You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kama tana cewa "Yasunan wannan abun?
Kuma da gaske ni matar malam ce, naje na faɗawa Ummul nace kace mini matar malam?"
Ya lumshe idanunsa na wani lokaci kafin ya buɗe su a kanta tare da ɗora hannunsa
akan nata data riƙe gemunsa ya zare yana girgiza mata kai.
Zata sake yin magana ya miƙe tsaye yana nufar hanyar bedroom ɗinsa dole sai ya
sauya kaya gaba ɗaya ta goge masa maiƙon hannunta a jiki, da sauri ta biyo bayansa
ta ce "To baka faɗa mini sunan wannan dugun abin ba, kuma waye zai kaini makarantar
ina son zama babbar mace" ya juya tare da kallonta a nutse yana mai mamakin surutun
ta, yana da masaniyya akan yadda take amma bai ɗaukan surutun ya yi girma da tsayin
haka ba. Bai ce mata komai ba ya juya yana mai sakin murmushi shirmanta a karo na
farko da suka kasance tare domin sauran duk baɗini yake ganinsu. Ummul na kitchen
Halisa ta dawo ta kalleta cikin kyakkyawan lafazi ta ce "Ba dai haka kika je da
hannunki ba?" Ta kalli hannun kuma ta kalli Ummul ta dafe ƙirji ta ce "Wallahi na
goge masa" Ummul tai shiru daman tasan za a rina, kuma sam ba tayi mamakin hakan
ba. Maid Suhaima ta ce "Wa kika gogewa?" Da sauri Halisa ta ce "Malam, nikam ya
sunan wannan dugun abin na fuskar shi? naji yana da laushi aradu" Ummul ta dafe kai
da sauri kuma ta miƙe tsaye tana kama hannun Halisa suka nufi can part ɗin Ummul
ɗin.
Bayan sun shiga Ummul ta kalli Halisa sai kawai tai murmushi kafin ta ce "jeki
wanke hannun ko?" A sanyaye ta ce "To" ta nufi bathroom ta wanke tas tare da wanke
bakin ta fito har lokacin Ummul na zaune tai shiru tana kallon hanyar toilet ɗin,
ganin yadda Ummul tai shiru yasa Halisa faɗin "Ummul" ta buɗe idanu ta ce "Kin
gama? Lokaci na tafiya zaki buƙaci abinci a can, lunch box naki yana cikin mota"
suka fita Main parlour daidai nan Zahrah ta fito da kayan barci da alama ko sallah
ba tayi ba, balle ashirin zancan wanka tabi Ummul da kallo ta ce.
"Wace ke? daga ina bana hana ana shigowa kai tsaye ba, ba tare da permission ba, ke
kuma jeki gyara mini bed ki haɗa mini ruwan wanka" Halisa ta ce "makaranta za a kai
ni, idan na dawo zan haɗa miki sai Kiyi wankan" Ummul ta danne dryar data zo mata.
Da mamaki sosai Zahrah ta ce "School? Da izinin waye kuma? babu wata makaranta da
zaki, baki zo gidan nan dan kije makaranta ba" ta faɗa tana fisgo hannun Halisa
daga kusa da Ummul.
"Ke kuma da kika tsaya kina ƙwalala mini idanu da alama kina da masaniyya, tell me
waye zai kai ta makarantar"

"Ni ne" ya faɗa a taushashe yana mai fitowa daga inda yake tsaye, yana sanye da
sabbin shiga saɓanin ta ɗazo, farar dakakkiyar shadda ya sanya mai jamper da babbar
riga, ya ɗora hirami ɗaya a kansa ɗaya kuma a kafaɗa..
Ta saki Halisa ta nufi inda yake ta ce "My Excellency amma daga zuwa sai batun
makaranta, kuma ya kamata a faɗa mini, ni bani da ra'ayin yarinyar nan tai
makaranta" Halisa ta tura baki tana mai jin haushin yadda Zahrah ta wani matsa kusa
da Yaa Sheikh haka kawai taji zuciyarta ta cunkushe, amma hakan bai hanata cewa.
