You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akan

batun inda in an Webo kayana za'a ro™a a ajjiye Aisha ta shigo duk ta rame ta lalace ta saje ta zama ΄ar ™auye sai dai idanunta har gobe yananan a buWe tar kallo guda zaka yi mata ka gane hakan.

"""Kun iso kenan. Ina shi mijin naki ko yana gidansu Rakiya ne?"""

Cewar Adama dake zaune tana ma Laraba kitso. A wahale tace.

"""Yaje ya siyo magungunan da aka rubuta mun a asibiti ne."

Wallahi tunda na fito daga wannan ™auyan na fito kenan tunda ashe shima yafi son in zauna anan tare

"dashi dangin mahaifinshi ne suka zigashi. Ni kuma nace wallahi bazan koma ba"""

Tashi zaune nayi nace mata.

"Shi to me yace dake ina kuma yarinyar taki kika barota?"""

"""Cewa dai yayi na Wan zauna a gida ko na wata shida ne ya gani tukunna zai san yadda zai shawo kansu"

"su ha™ura mu zauna anan. Sai ya kwaso mun kayana mu kama haya a nan yarinyar tana wajenshi, tare"

"amman zasu koma tunda ni jinya nazo yi."""

"To hakan yafi zaman ™auye tsakani da Allah su ya kama. Amman Rakiya ta san komai?"""

Idanu ta zare tace.

"""Ina fa a hakanma sai zagina take yi wai na tawo. Nifa nakai sati a asibiti cikin yakai kwana goma da"

"Sarewa kuma maganar gaskiya zubarwa nayi kawai sabida zaman garin bai yi mun ba. Shi kanshi ya fice mun akaina bazan sake jiki inta sumSulo ΄a΄aba wallahi kazo duk ka tsofe."""

Bakina na taSe kawai. Adama kuma bazawarinta dakaci ne ya iso dama da shirinta tsab mayafi kawai ta

saka ta fice.

Labbai kuma ta dubeni.

"""Lolo ku haWo kuWin cefane ayo sai a Wora sanwa. Kema Aisha ki kawo."

Šari biyar na mi™a Aisha ta bada Wari uku anfa soma kenan.

Da daddare mu huWu akan katifa Waya kuma bawai shida da shida (6 by 6) ba ™aramar katifa ta gadon

bono fa.

"Wallahi baccinma kasawa sam nayi saida na dawo ™asa na kwanta a leda shine na Wan samu sassauci,"

zafi da sauro suka gallabeni naita juyi ina tsaki. Labbai kuwa kusan raba dare tayi tana waya tana kashe murya. Adama ma tayi nata ta gamane ta kwanta.

A ranar na sake tabbatar da tsayin dare.

Washegari muka tashi da sabon lamari faWa tsakanin Maigogul da Rakiya wallahi har waje.

A guje muka fita muka samu Rakiya ta cukume Maigogul ta shakeshi fa sosai har idanunshi sun yi ja. An

cika layin ma™il kullum a cikin abun kunya mu dai muke a gidanmu.

Da ™yar Gaza ya raba faWan ya ja hannun Rakiya ya jefata zaure.

Wu™a ya zaro a ™ugunshi yana ta Webo ashariya yana Wumawa jama'ar da suka fito gulma. Daya karta

wu™ar a ™asa kuzo kuga gudu.

Ni wallahi dan takaici da ba™in ciki ma ko magana na kasa yi su Adama suka biye ma Gaza akaita duma

zagi na borin kunya.

Maigogul ya shiga gida suka Waura rikici daga inda ya taya.

"""Tur wallahi da wannan gidan. Ni wallahi ba dan Madamcy ta matsa sai mun zauna a gida ba wallahi Wa"

ba zaku sake ganina ba ma har abada nima fa ji nayi kamar in sha™e Maigogul Win dan ba™in ciki.

Ya wanna zubar da mutunci a layi haka. Dan Allah ya ba za'a dinga kore muku samari nagari ba? Ku fa

"duba eh duk fa masu zuwa neman naku duk ΄an balaja'u irinkune suke zuwa har ita Lolon mijinta Wan kunamane fa."""

