You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hankali ya
ɗagata da kyau ya zaunar da ita saman cinyarsa ya kifa fuskarsa daidai nata
numfashinsa na sauka a hankali saman nata ya jima yana sauke Afra kafin ya ce.
"Me... Me.. me..." Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! In-ina ta dawo sabuwa a
lokacin da bai zato ba, kuma daman tuni tuni jikinsa ya bashi hakan zai iya faruwa.
Ta zuba masa idanu ganin yadda yake ɗan karkatar da kai yana damƙe hannunsa.
"Abba kayi haƙuri ban sakewa ka yafe mini" ya girgiza idanunsa sukai jajir cikin
son nuna mata kuskuren kaifin bakinta ya tallafo haɓarta sai kuma ya saka ya riƙe
hannuwanta da kyau ya ƙanƙame, yana buga ƙafa duk don maganarsa tazo amma abu ya
gagara. Ta zuba masa idanunta wanda ya cika da ƙwalla sosai tsoron da tausayin
Abban nata ya ɗarsu a zuciyarta. A hankali ya zame hannunsa zuwa rigarta ya riƙe
gaban rigar da kyau yana cukurkuɗata ba tare da sanin cewa gaba ɗaya rigar ya
tattare ba, ya jawota kusa da shi sosai ba tare daya haɗe jininsu ba, wasu hawaye
suka kwanta a idanunsa na zallar asabar fitar maganar. Tamkar wanda zai shaƙeta
haka ya rirriƙe gaban rigarta ƙwayar idanunsa kwance cikin nata, cikin Muryar In-
inar ya buga ya ce.
"Ma...mama.... Mata ma matar maaa ma malam...." Ya faɗa yana buga ƙafa Halisa ta
saki kuka bana shaƙar da ya yi mata, na tausayin Abban nata na, da yanayin da taga
ya shiga ta ɗauka duk rashin lafiyar ce. A hankali ya saketa tayi sauri ta zame
jikinta tare da shigewa cikin jikinta ta rungomesa cikin kuka ta ce. "Abbana" ya
dubeta kana ya ɗauke yana shafa kanta a nutse. Ganin kuka take da gaske ya ƙara
tallafo fuskarta tare da kama hannunta ya ɗora a ƙirjinsa, wani irin bugawa sosai
taji saitin zuciyar shi nayi kamar zata tsago ƙirjin shi ta fito.
"Shhhhh" kalmar ta ƙwace masa yana mai lumshe idanunsa tare da buɗewa ya zareta a
jikinsa ta ƙwace ta koma tana ƙara riƙesa. "Abbana ka barni" ta faɗa a tsorace shi
kifa kansa kawai ya yi a wuyanta sbd tsananin yanayin dake hura wutar abin da yake
ji, ya jiƙe sharkaf da gumi. Ya goga hancinsa a wuyanta tayi saurin kallonsa ta ce
"Modibbo" ma'ana Malam ko malami, ya cireta a jikinsa yana miƙewa tsaye itama ta
miƙe da sauri wata Jotter ya ɗauka da pen ya shiga yin rubutu cikin good
handwriting. Yana jin hakan da ya yi shi ne mafita, idan akwai divorced tsakanin su
dole Abba Hakimi ya daina tunanin wani ba. Bayan ya gama rubutun ya naɗe tare da
sakawa cikin envelope.
"Abbana mene wannan" ya dubeta tare da tsugunawa daidai da ita a hankali ya ɗaga ta
ya ɗora saman ƙafarsa ɗaya a taushashe ba tare da rauni ko yanayinsa ya sauya ba.
Cikin sakin harshe saɓanin ɗazo ya ce "Matsayinki ne a nan Matar Malam, ki yafe
mini kinji?" Bata gane ba dan haka tai murmushi ta ce "Abba nima ka yafe mini naji
tsoro" ya shafa kanta kana yaja ƙaramin sirrin hancin ya ce.
"Ga Malaminki ba tsoro, kina ji ni ba mijinki bane zanci gaba da riƙeƙi matsayin
ƴa" ya ɗan yi shiru yana sauke numfashi ya ce.