"Amma ai Dada tana da niyya ko Anti, da izinin zani makaranta ta baki...." Cikin
rawar murya Zahrah ta ce "Oh ok it's ok you can go, but waye zai kai ta?" Sai a
lokacin Ummul ta ce.
"Umar-khan, kafin driver ya fara kai ta, Aliyu yana da lecture da ɗaliban shi, zai
iya magana" Ummul ta faɗi haka ne domin Zahrah ta bawa Yaa Sheikh hanya. Haka kurum
Zahrah taji sha'awar kasancewa da mijinta ya bijiro mata, musamman da ƙamshin Roja
ke ƙara narkar da zuciyarta, Yaa Sheikh na musamman ne, idan zaka kalli cikin
idanun shi yayin magana to ba zaka taɓa yi masa ƙarya ba, ɗaya daga cikin baiwar
shi kenan. Babu kunya ta rungome shi a gaban Ummul tana faɗin "Am going to miss you
My Excellency back soon please" gani sukai Halisa ta juya da sauri zuwa part ɗin
ta, Ummul ba tai magana ba. A hankali ya zame jikinsa daga na Zahrah ta ce "Bari
naje nai wanka da Sallah bye" Ummul ta kalli lokacin 7 harta gota ba dai sallar
asuba ba, sai dai walaha.
Bayan shigewar Zahrah Yaa Sheikh numfasa yana mai gyara murya a kasalance ya ce.

"Mun kwana lafiya,
Ummul?" Ummul ta ce "lafiya lou, kaga ƴar rigima ko? kamar kuka naga ta nayi?" Ya
saki fuska daga kamewar da ya yi shima yana duba lokaci a diamond rolex watch
ɗinsa.
"Aje a duba, kin san hali tun ba yau ba" tai murmushi ta ce "Wallahi fa" ta nufi
part ɗin Halisa shi kuma ya goya hannunsa a baya tare da tsaiwa a tsakiyar
parlourn. Kwance Ummul ta samu Halisa ta cire baby hijab ɗin jikinta sai kuka take
kamar ranta zai fita. Ummul ta zauna cikin sakin fuska ta ce "Matar Malam lafiya?
Wani abun ne? ko wani gurin ke miki ciwo?" Kuka kawai take taƙi magana tamkar zata
shiɗe haka take kukan. "Faɗa mini mene? ke dawa" ta miƙe zaune cikin shassheƙar
kuka ta ce "Ummul Dada zani, ni na fasa zaman wajan Dadata zani ki saka a bayar
dani" Ummul ta ware idanu da kaɗuwa sosai ta ce.
"Yanzu Matar Malam ina ke ina zuwa gida, keda kika zo bautar Ubangiji? Maza tashi
akai ki makarantar ga shi can yana zuwa kin san kuma akwai inda zashi" idanunta ya
yi jajir hawaye na zuba daga cikinsu ta ce "banso, na fasa makarantar ni rugarmu
zan koma" yin duniya taƙi yarda Ummul ta ce "To dai na kukan bari na faɗa masa" ta
juya tana mmkin sauyin da yarinyar ta samu lokacin gudu, me akai mata me kuma ya
sauya mata tunaninta daga sha'awar zuwa makarantar.
A tsaye Ummul ta same shi, bai kalleta ba amma tunaninsa da hankalinsa na kanta ta
ce. "Kuka take sosai, wai bata son makarantar kuma a bayar da ita can ruga"
maimakon ya fita sai ya juya zuwa part ɗin shi ba tare daya amsa maganar ta Ummul
ba. Ta gane yaran kuraman nashi dan haka ta ƙarasa juyawa zuwa sashin na Halisa.
