You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaza a bakina"

kafin na fito.

A wata ba™ar jibgegiyar mota mai numfashi muka samu su Maigogul a ciki shine a mazaunin direba sai

Wan daudun abokinshi da sana'arsu Waya ba'a iya rabasu ko da yaushe tare suke.

Gidan baya muka shiga Maigogul ya ja motar muka bar unguwar.

"Wayata ce ta shiga ruri tunda naga ba™uwar lamba nasan tabbas Khalid ne,da sauri na Waga wayar tare"

da sanyaya muryata sosai.

"""Hello"""

Na faWa muryar ™asa_kasa.

Jin muryarshi yasa na sake faWaWa murmushina.

"""Sabuwa tun jiya kika baiwa zuchiyata aiki sai Webewa da kashewa take yi. Ban taSa samun macen data"

"warce zuchiyata a kallo Waya ba sai ke"""

Idanuna na kaWa wanda hakan dabi'atace da kuma wannan salon nake jan hankalin maza gareni.

In kuwa hakanne ashe dani dakai duk kanwar ja ce. Ni ko baccin kirki banyi ba. Kuma zuchiyata cike take

fal da zumunWin sake sanyaka a idanuna ko zata rage nauyin da tayi. A takaice ina fatan kana cikin ™oshin

"lafiya?"""

Murmushi yayi tare da sake nanata sunana.

"""Sabuwa kenan. Zan dai kasance cikin ™oshin lafiyane kaWai inna ganni tare dake. Wannan fararen"

"idanun da in kikai fari kike tafiya da zuchiyata su kaWai idanuna suke son gani. Yaya za'ayi in ganki, zaki iya zuwa wannan hotel Win da muka haWu jiya ina kwance a Waki mai lamba sifili tamanin da biyu"""

Sake far nayi da idanuna nace.

Ehh tom yanzu dai bana gida mun fita da Babanmu da yayata sai dai fitar bata daWewa bace ka bani

"lokaci zan zo in sameka."""

Ajjiyar zuchiya naji ya sauke take na lumshe idanuna a zahirin gaskiya nima a matse nake in ™one dan

"dama tuni a tafashe nake, na fahimci Khalid lamarinshi ba mai sau™i bane shima."

"""Zan tanadi ruwan zafi, harma da farfesu da shayi mai zafi duka. Ina jiranki zan bar miki ™ofar a buWe da"

"kinzo ki shigo kawai"""

Da wannan muka yi sallama na sauke wayata.

Maigogul ne naga yana murmushi yana jijjiga kanshi. Cicib kuma sai waye wayenshi yake yi. Rahama

kuma tayi lamo a kujera sai nuna ma Maigogul hanya take yi.

Ji nake da ace nasan Khalid zai mun tayin zuwa inda yake da bazan taSa biyo su Maigogul ba.

"""Ga gidannan Maigogul"""

Hannunta ya juyo ya kalla ™aton gidan samane mai get. Dariya yayi yace.

"""Hmm Lolo shiga kice ana sallama da Alhaji Audu maza. Ke kuma ki fito mu jingina a jikin mota mu"

"jirasu"""

alle murfin motar nayi na isa ™ofar gidan da mamaki ina tura ™ofar naga ta buWe babu sakata.

Gidan ™atone na gasken_gaske sosai ga motoci biyu a wajen da aka tanada na musamman domin su

babban falon gidan na nufa. ˜ofar a rufe take saida naita bugawa sai ga wata da gani mai aiki ce.

"""Lafiya wa kike nema?"""

Saida na harareta nace.

"Lafiyarce ta kawo haka. Matar gidan kuma fa tana ciki ne?"""

"""Tana ciki wa zance mata?"""

"Ba kowa zaki ce mata ba, kice dai tayi ba™i ne tare muke da mahaifina"""

Jin na ambaci haka yasa ta saki fuska tare da shigewa ciki.

Ba'a jima ba Hajiyar ta iso ga kyau ga iya wanka iyakar ganin wanda ya samu rabo.

"""Baiwar Allah daga ina?"""