Adama tace.

"""Gaza bar wannan sokiburutsun dan ALLAH ya batun Webo kayan Lolo nace?"""

Wukarshi ya mayar ™ugunshi.

"""Ku jirani zan tawo da ΄an iska cikin bus tare da motar kaya. Zan kiraki ku fito titi mu haWu mu wuce. Eh"

"duk wanda yayi mun wani wata wata bazai ji daWi ba wallahi in na dama sai an shanye."""

Ya wuce fuu zuwa ™asan layi.

Mu kuma muka shige cikin gida.

Ashe_ashe wai Rakiya kama Maigogul tayi yana gulmarta a Wakin Hauwa shine fa akayi ta dambarwa

daga ™arshe faWa ya koma kan Hauwa da shi dai muka karya mu kam.

Ana haka Gaza yayo kiran Adama akan su fito su wuce Webo kaya.

"Adama da Labbai, da Sadiya, harda Aisha mara lafiya aka fice. Labbai har da soke wu™a itama"

Maigogul yace.

"""Gara in bi yarannan kada suje suyi Satacciya nasan ba'a haWa hanyar arziki da Gaza"""

Aikuwa rigarshi ya bige ya fita da sauri na bishi na tsayar dashi.

"Maigogul yanzu dakai za'aje Webo kayan? Nikam dan ALLAH """

Daga haka hawaye ya soma zubo mun. Taya in banda gida irin namu ace a saki ³arka kuma a matsayinka

"na mahaifi ace dakai za'a tafi kwaso kayanta. Wannan abun kunyar har ina"""

Tsaki yaja daya dubeni yaga bil ha™™i kuka nake yi wiwi yace.

"""Aikin banza da wofi ai baki yi kuka ba Lolo badai zaman wannan gidan kika zaSa ba?"""

Ya nuna gidan da bakinshi tare da Worawa da cewa. Abinda nake guje miki fa suna da yawa. Yanzu dubi

da bala'in kayi nayi muka tashi a gidannan dashi muka karya fa. Lolo wa yasan sanda zaki kuma wani auren.

Zamu je a Webo kayan naga inda ma zaki ajjiye kayan naki a gidan uban naki da kike gadarar a sake ki ki

"dawo"""

"Ana ga ya™i Maigogul yana ga ™ura. Bai ko sake bi ta kaina ba yabi bayan su Adama suka gangara, ni"

kuma jikina a mace mus na shiga gidan. A Waki na samu Uzairu zuchiyata da Rakiya.

"""Zo lolo Felisha ta ganki"""

Ya kirawoni na matso kusa dashi. Wata baturiya na gani a kwance sai murmushi take yi. Tana ganina ta

faWaWa murmushinta tana Waga mun hannunta.

Nima murmushin dole na ™a™aro nayi mata na Waga mata hannu.

Turancin nawa bazai wuce gaisuwa ba sai yes da no su biyo baya a haka dai muka gama gaisawa.

Shi ko Uzairu zuchiyata yaji turanci da figi da yagi sabida aji daWin yin ™arya har yanzu yana karanta

™amus tare da wasu littattafan koyon turanci irinsu tech your self ( koyi da kan ka).

Kaina na girgiza kawai na zauna kusa da Rakiya ina sauke numfashi.

Uzairu zuchiyata sai zuba turanci bil ha™™i yake yi.

"""Nace wai in aka Webo kayan naki ina za'a jibge miki su Lolo. Ga kaya masu tsada kada a jibgesu a tsakar"

gidannan su lalace. Gu Gaza da Sama su biyo dare su sace miki. Shine nace ko gidansu Bala zan shiga in

"ro™i alfarma ko zasu ara mana Waki a ajjiye kayan kafin Allah ya Sullo miki da wani sha ™undum Win?"""

Uzairu zuchiyata da ya gama bidiyo da baturiyarshi sai yace.

