You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata koyar dake yadda ake ba miji abinci ba?"""

Banza nayi mishi na nuna mai abincin akan tebur na ajjiye mishi komai da komai.

Hatta akan abinci saida Baba Malam ya kirani yayi mun faWa kafin na soma yin girki dashi.

Ko da gara ta ™are babu laifi ya siyo abinci ya jibge har nama da kifi da kayan miya masu yawa ya siyo na

adanasu a gidan ™an™ara.

"Sai dai fa baya bani ko asi komai dai ya siyo ya ajjiye, ko kitso nake son na sabumta dole saina"

"tambayeshi. A nanne yake yin yadda yaso kafin ya bani. Ko zai bani kai da kai yake bani, koma ya bani bai isa ba."

Šaukar ³ata nayi a ™asa harta soma bacci muka shiga ciki. Dan sa™on da Babangida yake mi™o mun ya

soma tasiri a jikina. Nima dauriya kawai nake yi.

Ina shiga ciki na shinfiWe Mardiyya da baccinta yayi nisa a gefe. Ina da burin siyan gadon yara amman ina

bani da kuWin haka dole na ha™ura.

Shirin bacci nayi na yi kwanciyata na ba ™ofa baya.

Can Babangida ya shigo shima ya gama abinda zaiyi ya kwanta.

Sai da dare ya kusan rabawa naji yana lalubena.

Hannunshi na ture tare da juyowa cikin tsiwa nace.

"Meye wannan kuma kake yi.?"""

"""Halalina nake nema wasu ΄an iska ma aka basu balle ni da aka ™a™abamun ke ™addara mai munin"

"gaske"""

"Ai ku ake rabama ΄a΄an iska sai ΄an iska irinku"""

"Ina faWan haka ya ru™unkumeni dambe sosai ya kaure a tsakaninmu duk na yakusheshi, shi kuma yai"

mun wulakancin da wallahi da safe da ™yar na shiga cikin ruwan zafi. Kafin na samu salama. Ina zargin maganin ™arfin maza ya afa duk da dai dama a wannan fagen bashi da tamka a cikin mazajen da nayi

mu'amala dasu.

Haka raina a jagule na isa gidanmu aka shiga hidimar biki.

Kwanana hudu a jere ina sunturin zuwa gida dan Babangida ya™i fur in je gida in an gama bikin in dawo.

³ar Shuwa dai Allah yasa nan Dutse suka soma zama mijin nata ya samu aiki a jigawa sai ya tattago

matarshi ya siya musu ™aramin gida can muka kaita dai.

Muna gama bikinsu ΄ar Shuwa kuma aka shiga bikin gidansu Babangida za'ayi bikin mutum biyar

Alawiyya da Sauwama sai maza uku biyu ΄an dakin Malama ™arama Waya Wan Wakin su Babangida.

Daga lokacin na soma sanin ashe ma gidan babu wani haWin kai na azo a gani. Dan dai suna da ilimine shi

yasa suke yin abun na hankali.

"Biki dai rana Waya akeyi amman ko wanne Sangare da ankonsu, abinci ma bambamcewa akayi."

Surukan gidan kuwa sai lokacinne nasan adadinsu da kalarsu.

Sai dai fa ko wacce wani irin kallon gani_ gani take yi mun. Duk inda na gilma ni da Sadiya dake ri™e da

Mardiyya sai inga ana zunWena.

˜anne da yayyen Malama Babba kuwa sai da suka ci mun mutuncin da duk taurin raina saida na zubar da

hawaye. Nima na farfaWi maganganun da ya jawo rikicin da Malam Baba yace in koma gidana washegari buWar kai bama sai nazo ba.

Gaga gaga

Wata na takwas da aure Babangida yayo aure wata ranar juma'a.

Ina kwance naga ya shigo da magriba abunda bai taSa yi ba kenan. Saye ya shigo da farar malum_malum

sai ™amshi yake zubawa.

