You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bai yafe ba muddin ™afarka ta taka zuwa cikin gidannan. Itama Babba yace kada ta koma mishi gida ta zauna a hannun yaranta har zuwa lokacin da sharia zata zo ™arshe. Ga takaddar sallamarka da Malam yayi a makaranya yana hannun Wawo. Babangida duk da dai duk abinda Yaya yake kai gaskiya ce kuma soyayyace yake gwada maka. Kayi abubbuwa a rayuwa masu tarin yawa, har ila yau baka dena ba tunda har ka iya auren mace har kuka haihu babu wanda ya sani a"

"cikinmu. Wa yasan inka warke irin rigimar da zaka sake jajiSowa"""

Shiru yayi yayi ™asa da kanshi yana girgizawa.

"""Bazaima jajiSo komai ba tunda yanzu bashi da ko sisin kwabo, babu sana'a koyarwan ma Baba malam"

ya koreshi. Ai sai yaci sa'a ne in aka gama shari'arshi shi da Alhaji Abubakar Baban Bola zai iya samun ladan juya dukiya in aka cire ma mai hakki hakkinshi. Wallahi Kawu Baba Malam ya fa fimu gaskiya a

cikin wannan lamarin.

Laifin Malama da yake gani shine yana ganin kamar ita kullum a bayan Babangida take. Kuma fa hakanne.

"Kai ko dan Malama Babba ai ya kamata ka nutsu. Gashi ta dalilinka aurenta yana girgiWi."""

Sa'a tace.

"""Gaskiya laifin Babangida ne duk komai ma. Laifin Baba Malam ri™o shi baya mantuwa, kuma in"

mutuncinka ya zube a idanunshi babu mai kwaso maka wannan mutuncin. Kai Babangida kana ganin

za'ayi nasara akan wannan shari'ar har al™ali yasa Sabuwa tilas ta zauna dakai? Dan naga tana da hujjoji

"manya wanda zata iya hamSarar damu?"""

Kudidi tace.

"""Ni bama wannan ba Baba Malam ashe shi ya Waukarma Sabuwa lauya ma. Ni anya Sabuwa ba lashe"

zuchiyarshi tayi ba? Ina tuno bayane a lokacin da ko muryar Sabuwa da ubanta baya son ji. Amman yanzu yafi son su sama damu. Mu dai mu tsaya tsaiwar daka dan mu tseratar da auren mahaifiyarmu.

Malama Babba dai ruwa yana neman ™arema Wan kada. Ita abinda yake damunta a ranta maganar kishi

"ne, ko a yanzu ˜arama taga wallenta kuma ta cire tuta ita da ΄a΄anta a idanun Malam. A gabanta Malam"

ya hanata shiga cikin gidanshi.

Kawu Manga yace.

"""To Babangida gobe shine zaman kotunku kai da Alhaji Abubakar Baban Bola. Duk da ita wannan"

"shari'ace da za'a gudanar da'ita a camba, kuma lissafin dukiya kaWai za'ayi. Shawarar da zan baka kai namiji ne kayi bakin ™o™arinka dan ganin ka shawo kan matarka kasata da kanta ta janye wannan ™arar salin alin duk yadda zaka yi aikin naka nd. In kuma hakan bai samu ba hujjojinta suna da ™arfin da al™ali zai iya umartarka da ka saketa. Ka nutsa sosai ko dan mahaifiyarka, wannan yarinya dai ta zame mana"

"™arfen ™afa, ko ™adangaruwar bakin tulu."""

An daWe sosai anata tattaunawa tare da tsayawa akan matsaya guda Waya. Wawo yace zai tafi da

"Malama Babba zuwa gidanshi akwai Sangare guda da zata iya zama, zai Waukar mata ΄ar aiki da zata"

dinga mata aikace_aikace dan ya riga da yasan matanshi ba lallai suyi abinda ya dace ba.