kanta kife idanunta data rufe su take hango rungumar da Zahrah taiwa Yaa Sheikh,
kuma bata manta maganar da Maimoon ta faɗa mata ba, idan kana son mutum da zarar
wata macen ta raɓesa zaka ji kishinsa, ita a yanzu ta kasa fahimtar me ya sa taji
komai ya dameta zuciyarta babu daɗi ne? Da wannan tunanin Ummul ta dawo ɗakin tare
da ce mata "Ki saka hijab ɗin, kije Abban naki yana kira zai mayar dake" ta kalli
Ummul sosai amma bata ce komai ba, hijabin a hannu ta nufi part ɗinsa. Ummul ta
girgiza kai tana sakin murmushi kawo yanzu ta gama gane abin da ke damun Halisarta
ta fahimci zallar rigima da shagwaɓa ce ke damunta akan dalili mara toshe.
Yana zaune hannunsa riƙe da azkar yana dubawa yaji saukar siririyar muryarta tayi
sallama, amsata ya yi a rai, yana mai ɗago kansa tsaye ya ganta taƙi ƙarasuwa sai
cukurkuɗe hijab ɗin hannunta take. Shi bai fiya son yin surutu ba kwana biyu kuma
tana neman sashi, gashi kamar ciwon kanshi na neman ta shi. Ajjiye azkar ɗin
hannunsa ya yi, tare da miƙa mata hannunsa alamar tazo, kanta a ƙasa ta matsa inda
yake zata zame a ƙasan ƙafafuwansa ta zauna a ƙasa ya kamo hannuna tare da zaunar
da ita a gefen shi yana kafeta da idanunsa. Kafin ya ce komai ta fashe da kuka
sosai tana jan numfashi, ya tallafo haɓarta da hannunsa mai taushi idanunsa na yawo
a fuskarta.
"Ya akai?
Ke dawa?" Ya faɗa yana mai sauke numfashi tare da jan jikinsa zuwa jikin kujerar.
Muryata na rawa ta ce "Abba gida zani, ni Dadata zan koma" ya lumshe ido kana ya
buɗe a sauƙaƙe cikin son dakatar da kukan dake neman fasa masa kai ya ce. "Karatun
fa? Ban son rigima" ta girgiza suna haɗa ido ta tura masa baki ta ce "Shi ma banso,
kuma..." Sai kuma tai shiru tana ɗauke kai.
Kallon yadda fuskarta tai jajir ya yi sosai duk ta birgita kanta sbd rigima, he's
still holding her face ya fesar da iska ya ce.
"Gida kike so? Ta ɗaga masa sai kuma ta ce "Eh wajan Dada zaka kaini kaji Abba"

"Baki son Malam?" Ya tambaya kai tsaye domin shawo kan rigimar tata, ta riƙe
hannunsa ta ce "Ina so bana, to ba naga Anti Zahrah ta rungomeka ba, shi ne naji
kawai kuka yazo mini kaga gwanda na tafi gida" ya miƙe da sauri tare da shigewa
bedroom ɗinsa not too long ya dawo fuska a kame, a tsaye ya sameta kallon da yake
masa yasa ta saka hijab ɗin. Kana tabi bayansa babu kowa a main parlour dan haka ya
nufi compound direct.
Yana zuwa Umar-khan na fitowa daga mota tare da faɗin. "Good Mrng Yaa Lee" kai ya
ɗaga masa ya shiga bayan mota, itama Halisa ta shiga bayan motar gatekeeper ya buɗe
musu fita.
Sun jima da tafiya amma abin mamaki Halisa bata ce komai ba, ko Umar-khan bata
gaisar ba, a haka suka ƙarasa Al Aqeeq International School. Umar-khan ya yi
parking a harabar makarantar tare da fita yabar musu motar, ƙoƙarin buɗe motar take
ta fita taji ya kamo hannunta taƙi yarda ta kallesa alamar dai She's still angry
with him. Wani sirrin baƙin zare ya ɗaura mata a hannunta, ya riƙo hannun da kyau
ta yadda dole ne ta matso kusa dashi idan taji an jawota, sukai kusa da juna.
