You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wajansu maganar ta fita, da abun ya yi tsamari
maganar abinda Father ya aikata da Zahrah ta fito harda batun Muhammad.
Duk Wannan maganar da abinda yake faruwa Yaa Sheikh yaja baki ya yi shiru, shirun
na shi na nufin abubuwa da dama. Hankalin Mai martaba Ahmad Nuran Sarki ya tashi
domin ana shirin lalata masa masarauta ne jama'ar garin Sokoto sun fara surutu
akai. Sati na zagayowa aka sha shagalin sunan Halisa Yarinya ta ci sunan *Ummul-
khairy Sheikh Aliyu haydar* ana kiranta da *Hala* bayan sallar zhur aka ɗaura auren
*Umar-khan Abba Hakimi, da Hafsat Sheikh Aliyu Haydar* sai kuma *Prince Khalil
Ahmad Nuran Sarki da Maimunatu Aliyu* Tare dana *Saifuddeen Abba Hakimi* Sosai aka
sha shagali farin ciki wajan angwayen ba a magana, kada ma Khalil Yaji labari he
can't believe wai yau ya auri Maimoon. El burinsa daman a sallami Fattoumah domin
ƙasar zai bari da ita, duk da kwaɗayin Mai martaba na son yin murabus ya dan ƙawa
El kujerar mulkin amma ya rufe idanu yaƙi sam, daga ƙarshe ma ya ce baya so shi
yafi ƙaunar siyasa. Shiru babban makami ne shirun da Yaa Sheikh ya yi da wanda ya
sanya El ya yi ya tayar da hankalin Fulani Atine domin ita ce wacce ta fitar da
bayanan komai zuwa gidan jaridar da ba a son da zaman su ba, suka fara haɗa shi a
twitter ya shiga jerin news ɗin da yake trending. Sai gashi ta fito tana surutai
akan ko basu ga abin bane sun ɗauka wasa ne sai abu ya tabbata ta zare ta zama
zautacciyya ta dinga tunawa kanta asiri abu yaci tura Mai martaba ya ce a dangana
da ita zuwa gidan mahaukata.
_*After 3 week's*_
Saukar su kenan daga airport Ummul da kanta ta zo ɗaukan su ta amshi Hala ta ce
"Ma sha Allah, takwara tafi iyayenta kyau"
Halisa ta ce "Kai Ummul kada dai ki ce yanzu ita kike so" Ummul tayi murmushi ta ce
"Babu laifi idan nayi haka, a daina kwasar mata sanyi fa kusan weather ya sauya,
ayi sanyi ai zafi daga haka damuna zata sauka"
Yaa Sheikh yana tsaye a tsayin satin ukun zaka ɗauka shekara ɗaya ne, domin fatar
shi ya sauya ya ƙara haske saje da gemu sun ƙara ƙawata fuskar ya daina aikin komai
sai na wa'azi wanda ake sakawa a gidan redio da t.v yanzu, yana ji da gidan
maruyansa. Ta dube shi ta ce "Me kuke ci a Sokoto ne?"
"Laa ai satinmu ɗaya a can muka shige Makkah" Ummul ta riƙe baki ta ce "Ikon Allah
ba gaya dangi" Suka shiga mota ita take jansu da kanta Halisa na baya shi kuma yana
gaba rungome da Hala wacce Ubangiji ya sanya masa ƙaunarta yana jinya tana ta
tsotsar hannun shi alamar nono take buƙata. "Idan zaka zauna da Zahrah to ba kayi
mata adalci ba, naga tausayi na neman ya sanya ka shiga hakƙinta" Halisa tayi shiru
domin a zaman da sukai ta fahimci haƙurin Zahrah daman wani lokacin akwai huɗubar
ƙawaye. "Ummul..."
"Aliyu" Yadda ta kiran sunan zaka san babu sauƙi a sanyaye yana shafa kan Hala da
yake cike da suma ya ce "Kiyi haƙuri"
Gani ya yi ta ɗauki hanyar gidansa mai makon na grandparents nasa, suna shiga suka
samu Jadda riƙe da Apple tana ci ga jakar kayanta a gefe, Zahrah wacce ta rame
sosai sbd tsananin buƙatar namiji ta miƙe ta ce "Wlcm Sweetheart" tayi ƙasa da kai
ganin Ummul Jadda ta ce.
