You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kansa ya taSa shiga tsakanin wani miji da matarsa da ake bugunta da ™arfi, inda ya kafa"

misali na doka cewa shugabanni su gyara irin wannan hali.

Aliyu Wan Abi lalib ya ruwaito:

"*Matar Al-Walid ibn  Uqbah* ta je wurin Annabi ϊύ tana kuka tana cewa,  Ya Manzon Allah! Al-Walid"

yana buguna ni!

Sai Annabi yace:

*F1 1' ',' #N /R B G DN DHB *





"*""Ki ce masa: 'Ya ba ni kariya.'""*"

Bata daWe ba sai ta dawo tace:  Bai yi min komai ba sai ™arin duka!

Sai Annabi ϊύ ya yayyanka wani yanki na rigarsa ya ce:

*F1 1' ',' #N /R B' DDQ N ' D' H3 1' FQN % G DN DHB *



"*""Ki ce masa: Lalle Manzon Allah ya ba ni kariya!""*"

Bata daWe ba ta dawo tace:  Bai yi min komai ba sai ™arin duka!

Sai Annabi ϊύ ya Waga hannuwansa yana cewa:

*J1P R *'1QN E

F E' + #N /' JDH' DR ' C' JR DN 9



EQN G DN D'*

"*""Ya Allah! Ka hukunta Al-Walid, domin ya yi mini laifi sau biyu!""*"

*Majiya:* *Musnad Ahmad 1257  Ingantacce (Sahih)*

Dangane da yadda mijin Sabuwa ke zuwa kan shinfiWarta kuma

*Shaykhul-Islam Ibn Taymiyyah ya ce:*

*A H1 9R E' DR '( G *' ,' HR 2' #N 7' J' FR #N D, 1QN D' DN 9



(, J' ...

*Ya wajaba ga namiji ya kusanci matarsa ta hanyar da ta dace da al ada. Wannan yana daga cikin

"manyan hakkinta a kansa, ma fi girma fiye da ciyar da ita. An ce wajibi ne akalla sau Waya a cikin kowane"

"watanni huWu. Wasu kuma sun ce ya danganta da bu™atarta da ™arfin mijin, kamar yadda ciyarwa ke zama bisa bu™ata da iyawarsa. Wannan ra ayi na biyu shi ne mafi inganci.*"

*Majiya:* *Majmu al-Fatawa 32/271*

"* Ya kamata mijin ya kusanci matarsa ta hanya da za ta gamsar da sha awarta, ba wai kawai ya tsaya"

"kan jin daWin kansa ba, kuma ba da tsauri ko tashin hankali da zai cutar da ita ba.*"

"* Shari ar Musulunci ta gane cewa watsi da bu™atar jima i ba matsalar jiki kawai ba ce, sai dai tana"

"shafar nutsuwar zuciya da lafiyar kwakwalwa, waWanda su ne ginshikan zaman lafiya a aure.*"

*Imam Ibn Qudamah:*

*D' 'F 'E D' +E 9'E,D' ) 0QN D FE D' 'F*A 'G* HG4 6

G' FR *' D 9'E' , D' D' (B G*' #1E' (

9 DN' J FR #N (

-' *' 3R J H*





"* An so (miji) ya rika wasa da matarsa kafin jima i, domin sha awarta ta motsa, ta ji daWin jima i kamar"

yadda shi ma yake ji.*

*al-Mughn+ 10/232*

A bisa waWannan hujjojin da waWanda lokaci ba zai bani damar zaiyanosu ba

"Sabuwa na sake ki, in kin gama idda kin samu miji kiyi aurenki na rufe wannan shari'ar ta ™are."

Sakin yana nufin babu damar kome har sai kin yi wani auren kin fito.

Kina da damar ri™e ΄a΄anki in kina so. Kuma ratayayyen hakkine a kan ubansu ya Wauki Wawainiyarsu

bisa daidai samunshi da kotu zata duba ta ayyana mishi kuWin da zai dinga baku duk wata.

Bugu da ™ari su saurara kuji abinda Allah yace.