"Ƴar fillo" ya ce a hankali da sauri ta kallesa sai taga ba ita yake kallo ba, ta
ce "gidan zaka bayar dani?" Sai a lokacin ya juya gaba ɗaya zuwa gareta a hankali
numfashinsa ke sauka cikin murya ta yanayin gajiya da kasala ya ce.
"Anti ba zata sake ba,
Amma idan Anti bata rungome Malam ba waye zai rungome shi?" Bakinta na rawa ta ce
"Ni matar malam zanyi" ya buɗe ido sosai da sosai yana mmkin ƙarfin halinta. "Da
gaske ni kullum sai na rungome ka nace maka mijina" bashi da wani option wanda ya
shige bin bakin mganar da kallo ya daɗe yana kallonta kafin ya ce.
"Uhm" da sauri bakinta na rawa ta ce "Ai na iya bari ka gani" kafin ya yi magana ko
wani yunƙuri yaji gaba ɗaya ta zagaye hannuwanta tare da rungome shi, ta ɗora kanta
a ƙirjinsa, ya buɗe idanu da sauri cikin In-inar data zo masa ya ce. "Su...su...
Subuhanallah Ya Allah....
[1/3, 4:48 PM] Abk: *_A jiya da France sunci ƙwallo tabbas da littafin IDAN BA KE
free book zai dawo. Wannan yaron Mbappe ajin tsoran gabansa, ko yanzu ya jijjiga
zuciyar Messi. Wlh ban taɓa zaton Argentina zasu ɗauki cup ba👉🏾🏆.Mufa har gobe CR7
shine real GOAT kuma kowa yabi idan Ma ba kabi ba anbima eheeennnn...dama tun
farkon wasan Saudi Arabia dA Argentina muka gano FIFA Messi suke so yaci world cup,
then lokacin dA muka bata na kallan world cup ɗin nan bamu yafeba wuta bal bal😏_*



Haɗiye kukan nata tayi, Yaa Sheikh yabi duk wata hanya da yasan zata iya yi masa
rigima ya toshe ta. Tai shiru tana sauraran sabon lesson ɗinsa gently ta buɗe ido
kai tsaye suka haɗa idanu ya zame fuskarsa baki ɗaya still holding onto her "Abba
kayi mini wayo" ya girgiza kai hannunsa cikin sumar kanta yana shafawa ta ƙara tura
baki ta ce "Munyi faɗa, Allah sai na faɗawa Ummul kuma fa Allurar bafii wayyo
Dadata" sai a lokacin ya dubeta murya bata fita sosai ya ce "Zaki samu zunufi, a
daina kiran faɗa" ta kwaɓe fuska ta ce "Abba bakai bane? nace banso banso kayi
mini" ya riƙe fuskarta yana gyara mata zama a cinyarsa ya ce.
"Idan baki so me kike so?" Ta riƙe dugun gemun shi tana ya motsawa idan ta kitsa
sai ta ware ko ta murmuɗe, duk da zafin da yake ji amma bai kulata ba ta ce
"Modibbona nake so, Abba ka siya mini nagge kaji?" Ya buɗe ido sosai ta langwaɓe
kai tana shafa lips ɗin shi ta ce "Don Allah Modibbona, an ƙwace mana Naggenmu
wanda Baffa ya bar mana, wai ana bin Baffa kuɗi shi ne Sarkin ruga ya ƙwace, kuma
ma ai kayi mini al'ƙawari ko?" Shi dai bakin maganar yake kallo yana mmkin yadda
bata gajiya da surutu, banda ya riga ya tsara yadda karatun ta zai kasance a
zuciyarsa da bbu abin da zai hana ya juya akalar karatun zuwa Mass communication.
"Ni ka siya mini nagge irin na Rugar Rome kaji Abba" ya riƙe hannunta daga kan
gemunsa idanunsa cikin nata ya ce.. "surutun ya ƙaro fiye da baya, ki sassauta
mini" ta ce "To kace zaka siya mini mana" ya juya kai tare da ɗaukan cup ɗin shayin
da Ummul ta kawo ya kai bakinsa zaƙi da garɗin zumar dake ciki ya ratsa cikin
kunnensa sai da ya gama shanye na bakinsa ya ce.