"Basu tsaya wata wata ba, anayin sallar azahar Wawo ya Wauki Malama Babba da su Sa'a suka wuce"

"gidanshi, Baba malam yana kallonsu yana zaune yana karatu abinshi. Sai wajajen bayan magriba Babangida ya isa majalisarsu nanma akaita tattaunawa akan dai abu Waya. ³ar Shuwa da Hamida sai rangaWa mishi kira suke yi a waya dama ya gaji sai kashe wayarshi yayi dukka."

"""Yanzu wa zaka saka a cikinsu? Ni ina ganin ka saki Hamida tunda kaga itakam ai tama jima kai da baka"

"saba ajjiye mace ta daWe ba"""

Cewar Mustapha kenan.

"""Kaga tashi ka rage mun hanya ka kai ni gida. Wannan sakin wacce tsautsayi ya afkama ce zata sameshi"

ku dai ku zuba idanu. Ita kuma Sumy da ace tasan bani da komai a yanzu ba Lallai ta yadda zata aureni

"ba. A tunaninta zata zone ta mi™e ™afarta taci arziki"""

Bashiru yace.

"""Wacce dai Allah ya taimaka ita zaka saka. Kai da baka da ko sisi ka koma gidan haya shine zaka ce wani"

"menene. Itama Sumy ai gara ta shigo ta zauna taci uwar da zata ci"""

Dariya suka yi dukkansu. Mustapha da Babangida suka mi™e.

"""Sai gobe da yamma in na shigo majalisar. Ka gaida matayenka"""

"Ya saka kai suka wuce shi da Mustapha."""

SABUWA:.

Da sallama muka shiga gidan matan gidan dama ma™ota duk suna tsakar gida anata zuban zance can na

hango ³ar Shuwa a tsakiyarsu anata hira harda shewa.

"""Sannunku fa ina kwananmu?"""

"Cewar Adama. Nan suka amsa da fara,arsu muka yi wucewarmu zuwa ciki. A falo muka ya da zango."

"""Wallahi Lolo waje yayi kyau sosai. Duk waWannan da muka wuce matan gudanku ne?"""

"A_a Sama harda matan ma™ota hira suke shigowa yi na fahimta"" Uzairu zuchiyata yace."

"""Kada ki sake ayi wannan zaman gulmar dake. Kina ganin ³ar shuwa a cikinsu ta mimmi™e ™afarta itace"

"harda shewa. Baki ga irin wani mugun kallo da take watsa miki bane, ni ko ina ankare da'ita wallahi watarana zamu yi mata babu daWi"""

Adama tace.

"""Ai muna nan daku wata rana Babangida sai yayi mata abinda harta mutu ba zata taSa iya mancewa ba."""

Dariya nayi musu nace.

Ai ko yanzu kasuwar tawatse Wan koli yaci riba. Babangida inaga fa kuWin da yaketa juyawa yake auran

mata ya saki kamar ba nashi bane. Shi da kanshi ya taramu yake yi mana bayanin cewar wannan gidan hayan anan za'aci gaba da zama sabida shi ya rasa komai nashi hatta abinci yace musu su jalauta na

"hannunsu dan saiya warke zai nemi sabuwar sana'a"""

Rahama tace.

"""Kuma Lolo ke kina ganin da gaske yake yi kuwa anya, har gida da motarshi kenan ya rasa, ina ita tata"

"motar to?"""

A labarin daya bayar komai ya rasa hatta kamfaninshi ya rasa balle wani gida da mota. Akwai dai abinda

yake ™asa yana dabo amman ni ba sani zanyi ba gaskiya. Shi kuma dama zurfin ciki gareshi nayi imanin

"bazai zauna ya tattauna da ko wacce a cikinsu ba. Shi da danginshi ai sun san inda matsalar take."""

Aisha tace.

"""Da badan wani abu ba dana rangaWa guWa a wajennan wallahi. Duk da haka naji daWin wannan labarin"

"³ar shuwa zata gane shayi ruwane a yanzu"" murmushi nayi nace."