"Daɗi miji, kin bi miji kullum cikin dare ya danneki kamar ayu babu mmki yanzu ya
ƙara ɗirka miki wani cikin....

08119237616
Paid book aji tsoran Allah an ga mana magana ina sane fa! Kawai duk abinda kafi
ƙarfin shi babu batun tsayawa ɓata baki akai
[2/20, 7:46 AM] Abk: *Da wasu suka biya da wanda suke karantawa Free 🤣 aje
arewabooks ayi following acct ɗina, har girma ake taɓa Allah wadai da masu fitar da
book ba haka da masu karantawa matsayin free, to ina naga lokacin surutun hakan ma🤣
typing da ƙyar sbd busy, ku shiga link ɗin kai tsaye👇🏾ku danna following*
https://www.arewabooks.com/notifications

"To ai gwara nayi cikin dana zauna zaman gulma" Jadda tayi mitsi mitsi da idanu ta
ce "Azaba, daga maganar alheri sai gasa magana to ai babu laifi don kin samu ciki
da ki zauna hoto kamar wannan fa?" Ta nuna Zahrah kafin ta girgiza kai cikin
takaici ta ce
"Ga waccar ƴan banzar mai mugun hali ita fa ta dinga zuƙa matarka can watannin baya
akan ta tsaneka" Halisa ta nemi waje ta zauna, Yaa Sheikh ya haura upstairs cikin
nutsuwa tun a hanya ya fara zame Alkyabbar jikinsa sbd tsananin gajiya kuma tayi
masa nauyi a jiki.
Zahrah ta bishi da kallo tana son shi a ko wacce daƙiƙa yana ƙaruwa a zuciyarta,
balle yanzu daya ƙara sauya ya riƙe kan shi haibarsa kullum ƙara bayyana ga cikar
kamala. Jadda ta gyara zama tana ƙara saka Apple bakinta ta ce "Ina baku labari
babu kalar wulaƙanci da tijarar da Likitan nan A'isha take kowa bata yiwa mijinta
ba, wai baya haihuwa dake shi sauna ne ya tsaya yana biyewa Iskancin mace banda
abinsa ba sai kawai ya saki ƴar kazan uba ta kama gabanta ba, mata nawa ne a duniya
ba suyi aure ba suke jiran mazan shiru"
Zahrah ko a jikinta, Ummul kuma tana riƙe da Hala wacce ta farka tana wurga hannu
da ƙafa. Halisa ta mayar da hankalinta akan zancan Jadda amma zaka ɗauka maganar
bai dameta ba, sbd yadda ta mayar da hankalinta zuwa ga plasma. Jadda ta girgiza
kai irin zance na cinta ɗin nan.
Ta ce "tijara kala-kala tayi ina baku labari, ashe burinta ta kashe auren, ta auri
mijinku malam kinji rashin amana shi yasa amana tayi ƙaranci duk yadda Matar Malam
ta yarda da ita amma zata aure mata miji, haka ta dinga zugaki dake kema rainon
fulani ce kika biye mata, Allah dai ya yi mijinta ba zai wulaƙanta ba, kuma babu
rabon ku zama ku uku ashe ita ce bata haihuwa, yanzu dai tana can ta fita hayyacina
mijin kuma kamar maye yana nan riƙe da ita kamar takalmi a hammata"
Cikin alhini ta ƙara girgiza kai ta ce
"To ni dai bance komai ba, yanzu ma ba wani abu nace ba, amma dai ta kusa cin
amana"
Babu wanda ya kulata, Halisa kishi ya motsa Idanunta ya ya yi jajir domin gani take
har yanzu Dr A'isha tana bibiyar Yaa Sheikh shi kuma ya san komai ya ɓoye. "Riƙe ta
nan wannan dai ba tayi halin me suna ba, rigimarta yawa ne da ita" Jadda ta karkace
ta ce "Azaba, Ƴar Fulani ce fa ta haifeta sai abinda kika gani"
"Ke wai miye damuwarki ne? Me Fulani sukai miki? Kina zaune a gidan Bafullatani
kina masa rashin kirki, kada ki manta me gidan Bafullatani ne mahaifinsa haka,
matarsa haka jinin fulani ke yawo a jikinmu and we're proud to be Fulani"
Jadda ta riƙe baki ta juya ta kalli Ummul wacce ta ɗauke kai kamar wacce bata san
mene yake faruwa ranta fes kuma da abinda Halisa tayi.