"Daga Zai. Alhaji Audu Mahaifina yazo nema yana waje"""

"Nan take ta haWe girar sama data ™asa, sai cewa tayi."

"""Hanne! Hanne!!"""

"Ta kira ΄ar aikin nata, da sauri ta fito."

"""Je ki le™a waje ko zaki ga mahaifin wannan yarinyar kizo ki faWa mun. Ba karen hauka bane ya cijeni ba"

"da zuke™iyar budurwa zata zo neman mijina in kuma haWasu dashi ba"""

"Hanne ta wuce aiken da uwargijiyarta tayi mata, ni da'ita muka shiga kallon juna ita nata na karantar"

yanayinane. Ni kuma nawa na tunanin inda maza zasu ajjiye kwaWayi nake yi. Duk yadda muke da kyau matar Alhaji Audu ta fimu kyau haske kaWai zamu nuna mata. Ni da na Wauka in namiji ya auri mace kyakkyawa ire_irenmu wanke hannu ka taSa shikenan bu™atarshi ta biya? Ashe bayan tiya akwai wata cacar fa kenan. Hmm matan gida akwai gagarumin aiki wurjanjan a gabanku. Dawowar Hanne ne yasa

Hajiya ta Wauke idanta a kaina.

"""Hajiya da gaske ne. Mahaifinta yana waje yana jiranta"""

"Ajjiyar zuchiya ta sauke, kana tayi ciki da sauri. Ba'afi mintuna uku ba sai ga goga naku ya fito cike da"

kamala da haiba a ido ciki fal fasi™anci.

Sai kallona yake yi nasan dai bazai wuci kamannina da Rahama yake kallo ba.

"Saida muka fita yaga Rahama da su Maigogul sai yayi turus, tare da saurin rufo get Win gidanshi."

"""Rahama lafiya, su waWannan Win waye su daa zaku zo mun har gida kusa ai kirana?"""

˜asa_™asa yake magana tare da waige_waige yaga ko jama'a zasu zo wucewa su gammu.

"""Ni ne mahaifin Rahama nazo ne muyi magana akan Wanka dake cikin Rahama tabbataccen mara"

"mutunci ™aton banza harma da hofi. A haka dai kamar na Allah"""

Da sauri ya iso kusa da Maigogul.

"""Baba dan ALLAH kaimun rai inada manyan yara mutuncinane zai zube in Maganar ta fito. Wallahi"

"bansan tana da ciki ba."""

Maigogul yace.

"""To yaya kake so ayo kenan Dattijon biri? Dan wallahi ni ba ™aramin aikina bane yanzu in haWo kan"

jama'ar layinnan kab Winsu in labarta musu abinda ake ciki ba. Muyi tunSele a wajennan mu bafa komai bane. Ya zaka keSe da yarinya kace baka san haka zata iya faruwa ba sabida iskanci. Kaji mun Wan abu ta kazan..

"""In babu damuwa mu haWu a ges house Wina mu tattauna a tsanake muga yadda zamu bulloma lamarin"

"ayi ha™uri Baba a rufa asiri duka. Bani account number Winka in baku na mai a dai yi ha™uri a rufa mun asiri. Akan rufin asirina zan iya baku ko nawa ne. Rahama ki saka baki Baba yayi ha™uri. """

Baki Maigogul ya washe ni da Rahama sai kallon kallo aka barmu dashi. Cicib yace.

"""To inane ges house Win naka yake da yamma sai mu zo ayo magana ayita ta ™are kai waye bazawara da"

"jaka?"""

Bai bashi amsaba dan yana kwashe account number Maigogul a wayarshi shi kuma yana karanto mishi

sai da ya gama jerasu ya danna iyakar sifilin da yasan dole ya sanyaya ran Maigogul kana yace.

"""Ita Rahama zatai muku jagora"" Sai da cicib ya daki tsakiyan jallabiyar jikinshi da hannunshi kana yace"

"""Acan kuke haWuwa kenan? To ai shikenan"""

Ya ™arashe yana fari gami da gyara kallabin dake kanshi.

