You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi saurin ɓata fuska ta ce
"Allah ya sa ba cewa nayi bana son shi ba" Yaya Halima tayi murmushi ta ce "Faɗa
mata dai daughter kisan zaman da zaki da ita" kamar jira Halisa take ta ce
"Wallahi Anty Halima duk wanda baya so na da Modibbo na sani, kawai rabuwa nake
dasu"
Ummul dake tsaye hannunta riƙe da key car tana sanye cikin Abaya wacce kallo ɗaya
zakai kasan bata ƙana nan mutane bace, tayi rolling vail a kanta ba zaka taɓa cewa
ita ta haifi Yaa Sheikh ba.
Ta murmusa ta ce "Rabu dasu Daughter, yau ranar farin cikinki ce, kin zama hafiza,
Modibbo ya dawo kuma yau zaki tare a gidan mijinki kekam waya kai ki sa a?"
Halisa ta ƙara wajan Ummul ta ce "Ai ina haihuwa sunanki zan saka, kinfi kowa so
na, idan Abbana ya kuma yi mini wani cikin sai na saka sunan Abbana mijina Aliyu"
"Yau mun shiga uku da mara Kunyar yarinya" cewar Mother. Ummul ta ce "Gold setting
ke aiki, let her do" Ummul ta duba agogon dake hannunta ta ce
"Ya Allah, bari naje am getting late, sai kunzo" ta kalli Halisa ta ce
"Congratulations once again Matar Malam ta zama Malama, your gift is waiting for
you"
Danejo tayi kyakkyawan murmushi wanda ya ƙara fidda kyanta, tana ƙaunar Ummul na
gartar matar ta kai harta shige samun uwar miji kamarta a yanzu sai an bincika.
"Allah ya tsare Ummul"
Ummul ta murza key tare da tayar da motar cikin nutsuwa take driving harta bar
wajan.
Yaya Halima ta ce
"Matar nan tana birgeni iliminta ya yi rana, tasan yadda ake mu'amala da mutane"
mother ta ce
"Wallahi" motoci suka shiga zuwa gida domin gabatar da sauran abubuwa tuni an tashi
wajan saukar.
Baƙin motocin da Halisa ta gani a parking lot ya bata mamaki sai ba ta ce komai ba,
ta nufi cikin gidan fuskarta ɗauke da farin ciki tayi zaton zata samu Yaa Sheikh
ciki
Turus! Tayi ganin Surry riƙe da Muhammad matar da bata taɓa tunanin zata sake
ganinta ba, Surry ta miƙe tana faɗin.. "Su ƴar fillo manya, kin zama babar mace
kamar ba mai tallan Kindirmo a Rugar Rome ba?"
Halisa smiling, ta zauna tana cire hijabin Jikinta fuskarta a sake ta nuna itama
ƴar duniya ce ta ce
"Kyakkyawan tarihi shi ake tunawa har ayi maka gori akai, masu ta zubar sai dai ya
zame mutu tabo na har abar baya"
Surry ta shanye maganar ta ce "Haka fa, to ya kike fatan lafiya?"
A hankali ta ce
"Lafiya ita ke ɓoya, kin dai ga yadda nake, na ɗauka zaki bari sai na haihu ai?"
Surry ta cije baki ta ce.
"Babu ko kunyata ki ke maganar haihu?" Halisa ta kaɗa ƙafa tana jingina ta ce
"Cikin Yaa Sheikh ne fa, na halak ɗan sunna? meye aibu a wannan zamanin ake yawo
dana shege ba bare wanda igiyar aure ya baka" tana faɗin hakan ta miƙe zata shige
ta ce
"Mun kawo amarya ne, naga kamar baki sani ba, ko Yaa Sheikh bai faɗa miki ba, ƙilan
abubuwan sun masa yawa ya manta" Halisa takai seconds 20 kafin numfashinta ya
daidai a wannan tsaiwar da tayi, ƙirjinta ya buga mararta ta ɗaure sosai.