) FQN G H- 4PQ ' H' FQN G H9 *PQ E' A

'G' F' H/ *' 9R *' ) /QN 9

FR E FQN GJR DN 9

ER CO DN 'E' A' FQN G H3 E' *' F#N D(R B' FE FQN G HE * BR DN 7

EQN + * 'F' E$R E DR ' E * -R CN F' '0' % 'HF E' " F' J0 DN ' 'G' J #N 'J

'

DNJE , '-'4 (

(49) ('2-D#' Al-Ahzaab

"Ya ku waWanda suka yi imani! idan kun auri muminai mata, sa'an nan kuka sake su a gabanin ku shafe su,"

"to, ba ku da wata idda da za ku lissafa a kansu, kuma ku yi musu kyautar jin daWi kuma ku sake su saki mai kyau."

) '9K '*' E

G 1 /' B

* BR E DR ' DN 9' H' G 1 /' B' 93 HE DR ' DN 9

FQN G H9 *PQ E' H' Ϊ )K 6' J1A

FQN G DN 'H6 1AR *' HR #N FQN G H3 E' *' ER DN 'E

!' '3' FPQ D' E * BR DN 7

F% ER CO JR DN 9

-' 'F' , D

N ' R '

J F 3 -ED' D9 'B- A H19ED'( (

)236( )1B(D' Al-Baqara

"Kuma babu laifi a kanku idan kun saki mata matu™ar ba ku shafe su ba, kuma ba ku yanka musu sadaki"

"ba. Kuma ku ba su kyautar daWaWawa, a kan mawadaci gwargwadonsa, kuma a kan ma™untaci"

"gwargwadonsa; domin daWaWawa, da alhari, wajibi ne a kan masu kyautatawa."

) F#NH' Ϊ -'CN FPQ D' ) /' BR 9

G / J' ( J0 DN ' H' A 9R J' HR #N F' HA 9R J' F#N DQN % ER * 6R 1' A' 'E A

5R F A

)K 6' J1A' FQN G DN ER * 6R 1' A

/R B' H' FQN G H3 E' *' F#N D(R B

FE FQN G HE * BR DN 7

F%H

P O R

' QN

R O ' R '

' Np ' R

' R R

* 5 ( FHDE9* 'E( DDQ' F% Ϊ ECFJ( D6AD' 'H3F* DH Ϊ IHB*DD (1B# 'HA9* (

)237( )1B(D' Al-Baqara

"Kuma idan kuka sake su daga gabγnin ku shγfe su, alhγli kuwa kun yanka musu sadγki, to, rabin abin da"

"kuka yanka fγce idan sun yγfe, kυ wanda Waurin auren yake ga hannunsa ya yγfe. Kuma ku yγfe Win ne"

mafi kusa da ta™awa. Kuma kada ku manta da falala a tsakγninku. Lalle ne Allah ga abin da kuke

aikatγwa Mai gani ne.

Al™ali ya tambayeni na yafe ko ya bani kuWin.

Darajar Baba Malam yasa nace nayafe mishi.

Al™ali ya Waura da cewa

"""Shi kuma Babangida kotu zata ci tararshi na ™in amsa kiran da kotu tayi mishi dan kotu ba sa'arshi"

"bace"""

Na sanar ma al™ali bani da bu™atar ri™e yaran yaje ya ri™esu.

Ina gama faWin haka.

Al™ali ya rubuta takadda tare da buga hatimi a jiki yasa magatakarda ya mi™o mun.

Guduma ya buga duk muka mi™e.

Da gudu na fita waje nayi sujjada a ™asa ina godema Allah har da kuka dan murna.

Su Labbai ne suka Waga ni.

"""Cau cau wallahi kunsan Allah dama yau nayi niyyar saka kan Babangida gabas in mishi kisan mummu™e"

"dan naga shari'ar ta™i ™arewa ashe zata ™are, na Allah basa ™arewa."""

Cewar Gaza da yake taya ni murna. Duk ΄an uwana suna bayana abinda yake sake ™arfafa mun guiwata

kenan. Maza muka shige motar Dr Kamilu muka fice a kotun.

"Mahaifiyarshi kuma tata motar ta shige ta tafi wata kotun dan tsaya ma wata matar itama, aikin fa"

kenan zamani ya lalace da gaskiyarka in baka da hanya ba lallai ka samu adalci ba. Inajin wani irin daWi

marar misaltuwa na ratsani jina nake tamkar an sauke mun dala da gwauron dutse a kaina. Team Babangida kuma ya jikin naku?

