You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan ko kasheni Babangida zai yi na dena kuka a gabanshi kuma bazan

™ara ba.

"""Sabuwa daga yau sai yau in kika sake fita wallahi Allah Waya kenan komai zai iya faruwa. Haba sabuwa"

"ya kamata ki kare mana mutuncin ³a΄anmu, ko baki kame kanki dan aurena dake kanki ba, ai kya kame kanki dan darajar ³a΄anmu. Idan kika sake haWuwa da Khalid ko na kamaki kina waya dashi Sabuwa zan"

"kasheshi Allah. Dama tunda kika shigo rayuwata nake gamuwa da bala',i."""

Nima shigowa rayuwata da kayi bala'i da masifa ne. HaWuwa da Khalid kuma yanzu na soma Babangida.

Kai ka kame kanka daga matan banza ne. A kunnena nake jiyo nishinka kana mu'amala da karuwarka.

"Kaine wannan zangon ba™in kaine wancan zangon ba™in. Suma duk matan da kake mu'amala dasu iyayen wasu ne, ΄a΄an wasu ne, ™annen wasu ne."

Narantse da Allah ko da tsiya ko da arziki sai ka sake ni. Kuma ko dan ba™in ciki ya kasheka ni sabuwa

saina Auri Khalid.

"""SABUWAAAA"""

"Ya faWa a zafafe tare da Waga hannunshi yana so zai dokeni, jikinshi har rawa yake yi. Hannun ciwonshi"

na doke cike da mugunta. Dan wallahi na shirye in baiyi wasa ba saina sauke hannun duka. Ina gudun

kada a ™ara mana tsayin shari'a ne kawai.

Lumshe idanunshi yayi hawaye masu yawa suka zubo a guraben idanunshi.

Wallahi yafi minti goma a tsaye tamkar mutum mutumi daga bisani ya buWe idanunshi ya sauke a kaina.

Idanunshi sun zama tamkar garwashin wuta.

"""Ki kasheni in rataya a wuyanki kinga wuta zaki shiga kai tsaye. Ni da kike kallona a matsayin"

"Ra'asujjarima sai in shiga aljanna kina kallo"""

Yana kaiwa nan ya fice da wani irin mugun sauri.

Sakata na saka ma ™ofata na jingina a jikin ™ofar ina sulalowa ™asa a hankali ina kuka mai gunji.

Nafi awa Waya ina kuka wallahi har saida na soma ganin duhu_duhu kana na yi shiru inata faman sauke

"ajjiyar zuchiya kuma"""

Babangida:.

Yana zaune a falon Sabuwa idanunshi a rufe shi ba kuka yake yi ba amman zuchiyarshi kuka take yi sosai.

"Zafin zuchiya, zafin maganganun Sabuwa,yasa ko zafin ciwon da Sabuwa ta jangwale mishi baya ji."

"""Ko da tsiya ko da arziki saika sake ni. Kuma ko dan ba™in ciki ya kasheka saina Auri Khalid."

Wannan furucin na Sabuwa yafi komai dagula Babangida sosai. Maganar sai kaWa mishi ™ararrawa take yi

a zuchiyarshi.

Idanunshi ya buWe ya ™urama hoton Sabuwa dake gefen TV a ajjiye kallo. Wani abu yake ji game da'ita

wanda bai taSa jin irinshi ba tun farkon yin tozali da'ita a bariki har kawo yanzu in banda yau da yaji abun.

Murmushi yaima hoton kamar zararre ya soma magana da hoto.

"""A gidana zaki dauwama babu wani namijin da zai sake mallakarki indai ni Babangida ina taka doron ™asa."

"Shi kuma Khalid zan nemo inda yake zanje in ja mishi kunne na ™arshe akan ki, in bai ji ba Sabuwa komai na iya faruwa dama kece ˜addarata a rayuwa."""

Fasa kuka da Sabuwa tayi ne yasa yayi shiru yana sauraren amon kukan da take yi mai gunji.