In bata sa ya saketa ba ko? Ai ba zata iya zama dashi a matsiyaci ba. KuWinshi ta biyo fa ai ko a haka ta

tatsa da yawa. Tunda naji labarin gini ma take yi. ³ar Shuwa fa ba zama zata yi ba. Ni kuma zanta ro™a mata Allah akan ta ™arashe rayuwarta a gidan Babangida. Wallahi in batai wasa ba saina kafeta a

"gidannan"""

Dariya muka kwashe dashi dukkanmu tamkar babu mai matsala a cikinmu. Sama ne yace.

"""Ku tsaya nifa Aure zanyi na samu macen da take sona tsakaninta da Allah. Kuma da gaske aurena take"

son tayi. Kuma nima a guje na karSeta. Kune ΄an uwana naga yafi dacewa in sanar daku farko tukunna

"tunda su Rakiya faWace_faWacensu suka sani. Ni na rasa dalilin da yasa suke son maigogul har suke faWa a kanshi."""

Nan muka shiga murna da farin ciki marar misaltuwa a mazan gidanmu babu wanda ya taSa aure

budurwarma in banda Uzairu zuchiyata wake kula mata cikinsu.

"""Kai wannan abun murnane gaskiya Sama wannan yarinya da abun mamaki take. Kuma ta ganka tasan"

"yadda kake Sama? Kai da baka da sana'a ina kai ina jijjiSo aure kuma ga kanka suru_suru"""

Murmusawa yayi yace.

"""Adama kwantar da hankalinki zata nema mun aiki kamar yadda taimun alkawari. Inma ni ban samu"

"aikin ba ita tana aikinta zata ci gaba da zuwa aiki zamu rufa ma juna asiri."""

Ni dai baki cike da fara'a nace.

"Menene sunanta, kuma ita wannan mata zance dan bana ce yarinya ba a ina take?"""

Wayarshi kawai ya zaro ya danna mata kiran waya a lambarta ya rubuta mata Love.

"""Hello ki kirani zaki gaisa da ™annena muna tare dasu"""

Yana gama faWan haka ya kashe wayarshi wallahi saiga kira ta biyo shi dashi. Allah mai iko

Rahama ya mi™ama itace suke zaune kusa sosai.

"Gaisawa suka yi fes kafin ta mi™ama Adama, daga Adama sai Uzairu zuchiyata ya karSa, suna gaisawa ya"

mi™omun. Haka dai akaita karSa_karSa wajen gaisawa da budurwar Sama. A ™arshe ya amshi wayar.

"""Zamu yi magana zuwa anjima muna meeting ne akan aurenmu. Ki kirani zuwa anjima"""

Sallama suka yi ya ajjiye wayar.

"""To kun dai ji muryarta kuma kun amince da maganata. Rita kenan ba musulma bace kiristace gaba da"

baya asalima a ™auyensu dake mangun garin Jos mahaifinta shine fasto. mun yi al™awarin aure da'ita

"zata yi addininta zanyi nawa babu mai matsama juna. Kuma ta Wauke nauyin komai na bikin"""

Nan muka shiga kallon kallo. Adama harda salati da tafa hannayenta.

"""Ohh ni Adama gidanmu gidan daWi ΄a taso kome gidan mijinta. Yanzu Sama duk matan dake jigawa da"

"dutse babu wacce ka gani musulma har saika auro ahalul kitabi tazo ta haifama yara kiristoci?"""

"""Dallah dakata waya faWa miki yarana kiristanci zasu bi? Da kike ganina ni ba mahaukaci bane kune kuke"

"kallona a haka fa yarana ni zasu biyo. Kuma ai ba'a cikin danginta zamu zauna ba nan dutse zan kawota anan zamu yi rayuwarmu. Ke Adama a Irin rayuwar da muke gudanarwa in ba kiristaba wama zance zan aura a amince? Nine satar kaji, nine satar awaki, nike ™wace da fisge. kuma duk wannan halin da muka tsinci kanmu Maigogul ne ya ja mana. Yanzu ba gaku ba ko wacce ta kasa zaman aure ba. Gara in auri"

"arniyarma babu mesa mana idanu daga Sangarenta"""

Shiru muka yi dan ya fimu gaskiya akan maganganunshi.