BABANGIDA:.

Babangida kuma da ™yar aka jawoshi daga kotun ya fito dan ji yake duniya na juyawa dashi ga ba

guiwa . Take yaji wani irin matsanancin son Sabuwa ya shigeshi so mai girman da bai taSa yima mace makamancinshi ba.

Gashi gobe asussubar fari zasu wuce garinsu Sumy Waurin aure tare da su Sa'a da zasu tafi da akwati. Ya

™u™uta yayi ma matan nashi kaya kala bibbiyu da ™yar da kuWin Winki.

Kawu manga ne ya iso kusa da Babangida ya dafa shi suka haWa idanu.

"""Mustapha kayi ™o™ari ka tawo da Babangida can gidana akwai zama da zamu gudanar na family."

Babangida ita fa rayuwa da kake gani haka take juyawa da duk wanda yayi wasa da'ita duk wanda yayi guga da zummar Wiban duniya ™arshe inya jawo bazai tadda komai ba.

Ba kai bane baka Wauki saki a bakin komai ba?

Sai gashi yau kaine al™ali ta sakar maka mata kuma ta saku har a wajen Allah gashi harma ka shiga

mawuyacin hali akan haka. Nifa na Wauka farin ciki zaka yi naga gobe_gobennan zaku wuce wajen Waurin aure. Danni ba zuwa zanyi ba tunda dai munje an ganmu mun gabatar da kanmu da sadaki ai magana ta

"™are"""

Su Sa'a dasu Wawo ne suka zo suka wuce su Kawu manga ko wanne zuchiyarshi babu daWi.

Babangida na bayan motar Mustapha yayi shiru kana ya takure waje guda ya shiga wani irin zurfin tunani.

"Irin diramomin da sukaita yi da Sabuwa, da Cus da yake kiranta, da irin yadda ya hanata sa™at yake ta"

tunowa.

"""Babangida yafa kamata ka sararama kanka akan batun Sabuwa. Ni dai wallahi tun daga farkon"

haWuwarku kawo yau da Allah ya ™addara ™arshen zamanku bansan wata riba da zance kunci a aurenku

ba. Tunda dai yarinyar ta shigo rayuwarka kake ta karo da matsaloli manya.

"Shin Babangida ko dai kana son Sabuwa ne mu bamu sani ba ka barmu a duhu?"""

"""Wallahi Mustapha nima ban san sonta nake yi ba ashe mugun sonta nake yi. Amman ina jin wani irin"

yanayi a jikina akan Sabuwa sosai. Nafi yawan tunaninta fiye da duk matan dana aura a rayuwata. Mustapha ina ga fa soyayya da kishin Sabuwa ne ya lulluSemun zuchiyata ya haifar mun da muguwar tsanarta. A yau dai naji duk duniya babu macen da zan iya rayuwa da'ita sama da Sabuwa. Mustapha wallahi badan kada a saki Malama Babba bane yasa na dage na™i sakin Sabuwa ba. Sonta nake yi naga

"³an taskar Badiat suna ta bina da bita da ™ulli tuban nawa ma sun kasa yadda dashi"""

Dariya Mustapha yayi yace

"""Kaga wannan Ummin Maman hum yarinyar akwai daWin murya ko ita zata maye gurbin Sabuwa ne? """

Da harara Babangida ya bishi kawai daidai isowarsu ™ofar gidan Kawu manga can suka baro Kawu Manga

tare da Baba Malam.

"""Ni shawarar da zan baka kawai ka mance da Sabuwa a cikin rayuwarka kayi tsayuwar daka wajen ganin"

Baba Malam ya yafe maka.

Ga mata nan birjik a bariki waWanda suka fi Sabuwa kyau yara masu asalima. Naga gobe Waurin aurenka

"ma zamu tafi. Sumy kam ai tayi kuma duk wani taro zaka iya shiga da'ita ba tare da anji kunya ba yarinya ga turanci."""

BuWe murfin motar Babangida yayi ba tare da yace dashi ci kanka ba ya wuce cikin gidan.