"""Kema kinsan ba zasu wani karSi ajjiyar gidannan ba. Ko sanda Auren Labbai na biyu ya mutu ba anje an"

ro™i za'a ajjiye kayan ba suka ™i fur ba. Amman lokacin da auren Halimar gidan Malam Habu tsohon mijin Labbai daya mutu su suka ajjiye musu kayan har tayi wani auren. Ni Rakiya wallahi baturiyarnan in fa na aureta kinsan Allah Waukeki zanyi daga wannan gidan in sake miki gida. Ranar girkinki Dad ya dinga zuwa

"yana dubaki, ban kuma yadda ya koma ba ke kaWai zaki zauna ehe"""

Dariya muka yi ta yi dukkanmu na dubeshi nace.

Amma a mafarki ko? Wacce baturiyar ce zata aureka Uzairu zuchiyata? Yaro bari kada kyanka ya ruWeka.

Kuma ina laifin a madadin ka Wauke Rakiya ka kyara musu gidan? Maigogul yau kuma shine Dad Win. To nima in ka Wauke Rakiya sai nima in gyara ma maigogul gidanshi in mishi aure ba shikenan ba tunda

Ummin Mama ta kafe tana ciki.

"Wallahi Allah har mamaki take bani. Shima maigogul Win murmushi yayi da Labbai ta kawo mishi taWin."""

Da™uwa Rakiya tayi mun.

Mi™ewa tsaye yayi ya shiga jujjuyawa yana wata mayaudariyar dariya gashi a tsaye a kanta.

"""Tabb na rantse da Allah ba duk turawaba wannan kyau nawa. Motsa jikima zan soma tace ™irjina tana"

"Wanso yafi haka faWi kinga banci ta zama ba wallahi lolo ke bafa wasa bil ha™™i Auruwa zanyi a turai tsab"""

Rakiya ta kwaWo mishi takalmi duk muka kwashe da dariya.

"""Šan baWo ji abinda yake yi sak ubanshi. Ina tuno sanda Maigogul yake kamarshi. Ai har Uzairu zuchiyata"

ya mutu bai isa ya kamo ™afar gayen Maigogul ba. Tunda a yanzun ma shiga yake jerin gwanon manyan masu kuWi in dai a sutura ne ya saje harma ya fisu kwarjini. Ai lokacin da yake zuwa zance wajena wallahi da yamma ΄an matan layin sa'annina da wanda suka girme mun firfitowa suke yi ko wacce ta zauna a ™ofar gidansu. In maigogul ya tunkaro layinmu zo kuga kallo a lokacin farinshi har kashe idanu yake yi

"halin rayuwane kawai ya mayar dashi haka. Amman maigogul yana halin a so shi"""

Tafi Uzairu zuchiyata yayi yace.

"""Yau dai Waya bayan an ci dambe Rakiya ta yabi Dad."

Uhm ai Maigogul na baza capacity.

Jiya naje gidan cin abinci ni da wata yarinyata muna fitowa Maigogul ya paka wata ™atuwar ba™ar jeep

ya fito. Wallahi tsabar yadda yayi kyau ni da kaina nakai mishi yarinyar suka gaisa. Yanata murmushi ga ha™oran makanshi sai ™yalli suke yi. Rakiya kinga yadda ya sake Waga mun aji kuwa ita kanta fa sai da tace wow gaskiya Dad Winka ya iya wanka kamar ka. Gaskiya in bikina da Felisha ya taso zai Waga mana

"aji a wajen turawa"""

Dariya muke ta yi tamkar bani da damuwar komai nice har da birgima a ™asa Uzairu zuchiyata Wan iska

ne lamba Waya wallahi. Gidanmu gidan daWi a kullum ina adda'ar Allah ya kawo wani sanadi da zai zama

tsani wajen shiryar da ΄an gidanmu ko wanne ya hau kan gwadabe tartibi.

SU ADAMA:.

Gaza mota biyu yayi Waya bus da zaratan ΄an iska su biyar ko wanne da sandarshi ga karnuka sunfi biyar

a motar ba™a™e masu dogon harshe. Sai ofun bodi ta Wiban kaya babba.