"Kada ki damu, Abbanki nada garken nagge masu yawa" tai murmushi ta ce "Abba ina
suke zaka kai ni na gansu?" Ya numfasa ya ce "Je Rugar Bello ki tambaya, ban son
surutu karatu za ai ok?" Ta ce "To Abba" domin ta lura da sauyin fuskarsa ya kame
ta sosai babu wasa, ya lura tsaf zata sanya ya faɗi abin da bashi kenan ba, tana
son ya yi ta surutu kamar yadda bakinta bai gajiya. Miƙewa ya yi ta biyo bayansa a
hankali sai da yaje bakin ƙofa ya tsaya tare da juya yaga ta sunkuyar da kai ƙasa
taƙi kallonsa.
Ya ɗauke nasa kan tayi saurin cewa "Abbana cikina ciwo" cak ya tsaya kana ya janyo
ta zuwa gabansa a taushashe ya ce "ba nace ba surutu ba?" Ta ce "To gasky a ɗinke
bakin kawai Abba, wlh ban san ina yi ba" bata san mene ya samu Yaa Sheikh ba sai
gani tayi a durƙosa dai tsayinta tare da rungometa a jikinsa yana shafa bayanta
wani irin kyakkyawar murmushi mai tsananin kyau da tsari ya suɓuce masa, wanda kuma
ya rungometa ne sbd baya son taga murmushin nasa. "Kada ki damu, zan ɗinke shi
kamar yadda ake ɗinke ƙwarya" ta ƙanƙame shi ta ce "Abbana zai rufe mini baki" ya
cirota daga jikinsa yanayin kallon da yake mata yasa ta nutsu sosai a hankali ya
ɗora bakinsa a goshinta ya sauke mata wata kyakkyawan sumbata forehead kiss ma'anar
shi, shi ne _“I Care About You”_ a daidai kunnanta ya ƙara ɗora bakinsa cikin
Jamila muryarsa ya shiga karantu wasu adduo'i yana tofa mata a cikin kunnen tai
shiru tana jinsa sai ajjiyar zuciya da take saukewa.

_"Allah ya yi miki Albarka, Ubangiji ya kare ki daga sharrin mutum, Allah ya shirya
mini ke"_ ya faɗa yana miƙewa tsaye tai murmushi tana riƙe hannunsa ta ce "Ina son
ka Abbana" bai kulata ba ya fice abinsa tana biye da shi. A main parlour yaci karo
da Umar-khan na shigowa ganin Yaa Sheikh yasa Umar-khan durƙosawa ya ce "Barka da
safiya Sheikh" ya jinjina kai. "My Excellency ka fito?" Suka ji saukar maganar nan
da nan annurin fuskarta Halisa ya ɗauke ta tsaya kawai tana kallon fuskar Abban
nata. Zahrah ta ƙarasu tana cewa "Yanzu nace bari nazo na faɗa maka bana jin daɗi
ne, ko zaka iya kai ni asibiti"
Ba tai tunanin zai magana ba amma sai taji ya ce "kuje da Umar-khan" ta ce "Kamarya
Umar-khan? Da mijina nake son zuwa bada wani ba, matsayina ya shige kana haɗani da
masu aikin ka" Umar-khan ya nemi waje ya zauna idanunsa akan Halisa wacce tai tsaye
jikinta na rawa kamar an buga gangar biki.. Ummul ma data shigo ta lura da yanayin
na Halisa. "Babu lokaci" Zahrah ta ce "to kayi dropping nawa a hospital ɗin daman
Dr na son ganinka ai, hold on meya faru da gemunka" Umar-khan ya saki murmushi
domin tuntuni yaga kitson da gemun na Yaa Sheikh yasha. Ummul wata kunya ta kamata
ganin yadda gabaɗaya aka kitse gemun na Yaa Sheikh tasan babu mai aikata haka sai
oganniyya Halisa..
