You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bari"

"in Waura a hita yanzu."""

Ficewa tayi ta jona ruwan a ™aramar robar fenti tana tsaye tana jiran ruwan tana magana a zuchiyarta ko

kuma ince sa™a mugun sa™a.

Biyota yayi ya dubeta suka haWa idanu tayi kwalliya da ™ananun kaya tayi kyau sai ™amshin humra take yi.

"""Ki haWa nawa abincin a kula bari in samu Ramatu dan ita zata kwana dasu."""

Nanma bai jira abinda zata ce ba ya shiga Wakin Ramatu ya taddata suna cin abinci ga TV suna kallo ko

ina kaca_kaca ga kayan Waki har kaya amman Ramatu irin matannanne da ba ko yaushe suke gyaran daki ba. Duk randa taso gyara wa dai zata gyara komai ta ajjiye komai a muhallinshi.

Jallof Win shinkafar manja da alaiyawo suke ci da ruwansu Wan kamface a gabanta.

"""Lafiya naga ka shigo Sangarena kaga kar kasa jarababbiyar matarka ta biyoka"""

Murmushin takaici kawai yayi.

"""Ki gama cin abincin zan kai ki asibiti zaki zauna da Malama bata da lafiya an bata gado."""

Idanu ta ware amman da suka haWa idanu taga ya murtuke fuskarshi tamau bata ga fuska ba dole ta

"hadiye maganarta ta kora da ruwan sanyi """

Sallar isha da aka soma kirane yasa ya tashi tsaye.

"""Ki tsimtsa kafin in dawo sallah sai mu wuce. Su kuma yaran ki mi™a su wajen Aisha ko ki mi™a su Wakinsu"

"Mardiyya"""

Yana faWin haka ya saka kai ya fita.

Tare suka je masallaci da su Aminu.

A cikin masallacinne yake sanar musu Mardiyya na asibiti tare da Malama.

"""Amman kunci abinci.?"""

Aminu yace.

"""E na dafa mana farar shinkafa dama muna da miya"""

"""To akwai ragowar abincinne ka zuba sai a kaima ita Mardiyyan?"

Kafin Aminu yayi magana ma yace ya barshi kawai tunda a gida Mardiyyan zata kwana.

Suna shigowa ya karSi abinci da filas Win ruwan zafin a cikin basket ™arami.

Tun daga tsakar gidan Ramatu ta hau mashin Win tana ri™e da basket Win abincin aminu ya buWe musu

get suka fita.

Mardiyya na zaune ™walam ta hango Babansu da yadikkonsu ajjiyar zuchiya ta sauke.

"""Mardiyya yaya jikin na Malama ta farka kuwa?"""

"""Ta farka Baba tana ta kuka tana kiran Ummi ni kuma wayata babu kati ban kira mata Ummin ba. Likita"

"ma yace in ka dawo yana son ganinka."""

"""To shikenan bari naje. Ramatu bata abincin taci sai in zo mu tafi."""

Ficewa yayi. Mardiyya kuma ta tusa wannan tuwo a gaba malmala Waya ™arami da nama tsoka Waya ta

"cinye. Ramatu kuma ta hakimce a bakin gadon jinyar sai hararar Mardiyya take yi. Sauban ne ya shigo da kaya kici_kici harda su lemu da ayaba da abinci kula guda, da ruwa katon guda."

"""Baba Ramatu ina wuni ya mai jiki?"""

Sauban cikin girmamawa yake gaishe da Ramatu. A gatsine ta amsa tana ™arema ledojin daya jibge a

gaban Mardiyya ido. Ledar da kular take ciki ya buWe mata.

"""Kici abincin kince mun yinwa kike ji ko?"

Kai ta Waga mishi kafin daga bisani tace.

"""Baba ma ya kawo mun tuwo naci. Sai dai tunda wannan kai ka kawo bari inci kafin mu tafi"""

Abincin ta zuba a plate lafiyayyar jalof ce wacce taji Wanyen kifi. Ramatu kanta saida ta haWiye yawunta.

Mardiyya na cikin ci Babangida ya shigo da sallamarshi. Sauban ya kalla ya dubi ledojin daya kawo ya kalli abincin da Mardiyya take ci. Idanunshi ya lumshe yaji wani abu na tafasa mishi ranshi.

"""Baba ina wuni yaya jikin Malama?"""

"""Lafiya Sauban. Jikinta da sau™i za'ace. Kaine da wannan hidimar?"""