Ban isheshi kallo ba naga ya Webi kayanshi a jaka ya jejjera ya kwashe turarukanshi daya jera a gaban

mudubi.

"""Kizo ki kulle Wakinki ni yau aka Waura mun aure da budurwa tiya leda ba irinki tokumbo ba. Gangariya ba"

irinki oshele ba.

Yarinya ΄ar gidan malamai ba irinki ΄ar gidan kawalai ba. Dan haka ni na tafi saina gama dandalar romo

"tas."""

Ficewa yayi.

"Sabida tsabar zafin kalmominshi, da kishin da banyi tunanin zanyi akanshi ba yasa idanuna suka rufe."

Ganin zai fita ya barni da cizon yatsan ban mayar mishi da martaniba yasa na duro a guje naje na sha

gabanshi.

"Ai wallahi baka isa ka faWa bam mayar maka ba"""

Dariya yayi tare da buWe baki zai yi magana nayi wuf na rigashi.

"""Da kake kirana tokumbo. Ai ire irenku suna numfashi a doron ™asa ba za'a taSa dena samun mata"

tokumbo ba.

In kuma juninka neman matan banza ne da sannu zaka tadda wacce zata zama ajalinka.

Aure da kayi ko a jikina.

In sha ALLAH ba zaka taSa samunta yadda kake tsammani ba. Murhu sai tukunya Wan banza sai ΄ar

banza.

Ina gama faWin haka na koma ciki da sauri na kulle ™ofar uwarWakin na shiga aikin zurga zurga.

Wallahi kishi masifa ne mata. Kar kuyi mamaki dan nayi kishin Babangida.

Har ga Allah ai ina sonshi sosai kuma dai kun sani

Kuma ko auren dole aka ma mace da mijinta ranar da zai kawo mata batun ™arin aure dole sai taji babu

daWi a ranta. Nasan masu kishiyane zasu biya wannan karatun. Marasa kishiya sai dai suce Sabuwa tayi asara ko menene na kishin Babangida oho.

A wannan daren sabida tsabaragen masifa ji nayi kamar in ™ona kaina in huta. A ranar na gane dare da

tsawo yake.

Washegari sassafe ina gama aiyukana na wuce gidan ΄ar Shuwa takwas a ™ofar gidanta tayi mun. Dama

munyi waya da'ita a daren jiya ta sanar dani miji ba'a Wakinta yake ba. Kuma itama tana cikin matsala babba.

Ina ™wan™wasa ™ofarta kishiyarta ta wani le™o tana cewa.

"""Waye haka sassafe dan rashin hankali. Mai gidanma ba za'a barshi yayi bacci ba"""

Tana le™owa muka haWa idanu irin kallon dana watso mata ya tsoratata sosai.

Tana dai tsaye har ³ar Shuwa ta buWe mun ™ofa.

"""Aisha ba™uwa da sassafe haka kika yi. Kamar Sabuwa ™awarki ko?"""

Kuji gulma wato dai kishiyoyi akwai gulma wallahi WaiWaikune masu iya Wauke kansu ga sha'anin kishiya.

"""E wallahi ai Sabuwa zata iya kawo mun ziyara a duk sanda naga dama sabida ΄ar uwatace"""

Hannuna ta figa muka shige ciki.

A kujerarta na zauna.

Ita kuma ta shiga Wan kitchen dinta da kamar karin kumallo take haWawa.

Jinta shiru yasa na shiga kitchen Win na sameta a gaban doyar da take soyawa a zaune ta gasa tagumi

tayi shiru.

Bata san na shigo ba har saida na dafata tukunna ta juyo da sauri. ˜urama juna idanu muka yi dukkanmu

muna cike da damuwa.

Doyar zata ™one ki kwashe tukunna sai mu nutsu muma juna bayanin matsalalolinmu.

Doyar tayi maza ta kwashe ta toya mana ™wai guda biyu da ruwan tea.

Muna kan karyawa take zayyyanu mun irin matsalolin da ta soma fuskanta daga kishiyarta na makirci da

haWata faWa da miji duk ran kwananta.