"Zagina kike fa?" Halisa ta rungume Hala a jikinta tana jin kamar ma ta wurgar da
ita sbd haushin ubanta ya shafe ta ta ce "Zagi ko Gasky, wallahi sai na haɗaki da
Aljanu cikin dare suyi maganinki" kus Jadda tayi ta kasa gwaggwaran motsi.
Zahrah da magana bata dameta ba ta miƙe tsaye tare da nufar kitchen ta haɗuwa Ummul
kayan motsa baki ta ce.
"Sannu da hanya Ummul" Ummul tayi murmushi ta ce "Yawwa Zahrah, ai bana jin zanci
komai tafiya zan yi" "Tun yanzu Ummul" Ummul ta ce "Eh, kira mini Aliyu" Zahrah ta
nufi upstairs Ummul ta bita da kallon tausayi.
Fitowar shi daga wanka kenan ya zura Jallabiya mai sauƙin nauyi sbd garin ya ɗan yi
ɗumi ga heater data ƙara gasa bedroom ɗin. Ruwa na zuba daga sumar gashinsa ya zube
a gefen lafiyayyan gadon shi yana lumshe gajiyayyun Idanunsa masu nauyin gaske. Da
sallama ta shigo ya amsa cikin murya mara sauti. Tsayawa tayi tana kallon shi ya
cika mata idanu ainun tama kasa ƙara sawa. Idanunsa a rufe amma yana jin idanu na
yawo a jikinsa alamun ana kallon shi, speaking calmly ya ce.
"Baki sanni bane"
Tayi murmushi tana ɗauke kai ta ce "Farin sani na, kawai You have changed"
Ya miƙa mata hannu alamar ta zo, ta ƙarasa zata zauna nesa da shi ya jawota sukai
kusa ta ce "Sannu da zuwa ya hanya?" Ya yi shiru.
"Ya kuka baro mutanan sakkwatawan Shehu?" Calmly ya ce "Fatymerh Zahrah" ta amsa da
"Na'am Abul-khairy" "Am sorry" ta ware idanu ta ce
"For?" Ya saketa yana miƙewa tsaye ta bisa da kallo haka kurum ƙirjinta ya shiga
bugawa da ƙarfi
"Mene ya faru?"
"Babu" ya bata amsa a taƙaice yana zura D&G couples slippers ta ce
"Amma ban haƙurin na mene?" He just nods his head and quickly leave the room. Ta
dinga bin bayansa da kallo.
It's been 7mnts but till now nothing change, she loves him so much but all these
times he rejected her love because he didn't like her.
So what exactly he meant by saying sorry to her and har yanzu yana tare da ita
something fishy! Ta zube akan ƙafafuwanta kuka na fargaba ta kufce mata, tana so da
ƙaunar shi tana masifar jin shi a ranta amma Soyayyar *Yaa Sheikh Aliyu haydar
Aliyu* ƙaddara ce kuma jarrabawa! Ta ƙara yarda ba komai mutum yake so ba, azaba da
soyayya babban abu ne Allah ya haɗata da soyayyar *Yaa Sheikh* sbd tarin laifukan
data akaita.
Bata iya barci kullum da ciwon mara take kwana kuma take tashi tun sha'awa na
damunta har ta kawo lokacin da zata iya cewa bata ma jin sha'awar ta ɗauke ta kuma
tafi bakiɗaya.
A zaune ya samu Ummul ita da Halisa da tayi wanka ta yiwa Hala ta sauya musu shiga
sukai kyau sosai daga Hala har babarta ya ɗan saci kallonta ganin ta haɗe fuska. Ya
nemi waje ya zauna cikin nutsuwa yaja idanunsa ya lumshe yana ɗan jan gemunsa.
"Aliyu!" Ya ware idanu gabansa har faɗuwa yake duk sanda Ummul ta kira shi da sunan
da yake mancewa shi ne asalin sunansa.