Kanshi ne yaci gaba da sarawa tsabaragen kishin dake bijiro mishi idanunshi har ™an™ancewa suke yi

suna lumshe kansu.

Mi™ewa yayi da sauri zai fita.

Wata zuchiyar tace dashi.

"""In hawan jininta ya tashi kuma tana kulle wani abun ya sameta sanadinka fa?"""

Cak ya tsaya babu shiri ya tatttaka har ™ofar Wakin yayi shiru yana jin yadda take shekke™a har yaji ta

"sassauta."""

SABUWA:.

Da rarrafe na rarrafa na haye gado na lulluSa da bargo. Hawana gadon ke da wuya na jiyo bugun ™ofar

Babangida tare da amon muryarshi.

"""Sabuwa ki buWe ™ofar nan nace miki"""

Idanuna na lumshe ko muryar Babangida bana fatan kunnena ya saurara balle kuma in ganshi.

"""Sabuwa ki buWe kiyi ha™uri da dukan da nayi miki"""

A karon farko dana ji kalmar ha™uri ta fito daga Babangida zuwa gareni kenan. Amman shi mayaudari

yakan yi komai damin ya samu abunda yake so. Dama Babangida gwanine wajen iya tsari ai.

"Ya daWe yana magiya da rarrashi, amman ko tari na™i yi dan kada ma yaji daWi. Asalima rarrafowa nayi na"

watsa magunguna a baki na kora da 5 alive Win dake cikin kwali a ajjiye a gefen durowar gado a ™asa nayi kwanciyata har bacci ya soma fisgata ina jiyo bugun ™ofar Babangida har bacci yai nasarar surata na dena

"jin motsin duniya baki Waya."""

Babangida.

"Bugun duniya Sabuwa ta buWe ™ofa ta™i buWewa tayi magana ta™i yi' motsinta ma baya ji shab, sai tsoro"

ya kamashi jikinshi dai babu laka ya fice daga Wakin Sabuwan zuwa Wakin Ramatu.

Tana zaune a falo tana cin dafaffiyar masara. Yaran kuma sai wasan su suke Khalifs sai tsokanar Usama

yake yi.

Kallo Waya Ramatu tayi mishi taga damuwa mai tsanani akan fuskarshi.

"""Usama kama hannun ™aninka ku je tsakar gida kuyi wasanku ko?"""

"""To Mama. Khalifa kazo muje"""

Ya ja hannunshi suka fita suna dariya kuruci dangin hauka.

Nutsuwarta ta tattara waje Waya ta ba Babangida.

"""Lafiya na ganka a cikin irin wannan yanayin da ban taSa ganinka a ciki ba?"""

Idanu ya buWe yace.

"""Zazzabi ke damuna. Kuma naje na samu Malama Babba can na tadda Hamida kinsan mun rabu to abun"

"dai babu daWi"""

Baki ta taSe tace.

"""˜ararka ta kai wajen Malama Babban kenan, amman meya haWaku?"""

Wani kallo yayi mata tasan in bashi yaso ayi hirar abu ba ba'ayi balle abinda ya shafi saki da baya

tattaunawa da ko wacce mace.

"""Zan shiga ciki in Wan kwanta dan ALLAH kar ki shigo kaWaici kawai nake bu™ata. Ga Usama nan ki haWa"

"da Khalifa ki ri™e"""

"""Me kace Wan kishiya wai in ri™e kake nufi?"""

"Ta ™arashe Maganar tana dariyar rainin hankali. Bai kulata ba, dan a yadda yake ji in kulata zaiyi ™ila"

"itama korata gidansu zaiyi sai dai kash ya kulle ™ofar saki ya gama saki har abada. Hakanne yasa yayi shigewarshi ciki ya haura kan gado duk ™asa, zanin gadon kuwa duk datti. Tsaki ya sake yana tuno lokacin da take amarya irin yadda ta™e cabtace jikinta da muhallinta. Amman fa banda yanzu tundai daga cikin Khalifa ™azantarta ta bayyana ha™uri kawai yake yi. A haka ya kwanta a gadon yana kallon"

sama

Tunanuka da dama yake yi tun daga farkon rayuwarshi izuwa yanzu. Zuchiyarshi sai hasko mishi

"kusakuran daya tabka a rayuwarshi take yi. Barinma Sangaren neman matan banza wanda sanadin abokai yayi zurfi a ciki, shine harda ajjiye mace a matsayin dadiro gashi a yau yana ji yana gani zai aureta ba dan yana jin ko Wigon sonta ba, sai dan kawai rufin asirin kanshi, da shi Amir da aka sameshi bata"

hanyar data dace ba.