"""Alhaji kuWi sun shigo duk yadda kace haka za'ayi da Rahama dani duk abinda kace muyi shi zamu yi."""

Murmushin mugunta Alhaji Yayi ya share zufar da ada ta tsattsafo mishi ya dubi Maigogul yace.

"""Shikenan da yamma misalin ™arfe biyar ina jiranku"""

"Da wannan mukayi sallama muka shiga mota, shi kuma ya koma ciki."

Ni ina Allah _Allah muje gida in je wajen ³ar Shuwa. Rahama kuma sai mita take yima Maigogul shi kuma

"da Cicib sai zageta ta uwa ta uba suke yi."""

A ™ofar gida Maigogul ya sauke mu bai ko shiga gidanba yace muje shi sai ya dawo.

"""Maigogul kuWin da aka bayar baka bani ko sisiba..."""

Ai kafin Rahama ta ™arashe magana ya yi mata da™uwa.

"""Kinci gidanku Rahama. Ai kinsan koma yayane dole zan yafuta muku wani abun ke da Rakiya ko? To"

amman ki bari da yamma zan zo in Waukeki in muka je muka dawo sai azo ayi kasafin kuWin baki Waya. Wannan karon dai kin samu mai mai™o ba irin wancan fa™irin yaron talakan banza ba. Ni kam saina

"dawo"""

Baki na taSe nayi wucewata gidansu ³ar Shuwa na barsu nan.

"Mama tana tsakar gida tana wanke_wanke ³ar Shuwa kuma tana zaune sai shafa hoda take yi, ™anwarta"

kuma tana duba girki a murhu.

"Mama sannu da gida"""

Dariya tayi tace.

"""Iyayen yawo kenan. Ai tunda naga Shuwa tana shafa hoda nasan yau dai sai an ganku bakwa gajiya ku"

"kam"""

Dariya kawai nayi naje kusa da Aminiya na zauna.

"Aminiya albishirinki Khalid fa yana Hotel yana jirana ke yau ina cikin murna"""

Hannu ta mi™o mun muka kashe.

"""Kinga kwalliyarnan da nake rangaWawa? Fita zamu yi da Sagiru nima wai zai kaini in siya kayan da zan sa"

"gobe na birthday. Naje gidanku sau uku baki dawo ba. Naje na tarar Amina babu lafiya"""

Baki na keSe nace.

Bar bani labarin ciwo. Muddin suna kwaso cikin shege ai ba zasu yi rabo da ciwo ba.

"˜awata kice kema kin gama birkita Sagir Win naki?"""

Dariya muka saka.

"""Ke kinga yadda yake marairaice mun a waya kuwa? Kun sanni babu dama kuma damace a garemu"

"zagewa nayi na dinga buWe bandir bandir na kalaman soyayya ina shiryasu a zuchiyarshi. Ke dai me kike so ni in Wakko miki a wajen shopping Win"""""

Yauwa turare nake so mai kyau ki Wakko mun. Bani da turare ragowar Humrar da kika bani ita zan shafe

"a jikina tas. Bari in tashi ke gara ke kinyi wanka ma."""

Saida na mi™e tsaye nace da'ita.

"To ni me kike so in kawo miki in mun fita?"""

Mi™ewa tayi tsaye.

"""Muje gidan naku kayanki zan saka wannan lace Win dai"""

Rankayawa muka yi zamu fita.

"""Shuwa baki bamu kuWin yaji da man ba"""

Hannu ta cusa a rigar Mama ta mika ma Mama Wari biyar muka fice.

Gaza muka tarar a tsakar gidan yana wankin kayan sawarshi ga MP a gefenshi yana jin wakar ΄an tauri.

Rakiya kuma tana bakin ™ofa an kawo mata wasu labulaye tana gani.

Ga Hauwa a bakin murhu ta gangama tukunyar ruwan zafi Amina kuma tana kwance magashiyan a kan

tabarma kusa da Wakinsu

Babu wanda muka kula ³ar Shuwa ta shige Wakinmu ni kuma na kandami ruwa a bokiti na Wauki sosona

da sabuluna a kan tagar Wakinmu nayi banWakinmu da sauri.