"""Wai Maigogul wai dakai eh zamu je ne wai ya haka. Kai mai zai kaika wani Webo kaya ehhh? Kana zubar"

mana da mutunci meye haka wai.

"""Babu shakka waWannan ΄an iskan daka ciko mota dasu wato Gaza kai baka gudun abun magana ko?'"

Gaza yace.

"""Kamar yadda kaima baka gudu ba ai in hakane kaina gado ehh wallahi"""

Matsa ma su Adama yayi duk suka shige mota harda Maigogul. Nan yaran Gaza suka shiga Gogoriyon

gaishe da Maigogul. Shi kuwa sai fara'a yake yi musu.

"Ga matasa har matasa amman tamkar ba Wiyan musulmai ba tamkar Wiyan arna. Ga gashi an tara, ko"

wanne ba'a rasashi da tabon sara sabo ko tsoho. Ga kwallin rashin mutunci duk sunbi idanunsu zizara.

Ana tafe suna busa haya™i suna ihu

A haka har suka isa layin duk wanda ya gansu saiya kauce wani irin tu™in jahilci suke yi tamkar zasu bige

yaran mutane.

"Dattawan anguwa da matasan unguwa kowa yayi cirko_cirko yana baza idanu yaga ina motar zata tsaya,"

sai ga mota a ™ofar gidan yawa ta ci burki.

Babangida:.

"Jikinshi a mace, zuchiyarshi cike da raWaWi ga zafin maganganun su Sa'a da yadda suke nuna ™iyayyarsu a"

fili ga Mardiyya. Tabbas akwai ranar da dole ya zaunar da Mardiyya ya faWa mata gaskiya inma ba haka

ba ™ila ta tsinci maganar a bagatatan ko a bakin Sauban ko a Bakin Sa'a da kanta.

Tura ™ofar Wakin ³ar Shuwa yayi abun mamaki tana zaune a falo taci uwar kwalliya harda lalle da sabon

kitso taje aka yarfa mata tamkar sabuwar Amarya. Dama ga Wan gyare_gyare da suka Wanyi na zuwan

sabuwar Amarya. Tsakaninta da Ramatu ko wacce gasa take wajen ganin Wakinta ya fito fes kafin dai Amarya tazo suga da wacce tazo.

Sababbin manyan kuloli ya gani jere a daining mai kujera biyu. Baisan ta sai daining ba ai kuwa yayo kyau.

Kuma wannan daining ba ™aramin Wagama Ramatu hankali yayi ba gani take shikenan ³ar Shuwa ta

cinyeta.

Ga wasu sababbin plates da jug sabo sha™e da zoSo mai Wari.

"""Sannu da zuwa Jannaty sai yanzu ka shigo?"""

Bai gama mamakin abinda ya gani ba ta kuma saka shi a wani mamakin ta hanyar ri™o hannunshi ta

zaunar dashi ta cire mishi hularshi da agogon dake Waure a tsintsiyar hannunshi mai Wauke da kwantacciyar gargasa.

"""Yaran ban gansu a falo ba a Waki kika shinfiWesu ne?"""

Yayi tambayar ne kawai amman baisan ma abinda yace ba har saida ta bashi amsa ya gane me yace.

"""Suna store na mayar musu dashi Wakinsu duk na fitar da tarkacen saina Wan sai musu ™aramin katifa na"

yar musu.

Idanu kawai ya lumshe tare da jingina a jikin kujera kunnenshi babu abinda yake tariyo mishi face

muryar Sabuwa.

"""Wanka zaka soma yi ko abinci zaka ci?"""

Yajiyo muryar ³ar Shuwa. A hankali ya buWe idanunshi ya ™ura mata idanu cikin tuhumar da saida ta

tsargu a karan kankin kanta.

"""Uhm kina farin cikin Sabuwa ta fita fit a cikin rayuwata ko Aisha? To baki sani ba rabuwata da Sabuwa"

"tamkar an kashe macijibe ba tare da an sare mishi kaiba. Nasan duk wannan kwalliyar, da sababbin kula da wata sabuwar tarairaya duk sabida kinji labarin da kike mafarkin jine tunma baki zama mallakina ba. Lokacin kina ΄ar kwalta kina yawon bina hotel_hotel muna aikata Sarna."""

