You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

lalace kuma Lolo ce zata samu samunta ya zama namu babu kokonto. Wallahi ta aureshi munfa yi bankwana da talauci fa, gaka zaka auri baturiya kaima kaga fa harkar kawalcinma sai in dena Alhaji ya bani jari ko na motocine in dinga zuwa kwatano ina shigo dasu"

"tunda a baya mun Wan taSa harkar"""

Uzairu zuchiyata yace.

"""Wai Maigogul kai ko wacce sana'a kayi ta ne?"""

Dariya yayi mishi kamar bazaai magana ba saida yasha romo sosai kafin yace.

"""Hmm har kwasar kashi nayi. Uzairu zuchiyata har angola munje munyi kasuwanci abunne ya™i karSarmu"

shi yasa muka koma harkar kawalci kuma muka shigeta da ™afar dama shi yasa bana wasa da aikina.

Har a cikin kwata mun kwana. Ni dai dan Allah tunda Lolo ™awarka ce kama zaSeta sama dani ubanka to

"ka shawo mun kanta ko Allah yasa makkannan mu sake komawarta."""

Da haka Maigogul ya gama shan farfesunshi ya saka kanshi ya fice.

Uzairu zuchiyata kuma ya koma dakin Lolo.

SABUWA:.

Ina baccina Uzairu zuchiyata yazo ya tasheni da bugun ™ofa jiki a mace na tashi naje na buWe mishi. Saida

muka yi Sallah yayo mana odar lafiyayyen abinci muna ci ne yace dani.

"""Lolo in kikayi la'akari da gidanmu da irin mazajen da ΄an uwanmu suke aure ni sai inga kamar riba zaki"

™irga. Ga shawara kyauta wannan Alhajin ta Sangarenki ki amince dashi ki barma Maigogul sauran. Ni dai shawarar da zan baki kenan a ta™aice. Kinga nima abinda zai fissheni nayi kina ganin shekarun dana kwashe ina neman irin abinda raina yake so da sannu ba gashi kusan nakai ga cimma abinda nake so

"ba?"""

"To zanyi nazari akai kafin mu dawo zan yanke hukuncin amincewar ko akasin hakan"""

Mardiyya na kira a waya ta haWani da su Malama a waya duk muka gaggaisa suna makarantar islamiyya

lokacin suna jiran Babansu ya gama ya Waukesu su koma gida. Nan na faWa musu zamu yi tafiya ni da

Uzairu Zuchiyata zuwa ™asar canada su taya mu adda'a. Uzairu zuchiyata yayi carab ya fisge wayar.

"""Mardiyya da bakinku na karatu mai albarka ki ro™a mana Allah yasa in samu nasarar abinda zai kaimu."

"Ita kanta uwar taku ku sakata a adda'a"""

Mun Wan jima muna waya tana faWa mun matsalolinsu ni dai a kullum abinda nake cewa dasu suyi ha™uri

duk runtsi su dinga tsayama junansu suna gani duk lalacewar gidanmu muna iya tsayama kanmu a kan duk wani abu duk girmanshi.

Gaga_gaga washegari tun ™arfe goma muka fito zuwa Airport sai ™arfe uku jirginmu zai tashi amman ana

jiye mana turmutsutsun dake titin Lagos shi yasa aka bamu shawarar mu tafi da wuri mu jira lokacin a Airport.

Mun fita tun goman amman sai karfe Waya muka isa Airport sabida turmutsutsun titin Lagos ( go slow)

kai tsaye muka wuce inda ake duba kaya a na'ura domin tantanewa. Sannan muka wuce wajen jira ga kujeru nan sha™e da mutane. A wata kujera muka zauna da wasu mata da miji. Maigogul kuma na kusa da wani Alhaji ya zauna shima ya tsaSa kwalliya. Hannu Maigogul ya mi™a mishi suka gaisa daga haka ya

soma yi mishi surutu kai kawai na girgiza.