Ban jima ba na fito wanka

Gaga gaga nayi brush shi wannan har yafi wankan nawa daWewa.

Na shiga Waki na tadda ³ar Shuwa ta saka kayana tana waya. A gaggauce na shafa mai ina ™o™arin saka

siket na atampa Yar Shuwa ta sauke wayarta a kunnenta

"""Ke ni kam na wuce yana bakin layinnan. Duk yadda ake ciki zamu yi waya"""

A guje ta fice.

"Rahama ta hararemu harda tsaki, ni dai ban bi ta kanta ba saida nasa kayana tsab na zauna zaman"

"kwalliya, shima Wauri zama na musamman nayi mishi ga kitsona na ™ari har gadon bayana nayi kyau sosai jikin atampat kalan sararin samaniyane ( sky blue) da kuma ba™in bulu ( blue Black) na samu Wankunnena da sar™a ba™a™e na saka, ina dai da gyale ba™in Blue takalmine dai sai Halima ce take dashi."

Gaban akwatin Maigogul naje na saci turare na feshe jikina dashi. Ina kan fesawa ne wayata tayi ruri.

"""Ke Lolo ana kiranki kiyi hanzari"""

Cewar Rahama dake kwance. Da sauri na iso inda wayar take Khalid ne yake kirana ba shiri na Wauki

wayar tare da karawa a kunnena.

"""Baby gani a ™ofar layinku maza ki fito ni na gaji da jiranki a Wakin hotel ne shine na biyo ki"""

"Kash dan ALLAH ka Wan shigo ciki Zaka ga wani gida mai jan buhu ka tsaya daidai ™ofar gidan zan fito"""

Murmushi yayi wanda saida naji wani abun ya tsikaramun.

"""Girmanki ai ya wuce haka. Bama sai kin haWani da Allah ba. Tuni harna shigo layinma ki tsaya a tsanake"

"kiyi mun kwalliyar da tabbas zaki ™arasa ruguza kuzarina. Inason kwalliya inason mace mai gashi"""

Farfar nayi da idanuna kawai nace.

"""Shikenan sai na fito"""

Ina faWin haka na ajjiye wayar.

Rahama dan ALLAH nayi kyau. Ko kina ganin a cikin kayana akwai wanda suka fi wannan kyau in saka?

"Sabon saurayi nayi mai mota yazo ya Waukeni zamu fita."""

"""Kinyi kyau. Amman da zaki saka wannan doguwar rigar taki ta yadinnan cottin zaifi wannan yi miki kyau"

kinsan jan kala yana Waukar farin mutum. Shi yasa ni kaya in babu ja a jiki bana sawa.

Rakiya ce ta shigo.

"""Ahh tabarakallah Allah nagode maka daga Bani kyautar yara tsala_tsala haka. Lolo sai ina kuma? Baki"

"ga yadda kikai kyau ba?"""

Ina kan zakulo material Win da Rahama tace nace.

Wallahi dama zanje siyayya da saurayinane Rakiya. Yauwa Rakiya wannan doguwar rigar tawa ta yadi ko

"kinsan ina take jannan?"""

"""Ai kamar ³ar Shuwa rannan ta aiko ™anwarta na bata bata dawo dashi ba. Ai kayan jikinki ma yayi. Ba"

"atampar ankon bikin da kukayi bane sati biyu da suka wuce ba? Kar ki canja jeki a haka farar mace ai bata bukatar wani kwalliya mai yawa. Matso in gyara miki Waurin"""

Matsowa nayi ta gyara mun tai ta yi mun adda'ar tsari.

"""A shigo mana da kayan daWi. Inta kama ma sai kice bari ki Wauki katan na taliya ko buhun shinkafa in"

"shagon siyayya kuka je. Kinga ma daWe muna dafawa."""

Tana gama faWin haka na suri takalmin Halima uwar masifa nasa na fuce.

"""Ni Rahama baki faWa mun yadda kuka yi da uban naki ba. Ina ma wai kuka je ne?"""