"""Kinga jiya a Wakina yake wallahi har tsirara nayi a gabanshi amman ko gezau da kika sani. Duk wata"

hanyar maWe da hilatar Wa namiji kinsan na iya Sabuwa ni gangarance a wannan babin. Amman ace kayi aure miji kuma ya Waukeka da kai da banza baku da maraba. Shikenan duk soyayyar dana iya a bariki zata ™are kenan. Duk yadda nake tafiya da imanin maza ace nawa mijin na kasa tafiyar dashi. Shikenan

tarairaya da nuna kulawa an barma mazan bariki kenan?

Kai na jinjina ina taSe bakina.

Ni duk wani iskancin Babangida wallahi baima taSa damuna ba wallahi. Nifa jiyane kaWai Babangida ma

SirSishin sonshi da kishinshi suka tashi mun da yace yayi aurennan.

Tunda haka yake miki ki share shi kawai kiyi harkokin gabanki. Tunda naga matar tashi in jeraku za'ayi ko

"sisi babu mai siyanta."""

Dafa mun cinya tayi tace.

"""Sassauta murya dan kamar tana laSe wallahi. To ai inna barta ta samu galaba a kaina kenan. Ni haihuwa"

nake son nayi tunda ita kanta albarkacin yaran take ci. Kuma dasu take yi mun gadara.

Akan ΄arta ta goye fa sai ya sauka a kaina muna mu'amalar aure ya tafi sabida kawai yaji kukanta mafiya

yawan lokuta shiryawa kawai take ta saka yarinyar kuka dan ya baro Wakin nawa.

Wani sa'inma baya dawowa sai in yayo sallar asuba.

Sabuwa babbar matsalata fa shine matar tashi wallahi duk bala'ina kamar tsoronta nake ji. Kinsan Allah

ko haWuwa muka yi gabana yata faWuwa kenan. In naji muryarta a tsakar gida bana fitowa sai dai in ta

"kama dole. Gashi yana cewa zai mayar damu maiduguri kawai can kuma a gidan gandu suke kinga in muka koma yaya zanyi? """

Mun jima sosai muna tattaunawa da Yar Shuwa nice har la'asar kafin na baro gidanta.

Sai naji na Wan samu sau™i babu laifi dai

Haka naita zuba ido yau Babangida zai dawo a_a gobe ne shiru har saida ya kwana ashirin cib da magriba

sai gashi lokacin ina kaWa miyata ta yau™i nayi tuwona na alkama.

˜urama juna idanu muka yii kowanne cikinmu da abinda dai yake sa™awa a zuchiyarshi.

Nice na soma kawar da kaina.

Dana gama girkina bayan ya dawo sallahr isha na zuba mishi yaci.

Haka zaman yaci gaba da tafiya babu daWi cin mutuncin iyayena da cin zarafina babu wanda Babangida

ya fasa saima abinda ya ™aru.

"Ya tsani yaga su Adama a gidana, ya kuma tsani ince zanje gida ganin gida."

So da yawan lokuta yana korar su Adama haka dole suke fita zukatansu a jagule kuma suna ™yaleshine

dan gudun kada su turguWe mun auren nawa. Har Maigogul Babangida ya taSa kora wallahi a nanne Maigogul ya zazzare mishi idanu ya nuna baifa isaba. Inaji sun daWe suna faWi in faWa. Cin fa mutunci da

"cin kashi babu wanda Babangida bai mun ba, babu wanda danginshi basu yi mun ba."

Wata haihuwa da Sa'a tayi ne da naje suna ananne farkon haWuwata da matar Babangida mai suna

Zahiya fara kyakkyawar gaske mai hijabi da ni™abi.

Abinka da dangin miji an gama faWama kishiya sirrinka ko gaisawa yarinyarnan ta™i muyi sai fele™e take

ta faman yi tayi nan tayi can.

Ni da Adama data rakani sai ido muka Wauka muka zuba mata har habaici take zubarwa. To ananne da

naji ta ambaci sana'ar kawalci na dira a bakin mitsiyaciya nai mata kafirin duka na tarwatsa taronnan tsab.