Kai Sauban ya sosa tare da cewa.

"""Ah ai wannan ba komai bane"""

Zama Babangida yayi a farar kujera.

"""Mardiyya zubo mun in Wanci kafin mu tafi"""

Mrs Bukhari

#Team Babangida

#Team Sabuwa

#Team Gaza

#Team Maigogul

"[8/19, 7:41 PM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI..."

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA UKU

SHAFI NA GOMA SHA UKU

Harta ciro kwano zata zuba mishi sai yace ta zuba mishi a cikin kwano da taci.

Ko data zuba mishi bai wani ci sosai ba. Ta mi™a mishi ruwa yasha sai yace.

"""To Sauban mu fa tafiya zamu yi Ummansu ce zata zauna a wajenta. In kaje gidan ka gaishe da Sa'a"""

Tare suka fita dashi Mardiyya ta hau mashin Win Babangida Sauban ya shiga motarshi kowanne ya nufi

gida.

Saida Babangida ya jima tare da su Mardiyya a Wakinsu kafin yayi musu sai da safe ya nufi Wakin ³ar

Shuwa yana murWawa yaji ta kulle Wakinta saida yaita bugu kafin tazo ta buWe mishi ya shiga.

Yana zaune a bakin gado tunani yayi mugun yi mishi yawa sai ya jiyo muryar ³ar Shuwa a kanshi.

"""Aina Wauka acan dukka zaku kwana a wajen ita yarinyar shi yasa ma na kulle dakina."

"""Zauna muyi magana Wake"""

"Fuskarshi a mugun murtuke take babu ko wasa dis a fuskarshi, sai jikinta ya mutu. Zama tayi a kusa dashi"

tana saurarenshi.

"""Da farko inaso in tambayeki ki tabbatar kin faWa mun gaskiya in kikai mun ™arya ranki zai Saci kuma zan"

"saSa miki"""

A sanyaye tace.

"""Ina saurarenka"""

"""Kulolinki ina suke danna lura kin dena saka mun abinci a kula. Sai yau naga wata koWaWdiyar kula a ciki"

"kenan kika zuba mun abinci, sannan ina kika samota dan ni ban sanki da wannan kular ba naga kuma ba sabuwa bace."""

Gabanta ya faWi ras da jin abinda yake tuhumarta akai. Dama tasan za'a rina shi yasa tun kafin azo hakan

taso ta samu kula ta siya ko sakan ko sabuwa mai Wan rangwamen kuWi.

Ita kanta jin Ramatu ta sai kula mai tsada ya matu™ar Waga mata hankali. Gashi shima ya tare ta da

maganar.

"""Kulolin suna gidanmu ne da ragowar kayan wutana sabida kaga kitchen Wina babu kanta ga ™an™anta"

"kulolina manyane ba zasu zauna a kitchen Win bane."""

˜ur yake kallonta.

"""Sai kuma kika kasa cire mun kular da zaki dinga zuba mun abinci a ciki? Sannan har sai kin kai kuloli"

"gidanki ga ™ar™ashin gado ga store naga tarkace ne a ciki me yasa baki ajjiye a ciki ba"""

Tsuru_tsuru tayi mishi. Shi kuma bai yadda da abinda ta faWa mishi ba. Shi zarginshi siyarwa tayi tayi

hidimar bikin ™anwarta dasu dan yaga ta dinka kayayyaki manya harda su takalmi da jaka. Kuma hakanne a dalilin bikinne ta harhaWa ta kaWar dasu sabida ta fita kunya dangi suna ganin tana auren mai kuWi ace an tashi bikin ™anwarta ba'aga tayi bajinta ba har ™aramin zobenta na gold saida ta siyar duk a

bikin dan kawai tayi bajinta.

"""Hmmm ki kira waya gobe a dawo miki da wasu kulolin na faWa miki kenan. In kin fahimta ni namijine"

mai son kula Webi da kanka wannan tsarinane kuma kin sani ba tun yau ba.

"Magana ta biyu itace me yasa inna bada kuWin gawayi sai in dawo in same ki kina girki da risho."""

"""Ai Ramatu ma a rishon naga take yi"""

A tsawace yace.

"""Yanzu dake nake yi ba Ramatu ba. Ko so kike mu kafa teburinta a Wakinki?"