"Na'am" ya amsa ganin kamar akwai abinda zasu tattauna yasa Halisa ɗaukan Hala ta
nufi bedroom ɗin da Jadda ta shiga. "Nasan kasan me kake kana da tsoran Allah, so
ka ƙara sanya tsoran Allah cikin lamarinka, tuni zan maka Manzon Allah Sallallahu
alaihi Wasallama ya ce: Fazakkir fa'innàl zikkira tamfa'ul mu'uminun"
Tayi jim ta ce
"Ku tunatar domin tunatarwa tana amfanar mumini, na ɗauka kana son Zahrah shi ya
sanya na zuba maka idanu naga kudun ruwanka, koda kana sonta zama kai da ita
cutarwa ne, babbar soyayyar da zaka nunawa Zahrah shi ne ka haɗata da wani mai
nagarta ka bashi aurenta, ita macace bata da kowa taci abinci ta kwanta dole akwai
matsala saɓanin kai da kke namiji shekaru. Ko wacce daƙiƙa da mintuna idan suka
shige basa dawowa, rashin dawowar na nufin abubuwa da dama ciki hadda lokaci,idan
kayi amfani da lokaci a gurbin daya dace ba, idan ƙarin auren ka ke buƙata babu mai
hanaka idan ma huɗu zaka zuba Aliyu"
Ya dubeta da sauri ta ce
"Ai Allah ya baka aron rai da damar yin mata huɗu ku? Amma kada ka zauna da matar
da ba zaka amfana mata da komai ba, itama haka.
Kada wannan tausayin ya yi gabala akan gasky ka saketa ka saki Zahrah Aliyu domin
ta samu ƴancinta na cikakkiyar mace" ras! Gaban Zahrah ya faɗi komai suke faɗa a
kunnenta. Tama kasa kuka sai a lokacin ta fahimci kuka rahama ne, zuciyarta ta
dinga ɗagawa tasa hannu ta dafe ƙirjinta dake bugawa, sunan Allah kawai take ambata
wanda yanzu har a zame mata abin ambato a kullum. "Kaji me na ce?"
"In sha Allah" ya ce a sanyaye ta miƙe tsaye shima ya miƙe yana ɗaukan key car ta
bisa da kallo domin tasan waye Yaa Sheikh ta kuma san ɗanta farin sani.
"Kayi fushi dani ne Arɗo?" Ya ɗan marairaice fuska wanda ya saba yi a gabanta ta ce
"Sannu fa"
Ya gane me take nufi ya nufeta tare da shigewa jikinta Ummul ta sauke numfashi a
yanzu a rayuwa ita babu abinda take so da ƙauna kamar Yaa Sheikh shi ne komai nata,
shi yasa baya girma a Idanunta akan shi kuma taƙi amincewa da tayi aure. Babu wanda
yake iya Fuskantar Yaa Sheikh da niyyar yi masa faɗa sbd ana ganin yasan kome bayan
a rayuwar nan babu wanda baya buƙatar Mentoring.
Ta shafa kan shi ta ce
"Allah ya yi maka Albarka da zuri'ar ka" ta rufe idanu tana jin ƙaunar Ummul har
ran shi.
"Best mother ever, my best friend" ta dungure masa kai kamar yadda ya kewa Halisa
ta ce
"Ni ce Best friend ɗin?"
Ya ɗan yi murmushi sukai waje ta ce
"No thank you, ni da nake a mota zan je gida yanzu In sha Allah" "Allah ya tsare"
ta ce "Amin".
A nutse take driving har ta fice daga cikin makeken gidan na Yaa Sheikh. Ya yi
shiru yana bin green flowers ɗin da suke wajan, bai shiga cikin gidan ba ya nufi
gidan gonar shi wanda yake ɓangare guda a cikin gidan shi, tattabarun shi na
ganinsa suka fara sakkowa ya nemi waje ya zauna ya zura ƙafar shi cikin ruwa yana
watsa abinci kifaye suka taso sama. Baya ɗaya daga cikin wanda suke son ƙarin aure,
matar shi ta wadatar da shi da komai, ba raga masa ba, abinci, kulawa, biyayya tana
ɗauke buƙatar shi a koda yaushe tana bashi farin cikin da shi kan shi yake mamaki.
Halisa ta dubi Jadda dake cewa "Ai Danta A'isha ba tayi ba, babu mamaki shi Malam
ɗin ya san komai yaƙi faɗa miki, ke kuma daɗi miji kina baje masa ƙafa yana allan
dungure a ciki sai fa ya kai ki ya baro ya ɗirka miki ciki, ki tashi mai kwanika ga
goyo ga ciki, yo shi meye ruwan shi? Namiji ai sam bai da kunya daman tunda naga
yana azumi kullum nasan babu lafiya"
Tayi ƙasa da murya ta ce "Don ma ya haɗu da fitinanniyya irin shi duk sun zama ƴan
iska suna sharholiyya a gaban jariri" sosai Halisa ta jita amma tai burus.