Aurenma bai daWe ba suka rabu da ciki a jikinta daga baya cikin ya zube.

Kwatsam Babangida yace in shirya gobe gobe zamu tashi a wannan unguwar zuwa wata unguwar.

Cikin dare yasa naita haWa kaya ina Waurewa a buhu. Sassafe su Labbai suka zo suka taya ni harhaWa kaya

mota na waje anata loda kaya.

Muna gamawa naima matan gida sallama babu wacce tace zata rakani face maman Zahira kawata. To

Babangida ya gama shafeni da ba™in fenti.

Hmm muna zuwa ™ofar gidan da aka tsaya sai muka ga motar kayan Amaryar a ™ofar gidan akata aikin

saukewa gasu Sa'a da su Gudidi da sauran maza ™annen Babangida.

Ga Waki ga Waki ni da sabuwar Amaryar Babangida wacce za'a Waura auren a ranar.

Mu da su muka cakuWa akaita jera kayan Waki matan gida kuma suna ta kallon ikon Allah dai.

Su Adama sai rarrashina suke yi sabida yadda suka ga na damu ainun.

Da daddare muna zaune ni da Rahama da naita ro™onta ta tayani kwana sai ga Babangida ya le™i.

Ganin Rahama ne yasa ya koma. Ni dai a wannan dare da ™yar nayi bacci.

Masu karatu na barku da hasashe ku hasaso duk wani wula™anci da za'aima mace ta muzanta wallahi

babu irin wanda Babangida bai mun ba.

Cikin ™an™anin lokaci na lalace na fige na fice a hayyacina. Abinci fa akwai a gidana babu wannan yinwar

hakama sutura.

Amman ba™in cikin ba Babangida suke cusa mun yana da yawa sosai.

"Gaga gaga haka rayuwa taita garawa matsaloli ta ko wanne Sangare gana Babangida gana matarshi,"

"gana danginshi, ga mai dungurungum na ΄an gidanmu."

"Ko da yaushe a cikin zuwa beli muke. Wannan ya yi sara, a_a wancan yayi sata, wancan yayi ma mace"

ciki muke nan a haka zamu ™are.

Ga ΄ar Shuwa sabida tsabar damuwar da take ciki ko gidanta bana zuwa daga baya ma suka koma

maiduguri can dangin mijin duk da danginsu Waya.

Gaga_gaga

Ina zaune da tsohon cikin Aminu a kan gadon Rakiya anata taWin bikin Sadiya ni dai bana cewa uffan

sabida tun jiya nake jina wani iri dai.

Toh ni kam Rakiya zan tafi gida. Jikinne nake jinshi babu daWi inaga haihuwarnan tana hanya dab take da

"isowa"""

Adama ta mi™e tace.

"""Ni kaina tafiya zanyi Lolo. Allah ya kaimu asabar Win duk abinda ake ciki kafin masu kawo kayan su zo"

zamu haWa abinda ya dace.

Ina mota a zaune zani gidane na tuno mai zai hana in dinga duba tunda babu wahala Maigogul a gabana

yake yin abubbuwa da yawa.

Murmushi nayi dana tuno ba ™aramin kuWi zan samu ba kuwa.

Ina isa gida na™uda ta kamani matan gidanmu ne suka tsaya mun hardai na haifo Wana namiji naci azaba

har sau biyu na suma bayan yaron ya duro duniya.

Ko da aka kira aka sanar ma Baba Malam batun haihuwar shiru har washegari babu wanda yazo barka.

Babangida ma yana Wakin sabuwar Amaryarshi da bata fi wata biyu da tarewa ba.

Jiya dai ya le™o ina kwance bayan mun dawo asibiti.

Amman fa baice mun sannu ba. Ya dai le™a fuskar yaron a gaban Adama yace.