"""Hakane Sama. Abinda zamu ce shine Allah ya baku zaman lafiya yasa sanadinka ta musulunta. Sai dai"

"kai kanka baka tsaida Sallah biyar..."""

"""Ke dan abu ta kazan ki ni kike faWa ma wannan maganar dan kin ganni a cikinku? An koya mana Sallah"

"ne, ko tsoho ya samu a islamiyya ne?"""

"Adama abar maganar haka azahar har tayi lokaci babu wuya fa"""

"Uzairu zuchiyata da tunda ake magana yake ta danne dannen wayarshi, saidai in anyi abun dariya ya"

dara ya Wago yace.

"""Lolo yinwa cikina har murWewa yake yi rabona da abinci tun jiya da rana fa, sai dai Wan yayime yayime."""

"To acici mala'ikun tauna bari in kawo abinci kowa yaci. Aisha zo muje ki haWo kwanuka"""

"""Ki yi zamanki Lolo bari in kawo komai"""

Cewar Aisha data mi™e.

"Yauwa zaki ga abinci a kula saiki Wakko"""

Ina faWar haka na dawo da kallona kan Uzairu zuchiyata nace.

"To kai Uzairu zuchiyata sai yaushene batun auren naka, koko dai har yanzu baka gaji da yaudarar ba?"""

Dariya yayi yace.

"""WaWannan matan geton da nake kulawa na data kawai nake farautowa a hannayensu. Ni kin ganni me"

"aurena sai irin hajiyoyinnan waWanda suka ci suka tara, ko wacce aka mutu aka bar mata dukiya. To na dai haWu da biyu Waya a Abuja take, Wayar kuma baturiyace ma ba'a najeriya take ba. Ana dai ta buga soyayya mai rabo ce zata Wauka. Duk da hankalina yafi raja'a akan ita buturiyar dan tafi iya soyayya da"

"kulawa da halama tafi ta Abujan kuWi ma"""

Ai nan muka samu maudu'i ana cin abinci a tare anata tattaunawa shewarmu har tsakar gida sai hirarmu

da nishaWi muke yi. Wannan ya tuno mun da lokacin da duk muke gabansu Rakiya in muka zauna mazanmu da matanmu a tsakar gida akaita musu abun babu dama. Wata rana ma a dakalin ™ofar gida muke zama da daddare muita musu. Allah sarki rayuwa.

Bayan mun kammala cin abinci Sama da yayi mana sallama yayi tafiyarahi. Su Aisha ma duk suka kama

"hanya muka rage daga Labbai, sai Adama, sai Rahama, da Uzairu zuchiyata sai kuma ni."

"Mu matan muna kitchen muna girkin abincin dare wajajen bayan la'asar kenan, Uzairu zuchiyata kuma"

sai shafa hoda yake yi yanata hotuna dan masifa. Labbai tace.

"""Lolo Wazu taWin su Sama da Uzairu zuchiyata ya Wauke mana hankali bamu tattauna batun kama hayar"

"da muka yi ba ni da Adama ba"""

Dama nayi shiru da albasa a hannuna da wu™a ina tunanin shariarmu ta yau data gudana na jiyo muryar

Labbai. Ajjiyar zuchiya kawai na sauke. Duk dariya da walwalar da nake yi ™asan ruhina Wamfare yake da maganar shari'arnan kamar yadda bugun zuchiya yake dokawa haka shariar take zuchiyata.

"Ke dai bari Labbai abunne da yawa. Wai menene dalilin kama hayar amman?"""

Adama tace.

"""Šakin yayi mana kaWan sosai. Kuma maigogul yazo musu da ba™i wai sati guda zasu yi a gidan fa. Ga"

fitintimun gidan ni wallahi bazanma iya zama ™ar™ashin iyayeba na wuce munzulin. Shine nace ma

"Labbai mu haWa kuWi kawai mu kama haya. Dama dai ko a gidan uban naka kake zaune kai zakaima kanka komai daidai da sabulun wanka kai zaka siya abunka. Kinji dalili muka kama Waki a gidan Hamidu"""

"Gidan Hamidu kuma Adama? Kinsan fa ance akwai wasu mata da suke kawo maza gidan, bakwa tsoron"

"kada a zarge ku kuma?"""