Muna zaune aka kira fasinjar Dubai duk suka. Mi™e suka hau kan layi in suka mi™a takaddar hannunsu

aka duba sai su bi wata ™ofa su fita a haka har suka ™are.

Sallahr azahar muka yi muka dawo

Uzairu zuchiyata nifa yinwa nake ji. Ya kamata mu nemi abinda zamu ci gaskiya. Kai kaga Maigogul ya

"samu mutum sai surutu kawai yake ta zuba mishi babu kamun kai babu komai"""

Baki Uzairu zuchiyata ya taSe kawai.

"""Kinga ga wani windo can muje muga me suke dashi ko zamu iya siya kinsan Airport kayansu tsada ko"

"ruwane"""

Kafinma mu mi™e Maigogul ya iso inda muke.

"""Lolo muje sama akwai gidan cin abinci wannan bawan Allahn da muke tare dashi yayi mun tayi zuwa cin"

"abinci shine nake faWa mishi tare da yarana nake."""

Kallonshi nayi na bi bayan Alhajin da kallo da yake kan ™afar bene yana haurawa.

"Jikina a sanyaye nabi bayansu har zuwa saman ni da Uzairu Zuchiyata teburinmu daban, Maigogul da"

Alhajin teburinsu suma daban ga jama'a anan WaiWaiku suna zaune suna cin abinci.

Dafadukan soyayyar shinkafa mai Wauke da kayan lambu wadatacce aka kawo mana da kaza akai muka ci

muka ™oshi muka kora da lemun limka na kwalba.

Godiya muka je muka ma wannan Alhajin.

"""Wannan sunanta Sabuwa ΄ar gaban goshina kenan yarinya ΄ar albarka mai tausayi. Ta rabu da mijinta"

"tana da yara huWu. Wannan kuma wanta ne Uzairu zuchiyata"""

Da sauri muka katse Maigogul ta hanyar sake yima wannan Alhajin godiya gudun kada Maigogul ya sakar

mana Sera a yayi. Ai kuwa sai muka ji an soma sanarwa a amsa kuwa cewar fasinjan Canada su hau layi jirginmu yana jiranmu.

Sakkowa muka yi cikin hanzari zuwa ™asa muka shiga layi.

"""Sabuwa Uzairu zuchiyata ni zan koma zamu haWu a Lagos ranar da zaku dawo zan tawo in tarbeku. Duk"

"abinda na baka ka tabbatar kayi amfani dasu kada kayi mana asara"""

Alhajinnan yana bayan Uzairu zuchiyata sai ya dube ni yayi mun murmushi ni ina layin mata. Na lura tun

muna wajen cin abinci yake ta mun murmushi.

Kaina na sauke kawai.

"""Alhaji ni zan nufi jigawa kuma in babu damuwa ka bani lambarka mana"""

Cewar Maigogul yana dariya. Katinshi ya zaro a ajjihu tare da littafin rubuta kuWi ( check) ya rubuta ma

Maigogul kuWin da mu bamu san nawa bane Maigogul yaita runtuma godiya ya nufi hanyar fita.

Da ido kawai na bishi yadda yake tafe bagajan_bagajan ina juyowa muka haWa ido da Alhajinnan

fuskarshi dai Wauke da murmushi da wani irin kallon tsan da yake yi mun.

A haka dai har muka fito aka duramu a bus zuwa bakin jirgi duk muka shiga kowanne ya zauna a inda

lambarshi ta fito.

Idanuna a runtse har saida jirgi ya saisaita a sararin samaniya kana na buWe idanuna na sauke ajjiyar

zuchiya wai yau mune a jirgi zamu tafi wata ™asar Allah mai yin yadda yaso.

Tafiyar ashe ba tafiya bace mai sau™i ba. Wasane_gaskene saida muka yi tsawon awanni goma sha

"bakwai a zaune. Muyi bacci mu farka, muci abinci, muje muyi fitsari haka dai haka dai bamu muka iso Canada ba sai wajajen ™arfe takwas na dare. Tafiya yankin azaba wai damma jirgi akwai daWi babu gajiya babu galabaita sam. Hannun Uzairu zuchiyata na ri™e gam dan wallahi Allah ina sauke ™afata a ™asa"

bayan mun sakko daga ™afar benen jirgin sai naji tsoro ya kamani.

