You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

siya kayi, shine da nace kayi mun ankon gidanmu"

"ka™i kayi ko? Ai babu damuwa gasunan ka gansu Wazu Mama ta aiko amaryar dashi ta karSo mun bashi a wajen dillaliya tace za'ayi mata biya biyu zuwa bayan biki"""

Ba™in ciki kamar ya halakashi haka yake ji.

"""Baki yi girki bane?"""

"""Nayi aina Wauka bama zaka iya cin abinci ba sabida Sabuwa data gujeka. Ashe duk yaudararmu kake yi"

kana son matarka bariki kawai kake yi mana. Hmmmm bari in Wauko maka abincin.

Mikewa tayi tana wata tafiyar iskanci ta Wakko mishi abinci a plate abinda yafi tsana kenan shi a

rayuwarshi yana son food flaks ( Wibi da kanka) sosai.

"""Ga abincin bari in kawo maka zoSo"""

"Yawu ya haWiye kawai ya buWe abincin shinkafa da wake da mai da yaji ne, sai maggi star guWa Waya a ciki"

harda lemun tsami ™arami aka yanka mishi.

Yatsa yasa ya taSa abincin tarara babu ko Wumi. Da kallo ya biya harta kawo mishi zoSon ta ajjiye mishi a

gora da kofin roba.

"""Nace wai baki san abincin da sanyi bane kika kawo mun a haka?"""

Da faWa yayi maganar dan ya zo wuya. Ita kuwa cikin salon sake cunkusa ba™in ciki tace.

""",kasan ba kuWin gas ka bani ba, baka bani na kalanzur ba gawayine. To ni wallahi bana iya kunna gawayi"

"kalanzir na siyo gora Waya kuma tas ya ™are."""

˜ur yake kallonta yana ji kamar ya rufeta da Wan banzan duka.

"""To naji kulolinki kuma me ya same su, kinsan bana cin abincin da aka kawo a plate. Kai da gidanka ba"

"za'a kawo ma abinci a kula ka Webi da kanka ba. Sannan ya na bayar da kuWin kayan miya zaki dafa shinkafa da wake har talaucin nawa ya kai wannan matakinne?"""

Baki ta zumSure kawai bata ce mishi uffan ba.

Mi™ewa yayi yana tsaki yayi ficewarshi zuwa Sarayin Sabuwa.

Gas ya kunna ya tsayar da sanwar Taliya dama Mardiyya ta riga ta soya jajjage. Firiza ya buWe yaga suna

da komai kifi guda Waya ya Wakko ya daddatsa. Murmushi yayi dsya tuno Maigogul sanda yake yanka ma

su Sabuwa kifi a Kitchen washegarin aurensu. Jin wannan datsar yasa yaran suka le™o.

"""Baba bari in dafa."""

Da sauri Mardiyya ta amshi kifin shi kuma ya shiga ciki. Kai tsaye banWakinsu ya shiga. Bayinnan tsab tsab

dashi sai ™amshin sabulun wankan Sabuwa na ruwa yake yi.

Idanunshi ya lumshe ya sakarma kanshi ruwan sanyi.

Tunanin Sabuwa na sake bujiro mishi da irin maganganun banzan da Khalid yayi mishi shi da matarshi.

Yayi mamakin yadda rashin Sabuwa da gaske ya dakeshi kuma yana mamakin irin yadda yake fata da burin sake ganin Sabuwa. Harma a ranshi ya gama yanke in Sabuwa ta dawo zai yi zama na mutunci da'ita zai sauke duk wani ratayayyen hakkin daya rataya a wuyanshi nasu. Kuma zai mayar da Sabuwa ta

"daban cikin matanshii, zai nemo daraja ya lulluSeta dashi lib."

˜aran wayarshi dake cikin bayan gidan ya dawo dashi kan hankalinshi. Kawu Manga ne

Babu shiri ya kammala wankan ya fito. Maimakon ya fita saiya shige uwarWakin Sabuwa. A nan ya tadda

yaran suna cin abinci a faranti.