Nadama Babangida yayi ta tafi cikin tirela. Tunano adadin littattafan addini daya haddace a wannan kan

"nashi ya shiga yi, da yadda ya san Qur'ani ya rubuta da hannunshi, yake iya tafisirin ayoyinshi, da irin"

"Yadda yake koyar da magidanta, matan aure, dama ΄an matan."

Akwai sanda wani matashi ya tambaye shi aibun zina da inda Allah maWaukakin sarki yayi bayaninta a

littafi mai tsarki.

Amsar daya bashi ya tuna da irin yadda ya kwashe mintuna talatin cur yana lissafo musu illolin da zina

ke haifarwa a hakanma bai gama ™irga musu illolinta ba sabida ™arancin lokaci.

"""Allah na tuba Allah ka yafe mun. Allah kai kace kana son bayinka masu tuba. Allah na tuba bazan sake"

aikata zina da dukkan wani babban laifi ba. Allah ka soni ka amshi tuba na. Allah kasa kada wani ™ato ya

sake take mutuncin aurena

Ya Allah ka tsaremun Sabuwa ta ya Allah. Ka shirya mun ita kamar yadda na shiryu nima

Mrs Bukhari

Dan™ari

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA GOMA SHA UKU

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

INA MI˜A SA˜ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LABARIN.

Ramatu:.

Tana zaune tana jinjina kanta tana rantsuwar ko sama da ™asa haWewa zata yi ita ba zata ri™e Wan kishiya

"ba. Ana cikin haka mahaifiyarta da ˜anwarta Luba suka yo sallama suka shigo"""

"""Iko sai Allah wai na kwance ya faWi Ramatu haka rayuwa ta juya miki baya. Ji wani Waki kamar faWin"

store Win gidan tsohon mijinki

Karab a kunnen Babangida wanda yake kwance yana ro™on Allah gafarar kusakuranshi.

Take kishi ya murWeshi babu shiri ya mi™e ya tattaka har zuwa bakin ™ofar Wakin dan ya gane muryar

waye.

"""Mahaifiyarta ce da bakinta take faWin wannan maganar?"""

Kai ya jinjina ya koma Waki amma yana ma jiyosu.

"""Umma kune a tafe sai yau kuka samu damar zuwa?"""

Cewar Ramatu data mi™e da ™aton cikinta a gaba.

"""Ramatu wai nan kuka dawo? Mai yasa Babangida bai kama muku babban gida da babban falo ba, gida"

"babu Ac babu yalwa shi baisan inda ya Wakko ki bane? Ko da yake ai kince kafin a gama gyaran gidanshi ne ko?"""

Ramatu dai murmushin da yafi kuka ciwo tayi suka gaisa ta kawo musu ruwa da abinci.

Kular abincin Luba ta buWe shinkafa ce da miya sai kifi da aka murmusa a miyar da hala ma yanzu ta

"murmusa kifin da zata kawo musu,dan kifin na saman miyar du™ui bai shige cikin miyar ba."

"""Tabb ni kam na ™oshi abinci Babu nama babu manyan soyayyun kifi wa zaici. Umma in zubo miki?"""

Dariya kawai Ramatu tayi ma Luba tana tuno gidan tsohon mijinta da ita ta kasheshi da ba™in cikinta.

"Nama, kaji, talo_talo babu irin abinda baya jibge mata na jin daWin rayuwa, amman nan data biyo"

soyayya ga irin yadda rayuwarta ta sauya cikin ™an™anin lokaci.