"Ba zaki gane karatun ba yanzu, ki riƙe wannan a wajanki zuwa shekara guda, yanzu
ke ƙawata ce ki cire miji a bakin ki" tai murmushi bata fahimta amma haka kurum
jikinta ya yi sanyi, duk wata mace da aka saka dole ta samu wannan raunin. Ya miƙe
yana cewa "Muje muyi darasi"

Zahrah ce gaban likita tana jin abin da yake faɗa ta ce "Da zan baki shawara ku bar
cikin jikinki yana cikin ƙoshin lafiya sosai" Zahrah ta kalli Deen dake kusa da ita
ta ce "Dr akwai matsala ne, ko nawa ne zan iya baka, ayi duk yadda za ai cikin nan
ya kwanta zuwa wasu watanni" Dr ya ce "Ki fahimta wannan ganganci ne" Deen ya gyara
zama fuskarsa da face mars ya ce "Daga miliyan 5 zuwa sama ka faɗi abin da kake so,
ka yi mata scanning da sai nuna cuta ce a cikinta harta kumbura, za ai mata aiki
zuwa watanni huɗu ko biyar" likitan ya yi murmushi ya ce "Wannan ba damuwa bane, ka
bada kuɗin duk sanda kuka shirya sai kuzo" Deen ya ce "Your Account number, zan
kiraka idan zata zo, ya zama sirri bana lamuntar ha'inci da cin amana, zan iya
ɓatar da mutum" Zahrah ta ce "Dr macan da bata fara al'ada ba, zata iya ɗaukan
ciki?" Ya girgiza mata kai ya ce.
"Al'ada Ita ce hanyar dake nuna cewa mace ta shirya amsar namiji, kuma zata iya
amsar dukkan wasu ƙwayaye da zai zuba mata, sai dai bisa tsari ƙwan ɗaya ke nasarar
samu shiga cikin wani gurbi na mahaifa, idan ƙwan namiji guda biyu ya samu damar
shiga cikin mahaifar mace lokaci guda, shi ne ake iya samun twins, twins ɗin da
suke a mahaifa guda sune ake kira da identical twins, masu tsananin kama da juna,
wanda suka zo a mahaifa daban daban suna iya kama amma ba can ba, mahaifa na buɗewa
ne lokacin da mace ta fara al'ada magana ya gaskiya babu yadda za ai mace ta samu
ciki ba tare data fara al'ada ba, wannan shi ne" Zahrah ta sauke nauyin jin daɗi
kana ta miƙe daga nan Hotel ta nufa, tana murna plan ɗinta zai cika cikin ƙaramin
lokaci.
Daman dai fargaba kada ace Halisa ta samu ciki a mu'amalar da zatai da mijinta,
amma yanzu ta samu nutsuwar zuciya.

Washegari bayan Halisa ta tafi makarantar Yaa Sheikh na gida sbd baƙin da zai masu
ɗaukan tafsir da ake sakawa a Channel. Ummul ta kallesa ta ce. "Ka tafka babban
kuskure Aliyu, mene amfanin abin da kayi? Idan zaka rabu da ita mene yasa ka aureta
tun farko?" Kansa a ƙasa domin yana martaba Ummul ƙwarai da gaske. Ya kalleta yana
miƙewa tsaye ya ce "Ƙaddara Ummul, ƙila ba rabon zama Inuwa ɗaya, mganar ya tsaya
iya mu" Ummul ta goge hawayen idanunta ta ce "Malam kada ka manta kai da kanka ka
zaɓa mata suna Halisa, kai ne kayi mata huɗu ba, kai me ka reneta meye duk wannan
wanne irin abu ne? Zaka yanke hukunci ba shawara" ya juya kawai ba tare da ya ce
komai ba, sbd kansa dake juyawa sosai. A haka ya nufi Part ɗinsa.
Yau da murna Halisa ta dawo sbd yaba mata da Ayyan ya yi harda gift ya bata bayan
ya ce tana da kyau. Wanka tayi tai sallah ya shirya cikin wasu english wears masu
kyau.