Sai yayi wani murmushi wanda shi kaWai ya barma kanshi sanin fassararshi. Mi™ewa yayi ya shige

banWaki.

"""Baka yi ™aryaba Babangida burina shine Sabuwa tayi rayuwar wula™anci, ™askanci kuma ta hau layi. Duk"

da ko sanda take gidan naka sharar gidanka ta fita kima da daraja.

Sabuwa naci nasarar rabaki da yaranki da Babangida. Saura nasara ta gaba SalSanta yaranki da kuma

"damejin ™wa™walwar Mardiyya da sannu zata san cewar wannan gidan bana ubanta bane, ™annenta ba nata bane, uban da take ta™amar itace babba a wajenshi ba nata bane."""

˜aran wayar Babangida daya ajjiye a kujerane ya katse ma ³ar Shuwa sa™arta da mugun zare wanda take

ta sa™awa a zuchiyarta.

Ganin sunan Sumy yasa ranta ya ™ara yin matu™ar zafi. Agogo ta kalla ta girgiza kai.

"""Lallai wannan yarinyar sai na saisaita mata hankalinta. Sha Waya da rabi na dare zata kira magidanci"

"sabida iskanci bayan jibi za'a Waura auren ma"""

Tana cikin surutanta Babangida ya shigo falon Waure da tawul a ™ugunshi. Shagala kawai tayo wajen

kallonshi Allah ya jarabceta da wata iriyar soyayyar Babangida tun a haWuwar farko da suka yi. Amman shima sai ya nufo wajen sabuwa kamar dai yadda Khalid yayi mata.

Kuma fa duk abinda shi babangidam zaiyi mata soyayyarshi rufe mata idanu take yi wannan itace

"™addararta ta yadda. Domin daga lokacin da Babangida ya talauce ta gane Babangida ne ™addararta. Gashi shi yana da wasu matan bayan ita, dama karuwan da bata sansu ba na waje masu juya ™wa™walen mazajen wasu abar matan gida da cizon yatsa. Ko tayi yin™urin son barin gidan sai taji inta bar Babangida"

kamar rayuwarta tazo ™arshe ne.

Har ya ™araso inda take bata sani ba ta yi zurfi a tunani.

Gira ya Waga mata.

"""Bani wayata nasan Amaryace tayi kira."""

"""Amarya ko karuwarka ba. ³ar iska ya za'ayi ta kiraka a irin wannan daren in ba ka nuna mata mu matan"

"gidan bamu da wata daraja ba tama isa?"""

Wayarshi ya fisge ya wuce daining ya zauna yana daddannawa.

Daidai ³ar Shuwa ta karaso zata zuba mishi abinci ita kuma Sunmy ta dauki wayar.

"""Hello Amaryar Babangida har yanzu baki yi bacci ba ko dai Wokin gobe zanzo ne ya hanaki bacci?"""

Wannan maganar a iyakar fatan bakinshi kawai ta tsaya ita kanta Sumy tayi mamakin furucinshi

ballantana yar Shuwa da take tsaye tana ji tamkar ta danneshi ta karSe wayar ta dankarata da ™asa. Sai dai shi ya™i ai Wan zamba ne. Tananan tana jiran shigowar Sumy tayi al™awarin saita raina kanta kuma bata isa ta wuceta a zuchiyar Babangida ba.

Murmushin takaici kawai tayi ta zuba mishi abincin ta ja kujera ta zauna tana fuskantarshi sonshi na cin

™asan zuchiyarta kamar son Babangida zai halakata haka take ji. Gashi talaucinshi ya gama isarta

"Mamansu ma sai lokaci take bata na kaso auren, in ta yin™ura sai taji ina ba zata iya ba."