"""Zuba mun in Wan taSa"""

Ta jiyo muryar mahaifiyarta wanda yayi sanadiyyar katse mata zaren tunaninta.

Luba ta zuba ma umma Abinci bata kai ga ci ba Khalifa ya shigo da gudu Usama ya biyoshi.

"""Shi kuma wannan mai shanyayyen idon da gani Wan Babangida ne idonsu iri Waya me yake yi a Wakin ki"

"tare da Khalifa?"""

Ramatu tayi ™asa da muryarta.

"""Umma Babangida yana ciki kiyi a hankali. Uwarshi aka saka, shine dan ya rainani yake so in ri™e yaron"

"wai"""

Baki umma ta rufe bata ce uffan ba ta shiga tura abincin a loma biyar dai ta ajjiye abincin.

"""Ke ni na ™oshi abinci ba fasali, wai miyar tumaturi ce wannan koko ta jajjage ce Ramatu?'"

Mi™ewa Ramatu tayi tare da ture Tambayar umma da fadin.

"""Bari in sanar ma da Babangida zuwanki yazo ku gaisa"""

Tana faWin haka ta wuce.

"Da sallama ta shiga Wakin idanshi biyu, ido suka haWa yana cikin yanayin dai da yake."

"""Ba nace bana son ki shigo ba ina neman kaWaici ne ba. Me ya kawoki, shikenan ni da gidana bani da ikon"

"da zan kwanta in huta akeso ace kome uhm?"""

Ya kakkafeta da idanunshi da suka zama jawur.

"""A_a dama umma ce suka zo ita da Luba shine nace kazo ku gaisa. Sannan in akwai kuWi a jikinka ka bani"

"ko lemo in sai musu"""

Murmushi kawai yayi ya kawar da kanshi can gefe.

"""Kije ki faWa musu bacci nake yi. Ai na faWa miki kaWaici nake nema a zahirin gaskiya bazan iya fitowa ba""."

Mamaki da al'ajabine ya kashe Ramatu umman tata yaima irin wannan rainin da har yake jin bazai iya

fitowa ma su gaisa ba duk irin halaccin da tayi mishi? Maza kenan.

"""Hmmm to me"""

"""Dakata da Allah"""

"Yayi saurin Waga mata hannu ranshi ya sake mugun Saci, take ta shiga taitayinta."

"""Tun kina iya gane kanki ki kama hanya ki fice na faWa miki kenan"""

"Cikin Sacin rai ta fice harda tsaki, ji yayi tsakin yayi tsaye a zuchiyarshi ya caka mishi."

"Amman yaya zaiyi, yana tunanin soma gyara kanshi kafin ya saita gidanshi tukunna."

A haka Ramatu ta koma falo cike da fara'a tamkar babu wata damuwa a ranta.

Cewa tayi dasu yasha magani yayi bacci jikinne ya Wan motsa mishi.

Su umma dai basu daWe ba suka ce zasu tafi.

Maganganun data kunso sai a bakin get suka samu zarafin tattaunawa.

"""Ato tun wuri ki ma kanki faWa yarinya dake karki kuskura ki kashe rayuwarki akan wani soyayya kisan"

inda dare yayi miki.

Abokiyar zamanki da tasan me ke mata ciwo ba gashi harya sallameta ba? To kema kiyi iyakar yinki wata

"Waya tim na baki in ganki kin dawo gida da takaddarki in kuma ba haka ba tsame hannuna zanyi a cikin lamarinki"""

Gaga gaga haka rayuwa taita garawa babu daWi ta ko wanne Sangaren.

Abubbuwan mamaki sun faffaru masu yawa a ciki harda sauyawar Babangida da wata nutsuwa da

"kamala daya ara ya yafa ma kanshi, kullum bakinshi cikin istigifari yake in ka ganshi."

"Matanshi ³ar Shuwa da Ramatu kullum basu da aiki sai korafi, shi kuma kullum a cikin basu ha™uri yake"

dan a yanzu yayi ma kanshi faWa sosai baya yawan faWa da matanshi.

