kansa a qasa,baima dagashi ba ballantana ya qarewa
ginin daya zuba kudi da kudinsa akayi kallo. Burinsa daya yayi ya fita ya wuce
inda zaije ya kwanta ya huta,don ya gaji matuqa......ga bikin bude company nan da
kwana uku a gabansa,gobe da jibi dinma ya tabbatar baida hutu saboda baqinsa zasu
fara sauka kuma. Har bayason kallon komai na gidan,yana tuna masa yadda ta dinga
uzzurawa kowa da kalar a siya kaza a saka mata kaza,bayan komai a rubuce yake a
hannun kamfanin da ya bawa kwangilar ginin.

"Zaku wuce kenan?" Ta tambayeshi bayan sun gaisa ba tare data damu ta tambayeshi
komai ba. Kansa ya gyada a hankali,ta gyara zamanta tana kiran sunansa kai tsaye

"Muhammad.....inaso ka bani hankalinka da kyau,magana zan maka me muhimmancin da
itace ta biyu a rayuwarka da zan sakeyi maka ita". Baice komai ba bai kuma motsa
ba,illa dai kawai ya tattara kunnuwansa yana jiran DA WANNE ZATA ZO?.

"ka san wa na aura maka?.....zabin raina" Ta masa tambaya da amsa gaba daya.
Yanayin datayi maganar ya sakashi daga fararen idanunsa masu tarin kwarjini ya dan
kalleta,akaci sa'a itama shi take kallo,sai ta jinjina masa kai

"Eh......itadin zabi na ce,saba mata wulaqantata ko tozartata tamkar ni
mahaifiyarka mariya ka yiwa hakan.......ina me baka umarni ka riqeta kayi mu'amala
da ita kamar yadda kowanne namiji yake mu'amala da matarsa da yakeso.......zan iya
komai akan cusguna mata muddin kayi......idan nace komai kuwa ciki harda fushi
dakai me tsanani". Bai shirya ba a wannan karon ya daga kansa da sauri ya sake
kallonta

"Wacece ita?......meye shirinta?.......dame ta shigo?" Sune tambayoyin da har a
cikin mota yakai maimaitawa cikin ransa. Cikin kowanne jijiya dake kai jini zuwa
zuciyarsa cike yake qyamar yarinyar da qaqqarfan zargi a kanta,baya shinshino
alkhairi ko qwaya daya a kanta,ta kowacce fuska ITA DIN SHARRI CE.

Tun daga ranar daya fahimta itace zabin maamah data fara saukar masa da
zazzafan umarni da maganganu a kanta.....tun daga ranar daya fahimci ita dince dai
wannan wadda tayi fashin online wa kamfaninsa kudaden da ko namiji me taurararriyar
zuciya da tsananin taurin kai iyakarsa kenan......tun a wancan ranar ya sake
tabbatarwa kansa akwai wasu abubuwan ma masu yawa da bai sani ba a kanta.....amma
koma meye.....koma mene zai tabbatar ya koya mata darasin rayuwa.......zai sauya
mata DUNIYARTA da kalar horon da ba zata sake gigin aikata irin rayuwarta ta baya
ba......zai sakata tasan meye ainihin TARBIYYA GIRMAMAWA KUNYA DA GASKIYA.

Tsaiwar motarsu shine abinda ya fincikoshi daga duniyar tunani zuwa
ta zahiri. Ya waiwaya yadan dubi farouq dake qoqarin baiwa guard din da sukazo dasu
umarnin yadda shigarsu zata kasance. Ko sau daya farouq bai katse masa tunanin ba
ko ya sako masa hira. Wani irin mutum ne daya karanceshi ya kuma fahimceshi
sosai,yasan babu yadda zai shiga wajen mahaifiyarsa bai fito da guzurin damuwa
ba,shiga lafiya da fita lafiya duka tamkar sa'a ce a wajensu,wannan ya sanya bai
fiya masa katsalandan akan kowanne yanayi yaga ya fito dashi ba.

A nutse ya dinga bin tsarin ginin da kallo. Baisan inda farouq ya
samo gidan ba,don basa cikin gidajensa sam sam,saidai kuma ya cika da mamakin yadda
tun daga farfajiyar gidan ta zama sak irin yanayin ginin da yake so,kuma zabinsa.

"Alhamdulillah" Farouq ya furta yana dubansa,shima shi din ya kalla,yaja numfashi
kadan sannan yace

"Shikenan?,hankalinka ya kwanta?,saika wuce gida ka kwanta" Murmushi kadan farouq
ya saki,ya miqa hannu bayansu. Kyakkyawan bamboo basket ya fiddo,wanda aka yiwa
wani irin ado da tsari,can qasan ransa yana jin tsoro sosai kan yadda yake ganin
rashin baiwa komai daya shafi auren muhimmanci daga wajen fu'ad din. Baya jin tsoro
akan zaiyi wani maras kyau ba......saidai bashi da tabbaci ko guarantee din zaiyi
komai daidai.

"Ga tsarabar amarya" Ya fada yana ajiye basket din a tsakaninsu. Harara ya watsawa
farouq din sannan ya fara yunqurin bude murfin motar,sai daya fice din sannan yace
masa

"An gaya maka harda ni a wannan wasan yaran?"

"Please mana fu'ad,waye ya gaya maka ana shiga wajen amarya haka?,take
it.......it's sunnah fa" Baiko waiwayeshi ba ya fara nufar hanyar dake nuni da
shine ainihin qofar shiga gidan gaba daya.

"Aurenma sunna ne kuma jihadi zanyi".

"Jihadin daukan fansa?" Ya fada a ransa a fili yana dariya qasa qasa. Murfin motar
ya balle shima ya biyo bayansa duk da baida niyyar shiga cikin gidan don duka ba
tsarinsu bane,a qasan ransa yana fata da addu'ar Allah yasa reshe ya juye da
mujiya.

Dab da bakin kyakkyawar qofar ya dukansu suka tsaya kamar wadanda aka
yiwa umarni,a nutse farouq ya sunkuya ya ajiye basket din sannan ya dago yana duban
tsakiyar idanun fu'ad. Koda baiyi magana ba fu'ad din ya fahimci magana yake gaya
masa da idon. Farouq ya cancanci kowacce girmamawa da qauna,don haka sai ya sunkuya
kawai ya dauki basket din yaci gaba da takawa

"Muhammad" Yau farouq din ya kirashi da zallar sunansa da ya jima da manta rabon da
yaji ya kirashi dashi. Waiwayowa yayi suka hada idanu.

"Don Allah......kayi dukkan abinda ya dace,ka riqeta yadda ake riqe kowacce macen
aure". Idanu fu'ad ya lumshe yana budesu lokaci guda,shima nasa idanun cikin na
farouq

"Banyi maka alqawarin zaman aure irin na kowanne miji da mata ba......ban maka
alqawarin cewa zataji dadi kaman kowacce mace ba.......amma zan kyautata idan ta
kyautata.......manufar aurendai kuma banajin zata canza,dole tayi wannan
karatun,saidai shima zaizo a duk yanayin data zabi yazo" Daga haka ya juya yana
shigewa don bayason farouq ya sake neman karyashi da kowacce kalma daga bakinsa.

Ba zata iya cewa ga yanayin data wanzu a ciki ba tunda su momma bahijja
da sauran mutanen da basufi ashirin ba suka juya suka barta a gidan da suke fama
jaddada kyau da tsaruwa da kuma dukiyar dake ciki wanda babu daya a ciki da yayi
mata. Ko bayan wucewarsun shuru ne yaci gaba da wanzuwa cikin gidan,jifa jifa tana
jin tamkar haushin kare daga dan nesa kadan daga inda take. Ko sau daya bata janye
mayafin kanta ba,saima qara duqunquna da tayi tana daga zaunen saboda yadda
azababben zazzabi yake sake sauko mata. Wani irin tsoro mara misali yana saukar
mata,kalar tsoron da bata taba jin irinsa ba. Empty takejin kwanyarta,kaman an
kwashe komai dake ciki an zuba tsoro da rashin nutsuwa,sai muryar matar dake da
sunan surukarta a yanzu wadda keta mata kai kawo ita da dukkan dokokinta cikin
tsakiyar kanta tamkar ana mata bita kada ta mance.

"Assalamu alaikum warahmatullah" Ya furta qasa qasa yadda baya zaton akwai wanda
zai jishi,saidai don kawai yasan sallamar wajibi ce a musulunci koda babu kowa
cikin gida,Ko ina da haske tarwai tamkar rana,ba wani qwai da yake a kashe. Da
idanu yake bin parlor din da kallo,wani tsari me kyau da ya dace da ra'ayinsa
tamkar dashi farouq yayi shawara wajen tsarin gidan,tun daga kan color na paint
dana furniture din.
A nutse yaci gaba da takawa cikin parlor din hannunsa zube a aljihun
shaddarsa. Bai tsaya ba sai daya isa tsakiyar parlor din,ya aza basket din hannunsa
saman wani dan qaramin table dake tsakiyar falon.

Juyawa yayi yana ci gaba da bin kowanne makunnin fitila dake falon yana
kasheshi daya bayan daya,har sai da hasken daya rage kawai dake farfajiyar gidan
wanda ke ratsowa ta lafiyayyun curtains din da aka zagaye falon dashi.

Sai daya tabbatar ba wani sauran abinda ya rage sannan ya sauya akalarsa
zuwa upstairs da yake kyautatan zaton a can ne sashensa yake.

Stairs na farko kadai ya taka wayarsa tayi qara. Ya dakata ya sanya
hannunsa a aljihunsa yana cirota da niyyar kasheta gaba daya,don a matuqar gajiye
yake,baya buqatar duk wani abu da zaiyi disturbing nasa. Sanda ya bude da nufin
kashewar saqo ya cika screen na wayarsa.

*_welcome home mr jadda,Its strongly warning Cease all preparation,Stop all
activities,good night,have a nice night_*.

Maimaita karanta saqon yayi kusan sau uku,zuwa yanzu ranshi ya fara
baci,ya kuma hango zallar rainin wayo daya fara shiga cikin lamarin. Koma su waye
suna bibiye da duk wani motsi nasa kenan?. A irin wannan saqon da suke aike
mishi,ya tabbatar inda suna da ikon cimmasa da tuni sun cimmasa din.

Da baya ya dawo ya zauna saman daya daga cikin kujerun falon wadda tafi
kusa da stairs dinsa. Mutum uku ya nema,ya aike musu da komai,sannan ya saka
binciken cikin schedule dinsa na gobe,ya kashe wayar ya jefa a aljihu ya miqe a
nutse yana wucewa saman.

Babban parlor ne da akayi masa wani tsari na musamman,wanda ke dauke da
dining area well designed,sai dakuna bedroom biyu da Master room guda daya dake da
lafiyayyen balcony da zai baka daman ganin gidan gaba daya gaba da baya.

Abinda ya bashi mamaki komai nasa an jera masa,kayanshi da komai
nasa,abinda farouq kadai bai taba ba abinda ya shafi dakin sirrinsa dake wancan
gidan nasu.

Master bedroom din ya zaba,ya tura ya shiga yana rage hasken
fitilun,ya qarasa a hankali ya zauna daga bakin sofa bed ya ware hannayensa dake
saman cinyarsa yana karanto addu'o'in wanzuwa cikin sabon muhalli

*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE_*
08187255862

𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀
_zafafabiyar_

ĖķBĖķOĖķOĖķK Ėķ2

ⱧɄâ‚ēɄâ‚Ĩâ‚ģ

𝙋𝘞𝙂𝙀 13

saman cinyarsa yana karanto addu'o'in wanzuwa cikin sabon muhalli.

*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE_*
08187255862

𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀

ĖķBĖķOĖķOĖķK Ėķ2

ⱧɄâ‚ēɄâ‚Ĩâ‚ģ

𝙋𝘞𝙂𝙀 14

15

Da farko maganar taso yiwa maamah din banbarakwai,amma koda ta tuna
wacece hajja a wajen ta da kuma tata fafutukar da suka gama yi tare suke ma kuma
kanyin sai taji wannan din ba komai bane.....ai rama halasci sai dan halak,banda ma
plan din da take dashi batajin zai zama wani abun damuwa don laila zata zauna
gidan. Ta tabbatar bata da matsala da laila,ko ita din tana iya zama me sanya musu
idanu akan plan dinsu.

"Kada ki damu hajja,ni ba abinda bakiyimin ba,kinfi qarfin haka a
wajena.....hakanma qarin samun tsaro ne,don yau nakeson tura zuwaira ta zauna dasu
ta dinga sakamin ido akan komai". Murmushin qasan zuciya hajja ta saki,bahago
shu'umi ne fiye da yadda take zato,ya gaya mata,ya sake gaya mata dama ba damar
musu......mariya ba zata iya musanta mata ba.

"Na gode sosai mariya....Allah ya saka da alkhairi ya qara zumunci". Kai ta girgiza
tana murmushi

"Ba wannan tsakaninmu,kinfi qarfin komai a wajena......ko yau tana iya shiryawa sai
zuwaira ta biyo ta dauketa su wuce,don banason magariba tayi basu isa gidan ba" Ta
fada tana daga wayarta ta duba lokaci. So samu ace tun da safen nan ya karya da
breakfast din yarinyar da zai zama lullube da makamanta,to amma sannu sannu bata
hana zuwa saidai a dade ba'aje ba.

Da wani irin farincikin samun nasara ta isa gida. Ta samu laila din
zaune a falo tana kallo. Kusan tunda ta kammala karatu aikinta kenan. Hajja tayi
tayi a samar mata aiki ta fara tace sammm ita ba zata iya yawo a gari kowacce
safiya ba,hasalima ba zata iya barin baccin safe ba,idan ta barshi waye zaiyi mata
shi?.

Sai data sha ruwa sosai da lemo,sanyinsa ya sanyata ta fara dawowa
hayyacinta sannan ta maida dubanta kan laila dake matse matsen waya.

"Mansura ta kawomin kayan nan kuwa?" Kai laila ta girgiza alamun a'ah ba tare data
dauke idanunta daga kan wayarta ba. Hotunansa ke matuqar jan hankalinta,kullum
kwanan duniya ta kalleshi kota tuna dashi sai taji kaman bata tare da nutsuwarta.

Tsaki hajja taja ta jawo wayarta tana mita ita daya

"Yarinyar nan inajin sai taje gidansu tayi kwana biyu sannan zata shiga
hankalinta". Dab da kiran data mata zai shiga sai gata ta shigo. Niqi niqi dauke da
kaya wanki a wanke a goge a hannunta. Mansura daya daga cikin surukan hajja da suke
rayuwa gida daya,suke kuma karban duk wani mulki isa da izza tata hannu bibbiyu don
ba yadda suka iya,an dauresu da duk wani zaren sihiri da zai bata damar mallakarsu
kamar yadda ta mallaki mazajensu.

Ko sallamarta bata amsa ba sai harara data jefeta dashi

"Uban me kika tsaya yi?,na baki wanki tun bayan asuba da kadan amma sai yanzu zaki
gama don bakisan muhimmancin kayan ba?" Bata amsa mata ba saboda nauyin kayan har
sai data zubesu.

"Kiyi haquri hajja,sai dana sallami yara suka wuce makaranta,abbansu ya fita kasuwa
sannan....."

"Sannu dadi 'ya'ya dadi miji,bakisan aikina gaba yake da nasu aikin ba su
duka?,kada ki sakemin irin wannan?"

"Kiyi haquri" Ta fada kanta a qasa,saita janye kallonta daga kanta tana sake jan
tsaki

"Laila tashi ki kwashe kayan nan ki zuban a wardrobe". Sai sannan ta cire kanta ta
kalli kayan
"Kai.....gaskiya hajja sunyimin nauyi bazan iya ba.....saidai a barsu a nan,zuwa
anjima idan na tashi na kwashesu daya bayan daya". Tsaki

Please Login or Register in order to submit comment