Daga haka ban kuma jinta ba.

Tun daga zauren gidanmu muka haWa idanu da Khalid yana sanye cikin yadin boyel na maza fari sol ga

wata jar dara a kanshi wacce ta ™arama kyanshi kyau. Wani irin kallo da Khalid yayi mun ha™i™a ya ™ara

ninka mun sonshi a zuchiyata sosai.

Murfin motar na Salle na shiga.

˜amshi da sanyi suka ratsani. Sama yayi da gilashin motar ya nutsu yanata kallona sama da ™asa. ˜ur

idanunshi suka tsaya a wushiryar dake ™irjina. Ya Wago ya karema tsakiyar idanuna kallo.

"""Sabuwa wallahi tunda nake ban taSa haWuwa da macen da ta warce zuchiyata lokaci guda ba sai a kanki."

"Ina da ΄an mata manya waWanda suka fiki shekaru, amman ke a rana Waya kika sukurkutamun zuchiyata. Ke kinga yanda kika yi wani irin mugun kyau kuwa? Wato farar mace duniya ce"""

Murmushi nayi tare da fari da fararen idanuna masu kama da madara.

Sake lumewa yayi a kujera ya sake shiga wani irin yanayi. Ina iya karantar soyayyata a idanun Khalid da

"ma gangar jikinshi."""

˜aran wayatace ta katse mun zaren waiwayena.

Sabuwa:.

Idanuna na lumshe da suke mun wani irin yaji da raWaWi.

"Wayar ma ni bansan inda take ba, kaina wani irin mugun saramun yake yi."

"Mi™ewa nayi na mayar da rigata mayafina a hannu, na suri jakata."

Narantse da Allah a wannan lokacin bansan a wanne hali nake ba. Abun mamaki kayan mayen da nasha

sun™i su rage mun damuwa yadda ya kamata. Harna sauka na wuce dogon falo bansan ina zani ba. Sabida bana cikin hayyacina. Jina nake bani da maraba da matacciya wallahi. Ko ma™iyina bazan mishi

fatan ya shiga irin halin dana shiga ba. Kuma bana mishi fatan ya kamu da ciwon damuwa.

Duk masu ganin rashin kyautawata baron gidan Babangida ni nayi musu Uziri tunda sun kasa gane ba'a

cikin hayyacina nake ba. Harma wasu suka kirani da jaka akan Babangida.

Sai tsintsar kaina nayi a ckin club Win dake ™asan hotel Win.

Jirine ya Webeni na zauna a wata doguwar kujera daSas.

"Dariya kaWai naji inayi irinta zararru sai kawai na jingina bayana a jikin wannan kujerar, bana iya ganin"

"mutane sosai, har saida na kwashe tsawon lokacin da bazan iya tantancewa ba."

"Nan na soma ganin ΄an mata rabi tsirara_tsirara sunata rawar gwatsile maza nata shasshafasu, aiyuka"

dai marasa daWin gani da faWe a wajen duk mai tsoron Allah. Wallahi a ™asar Hausa a wannan zamanin ana sake sosai akan tarbiyya iyaye sun saka ™afa sun shure amanar da Allah ya basu kan kula da ababen

kiwonsu. Ranar lahira za'aji Wumi gaskiya.

Wannan rawa da akeyi a cakuWe tsakanin maza da mata shine dalilin da yasa na sake nutsawa cikin

labarina mai Wauke da warwarar dukkan wani ™ulli da masu karatu suke ta canci kanka akai.

KOMAWA KAN WAIWAYE:.

Son so masoyana

Ina godiya da irin soyayyar da kuke nuna ma wannan labarin sosai

Babu abinda zance daku sai adda'ar khairori.

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA GOMA SHA BAKWAI

WAIWAYE:.

"A hankali Khalid ya tayar da motarshi muka fice a layinmu. Hankalinshi a lokacin yana kan titi, har saida"

muka hau babbar hanya kana ya dawo da hankalinshi gareni.