Yana zaune a bakin gadon yana waya da Kawu Manga Mardiyya ta kawo mishi abinci a kula ta Wauro

plate da cokali da abun diba irin yadda Sabuwa ta koyar da'ita.

Gaga_gaga haka abubbuwa sukaita tafiya wasane gaske ne Sabuwa dai babu ko labarin wanda yace ya

ganta ma. Duk wani neman daya dace ayi duk anyi amman ba'a samu labarinta ba.

Ta Sangaren Baba Malam bai san da Sacewar Sabuwa ba har saida ta cika kwana uku cib da Sacewa a

ranar ma Maigogul ne yazo duba jikin nashi shine ya fasa maganar har Baba Malam yaji.

Yaji damuwa sosai ya kuma yi al™awarin da zaran jikinshi ya warware zai du™ufa ro™on Allah akan ya

dawo da tunaninta ta dawo cikin ahalinta.

Hakan ma yasa magajin Malam ya tattaro kan almajirai akaita adda'a har sauka Malam Baba yasa akayi.

Malama Babba kuwa labarin Satan Sabuwa kusan shi yasa ta samu lafiya kwananta uku aka sallamota sai tace Wawo ya kaita gidan Yaya Hanne ta gaji da zaman kaWaici da take yi a gidanshi.

Hakan kuwa akayi Malama Babba ta koma gidan yarta da zama tana jiran tsammanin ranar da Baba

Malam zai huce ya bata izinin dawowa Wakinta tunda wacce ake ta™addamar a kanta ta tafi yawon

duniya a cewarsu.

Ta Sangaren gidansu Sabuwa kab ΄an Wakinsu cike suke da damuwar rashin sanin inda Sabuwa take.

Amman Rakiya da Maigogul ko gezau basu saduda ba. Gara ma Maigogul wani sa'in in yaran suka mishi

ba™ar rowa yakance.

"""Allah ya ji™an Lolo ba dan ta mutu ba. Kai Alkhairi Allah ya kai mata a duk inda take"""

"Ranar data cika kwana huWu da Sata sai fa abun duniya yabi ya ishi Maigogul shine harda zazzaSi, ranar a"

gida ya wuni a kwance sunata tabka rikici da Rakiya. Ya kuwa zageta ta uwa ta uba akan halin ko in kula data nuna akan lolo.

A lokacin tabbas kab ΄an gidan sun yadda matsayin lolo ya bambanta da nasu a zuchiyar Maigogul.

Adama kuma Allah dai ya nufa bazawarinta ya kawo sadakinta amman yace ta jirashi har sai ya kammala

gina Sarayin da zai ajjiyeta kafin ayi auren. Ita gudun ma kada ya kuSuce mata gaskiya taso a Waura auren taci gaba da zama a inda suke haya dan ita tsoronta kada ya fasa aurenta. Duk da Maigogul ya baje tabarmar tsubbu ya haWa mata turaren muhibba dan a binciken da Maigogul yayi ya gano ba

™aramin dukiya Allah ya huwace mishi ba. Gabaki Waya hankalinshi ya dawo kan Adama.

Yayin da su Labbai da su Sadiya suka ci gaba da zawarci Qamriyya ma har anci talatar laraba a gidansu

tayi mata da ciki ma karami aka fafarota uwar mijin ashe ba'ai bincike ba sai daga baya uwar mijin taji

shine fa tasa Wanta gaba saida yayi sakin. Ke Qamriyya jin zafin an sakeki yasa ta zazzage uwar miji tas

har tana mata barazanar duka a haka dai tsiya tsiya aka rabu ta dawo taci gaba da yawonta ga ciki a jikinta.

Uzairu zuchiyata kuma kusan abun nema ya samu ya samu wata baturiya da suka hadu a yanar gizo

kamar dai wasa suke abota har abun yakai da sun mallaki number juna suna magana ta manhajar

WhatsApp. Uzairu sosai ya zage yake bama Felisha kulawa duk da dai ba'a kai ga soma furta love you_love you ba. Amman da dukkan alamu Uzairu zuchiyata yayi kasuwa.

Kuma bashi da wani burin daya wuce Felisha ta Aureshi ya bar najerian ma baki Waya ya huta ma ranshi.