Yaa Sheikh bai gane ba amma jikinsa ya bashi wani abun ne, duba da yadda Ummul taƙi
kallonsa a hankali ya kai hannu ya shafi gemun nasa. Innalillahi wa'inna ilahir
raji'un! Ya furta a ransa da sauri irin saurin da bai san yana da shi ba ya juya
zuwa part ɗinsa babu wanda yake jin kunya sama da Ummul. Dry ta ƙwacewa Umar-khan
ya ce "Ummul ya mai jiki?" Ta girgiza tana faɗin "Da alama yau akwai daro duba ka
gani?" Ya juya zuwa inda Halisa take har yanzu tana tsaye idanunta ya kakkafe.
Zahrah couldn't understand what's happening ta ƙarasa wajan Halisa ta ce "muje kiyi
mini tsifa" Halisa tai shiru Zahrah ta daka mata tsawa ta ce "sufa daman yaran
matsiyata masu iya neman waje ba, na kusa rabuwa da masifa na huta zaki shige ko
sai nayi ƙwallo dake" daga Umar-khan har Ummul suka zuba idanu. Zahrah ta kai hannu
zata daki Halisa taji an riƙe hannunta cikin kakkausar murya ta ce "kada ki dakemu,
ki fita sabgarmu za mu yi bankaɗar da kike ɓoyewa" Zahrah ta kalli hannun Halisa
daya riƙe nata, har lokacin kan Halisa a ƙasa yake cikin ɓacin rai Zahrah ta kifawa
Halisa mari, wani irin ihu Halisa ta fasa wanda kai tsaye ya sauka har kunnan Yaa
Sheikh dake sauya kaya. Gaba ɗaya tai kan Zahrah kamar mahaukaciya duk girman
Zahrah sai da Halisa ta kai ta ƙasa tare da hayewa kan cikinta ta dinga dukanta da
ƙarfi cikin ɓacin rai. Naushin da akaiwa Zahrah a ciki yasa ta fasa ihu tana neman
taimako tare da kiran sunan Yaa Sheikh. Al'amarin ya yi wa Ummul daɗi Umar-khan kam
gyara zama ya yi ya ce "wannan faɗan yafi ƙarfin sa" Yaa Sheikh ya jima da fitowa
amma yaƙi ƙara sawa, sosai Halisa ta birkice tana ihu tana dukan Zahrah ta yaƙoshi
"Please My Excellency zata kashe ni ka taimaka mini wallahi mahaukaciya ce, ba
ƙarfin ta bane" wata dry ta ƙwacewa Umar-khan ya kifa kai a armchair ya dinga dry
yana buga ƙafa.
A hankali cikin nutsuwa Yaa Sheikh ya ƙarasu tare da saka hannu ya ɗauke Halisa
daga kan Zahrah, nan fa ta shiga kokawa daga hannunsa zata ƙwace ya riƙeta sosai
yana faɗin. "Meye haka? Ni za aiwa ƙaddama?" Ta girgiza masa kai sai kawai ta faɗa
jikinsa tare da ƙanƙame shi tana sakin wani irin kuka jikinta duk rawa yake, gashi
kanta harya fashe idanunta ya juye tausayinta ya kama shi. Gabaɗaya ya manta da
wata Ummul a wajan bare kuma wani Umar-khan ya riƙeta sosai a jikinsa.
Zahrah ta dafe cikinta ta ce "My Excellency kalli zata kasheni amma ita kake
taimakawa?" Umar-khan ya ce "Haba matar Yaa Sheikh ba kiga ita kamar ba yin kanta
bane, taimako kika nema gashi nan kuma ya ɗauketa, ai Malam shi ne taimakon dani da
Ummul babu mai iya tunkarar Aljanu" kasa miƙewa Zahrah tayi wani irin nishi take
kamar mai naƙuda mararta na riƙewa ta ce. "Wallahi dole ta koma gidan ubanta ta
tafi can Rugar su" Umar-khan ya ce "Ruga kuma? Ba ƴar uwarki bace meye haɗinta da
Ruga?" Zahrah ta ce "Ruɗewa nayi, gida zan mayar da ita" Yaa Sheikh dai ya ɗauke
ƴar amanar shi ya nufi Library room da ita. Umar-khan ya miƙe daman yazo akan batun
zakkar da Yaa Sheikh ɗin zai raba sbd zuwan Ramadan. Ummul ma ta nufi kitchen ranta
fes.