"""Baby kina jin yinwa ne mu zarce gidan cin abinci, ko Hotel kawai kike so mu wuce?"""

A tausashe nace.

"To wannene ra'ayinka, kai kana jin yinwar ne, ko kuwa domin ni za'aje?"""

Idanunshi ya Wan jujjiya halamar tunani kafin yace.

"""Inajin yinwa ni ko kumallo banyi ba, kuma kinga yanzu ™arfe Wayan rana tayi"""

Gyara zamana nayi da kyau na dawo shi nake fuskanta saSanin Wazu da titi kai tsaye nake kallo.

"Zaifi kyau ace kaci abinci ka ™oshi. Nima dai gaskiya ko karyawa banyi ba. Mun fita da yata da Maogogul,"

"to muna dawowa bamu daWeba kazo"""

Kai ya gyaWa motar ta Wan shiru na wasu lokuta kafin yace.

"""To shikenan bari muje muci abincin."

"Yauwa Baby nace wannan gida mai buhun shine gidan naku?"""

"E gudanmu kenan"""

Cike da ™arfin guiwa na faWa dan ban taSa jin kunyar nuna makwancina ba. Kuma Maigogul yace in muka

"nuna gidanmu musamman ga samarinmu da suke da hali zasu fi tausaya mana tare da yi mana hidima. Wallahi kunji na rantse kamar yadda a gidan tarbiyya ake koya ma yara tarbiyya, haka a gidanmu Maigogul ke taramu yana koyar damu salon wayo, da sace zuchiyar samari, har tafiya shi da Cicib su suka koyar damu yadda ake karkaWa jiki kunji na rantse kada kuyi zaton labarin ™azon kuregene wannan labarin ya faru da gaske a kan karan kankin kaina. Sai dai kash Adama da Layuza duk matsiyata ™auyawa suke aure lamarin da yake dukan zuchiyar Maigogul kenan dan shi kam ba haka yaso ba. Adama dai ita ta nace saita aure mijinta bayan sun gama yawon shagunan abokai dan wannan baida kuWin kama Hotel ri™a™™en Wan dabane sosai wanda kowa ke shakkarshi. An zuga rikici wanda bana ko fatan tunowa, dan irin gorin da akaita zuba mana a dangin mijin Adama duk bakinmu saida muka kasa magana, unguwa kanta Wauka tayi akan wannan biki domin itace mace ta farko da aka soma Aurarwa a gidanmu, kuma Adama tayi zamani sosai, an yi wasan wu™a™e a ™ofar gidanmu bazan taSa mancewa ba.Ita kuma Layuza Maigogul ne ya rantse saita auri mijinta sabida sau uku shi kaWai yana mata ciki, lamarin da har gobe yake dukan Hauwa kenan. Kuma ya kafa dokar duk yarinyar da sau uku saurayi Waya yayi mata ciki, wannan saurayin ko a bola yake kwana saita aureshi. Ko da yaushe cikin nanata mana wannan dokar"

tashi yake.

"HaWaWWen gidan cin abinci KHALID ya kaini, wajene na manyan mutane ha™i™a tsarin wajen kaWai ya isa"

ya burge mai cin abinci. Kuma na lura kamar gidan abincin gargajiya ne.

"""Barka da zuwa Alhaji me kuke da bu™atar a kawo muku, ko kuna bu™atar a kawo muku jadawalin dake"

"Wauke da jerin gwanon abincikan da muke dashi ne?"""

Cewar wata ma'aikaciyar da naga sai wani kallon Khalid take yi tana wani mishi dariya.

"""A_a masar gero zaki kawo mana da farfesun daSaron saniya ( khadija maidoki) , sai kunun za™i da"

"lamurje"""

Ya faWa mata hankalinshi gabaki Waya yana kaina.

Da sauri taa juya dan kawo mana abinda mukai oda.

"""Baby da fatan wajen yayi miki dai ko, kuma kina cin abind nasa a kawo mana? Kinsan na fison abincin"

"gargajiya fiye da abincin turawa da zamani"""

GyaWa mishi kai nayi halamar yayi mun

Saida muka take cikinmu mukai ™at kafin muka nufi hotel.