A ko da yaushe bashi da mafarkin daya wuce na barin ™asa.

Wannan kenan.

Mrs Bukhari

"[8/16, 9:11 PM] BADA'AT IBRAHIM: IDAN KAYA YA GAJI..."

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA UKU

SHAFI NA SHA ŠAYA (11)

*AKWAI WATA BAIWAR ALLAH DAKE FAMA DA CUTAR SANKARA WATO KANSA A TURANCE*

*SUNA BU˜ATAR TAIMAKONKU KASANCEWARSU MASU ˜ARAMIN ˜ARFI YANZU HAKA TANA GADON

ASIBITI CIKIN MAWUYACIN HALI GASHI ³AN UWANTA BA MASU ˜ARFI BANE

GA MAI SON TAIMAKA MUSU A LAMBAR ASUSUN BANKINSU DA LAMBAR WAYARSU

"8168309714,HAUWAU ABDULLAHI,OPEY, PHONE NUMBER 08055695830 ALLAH YASAKA DA ALJANNAH"

Sabuwa:.

*Bayan wata guda harda Woriya*

Ina zaune a bencin ™ofar Wakin dana gama jinya dan yau aka sallameni kuma alhamdulillah jikin nawa da

sau™i.

"Kuma na samu sau™in damuwa sosai dan Dr Kamilu ya haWani da terafi Dr mace, da farko dai duk yadda"

"taso dani ta kasa shawo kaina. Sai da muka soma sabawa ne har na saki jiki da'ita dake Allah yayi musu wata iriyar baiwa sosai. Sun iya tarairayan marar lafiyansu kuma suna da hanya da salo_salo sosai na dukan cikin mara lafiya, da bashi misalai wanda har sai mara lafiya ya gamsu Wari bisa Wari dasu ya fasa cikinshi sun san matsalarshi. Duk da akwai abubbuwa da yawa wanda na sakaye ma Dr Fatima ban fayyace mata ba. Iyakar irin rayuwar da nake yi a gidan Babangida da dalilin fitowata kaWai na sanar"

mata.

Amman ban faWa mata a Club muka haWu da Dr Kamilu ba sabida ya gabatar dani ne a matsayin ™anwa

ta jini.

Sai ta fahimta a matsayin auren dole kawai akayi mun. Duk da a cikin zuchiyarta wallahi bata yadda da

labarin dana bata Wari bisa Wari ba. Kuma tana yawan tambayata in dai nutsu in faWa mata gaskiya dan a

"magance matsalar dake damuna. Dolen doliya na fasa mata cikina taji duk sirrina, tayi mun rantsuwar wannan sirrin a ofishinta za'a birneshi babu mai ji."

Uhm bayin Allah makaranta wai ku kunga matan auren da suke zuwa wajen terafis kuwa? ( Allah yasa

ina faWan sunansu daidai. Ayi ha™uri ban iya turancin bane amman nasan kun gane ) Hmm Allah yayi

"yawa dasu, wasu iyayensu ke kawo su, wasu kuma ™annensu, ko yayyensu ke kawosu. Mata ana cikin"

damuwa da jarabawa gaskiya.

"""Sabuwa kin gama haWa kayan naki har kin fito?"""

Cewar Dr Kamilu dake tsaye a kaina.

"E Yaya na fito asibitin duk ya isheni wallahi"""

Dariya yayi harda tuntsurawa. Ya tsugunna ya debe mun kayana dana haWa nima na Webi wasu muka

wuce har zuwa wajen motarshi.

Saida muka kama hanya yake sanar mun wajen mahaifiyarshi zai soma kaini saina murmure kafin su

rakani gida. Kuma zasu yi tsayuwar daka kan kes Wina tun ina asibiti yayi mun wannan al™awarin.

"Nagode sosai Yaya da irin taimaka mun da kayi. Itama Umma ina godiya sosai a gareta."""

Dariya yayi kawai. Bamu tsaya a ko ina ba sai a gidansu Dr Kamilu.