A daddafe Zahrah taja jiki zuwa part ɗinta tana shiga jini ya ɓalle mata a rikice
ta kira number Deen yana ɗagawa ta fashe da kuka ta ce.
"Na shiga uku Deen kamar haihuwa zanyi ko bakwaini?" Ta cikin wayar ya ce "Haihuwa
kuma?" Tai masa bayanin komai. "How many times zan ce ki daina shiga sabgar
yarinyar nan? Kina son rusa mana plan nan ko?" Nishi Zahrah take sosai jini na
fita a jikinta ta ce "ba wannan ne matsalar ba, yarinyar kamar tana da Aljanu kuma
tana iƙirarin zata tona mini asiri, ga yadda Yaa Sheikh yake nuna kulawa gareta ya
fara bani tsoro ina son mijina" Deen ya buga mata tsawa ya ce "Ni ki ke faɗawa kina
son mijinki? Me kike nufi?" Ta ce "ina nufin abin da nace mana Deen, wallahi ina
son Aliyu ba zan iya rabuwa da shi ba, duk abin da ka ke nema zan maka amma banda
rabuwa da Yaa Sheikh" Deen ya furzar da Iska yama rasa me zai ce. "Kisan yadda zaki
ki fito yanzu na kai ki asibiti idan ki ka haihu a gidan ko ki kai ɓari ba ruwana"
yana faɗin haka ya kashe wayar, a daddafe Zahrah ta shirya bayan ta saka pads da
tsumma bata tsaya jiran komai ba ta nufi wajan bisa umarnin na Deen ɗin, Address
ɗin daya bata tafi ta samu motar shi a gefe guda tana zuwa ta zube a ƙasa, Deen ya
ɗauketa zuwa mota suka nufi asibiti..
_2hours Left_
Deen ne zaune a gaban a gaban Dr ya ce "kana nufin kace cikin dake jikin Zahrah ya
zube?" Dr ya ce "haka ne, duk yadda muka so dakatar da cikin mun kasa, sai dai hqr"
Deen ya dafe kai gaba ɗaya plan ɗinsa ya ruguje ya ce "Amma Dr kwanaki munyi
ƙoƙarin cikin ya zube, wani Dr ya ce ba zai taɓa zubewa ba" Dr ya gyara zama ya ce
"Anya? Sai dai idan baya so ya zubar da cikin, amma cikin ƙaramin lokaci za a iya
zubar da cikin" Deen ya yi shiru idan haka ne akwai wanda yake son yaga Zahrah ta
sha wahala ko ya tuna mata asiri. "OK Thank you" yana fita ya ƙarasa ɗakin da
Zahrah take, ita kanta Zahrah ta rasa me zatai farin ciki ko ɓacin ciki? Kuka ko
dry?. Sai dare aka sallameta Deen ya kawota har ƙofar gida ta lallaɓa ta shiga. A
hankali yake tafiya yana tattare Alkyabbar jikinsa dawowarsa kenan daga sallar
Issha kai tsaye kuma part ɗinsa ya nufa, kwana biyu yana stressed kansa sosai, yana
buƙatar yaje Nigeria kafin zuwa Ramadan shi ya sa yake ƙara takura kansa. Yana
shiga bedroom yaji ta rungomesa ta baya ta ce "Abbana sannu kaji" ya jawota gabansa
idanunsa akan bakinta ya ce "Sallah?" Ta ce "Nayi Abba, Darasi zaka bani" yana da
ayyuka amma dole ya ware lokaci ga karatun ta. Akan table ya zauna itama ya nuna
mata waje ta zauna, littafin Fiqhu ya buɗe ya ce.