Wato na fahimci rayuwar ™arya daga ke har ita kuke son yi. Bazai yiwu kuje ku jawo mun jarfa ba. Ni na

"rungumi ™addarata ace ku matana kun kasa Waukar ™addararku kullum ™orafinku kifi nama, ko ban bada"

kudin kifi ko nama ba sai in dawo in gani a girkinku alhalin nasan ba sana'a kuke yi ba. To wallahi in kuna son zamanku lafiya ya zame muku dole ku dawo cikin taitayinku.

Duk da a cikinku duk sabida kuWi kuka aureni Sabuwa ce kaWai a lokacin dana aureta ™arma ™arma kawai

nake yi.

"Kuma daga yau dole a haWe girki duk wacce take da miji zata yi girki na dukka gidan har da su Mardiyya"""

Baki zata buWe tayi magana a zafafe ya nuna mata yatsa.

"""Kimun shiru maras kunya fitsararriya kawai sai in fasa bakin ki Allah. Bar ganin nayi sanyi ki zaci zan"

Wauki take_ taken iskanci wallahi ™aryane. wallahi baku isa ku juya ni yadda kuke so ba wannan doka ce

"na kafa daga gobe ki Waura girkinki da kowa."""

Yana gama wannan maganar ya haye gado yayi kwanciyarshi.

ShinfiWa ta fita falo tayi ma yara ta dawo ta juya mishi baya a gado. Cikinsu babu wanda yayi bacci sai

tubkewa da warwarewa suke yi. Ita ta ™uduri niyyar gobe sassafe zata je ta kai ™aranshi wajen Malama

Babba dan tayi rantsuwar ba zata taSa haWa girki da kishiya ba har taci abincin kishiya ba

Shi kuma Babangida da tunani biyu ya kwana tunani na farko na sabuwane da wannan namiji daya gansu

tare. Sai kuma Malama dake gadon asibiti.

Har mafarki yayi Sabuwa ta dawo cikin rayuwarshi suna ta zuba soyayya harma sun sake samun karuwar

Wiya mace mai kama da Mardiyya sak.

Farkawa yayi da asuba sai yaji zuchiyarshi ta sake yin nauyi sosai.

Yana dawowa sallar asuba sai yayi wanka ya kintsa ³ar Shuwa tana gado tana baccin asara.

"""Aisha ki tashi ki dafa shayi zan siyo kayan tea"""

Cikin magagi ta amsa mishi amman harya dawo bata tashi ba. Ga yara a falo sai kawai ya juna ruwa a

hita ya tafasa ruwan tea ya soya musu ™wai. Ya zuba nasu Mardiyya ya cika musu jug da tea ™wansu ya zuba a kwano ya kira Aminu yazo. Daidai futowar ³ar shuwa daga Waki tana mu™a.

Da kallo tabi Babangida da Aminu da aka mi™a mishi jug. Yawu ta haWiye mu™ut bata ce uffan ba ta koma

"ciki. Da kanshi ya sallami yara tsab, ΄an asibiti kuma ya ware musu nasu harya zuba a basket. Yana gama karyawa ya mi™e ya ajjiye mata kuWi nera dubu biyar."

"""Ga kuWin cefanen rana dana dare dukka ayi da ΄an asibiti"""

Ficewarshi yayi baibi ta kanta ba. Itama ko a dawo lafiya bata ce mishi ba. Ta zauna tana ta tunanin ™ila

"lokacin rabuwarta da Babangida ne yazo dan ita bata tsara rayuwar gidan aurenta a haka ba"""

SABUWA:.

Washegari

Sassafe Mardiyya tayi kiran wayar Adama take sanar mana Malama a asibiti ta kwana ba lafiya. Abunka

da sha'anin ΄a da uwa sai hankalina ya tashi ba shiri su Labbai suka soma girkin asibiti. Taliya da kifin gongoni suka dafa sai shayi mai kayan ™amshi ko basket bamu dashi a leda muka zuba komai.

Jikina babu ™arfi nayo wanka tas na zura doguwar rigar kanti daga cikin rigunan da Dr Kamilu ya sai

"munne. Labbai sai ta saka Waya doguwar rigar tawa, Adama kuma ta saka lace muka fito sai ga motar Dr"

Kamilu a ™ofar gidan isowarshi kenan.

Gilashin motar ya zuge yana mun murmushi nima murmushin nayi mishi. Ya ™urama Adama idanu yana

Wan murmushi.

Yaya kaine sassafe haka?'