Daga Zahrah har Halisa babu wanda ya sake ganin Yaa Sheikh.
Ta samu Hala ba tayi rigimar data saba ba, dinner ta haɗa mai kyau tayi Alwala da
sallah kana ta shirya ta baza turare. Tana zaune a parlourn dake part ɗinta tana
feeding Hala ƙamshin turaren Roja ya bayyanar da zuwan shi kafin kamilalliyyar
muryarsa ta bayyana cikin nutsuwa ya shigo ta amsa sallamar babu yabo babu fallasa.
Kallo ɗaya ya yi mata ya ɗauke kai kawai ya yi mmki domin ko Hala na bayanta tana
barci yana shigowa take tashi ta nufesa shi kuma ya rungumesu bakiɗaya.
Ya zauna kusa da ita speaking calmly ya ce
"Madam yunwa na keji"
Tayi shiru ya kalleta da kyau Idanun Hala ya sauka akan mahaifinta ta dinga bin duk
inda yabi da fuskar shi daya tabbatar shi take kallo ya saka hannu ya ɗauketa.
"Malam ba kaga nono nake bata ba?" Not looking at her ya ce
"Ni sai na sha"
Ta haɗe fuska ta ce
"Ko Dr A'isha ba" maganar ta dake shi ya kalleta sai bai ce komai ya lura rigima
take ji.
Ta ce "Ni dai duk ƴar iskar da take kula mini miji wallahi ban yafe ba" nan ma yaƙi
kulata sai kawai ta fashe da kuka sosai ta ce "Ka auri Zahrah ban sani ba, shi ne
yanzu wata banza can Dr A'isha take kulaka bayan da nata miji"
Shi abin dry ya bashi ya kwantar da Hala a gefensa ya saka hannu ya damƙo Halisa
tayi ƙara ya jawota da ƙarfi ya matseta a jikinsa idanunsa rufe ya fara farke wuyan
rigar Jikinta ya ce "Yarinya tsiwa ki ke ji ko?" Ta girgiza kai ta ce
"Ni fa bance komai ba"
Idanunsa ya yi jajir ya rufe bakinta ta hanyar zura nasa ciki ɗif tayi kisses ɗin
bakinta yake kamar zautacce kana ganinsa kasan daman ya jima haƙuri kawai yake sai
daya gama huɗu mata jiki tun kafin aje babban masauki ta fara ƙoƙarin guduwa kullum
ji take kamar ana ƙarawa Abban nata ƙarfi ya miƙe yana cire Jallabiya tare da
ɗaukan Hala wacce ke tsotsar hannu bata san duniyar sharholiyyar da ake ba, ya
kwantar da ita akan bed ɗin kana ya sunkuci Halisa har tsakiyar gadonta....
Washegari da safe suna zaune suna breakfast Jadda sai kwasar farfesu take Yaa
Sheikh a hankali yake shan kunun gyaɗar dake masa daɗi wanda indai bashi ya sha da
safe ba baya jin daɗi.
Halisa ta kasa haƙuri ta ce "Abba" ya ɗago gajiyayyun Idanunsa ya watsa mata ta ce
"Sau biyu ina zuwa duba Zahrah ina ganin part ɗin a rufe fatan lafiya?"
Jadda ta ce "Ban taɓa ganin yadda kishiya ke damuwa da kishiya ba sai a wannan
gidan kamar wanda aka haifa ciki ɗaya" Yaa Sheikh ya yi shiru sbd ba ɗabi'ar shi
bace yin magana idan yana cin abinci gabaɗaya yanzu ne ma bakin nasa ya buɗe.
"Modibbo"
Ya ajjiye cup ɗin hannunsa tare da ɗaukan tissue ya goge bakinsa cikin kamala ya ce
"Zan duba" "Wanne dubawa gata nan ta fito, ke ƴar nan lafiya? Wanna akwatin fa"
Halisa ta miƙe tsaye ganin Zahrah janye da manyan akwati ta dinga dubanta ta ce
"Tafiya zaki ne" tayi murmushi ta ce "Eh" ta ƙara duba akwatin ta ce
"To ina zaki har haka kayan nan sun yi yawa fa" "Tafiyar har abada"
Halisa ta kalli Yaa Sheikh da yake kallon Zahrah kenan taji me suka faɗa jiya?