Ramatu data haifi Wiyarta mace cikin yana shiga wata na takwas da kwanaki ta haihu dan dana tana yin

"arba'in babu daWewa ta samu wannan cikin na biyu, babu irin wula™anci da habaice_habaicen da baiji daga wajen danginta ba. Amman yayi iyakar yinshi ya danne zuchiyarshi ya rabu dasu. Ranar suna kuwa da su Mustapha suka shigo da tunkiyar da aka yanka nanma kamar dai za'ayi faWa danma su Sa'a ba"

kanwar lasa bane.

"Shi kuma Babangida a hakanma su Mustapha ne suka sai mishi tunkiyar, da dan tashi ne ma ko yankan"

ba za'a samu yi ba.

Dan tun ranar da Wawo yace a gaban Malama Babba cewar baya son ya Wauki Babangida aiki a

"kamfaninshi sabida baya son ya rabeshi. Shi kuma tun lokacin ya dena neman taimakon kowa haka ya dinga bi islamiyoyi yana neman koyarwa, har ya samu gurbin koyarwa a islamiyoyi biyu."

Malama Babba ta saida Wan kunnen gwal Winta ta tarkata kuWi dubu Wari biyu ta kira Babangida ta bashi

"akan ko shago ya kama ya zuba kayan kwalliya, amman Babangida ya™i karSa fur dole ta ha™ura."

Haka abokanshi suka haWa kuWi dan su taimaka mishi suma ya™i karSa. Sai dabarar siyo kayan abinci suka

yi suka rarrabama matanshi.

Ta Sangaren ³ar Shuwa kuma dan bala'i har Wan kunnenta ta saida ita da uwarta sukaita shiga lungu da

sa™o akan lallai_lallai sai sun sa Babangida ya saki Sabuwa ko ta halin Yayane.

Sun karSo magunguna iri_iri kuma duk yadda akace ³ar Shuwa tayi amfani da magungunan tayi. Jira

suke ranar zaman kotu na biyu al™ali yasa Babangida ya saki sabuwa kawai.

Ta Sangaren kuma Hamida sun turo motar kaya tare da yayyenta sun zo sun Webi kayanta Wakin ya rage

"babu komai a ciki, Babangida yasa Wan makulli ya kulle Wakin."

"Gabaki Waya hankalin Babangida yana kan Sabuwa, ya hanata sukuni sam, ko gida zata je sai dai ta bari"

"inya fita ta samu ta tafi, da zaran kuwa ya dawo ya tadda bata gidan har gidan nasu yake zuwa nemanta ya tusota gaba su dawo suna tafe suna caka ma juna magana."

Ta Sangaren Baba Malam.

Babu wanda bai sa baki akan yai ha™uri Malama Babba ta dawo cikin gida ba amman a wannan karon

wannan dattijo mai ha™uri da kawaici ya runtse idanunshi ya™i amincewa fur.

Anyi zama sosai akan yayi ha™uri ya dena fushi da Babangida kuma ya barshi ya dinga zuwa gaisheshi.

Wannan dai ya amince da ™yar.

Babangida ya ro™a a ro™ar mishi Baba Malam akan ya barshi yaci gaba da koyarwa shi baya son a biyashi

ko sisi lada yake nema amman fur Baba Malam ya™i amincewa haka dole Babangida ya ha™ura.

Duk sanda kuwa yaje gaishe da Baba Malam a cikin damuwa mai girma yake tafiya. Dan bayan

"sallamarshi da yake amsawa sai Lafiya da yake Waurawa dashi, in Babangida ya tambayi ™arfin jikinshi ma"

"sai yayi saurin Waga mishi hannu, ga ciwo yana gani Baba malam yana yi a tsaitsaye."""

"Ta Sangaren gidansu Sabuwa kuma Anyi bikin Sama da Rita, da kuma bikin Qamriyya dukkansu suna"

zaune anan dutse.