Ga takalman ΄a uwanshi nan a ™ofar falon yana jiyo hargagi da maganganu marasa daWi da Sa'a da

Kudidi suke fesarwa.

Idanu ya lumshe shikenan shi kullum a kanshi ake zama a falimi? To shikenan ta faru ta ™are zama ya

™are tunda dai har Sabuwa ta fice a rayuwarshi ai. Sai hankalin kowa ya kwanta Allah ya isan da mahaifinsu yayi mishi ta hau kanshi. Babban abu mafi ciwo sakin Malama Babba da Baba Malam zaiyi a matsayinshi na Wa ace shi yai sanadiyyar tsinka igiyar auren data ri™a ta haure shekaru sama da sittin

kaico.

A hankali ya zame takalminshi ya shiga da sallama. Uwa kenan itace kaWai ta iya amsa sallamar

Babangida har tana nuna mishi wajen zama kusa da ™afarta.

Sai yaji tamkar yayi wayyo. Jikinshi har rawa yake yi ya tsallake su Wawo ya zauna adaidai inda ta nuna

"mishi. Kannan nashi a ™asa duniya tayi mishi atishawar tsaki, sai tamaule zuchiyarshi take yi a ™irjinshi"

"son Sabuwa na neman rayuwarshi."""

MALAM BABA:.

"""To Yaya mu fa ro™onmu a madadin ni da ΄a΄anta shine ka daure ita Babba ta dawo Wakinta dan ALLAH."

"Wannan al'amarin ya faru mu barshi a ™ddarar da bawa bai isa kauce mata ko nuna wayonshi ba."""

Hannu Baba Malam ya saka a aljihu ya ciro takaddar saki ya mi™a ma Kawu manga.

"""Wannan takaddar sakin Babba ne. Tuni na rubutata ina jiran irin wannan ranar domin nasan zata zo."

Babba in tana so taci gaba da zama a gidana wallahi bazan hanata ba ai itama gidanta ne. In kuma a gidanka zata zauna in ta gama iddarta ka aureta ni zanfi son haka. Wala Allah ka gane wacece Babba daga lokacin da zata tarwatsa maka ahalinka. Maganar yafiya ma Babangida Manga mu jingineshi a gefe. Yaron da bai gaji da neman Magana da saka mutane a uku ba shi kake nemama gafara? Ince gobe zaku

naushi hanya aje a Wauro mishi aure ko?

A hakanne kake godona saina janye furucina akanshi ko?

To inanan akan bakana in bai gaji ba nima ubanshi ban gaji ba.

"Ni zan shiga gida"""

Ya shige gida ta bar Kawu Manga a tsaye da takaddar sakin Malama Babba.

Šan kuka kenan mai jama uwarshi jifa.

Da sallama ya shiga cikin gidan har zuwa babban falon nashi. Da Malama Babba suka haWa idanu ko

wanne cikinsu da abunda yake sa™awa a zuchiyarshi.

Waje ya samu ya zauna ya jima a zaune kafin ya mi™a ma Malama Babba wannan takaddar wanda bata

da bu™atar buWewa balle tasa a karanta taji saki nawa ne.

Ha™i™a tasan tayi rashin masoyin da babu wanda zai iya maye mata gurbinshi abadan dan malam guda

ne harda Sari.

Kuma tasan cewar Malam yayi ha™uri da'ita kuma yayi mata gata daya Waurata a gwadaben karatu yau

gashi malamace ta addini.

Gauron numfashi ta ja data ga halamar tunaninta na son ya mayar da'ita baya.

"""Allah yasa hakan shine mafin alkhairi. Amman ya janye furucinshi akan shi Baban nawa?"""

BuWar bakin Sa'a sai cewa tayi.

"""Mu muna ta taki. Ke kina ta wannan marar kirkin yaron wanda baisan mutuncinki ba. Harfa yanzu bai"

"daina halinshi ba. Ni bikinshi ma bazanje ba dama ke kika tursasani tun farko amman tunda har yayi miki sanadiyyar aurenki da mahaifinmu nifa na fita sha,aninshi dana iyalanshi kuma. Sannan kai ka sani Babangida na tsani dukkan abinda ya shafeka da iyalinka. Kuma ko ana ha maza ha mata Sauban bazai taSa auren Mardiyya ba narantse maka da Allah bazan haWa iri da Sabuwa ba a rasa wa za'a li™a mana sai"

΄ar gaba da fatiha?