"Abba me yake faruwa ne, ina Zahrah zata?" Zahrah ta ce
"Zan bar miki mijinki ne Halisa" a ruɗe ta ce
"To amma ai bance wani abu ba, babu abinda ya haɗa mu" "Ƙaddara ta haɗa Halisa,
kuma ita zata raba yanzu"
Hawayen da take ɓoyewa ta zube gaban Yaa ta saki wani irin kuka ta ce
"Ina son ka Aliyu, ina son Yaa Sheikh son ni kai na ban san adadin shi ba, wlh idan
zan kwana na yini ban isa na faɗa abinda na keji a raina ba, duk mijin da zan aura
ba zan iya yi masa biyayya ba zan zauna da igiyar auren wani amma soyayyarka ce a
raina, don Allah don Annabi ka bani takardar saki,ka sakeni don Allah kamar yadda
Ummul ta buƙata"
Halisa ta riƙe Yaa Sheikh tana girgiza kai cikin kuka sosai ta ce
"Kada ka saketa Abba, kada rabamu Abba ina son ta ina son zama da ita don Allah
Habibi kada ka saki Zahrah I'll talk to her" Yaa Sheikh ya rasa ta ina zai fara ya
saka hannu ya ɗago Zahrah idanunsa sunyi jajir Zahrah kuka Halisa kuka, Jadda na
gefe tana zare idanu. A hankali ya tallafo fuskarta Zahrah yana kuma riƙe da
Halisa ya ce "Ko wanne bawa akwai ƙaddarar shi, kada ki sare ina son zama dake,
Ummul na son ki zauna dani amma zamu cutar da ke"
Ya yi shiru ya ce "Wani sirrin idan Allah ya ɓoye zai fi kyau a rufe babu buƙatar
faɗa, ina jinki har raina wani abun ba alheri bane a rayuwarmu amma idanunmu su
rufe ki koma ga Allah, zai baki miji wanda ya fini"
Tayi murmushi amma wani irin zafi zuciyarta ke mata ta ce "Na fahimta, amma a ko
wanne zuciyata zata iya bugawa kawo yanzu nasan ciwo ya gama lalata zuciyata,
Alfarma ɗaya nake so kayi mini" Ya riƙe fuskarta ya ce "Me kike so Fatymerh
Zahrah?"
"Sau ɗaya kawai, sau ɗaya kiss me hug me as goodbye" Halisa ta runtse idanunta a
hankali ta sulale tabar wajan Jadda tuni tayi waje tana bawa maids ɗin gidan
labari. Ya dubeta ta ce
"Please kiss me, please Yaa Sheikh kiss me....


08119237616
[2/23, 11:37 AM] Abk: Kamata Yaa Sheikh ya yi ya riƙe And he gave her a nice little
kiss, some minutes ya zareta jikinsa numfashinta har riƙewa yake sbd yadda ƙamshin
Roja ya shiga hancinta a ƴan minutes ɗin da tayi a jikinsa ji tayi komai ya tsaya
mata. Ya kama hannunta zuwa waje can compound Jadda na ganinsu tayi ƙasa da murya
ta kalli mai bawa flowers ruwa cikin nutsuwa ta ce
"To ita wannan lokacin ita ce mai jawo manyan akwatinan tana cewa a saketa, ɗayar
kuma zaka ganta kamar zabiya don fari mai ƴar jaririya ita ce take kukan kada ya
saketa fa" Shi dai kallonta yake ta ƙara karkacewa tana ƙasa da murya ta ce
"Duk yadda akai ta fahimci baya son ta ne, shi kuma kasan miskilanci gare shi ba
zai taɓa cewa komai ba, jiya fa suka dawo daga Madina ina kyautata zaton ya ƙara
sakar mata wani cikin ne domin farin nata bana lafiya ne ba"
Duk abinda take faɗa kai tsaye yake shigewa kunnen Yaa Sheikh ko inda take bai
kalla ba, ya nufi motar shi mai baƙin glasses ya buɗewa Zahrah ya fahimci bata
hayyacinta.