Jakata Uzairu zuchiyata ya ri™e mun sai dariya yake yi mun.

"""Lafiya Uzairu zuchiyata wani abunne ya samu shalelen Baba? Naga ka ri™eta ga jakarta ka ri™e?"""

Cewar wannan Alhaji da muka shiga jirgi tare.

Kaina kawai na sauke Uzairu zuchiyata yace dashi.

"""Babu komai rigimace kawai Alhaji"""

Sai ya Wanyi dariya irinta dattijai.

Mu dai muna ta bin mutane a baya a baya har muka shiga wata ™ofa. Ananne akwatunanmu suke suna

"yawo akan wani ™arfe mai sulu, in jakarka tazo gabanka Sai ka zare, in kayi sanya ta wuce saita sake dawowa zaka Wauka. Uzairu zuchiyata ne ya Wakko mana akwatunanmu wannan Alhaji yana biye damu ™afa da ™afa. Uzairu zuchiyata ya zuge jakata ya ciro tabarau ya saka, ya feshe jikinshi da turare ya saka"

namijin goro a baki sabida ya Wauke mishi bashin da bakinshi yake yi.

Muna shiga wata ™ofar tangaran sai muka jiyo ihu daga can nesa na wata baturiya da fararen fulawowi

sha™e a hannunta har tana kuka. Watsarmun da jakata Uzairu zuchiyata yayi ya kwasa a guje yana

ambaton

"""My Heart ( zuchiyata_ zuchiyata)"

Ni kuma na tsugunna zan kwashe kayana da suka zubo a jaka wannan Alhajinma ya tsugunna zai kwashe

mun.

Ganin ya rigani tsugunnawa sai ni na mi™e inata kallonshi hardai ya gama kashewa. A tsanake cikin

nutsuwa ta jini ya ke komanshi hatta murmushi Wan gayu yake yi.

"""Ga jakar taki shalele. Amman dai tunda hakane ki saka mun lambarki ta najeriya Allah bashi in muka"

"koma gida sai in kiraki in kawo miki ziyara ma har gida. Alhaji Baba ma nasan zaiyi farin ciki da wannan haWin ko? Allah dai yasa ban yi miki tsufa ba kinganni da furfura"""

Murmushi kawai nayi mishi gabana na tsananta faWuwa na karSi jakata. Wayarshi ya mi™o mun na amsa

na rubuta mishi lambata na mi™a mishi.

Sai ga Uzairu zuchiyata da Felisha sun ™araso hannunsu sar™e dana juna abinka da turawa.

Rungumeni Felisha tayi tana farin ciki tare da yi mun sannu da zuwa ™asarsu mai albarka.

Aka sumbaci gefe da gefen kuncina dai

Ni dai sai murmushi kawai nake yi.

Alhaji ya tambayi Felisha ina zamu je ta faWa mishi har adireshin gidansu naga ta bashi sai ya dubeni yace.

"""To shalele abinda zaifi zan zo in sameki a gidansu Felisha sai mu tattauna dukkan abinda ya dace ayi a"

"gama kawai uhm?. Felisha can i have your number? ( Felisha zan iya samun lambarki)"""

Ya tambayeta tare da ™are maganar da murmushi.

"""Yeah of course "" ( E sosai ma)"

Nan ta bashi lambarta ni dai ina tsaye Uzairu zuchiyata sai kashe mun idanu yake yi.

Dala ya ciro a ajjihunshi ya zura mun a cikin jakata yana murmushi yana kallon cikin idanuna ya suri

akwatinshi ya wuce mu.

Takunshi na bi da kallo har sai da Uzairu Zuchiyata yace.