"Yarinyar da sanadinta uwarmu ta rasa aurenta, girmanta, gidanta, dama lafiyarta"

mrs Bukhari

Aimun afuwa ba zaku jini ba sai ranar asabar ko monday in sha Allah

Dan Allah aimun Uziri dole ce tasa

"[8/21, 2:25 PM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI..."

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA UKU

SHAFI NA GOMA SHA HUŠU

Saukar mari taji a kuncinta Kawu Manga ya falla mata.

"""Wai Sa'a baki da hankaline ina kike barin iliminki da tarbiyyar da aka baki ne? Ya Wan uwanki ido da ido"

ki dinga nuna ™in kininshi. A tunaninki dan bata hanyar aure ya samu Mardiyya ba zai ™ita ne? Ki bar ganin yana zafafa ™iyayyarshi ga uwarsu dasu kansu. Nayi imanin a yanzu da Sabuwa zata dawo cikin rayuwarshi zai fi kowa farin ciki da samun nutsuwa kuma in faWa muku soyayya zai nuna ma matarshi

sosai.

Ai abinda ya faru tuni ya riga daya faru harma ya wuce tunda yau ina Sabuwan take? . In Sauban bazai

"aureta ba ai shikenan sai a haWa auren da Mahadi yaron Wawo ko kuma Surajon Kudidi ba shikenan bane? Mardiyya ai ba zata rasa mijin aure ba a haularmu ba. Ki guji Sacin ran Yaya a kanki ina gargaWinki"""

Malama Babba tace.

"""Shikenan wallahi Mango. Abinda Sa'a take yi sale_salin Sata zumunci ne tunda shi Sauban ai yana son"

"Mardiyya so mai tsanani sosai. Sannan ai ba wannan maganar ake yi ba"""

Wawo ne yayi gyaran murya kana ya Waura da cewa.

"""Ni kam wannan maganar a barta tukunna ayi batun inda Malama Babba zata zauna tukunna. Dan"

"Mahadi yana da wacce yake so Wiyar ˜anwar mahaifiyarshi zai aura shekararsu guda suna nema"""

Wani yawun ba™in ciki da takaicine ya taru a bakin Babangida da ™yar ya haWiye yawun dan ba™in cikin

yadda Ahalinshi suke zu™ewa kan Auren Mardiyya. A zuchiyarshi ya ™udurce Mardiyya zata auri bare a

waje can inda za'afi gane darajarta kuma kome za'ace sai dai ace amman bazai taSa cusa yarinyar a inda zata sha wahala ba zumuncine zai lalace a banza.

"""Ke Babba ki daure ki koma Wakinki kiyi zamanki Malam yayi miki wannan alfarmar. Yarannan zaki duba"

"ko ba gaskiya ba Wawo?"""

"""A_a Kawu ni ina ganin kawai mu haWu mu siya ma Malama Babba gidan da zata zauna a cikin layinnan,"

su Nusaiba sai su koma hannunta islamiyyarta da take koyar da mata sai ya koma cikin gidan kawai. Amman zaman ba daWi zaiyi mata ba. ³a΄a kam ai Auta ne kaWai a gabanta shima kuma mata zai fito

"dashi yayi aurenshi a huta"""

Kudidi tace.

"""So samu a sai gidan da shi Auta zai iya zama tare da matar tashi in yaso sai su dinga Webe mata kewa"

"tunda su Nusaiba Wakin miji zasu tafi suma."""

Nan suka tsayar da matsaya akan hakan.

Babangida kuma Malama Babba da Kawu Manga da Wawo sukai tayi mishi nasiha kanshi na ™asa

hankalinshi gabaki Waya baya ma wajensu yana dai jin abinda suke cewa fahimtace dai baya wani yi Sabuwarshi kawai yana tunowa a inda tayi sujjada a harabar kotu na godiya ga Allah bisa rabuwarsu.

Idanunshi ya lumshe kawai.