"Na tambayeshi"""

"""Kin ganni dai dake na kwana cikin raina. Yaya Adama ina kwananku yaya Lolo da jiki?"""

Nan dai suka gaggaisa.

"""Dama nazo in duba jikin nata ne sannan in gaishe da su Mama'"""

Gabana ya yanke ya faWi Adama tace.

"""To sakko mu ™arasa gidan. Dama asibiti zamu je dubiyar ΄ar gidan Lolo karamar jiya a asibiti ta kwana."

Ai kuwa ya ajjiye motarshi muka Wunguma zuwa cikin gidanmu

Shigarmu da sallama wallahi sai ji mukai an jefo bokitin roba tabb ya sauka a™irjin Dr Kamilu.

Gaza ne suke damben Allah tsine a tsakar gida shi da madamcy. Ga su Rakiya a tsakar gidan kowanne

harkan gabanshi yake yi. Babu wanda ya damu da abinda su Gaza suke yi.

"Hauwa na gaban murhu tana dumame, gasu Qamriyya a tsakar gidan duka. Rakiya kuma wasu"

jemammun kayan gado aka kawo mata tana siye. Ga Maigogul a kan turmi yana brosh. Uzairu zuchiyata

yana zaune akan kujerar tsugunno yana ta aikin goge ™afarshi. Su Sadiya kowa na zazzaune babu wanda

ya shiga faWan su Gaza.

Illahirin kunya ta kamani da mugun gudu Gaza ya biyo madamsy ita kuma ta nufo kanmu ai kuwa ta

bangajeni sai gani a ™asa jiki dama duk ciwo ya cinyeshi. Gaza sai Wuma zagi yake tayi.

"""Ke Rakiya ga ba™o munyi fa"""

Cewar Maigogul daya nufo mu da sauri. Ni kuma a sanyaye Sadiya ta Waga ni na mi™e ina kaWe jikina.

"""Bawan Allah kayi ha™uri ka shigo gidan ka tarar anata hatsaniya. Shaye shaye kasan babu abinda baya"

"sawa shi yasa. Wannan rikicin tun dare ake yi da sassafe suka ci gaba da faWansu duk kamar a bige suke sun ci kai shi yasa. Yanzu da zaka goyi bayan Waya sai cibi ya zama ™ari, ™ari ya zama ™ababa shi yasa kaji"

munyi kurum. Labbai surikinne aka kawo shi Allah yayi kenan?

"To madallah"""

Da sauri ya koma da kanshi ya Wauko tabarma ya shinfiWa ya ri™o hannun Dr Kamilu suka zauna. Gaza

kuwa ya kama madamcy sai dukanta yake yi sai da ya daketa son ranshi kana ya rabu da'ita yayi ficewarshi ma a gidan.

A sanyaye Dr Kamilu ya gaishe da su Rakiya da Maigogul kafin Adama ta gabatar musu dashi.

Baki Maigogul ya washe.

"""Allah sarki munfa gode da Wawainiya wallahi Allah ya saka maka. Itama muna ta lallaSata ta daure ta"

koma Wakinta wallahi kaga ta™i shi wannan mahaukacin wan nasu daya fita ya Waure mata baya akan ba

zata koma ba. ³an uwanta mata duk sun goyi da bayanta.

Kafa gansu cike da gidan duk zawarawane zaman auren ya gagaresu dama itace ta samu...

Carab Adama tace.

"""Sauri muke yi Maigogul ΄ar wajen Lolo ce babu lafiya zamu je asibiti mu dubota dama gaisheku yazo"

yayi.

"""Assha to ai sai mu tafi tare. Kai Uzairu zuchiyata maza sako kaya muje asibiti. Malam Kamilu da mota"

"kake ne?"""

"""E Baba da mota ai sai in sauke ku"""

"""To to shikenan Allahu Akbar bari in shirya ai sai mu tafi baki Waya."""

Ya ™arashe yana wannan dariyar da in yayi sai inji kamar in haWiyi zuchiya in mutu.

Da sauri ya shiga Waki ya bugo kwalliya ya fito yana ta baza ™amshi yayi kyau tabbas tamkar wani minista

ko Wan majalisar jaha fa haka yake ado komai nashi mai daraja ga kyau Allah ya huwace mishi idanunshi farare tar_tar gashi da suma mai laushi da furfura jefi_jefi.

Uzairu zuchiyata shima ya bugo nashi wankan dama dai jirgi Waya ne ya kwaso su yasa wani ™aton

takalmi sai she™i yake yi hmmm.