Labbai tace.

"""Hmm Lolo kenan gaskiya auren Babangida ya riga daya birkita miki ™wa™walwarki a yadda na fuskanta."

"Dama mu kina ganin akwai ranar da zamu tsallake zagi ne? Mu gidan namu wanne irin maza ne basa kawo su Aisha gida, a wanne irin hotel da gidan rawan darene ba'a sanmu ba?"""

Fitowar Maman Sa'idu yasa na yafici Labbai tayi shiru.

Ramadanne na hango yana tawowa kici_kici da kayan abinci ya kawo mun harda doya guda biyar a ™ulle.

"""Ga waWannan kuWin inji Baba Malam yace ki ri™e a hannunki"""

Hannu nasa na karSa nayi mishi godiya ya juya abunshi.

Kayan abincin na soma bubbuWawa.

"Shinkafa, wake, taliya, makaroni, kuskus, garin tuwo, maggi, farin mai, manja, maggi, kifi, da kaji guda"

huWu a yanke a gyare ga dubu talatin na cefane lallai Baba Malam mutumne harda Sari.

"""Wallahi Lolo irin kyautatawar da wannan bawan Allah yake yi miki ko sai inga kamar baki kyauta ba da"

"kike shari'a da Wanshi"""

Adama tace da Labbai.

"""A_a Labbai Lolo ba zata zauna sabida uban mijinta ba. Shi kanshi ai yasan rashin mutuncin Wanshi sarai"

bawai bai sani bane. Kina mancewa da abbuwan da akayi a baya ne? Me Waki shi yasan inda yake yi

"mishi yoyyo. Ke lolo juya namannan kada ya ™one"""

Mi™ewa nayi na duba naman ya ko soyu tumatur ni™akke da attaruhu da akbasa a cikinshi na juye a cikin

naman da man na tsayar da miyar tunaturi Wina. Daf magriba muka gama girki daidai shigowar su Mardiyya. AWWa'u naga idanunshi sun yi jawur jikinshi duk shatin bulala.

MRS BUKHARI

Mu tara gobe in Allah ya nuna mana.

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA GOMA

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

INA MI˜A SA˜ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LITTAFIN SA˜WANNINKU SUNA ISOMUN

WALLAHI.

YAWANKU YAFI ˜ARFIN ACE ZANA SUNAYRNKU ZANYI A RUBUCE. INA MUKU FATAN ALKHAIRI.

WANNAN SHAFIN NAKU NE ³AN COMMENT SECTION SAI DA KU ANA FAFATAWA MAIGOGUL YANA

GAISUWA.

https://chat.whatsapp.com/Hpz6ravGdP1AxEMkXT65bt

Assallamu alaikum sisters @zee Musa collection taxo muku da kayayyaki masu kyau da inganchi kamarsu

shaddar lace atamfar kayan Yara Egypt abaya da kayan kitchen kuma akan farashin mai sauki

Kuma tanayin adashin kayayyaki domin bawa masu karamin karfin damar mallakar abubuwan cikin

sauki kyeedai garzaya domin kiyi naki

Kuma tana tura Kaya KO ina cikin yarda Allah cikin aminche kyeedai garzaya domin jinkarin bayani

Location ;Kano state GA number wayar domin Karin bayanin

08029882667

Har suka wuce ciki yana shesshe™a. Ko gaishemu ma baiyi ba. Adama ce ma taje tambayar ba'asi bayan

mun shiga Wakin.

"""Ummi sata yayi a makaranta a jakar wani yaron ajinsu. Yau ba ™aramin duka akai mishi ba. Malamarmu"

"ma tace tana son ganinki zuwa gobe ummi"""

Ras gabana ya yanke ya faWi. Shikenan abinda nake gudu yanata faruwa ta tabbata AWWa'u ya Wakko

dabi'un Sama da Ma'aru sak. Dan a halin yanzu shi kanshi Ma'aru mijin Layuza yayi mishi korar kare a shago.