"""Wannan dai nawa ne. Amman ita waccan a nuna mata ubanta tun wuri"""

Mardiyya na kalla sai ta bala'in bani tausayi sai kallon uban take yi. ³ar Shuwa ma sai sake tabbatarmun

"take yi Mardiyya ba ³ar Babangida bace duk da kamanninsu, ni dai ce mata nake yi ta bar wannan"

zancan yarinya dai tashi ce. To shima bai yadda tashin bace.

To yau da muka wayi gari babu wanda ya le™o mu tsakanin Babangida da matarshi. Ga jariri bashi da

sutura sai kayan Mardiyya na jinjirantaka ake saka mishi a hakan

A cikin kwana na uku da daddare Baba malam yazo yayi mun barka ya Wakko dubu ashirin ya bani.

"A cikin kudinne na samu na bayar da Winki, su ™unshi da kitso duk a ciki nayi."

Ranar suna da safe sai ga Amarya ™ebe_™ebe ta shigo da atamparta a leda ta tarar dasu Labbai harda

Uzairu zuchiyata sunata ™ulla zoSo da kunun aya.

Ta yi mun barka ta bani wannan Atampa ta fita.

"Haka akaita zuwa suna ™awayenmu na makaranta, ma™ota da ΄an gidanmu."

Da rana can wajen azahar tawagar gidansu Babangida suka iso.

Daga lokacin taron suna ya watse aka rabu tsiya_tsiya dambe har ma™ota Adama ta kwaSe ma Sa'a

hijabi a ™ofar gida akaita karawa.

"Zagi ta uwa ta uba sabida Aminu yaci sunan mahaifin malama Babba bisa umarnin Baba malam, shine fa"

wannan rikicin.

Ni kuwa sabida tsabaragen ba™in ciki Waki na shiga na kulle sai kuka. Da la'asar gidan suna babu kowa

duk kowa ya watse. Ga ubn tulin aiki da ragowar abinci da ba'aci ba.

Sabida tsabar haushi haka na goya Aminu a baya Mardiyya na biye dani na fito naita aiki. Abinci kuwa

matan gidanmu babu wacce tayi girki abinci faca faca har ma™ota. Maman Abdul ce tai ta tayani aiyukannan zuchiyata kamar zata fashe dan ba™in ciki.

Malama Babba har gida tazo washegari ta tusa ni a gaba da Šanta akan sai dole dole ya sake ni tana yi

tana kuka.

Ana cikin haka Babangida da biro da takadda a hannunshi sai muka ji shigowar Baba malam yazo akan

faWan da aka gwabza jiya dan Sa'a ma tana asibiti sabida mahangurSan data dinga sha.

"""Yayi kyau Babba ashe da kika ce asibiti zaki je nan kika tawo kin tusashi gaba yayi saki ko?"

"To kai kaji matsawar hannunka ya saki yarinyarnan to tamkar ka saki gyatumarka ne wallahi, kuma bazan"

"yafe maka ba. ZaSi ya rage gareku. Ramadan wuce ka mayar dani. Ke Sabuwa Allah ya raya Baba Aminu. """

"Jiki a sanyaye malama ta fita, Babangida ya dinga dukana gani da Wanyen jego babu ™arfi a jikina"

"Take jini ya Salle mun, kusan wata guda nayi a asibiti dan na daku sosai."

Haka aka kuma kwatantawa a sunan AWWa'u sabida shi kuma sunan mari™in Malama Babba ne yaci ™anin

"mahaifinta wanda a hannunshi malam ya auri Malama Babba. Sai dai shi wannan ba'a watse ba dangin dai Babangidanne suka watse. Amman fa rikici harda zubar da jini dattijan unguwane suka yayyafama ™urar ruwa a lokacin Babangida yayi kuWi yana da mota kuma naji labarin yana gini ma, ya saki mace ta biyar yana shirin zai ™aro ta shida zuwa bayan ™aramar sallah nima a bakin Alawiyya naji da bazan sani ba"

sai dai inga ana shigo da Amarya.