Idanunta ya shiga rufewa jiri na neman ɗaukanta, ta dinga kiran sunan Allah har ta
samu daidaito ta maze fuska ɗauke da murmushi ta ce
"Ƙaramin abu uzururruka suke sawa a manta ai, yanzu kuma na lallaɓa shi yaje zai
huta" har tai gaba ta ce
"Ina amaryar ko nace uwar mata inji Jadda nikam ai Mumy zance mata" mamaki ya kusan
kashe Surry take zaune, ta ƙara tabbatarwa wuta ba wajan wasan yara bace an ajjiye
ƙwarya a burminta.
"Akwai event anjima so tana hutawa zuwa lokacin" Halisa ta watsa hannunta sama ta
ce
"As she wishes"
Da ƙyar ta ƙarasa bedroom ɗinta, tana zuwa jiri ya kwasheta cikin sauri Dada dake
zaune ita da El suna magana akan yadda zasu faɗawa Halisa baƙon al'amarin.
"Danejo, what happened to you Halisa" ina tuni ta fara kokawa da numfashinta dake
neman ɗaukewa kamar wata mai Asthma. Dada ta jata Jikinta ta rungume ta zauna bakin
gado tana jijjigata tare da kiran sunanta amma ina a tsorace ta ce.
"Prince go and call Mother" ya miƙe hannunsa riƙe da sanda sbd ƙafarsa da bata gama
ƙwari ba, yana fita ya samu Mother ita da Maimoon tsaye suna magana ya ce "Mom, my
Mom is calling you"
"Lafiya dai Mubasshir" ya ɗan kalleta ya kalli wajan ya ce "Princess ina nufin
Ha..." Bai ƙarasa faɗa ba tayi saurin bawa Maimoon bowl ɗin hannunta ta nufi
bedroom ɗin Halisa.
El-bashir ya nemi saman kujera zuciyarsa fal tunani akan dalilin daya sanya Yaa
Sheikh zai ƙara aure, ya rasa wacce zai aura sai Zahrah yarinyar daya sha ganinta
lokacin da ya je raka Mai martaba Oummara.
Ya juya ya kalli Maimoon ya ɗan kalli bayanta ya ce "Where's Fattoumah?"
Ta ce "Zazzaɓi ke damunta, tana bedroom"
A hankali ya ce "call her"
Ta juya a zuciyarta tana mmkin miskilanci na El sai wanda ya yi niyya da shi zai
magana.
Yana zaune hannunsa riƙe da waya yana dannawa ta shigo parlourn bakinta ɗauke da
sallama, ya amsa without looking at her
"Uncle El gani" ta faɗa a hankali tana riƙe kai, ya ɗaga kai ya kalleta ganin yadda
tayi tsaye kamar ana yaƙi ya ce.
"Zan rankwashi kan ki,idan ki ka sake ya yi mini tsaye" ta tura baki ya miƙa mata
hannu ya ce "Come"
Ta kama hannunsa ta zaune gefensa yaji Jikinta zafi ya shafa kanta ya ce "How
long?" Ta kalle shi ya ce "the fever" ta ce
"Yau ne" ya jinjina kai yana faɗin "Sorry"
Tai shiru ba tare da tace komai ba, ya samu kan shi da son jin muryarta ya ce
"Fattom ya akai?"
Hawaye ya shiga saukar mata ta ce "Mother nake so ta dawo wajan gidanmu, kowa
babarsa na tare da su mu daga Grandma sai Father" ya lura abinda ke damunta kenan,
yarinyar nada riƙo sosai cikin son kwantar da hankalinta ya ce
"Kina son daina damuwa?" Ta ɗaga masa kai ya ce "Ki biyoni nan muje na ajjiyeki har
abada" ya faɗa yana nuna mata saitin zuciyar shi. Ta dinga kallon shi ta rashin
fahimta ya ce
"I love You Fattom, Kinyi ƙarama but I'll manage zan kula dake" kunya ta kamata ta
miƙe da gudu tabar wajan ya bita da kallo yana taɓe fuska.