"Gidane na mutane tsaka tsaki su ba za'a kirasu talakawa ba, ko za'a kirasu masu kuWi sai dai irin masu"

™udin da Winnan. In kayi la'akari da irin ginin gidan na jan bulone tagogi da ™ofofin gidan duk mada'in

dane. (made in da)

A rabkeken tsabtataccen falon gidan muka samu Umma a zaune da wata ΄ar mata haka dan da gani ba

budurwa bace suna Wan hirarsu harda dariya.

"""Ahh masha Allah Kamilu marar lafiyanka ta samu kenan?"

"Sabuwa maraba da zuwa"""

A gabanta na zube na kwashi gaisuwa wannan yar mata da suke tare na juyo muka gaisa sai lokacin na

gane ashe yawan fara'ar Dr Kamilu gadon gidansu ne.

"""Allah ya kara sau™i Sabuwa. Sannan nasihar da zanyi muku ke da Mariya itace ku kama Allah ku kasance"

masu taurin zuchiya domin ku fuskanci duk wani kalubalen da zai bijiro muku.

Kin ganta itama ta shiga halin da yafi naki ma muni. Da taimakon Allah da kuma ita wannan terafi da

nasa Kamilu ya haWa ku har ta samu kanta.

Ku ri™a ha™uri da ™warara xuchiyoyinku ku zama jarumai. Sannan kamar yadda nayi al™awarin kafin ki

koma gida inaso ku zanta da lauyanki ku tattauna da kyau. In yaso sai ki koma gida da sammacinki a

hannunki na Waukaka ™ara. A matsayina mai rajin kare hakkin Wan adam zan tsaya miki irin tsaiwar da nayi ma Mariya.

Kuma kada ki sake tunanin gudu ki bar danginki ki shiga duniya ko da wannan auren bai mutu ba.

"Ballantana ikon Allah ne kaWai zaisa ya™i mutuwa, ko kuma ke kice kin janye"""

Ni dai sai godiya kawai nake yi nama rasa godiyar wacce iri zanyi musu dukkansu.

Šakinmu Waya da Mariya kuma shekarunta ko ya haura nawa zai zama da kaWanne.

"Gidansu gidan karamci ko shara sun hanani, duk abinda na tashi zanyi da zummar taya aiki sai Umma da"

Mariya su hanani fur.

"Ana gobe zan koma gida ina kwance shiru, Mariya da Umma sun sun tafi umara, asalin tafiyar ta Mariya"

ce ta kaita ne domin ta ro™i Allah ya cire mata son tsohon mijinta a zuchiyarta. Sun yi mun al™awarin da

sun dawo zasu sa Kamilu Ya kawo su har inda nake. ina tunanin yadda zan koma mu kwashe da su Maigogul.

Ga sammaci har an yanka goben magatakarda zai kaima Babangida sabon sammacinshi. Ni da lauyana

kuma duk abinda ya kamata ya sani dole na sanar dashi kuma ya ajjiyeni akan magana Waya babu gargada.

Idanuna na lumshe

"Ko yaya su Mardiyya suke, kuma yaya suka ji lokacin da labarin Satan dabo na ya bayyana musu oho."

"³ar Shuwa na tuno nayi wani murmushi wanda ni kaina bansan ma'anarshi ba, girgiza kaina kawai nayi"

ta yi.

Washegari da wuri na shirya Baba Haule mai aiki ta kawo mun abincin karin kumallo.

"""Mai sunan Malam yace in kin gama ki fito yana jiranki"""

Gabana ya tattake ya kuma yankewa. Tunda dai na tashi nake cikin faduwar gaba.

To Haule nagode sosai.

"Sannan na gode da kulawarki gareni. In sha Allah zan dinga kawo muku ziyara lokaci zuwa lokaci."""

A sanyaye nayi karinnan na sha magungunana.

˜arfe goma dot muka tsaya a daidai gidan da su Adama suke haya.

Tun kafin mu tsaya na hango Adama a tsaye a dokin ™ofar da tsohon mijinta ga ™atuwar leda a

hannunshi yana mi™a mata.