"Gaza kuma Allah yayi fitowarshi daga furzin ya sake zama ru™a™™en Wan daba ga ™wacen waya, da satar"

"mashina da suke yi. Lokaci guda Gaza ya sake sauya rayuwarshi da Abokan shi ya shiga cikin tawagar marasa jin da ake jin sunatensu a Jigawan dutse, su kansu a gida ganinshi wuya yake musu, duk kuwa ranar da zai zo ganin karnukanshi da daddare yake shugowa fuska a kulle."

Ta Sangaren Rakiya da Maigogul kuma har izuwa wannan lokacin duk sanda Sabuwa tazo gida sai ta tafi

"da zafin zuchiya har izuwa wannan lokacin suna kan bakarsu akan sai dai ta janye wannan ™arar, ita"

kuma tana kan bakarta na son rabuwa da Babangida ko ta wanne irin haline.

Akace duk abinda akasaka mishi rana komai daren daWewa zaizo.

Yau saura kwana Waya a sake zaman kotu. Wasu zukatan cike suke da fargaba kamar zuchiyar Babangida

"da Malama Babba, a yayin da wasu zukatan suke cike da fatan sakin ya yiwu a ciki harda Sabuwa da tafi"

"kowa son ganin burinta ya cika, da ³ar Shuwa data lashi takobin ko yawo tsirara zata yi sai Sabuwa ta"

dena amsa sunan uwargidan Babangida.

Sabuwa:.

Zaune nake ina kwashe tuwon dare da yamma sakaliya. Kwatsam na tsinkayo muryar Maigogul da

Rakiya da Uzairu zuchiyata a tsakar gida suna gaisawa da matan gidanmu.

"Banji daWin zuwansu ba sam, ni da nake fama da hawan jini ko gama warkewa banyi ba, sati biyu baya"

"babu wanda yayi tunanin zan rayu har a asibiti na kwanta. Ciwon damuwa ( Deepretion) mai tsananine ya kamani har wani zabura nake yi, bacci kuwa saida na kai kwana biyu masu kyau banko runtsa ba."

Kullum ina ™unshe a Waki bana ko son ganin haske. Hakanne yasa hawan jinina shima ya hau sosai.

Labbai da Adama ne sukai ta jinyata.

Dangin Babangida babu wanda ya le™o ni in Banda Wawo shima Baba Malam yake kawowa domin shi ya

Wauki nauyin duk wani kuWi da aka kashe a asibiti.

A wannan kwanciya da nayi ne dangina dana Baba Malam suka san ina Wauke da hawan jini tare da

ciwon damuwa.

"Babangida ma kullum da safe yana zuwa duba ni, haka ma da yamma. Da naji sallamarshi nake rufe"

idanuna bana buWewa har sai naji ya fita.

Yana kawo lemo da kankana kullum

Sannan ana kawo abinci kullum.

"Adama ce ta fito daga ciki jin muryar su Rakiya. Tunda aka sallamoni daga asibiti Adama tana tare dani,"

"ita ke mun aikace_aikace yaune ma na Wan ™warara jikin nawa na fito nayi tuwo da miya, ita kuma na"

"barota tana gyara ma yara kaya da suka hautsina a durowa"""

"""Rakiya kune daf magriba haka?"""

Cewar Adama kenan. Hankalinsu Rakiya duk yana kaina. Maigogul yace.

"""Adama wani ciwon Lolo ta kuma yi ba'a sanar mana bane. Naga ta rame sosai tayi wani irin mugun"

"haske. Lolo kada fa ki kashe kanki a banza da wofi kima ΄a΄anki asara."""

Cewar Rakiya kenan. Inda Maman Sa'idu take tsaye na kalla. Duk da a yanzu sun san duk halin da muke

"ciki da Babangida, da kotu da muke duk ³ar Shuwa ta zaiyana musu tas harda ma ™arya da gaskiya. Duk"

da dai hakan ba zan so su Rakiya su saki layi ba.

Da dabara na mi™e. Ni kaina nasan na rame kuma ina jin jiki sosai har iska ™aramun sauri take yi ko kuma

in ta kaWa inji kamar zan faWi.

"Rakiya ku shigo daga ciki. Adama Dan ALLAH ™arashe kwashe tuwon."""