"""Dama nace akwai kayan abinci Yaya Adama a mota ko yara zasu shigo dashi?"""

Dr Kamilu ya yi maganar yana kallon Adama.

Maigogul yayi carab yace.

"""Muje kaji in kwaso in dire musu sai mu tafi"""

"""A_a Maigogul su Sadiya kuzo muje ku shigo da kayan. Anfa gode sosai"""

Nan su Rakiya da Hauwa suka shiga godiya. Dubu goma_ goma yaba Rakiya da Hauwa. Ga ™aton buhun

"shinkafa da katan na taliya da mangyaWa an dire a kofar Rakiya. Mu kuma muka shige mota Maigogul yana gaba sai labarai yake ba Dr Kamilu marasa ma'ana, daga yace ™awarshi ta gari kaza, sai labarin sunje bikin ³ar gwamnan gari kaza haka dai dama salon hirarshi suke. idanuna na lumshe wasu siraran hawaye suka gangaro mun. Gashi Maigogul sai ™o™arin saka su Labbai a hirar tasu yake yi. Suma suka"

biye mishi sukaita hira har muka karasa asibiti.

Muna sakkowa a motar muka haWa idanu da Babangida. Dr Kamilu kuwa dama bai fito ba yace bazai

shiga ba dan gudun fitinar Babangida.

Gaba muka yi ni kunya tasa na kasa tsaiwa muyi sallama ma. A guje Maigogul ya biyo bayanmu yana

cusa kuWi a ajjihu bakinshi kuwa har kunne.

A cikin Wakin da Malama take muka tadda Babangida fuskarshi a mugun murtuke gashi ya shigo ya tadda

Malama sai kuka take tana kiran umminta. Muna shigowa nayi saurin isa bakin gadon na zauna na rungumi diyata ina shafa bayanta. Sai tayi tsit tana ta sauke ajjiyar zuchiya ta ™an™ameni sosai yarinyar tamkar tana tsoron kada in gudu.

Ana kan gaggaisawa muka jiyo sallamar Baba Malam da Malama ˜arama da Wawo sun shigo suma da

abincinsu ni™i _ni™i.

Har ga Allah banso muka haWu da Dattijon ba domin bana so ya bani wani umarni in saSa mishi.

Yako nuna farin cikinshi da ganina duk da yayi mun faWa sosai akan kada in kuma tafiya ko'ina duk

abinda ya dameni in garzayo in faWa mishi.

"""Babangida kaida waccan ku fice ku bamu waje"""

Babangida dama a takure yake da sauri ya fice. Ramatu tabi bayanshi sum_ sum_ sum.

"""Maigogul gaka ga Sabuwa dama nayi niyyar zuwa gidan daga asibitinnan sai gashi mun haWu. A gaskiya"

ro™o dama zanyi Sabuwa ta dawo Wakinta tunda labarin ™arar data kuma shigarwa ya iso mun. Tayi

"ha™uri in Allah ya cika mata burinta sai ta tafi gabaki Waya. Amman yanzu ai ba daidai bane ace tana zaune a gida ba ko ba gaskiya ba?"""

Maigogul yace.

"""Wannan gaskiya ne ni da Rakiya munyi munyi da'ita amman ta™i komawa. Kuma tun ranar data bar"

"gidan nata tana asibiti babu Lafiya"""

Nan ya kwashe labari ya ba Malam Baba harda Worawa da cewa.

"""Yaronne ma ya kawo mu asibiti yanzu yaje gida dan mu gaisa sai dai fa Babangida yazo har ™ofar gidan"

anyi Wauki babu daWi daga zuwa ya runtuma a wuyan wannan bawan Allah ya kamashi da kokawa akaita turzawa. Yaita rantsuwar dai bazai yadda ya saketa ba. In sha ALLAH daga nan in aka sallami yarinyar zata koma gidanta kai tsaye in yaso sai a tafi da Adama da ita Labbai Win zuwa yadda shari'ar ta kaya. Har

"cikin raina bana goyon bayan mutuwar auren Lolo wallahi """

Ni dai bance komai ba kuma bana jin a wannan karon zanyi ma Malam Baba biyayya nifa na baro gidan

kenan.

KuWi ya Wakko masu yawa yace in ri™e a hannuna ya ba Maigogul ma harda su Adama.