"""To ki sauka ki soma shiga sai ai mun iso ko? Sai mu tafi gidan naku"""

Ajjiyar zuchiya na sauke dan tun muna hanya na sanar dashi wajen yayyena zamu soma zuwa. Tukunnan

"Toh bari inje gama ya ta can a tsaye da mijinta"""

Idanu ya ™ura ma Adama har yana sauke tangaran Win jikin tagar motar tashi.

Daidai Adama ta dumo wani ashariya ta lailayama mijinta kenan.

"Idanuna na runtse shi kanshi na fahimci zagin ya kiWimashi. Abinda nake gudu ™ila fa saiya faru, shi yasa"

tun farko nake ta neman hanyar zillewa amman dana lura bani da wata hanya dole sai Dr Kamilu ya haWu da su Rakiya yasa dole muka tawo. Tunda ko basu hadu a gida ba zasu haWu a kotu ai.

A hankali na sakko sai kawai Adama ta ganni.

A guje ta shige cikin gidan

Sai gasu tare da su Labbai harda Uzairu Zuchiyata.

Gam muka rungume juna ni da Adama da Uzairu zuchiyata dukkanmu muka saki kuka ni ko da gaske

nake rerashi kamar wata ™aramar yarinyar goye.

"""Iko sai Allah Lolo kece kika dawo ashe zaki dawo garemu mu har mun cire ™auna da sake sanyaki a"

"idanunmu. Duk rintsi kada ki sake tunanin guduwa mu tsaya ma kanmu da kanmu"""

Cewar Uzairu zuchiyata dake tsaye kusa daf da mijin Adama.

"""Ya isa haka Adama ido ya soma yawa."""

Labbai tayi maganar tare da SanSareni a jikin Adama

"Tare muke da ba™o Adama. Yana so yaga su Rakiya"""

Kafin ma in rufe baki har ya ™araso inda muke da sallamarshi.

"""Allah sarki bawan Allah kaine ka tsinceta kenan? Tawo mu shiga daga ciki. Su Maigogul basa nan Hauwa"

"ce kaWai a gidan."""

Kallonshi nayi nace.

"Yaya mu shiga kaji basa nan. In ka sake dawowa ka gansu"""

Muna gaba yana biye damu har cikin Wakin su Adama wanda naga sun samu arzikin gyarawa har da gas

"™arami, ga Wan kayan abincinsu a gefe."

Waje muka bashi akan kujerar ya zauna shi da Uzairu zuchiyata wanda hankalinshi yana kan wayarshi ma.

Mu kuma muna kan katifa.

Gaggaisawa akayi Dr Kamilu ya kwashe kab halin daya same ni ya basu kabari da dai irin jinyar dana sha

duka komai dai.

Ajjiyar zuchiya Adama ta sauke.

"""Tabb ashe daman akwai bayin Allah irinka? Bawan Allah mun gode maka da iyayenka baki daya Allah ya"

saka da alkhairi.

Ni na tashi daga bacci na tarar bata gidan cikin dare ta fice. Kuma ta fita ne a cikin wani irin mawuyacin

hali mai muni. Alhamdulillah data faWa hannu nagari. Jiya jiyannan naje na dubo su Mardiyya inata dai

basu ha™uri kan rashin uwarsu da irin zaman da suke yi a hannun matan uba.

To iyayenmu har yanzu suna kan bakarsu akan ba'a isa an kashe wannan auren ba. Ita kuma Lolo dama

tauri gareta inta botsare kamar gandar kai haka take.

Amman dai zamu kuma tuntuSarsu Allah bashi in suka ji irin halin data shiga fitar data yi ko zasu

"sassauto"""

Dr Kamilu ya gyara zama yana kallon agogonshi.

"""To a dai fahimtar dasu ba'a zaman aure da zalunci. Haka zalika ba'a aure dole balle irin nata auren mai"

cike da zalunci. A irin kondishon Win da take ciki ba'a bu™atar ko tunani ta yawaita balle shiga wata

damuwa.

"Inaga Sabuwa ni zan tafi ko zuwa dare sai in dawo inaso shi Baba mu gana dashi ko zai fahimceni"""

Da sauri na Wago Labbai tayi carab tace.