"Nutsu sosai, abu mai muhimmanci ne" ta miƙe tsaye tare da dawowa wajansa ta zauna
saman cinyarsa ta ce. "Abba zanfi ganewa haka" ya ɗauke idanu ya lura kwana biyu
taiwa jikinsa kyakkyawan sabo, hannunsa ya zura ta ƙasan nata hannun ya ɗora kansa
a wuyanta a hankali ya sauke numfashi cikin nutsuwa ya ce.
_“Babin dake bayani akan abubuwan da suke ja ayi wanka”_ zata juya ta kalle shi ya
sakar mata nauyin kansa ya jima a haka kafin ya ce.
"Abubuwan dake jawo wankan Janaba, wanka ɗaya ne, amma ya kasu kashi kashi, ko
wanne kuma akwai dalilin dake sawa ayi, idan nace Janaba ina nufin najasa" ya yi
shiru yana lura da Yadda ta nutsu tana bin duk inda ya nuna da hannu da idanu. A
hankali ya ɗora da cewa.
"Fitar maniyyi a cikin bacci, ko a farke, daga namiji ko mace, ta hanyar lafiya da
jin daɗi, saboda hadisin da ya ce, “Idan ruwa ya fita a yi wanka.” Wato idan ruwan
maniyyi ya fita, a yi wankan janaba" ya ƙara yin shiru na wani lokaci kafin ya ce.
"Idan mutum ya yi mafarki yana saduwa da mace, amma da ya farka babu alamar fitar
maniyyi, babu wanka a kansa. Idan mutum ya yi mafarki yana saduwa da mace, bayan ya
farka sai ya ga maniyyi a jikinsa, wajibi ya yi wanka. A nan ana nufin ko da kayi
mafarki kayi mu'amala mace kuma baka fitar da komai ba, to wanka bai hau kan mutum
ba, idan kuma akasin hakanne dole ai wanka" ya saurara da maganar ya ce.
"Kin gane?" Ta girgiza kai ta ce "Wallahi Abba ji kawai nake ni wannan karatun bana
ganewa, sai abu ɗaya naji kana faɗa wai Mani..." Ya jima yana kallonta yama rasa ta
ina zai ɓullo mata ya numfasa kaɗan ya ce.
"Bakin ce ke matata mace? To idan nayi mu'amala dake ake nufi mu'amala ta aure" ta
tuntsire da dry ta ce "Ina ji ci-gaba" ya murmusa a ɓoye ya ɗora da cewa.
"Idan mutum ya tashi daga barci sai ya ga maniyyi a jikinsa, amma bai yi mafarkin
saduwa ba, wajibi ya yi wanka, saboda samuwar maniyyi a tare da shi, wanda fitarsa
ne yake jawo wanka" tayi saurin kallonsa ya ware mata idanu sosai ta ce.
"Abba to kai ma ka gani dana kwana tare da kai" tambayar ta Girgiza tunaninsa bai
tunanin cewa tana ganewa ba, sai kawai yai mata shiru ta juya gaba ɗaya suka
fuskanci juna ta ce.
"To gsky misali zaka bani idan ba haka ba, ni bana gane karatun naka Malam" a
taushashe ya ce "ban gani ba" ta ce "To sbd me? Kai mafarkinne ba kayi ko me?" Ya
numfasa sosai tare da ajjiye littafin ya riƙe fuskarta a hankali ya ɗora tashi
fuskar saman tata, ya kama hannunta ya ɗora saman gemunsa suka kalli juna a hankali
kuma ya sauke idanunsa akan ƙaramin bakinta ya ce.
"Sbd da kwaila na kwana...

Paid book
500
08119237616
[1/3, 4:48 PM] Abk: "Mene kwaila?" Ya yi shiru zata sake

Please Login or Register in order to submit comment