A ta™aice dai kwanan malama biyar a asibiti muna jinya. Kullum Babangida yana zuwa amman ko ga

miciji bama yi ma juna yayi yin™urin samun damar magana dani nice ban bashi damar ba nace mu haWu a

kotu kawai. Tunda matarshi ta fice a asibitin ranar da muka je babu wacce ta sake tako ™afarta. Daga

dangin Babangida matan babu wanda yazo mazan dai sun zo Sauban ma yanata hidimar kawo abinci

dasu lemo da ayaba. Dr Kamilu kuma kullum sai munyi waya ya tambayi jikina.

Rana na shida aka sallamemu kuma a ranar ne zamu yi zaman kotu na farko.

Ni dai kai tsaye gida muka wuto da Malama dasu Adama duka. Sunyi juyin duniya akan in koma Wakina

na™i fur. Su Sadiya ma nasa suka je suka tattaromun suturuna da duk wani abu muhimmi suka kawo mun

ai kuwa Wakin dama ba girma ba duk saiya cike.

Sha Wayan rana a kotu tayi mana ni da su Adama da Rakiya Maigogul yace ba zashi wani kotu ba.

Sai gani gasu Malama Babba da Sa'a a harabar kotu sun zo suma.

Kafin mu shiga cikin kotun Dr Kamilu shi da lauyana suka ™araso. Sha Waya dot muka shiga Wakin shari'a.

"Nan aka gabatar da dalilin ™arana lauyana ya zayyano hujjojinmu,"

Al™ali ya bu™aci shaiduna uku.

"Baba Malam yayi mun shaida, Adama ma haka, sai Ramadan da ake yawan aikowa. A™ali yayi musu"

"tambayoyi dangane da abbuwan da suka sani, suka amsa gwargwadon saninsu. Akaita turzawa. Lauyan"

Babangida ya kakkkareshi da hujjojinsu na ™arya. Al™alinnan yayi shiru bayan ya gama sauraren dukkan

bayani daga Sangare biyun. Sai ya bu™aci in fito cikin Wan akwaku. Na fito na tsaya zuchiyata a bushe.

Tambayoyi ya dinga jero mun ina amsawa cikin rashin tsoro ko na mis™ala zarratin. Al™ali sai rubutu

kawai yake yi.

Lauyan Babangida ya tashi a zabure ya dinga mun sharri irin wanda sukaita mun a kotun baya dai.

Haka aka Wage sauraren ™ara akan nan da wata Waya mu dawo domin yanke hukunci zuwa lokacin an

gama bincike domin tabbatar da adalci. Al™ali ya nemi Babangida ya sake ni ya nuna shi a sake bashi

dama. Ni kuma na nuna wallahi bazan sake zaman aure dashi ba abadan.

Da haka zaman kotun ya ™are muka fito zuchiyata fes har wani murmushi nake yi dan daWi.

Babangida da su Malama Babba kuwa hankalinsu a matu™ar tashe yake.

Baba malam ne ya tare mu.

"""Sabuwa kizo gobe ki same ni a gida da safe zamu yi Magana dake."""

A kunyace na amsa mishi

Washegari sassafe kuwa na isa. KuWi dubu Wari shida ya ™irgo a ba™ar leda ya dam™a mini.

"""Ga kuWi ko al™ali zai ce ki fanshi kanki da kuWi, duk da shima da kanshi yana da damar da zai iya sakin ki"

kuma kin saku bisa ga dalilai masu yawa da kika gabatar. Na fahimci shi wannan al™alin yana al™alanci da

gaskiya da amana zai raba auren naku ne kuma al™ali yana da damar da zai saki mace na sanshi tare

muka yi karatu dashi.

"Amman dai Sabuwa kin yadda har cikin zuchiyarki zaki rabu da Babangida dai ko?"""

Cikin ™arfin guiwa na amsa mishi ba wasa yaita mun nasiha akan kada in sake in koma kan rayuwata ta

baya yaita mun nasihu har saida naji haka kurum tsohon ya bani tausayi.

Haka kwanaki sukaita shuWewa a kwana a tashi har lokacin shiga kotu ya zagayo.

Muka je amman Babangida da lauyanshi basu zo ba.

"Aka sake saka lokacin sati guda. Muka sake zuwa amman Babangida bai zo ba, kuma anata aika mishi"

Wan aike daga kotu. Sai a zama na uku da aka aika mishi da takaddar gargaWin ™arshe dan kotu ba

sa'arshi bace shine suka tawo dashi da lauyan nashi.