Mother dake tsaye ta dinga trying number Yaa Sheikh baya going ta ce
"Meke damunta ne wai?" Yarinya rigima tai yawa, ga saurin ficewa daga hayyaci. A
raunace Dada ta ce "Ban sani ba, kawai haka ta faɗo"
"Ko ta samu labarin auren Yaa Sheikh ne?" Dada ta ce "Anya? Bana jin haka" Ta dubi
Halisa dake kwance jikin Dada ƙirjinta na ɗagawa hawaye na bin fuskarta, ta juya
babu jimawa ta dawo da ruwa mai sanyi ta buɗe ta shiga shafa mata a fuska zuwa
ƙirjinta, taja doguwar ajjiyar zuciya a hankali ta buɗe idanunta ta shiga binsu
ɗaya bayan ɗaya ta ce "Da gaske Abbana Ya auri Zahrah?" Dada da Mother suka kalli
juna, suka kasa bata amsa ta miƙe zaune hawaye wani na korar wani ta ce
"Kuma ya tabbata Abbana ya sakeni? Yanzu nu ba Matar Yaa Sheikh bace na daina amsa
sunan Matar Malam, ya auri Zahrah" Idanunta ya ƙara rikicewa Mother ta ce "Wai
injiwa? Waye ya ce ya auri Zahrah?"
A takaice ta ce "Her friend Surayyerh" Mother tai murmushi ta ce
"Yanzu maganar banzayen can ki ka ɗauka? Ko dan ranki ya ɓaci ai ta faɗa ke kuma ki
ka yarda mai maimakon ki nuna mata baki damu ba, ko mata uku Yaa Sheikh zai sake
aura" Ta runtse idanunta taji jamar zuciyarta ce zata faso sbd yadda take harbawa
ta ce
"Don Allah Mother ki faɗa mini gasky, wlh zuciyata zata buga ni kaɗai nake son
Abbana bana son ko wacce mace ta so shi" Dada ta ce "Da gaske....," Tayi saurin
katse Dada da cewa
"Maganar aure babu, sun zo kawo wai Muhammad dayi miki murna zama hafiza" wata
wahalalliyyar ajjiyar zuciya ta sauke mai nauyi a fili ta ce
"Allhamdulillah" Sai tausayinta ya kama Mother domin Halisa na cikin matayen nan
masu bala'in kishi wanda yake kusan yin ajalinsu ta ce
"Dole ki nuna musu babu abinda ya shafeki, ki tashi yanzu ki wanka mai gyara zata
zo a ƙarasa yi Kinga idan akai yau shi ne aka ɗauki wata guda anayi, za'ai miki nut
make-up akwai event a gidan Ummul"
Ta miƙe tsaye, Dada ta dinga kallonta a ɓoye da yadda kullum cikin Halisar ke sake
bayyana kanshi a fili, ya zauna tas wanda ya ƙara mayar da ita babbar kan ɗauka
tayi shekaru 20 zuwa saka amma she's still on 17 going to 18.
Wanka tayi da wani bath perfume wanda aka kawo mata tun daga Maiduguri, tana fitowa
mai gyaran wacce ta kasance matashiyar budurwa ta fara yi mata dilka a jiki nan da
nan fatar ta ɗauki glowing, ana gamawa aka saka mata turaren wuta na jiki aka
rufeta da wani duvet ya shiga ratsa jikinta, kana ta bata wani ta tsuguna akai ya
shigeta da kyau, ta sake yin wani sabon wanka gabaɗaya bedroom ɗauki ƙamshi
turaren ya zauna Jikinta, kowa ya ganta sai ya yaba kyan Jikinta, musamman data
kasance mai haske.
Aka shiga yi mata make-up duk da tace bata so, amma Mother ta tsaya akanta kafin a
gama akawo wani farin voyel na mata mai golden ɗin flowers da manyan zane, ana
gamawa ta saka kayan riga da skert ne ya kama Jikinta ya yi bala'in kyau, akai mata
ɗauri mai steps, Halisa bata yarda da gaske ake event ɗin ba, sai da taga an ɗakko
golden ɗin Alkyabba ta mata mai farin zane an saka mata. So ma sha Allah! Ta fito a
Princess Halisa Ahmad Nuran Sarki, ta fito a Halisa Danejo Rome sbd kyanta na
Fulani, Ta fito a Halisa Sheikh Aliyu haydar Aliyu sbd nutsuwar ilimin data bayyana
a jikinta.