"""Lolo muje kin kafe bawan Allah da idanu. Nifa dama tun a gidan cin abinci naga hakan wallahi. Tabbb"

"wannan ba dai mai™o ba, naga dala ya dunbuzo ya cunkusa miki ke mu dai watanmu ne ya tsaya ™yam ya"

"maman maza. """

Dariya muka yi harda Felisha da bata sam me muke cewa ba sai dai muna tafe inaji tana tambayar Uzairu

zuchiyata waye wannan Alhajin. Uhm wai kunji Uzairu zuchiyata yadda yake karya harshe irin na turawa

kuwa? Sai ku rantse da Allah yayi digiri da digirgir lallai karanta ™amus yayi rana.

A madadin mu fita a Airport sai muka zagaya Wakin jira ashe jirgi zamu sake shiga daga nan Canada zuwa

Alberta. ˜arfe goma dot jirginmu ya tashi.

Awanmu huWu a zaune a jirgi dan masifa Felisha sai nan nan take yi damu gata kyakkyawa duk da dai ba

"yarinya bace, amman dai shekarunta sunyi daidai a matsayin matar Uzairu zuchiyata tunda dai ba na yau bane shi Winma."

Mun sauka a jirgi a cikin Airport Win YYC CALGARY INTANATIONAL AIRPORT. da misalin ™arfe biyun dare

kai tsaye muka wuce gidan cin abinci dake cikin Airport Win. Dan Uzairu zuchiyata yace yana jin yinwa sosai dan ta faWa mishi daga nan Alberta kai tsaye birnin CALGARY zamu wuce a mota sai mun yi tafiyar

awa huWu da rabi.

Dole muka ci abinci muka rama sallolin da ake binmu ni dai duk na gaji ma wallahi. Anan Airport Win

muka samu masu tasi suka Waukemu.

Ananne muka sha kallo muka kashe ™war™watar idanunmu. Kai an tafi anyi mana nisa najeriya sosai. Gari

tsab komai akan tsari ga shukoki masu ban ™awa a hanya takota ina simintinnan a lailaye wasu titinan

ma da muka wuce su intalock ne ba kwalta ba.

Ga lantarki tako ta ina gari kamar rana

Ba dai mu muka shiga cikin gidan iyayen Felisha ba sai da safe.

Dan™ari ai tun daga bakin ™ofar shiga muke taka jajayen fulawowi da muka shiga cikin babban falon

gidan kuwa balambalone sunfi Wari kala kala duk an watsar dasu.

Uzairu zuchiyata yana tallafe da Felisha har gaban iyayenta da mutanen gidan nasu.

Mun sha runguma da sumba a kumatu tako ta ina anata wa™o™in tarbanmu abinda yafi komai bani

mamaki shine wato Uzairu zuchiyata ba karamin ta™adarin baduniye bane hannu ta saka a ajjihu ya ciro wani Wan akwati mai Wauke da zoben daimon ya dur™usa a ™asa yana nuna ma Felisha zobennen tare da kakkafeta da idanunshi. Bakinta ta rufe tana kuka iyayenta da ΄an uwanta suka shiga tafi.

"""Will you marry me ( zaki Aure ni?)"

"Ya furta. Nan Wakin yahau sowa anata ambaton "" Yes_yes ( E_E)"

"""Yes ( E) ta furta tare da mi™o yatsunta ya zura mata wannan zoben ya mi™e ya rungume kayanshi."

Hmm ni naga fitsara a wajen turawa saida komai ya lafa aka nuna mana Wakinmu na saukar ba™i Wakin da

aka bani yana kallon na Uzairu zuchiyata.

"BanWaki na faWa da sauri gudawa nake ji sosai, ina zama akan sita na soma yi ina sauke numfashi sai"

"lokacin na samu zarafin ™arema banWakin kallo komai na ciki kalan sararin samaniya ne, ga tsari harda kafet a shimfiWe a bayan gidan, wajen wanka kuma ™atoton bawone na wanka a lokacin shi ake yayi mu a Najeriya ma sai gidan wane da wane ko gidan masu kuWin da Winnan."