Tana shiga ya saka aka zuba kayanta a bayan mota shi kuma ya shiga mazaunin driver.
Cikin nutsuwa yake driving yana jin yadda take kuka amma ya kasa cewa komai, kukan
shi ne sauƙi ga zuciyarta.
Dab da gidan Abba Hakimi ya gangara gefen titi tare da yin parking ya kashe motar,
ya sauke numfashi cikin kulawa da son kwantar mata da hankali ya ce
"Stop crying Fatymerh Zahrah!" Ta kalle shi ta ce "Me ya sa? Ban san ranata da
daina kuka ba Yaa Sheikh naso na ƙare rayuwata ne bakiɗaya da kai kuda baka kusanci
inda nake ba"
Ya kalleta da kyau baya son bayyana sirrin shi ga kowa kamar yadda ya riƙe sirrinta
ga matar shi Halisa har yanzu bata san bai kusanci Zahrah ba, ya ƙudiri niyyar ba
zata sani ba ɗin.
"Ki ɗauka hukunci ne daga Ubangiji, kada ki yarda zuciya ta ɗebeki yarda da ƙaddara
Zahrah"
Ta jinjina kai ta ce
"I believed in fate, but my destiny is too hard My heart aches and I want to die
and rest in this life"
"Come here" ta ƙarasa kusa da shi very close to him. Ya riƙeta ya ce
"Repeat after me"
Ta jinjina kai, tana share Hawayen Idanunta amma kukan yaƙi tsayawa. Yaa Sheikh was
speechless sun jima a haka kafin cikin nutsuwa yana riƙe kan shi ya ce
"ٌٍََُِِّّْ ،ََُ َِّ ٌَْ ،َُْ َِّ ٍَ ،ََِ َِ ،ََِ ُْ ،ََِْ ُْ ،ََُْ ِِّ َُّ
‫َﺘ ْﺄ‬ ‫َﺧْﻠ َﻚ َﺃ‬ ‫َﺃ‬
‫َﺕ‬ ‫ْﺮ‬ َ ‫َﺛ‬ ْ ‫َِْ ْﺳ‬،‫ﺍ‬
ًََُّ،ِْ َُِْ،ٍََُِِّّْ ‫ِﻭ‬ ‫َﻋَّﻠْﻤَﺘُﻪ َﺣًﺪﺍِﻣْﻦ ِﻘ‬
Yana faɗa tana faɗa ta sauke numfashi cikin nutsuwa ta ce "Thank you" "No!" Ta dube
shi cikin rashin fahimta ya ɗauke idanu ya ce
"I have to thank you, for understanding me" kamar anyi forcing nasa to talk ya ce.
"Yola?" Ta jinjina masa sai kuma ta ce "Eh gida zani, nama ji Daddy ya sai da
gidan"
"Zaki amince dani? Na aurar dake?" Tayi ƙasa da kanta kafin ta ce
"Zan so na baka wannan damar, amma ba zan sake aure ba. *NA GAMA AURE* zan riƙe
yarona Muhammad In sha Allah zuwa sanda Ubangiji zai amshi rayuwata" maganar ya
shiga Yaa Sheikh.
Sai kawai ya yi shiru tare da yiwa motar key ya nufi gidan Abba Hakimi, Umma A'isha
ta nuna Zahrah ɗaki kafin gobe ta shige Yola, Yaa Sheikh ya zauna wajan Abba Hakimi
suka ɗan tattauna da har Umar-khan ya shigo shi da Hafsat dake laulayi tana ganin
Abban nata Yaa Sheikh ta sunkuya ta gaishe shi kai kawai ya jinjina mata. Abba
Hakimi da yake matsayin suriki ya ce "Hasfat Sheikh Aliyu fatan lafiya kuke?" Ta
sunkuyar da kanta ta ce "Lafiya lou Abba" Yaa Sheikh yana gidan har sallar Issha
suna ta magana da Abba Hakimi can kuma Abba Hakimi ya kira wani a waya. Zahrah ta
kalli Abba Hakimi dake cewa.
"Kiyi haƙuri amma na biye Malam ina da yaƙinin ya yi miki zaɓi na alheri ki amince,
an ɗaura aurenki da Saifuddeen ga sadakin

Please Login or Register in order to submit comment