Da wannan taron ya watse akan Malama Babba zata zauna a gidan Wawo kafin a samu gidan da za'a siya

mata ta koma.

Bayan Babangida sunyi Sallah a masallaci sai ya wuce kai tsaye majalisarsu data soma taruwa da

abokanshi.

Nan daga masu tsine ma Sabuwa albarka sai masu ganin gara da aka saketa uban kowa ya huta.

Daga haka suka shiga tsara yadda tafiya Waurin auren gobe zai kasance.

˜asimu yace.

"""Ohh Allah dai yayi cewar dole_dole sai Sumy ta zama matarka. Wane karsashi ko zumuWi angon da"

yasan amaryarshi ciki da bai zaiyi?

Ai nasan babu wani marmari ko mis™ala zarratin tattare da kai dubi sauran aurarrakin da kayi a baya irin

"zumuWi da abubbuwan da kake yi."""

Musbahu yace.

"""To wannan auren ai auren dole ne za dai a yishi ne sabida rufin asiri. Bawai dan ana so ba"""

Babangida dai sai ido duk wanda yake magana idanunshi a kanshi. Shi kaWai yasan irin zafaffakin da yake

ji a zuchiyarshi dukane kawai tako ta ina bashi da ma hannun karewa.

Bashi ya nufi gida ba sai sha Wayan dare sabida gidanma baya ™aunar ya koma. Da ba dan ya tuba ba

tabbas da yau a Club zai kwana ko dan ya samu sau™in zuchiya.

Amman dake ya tuba yana tafe a lifan dinshi yana rera karatun Qur'ani hakanne ma ya haifar mishi da

΄ar nutsuwa kaWan.

SABUWA:.

Har ™ofar gida motar Dr Kamilu ta kawo mu duk da saurin da yake yi hakan bai hana bayan dasu Adama

suka sauka ya tsaya ya rarrasheni ba.

"""˜anwata kiyi ha™uri nasan dai hankalinki ya kwanta amman fa ba duka ba sabida rayuwar yaranki zaki"

"duba. Amman zan baki shawarar ki nutsu sosai ki kama kan ki, sannan kada kice wai ba zaki yi Aure ba da zaran miji ya fito miki kuma anyi bincike an tabbatar da nagartarshi kiyi aurenki kije ki huta hakan shine mutuncinki. Sannan ki sani ba duka maza bane suka taru suka zama Waya ba. Wani in kika aureshi sabida"

tsabar dadi ji zakiyi tamkar ba a wannan duniyar ta mutane kike ba.

Kar ki mance gobe kina da ganin likitarki kar kice ba zaki je ba. Sannan ki dage da shan magungunanki da

sun Wakko ™arewa ki sanar dani.

Kuma duk abinda kike bukata kada kiji nauyi ki bugo ki faWa mun.

"Ga kayan abinci a both na kuma kawowa ki nemi yara su shigar miki dashi."""

Godiya nayi mishi sosai sai washe baki nake yi wai yau nice nayi firi babu igiyar kowa a kaina ni Sabuwa.

Sakkowa yayi ya sauke mun kayan abincin mu kai sallama ya ja motarshi ya tafi. Sadiya ce ta shigo layin a

"mota, tsayawa nayi har dai ta gama sallamar ba™onta kafin ta taya ni muka kwashe kayan abincin muka"

"adana a Wakinsu Adama wanda anan nima zan zauna, muka koma cikin gida da sallama a bakina."

Rakiya sai zage _zage take yi ta inda ta shiga ba tanan take fita ba. Ina shigowa tace.

"""Ga filin tsakar gidannan Lolo ba dai zawarci ke baki sha'awa ba? To gaki ga zawarci wallahi kun Waura ai."

"Duk waWannan riWa riWan banzan da suka cika gidannan ko wacce mafaka take nema ko wanda yafi mazajensu na baya talaucine yazo aurensu za suyi ko babu komai ai Aure yana da daraja."""

Gaza ne ya le™o daga Wakinshi labule a hannunshi yace.

"""Rakiya yafa isa haka Lolo ba lafiya bace da'ita."