Bata nufi wajan Ummul ba, kai tsaye wajan Abban nata ta nufa lokaci yana kwance
akan bed ya yi rigingine. "Abba, Abbana" ta hango shi can bed kallon da ya yi mata
yasa ta juya tare da dawowa ta ce "Assalamu alaika" ya amsa a ransa. Ta matsa kan
gadon tare da hayewa saman gadon, kai tsaye ta yi wa kanta masauki a bayansa, ta
zauna a bayan ta ce "Abba yau nayi ƙoƙari sosai, Teacher Ayyan ya ce ina da kyau
kuma yana so na" ya mirgina tare da dawo da ita saman cikinsa ya riƙe hannunta ya
ce "Uhm" ta shafa fuskarsa tana wasa da gemunsa ta ce.
"Amma Abbana nake so shi ne mijina" ya ƙurawa bakin indo yadda take juyawa babu
sassauta zan can.
A hankali ya mirginata, ta koma ƙasan bed ɗin, shi kuma ya yi mata rumfa. "Abba"
ta faɗa tana kallon idanunsa tamkar ba na Abbanta ba. Ya kame bakin surutun a
hannunsa ya ce.
"Kina buƙatar darasi Matar Malam" ya shinshina wuyanta sak irin turaren daya siyawa
su Maimoon da mother. Ta ce "Abba ai na san darasin" ya buɗe ido ya ce "Za dai ki
sani" kamar yadda ya yi mata haka itama ta riƙe bakinsa, ya rufe ido yana janye
jiki tare da jan duvet ya rufe jikinsa baki ɗaya har kansa, gaba ɗaya jikinsa rawa
da karkarwa yake kamar mazari.
Ta miƙe a rikice tana faɗin "Abba, Modibbona, Abba" da sauri ta fita wajan Ummul ta
amsa black tea kana tayi ɗakinta maganin wajan El-bashir ta buɗe tana zubawa a tea
ɗin, ta juya shayin da sauri ta nufi bedroom ɗin, har lokacin yana kwance ta ce
"Abba ga shayi kasha kaji" yai mata banza har zata janye duvet ɗin sai kuma ta
tsaya a fili ta ce "Bari muji ko babu ɗaci shayin" ta ɗauki cup ɗin shayin tare da
kaiwa bakin, tai karɓa ɗaya biyu har zuwa uku samun kanta tayi da shanye shayin
baki ɗaya.....
[1/3, 4:48 PM] Abk: Zuciyar Yaa Sheikh tai kyakkyawan bugawa a duk lokacin da ya
shiga wannan yanayin yasan akwai mummunan abun da zai faru da rayuwar shi. Ya akan
iya gani a mafarki ko jikinsa ya shaida masa hakan ta hanyar sauyawa.
Ya zame duvet ɗin jikinsa a hankali ya mirgina zuwa gefen ya rufe ido yana sauke
numfashi bakinsa ɗauke da addu'a. A hankali ya sakkowa daga kan bed ɗin zai shige
bathroom idanunsa ya sauka a kanta tare da cup ɗin shayi. Kansa ya sara a nutse ya
nufeta tare da durƙusawa daidai inda yake, yanayinta ya nuna sam ba lafiya ta kifa
kanta a gefen gadon ta kifa kamar zata faɗi. A taushashe ya ce.
"Kee!" Shiru bata amsa ba abu ne mai wahala Halisa ta nutsu haka dole akwai wani
abu. Ya riƙe numfashi ya ce "Ƴan matan Abba" nan ma shiru ya ɗora hannunsa tare da
girgizata gaba ɗaya tayi baya zata faɗi ƙasa ya yi saurin taro ta zuwa cinyarsa.
Wani irin zafi yaji fatar jikinta ɗauka sosai tsoro ya kama Yaa Sheikh amma ya riƙe
kansa ya riƙota tare da bubbuga kumatunta ya ce "Ƴar fillo, ƴar fillo!"