Saita ruwan wanka nayi daidai yadda zan iya na gargasa jikina sannan naji daWi alwala na Wauro na fito

na zauna akan kujerar doguwa.

Kai turawa sun iya tsara waje marar hayaniya.

Šakin ™aramin gadone sai kujera sai madubin bango da tebur a ™asan mudubin inda anan mai da su

"turare suke, ga kafet mai laushi malale a Wakin, sai wani ™aton taga kusan bango guda babu labule a jiki daga ciki kuna hango waje wasu fulawowine koraye shar masu sanya mai kallo nutsuwa a bayan tagar. Man dana gani a gaban mudubin shina shafa na Wauki doguwar rigata na zura ni dai bana ce ga gabas ba ™ofa kawai na kalla na gabatar da sallolin da ake bina ina sallama ta ™arshe Felisha ta buWe kofar bata"

shigo ba tace dai in fiti muci abinci.

Uzairu zuchiyata mutuminku yana kan tebur daga shi sai gajeren wando da riga amles da wata hula yana

ta hira da mahaifin Felisha suna dariya.

Waje na samu a gefen wata ΄ar budurwa na zauna muka sake sabuwar gaisuwa turancin nawa da suka

lura babu ™arfi sai suka fi mayar da hankalinsu a kan Uzairu zuchiyata.

Soyayyen dankalin turawa da soyayyar kaza mai zuma aka zuzzuba ma kowa da wata iriyar miya ita bata

siga ba ita bata mazar ™walla ba dai

Ni dai dankalinne na Wanci babu laifi amman kazar da ™yar na cinye yanka Waya za™i ne cau a jikinta na

kora da wani lafiyayyen jus Win kwakwa dake cikin wani kwali mai daWi.

Uzairu zuchiyata kuwa ranshi fes Felisha take bashi abinci a baki yana amshewa harma da tambayarta

wanda yayi girkin.

An Wan jima ana hira daga bisani iyayen Felisha da ™annenta suka tafi suka basu waje.

Nima wajen na basu nayi komawata ciki.

Rigar baccin da Uzairu Zuchiyata ya sai mun itace a jikina ina kwance na rufa a lallausan bargo Felisha ta

turo ™ofa ta bani wayarta wai ana son magana dani.

KarSa nayi tare da kara wayar a kunnena sai naji muryarshi mai sanyinnan yace.

"""Shalele da fatan kun sauka cikin ™oshin lafiya ko?"""

Idanuna na lumshe nace.

"Lafiya lau gani ma a kwance inaso in Wan yi bacci duk na gaji"""

Murmushi yayi mun tare da cewa.

"""To babu damuwa ki kwanta kiyi bacci. Gobe zan kira ki ki saka mun ranar da zanzo in ganki domin mu"

"tattauna wata muhimmiyar magana"""

Idanuna na buWe tare da cewa.

"""To shikenan nagode ™warai sai munyi magana a huce gajiya"""

Da haka muka yi sallama na mayar ma da Felisha wayarta na dawo Waki.

Murmusawa kawai nayi

mrs Buhari

Tofa mutanen Canada dai an sauka lafiya.

Ga kuma wani Alhaji ya Sullo

Ga Alhajin da Maigogul yayi ma Sabuwa tayi shima.

Ga ³ar shuwa dai ta faWa harkar maWigo.

Anan littafi na uku yazo ™arshe.

Littafi na huWu dana biyar zai soma zuwa muku bayan mun gama dogon hutun da zanje.

Akwai sauran labari sosai a gaba.

Akwai cakwakiya masu yawa fa a gaba

Dan Allah na ro™eku a wannan karon aimun uziri zan tafi hutu mai tsayi kafin in dawo sabida idanuna sun

tasanma ciwo sosai

To dole sai nabi a hankali da fatan za ku daure kuyi mun uzuri dan Allah?


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment