You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciwonka fa.....hannunka muffin" Taketa fada cikin damuwa,bata kula
sam da yanayinsa ba sai daya riqe fuskarta da hannunsa daya,sannan ta maida dubanta
fuskarsa. Gaba daya idanunsa sun canza launi zuwa kalan ja,kaman yadda numfashinsa
yake fita a wani hautsine,take ta fahimci inda lamarin ya dosa.

"Sabrrrrr" Yadda sautin ya fita saida tsigar jikinta ya tashi,ta runtse idanunta
tana jin ya saukar mata da wani azababben yanayi a dukka sassan jikinta. Sunan da
muddin ya kirata dashi tabbas akwai wani abu me girma akanta cikin zuciyarsa kenan.
Idanunta da sukayi laushi ta zuba masa tana kallonsa itama,tana jin wani abu yana
tasiri sosai a jikinta da ruhinta

"I can't hear you,you have too many clothes on" Ya fada muryarsa can qasan maqoshi.
Idanunta ta maida ta lumshe,ta gani rigima ce fal idanunsa,ta yaya kuma zai nema
rigima irin haka a irin wannan yanayin da suke ciki?.

"Please ki rage wannan kayan.....hutawa nakeso nayi". Maganan ya sake mata nauyi,ta
bude idanunta a kansa.
"Hamma......asibiti muke fa?" Ta fada a narke da wata irin shagwaba data sake
kunnashi.

"Shshshsh" Ya fada yana dora yatsansa akan lips dinsa,idanunsa suna sake narkewa.
Sake zuba masa ido tayi har sai daya karya lagonta,a hankali ta motsa labbanta.

"Me kakeso?" Tafin hannunta ya kama sosai ya saka cikin nasa yana murzawa,laushin
tafin hannuwansu ya ratsa juna da wani irin dumi da jikkunansu sukayi.

"A lot things duniyata...i missed you badly.....but ukunnan....long hug....deep
looks....slow kisses,i want you in the worst way...." Can qasa yayi da muryarsa
cikin salo na rad'a

"Your taste....scent,and feel of your skin next to mine,Duniyata......our bodies
could be skin on skin.....i want it all tonight,karki hanani yin komai.....if not"
Sai ya girgiza mata kai yana kada mata yatsansa.

Gaba daya kalamansa sun gama tsumata,sun gama tafiya da tunaninta da
nutsuwarta,sai ta zame hannayenta a hankali daga nasa,ta fara tafiya da baya da
baya kafin ta juya tana fadawa toilet.

Tsaiwa tayi na wasu sakanni tana maida numfashi......tana sake ji da
gaske fu'ad DUNIYARTA NE.

"Nothing is hotter than a romantic man" Ta furta tana sakin murmushi ita daya gami
da rungume hannayenta a qirji tana jin duniyar tana shawagi da ita.

Cikin nutsuwa ta fidda kayan jikinta ta shige jacuzzi ta sakarwa
kanta ruwa me dumi bayan tayi brush,koda ta gama cikin tattausan babban towel ta
lullube jikinta ta yafa wani saman kanta.

Dole ta fita a haka saboda kayanta suna dakin,ta soma takawa a hankali
tana ficewa.

Zaune ta sameshi saman zagayyar sofa din da aka aje don hutun
majinyaci. Kwarjini ya mata da yawa,don ba komai a jikinsa sai boxer. Faffadan
qirjinsa me cike da gargasa da dukka muscles dinsa a bayyane suke,saita danji nauyi
ya kamata,qafafunta suka dan fara rawa. Ya gani,ya kuma lura,saboda tunda ta fito
idonsa yana kanta,ta masa wani irin kyau,kyan da bai taba lura dashi ba sai yau.

"Sabrrrr" Ya kirata a hankali sanda take kici kicin neman kayan da zata saka.
Waiwayowa tayi a kunyace ta dubeshi,yantsansa ya kada mata yana lumshe idonsa.

"We don't need any night wear.....skin to skin contact....it's where words fade and
our souls speak" Ya qarasa maganar yana shafa qirjinsa saitin zuciyarsa idanunsa
suna sake rusuna..

Ba musu ta watsar da kayan,ta jawo hijab ta zura tana jan under wear
dinta sama. A hankali ta tako inda yake,qamshinta yana kado masa har saman fuskarsa
tun kafin takai ga qarasowa. Idanunta taketa kaudawa gefe,batason su hada ido.

"Ka shirya na taimaka maka ka kwanta?". Shuru ya gifta na wasu daqiqu,har tayi
tsammanin amsawa ne bazaiyi ba,saidai sanda ta daga kanta sai taga iya ya zubawa
ido yake kallo idanunsa a kanta kaman zai cinye namanta.

"Am ready my world.....but kafin sannan ki kashe duka wutar dakin.....ki ragemin AC
dinnan,ki ajemin ruwa saman drawer dincan......sai kizo ki taimakamin din" Ya fadi
yana canza ma'anar maganar daga qarshe. Duka ga ganoshi amma tayi biris,tayi dukka
abinda yace din sannan ta tako gabansa a hankali tana miqa masa hannunta. Ido ya
zuba mata,shi kadai yasan kalar soyayyarta sake dawainiya dashi......ya yadda da
gaske so zai iya zama ajalin mutum.......yana kyautatawa Allah zato.....yadda ya
yiwa soyayya mummunar qi da mummunar fassara da kuma mummunan zato......baya saka
ran sabreen zata zama cikin jerin jarrabawarsa a rayuwa. Sai daya gama qare mata
kallo sanna ya dora hannunsa saman nata a hankali,ta hada qarfinta tana jin zai iya
dogara da ita ya miqe,amma inaaaa wutsiyar raqumi tayi nesa da qasa..gaba daya ta
rikito jikinsa wanda yafi kyautata zaton da gayya yayi mata haka.

"Subhanallah" Ya furta da raunanniyar muryarsa yana boye dariyarsa.




*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*
08187255862


𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀
_Zafafabiyar_

ΜΆBΜΆOΜΆOΜΆK ΜΆ2

β±§Ι„β‚²Ι„β‚₯β‚³

π™‹π˜Όπ™‚π™€ 129


*_Bgawo's KITCHEN AND APHRODISIAC_*


*_WATA KILLATACCIYAR MASARAUTA CE,WADDA KE QUNSHE DA DUKKAN NAU'IKAN ABINDA
KUKESO_*


*_GIRKE GIRKE NA ZAMANI_*

*_KAYAN MAQULASHE DA NAU'IKAN DRINKS KALA KALA_*

*_INGANTATTUN TSUMAMMUN MAGUNGUNAN GYARAN MUTUNCIN 'YA MACE......GYARA IRIN NA
IYAYE DA KAKANNI DA INGANTATTUN MAGUNGUNAN DA BABU DUNGUSHE KO KOKWANTO A KANSU_*

*_KALAR MAGUNGUNAN DA SAO WAJEN IYAYENMU NA DAURI.....INGANTATTUN SAUWOYI DA SAQE
SAQI DA AKA SARRAFASU ZUWA MAGANIN GYARAN DIYA MACE_*

*_BIKI KUKE DASHI KO SUNA?_*

*_SAUKAR KARATUN QUR'ANI?_*

*_KO KUMA WALIMAR AURE QARIN MATSAYI A GURIN AIKI KO KUMA WANI QWAR QWARYAN TARO?_*

*_KO YAU DIN BAKIJIN SHIGA KITCHEN?,TSAFTATACCE KUMA INGANTACCEN ABINCI KIKE BUQATA
A CIKIN WARMERS DINKI KO FOOD FLASK?_*

*_HAIHUWA KIKAYI?_*

*_KO GYARA ZAKIYI KAWAI A MATSAYINKI MA CIKAKKIYAR MACE?_*

*_BGAWO'S KITCHEN SHINE MUHALLIN DAYA DACE DA DUKKA WADANNAN BUQATUN NAKU_*
_Maza garzaya ki tuntubesu ta wannan number wayar_

08104553105
08127084190

*_zaki godemin qwarai da haduwa da BGAWO'S KITCHEN_*


*_BGAWO'S KITCHEN_*
*MATATTARAR BIYAN BUQATUNKU*




129



Tashi tayi tana zumbura baki alamun fushi

"You do it knowingly" Sosai ya sake boye dariyarsa,bayaso ya bata rawarsa da tsalle
da wuri,sai ya daga hannunsa irin na surrender.

"It won't repeat itself"

"You're not kidding right?" Kai ya gyada mata kawai dondai yasan wannan alqawarin
bazai dauku ba.

Sake bashi hannun tayi,ya miqe din saidai ya maqale a jikinta yana narke
mata.

"Hamma?" Ta kirashi a shagwabe.

"Sabreen" Shima ya kirata da salon data kirashi,abinda ya sanya ta saki dariya
kenan ba tare data shirya ba.

A hankali ya haura gadon,ta saka masa pillow daidai da yadda taga yafi
kwanciya ya maida bayansa ya kwanta a hankali,tana niyyar janyewa ba zato ba
tsammani ya jawota gaba daya cikin jikinsa tamkar baya tuna akwai ciwo a
hannunsa,take ta samu kyakkyawan masauki a jikinsa.

"Karkimin musu....karkice komai.....wannan shine cikakken ma'anan jinyan da nakeso
kiyimin......that's why nace banason jinyan kowa sai naki,am craving you so
bad....you're my place" Ya qarasa fada sanda yake zame Undearwear din da ya rage a
jikinta,sannan ya sabule hijabin jikinta ya maye gurbinsu da jikinsa.

Bata hanashi ba,saboda tasan zai wahala a yadda hannunsa yake ya iya
wani abu me dogon zango,ta barshi yayi birgimarsa yayi rigimarsa yadda yakeso,skin
to skin connection ya sameshi har fiye da yadda yake buri,saidai dukkaninsu ya
jefasu wani irin yanayi da ya sanya da qyar suka iya bacci,kowa na qoqarin kai
zuciyarsa nesa.

β˜…Wani zazzafan mari ya saukewa fuskarta,yana dubanta da wani mahaukacin
fushi da bata taba gani kan fuskarsa ba

"How dare you zaki hari mutum kaman muhammad jadda?,have you lost your mind?" Ya
qarashe maganar jijiyoyin kansa suna tashi,yana jin kaman zaiyi qaramin hauka.

Da zallar mamaki ta dora hannunta saman fuskarta tana duban mahaifin
nata,karo na farko daya taba dora yatsunsa biyar saman fuskarta kenan da sunan mari
bada sunan soyayya da lallabawa ba,wani abu da bai taba shiga tarihin rayuwarta ba
sai yau.....yau ita mahaifinta ya daka saboda fu'ad?.

"Abba?.....maman naka ka daka saboda wani?" Ta tambayeshi tana nuna qirjinta da
yatsanta cikin jinta cikin zallar tozarci dumu dumu

"Wani?,wani fa kika ce?,shi wannan din da kike kira wani kinsan wayeshi?,nace
kinsan wayeshi?,kinsan rufin asirin da ya yiwa.mahaifinki?,kinsan cewa banda shi da
baki isa ki tsaya a inda kike tsaye ba a yanzu?,kinsan waye boss na mahaifinki?,to
MUHAMMAD FU'AD JADDA NE!". Shock taji sosai irin wanda bata taba ji ba,ta cire
hannunta daga kan fuskarta tana dubansa idanunta dukka a warwaje.

"Kinsan tsakanina da talauci a yanzu takun taqi kadanne zan afka
cikinsa!......kinsan anyi freezing duk wani account nawa....anyi banning all my
properties?,duba nan...." Ya fada a hargitse yana cilla mata wata takarda.

"Takardar sanya hannu ne na dukkanin wanda keda ruwa da tsaki na saukeni daga
muqamina.....duk a silarki fareeda!!!,ki gayamin meye ya rage mana yanzu?!" Ya
tambayeta a tsawace yana watsa mata jajayen idanunsa.