Make-up artist ɗin ta dinga yi mata vedio da pictures masu a zaɓaɓɓen kyau. Mother
ta ce "Ki zauna kada ki fito,sai ma kira ki" ƴar Maiduguri ta shiga bawa Halisa
kyakkyawan darasi na aure tana mata bayanin abubuwan da maza suke ƙauna musamman
mijinta daya kasance babban malamin addinin Muslunci.
Zahrah da mai make-up ɗinta, aka zuba wani eyelashes da eyeshadow ta saka red ɗin
lace fitted gown "Wai meye kike haɗa rai?" Ta ce "Naso nasan wanne kaya yarinyar
can zata saka ne wallahi" Surry taja tsaki ta ce "Kina da damuwa, yarinyar da bakya
gabanta" Zahrah ta ce
"Ba zaki fahimta ba, yarinyar kamar ƴar tsana wallahi komai kyau yake mata" Surry
ta ƙara jan tsaki ta ce "Madam be yourself".
Misalin biyar daidai ba tare da sanin kowa ba motar Halisa ta bar gidan zuwa gidan
Ummul, Babban harabar gidan an zuba masa decoration sai ka ɗauka hall ne, yanayin
decoration ɗin sai kayi mamaki domin close hall akai mayar da wajan mai maimakon
open, Familyn su Ummul da suka kasance manyan mutane wayayyu duk sun zo, Aka rufewa
Halisa fuska da hular Alkyabba Ummul ta kama hannunta zuwa wani bedroom ba kowa
ciki, ta shiga kiran Yaa Sheikh baya ɗagawa, ta kira Umar-khan shima bai ɗaga ba,
tun safe Yaa Sheikh yabar wajan sauka har biyar ina ya yi? Ko ya mance da batun
event ɗin?. Tana tsaye sai ga Khalil ya shigo suka gaisa ta ce "Yarima ina Yaa Lee
ɗin?"
Ya shafa kai ya ce "Yana can ɗaya part ɗin Halisa nazo kira" tai murmushi ta ce "Ok
zata zo"
Ummul ta ƙara feshe Halisa da perfume wanda Yaa Sheikh yake mahaukacin so, ta jata
ta ƙofar baya har zuwa part ɗin da yake ciki. Sai kunya ta kama Halisa Ummul ta
harareta ta ce "Ke da Abban naki?" Tai ƙasa da kai, a hankali ta murɗa handle ɗin
ƙofar cikin siririyar muryarta ta ce "Assalamu alaika"
Yana tsaye a tsakiyar parlourn fitowar shi kenan daga wanka ya shirya cikin shadda
fara da Alkyabba wanka ya zuba kyau sosai, saukar muryarta ya sa ya juya a hankali
suka haɗa idanu, frm head to toe ya dinga kallonta a ransa ya ce
"Mace ta gari" a fili kuma ya ɗan saki fuska tare da ware mata hannu alamun ta zo,
kanta a ƙasa ta shiga takawa har zuwa inda yake tana zuwa ya jawota jikinsa yan
ɗora kansa a wuyanta ya ce "Amincin Allah ya tabbata ga ruhin Aliyu" ya rungometa
sosai daidai lokacin suka ji ƙarara saukar camera akansu ta ko'ina, da hasken
vedio, Khalil Ahmad Nuran Sarki, Umar-khan, Ishaq-Hakim, El-bashir Ahmad Nuran
Sarki sai wani ɗan uwan Yaa Sheikh wanda bai san da shi ba sai yanzu Mujaheed
gabaɗaya sun saka farar shadda da milk ɗin Alkyabba, sai wasu photographers wajan
su biyar, Hadda Majeeda photographers mai yiwa sarkin Kano photo, Yaa Sheikh an
shammace shi, baya son wanann bidi'ar bai kuma san da ita ba, yana son sakin Halisa
sbd vedion da ake musu amma yana tsananin kishin pech ɗin jambakin da aka saka
mata, ya ware fararen idanunsa akanta gently ya tallafo haɓarta yana ƙara
ranƙwafawa daidai fuskar yana mai rufeta da Alkyabba cikin nutsuwa ya ɗora bakinsa
saman nata, su duka suka lumshe idanunsu rabon da suji ɗanɗanon kiss na juna sun
manta wata kyakkyawar cafka ya yi wa bakin nata ya shiga kissing nata cikin kwarewa
irin ta malamai a ran shi yake jin duk gift ɗin daya ta nada sunyi kaɗan a gareta,
ya ƙara janta ya matse ya rungometa sosai kamar za a ƙwace ta...


Sarautar's Library
Paid book
#500
08119237616
[1/29, 11:00 AM] Abk: Latest news On IDAN BA KE.......❤️ There is a prize for the
person who comments the most on TICTOK👇🏾
https://vm.tiktok.com/ZMYLLt9QX/

Dan shin da yaji a gemunsa da kuma kwantaccen zagayayyen gashin da ya yi luf saman
bakinsa ya sanya ya fahimci kuka take mara sauti, ya zame fuskarsa bayan ya
tabbatar ya gama shanye gabaɗaya jambakin da lipstick ɗin dake bakin nata.
Da kyawawan idanunsa wanda suka janye ya zuba mata su, ba tare daya rabata da
jikinsa ba, ya tallafo haɓarta tare da sanya yatsar hannunsa ya goge mata hawayen
yana ƙara ware idanunsa a kanta so yake ya buɗe baki ya furta.
"Ya kike? Mene na kuka?"
Amma bakinsa ya yi nauyi harshensa ya harɗe, ta kalle shi muryarta na rawa ta ce
"Da gaske ka sakeni Modibbo" ya buɗe ido sai kuma ya matse kafaɗarta like
"Oh!" Ya tsare ta da idanu, yana son yaga reaction ɗinta ya kuma gani ɗin. Domin
gabaɗaya Jikinta ne ya fara rawa hawayen fuskarta ya ƙaro tana neman lalata make-up
ɗin wacce tayi masa kyau a idanunsa, but he didn't know tayaya zai ce yaji daɗin
kwalliyar ya kuma yaba.
Jikinta ya yi sanyi tai ƙasa da kanta tana shassheƙar kuka, yaja baya kaɗan yana
zama saman kujera fuska kame ba can ba ya ce.
"Ibrahimul-khalil i want to be alone" Khalil ya ce
"You want to be alone, or want to be your wife?"
Umar-khan ya yi murmushi, yana da matuƙar girmama shekarun mutum, magana indai ta
manya ce baya shiga, hakan yasa ya shafa kansa yana mai juyawa..
"Umar-khan ji mana"
Khalil ya kira shi yana cewa "Ina zaka? Let's celebrate together Princess jeki
zauna close to your husband"
Ta tattara Alkyabbar jikinta kanta a ƙasa ta ƙarasa kujerar da yake zaune akai,
gently ta zauna kanta daidai kafaɗar shi, babu wanda Yaa Sheikh ya kalla a cikinsu,
turaren dake tashi jikin Halisa shi ne babban abinda ya sanya shi cikin wani hali
Ya kame tare da riƙe kansa, Khalil ya ce
"Drop your head" ta kalle shi a kunya ce ya ce "Ina nufin ki saka kanki a shoulder
ɗin shi"
Ta juya tare da kallon Abbanta taga ba ita yake kallo ba, gently ta ɗora kan nata,
tare da rufe Idanunta ta ɗora hannunta saman nashi, al'amarin dake fin ƙarfinsa ya
sanya ya buɗe narkakkun idanunsa ya sauke a kanta yana ɗan ranƙwafa kaɗan daidai
lokacin photographers ɗin suka shiga sauke musu pictures kala-kala.
Duk irin abinda sukai Yaa Sheikh bai motsa ba, ya sarautar fulanin tashi ta motsa,
Halisa ake bawa styles wanda ake ɗaukan photon da shi..