Mrs Bukhari

Tabb ko yaya zata kasance dasu Gaza masu zuwa Webo kaya oho

"[8/22, 11:42 AM] BADA'AT IBRAHIM:"

https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t

"Yar uwa ta, kin dade kina neman in da zaki samu nighties da lounge wears masu musulmin kyau, saukin"

"farashi da kuma kyan gani? To ki daina nema! A thrift bae closet, mun bude exclusive group inda za a dinga kawo thrift nighties, lounge wears da sauran su masu kyau, kamar Sabbi kuma farashinsu abin"

"mamaki ne, very affordable ."

A nan ne za ki kasance cikin na farko da za su ga sababbin kaya kafin su kare. Idan kina son kada ki rasa

"mafi kyawun kaya kafin a sayar da su gaba Waya, to shiga cikin group Win yanzu kafin ya cika "

https://chat.whatsapp.com/EEK9H2V5iSOFXz0Xud5Eox?mode=ac_t

IDAN KAYA YA GAJI..

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA UKU

SHAFI NA GOMA SHA BIYAR

"Babangida har ya shige ciki, sai kuma ya fito ya zauna a falon."

Ta Sangaren Sumy kuma cewa tayi.

"""Goben yana nan dai a matsayin ranar da zaku tawo Win ko, sannan jibi nanan a matayin ranar Waurin"

auren ko? Ga gidanmu cike da ΄an uwa na nesa dana kusa. Babangida kada ka bani kunya kasan da sanin

"kai ka lalatamun rayuwa kuma kai ka ajjiyeni sai yadda kake so kake yi dani a hakanma ai ka karya ka'idar wata ukun da muka tsayar amman dai nayi maka uziri kaima ka sani."""

Idanunshi ya lumshe ita ΄ar Shuwa tana ganin tamkar lumshewar daWine. A Sangarenshi lumshe idanun

da yayi na ba™in cikin rayuwarshi ta bayane da irin yadda sukaita gudanar da rayuwar wa jo ko shi da

Sumy ya maisheta tamkar matarshi. A tunaninshi biredi zaici ya yaga leda irin tunanin da yayi akan

Sabuwa sai gashi ledojin sun™i su yagu miki.

Kusan matanshi saida ya sansu a waje ya gama Webe duk wata albarka ta jikinsu kafin ya aurosu. In aka

ware WaiWaiku wanda bashi ya sansu a farko ba suka yaudareshi da kamewarsu ashe suma tantiranne

irinsu Hamida kenan. Ai lallai dama ance mazinaci baya auren kintsattsiyar mata sai mazinaciya irinshi. Face waWanda ™addarace ta ja rayuwarsu zuwa ga mazinatan alhalin su basu san hanyar zina ba.

Yana tsoron a wayi gari ayi zina da yaranshi mata kamar yadda yaita zinace zinace da ΄a΄an mutane.

"Yana kuma tsoron yaranshi su auri miji irinshi a baya. Shi yasa yanzu yake hana kanshi bacci sosai yake tsayuwar dare, yawan sadaka, da yawaita azumin litinin da alhamis ko Allah zai yafe mishi kusakuranshi"

na baya.

"""In sha ALLAH Sumy. Da mun taso zan kiraki in sanar miki mun kamo hanya. Sauran maganar in na iso"

"ma karasheta ki kwanta kiyi baccinki Amaryar Babangida kaci gari daga ke ba ™ari an rufe ™ofa"""

Ya ™arashe maganar yana jin tamkar zuchiyarshi zata bullu™o ta fito sabida ciwon da take yi mishi Lokaci

guda idanunshi suka sauya daga farar zuwa jajaye.

³ar Shuwa ta sha™a iyakar sha™a ita a tunaninta iskancin nashi ne ya motsa jin muryar Sumy.

Mi™ewa yayi yana shirin shigewa ciki

"""Abincin fa?"""

Juyowa yayi ya kalleta yama mance tana zaune a wajen.

"""Bana jin cin komai Sabuwa In akwai madara ki bani tea kawai ya wadatar dani bakina babu daWi. "" Taji"

sarai da sunan Sabuwa ya kirata. Taji zafi mai yawa amman saita kanne.