Ni kuma a lokacin na zama mai duba mata na zuwa cikin sirri ina musu duba kuma suna samun biyan

"bu™atarsu, ni kuma ina amfana da kuWaWen hannunsu harda ma kaji da turamen zannuwa."

Yadda harkar take duk bige ce gaskiya. Babu komai a cikin duba face ™arya da suddanaru.

Bugun ™asa dai anayi ne dan a duba tauraron mutum a cikin waWannan taurarinne ake duba abinda zai

"iya faruwa, misali kaga mutum a gidan bakwai ko huWu, ko gidan tara. Ko kaga wata guguwa, ko wani duhu, ko wani irin haske mai tsanani. Siddabarune mara wahala sai dai in baka koya ba."

Iyakar abinda kaWai na iya kenan tunda ni nasan la™anin da ake amfani dashi wajen duba.

"Magunguna kuma duk bige ne, kuka, munjirya, rawaya, sabara, itacen kuka, sassa™en mangoro babu"

abinda bana bayarwa ince mace tayi amfani dashi. Kuma sai kuga an dace dake shi dama tsafi gaskiyar mai shine na yarda da wannan hausar.

"Amman bana aiki da aljanu, damfara ce kawai. Yanzu dai kun gane ina fata? (Bana son fito da ha™i™anin"

sahihin bayaninne dan gudun matsala)

Gaga_gaga

Haka abubbuwa suka ci gaba da faruwa bayan Sallah kuwa sai ga Amarya Hamida an kawota. Kafin a

kawota nayi muku tsallake kusankwana Babangida yakke yi waya da Hamida akan gadona ina ji ina kuma

gani. A lokacin na soma sanyi na saduda da duk wani rashin kunya hankalina ya dawo kan tarbiyyan yarana musamman da Mardiyya ta soma zuwa makarantar boko da islamiyya.

Babangida sai ya sake samun damar ci mun mutuncina yadda ranshi yaso.

"Abubbuwa da suka ci gaba da faruwa suna da yawa, tunda kuWi ya zauna ma Babangida sai ya sake buWe"

"faifayin neman matan baza, da yawan yin Winkuna, da yawan zage_zage da gore_gore dai."

A cikin wannan wahalar Allah ya ™addara na haifi Malama haihuwar da tafi ko wacce haihuwa bani wuya

kenan.

Haihuwar da bazan mance rikice_rikicem dake cikinta ba. Haihuwar da ko awo ban taSa zuwa ba.

Allah ya ™addara aka sama yarinya suna Saratu. Sunan da har gobe mai sunan na nadamar da Wiyata aka

saka ma wannan sunan take yi.

Cikin yarannan guWu dana haifa in aka cire mardiyya basu taSa saka daidai da wando ace na ubansu

bane har saida suka girma da abun duniya ya isheni shine nayi tattaki na sanarma Baba Malam duk halin

da nake ciki tun daga farkon auren har zuwa lokacin da nakai ™arar. Shine Baba Malam yaci mutuncin

Babangida sosai da sosai kuma ya zamana yana yawan tuntuSata halin da nake ciki da yaran.

"Bayan Hamida Babangida ya auri mata biyar sune Zainabu, ita tana da Wa dashi yana hannun Kawu"

"manga. Farida itama ta haifi Wiya mace dashi, sai Abida basu da rabo, ³ar shuwa, Ramatu."

A ta™aice iyakar abinda zaku samu kenan a cikin haiwayen da akayi.

Ragowar na barku da hasashe. Amman kuimun adalci wajen nazari mai kyau kafin ku yanke hukunci.

Inci gaba da zaman ™as™anci da auren Babangida.

Ko in matsa in gina sabuwar rayuwa?

Mrs Bukhari

"[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI..."

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA UKU

SHAFI NA TARA

DAWOWA DAGA LABARI

Babangida:.

"Yana zaune a benci shi kaWai. Maza masu majinyata a asibitin wasu suna kwance a tabarma, yayin da"

wasu suke zaune a tabarmar.