Adama tace.

"""Ai sai da nace miki ba zaki iyaba kika ce zaki ™o™arta ina ™arfi a jikinki ki ma."""

Shigewa ciki muka yi muka bar Adama na kwashe tuwo.

"Ina wuninku Maigogul?"""

"Da fara'a suka amsa dukkansu tare da tambayana ™arfin jikin"""

"""Ai daga gidan Sama muke matar tashi bata ji daWi ba shine muka je dubata Uzairu zuchiyata ya kaimu"

"yarinyar kirki baki ga tarbar da tai mana ba duk da bata da lafiya. Kinga wannan ledar du cincin da dambum nama ne a ciki bayan munci da zamu tawo ta sake ciko mana leda"""

"Ayya Allah ya bata lafiya"""

"Iyakar abinda nace kenan, muka jiyo sallamar yaran."

To ganin su Maigogul yasa duk suka kacame da sowa. Ni dai ina ta binsu da ido.

Malama ce tazo ta taSa wuyana.

"""Ummi ya jikin naki?"""

Sauran yaran duk sukai mun yaya jiki.

"Da sau™i Malama ya karatun kuma?"""

"""Karatu yauma na amsa Tambaya a islamiyya Baba malam ya mini kyautar Qur'ani izifi sittin yana wajen"

"Adda"""

Dariyar ya™e nayi nace.

Kai masha Allah. Adda kuje maza ku sauya kaya. Su Aminu kuyi alwala kuje masallaci da Maigogul da

"Uzairu zuchiyata maza."""

"Da hanzari mazan suka sauya kaya duk suka Wauro Alwala, Maigogul ma ya shiga yayo alwala sannan"

Uzairu zuchiyata shima yayo suka wuce masallaci. Muma muka gabatar da tamu sallar.

"Ina zaune akan sallaya, Mardiyya sai shigo da tuwo take. Tuwon shinkafa ne miyar taushe da kaza da"

man shanu. Sai kunun Aya da yara suka ro™i Adama tai musu.

"Da sallama su Maigogul suka shigo. Duk muka haWu muka ci abinci, ni tare da Adama da Uzairu zuchiyata"

da yaran dukka a tire Waya muke ci. Maigogul da Rakiya kuma kowa kwanonshi da ban.

"Ana ci ana hira kamar yadda muka saba a gida har dai aka gama. Ni loma huWu nayi babu wanda ya lura,"

dan ban cire hannuna daga tuwon ba nakan lashi miya.

Mardiyya ce ta mi™o mun ledar maganina.

"To kuje Waki kowa ya soma homewok Winshi kafin ayi isha kuma."""

Saida suka wuce kana na soma Sallan magunguna.

"""To Lolo gamu dai mun sake zuwa miki akan batun rikicinki da mijinki a karo na barkate. Jiya naje wajen"

uban mijinki akan shi yayi miki magana ya™i amincewa yace a barki ke ba yarinya bace kinsan abinda ya dace dake. To Lolo wallahi uban mijinki mugunta yake so yayi miki tunda ki tuna irin tababar data faru a shekarun baya a tsakaninmu dashi. Tun ranar farko ya nuna ™yamarshi a kaina dame ke kanki da aminins cicib kuma kinsan komai. Har gobe baya ™aunarki shi yasa shi farin ciki ma yake da wannan saki da kike nema. Kuma Malama Babba ta tabbatar mana da hakan. Malam Baba ya lashi takobin sai kin bar

gidan Babangida ta ko ta halin ™a™ane.

Mu dai shawara muke baki Sabuwa ki janye wannan ™arar kiyi ha™uri ki zauna a kan yaranki.

"Har abada bana tunanin cikin ΄an uwanki da kuka fito ciki Waya, da wanda kuke ΄an uba za'a samu"

wandda zata yi dacen miji kamarki. Kina gani duk gasu nan a gabanmu zawarcinma na wahala suke yi

bansa Adama da dai ta samu Bazawari mai Wan hannu da shuni. Batun aure fa ai har yanzu ya™i fitowa

kullum sai dai yazo ya Wauketa su fita. Har gobe kun ™i ma kanku faWa kusan cewa ya kamata ku nutsu.