Duk dai yadda ³ar Shuwa taso hilatar Babangida su raya wannan daren ta mantar dashi damuwar da

sabuwa ta saka shi a ciki abun yaci tura dan kusan a kan sallaya Babangida yayi bacci a lokacin tayi jiran har bacci ya Webeta.

Da asuba da zai tafi masallacine ya tasheta shi kuma ya fice.

Su Aminu ya shiga ya kira suka wuce masallaci.

Suna fitowa daga masallaci Wakin Sabuwa ya shiga kai tsaye ga hotonta a kafe a bango. Gani yake yi

kamar zata Sullo ga ™amshinta daram a Wakin yanata sha™a.

Bayan sun gaisa da yaran sai yace yau baza su je makaranta ba su shirya akwai biki a gidan ΄an Ringim

ma zasu zo.

Mardiyya saita tashi tsam ta shige uwar Waki.

Kawai sai Babangida yaji ta bashi tausayi sai yabi bayanta. A kan gadon Sabuwa ya taddata tayi ruf da ciki

tana kuka.

"""Mardiyya"" Ya ambaci sunan yarinyar. Amman abun mamaki sai ta™i kulashi dole ya tattaka ya shiga ya"

sameta.

"""Kiyi ha™uri kina gani ba a san raina na rabu da umminku ba. Asalima al™aline ya raba auren da kanshi."

Amman ki sani inda rabo sai kiga Allah ya sake ™addara na zama mijin Sabuwa a karo na biyu. Ki dena kuka ki rungumi ™annenki nima ina tare daku.

Abu na gaba da zance miki umarni na baki kada ki sake Waga wayar Sauban in da hali ki kulle layinshi ta

"yadda bazai iya samunki ba kinji ko?"""

Kai ta Waga mishi tana shesshe™ar kuka. Yaita rarrashinta dai

Tashi yayi ya fice danji yake kamar ya rungumeta su haWu suyi kukan rashin Sabuwa.

Yana shiga banWaki ya faWa yayo wanka

Shida da rabi har ya gama shirinshi tsab sai ™amshi yake yi. KuWin cefanen abincin ΄an biki ya ™irgo ya ba

³ar Shuwa da kuWin girkin dangin Amarya. Sai ta nuna ita ba zata karSi na dangin Amarya ba sai dai ya ba Ramatu.

"""Hmm duk rashin kunyar Sabuwa inna sakata abu tana yi. Allah sarki Sabuwa mai bakin tsiwa alkhairin"

"Allah ya isar miki a duk inda kike, ha™i™a nayi rashi"

"Ni kam mun tafi sai mun dawo"""

Har zai fita ta karSi kuWin cefanen girkin dangin Amaryar sabida yabon da yayi ma Sabuwa ya daketa

ainun.

A gurguje yayi sallama da Ramatu sai fuskewa take yi dai. Su Aminu ma yayi musu sallama kai tsaye

"gidan Kawu manga ya wuce acan suka haWu da abokanshi kusan mota huWu suka yi. Biyu ta maza, biyu ta mata masu kai kayan akwati da Wakko Amarya cikinsu harda Yar Malama Babba Yaya Hanne."

"˜arfe takwas na safe suka Wauki titi fetal zuwa jihar kogi. Basu suka isa garin ba sai ™arfe shidan yamma,"

da taimakon waya da Babangida yaje ta faman yi da Sumy har suka ™arasa gidan wan mahaifinta inda

anan akai musu masauki.

A lokacin ne Babangida yasan Sumy yaren Ebura ce yasan dai tana da yare amman basu taSa maganar

yarenta ba tunda barikin zallah suka saka a gaba.

Da halama dai danginta talakawane sosai dan gidan wan mahaifin nata ma abun tausayi a shagon maza

aka saukesu su Sa'a kuma akayi cikin gida dasu.