"Babangida dai sai aukin kiran lambar Sabuwa yake yi, abinda yafi komai Waga mishi hankali jin wayar tata"

a kashe yanzu_yanzu.

"""To mutuwa wayar tayi, ko kuwa kashe wayar Sabuwa tayi ne?"""

Shiru yayi yana tunanin yadda ya damu akan son jin jikin Sabuwa. Kwatsam yaji wayarshi tana ruri ™ur ya

™urama ba™uwar lambar idanu. Tabbas yasan kiran na dole ne in aka duba lokacin da akayi kiran lokacine

da mafiya yawan al'umma baccinsu tuni ya jima da yin nisa.

A kasalance ya Waga wayar kirjinshi na dokawa

"""Babangida Adama yar Lolo ke Magana"""

Babu shiri ya bude baki har yana harWe harshe wajen furta.

"""Adama kaddai jikin na Lolo ne ya™i?"""

Zaka iya fuskantar tashin hankali sosai a muryarshi

"""Uhm Babangida dama jikinne da sau™i. Lolo fa ta gudu bata gidanka. Kuma bata gidanmu ma dan yanzu"

"muka gama waya da ΄an gida"""

Baisan sanda ya mi™e tsaye ba sai jirine ya dawo dashi ya zaunar da karfi.

Cikin rarrabe kalma yace.

"""Adama kika ce Sabuwa ta gudu fa ba'a san inda take ba? Hasbunallahi wa ni'imal wakil. Gani nan zuwa"

"gidan yanzu"""

˜it ya kashe wayar tare da dafe gefen zuchiyarshi da yake jin tamkar zuchiyar tsaga ™irjin zata yi ta faWo.

Ashe Sabuwa haka ta tasirantu a rayuwarshi shi yananan yana haukarshi baisan itace cikon numfashinshi

ba?

Mi™ewa yayi cikin dauriya duk da dai jiri na dibarshi amman dole yaje gida yanzu abi duk inda za'abi dan

"ganin matarshi ta dawo gida cikin ™oshin lafiya """

Šakin jinyar ya shiga ya tarar Sa'a bacci take yi a zaune. Malama Babba kuma yana da tabbacin sai zuwa

gobe allurar baccin da akai mata zata saketa juyawa kawai yayi ya futo bakin asibitin zuchiyarshi cike da ciwo da tunanuka. Duk shi kaWai sai bama mutane wahala yake yi duk sabida shi kaWai iyayenshi na

kwance basa iya gane kansu shi ko wanne irin son kaine dashi haka ne?

Kai ya girgiza yanata aikin istigifari a fili da zuchiya ga kukan zuchi da yake yi wanda yafi na zahiri ciwo da

duka.

Titi tamkar an share shiru babu gilmawar ko mota Waya. Babangida ganin wankin hula na shirin kaishi

"dare yasa dole ™anwar na™i ya kira Mustapha a waya dan ya kawo mishi Wauki. Wayar dai ta shiga sai ruri take yi, Babangida na adda'ar Allah yasa Mustapha ya Waga."

Ai kuwa Mustapha ya Wauki wayar muryarshi tarwai ga sautin kiWa na tashi a inda yake da dukkan

halamu baya ma gida yabi dare yana shuka tsiya tare da ΄a΄an iska.

"""Ustaz kaine a cikin darennan ko dai ruwa ka koma ne?"""

Girgiza kai Babangida yayi irinna wanda yayi nadamar gaske yace.

"""Allah yaimun tsari da komawa wannan ruwa mai cike da ™azanta. Kaima bazan gushe ba ina maka"

"nasiha akan kaji tsoron Allah ka tausayama iyayenmu, matanmu, da ΄a΄anmu. Mustapha ko a ina kake"

"kazo bakin asibiti ka kaini gida. Sabuwa ce akace mun bata gida ana zargin guduwa tayi"""

Mustapha yace.

"""Guduwa kuma? Wani abun ya sake faruwane banda wanda ya faru a kotu?"""

Sai da ya lumshe idanunshi da suke mishi yaji kana yace.