"Hmmm a wannan ranar Khalid yayi duk yadda yake so yayi dani kuma tare da haWin kaina Wari bisa Wari,"

"ko matar daya cire kuWi ya biya sadakinta iyakar moreta da zaiyi kenan. Yayi mamakin jina a yanayin daya jini. A wannan ranar mukaima juna al™awarurruka masu tarin yawa, daga wannan ranar soyayyata da Khalid ta samu ginuwa, wannan ranar tana daga cikin ranakun da suka zamemun wata matattakala na sake fetsarewa. Daganan asalin rashin kunyata ya samo asali Khalid yace in taka uban kowa shine jigona"

bango majinginata sabida gidansu akwai kuWi.

Kamar yadda yaimun al™awarin Aure tare da Wauke mun dukkan bu™atuna. Nima haka nayi mishi

"al™awarin ni tashi ce shi shi kaWai abadan, ina ™an™ame a jikinshi mukai bacci bamu yi sallar azaharba"

la'asar ma a lokacin ta riga data wuce.

Sai daf magriba na tashi a nannauyan baccin da muka yi. Jikina kota ina ciwo yake yi.

˜irjin Khalid na kurama idanu tare da fuskarshi bai Waya. Murmushi nayi na sakko a hankali zuwa toilet

dan yin wanka.

Na daWe ina kalle_kalle.

Uhm dole mana su Labbai suke ™in kwana a gida. Nima dai da zaran mun gama sabo da Khalid wallahi

barin gidannan zanyi ni dasu sai ziyara.

Ruwan zafi madaidaici na saka a kaina ina wani murmushi wanda ni kaWai nasan fassararshi. Wankan

tsarki na soma yi na dan ™ara ruwan zafin na gargasa jikina da kyau.

"Maigogul ne ya koya mana yadda ake wanka in jini ya tsaya ya kuma faWa mana wankan duk iri Wayane,"

hatta Rakiya daya aurota shi ya koya mata.

Ina kan yin wankan soso na Wago muka haWa idanu da Khalid wanda yayi tsaye a dokin ™ofa hannunshi

harWe a kirjinshi da dukkan halamu yama jima yana ™aremun kallo.

"""Baby wanka babu gayyata, ni da ya dace ace ni zanyi miki wannan wankan Amaryata?"

"Ni ji nake yi kamar kada ma ki tafi ki barni wallahi. Ko kuma in Waukeki muje gidana kawai"""

Dariya nayi mishi kawai.

Tare muka ™arashe wankan muka fito Waure da tawul.

Ina tsaye babu komai a jikina ina goge kaina. Shi kuma yana zaune yanata waye_waye da abokanshi kan

yadda birthday Win gobe zai kasance.

Rigata na zura na tada sallar azahar a lokacin shida da rabi harda minti takwas. Kunji wasa da Sallah ko?

Wata rana ma bana yin sallah biyar cikakku

Shima ina gani daya gama wayar ya tada i™ama.

Muna idarwa yace

"""Akwai masallaci ™asa da Hotel Winnan."

Bari naje na dawo. Zansa a kawo miki abinda zaki Wumama cikinku. Baby nifa bazan iya barinki ki koma

gida ba yau. Da fatan babu matsala a gida ba za'ayi miki faWa ba? Nasan ke babbar yarinya ce.

Dariya kawai nayi. Shi kuma yayi murmushi tare da lakace mun hancina kana ya fice.

"Saida na yi sallar magriba, na lalubi jakata na zaro wayata na daddanna lambar ΄ar Shuwa"

Ringing biyu sai ta Wauka.

"""˜awata yaya akayi menene labari? Kin ganni tare da Sagir Wina"""

Dariya nayi. Shegiya ³ar Shuwa nasan ta ankarar da nine dan kada in faWo wata maganar.

"Har yanzu kuma tare kenan, aina Wauka kina gida?"""