"Duk sun gaji motocinsu dasu kansu sun wahala sosai, ba'a binsu ko wacce Sallah dan haka sai aka"

gabatar musu da abinci a matsayinsu na ba™i

Sakwara da miyar Wanyen kifi wanda akafi sani da tarwaWa masu harshen nasara kuma su kirashi ( cat

fish) dashi aka tarbesu da kunun za™i na jar dawa mai sanyin gaske.

Ta Sangaren tarban ba™i da karamci iyayen Sumy ba daga nan ba.

A cikin gidan ma su Sa'a sun samu tarba da girmamawa mai kyau kuma sun karSi akwatunan da aka

kawo cikin yabawa da adda'ar Allah yasa gidan zamanta ne. Sai yara yare akeyi hausa ma bata ishi da yawan dangin Sumy ba.

Sai da daddare Sumy ta samu keSewa da Babangida da wata ™awarta data rakota.

"""Sumy naga kin sake yin kyau ko dai ™yallin Aure ne?"""

Cewar Babangida da yake da zuba lallausan murmushi na dolen doliya.

"""To haka dai kace, ni fa saida aka tabbatar mun da isowarka kafin hankalina ya kwanta. Tunda nazo ban"

"samu nutsuwa ba ga gulmammaki da aketa faman yi a kaina ta dalilin Amir. Wasu sun yadda ta hanyar Aure na same shi, wasu basu yadda ba har saida suka ji labarin zan koma gidan Babanshi sannan suka"

"yadda"""

Shiru yayi kawai yana tunanin yadda son zuchiyarsu yasa suka haifo yara bata hanyar Aure ba. Shin da

wanne idanu yaran zasu kallesu a gaba in abun ya bayyana?

"""Lafiya kake kuwa sai naga kayi rama kamar ma ba kaiba"""

Muryar Sumy ta daki dodon kunnenshi.

Murmushi kawai yayi ba tare da yace komai ba.

Mustapha ya ™araso inda suke da sallamarshi kamar gaske.

"""""Sumy babu Wan wani Club ne haka a garinnan naku muje mu huce gajiyarmu. Ko ya kace tubabbe?"""

Ya doki kafaWar Babangida da sigar zolaya yayi tambayar.

Harara Babangida ya doka mishi.

"""Wallahi kayi ma kanka karatun tanutsu Mustapha kaji tsoron Allah"""

Dariya suka saka harda tafawa tamkar mata.

Yana dariyar yace.

"""Zancan gaskiya mu kam a rakamu wani hotel mu kwana acan na fuskanci kamar bakwa samun wuta, ni"

"kuma wallahi bazan iya kwana ba'a ™ar™ashin fanka ko Ac ba."""

Sassauto muryarshi yayi yace.

"""Sumy waccan ™awar taki ta sha ce ko ta kaiwa kasuwa?"""

Babangida ya haWe rai yace.

"""Wai meye haka Mustapha?"""

"""Ha'a to me nayi. Kasani ko a Waura auren tare da zata amince dan wallahi na samu wannan kayan zuwa"

"koton ™arfe yayi mun rana."""

Da kallo Babangida ya bishi dan ya gasgata abinda yake faWan da gaske ne. Ya tabbatar da gaske

Mustapha yake yi dan ya sanshi ba sanin yanzu ba. Sumy tace.

"""Ai kuwa da ace gaske kake zaka aureta sai mahaifinta yafi kowa farin ciki. Diyar wan Babanmu ce a"

gidansu aka sauke ku.

Ta girmeni gaskiya Allah dai bai fito mata da mijin bane kuma har digiri tayi. Ana dai zargin kishiyar

"Mamansu ce tayi musu asiri. Dan har yayyenta guda biyu mata ba su yi aure ba. Ba'a ma zuwa zance wajensu"""

Mustapha yayi dariya yace.

"""Kunsan Allah? To ni naga waje asirinnan fa ya karye. Sumy in mahaifin yarinyarnan ya yarda gobe a"

"Waura aurenmu tare da naku, Kawu manga duk zai karSa mana auren tuwona maina"""

˜aramar magana wasa wasa sai ta zama gaske.

Da su Babangida suka

Please Login or Register in order to submit comment