"""Ai shi tafiya yayi Allah kaWai yasan yaushe zai dawo ma. Sai dai in ya dawo ko a waya ne saita sanar"

"maka"""

Muka haWu muka rakashi har bakin motarshi muna mishi godiya marar iyaka.

Kayana ya sauke mun

Muna shiga Wakin sai ga Maigogul ya faWo Wakin afujajan babu ko sallama.

Tsaye yayi hannunshi ri™e da ™ugu yana kallona tar.

"""Lolo kece ashe da gaske ashe zaki dawo garemu?"""

"Nice Maigogul """

Sai kuma naga ya zauna yana ™are ma Wakinsu Adama kallo

"Labbai na gaban tukunya tana zuba abinci, Uzairu zuchiyata ko hankalinshi na kan waya sai murmushi"

yake yi.

"""Lolo sabida mun hana mijinki ya sakeki sabida ke ΄ar abu ta kazan ubace shine kika tafi wajen shi Khalid"

mai hure miki kunnen gabaki Waya ayi duk abinda za'ayi ko?

Ai kin bamu mamaki kuma baki cika ΄ar duniya ba da kika dawo. Sannan da kika tawo wajensu Adama

"kin kaso auren ne hankalinki ya kwanta ko?"""

"""Haba Maigogul wai me yasa baku damu da rayuwarmu bane, ku dai kan ku kawai kuka sani?"""

FaWin Adama kenan. Da™uwa yayo mata.

"""Ohh sabida kuna zawarci shi Dakacin da yake zuwa wajenki yana baza ™aryar kaya ya kasa turo"

iyayenshi. Mijinki yanzu haka yana gida amman kin ™i bashi haWin kai shine ita kike so ta kaso auren nata. In ta kaso kika san waye zai zo ta aureta? Sannan in hakane baga can mijinki yana ta godonki ki koma kin ™i ba sabida kina neman mai™o ba. Shine ita kike son rabata da nata mai™on da yake hannunta ko? Kuma

"ai ko dan Mardiyya ai ta daure tayi ha™uri. Lolo mufa dukka wannan akan sonki muke yi wallahi Allah"""

Adama tace

"""Shikenan tunda haka kace a mayar da auren shi Alhaji in yazo zan faWa mishi na koma gidan mijina"

"shikenan ai. Inata faWa muku saki ukune aure ya ™are a tsakaninmu ™aryace kawai yake yi muku"""

"""Ni dai bance miki haka ba Adama. Ba haka nake nufi ba ehe"""

Sai naji yayi ™asa da muryarshi. Harma da bagarar da zancan ta hanyar cewa.

"""Labbai mi™o mun inci in tafi. Hiye harda kifin gongoni kuke girki ni ubanku kun barni cikin wahala"""

Kai kawai na girgiza ina jin ba™in ciki tamkar yayi ajalina.

Saida ya zuba loma a bakinshi kafin yace.

"""Kici yanzu in mayar dake Wakin ki tun kafin kayi nayi ta dawo."""

A_a Maigogul wallahi Allah na gama auren Babangida bazan sake zaman aure dashi ba. Na gwammaci in

"kashe kaina kowa ya huta tunda ba ™aunata kuke yi ba"""

Na ™arashe maganar cikin tartsatsin kukan ba™in ciki.

Adama ta shiga labarta mishi halin da na shiga da duk labarin da Dr Kamilu ya basu. Uzairu zuchiyata ya

Waura da cewa.

"""Yarinyarnan tana fa da ΄ancinta a wannan karon mu ΄an uwanta wallahi sai inda ™arfinmu ya ™are daga"

nan har kotun Allah ya'isa. Wannan karon har ku in bakui wasa ba wallahi a kotu zamu maka ku a cire

"mana hakkunmu. Yanzu fa da a ™asar wajene hukuncin ma kisa za'ayi muku"""

Labbai tace.