To mu dai shawartarki muke yi sabida muna sonki magana ta domin Allah bama so aurenki da wannan

"bawan Allah ya ™are ko ba haka ba Rakiya?"""

Maigogul ya ™areshe maganarshi yana mai taSa cinyar Rakiya.

Ni sabida mamaki daskarewa nayi.

Ko da yake in dai Rakiya da Maigogul ne sun fi nan.

"""Sosai kuwa duk abinda ka faWi hakane Maigogul. Wannan daular dai ke kike ciki, jibi tuwo da kaza ga"

"man shanu, jibi falonki da yaranki abun sha'awa duk wannan ni'imar kike so kisa ™afa ki shure Sabuwa."

"Wai to in kin fito wa zai aureki shi Khalid Win kike som ki aura koko ™a™a kike son ayi Sabuwa?"""

Kaina yana ™asa sama da ™asa Allah bai bani ikon tankawa ba sai Uzairu zuchiyata da yace.

"""Rakiya nifa ina ganin a cikin zaman aure babu dole. Ku duba irin ciwon da Lolo tayi har mun cire rai"

"da'ita duk ta dalilin aurenta kuma likitoci sun tabbatar mana da cewar wannan ciwon na damuwa ta daWe a cikinshi, kuma har haukacewa ake yi. Duk da Babangida a yanzu nutsuwa da nadamar abubuwan daya dinga aikatawa a baya ya kamashi, duk da haka tunda tace ba zata zauna ba ku barta kawai. Ita"

"kaWai tasaan abinda ta fuskanta"""

Adama tace.

"""To Uzairu zuchiyata nima abinda na gani kenan a barta ta kashe auren kawai ta samu nutsuwa. """

"""Eh haka fa tunda kin kasa zaman aure kya hure mata kunne ta kaso nata aure tazo kuci gaba da zaman"

"kanku mana """

"Cewar Maigogul da yake ta faWa. Sallamar Babangida ce tasa ya sarara. Da fara,a ya karaso."

"""Rakiya ashe kune kuka zo? Ina wuninku """

"Ya faWa da sabon ladabinshi na munafurci har yana zama, shi da ada sai dai su Rakiya su gaisheshi"""

"Ai kuwa cikin rashin kamun kai suka shiga gaisheshi tare da tambayarshi kufan jikinshi, da nawa jikin"""

"""Ah nawa da sau™i sosai. Natanne dai sai a hankali dan kullum sai kuma rama take yi, jikin dai gashi nan."""

"""Ta Waura ma kanta masifa ne kawai shi yasa abinda ma ya kawo mu kenan ka daWa ha™uri da duk abinda"

"take yi maka. Allah ba zai bata nasara ba, zata ci gaba da zama tare dakai"""

Babu kunya babu tsoron Allah Babangida yace da Maigogul.

"""In sha Allah na kuma gode sosai. A sake ha™uri da duk abubbuwan da suka faffaru a baya a yafi juna"""

Rakiya tayi dariya tace.

"""Babangida ai mu babu abinda zamu ce dakai sai dai muce Allah ya biya ka. Ka ri™e Sabuwa da kyau babu"

"abinda ta rasa a wajenka, ko banza ka rufa mata asirinta damu baki Waya"""

Kallona Babangida yayi ina kallonshi ta gefen ido yana wani murmushi. Mi™ewa yayi ya zaro dubu biyu ya

mi™o ma Maigogul carab ya cabke kuWin tare da hannun Babangida. Yaita zunduma mishi godiya.

Sallama yayi musu ya fita Adama ta kira Mardiyya.

"""Maza ki Wau tiran abincin Babanku ki bishi dashi."""

Mardiyya ta amsa da

"""Toh"""

Ta fita. Tunda Adama tazo Babangida ya samu gata duk ran girkina yana shigowa Adama ta

Please Login or Register in order to submit comment