El-bashir ya nufi wajan yana zuwa ya rungome Yaa Sheikh ɗaya gefen kuka ya riƙe
Halisa ya ce
"One picture please"
Akai musu picture, daidai kunnen Yaa Sheikh El ya ce "Abba Tell your wife ta daina
fushi da yayanta, ta ƙulla ce ni ni kuma ina son sister ɗita"
Sai a lokacin Yaa Sheikh ya yi murmushi yana girgiza kai ya ce
"Come Mubasshir" El ya durƙosa gaban Yaa Sheikh, a taushashe ya ce "Kayi rigima,
amma ta ƙanwarka yawa gareta kada ka damu" Halisa ta kwaɓe fuska tana marairaice
fuska tare da watsawa El wani kallo ya ce "Abba hararata take fa" Yaa Lee ya juya
suna haɗa idanu da Halisa ta tura masa baki ya ɗauke kai kawai.
Ɗaya bayan ɗaya suka fice daga cikin ɗakin, ya rage daga Halisa sai Yaa Sheikh, ta
lura zanan fulawar hannunta yake kallo da kuma jan henna ɗin da Sss henna tayi
mata, ta fahimci ya yi masa kyau amma bai san me zai ce ba. "Ya yi kyau ne
Modibbo?" Ya lumshe idanu ya buɗe yana ƙara kallon hannunta kafin ya kama ya riƙe
cikin nasa, a nutse kuma ya kai hannun bakinsa ya sumbata ya saka yatsun a baki
bisa sunna ya tsotsa ya ce "Allhamdulillah" shi ne kawai abinda ya a furta, yana
riƙe kan shi. Ya miƙe tsaye yana cewa
"Meye kike kallona haka?" Tai ƙasa da kanta nauyin Abban nata ya kamata ta ce
"Babu" da hannu ya nuna mata ƙofa ya ce "Go"
Bata ji daɗi ba, ta juya cikin sanyin jiki zata fita taji ya rungometa baki ɗaya,
numfashinsa na sauka a wuyanta ya hanata juyawa baya buƙatar da kalli cikin
idanunsa sun juma a haka cikin muryar da bata san yana da ita ba ya ce "For the
make-up"
Ya yi kissing wuyanta ya ce "Jazakallah-bil khair Allah ya yi miki Albarka" yana
faɗin haka ya juya mata baya, tayi sauri zata sha gabansa da sauri shi ma ya shige
bedroom yana murza key tare da ɗaga shaddar jikinsa yana mai ɓoye abinda baya son
ta gani.
Tayi tsaye tana mamakin abinda yake ɓoyewa ganin bata fahimta yasa ta fita jiki a
sanyaye. Tana fita Ummul ta kamata, Halisa ta ce ita sallah zatai yin duniya aka
juya tace itafa magriba tayi dole aka rabu da ita, bayan ta idar mai make-up ta
ƙara yi mata wata, ta shiryata cikin wani farin lace mai kyau da tsada wannan karan
ma hadda Alkyabba.
Zahrah na zaune a bayan mota, aci uwar kwalliya ana yauƙi, Surry na zaune kusa da
ita, tai kwalliya itama, hannunta riƙe da waya tana duba, kamar daga sama tana
shiga I.G taci karo da posting ɗin B.B.C ya buɗe ido da kyau Yaa Sheikh ta gani
zaune a kujera sai Halisa dake gefenta ta marairaice fuska shi kuma yana kallon
yadda take rigima su duka gabaɗaya sun sha Alkyabba sunyi wani irin kyau wanda baki
bai isa ya faɗa ba. Under the posting ɗin aka ce
_“Bayan samun jita-jita akan auren Babban malamin nan da matar da bamu sani ba, yau
gani ya kori ji, Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu ya auri ƴar gidan Sarkin Sokoto
Princess Halisa Ahmad Nuran Sarki, yayinda suke walimar zama hafiza da tayi a
makarantar Ibadur-rahman, Allah ya sanya albarka”_
Zufa ta yankowa Surry kamar ita ce Zahrah ta ce "Zahrah anya baki ɗebo ruwan dafa
kanki ba?" Zahrah ta ce
"Kamarya?" Ta miƙa mata wayar, Zahrah ta dinga kallon picture ɗin zuciyarta na
bugawa sai ta ce "They're lie, ƙarya ne" Surry ta ce
"BBC basa posting ba tare da sun tabbatar ba fa, amma bari na duba Twitter ai
Prince Khalil nayi" tana shiga Twitter tai searching.
Prince Khalil Ahmad Sarki. Sai ga profile ɗinsa ya bayyana tana shiga taga anyi
tweet 20 minutes ago, a nan taga pictures kamar hauka na Yaa Sheikh da Halisa. Ya
rubuta “Finally, the day, the most most couple's in the world, Mrs....and Mr
Congratulations My sister Princess Halisa Ahmad Nuran Sarki with her handsome
husband Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu” A fili Surry ta ce
"Tab, ina ruwan saki na dafe" Zahrah ta kasa magana kishi ya mamaye mata zuciya,
Surry ko a ƙafarta ta koma ta dinga karanta Retweet na mutane, harda masu cewa Ai
Halisa tayi masa ƙarama. Ana haka taga Tweet ɗin El-bashir ya faɗo just now.
Photon Halisa da Yaa Sheikh ne ya rubuta.
“HML Abba and his wife Princess” El-bashir bai fiya son hayaniya ba, ko a sunansa
na profile haka ya saka Ahmad Sarki El. So babu mai gane cewa El-bashir ne da yawa
sun ɗauka Mai martaba ne da kan shi. Kuma shi kaf Social media twitter kawai yake.
Ana haka El ya ƙara yin twitter rubutu ne a taƙaice ya ce. _“Got Marriage_”
Lokacin da suka isa event ɗin ya cika manyan mutane masu yawa kala-kala gasu nan,
aka fara walima Halisa na zaune sai fara'a take tana ɗagawa mutane hannu, har zuwa
lokacin bata san matsayinta a wajan Yaa Sheikh ba, Zahrah fuska haɗe aka shiga bawa
Halisa gift wasu har Zahrah suke bawa sunce itama ta cancanta. Yaa Sheikh yaƙi
fitowa yana kwance bedroom yana fama da kanshi. 9 daidai aka tashi Ummul wani
diamond ring ta bawa Halisa as a gift, tunda aka fara walimar bata ga Mother dasu
Yaya Halima ba da sauransu taga dai Dada sai Fulani Atine da Fulani Balaraba. Ƴan
uwan Zahrah duk suna nan. Daga Zahrah har Halisa Ummul ta ce su zauna nan, daga
ƙarshe aka ɗauke Halisa aka shiryata cikin lafaya white mai taushi, tai kyau sosai
maimakon su tafi gida sai taji mutane sun shigo suna rangaɗa buɗa ta ce "Ummul wai
mene naji haka?" Ummul ta ce
"Yau ƴar rainon Abba zata tafi gidan Abbanta a fara zaman ibada" Wani tsalle tayi
ta rungume Ummul ta ce "Wayyo Allah daɗi, I love you Abbana, Ummul kema ina sonki
sosai da kika bani Modibbo" Ummul tai murmushi gabaɗaya bata ɗauketa matsayin
mother-in-law ba, kallon uwa take mata hakan ya yi wa Ummul daɗin.
Ummul na tsaye wayarta ta fara ringing ganin mai kiran yasa ta ɗaga tana cewa "Ya
akai Arɗo?"