"""Tabbas kuwa a wannan karon dole sai Lolo ta rabu da mijinta tunda dai tace bata yi. Bari ma in kira su"

Rahama in sanar musu da dawowarta. Mardiyya ma akwai waya a hannunta bari in kira su ro™i Babansu

"suzo"""

Nan da nan ta kira su Rahama. Tana kashewa ta kira Lambar Mardiyya ihun yaran naji suna karanto

"adda,ar godiya ga Ubangiji"

"Ai sai kukana ya tsananta."""

"""To ai shikenan. Na tsame hannuna a kan sha'anin Lolo. Ai kowa rai yaima daWi ba kamar maishi ba."

Kuma duk daWin inuwar gemu taba kai ga ma™oro ba. Allah ya baku sa'a mu ΄an kallo ne. Nauyin ki ba a kaina zai ™are ba inma kin fito yawon tazubas kike sha'awar komawa gaki ga duniya. Har ku koma ga Allah ba ku isa kunyi abinda ni ko uwarku tayi ba. Kai kuma da kake cewa a yanke mana hukuncin kisa

"Bismillah. Lolo kiyi ha™uri ki dena kukan haka kukanki na dafani kinsan sonki"""

Kwanon daya ci abincin ya jefo ma Adama a fuska ya fice.

Hmm kaWai na iya cewa.

Idona kawai na runtse na kwanta na juya bayana kawai.

"Ina jinsu sunata hirarsu har Rahama ta ™araso, su Sadiya ma duk suka shigo da suka dawo. Harda Hauwa"

saida ta rarrafo tazo ganin ™wab. Rakiya ma tun kafin ta dawo gida labarin dawowata ya isheta.

Itama ansha tababa da'ita su Adama ke Magana ni ko bana ko buWe idona ma.

Ma™ota sukaita shigowa munafurcinsu ni dai sai dai ace musu bacci nake yi.

Idanuna biyu ras.

Mardiyya:.

Suna zaune tana ba Malama maganin da Babansu ya kawo mata na mura tana sha. ³ar Shuwa tayo

"sallama ta shigo tare da tsayawa a kansu.."""

"""Ba wanki kike mun ba ubanme yasa kika barmun wanki kika dawo wajen wannan makirar yarinyar. Ke"

"ga mai ™anne ko?"""

AWWa'u yace.

"""Ita ba makira bace wallahi. Kuma in ummin mu ta dawo saina faWa mata duk dukanmu da kike yi"""

"Ai kafin Mardiyya tayi magana tuni Yar Shuwa ta makanta ganin AWWa,u da wani zazzafan gigitaccen"

marin da sai da ya shiWe.

"""Kaji mun ™aramin marars kunya. Ko da yake barewa ba zata yi gudu Wanta yayi rarrafe ba. Tunda ka"

Tsotsi nonon Sabuwa kuma jinin Maigogul da kayi nayi yana yawo a jikinku dole kayi.

"Ke kuma dan abu ta kazanki zaki wuce ne ko saina Sallaki?""."

Da sauri Mardiyya ta dure Malama ta fita ta koma kan tulin wankin da ³ar Shuwa ta tula mata dana Fati

dana Babangida ma.

Zuwa tayi ta dasa kujera tana kallon Mardiyya tana zage_zage.

Wayar da Babangida ya mallakama Mardiyya dan ya dinga jin ya suke in baya nan. Da kum su ri™a

magana da Sauban itace ta shiga ruri. Ganin number Labbai yasa ta Waga da sauri. Ai tana jin abinda

Labbai tace sai ta mi™e.

"""Kika ce Umminmu ta dawo? Alhamdulillah"""

Iyakar abinda tace kenan ta kwashi gudu sai Waki.

Su Aminu suna kan Malama da take ta faman kukan ciwo. Mardiyya ta shigo sa gudu ta Wauki hijabinta ta

saka.

"""Ku taso muje wajen Babanmu ya bamu kuWin mota Umminmu ta dawo."

Ai nan suka shiga murna a gaggauce suka fito ³ar Shuwa sai kwaWama Mardiyya kira take yi amman ko

waige.

Da wani bawan Allah suka ci karo yana neman Wan aike. Ganinsu yasa ya tsaidasu.