Shi kuma Babangida Allah ne ya so shi shi yasa ma al™ali ya raba auren. Rakiya baki san me muka shirya

mishi bane wallahi shi yasa. Kuma babu wanda ya isa yasa Lolo ta koma mishi ta fito kenan. Zawarci ai ba mutuwa bane. Da yawan yaran gidannan sau nawa eh su ka yi aure eh suka fito kuma me ya cinyesu.

Wani auren dashi bama gara babu ba. Ko ni nan da nasan ma haka aure yake da me zai aikeni in wani

"faWa. Ni naga abokaina sai rubibi suke yi ashe babu daWi auren"""

Adama tace.

"""Nima dai shi na gani. Gaza ya batun Webo kayan nata anjima zamu je tunda Baba Malam yace taje ta"

"Webe kayanta shi ya siya kuma aure ya bata?"""

"""A_a da yamma akwai inda zani an bani wani aiki. Mu barma gobe ba sai in tattaro eh yarana muje a"

"Webo mata kayan ba? Duk wanda yayi mana warki in sa yara su farWe shi eh wallahi Allah Rakiya naga eh kina haratata ne ai"""

A haka suka barshi. Ni dai Wakin Rakiya na shiga na kwanta. A Wakin na tarar da Uzairu Zuchiyata da

Salaha.

"Salaha yaushe kika zo garin?"""

Na faWa muryata da sanyi duk da zuchiyata fal farin ciki.

"""Ban jima da shigowa ba Lolo ashe dai auren ya mutu to barkan ki na taya ki murna. Nima yaji nayo ke ni"

auren wallahi ya isheni haka. Zagi da cin mutuncin ya isheni.

Su Adama ne suka shigo duk aka bararraje gidanmu gidan daWi duk da ko wacce da matsalarta ba'a zama

ayi jigum sai dai ayi ta hira ana musu ana nishaWi. Jin tashin muryoyinmu ne yasa Gaza shima ya shigo aka ci gaba da hira dashi.

"""Adama kunji labarin Aisha tayi Sari ko? Tana asibiti bata ma wai gane wanda yake kanta. Šaxunnan"

"™anwar mijin ta kira waya"""

"""Wayyo cikinne ya zube? Zaki je ne Rakiya ki zauna da'ita ko ni gobe sai in shirya in tafi?"""

Rakiya tace.

"""Gara ke kije Win dai gaskiya ni kam bazan iya wata doguwar tafiya ba."

Kafinma ta rufe baki sai ga kiran waya ya kuma shigowa wayar Rakiya Aishan ce wai suna hanya ita da

mijin zai kawota gida tayi jinya anan.

"""To ai shikenan tunda saida kuka kamo hanya zaki sanar. Da zamanki kikayi a Wakin ki ai yafi dama yanzu"

"muke maganar Adama gobe zata tawo"""

Tsaki Rakiya tayi ta kashe wayarta ta shiga mita.

"""Kai wato a gidannan dai dole mutum ya dage ya zama mai kuWi ko dan ya huce takaici wallahi. Kai da"

"naka amman sai ya ba da kai jibi Rakiya yadda eh kike tsaki fa dan kawai Aisha zata zo jinya, eh ba gara tazo ba"""

Cewar Gaza kenan.

Ni dai sai ido kawai nake binsu dashi har wani murmushi nake yi wanda sai dai kawai naji yazo mun

sabida a cikin farin ciki nake duk da yarana suna tsaye a raina.

Abu Waya nake tunawa inji hankali na ya kwanta na watsar da batun yaranma.

Yafi mun alkhairi in fuskanci abu na gaba.

Khalid ne naji ya faWo mun a raina. Amman sai take zuchiyata ta gargaWeni da faWin.

"""Kada ki sake ki koma ΄ar gidan jiya. ˜ila matsalar da zaki samu tare da Khalid ta danne ta gidan"

Babangida. Auren Khalid tamkar an rabu da bukar ne aka haifi Habu.

Ajjiyar zuchiya na sauke na gamsu da zuchiyata Wari bisa Wari tuni nayi fatali da tunanin Khalid.

Yanzu burina shine sake gina sabuwar rayuwa ina fatan ta kasance mai inganci.

Da yamma lis sai ga Aisha sun iso ita da mijinta da Wiyarta muna can Wakinmu ana tattaunawa

Please Login or Register in order to submit comment