Waje na samu na zauna nabar su adama suna SaSatun rashin gaskiya cewar shine dan yayi sata za'ai

mishi Irin wannan dukan. Shi kuwa sai wawwara idanu yake yi. Satansu nayi na dam™eshi na riWashi da ™asa na samu guiwata na dira mishi ita a ™irjinshi na kama wuyanshi kamar zan kasheshi dan ba™in ciki. Ga hawaye ya gama wanke mun fuskata.

Ina gani idanuwanshi na firfitowa kamar zasu faWo da ™yar Adama da Uzairu zuchiyata su ka yi gefe dani

"na jingina a jikin kujera ina maida numfashi, Adama ta mi™ar da AWWa'u tsaye."

"""Ku shiga kuyi alwala maza su tafi masallaci maza"""

Sai da muka shiga Waki Adama tace.

"""Lallai Lolo baki da hankali wannan yaro daya mutu me zaki ce da ubanshi? Kamata yayi ki gode Allah"

"wallahi. Mu yaranmu mazan shaye_shaye suke yi, matan sun Wakko sahun abinda muka yi a baya. Babu arabi babu boko sai yawon bin bola da rafi."

Adda'a zaki dage kiyi tayi mishi sai kiga Allah ya shirya miki. Lolo da ace yaranmu zasu yi rabin abinda

muka yi ke kam na fahimci haWiye zuchiyarki zaki yi ki mutu. Ki jawo Wanki a jiki ni dai na faWa miki. Dan

"Allah kada ki sake dukanshi in an kawo miki karar yayi sata, duka baya gyara sai dai ya sake kangarar da yaro"" Uzairu zuchiyata yace."

"""Ato ta kama yaro zata kashe wallahi Lolo ki dena irin wannan dukan. Ni bamma san gidan uwar data iya"

"duka ba. Maigogul dai da Rakiya basa duka. """

Adama yanzu ace a irin shekarun AWWa'u har yasan ya dinga manyan sata ina yake son in sa raina. In na

"fita na barsu a hannun matan uba yaya zai zama kenan?"""

Labbai tace.

"""Suna daga cikin abubuwan da ake jiye miki Lolo. Kayi da kanka ma yaya ka cika balle kuma wani ne zai yi"

"maka"""

Kallonta nayi nace.

Amman kinsan zaman ³a΄a da mafi yawan akasarin mata suke yi shike kashe musu rayuwarsu kuma

hakan kesa mazan in an haihu dasu suke yima macce duk abinda yayi musu gani suke yi ko dan ΄a΄anta

"dole ta zauna kinsan da haka ko? Ai duk masoyina wallahi zai so rabuwata da Babangida """

Ficewa nayi ina nunfarfashi na Wauro alwala na fito.

Na daWe sosai akan sallaya inata rokon Allah akan ya shirya mun AWWa'u ya dena wannan sata. Sannan

Allah ya Worani akan Babangida inyi nasara akan wannan shari'ar.

"""Kizo muci abinci Lolo ke muke jira gashi har anyi kiran isha kina ta zaune a dadduma."""

"Kuci abinci Adama bakina babu daWi kunu kawai in Mardiyya taci abinci zata damamun."""

Basu ce mun komai ba suka zuba abinci suka ci. Ni kuma na tashi na gabatar da isha. Ina idarwa na hau

gado dan wani irin ciwo kaina yake yi mun.

Sai wajajen tara su Adama sukai mana sallama suka tafi sun™i yadda su kwana suna son suje suyi gyare

gyare a Wakin da suka kama. Tun da yamma dama na Wiban musu kayan abinci a cikin ragowar nawa komai da komai wanda su biyu dai in sun jalauta zai iya musu wata guda ma.

Idanuna na lumshe ina tunanin taya zan Sulloma AWWa'u ne.

"Sallamar Babangida muka jiyo daga bakin ™ofa. Da sauri Mardiyya dake rubutu ta mi™e ta fice, Malama"

kuwa ta daWe da yin bacci.

Ina jin takunshi har gaban gadon da nake kwance. Ruf naima idanuna kamar mai bacci.