"""Ku shiga cikin gidannan kuce ana sallama da Babangida kacigari """

"""Ai Babanmu ne. Baya nan yana makaranta"""

AWWa'u ne yayo maganar.

"""A ina makarantar take dan Allah?"""

Mardiyya tace.

"""Babu nisa can ™asan layinnan ne yanzu ma wajenshi zamu je"""

Ai kuwa wannan ma'aikacin kotu yabi su Mardiyya har makaranta wajen Babangida.

Mai gadin makarantar ne ya shiga ya kirawo musu shi.

Tun daga nesa daya hango su Mardiyya tsaye da wani mutum sai yaji faWuwar gaba.

Hakan yasa ya Wago ™afa ya ™araso.

"""Baba Ummi ta dawo zamu je wajenta"""

˜uruci dangin hauka. Malama ce ta tari Babanta da wannan maganar.

Sai kan shi ya Waure ya shiga rarraba idanu tsakanin yaran da wannan mutumin.

"""Assalamu alaikum bawan Allah kaine Babangida kacigari ko?"""

Hannun daya mi™o mishi dan suyi musabaha shima ya mi™a mishi tare da amsa sallamar.

"""Nine Babangida Allah yasa lafiya?"""

"""Sai alkhairi dama naje gidanka nemanka ne to sai yaranka suka ce dama wajenka zasu zo suma shine na"

"biyo su. In babu damuwa mu Wan keSe mana"""

Yaranshi ya kalla yayi jim daga bisani yace.

"""Mardiyya ku shiga ku zauna a waccan barandar ku jirani"""

"""To Baba"""

Ta ja yaran zuwa ciki. Wannan mutumi ya mi™o ma Babangida sammaci.

"""Wannan sammacine daga kotun musulunci matarka Sabuwa ce ta shigar da ™aran"

"Akan abinda take ™aran, da kuma ranar halartar kotun yana jikin takaddar zaka gani."

"Dama Abinda ya kawo ni kenan na barka lafiya """

Musabaha suka kuma yi har wannan mutumin ya wuce Babangida na tsaye kanshi na jujjuyawa ya shiga

"zurfin tunani. Duk da ta ™asan ranshi yayi matu™ar farin ciki da jin kalmar Sabuwa ta dawo, sai dai"

wannan sammacin ya danne mishi murnar tashi.

"""Sabuwa uwar rigima da taurin kai. Mu zuba muga waye zaiyi nasara a tsakaninmu. Babangida shine"

"mijinki tilo a duniya, babu Wan abu ta kazan daya isa yasa in sake ki"""

Muryar su Aminu ce tasa ya juyo da sauri ya kallesu.

"""Mardiyya Ummanku wai ta dawo da gaske tana gida yanzu haka?"""

"""E Baba ta dawo Labbai ce ta kirani take sanar mun. Acan ta sauka shine muka zo ka bamu kuWin mota"

"muje wajenta"""

Tashin hankalin da yake ciki ai sai ya kuma nunkuwa duk da yana da ya™inin su Rakiya zasu iya dawo

da'ita ko Baba Malam ya kirata yace ta koma Wakinta. Da wannan dalilin ya sauke ajjiyar zuchiya. Ya shafi kan Malama zafi rau.

"""Mamana jikin har yanzu da zafi. Inaga zansa zuwa yamma a kai ki asibiti"""

KuWi ya zaro a aljihunshi dubu Waya ya basu suka kama hanya suka tafi.

Shi kuma ya koma class amman ina ya kasa koyarwar sam dole ya nemi izinin cewar baya jin daWi zai

koma gida.

Yana tafe yana juwa.

Su Ramatu ana tsakar gida an barbaje magungunan mata matan unguwar sun cika tsakar gidan anata

batsa Babangida ya shigo.

Karab a kunnenshi yana jin sanda Ramatu take ba da labarin jiya data yi amfani da wani magani waishi

"kurman namiji wai saida Babangida yaita ihu tana rufe mishi baki.""Kai kawai ya girgiza dan ™arya take yi"

shi salab ma ya jita musamman jiyan.

Kanshi a

Please Login or Register in order to submit comment