"""Shidinne kasan dole abun ya jijjigata. Kai dai tawo dan ALLAH """

Murmushi Mustapha yayi yace.

"""Kaci sa'a ina kusa bani minti goma in sallami Ruda"""

˜it ya kashe wayarshi. Kafin ya kashe Babangida yana jiyo ™aran summatar Ruda da Mustapha yake yi.

Shi kuwa dake a cikin damuyoyi yake masu girma tare da lissafin rayuwa da kusakuren daya yai ta

tabkawa Sai yaga Mustapha ya iso da wuri alhalin saida yaci mintuna ashirin masu kyau.

Zama yayi a gaban motar ya rufe idanunshi zuchiyarshi na dokawa da ™arfi.

Mustapha yayi juyin duniya su Wan tattauna Babangida ya™i fur.

"""Allah ya kyauta. Ka kwantar da hankalinka babu inda zata je fa. Inma zata gudu taje wani wajen bafa zai"

wuce wajen Khalid ba. Kum....

"""Ya'isheka Mustapha kada ka sake jifan Sabuwa da wannan kalmar. Bana jin Sabuwa zata hugu taje"

"wajen wani Wan balaja'u da aurena a kanta. Yaya kake son nayi ne in haWiye zuchiya in mutu kaima ka huta ko? "".."

Ya ™arashe maganar cikn haki. Haki™a Mustapha ya sake jefa rayuwar Babangida a cikin garari ya kunna

mishi wutar kishi bisa wutar da take ta tafasa jini da tsokar jikinshi.

Suna isowa ™ofar gidan Babangida bai jira Mustapha ya gama gyara tsaiwa ba ya dire kawai.

A baya Mustapha ya bishi da sauri sai a falon Sabuwa suka haWu.

Su Adama suna zazzaune a falo sunyi shiru ciki harda Mardiyya.

"""Adama kika ce Sabuwa bata nan. Kuma bata gida?"""

"Babangida ya tambaya a kidime"""

"""Wallahi kuwa Babangida. Ni ko dana farka nayi tunanin tana banWaki ne. Ashe Sabuwa ta hau dokin"

"zuchiyar abinda su Rakiya sukai mata, da irin tashin hankalin da ka jima kana jefata a ciki. Ta yanke hukuncin tunda ba zaka saketa ba ta shiga duniya. Mu faWa ma kanmu gaskiya Babangida kayi ma Sabuwa cin zarafin da ba duk mace ba. Ko mu ΄an uwanta ka wula™antamu. To Sabuwa dai ta tafi"""

Da mugun sauri ya wucesu zuwa uwarWakin Sabuwa. Yayi tsaye kawai dan baisan abunda ya shigo dashi

ba.

Idanunshi suka sauka akan akwatin data haWa kayanta ta barsu. Babu shiri ya isa ya buWe akwatin yana

kallon kayan data gwamutsa a ciki. A haka ya bar akwatin a buWe ya isa gaban sib duk ya bubbuWe ji yake

tamkar zaiga Sabuwa a ciki. Rigar baccinta ya zaro ya ™an™ame a hannunshi tare da rufe idanunshi yana

tuno ranar da yayi mata wani fyaWe a lokacin tana sanye da rigar a jikinta.

A duk yawon biye biyenshi da duk samfurin matan daya aura ha™i™a Sabuwa tayi fice WanWanonta daban

yake dana sauran matan daya sani. Wannan yana daga cikin dalilan da yasa duk yadda yake nuna ma Sabuwa ™iyayya a fili a can ™asan zuchiyarshi akwai sha'awarta wadda ashe cakuWe take da wata iriyar soyayya mai haWe da kishinta wanda shi baisan wannan motsin soyayya bane sai a cikin kwanakinnan. A

tunaninshi motsin sha'awarta ne.

BuWe idanunshi da suka rine yayi ya ajjiye rigar ya fito jikinshi a mace.

"""Babangida inaga tunda da mota a

Please Login or Register in order to submit comment