"""Sabuwa nasan idanunki biyu ki tashi dan Allah muyi magana. Ya kamata mu fahimci junanmu."""

BuWe idanuna nayi yana tsaye a kaina.

Kaga dan Allah ka dena shigo mun Waki kai tsaye haka. Sannan babu wata magana a tsakaninmu kaje

"kawai wajen matanka. Duk abinda zaka faWamun Satabakine kawai."""

Ya jima yana kallona kafin ya sauke ajjiyar zuchiya yace.

"""Shikenan zan bari ranar girkinki ya zagayo sai muyi magana. Kuma kafin ranar ki shirya tarbar mijinki"

"dan ina cikin matsananciyar bu™atarki. Ke kanki kinsan nafi samun nutsuwa dake"""

Dariya kawai nayi mishi a raina na aiyana.

Ashe zan fame maka ciwon da kake tattalawa ka Wauka Sabuwa daka saba turmushewa dan dole ne a

"baya. Zan kuwa gwada maka"""

Juyawa yayi ya fita na mayar da idanuna na rufe ina haWiWiyar zuchiyata.

Mardiyya ce ta dawo ciki.

"""Ummi AWWa'u fa yana falo yanata kuka ya™i yayi shiru ko abinci ma baici ba. Baba ma ya tambayeshi"

"menene ya™i yin magana"""

"Kiramun shi Mardiyya. Ki kuma zubo abinci ki kawo mun"""

"Da ""To "" ta amsa ta fita. Bata jima da fita ba AWWa'u ya shigo yanata rakuSewa a bango."

"Tawo ka zauna AWWa'u kaji"""

Jin sanyi da salama a muryata yasa ya tawo ya zauna. Sai naji tausayin yaron ya tsarga mun. Gashi a kaf

"yarana AWWa'u yafi nuna mun kulawa in yaga banda lafiya yafi kowa shiga damuwa, hakama in ya Sata mun rai yake shiga damuwa."

"Zo inga jikinka naga shatin duka"""

A hankali ya matso na kwaSe rigarshi. Duk uwar da taga abinda akaima AWWa'u wallahi saita zubar mishi

da hawaye ko da kuwa kisa ya aikata.

Bayanshi duk a faffashe ya WaWWaye.

Da sauri na juyo dashi nace.

"Wanne malaminne yaima irin wannan dukan?"""

Mardiyya ce ta shigo da abinci a roba.

"""Malam Musa ne wanda yake musu lissafi. Haka ya dinga dukanshi ummi baki gani ba"""

Wani yawu na haWiye na kalleshi yanata matsar hawaye.

"Nawa ya Wauka a jakar abokin nashi?"""

"""Dubu Waya ce ya Wauka kuma bama wanda ya ganshi. Shi dai yace bashi ya Wauka ba. Amman yaran"

"ajinsu sunce shi ne yake Wauke musu kuWi a jakarsu, ko biskit."""

Shiru nayi kawai ina nazari.

"Bashi abincin yaci. Sai in kaishi kemis a bamu magani"""

"Abincin ta ajjiye mishi amman ya kasa ci jikinshi yanata rawa, ga kuka ya™i ya dena."

"AWWa'u ka faWa mun gaskiya kai ka Wauki kuWin abokinka, in kai ka Wauka me ka siya?"""

Wani sabon kukan ya fashe mun dashi. Take jikina ya bani bashi ya Wauki kuWin ba. Dan ba yau aka saba

kamashi da laifin sata ba. Sai dai ban taSa ganinshi cikin Irin wannan yanayin ba.

Mi™ewa nayi na Wakko mayafina na yafa.

"Daure kaci abincin muje kemis Win bakin titi a baka magani maza. Ka daure"""

Yana cusa abincin yana kuka. Niko ina jin raWaWin dukan dake jikinshi a jikina. Yaci abincin aka bashi ruwa

yasha. Muka tafi zuwa kemis Win bakin titin shigowa unguwar kemis Win babbane harda gadon kwantar da marasa lafiya guda biyu take dashi.

Ta duba shi ta bashi magunguna muka dawo yasha nace yaje shi ya kwanta.