"""A_a muna tare. Ai Yanzu ma wajenku zamu tawo tare zamu je siyayyar birthday Win Khalid Win naki"""

˜wan™wasa ™ofar da naji anayine yasa nace.

"To shikenan sai kun karaso"""

Mi™ewa nayi na buWe ™ofar. Nayi tunanin Khalid ne ashe ma'aikatan abinci ne.

Hannunta Wauke da tire mai sha™e da kayan abinci harda wata butar shayi. Matsawa nayi ta shigo ta

ajjiye tiren sai wani gaisheni take yi.

"Har takwas Khalid bai dawo ba, kuma su ³ar Shuwa basu ™araso ba. Tashi nayi na gabatar da sallar isha,"

ban idarba Khalid ya turo ™ofar ya shigo. Ko zama baiyi ba su Sagir suka ™araso suma.

Idanu muka haWa da Yar Shuwa wacce take ma™ale da Sagir a kujera Waya.

"Kun iso kenan. Sagir ashe har yanzu dai kuna tare?"""

Nayi maganar fara'a cike da fuskata. Shima da fara'ar yace.

"""Muna tare inata sha™ar turare Wan Maiduguri"""

Shi dai Khalid idanshi a kaina. Cikin muryar soyayya yace.

"""Baby rabu da Sagir kizo in baki abinci kici. ˜awarmu Bismillah ga abinci nasa an kawo daku"""

Tashi nayi na nufi Khalid dake zaune a kafet. Cinyarshi ya nuna mun na kuwa Wane.

"A tsanake ya dinga ciyar dani farfesun kaza har saida nakai geji. Sannan ya soma cin nashi, anayi anata"

hira.

Bayan mun gama wajajen tara da rabi muka fice.

Hmm kuWi na inda suke siyayyar da Khalid yaima kanshi ba wata siyayya bace mai yawa sai kudi

"Takalmi, wandon riga, sai turare shine kaWai abinda ya siya."

"Nima ya sai mun takalmi, wata doguwar riga tsantsararriya, sai Wankunne da sar™a, da turaruka manya,"

sai kayan kwalliya dana tsinta dama nawa suna dab da ™arewa.

"""Baby ga sabulun makari, da manshi ki Wauka ki dinga amfani dashi zai ™ara miki kyau"""

A hankali yake maganar a kunnena bayan ya zuba mun man da sabulun a basket Win hannuna.

"Mun kwashi kayan ciye_ciye babu laifi ni harda wani biredi mai kwakwa na siya, da kayan tea ™ananun"

gongoni.

Sai da muka zo wajen biyan kuWi muka san lallai kayan kuWi aka sai mana.

Haka muka fito da kaya kici_kici a hannunmu.

"""Sagir ku daga nan sai ina?"""

Cewar Khalid dake loda ledojin siyayyarmu a bayan bot Win mota.

"""Ah ban gane ba, na zaci zamu mayar dasu gidane ai daga nan. Ko akwai inda zamu je?"""

KHALID ya ™uramun idanu tamkar mai karantar wani abu a fuskata. Can ya dubi Sagir yace.

"""Kaje ka sauke ˜awarmu a gida. Baby kam tare zamu je gida da'ita. Na gaji sosai da mun kaisu club"""

Idanu Yar Shuwa ta kashe mun. Nima har ga Allah bana son ko kaWan Khalid ya matsa a kusa dani balle

har ace mun rabu.

"""Baby shiga mota kinji mu tafi bacci nake ji sosai"""

"Baby inaso zan yi magana da ³ar Shuwa"""

"Mota ya shige da yaji nace haka. Sagir ya bishi suna magana, nima naja ³ar Shuwa gefe."

"""Tabb ³ar Shuwa ha™i™a watan sa'armu ne ya tsaya. Kin ganni wallahi bazan yi wasa da damar dana"

"samu ba. Nifa ko gobe yace in kuma binshi mu kwana zuwa zanyi. Kefa gida zai kaiki?"""

Dariya tayi mun

"""Sabuwa kenan. Kada ki mance na fiki buWewar idanu, tunda ke yau aka buWe miki wani

Please Login or Register in order to submit comment