Ta buɗe idanu da ƙyar yana kallon fuskarsa amma ta kasa cewa komai sai hawaye dake
fita daga gefen idanunta yana gangaruwa fuskarta. Yaa Sheikh ya juya idanunsa ya
sauka akan cup ɗin shayin ya ɗauka da sauri ya jima yana kallon cup ɗin. Da sauri
ya ajjiye ya riƙota gabaɗaya ya ce.
"Ina ki ka samu wannan? Waye baki?" Gaba ɗaya ya nemi rasa nutsuwata duk yadda yasu
ya kame kansa daga shiga firgice ya kasa.
Ya jawota sosai muryata na rawa ta ce "Abbana" ya shafa kanta ya ce "Yes, Amanata.
Me ya sa? Zaki kassara rayuwarki akai na?" Ta riƙe hannunsa jikinta na rawa na
tsananin azabar da take ji, domin ji take kamar ana hura mata wuta a naman jikinta
idanunta ya kasa tsayawa sai lumshewa take tana buɗewa ta ƙara riƙe sa ta ce.
"Kashe mini kai za ayi Abbana? Me ya sa? Me kayi don Allah kada a kashe mini kai"
wani irin hawaye na zubuwa daga idanunta.
"Amanata why? Guba ki ka sha tayaya Abbanki zai jure?" Ta girgiza kai ta ce "Na san
maganin mutuwa ne Abba, amma ni babu abin da zai mini, Abba ka ɗaukeni jikina bafii
ciwo Abbana" ta saki numfasa, sanyi kawai take buƙatar ji zafin jikinta ya tsananta
azaba da raɗaɗi kawai take ji, ta gwammace taji azabar da ace Abban nata yaji, ba
zai iya ɗauka ba.
"Nothing... Nothing will happen Amanata" ta ƙara buɗe idanunta daya fara sanyawa ta
ce "Modibbona" "Na'am ta Malam?" Ta kallesa da kyau ta ce "Modibbo bafii ina jin
ciwo" tausayinta ya kama shi a zahiri ya yi mugun rikicewa, amma dake ya iya riƙe
kansa fiye da kima ya girgiza kai kawa tare da ɗaukanta zuwa kan bed ɗin da ya
kwantar.
Telephone line ɗinsa ya ɗauka ya kira wata number, babu jimawa akan ɗauka. A nutse
ya yi bayani wanda aka kira ya ce. "Blood poison ne, wanda yake ƙona jinin mutum
cikin ƙaramin lokacin, am on my way" Yaa Sheikh ya yi shiru tunani kala-kala a
ransa yana ƙara maimaita kalmar _“Blood poison?”_ waye? Daga ina? Akan wanne
dalili?. Dr ɗin ya ce "Ka bata taimakon gaggawa kafin nazo, zaka iya yin body
connection da ita sbd ta samu zafin jikinta ya ragu a jikinta, ma'ana dai sanyin
jikinka ya shiga nata, zafin jakinta ya shiga naka....,"
Yaa Sheikh bai tsaya jiran jin abin da Dr ɗin zai ƙarasa faɗa ba ya ajjiye wayar
tare da nufar bathroom, gaba ɗaya ya zare sutturar jikinsa ya rage daga shi sai
farar singlet da trouser a karo na farko wani zaiga jikinsa kuma waninma ƴar
rainonsa.
Ya sakarwa kansa shower da ruwa mai mugun sanyi, bai taɓa wanka da ruwan sanyi ba
sai warm water amma yau shi ne tsaye shower na dokan tsakiyar kansa, sai daya jiƙe
sosai sai ko'ina na jikinsa ɗiga yake kafin ya fito daga bathroom ɗin.
Direct bed ɗin ya nufa tana kwance ba zaka taɓa ɗauka tana da rai ba, sbd ita kaɗai
ta san abin da take jin bakinta wani irin ɗaci ya yi idanunta ya fara yin fari
sosai, da hanzari ya hau kan gadon yana ɗaukanta tare da zaunar da ita saman
cinyarsa, ta buɗe ido tare da zuba masa su alamar "Me zakai Abba?".
Ya saka hannu ya shiga ɓalle gaban rigar ta, ita dai kallonsa kawai take ya zame
rigar tare da yin cilli da ita ya rage daga ita sai farar vest da White Padded bra
sai under wear. Ya saka hannu zai zare vest ɗin yaji ta riƙe hannun, yana ɗago kai
suka haɗa ido, ta rufe ido ta buɗe kai tsaye ya fahimci me take nufi.
Ya ɗora hannunsa akan ta yana shafa sumar kanta a taushashe ya ce. "Abbanki ne
amanata, ki nutsu" lokacin daya zare vest ɗin ta rufe idanu a hankali ya kwanta,
tare da ɗorata saman shi, wata iriyar ajjiyar zuciya ta sauke mai nauyi tana ɗana
zabura sbd sanyin daya ratsa fatar jikinta, wani irin daɗi ya kamata zafi da
raɗaɗin na raguwa, Yaa Sheikh ya rufe ido tasbihi kawai yake a ran shi. A hankali
zafin jikin Halisa ke shigewa nasa, sai da jikinsa ya ɗauki zafi sosai ya zameta a
hankali tare da miƙewa ya koma bathroom ya ƙara sakarwa kansa shower ɗin. A wannan
karan ƙanƙame shi tayi sosai sbd samun sassaucin da take kallo ɗaya zakai mata
kasan ta jigata. Yaa Sheikh addu'a yake yana tofa mata hannunsa zagaye da bayanta
ki sau ɗaya bai tsaya ya sauke idanunsa akanta ba. Ringing ɗin telephone da yaji
yasa ya kwantar da ita yana miƙewa tsaye ya san Dr ne. Ya zura jallabiya da hirami
tare da nufar ƙofar part ɗinsa ta baya yana zuwa ya samu Dr da Umar-khan. Yaa
Sheikh ya kalli Umar-khan gane abin da yake nufi yasa kai tsaye ya nufi sashin
Ummul. Yaa Sheikh ya juya zuwa ciki Dr ya biyo bayansa, cikin sauri ya shiga buɗe
dukkan wasu abun gwaje-gwaje da zai tabbatar da zargin da Yaa Sheikh yake.
Gwajin farko ya nuna guba bace mai ƙarfin gaske ba wacce zata kashe mutum lokaci
guda ba, a hankali zata dinga ƙona jinin mutum har ya ƙare cikin watanni biyu ko
uku ya mutu.
Ya kalleta yaga kamar barci ya ɗauketa sbd yadda numfashinta ke sauka, Dr zaiwa
Halisa allura ya ɗaura mata drip tare da saka mata wani abu acikin baki, Yaa Sheikh
ya yi gyaran murya ya ce.
"Kada a manta am a doctor, zaka iya tafiya" Dr ya ce. "Allah ya ƙara sauƙi da
afuwa" fitar Dr ya yi daidai da shigowar Ummul a rikice ta ce.
"Poison a gidan nan? Kuma wajan Halisa Aliyu? A ina aka samu guba?" Ya sauke
numfashi a ɓoye yana ɗauke kansa, da kansa ya saka mata drip tare da yi mata
Injection.
"Kaga abin da nake faɗa? ba za a barka ba Malam Wannan shirun naka bashi da amfani,
nasan kasan masu nufinka da haka, abin tambaya ya akai Halisa ta samu guba?" Ya
zauna saman kujera ya jima kafin ya ce.
"Maganar ta tsaya iya mu Ummul, a nemi abin cewa" ta ce "Shikenan amma na fara
gajiya ba zan iya zuba idanu mu rasaka ba, kalli halin da yarinyar nan ta shiga"
Sai a lokacin Umar-khan ya ce "Abin tambaya ne ina ta samu poison?" Yaa Sheikh ya
miƙe tsam yana buƙatar hutu da nutsuwar Zuciya ko zai samu ya yi cikakken tunani
mai kyau.
"Zan huta, ina buƙatar kyakkyawan lokaci Ummul, a nemi wacce tayi shayin nan" yana
faɗin haka ya shige ɗakin dage gefen bedroom ɗin....
Basu da wani zaɓi wanda ya shige fita. Ummul ta nufi kitchen gaba ɗaya ta kira
ma'aikatan ta ce "Waya haɗa shayin Yaa Sheikh?" Duk sukai shiru domin sun san babu
wanda ya kewa Yaa Sheikh abincin bayan Ummul. Suhaima ta ce "Ummul ina tunanin ke
kika haɗa fa? Ko kin manta ne?" Ummul ta ce "Ko ɗaya dole an sauya" Bara'at da tun
ɗazo ba tai magana ba taja duguwar ajjiyar zuciya ta ce "Wanni abin ne?"
"A'a. Daman ya ce ya masa yadda yake so, an zuba suger ya yi yawa, wanda ya ɓata
ɗanɗanon. Kuma saƙon daɗin yaje har ƙwaƙwalwar shi, wacce aka bawa kwangilar tana
buƙatar a bata tukucin kai goran albishir"
Ummul ta juya rai ɓace, gabaɗaya suka bi bayanta da kallo tare tunanin ko dai wani
abun ya faru ne?.
Tunda Ummul ta shiga ɓangarenta ta rasa yadda zatai da ranta, ko dai iyayen Yaa
Sheikh zata kira ta faɗa musu abin da yake faruwa su sani? Kada a wayi gari da
gawar Yaa Sheikh ya zatai?. Ta nemi waje ta zauna tare da faɗin.
"Ubangiji kamar yadda ka bawa Yaa tsayin shekarun daya ɗauka yana kula da Halisa
tun tana ciki, har kawo haihuwar ta, Ubangiji ka ƙara masa wasu shekarun da zai
tabbatar da mauradinsa ta zama cikakkiyar mata a garesa, Ya Allah Ya Rahmanu ka
nufi Yaa Sheikh da mayar da wannan taɓargazar da ya yi, Yadda take ƴar raino a
garesa Allah kasa ta zama mata a gare shi har abada"
Ta goge hawayen daya sakko mata, tana son komawa taji yadda jikin nata yake amma
tasan taga Yaa Sheikh tasan riƙe kansa yake amma baya jin daɗi, ko zazzaɓin Halisa
baya jurewa yanzu zai zo yana cewa. "Ummul ƴar fillona" balle yanzu data sha poison
ason kare rayuwar Abban nata.
A daddafe Yaa Sheikh ya gabatar da Sallar Issha a masallacin da yake ɗaukan su
jam'i. Bai tsaya yi musu karatu ba, ya dawo gidan ma'aikatan dake kula da dukkan
wasu abubuwa daka waje ya shiga bi da idanu gabaɗaya suka sha jinin jikinsu wannan
shi ne karo na farko daya kallesu har haka.
Zahrah na ganin shigowar Yaa Sheikh ta miƙe da sauri tare da rungomesa ta ce.
"My Excellency yau duk ban ganka ba, sai yaushe zamu kasance tare?" Ya zareta daga
jikinsa ta ce.
"Na fara gajiya, matarka ce ni amma kana nunawa sam baka damu dani ba, ina da hakki
a kanka kasan ni macace mai rai wacce jini ke gudana a jikinta kuma....," Kaifin
idanunsa daya sauka cikin nata ya hanata ƙarasa maganar duk rashin kunyarta bata
isa taiwa Yaa Sheikh.
"Me kike so? uhm kada ki damu shekaru biyu ne kawai na baki" maganar ta tsaya mata
a zuciya, wato kada ta damu ko dan tai masa rashin kunya?! Ta tsiri kukan ƙarya
idanunta rufe ta ƙara rungomesa ta ce.
"Ina buƙatar My Excellency, ina son kasancewa da mijina" Yai mata shiru ta riƙesa
sosai ta shiga yi masa wani abu, amma ko gizau bai ba, al'amarin daya bawa Zahrah
matuƙar mmki kenan.
Sumbatar shi zatai daidai lokacin kuma ɗan dake cikin cikinta ya yi wani kyakkyawan
juyawa tare da harba ƙafa wanda ya a sanya taji mararta ta ɗaure tana da tabbacin
Yaa Sheikh yaji juyawar ɗan dake cikin nata..
Ya ɗauke kai tare da shigewa abinsa. A ruɗe Zahrah ta nufi bedroom ɗinta tana kiran
number Surry gaba ɗaya ta fara rasa mafita tashin hankali ya bayyana akan fuskarta.
Tun daga bakin ƙofa Yaa Sheikh ya fara jiyo numfashinta tana kwance jikinta zai
rawa yake kumfa na fita daga cikin bakinta, tuni ta fisge drip ɗin hannunta. Ya
ƙarasa da sauri yana zama kan bed ɗin tare da ɗagota, ko magana ya kasa jinta jikin
mutum yasa ta ƙanƙame Yaa Sheikh tana ɓoye kanta kwantar da ita ya yi tare da kama
hannunta ya shiga murzawa da sauri da sauri, ya daɗe yana murza hannunta kafin ta
ja numfashi ta sauke jikinta ya saki sai hawaye dake bin fuskarta.
Ɓoyayyiyar Ajjiyar zuciya shi ma sauke yana janye drip ɗin ta buɗe ido tana kallon
Yaa Sheikh ta ce.
"Modibbo zan mutu kai ni Dadata" duk yadda yasu kame kansa da riƙe yanayin kasawa
ya yi, ya jawota jikinsa tare da yi mata masauki da kyakkyawan ƙirjinsa ya rufeta
ruf ya yi mata rungumar da rabon da ya yi mata tun tana shekara biyar a duniya.
Ta sauke numfashi tai luff a jikinsa ƙamshin Roja na ratsa zuciyarta a hankali ta
ce.
"Abbana" ya dubeta bai ce komai ta ce "Abbana me ya sa zasu kashe mini kai? Su waye
mai kayi musu zan basu haƙuri ni su kashe ni kaji?" Ya ɗora hannunsa a bakin nata
"Shhhhh" ya ce yana ƙara matseta a jikinsa. "Modibbo, Abbana kada ka mutu kaji?"
Idanunsa da suka gama juyawa ya buɗe tare da kwanto da ita saman hannayensa ya kifa
kansa a fuskarta suka kalli juna muryarsa bata bita sosai ya ce..
"Rayuwa, mutuwa na hannun lillahi wahidul ƙahhar, ban son hawayen" A hankali Halisa
ta fara tunanin vedion data gani a wayar Anti Zahrah komai ya dawo cikin tunaninta
ita kanta Zahrah bata san Halisa taga wannan vedion ba. Yaa Sheikh yana ƙoƙarin
zame fuskarsa daga kan ta Halisa kamar a mafarki, kamar gilmar tunani cikin
ƙwaƙwalwar mutum haka yaji saukar bakinta cikin nasa.....

Paid book
It's 500
08119237616[1/3, 4:48 PM] Abk: Kokawar ƙwace kanta take amma ta kasa ya sauke ta
saman kujerar dake kusa da bed ɗin ɗakin nasa, bai kula ta ba ya nufi deep freezer
ya ɗauki Apple guda ɗaya wacce tai sanyi. Cikin nutsuwarsa da son kame kansa daga
yanayin da yake ciki ya nemi waje saman gado ya zauna, kyakkyawan numfashi ya sauke
yana ƙara daidaita kansa a karo na babu adadi. Ya ɗago kai yana duban direction ɗin
da take, dole sai ta sanya ma gantu ya miƙa hannu cikin taushin murya ya ce..
"Zonan naji, rigimar me ce?" kanta a ƙasa ta ƙarasa inda yake domin bata iya
bijirewa umarninsa. Ya dubeta da kyau amma taƙi yarda ta kallesa cikin son jin meke
faruwa ya kamo hannunta zuwa inda yake zaune muryarsa har kullum a taushashe ya ce.