Babangida:.

Yana fita daga Wakin Sabuwa Wakin Hamida ya nufa. Tana zaune tayi bake_bake a ™asa ta tusa tuwo a

gaba amman bata ci ko loma ba. Usama yana kan kujera yayi baccinshi. Mufida kuma tana zaune tana wasanta kusa da uwarta.

"""Sannu da dawowa."""

Bai amsata ba ta mi™e ta Wakko abincinshi ta dire mishi a gabanshi da ruwan sha dana wanke hannu

dukka.

"""Me ya hanaki cin abincin to kika tusashi a gaba?"""

Kafin tayi magana ma™ociyarta ta Waga labule tana faWin

"""Maman Usama ga shinkafa da miyar da kika ce ta baki sha'awa na zubo miki"""

Ganin Babangida baisa ta saki labulen ba. Da dariya ta gaisheshi tare da sake yi mishi ya jiki.

A da™ile ya amsa. Hamida ta mi™e ta karSo robar da aka sha™eta da shinkafa da miya da nama ga latas da

"tumaturi da albasa a wadace, ta wuce Babangida tazo ta zauna a ™asa. Mamakinta yasa ko kular"

abincinshi ya kasa buWewa.

Ita kuma tana dariya tazo ta wuceshi ta zauna ta tusa robar abincinta a gaba tana ™o™arin soma ci

"Babangida yayi gyaran murya, da sauri ta Wago ta kalleshi."

"""Akwai abinda kake bu™atane, naga har ruwan wanke hannu na ajjiye maka?"""

"""Wato har lalacewata ta kai lalacewar da zaki ji gwaWayin shinkafa da miya da latas Hamida, har baki ji"

kunya ba kika faWa mata ya baki sha'awa baki ji kunya ba dan Allah? Daga faWawa jarabawa tun kafin ace

"an soma fuskantar wani irin yanayi har kin soma nuna maitarki a fili, nafi ™arfin ki zubar mun da daraja"

"wallahi"""

"Ranshi yayi mummunan Saci, itama ta gane hakan sarai amman har cikin ranta daWi taji sosai ko dan"

™untata mata da yayi ranar daya Wauki kwana ya kaima sabuwa. Hausawa suka ce tsautsayi baya wuce

ranarshi. A wula™ance Hamida tace.

"""Laifine dan kawai naji sha'awar shinkafa da miya da nama? Yau Waya dana siyo soyayyen kifi na watsa a"

"taliyar da naci da rana kar kaso kaga da yadda naci abincin, ragowarma sai almajirai na baiwa"""

Cikin nuna zafi da ba™ar zuchiya irin na mai naiman dalili ™arfi da yaji Babangida ya dubi Hamida yace.

"""Kuma ni ko a gidanku banga kuna cin nama sau uku a abinci ba. Sau Wayane a miyar dare ina ubanki"

"yaga kuWin da zai girke muku nama kamar yadda ni nake girke muku.?"""

Yana faWar haka ta mi™e tsaye cike da tsiwa da rashin daraja tace.

"""A_a kada ka kuma dan wallahi ka zagi ubana saina zagi naka uban. Ka ganni na sam darajar iyayena ni"

"ba lusarar matarka mazanaciyarnan bace da take zaune kake zagin iyayenta ba"""

"Murmushi mai ciwo da Waci yayi, yana jin wani abu na soya mishi a zuchiyarshi wanda shi kanshi baisan"

menene ba. Muryarshi a dashe cike da sanyi yace.

"""Na sake ki saki Waya. Sai kije gidanku a dinga yanka miki saniya kina karya kumallo da'ita ΄ar ™aruna"""

˜irji Hamida ta dafe tare da zaro idanunta waje.

Kunsan mata nada wata ta'ada ko yaya miji yake duk lalacewarshi da zaran ya furta kalmar saki sai jikin

mace yayi sanyi tarara ko da kuwa ita da bakinta ta nemi sakin kuwa.

Wannan yanayin Hamida ta shiga babu shiri ta zube a gaban Babangida ta

Please Login or Register in order to submit comment