Babangida ya™i amincewa ya sake ni aka kaWa aka raya.

Ni dai duk zaman da akayi ina kan bakata.

Har sai da akayi zaman kotu na ™arshe.

Bayan al™ali ya gama tattare bayanai ya jima yana nazarin can sai yace.

) FR %A

DDQ N ' /' H/ -

'E' JB J DQN #N 'A' '.' J' F#N DQN % '&K JR 4

FQN G HE * JR *' " 'EQN E 'H0 . #R *' F#N ER CO DN D - J' D'H' Χ F'3' -R %( - J3RR *' HR #N A H1 9R E' ( C '3' ER %A' F'*'1QN E

B DN' 7QN D'

Np O

QN ' ' ' '

' R '

' ' '

R N ' P ' '

' QN R

FHED '8D' EG C& DH#A DDQ

' /H/- /9*J FEH Ϊ 'GH/*9* DNA DDQ

' /H/- CD* Χ G ( */*A' 'EJA 'EG JD9 -'F, DNA DDQ

' /H/- 'EJB J D# E*A. (

)229( )1B(D' Al-Baqara

"Saki sau biyu yake, sai a ri™a da alheri, ko kuwa a sallama bisa kyautatawa. Kuma ba ya halatta a gare ku"

"(maza) ku karSe wani abu daga abin da kuka ba su, face fa idan su (ma'auran) na tsoron ba za su tsayar da iyakokin Allah ba, Idan kun(danginsu) ji tsoron ba za su tsayar da iyakokin Allah ba, to, babu laifi a kansu a cikin abin da ta yi fansa da shi. WaWancan iyakokin Allah ne saboda haka kada ku ketare su."

"Kuma wanda ya ™etare iyakokin Allah, to waWannan su ne azzalumai."

Fasali ya ja kafin ya Waura da cewa

""" A bisa hujjoji kamar haka"

*Imam al-Dasuqi ya rubuta cewa:*

'GJ(# (3H 'G(3H CD0C 'G (61 H 9 4

(,HE D'( 'G1,GC '94

2H,J D 'E HGH 161 D'( ,H2D' D9 BJD7*D' ),H2DD

"*Matar tana da damar samun saki daga mijinta saboda cutarwa (wadda ba ta halatta ba a shari'a),"

"kamar barin ta ba tare da hujja ta shari'a ba, ko duka ta haka, ko yi mata zagi, ko zagin mahaifinta.*"

*Asali:* al-Shar% al-Kab+r wa $shiyat al-Daskqal-Daskq

"Saboda haka, mace Musulma na da cikakken iko ta nemi saki daga al™ali idan mijinta yana cutar da ita"

"(*at-tatliq bil-darar*)  ko cutarwar tana da nasaba da duka ne, maganganu, ko ciwon zuciya (emotional abuse)  ba tare da wajabcin ta mayar masa da sadakinta ba ko wani diyya."

"Ko da ba a samu shaidu ko hujjar gani ba, *shekarar da mace ta bayar cewa tana cikin cutuwa* na iya"

wadatarwa ga al™ali ya yi la akari da sakin  musamman idan akwai wasu alamu ko yanayi da ke goyon bayan hakan.

*Imam Khalil ya rubuta cewa:*

*9DR .



D'( 'B' DN 7

, HR 2QN D' !' '3' #N FR %H 1' 0QN 9' *' FR %H - D'5R D%' 'E' GJR DN 9' H G11 CN *' ( ) F' JPQ (' DR ' / G' 4R *' ER DN HR DNH 16' QN1 D'( B JD 7R *QN D' 'G' DNH*



"Ma ana: *Mace na da damar samun saki saboda cutuwa, ko da kuwa babu bayyanannen shaidu na cewa"

"abin na faruwa sau da dama. Dole a fara yun™urin sulhu, amma idan hakan ya ci tura, kuma mijin yana"

"da laifi, za a iya sakinsu ba tare da neman yardar miji ko mayar da sadaki (khul i) ba.*"

*Majiya: Mukhtas#ar Khal+l 1/111*

"Idan aka zo ga magana, halayen rashin da a daga miji irin su duka, barin mata, ko zina suna daga cikin"

"hujjoji masu ™arfi da za su iya ba wa mace damar neman saki daga al™alin shari ar Musulunci. Manzon Allah ϊύ

Please Login or Register in order to submit comment