Wani irin tashin hankali taji yana sauko mata,kalar tashin hankalin da
bata taba jin makamancinsa ba,ta koma da baya ta zauna tana jin ta fara
gani.bibbiyu.

Anyi banning duka properties na abbanta,harda motarta suturunta,gidansu
da suke taqama da alfahari dashi.....anyi freezing accounts dinsa yana nufin harda
nata daukacin accounts din......an sallameshi daga muqaminsa yana nufin daga yanzu
an cire mata tittle na diyar AMBASSADOR KHALED MUSTAPHA?".

"This is insane.....unbelievable" Ta fada tana girgiza kai da qarfi don kwanyarta
ba zata iya daukan wadannan abubuwan duka lokaci guda ba.

"Ba zaki gane insane bane sai lokacin da arrest warrant ya iso cikin gidannan da
zummar kamaki a mazaunin masheqiya.....don tabbas!.....ina me Tabbatar miki jadda
baya shurun banza......all these yayi ne tauna tsakuwa kawai don aya taji
tsoro.....ina me Tabbatar miki bazai raga miki ba......kinyi yunqurin yin kisan
kai......kuma bazan goya miki baya ko na hana a hukuntaki ba". Kowanne halitta na
cikinta sai data kada tsananin tsoro

"Dad......na dauka ko meye na dauko kai me tsayamin ne?,abba yau da kanka kake
wannan maganar?". Wani banzan kallo ya watsa mata,ya matso gabanta yana dubanta
sosai.

" Ki taba kowa....ki tsokano kowa amma banda muhammad jadda.....mayunwacin zaki
ne......damisar da tafi qarfin wasa......fareeda!!!!!.....wai mema kika sha?,still
kina shaye shayenki da alama har yanzu ko?,magana ake miki na talauci yana bakin
qofa yana qwanqwasa mana qofa fa!" Ya sake fada a gigice kuka na dab da qwace masa.

"I can't take it......bazan iya jura ba......rasaki da hukuncin duk da jadda zai
dauka a kanki yafimin sauqi akan rasa dukiyata". Sai ya jawo wayarsa yana lalubar
number muhammad jadda yana fatan samunsa ya nemawa kansa gafara da sassauci.

Zata iya cewa kaf tsahon rayuwarta bata taba jin wani abu daya gigita
hankalinta irin wannan maganar ba,duban dad din nata takeyi ta koma kaman
gunki,kowanne sashe na zuciyarta ya cika da tsoro da nadama da tashin hankali,ta
yaya zata tunkari wannan babbar musibar dake tunkarota?.

β˜…Tare sukayi sallan asuba shi da ita,ta lafe a jikinsa suna azkar tare ita
dashi,a haka a haka har bacci ya saceta ba tare data sani ba.

Bakwai da rabi ta bude idanunta a hankali,qamshin jikinsa ya tunasar da
ita a jikin wanda take. Murmushi ya qwace mata,ta furta

"Alhamdulillah" Tana tuna daren jiya,yadda ya baibayeta da wata zazzafa kuma
tsumammiyar soyayya......tana kuma tuna yadda dare daya ubangiji ya tsamesu daga
taskun da akaso jefasu,amma har yanzu ta gaza ajiye tunanin Who's the one behind
the scenes?.

Bataso ta zama mace me yawan sanya ido tambaya ko bin qwaqwafi akan
kowanne lamura,wannan ya sanya bata tambayeshi akan hakan ba,ta sani koma meye ba
wannan ba kadai,akan komai da komai ma idan ta cancanci taji zai gaya mata.

A hankali a hankali ta dinga zame jikinta daga nashi. Daren jiyan tasan
baiyi wani bacci me yawa ba,ta dade tana jinsa yana mutsu mutsu kafin baccin ya
daukeshi.

Tas ta samu nasarar zare jikinta daga nashi,ta kuma maida gurbinta da
pillow,saita waiwaya tana kallon fuskarsa kawai. Wata fuska dake dauke da tarin
nutsuwa da kamala.....wata fuska dake da wani irin sassanyan kyau da zata iya
rantsuwa bata taba ganin irinsa ba.....wata fuska da Allah yayi mata baiwar
kwarjini da haiba. Samun kanta tayi da addu'ar Allah yasa yaranta suyi
kamanninsa.....zatafi son haka akan su dauko nata kamannin.

A hankali ta dora hannunta saman mararta da yau takejin kaman an ajiye
mata dutse a ciki,ta motsa labbanta tana karanto addu'o'in tsari sannan ta sauka a
hankali daga kan gadon.

Dakin ta kintsa duk da dauda ko tarkace,still ma akwai masu aikin da
zasu shigo suyi maka duk abinda kake da buqata. Ruwan zafi ta kunna a dispenser
incase ko zaya buqaci wani abu,duk da shima akwai kitchen da zaka kira direct a
kawo maka komai da kake buqata. Wanka takeso tayi,amma saita zauna ta tura list na
breakfast din da suke buqata zuwa kitchen sannan ta dawo ta shiga wanka.

Tunic blouse ta saka da straight leg trousers,sannan ta saka
madaidaicin Malaysian hijab da ya qawata fuskarta da wani irin calmness.

Luggage dinsu ta gyara ta maida cikin cabinet,a hankali ta waiwayo
sai idanunta suka sauka cikin nasa. Mamaki ya kamata,tun yaushe ya farka amma baiko
motsa ba bare ya nuna mata?,wataqila a gabansa ta saka bra ta saka kayanta ta taje
gashinta duka.

"Kinyi kyau" Ya furta yana motsa labbansa a hankali,wanda banda tabi motsin bakin
nasa ba lallai ta gane me yace ba.

Kunya ta sakata kau da kanta ta soma takawa zuwa wajen sofa ta rusuna
tana fadin.

"Ina kwana?"

"Kin tashi lafiya my super girl?" Ya fada cikin kulawa yana jin kwadayin jin dumin
jikinta da kuma qamshinta gaba daya,tsumin daya tayar musu jiya yana qoqarin kunna
kanshi a yanzu.

"Alhmdlh...jikinka fa?" Ido ya lumshe mata sannan ya bude

"Am fine and good....tunda gani ga duniyata" Murmushi ta sake sakar masa. Shi duka
hakan bai masa ba,ya fahimci idan ya barta kuma a banza wannan kyan saidai ya
ganshi a ido,don haka yace mata.

"Zaki taimakeni ki daga ni?".

" Why not?" Ta fada da tattausar muryarta tana isa gareshi. Gadon ta haura,kaman
jiya ta bashi hannunta saiya noqe kafada yana kallon idonta.

"Ki hada hannu biyu.....baki da wani qwari.....ina tsoro kada ki Fadi nayi laifi
ace da fuska biyu nayi hakan" Yadda yayin ya bata dariya,saidai ta karkada kanta.

"Zan iya"

"Really?" Ya tambaya yana daga girarsa,saita jinjina masa kai alamun bashi tabbaci.

Kai tsaye ya miqa mata hannunsa guda daya,ta cafe a nata,saidai kuma
tashin farko tayi kyakkyawan masauki a qirjinsa.

"I love you" Ya fadi da sauri cikin wani karyayyen amo cikin tsakiyar kunnenta.

Murmushin dole ya qwace mata,ta yadda da gaske da ake cewa duk wanda ya
rigaka kwana dole ya rigaka tashi,ta kuma sallama fu'ad daga jiyan har yau wayau ne
kawai yayi mata,don haka bata da sauran inkari itama ta motsa pink lips dinta da
suka fusgi hankalinsa tace

"I.....love you.....more" A rarrabe da wani sound daya sanya ya gaza jurewa yakaiwa
lips dinta kiss. Janye fuskarta tayi tana cewa.

"Asibiti ne fa hamma.....yanzu ida....." Bata qarasa ba aka murda qofar,abinda ya
sanyata hantsalawa gefe tana neman maboya. Maida qofar akayi da hanzari aka
rufe,muryar farouq ta bayyana.

"Na shiga uku....wallahi daga yau bazan sake zuwa asibitin nan ba". Maganar tayi
tsananin bawa sabreen dariya,ta cusa kanta a kafadar fu'ad tana boye dariyarta.

"Rabu da tuzurun banza......waya aikeshi?...sa'idon farouq yafi qarfinsa"

"Hamma baka kyauta ba gaskiya".

"I'm only selfish when it comes to you.....zakiyimin wanka?" Ya fada a narke a kuma
shagwabe. Ido ta zaro waje,tanason duban idanunsa tana tsoron kada ya narkata da
kallon nan nasa.

"Please" Kai ta girgiza.

"Why?" Ya sake jefa mata tambayar a tausashi. boye fuskarta ta sakeyi cikin
pillow.

"I can't.....bazan iya kallonka ba". Wani murmushi yayi mara sauti yana fidda
idonsa shima

"Am all yours babe....alright,hadamin komai i will do it by myself" Hakan taji yafi
mata,saita tashi da sauri ya wuce toilet din don ya gama shiryawa da wuri kada
subar su farouq a parlor suna jira,ya bita da kallo yana jin kamar zuciyarsa ce a
waje take tafiya da qafafunta.

Har cikin toilet din ta rakashi sannan ta fito tana ja masa qofar. Tana
tunanin yadda zata fita su gaisa da farouq da wanne ido zata kalleshi taji an bude
qofar toilet din.
Ido ya zuba mata ba tare da yace komai ba,har sai daya gama tsumata da
kallonsa yadda yakeso sannan ya motsa labbansa.

"Towel madam" Janye kallonta tayi zuciyarta na qara gudu,tanajin kaman akwai towels
a bandakin,amma bata da energy din masa bayani,don haka ta taka a hankali hannun
sofa ta dauko masa wani.

Miqa masan da zatayi ya hado harda hannun nata ya jawota cikin toilet
din ya maida qofar ya kulle.

Sabon wanka ya sakata ta sake bayan ya gama jagwalgwalata. Tabbas
banda ciwon hannunsa ta Tabbatar barna za'ayi a asibitin ba jinya ba. Ya aza mata
wani nauyi da ta sakejin ta gaza dubansa harta kammala shiryawa ta canza wasu kayan
zuwa riga da wando saqar india. Rigar ta kawo gwiwa haka wandon budadde ne
sosai,yalwataccen mayafin kayan ta ware tana rolling dashi,sai ya tako a hankali ya
tsaya a bayanta.

Hannunsa guda dayan ya dora saman qugunta,ya daidaita tsahonshi da nata
hana dora fuskarsa a kafadarta.

"Ki bani lokacinki.....ko zana rayu a duniya.....ki bani tabbacin zamana dake kinji
masoyiya....nidai nidai nida nake son ki nafi kowa jinki a zuciya" Murmushi ya
qwace mata,ta rufe idanunta tana miqa hannunta ta shafi kwantaccen gashin fuskarsa.
Muryarsa ta mata wani mugun dadi,asalin sound din yana tasowa daga parlor dinne
yana ratsowa ta cikin dakin,tsakaninsu musaddiq batasan waye yakejin waqar ba,shi
kuma yabi waqar da tattausar muryarsa da tafi ta mawaqin dadi.

"Am starving" Ya fada yana sansanar wuyanta. Muryarta da mugun sanyi tace

"Muje parlor na baka" Kai ya girgiza da sauri yana dauko wayarsa dake saman table
din ya soma budeta.

"Farouq ya fusata.....idan kikaji yana jin waqoqi definitely ya fusata......yana
kewan fannah dinsa" Ya fada yana dan jin wani sashe na zuciyarsa yana tausayin
farouq din,don ya yarda da gaske soyayya mahaukaciyar abace....kewar masoyi kuma
wani abune daka iya kassara mutum komai jarumtarsa.

Murmushi me sauti ya kubcewa sabreen,batace komai ba don fu'ad da farouq
sunfi kusa.

Ya cika da mamakin ganin tarin uban miscalls din ambassador khaleed
mustapha,ba kiran bane ya bashi mamaki,saboda yana expecting hakan dama,yawan
adadin kiran da ya masa na fitar hayyaci shine abun mamakin. Qaramin tsaki yaja
yana share dukkanin kiran,ya lalubi number saddiq.

"Shigo dasu ciki" Kawai yace yana kashe wayar. Cikin second uku ya turo ya shigo
dakin da wani kyakkyawan basket. A girmame ya gaida sabreen ya gaida fu'ad yayi
masa sannu da jiki,sannan ya ajiye basket din ya juya ya fice.

Mayafin data rola ya saka hannu ya cire pin din sannan y wareshi tas
yana dubanta.

"Let me behold this beauty....i want to take a look at this loneliness....i wannan
see this " Ya qarasa fada yana shafar sumarta zuwa gefen fuskarta. Zamewa tayi tana
murmushi,ta qarasa gaban basket din ta tsugunna a nutse ta fara zuba komai yadda ya
dace,har zuwa sannan kunnuwansu na sauraron waqoqon soyayyar da farouq ya ware
volume abinsa yanaji. Fes waqar ke fita da baituka na zallar soyayya,su duka
kunnuwansu suna jinsu,har ta gama ta tako a nutse tana juyawa a hankali da wani
irin nutsatsen taku dake bayyana surarta da zubin halitta me kyau da Allah ya
azurtata dashi.

Sosai ta ajiye plate din a gabansa,ta zauna kaman yadda taga yayi ta
tanqwashe qafafunta. Hannu ya saka ya cire spoons din,ya gyara hannun rigarsa yana
fadin.

"Oya bismillah" Idanunshi zube a kanta. Zobanta ta canzawa yatsa sannan ta saka
hannun nata kaman yadda ya buqata.

Wani irin shuru ne ya ratsa tsakaninsu,sai kallon kallo da yaren zukata
da suke fitarwa ta cikin idanunsu,irin yaren daya gagara zuciya ta furta.

Zuwa lokacin waqar abdul hassan ta meerah ta soma tashi. Komai sunaji
kaman a nan aka kunnata.

Kowanne baiti dake fita daga bakin mawaqin sai yakejin kaman ya
wakilceshi ne.....tamkar furucin da rarraunanniyar zuciyarsa ta gaza bawa bakinsa
daman furtawa ne yake fiddasu daga zuciyar tasa. Ita dinma waqar ratsata take,ta
daga fararen idanunta tana kallonsa. Ya dakata kwata kwata da cin abincin,ita yake
kallo. Karon farko data yarda da cewa,da gaske ne idan soyayya tayi qarfi masoyi
yana iya qoshi daga jin yunwa daya ganin masoyinsa kawai(kin taba fuskantar
hakan?....musamman irin yunwar da batayi worst ba....da gaske ne hakan yana
faruwa).

Qarar wayarsa ta katsesu dukkaninsu shida ita,ya sauke nannauyan
numfashi yana saka qwayar idonsa kan wayar.

Ambassador ne,sam bashi da niyyar sauraronsa a lokaci na kusa har
haka.....saidai kuma yana jin baida lokacin da zai bashi da zaiyita damunsa har
hakan,wannan ya sanya ya daga kiran ba tare daya dauki wayar ba ya sakata a hands
free yana maida idanunsa akanta don bai gaji da kallon kayarsa ba.



*_DUNIYATA LITTAFIN KUDI NE(PAID BOOK),KAI TSAYE KI TUNTUBI WANNAN NUMBER_*
08187255862



𝐃 𝐔 𝐍 𝐈 𝐘 𝐀 𝐓 𝐀
_Zafafabiyar_

ΜΆBΜΆOΜΆOΜΆK ΜΆ2

β±§Ι„β‚²Ι„β‚₯β‚³

π™‹π˜Όπ™‚π™€ 130


*_Bgawo's KITCHEN AND APHRODISIAC_*


*_WATA KILLATACCIYAR MASARAUTA CE,WADDA KE QUNSHE DA DUKKAN NAU'IKAN ABINDA
KUKESO_*


*_GIRKE GIRKE NA ZAMANI_*

*_KAYAN MAQULASHE DA NAU'IKAN DRINKS KALA KALA_*
*_INGANTATTUN TSUMAMMUN MAGUNGUNAN GYARAN MUTUNCIN 'YA MACE......GYARA IRIN NA
IYAYE DA KAKANNI DA INGANTATTUN MAGUNGUNAN DA BABU DUNGUSHE KO KOKWANTO A KANSU_*

*_KALAR MAGUNGUNAN DA SAO WAJEN IYAYENMU NA DAURI.....INGANTATTUN SAUWOYI DA SAQE
SAQI DA AKA SARRAFASU ZUWA MAGANIN GYARAN DIYA MACE_*

*_BIKI KUKE DASHI KO SUNA?_*

*_SAUKAR KARATUN QUR'ANI?_*

*_KO KUMA WALIMAR AURE QARIN MATSAYI A GURIN AIKI KO KUMA WANI QWAR QWARYAN TARO?_*

*_KO YAU DIN BAKIJIN SHIGA KITCHEN?,TSAFTATACCE KUMA INGANTACCEN ABINCI KIKE BUQATA
A CIKIN WARMERS DINKI KO FOOD FLASK?_*

*_HAIHUWA KIKAYI?_*

*_KO GYARA ZAKIYI KAWAI A MATSAYINKI MA CIKAKKIYAR MACE?_*

*_BGAWO'S KITCHEN SHINE MUHALLIN DAYA DACE DA DUKKA WADANNAN BUQATUN NAKU_*

_Maza garzaya ki tuntubesu ta wannan number wayar_

08104553105
08127084190

*_zaki godemin qwarai da haduwa da BGAWO'S KITCHEN_*


*_BGAWO'S KITCHEN_*
*MATATTARAR BIYAN BUQATUNKU*



130


"Ex ambassador khaleed mustapha" Kalma ta farko da fu'ad ya fara fada
bayan ya daga wayar.

"Ranka ya dade sir......tuba muke.....tuba muke,ayimana afuwa,ayi mana rai"
Ambassador khaleed ya fada cikin matuqar qanqantar da kai da kalmasa harshe.

"Wani abu ya faru kenan" Fu'ad ya fada cikin halin ko in kula,abinda ya sake daga
hankalin ambassador kenan. Yafi kowa sanin illar wannan shariyar tasa,har gwara ya
fito maka a mutum,yayi maka duk yadda yakeso,yayi maka kalar hukuncin da yaga dama.

"Ranka ya dade sir.....ina me baka afuwa......ina me baka haquri......don
Allah.....don Allah a dubeni,ayimin rangwame". Gyara zamansa yayi tare da yiwa
sabreen inkiyar ta matso taci abincin. Kai ta langabe masa,sai ya matsa da kansa ya
soma diban abincin ya miqa mata yana tambayar ambassador.

"Hala bakasan abinda yarinyarka take aitawa ba.....bama a kaina kadai ba,har kan
mutanen da take taqamar matsayinka da matakin da kake kai sun tsaya mata sun kuma
siya mata ticket na cin mutunci da qasqanci ga kowa?". Ya masa tambayar sanda
sabreen ta saka hannu ta karbe spoon din ta maidashi bakinsa,ya bude bakin ta saka
masa abincin sannan ya mata sign na itace next da zataci.
Shuru ambassador yayi,yana juya irin amsar da zai bawa muhammad jadda.
Yasan wayeshi farin sani ma tass kuwa.......yi masa qarya tamkar tafka wani babban
kuskuren ne,hakanan gaya masa gaskiya kuma bazai taba zama mafita ba.

"Ko ka sani ko baka sani ba wannan kai zaka bawa kanka amsa......".

"Am really sorry sir......ayimin afuwa.......na yarda da kowanne hukunci ya kamata
kayi mata koka dauka a kanta,na aminta da hakan ranka ya dade sir". Fareeda dake
durqushe waje daya ta daga kanta da sauri,a mamakance tana duban mahaifinta. Shi da
kansa yake sallamawa me jadda ita?,shi da kansa yake miqata izuwa gareshi kan yayi
duk kalar hukuncin da yaga dama?.

Ci gaba yayi

Please Login or Register in order to submit comment