"Ya akai matar malam? waye?" Hawaye na sakko mata ta ce "Abba kai ne, Mother ta ce
kai miji na ne, me ya sa kake bari Anti Zahrah take taɓa ka" ya dafe kansa cike da
mmkin kaifin bakin Halisa ya ce "Ba zaki bar mganar mijin nan ba? You're too young
to understand that"
"Abba ina son ka ai" Ya girgiza kai ya lura rigima take ji kuma ta shirya bashi
kunya a Idanun kowa. Yana mamakin yadda maganar miji ta zauna a bakinta raɗau kamar
wacce akewa bita akan hakan. Ya dubeta yana dawo da ita gefensa tare da riƙe
hannunta ya ce "Matar Malam ki bar mganar mijin nan, ba zaki gane ba, ki dai bar
Anti ta faɗa ok?" Ta maƙale ka faɗa alamar bata amince da zancan ba kaifin ta ce
"Abba...." Sai kuma tai shiru ya ɗago kanta tare da tallafo haɓarta yana duba cikin
idanunta da hawaye ya kwanta. "Matar malam" ta marairaice fuska tare da faɗin
"Abba yaushe zan zama matar malam ɗin? Kuma yaushe zan zama kamar Anti Zahrah nima
na dinga rungomeka?" Ya kau da fuska tare da lumshe idanunsa a hankali ya ce "Baki
son Antin naki tana haka? Ni kuma fa" ya ƙare maganar yana ƙara riƙe fuskarta a
hannunsa da kyau, gaba ɗaya ta marairaice fuska ita a dole bata son abin da Zahrah
ke masa, haka kurum ranta ke ɓaci taji kuka yazo mata ta ce "Abba zanna yi maka, da
safe da rana, da daddare" ya shafa kanta cikin nutsuwa ya ce.
"Kada mu fara haka, ki tsaya a ƴar rainonki" ta langwaɓe kai ta ce "Abba ni ban son
rainon Ummul ta ce kayi mini karatu" bai biyewa surutun nata ba, ya amshi littafin
nata duk dan a rabu lafiya, burinsa kuma bai shige ta tafi part ɗinsa ba, ko zata
barshi ya samu salama daga surutun nata mara dalili da toshe.
Cikin sauƙin harshen yake mata bayani akan Social studies ɗin, da kuma
muhimmancinsa. Ya kama hannunta ya ɗora saman littafin a hankali ya ɗora nasa
hannun akan nata ya fara nuna mata yadda zatai rubutu, yana lura da ƙwazonta ko dan
akwai son karatun a ranta duk abin da ya nuna mata ɗauke shi take.
Ta ɗago kai ta kallesa taga hankalinsa baya kanta gaba ɗaya ya tattara nutsuwarsa
zuwa ga abin da yake nuna mata.
"Abba" Halisa ta faɗa tana ƙarewa fuskar shi kallon yaƙi kulata ta leƙa fuskar shi
ta ƙara cewa "Abba kana da kyau sosai, kaga gobe idan naje makaranta zance mijina
ne ya yi mini aikin ko?" Nan ma bai kulata ba amma tsat yake ɗauke zancan nata a
zuciyarsa tasbihi kawai yake. Taja gemunsa cikin sauri ya miƙe tsaye yana damƙa
mata littafin tare da janta zuwa bakin ƙofa kamar an masa dole ya ce. "Ki kula,
akwai sanyi" ta ɗaga kai tana faɗin "To Abba" har ta juya zata fita ta dawo da
sauri zuwa bedroom ɗin Yaa Sheikh kuma a lokacin ya juya hannunsa ɗauke da azkar na
dare yana dubawa..
Kyakkyawar rungumar data bashi da baya ya sanya Azkar ɗin suɓuce masa cikin In-inar
data zo masa a lokacin zufa na yanko daga goshinsa ya ce.
"Yaaa....yaaaa... Allahu ya ya... Ya Rahman, Yasubuhanallah" ta saki dry tana
riƙesa ta ce "Abba kaga nayi maka ta dare sai da safe"

Please Login or Register in order to submit comment