Cikin gajiyawa ya ce
"Ban son fitina, hayaniya ki bari by 11 zan tafi dasu" yana faɗin ya kashe wayar
Ummul ta fita ta sanarwar da Hajja, Jadda ta dinga bala'i da ƙyar Yaa Sheikh yaga
daidai tunda albarkar mutane ce baya so. Ummul ta dinga yi wa Zahrah faɗa ba tare
da tuna laifin da Zahrah tai mata ba, Zahrah tai luff ta zama mage mai kwanciyar
ɗaukan rai, kamar ruwa ya cinyeta ta ce "Na gode Ummul, Ni Halisa is like a sister
to me daga ɓangarena babu wata matsala Wallahi na miki al'ƙawari" ta ce "Thank you
kije yana jira" Mimi daman ta amshi Muhammad Surry kuma ta koma gidan Abba Hakimi,
tana fita harabar gidan ta samu Halisa tsaye na buɗe murfin mota, Yaa Sheikh na
zaune a gaba fuska haɗe idanunsa akan gate ɗin da aka buɗe, Halisa ta buɗe gidan
gaba ta zauna Zahrah taji haushi sosai sai tayi kamar bai dameta ba ta ce
"Am sorry sweetheart na barka jira" da sauri Halisa ta ɗago kanta ta kalli Zahrah,
domin har yanzu an kasa samun wanda zai sanar mata cewa a yau bayan an tashi daga
sauka aka ɗaura auren Zahrah Farouk da Yaa Sheikh, ta ce "Lafiya dai?" Zahrah ta ce
"Oh ashe kece lafiya mana, gidan mijina zani" wani irin kallon kin zama mahaukaciya
taiwa Zahrah ta ce "Gidan miji? Wanne miji?" Zahrah tayi murmushi ta ce "Sorry
mijinmu, ko ba'a faɗa miki yau aka ɗaura mana aure da Yaa Sheikh my sweetheart ba?"
Halisa ta juya ta kalli Yaa Sheikh taga sam basu yake kallo ba, bai ma nuna alamar
yaji me suke cewa ba, ta ce "Abba da gaske aure kayi?" Ya juya ya kalleta da kyau
kamar ba zai magana ba ya ce
"Zan tafi" Zahrah ta gane da ita yake,ta buɗe bayan mota ta shiga, hawaye tuni ya
wanke fuskar Halisa ta dinga kallon Yaa Sheikh sai kawai ta buɗe ƙofa ta fita,
ganin haka ya buɗe shima ya fito bata shiga gidansu Ummul ba ta nufi gate zata
fita, ya yi saurin riƙeta yana cewa.
"Ƴar fillo" a hankali taƙi sauraran shi, ta fara ƙoƙarin ƙwace kanta zuwa lokacin
ji tayi numfashinta na tsayawa ta jawota ya rungometa tsam a ƙirjinsa ta kasa kuka,
sai haɗiyar zuciya Jikinta ya saki, ya durƙosa ya ɗauketa bakiɗaya zuwa mota, ya
zauna kana ya zaunar da ita a cinyarsa ya mance da batun Zahrah na motar ya dinga
bubbuga kumatunta, ta buɗe ido ta ce "Baka so na, baka so na Abba, aure kayi ka
auri Anty Zahrah? Ba zan iya ba zuciyata zata buga, wallahi gwara ka sakeni da
gaske akan naga ranar da mijina zai kwanta da wata, mutuwa zan yi idan naga wannan
ranar ina son ka Modibbo don Allah kace ba kishiya kayi mini ba" ta ƙare maganar
wani gigitaccen kuka na ƙwace mata, Yaa Sheikh was speechless ya kasa cewa komai ya
rungometa tsam a ƙirjinsa ya shiga sakar mata kisses masu zafi ta ko'ina, the only
thing da zai iya ya kashe bakinta nata shi ne samar mata da nutsuwa idanunsa rufe
ya saka hannu ya farka rigar Jikinta ta rabe biyu a hankali ya danna kujerar da
yake kai while kissing her ya kwantar da kujerar yana ƙoƙarin zame vest ɗin Jikinta
yaji ance "Ka danne mini ƙafata....

08119237616
[1/31, 7:33 AM] Abk: *_Nimcyluv Writer's Queen 68 _*
IDAN BA KE
Paid book ₦500
08119237616

Zahrah ta faɗa muryarta na ɗan rawa kamar zatai kuka, Yaa Sheikh ya dafe kansa yana
rufe idanu cikin ranshi ya ce "Asstagafirullah Yaa

Please Login or Register in order to submit comment