You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuba mishi

"abinci ya take cikinshi, kwananne dai ya ha™ura tunda Adama tana nan. Taso ma ya dinga kwana ita ta kwana a falo, shine bai amince ba jira nayi inji yace to suga tsiya daga shi gar Adaman amman sai yace mata hakan bai dace ba ita dai ta kula dani kamar gaske."

"""To Rakiya tashi mu wuce. Lolo kamar yadda aka saba dai"""

Ya ™arashe maganar yana dariya.

Kayan abinci nasa Adama ta Wiba musu na basu dubu biyar biyar Uzairu zuchiyata na bashi dubu biyu

"Adama da Mardiyya suka rakasu titi. Ni kuma ina yin sallar isha na haye gado sakamakon cikin magungunana akwai na bacci ko da yaushe a cikin bacci nake tunda dai aka sallamoni, in ba baccin nake yi ba ma bana jin daWin komai"""

Babangida:.

Da sallama ya shiga Wakin ³ar Shuwa. Tana zaune tana waya da Mamanta jin sallamarshi ne yasa ta

kashe wayar.

"""Sannu da zuwa"""

Ta tarbeshi harda fara'arta shi dai yasan ya fita da safe tana fishi da ™orafi akan kuWin ankon bikin

™anwarta da yace har zuwa lokacin bai samu ba. Abun mamaki kuma ya dawo ya taddata cikin fara'a harda Waukar kwalliyar ™ananun kaya.

"""Yauwa sannu ya gidan?"""

Waje ya samu yaima kanshi masauki a ™asan kafet dan ba ™aramin gajiya yayi ba aikin koyarwa akwai

"wahala ( ina jinjina ga duk Malaman duniya maza da mata, malaman boko dana islamiyya)"

Zama tayi a gefenshi.

"""Ina yaran sunyi bacci ne?"""

Sai da ta kaWa idanu kafin tace dashi.

"""A_a Wazu mama tazo shine ta tafi da'ita"""

Take ya gintse murmushin da yake yi mata.

"""Amman sau nawa na faWa miki ki dinga sanar dani in yarinyarnan zata je gidanku, koma ina zata je yana"

"da kyau a nemi izinina matu™ar ina da mutunci da ™ima ko?"""

Kafin tace wani abun Mardiyya ta shigo da sallama ri™i_ri™i da tire ta dire a gaban Babanta.

"""Baba ga Abincinka"""

"""To sannu Wiyar kirki Allah yayi albarka"""

Da

"""Ameen"""

Ta amsa ta fita a tsanake. Binta yayi da idanu yana jinjina irin kamanninta dashi da irin nutsuwar da take

dashi. Ikon Allah wai Sabuwa ce ta haifi yarinya kamila irin Mardiyya.

"""Ban gane ba, naga an biyoka da abinci sabida cin fuska"""

Ya jiyo muryar ³ar Shuwa ta daki kunnenshi.

Juyowa yayi ya ™ura mata idanu baice da'ita komai ba amman taga Sacin rai sosai a tattare dashi. Tiren

ya jawo ya zuba lafiyayyen tuwonnan da naman kaza cinya da ™irji aka saka mishi. Nan ya hau zuba loma

ya bar yar Shuwa da haWiye yawu dan su yanzu da kifi suke girki nama ma sai jumma'a_jumma'a suke

ganinshi kaza kuwa tunda rayuwa ta juya musu baya siya sai dai su ci a tukunyar ma™ota.

Sai da yaci ya ™oshi ya sha kunun Aya kafin ya nufi masallaci a lokacin anata kiraye_kirayen Sallah.

Har yaje ya dawo Tiran abincin yana wajen ³ar Shuwa bata Wauke ba tana dai zaune a wajen tana cin

jalof na taliyar manja da bushasshen kifi tana korawa da ruwan randa.

Shi kam banWaki ya faWa yana so ya Wan watsa ruwa ko zai Wanji ™arfin jikinshi.

"Amman me? Ko da ya shiga banWakin yana wanka zuchiyarshi cike da fargaban abinda kaje kazo, duk da"

"lauyoyinshi suna ta tausarshi akan ya kwantar da hankalinshi komai zai daidaita, sannan Malama Babba ta basu kuWi masu yawa kamar yadda ta al™auranta musu."

Ruwan zafin ya Webo a kofi ya zurara a kanshi idanunshi a lumshe fes yake ganin hoton Sabuwa a idan

"zuchiyarshi. Murmushi yayi kawai tare da saurin buWe idanunshi yana mamakin yada yake jin da gaske yake fargabar rabuwa da Sabuwa ba wai dan auren Malama Babba kaWai ba, shi kanshi ya fahimci yana bu™atar Sabuwa a rayuwarshi ashe? Duk da har zuwa wannan lokaci ya kasa yadda da zuchiyarshi gani yake yi sabida Malama Babba ne kawai ya sassauto daga ™iyayyar da yake yima Sabuwan domin itace hanya mafi kusa wajen cimma buri. Ta wani Sangare na zuchiyarshi kuma yana ™aryata hakan sosai. Da"

daske yana mutuwar son Sabuwa ashe?

Jin ™aran wayarshi ne yasa ya buWe idanunshi ya ™arashe wankan tare da Wauro alwala ya fito Waure da

tawul a ™ugu.

"³ar Shuwa ya tarar a tsaye a bakin gado tana kallon wayar tashi. Sumy ce yauma ta kira, ta lura a"

"kwanakinnan duk sanda girki ya zagayo kanta inta duba wayarshi zata ga Sumy ta kira, ko shi ya kirata banda ragowar tulin sunayen mata da suke kiran wayar tashi, duk da dai su missed call take gani, bata taSa ganin ya Wauki wayar ba, ko kuma ya kira daga baya ba."

Bata ji shigowarshi ba ta Wauki wayar don son jin muryar ita wannan Sumy da take kiran magidanci a irin

"wannan lokacin """

"""Hello barka da dare Hero da fatan kana lafiya?"""

Gyaran muryar da Babangida yayi daga bayan ³ar Shuwa bai hanata fesar da abinda take son fesarwa ba.

MRS Buhari ce

Mu tara gobe

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA GOMA HUŠU

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

"""Ke wacce iriyar da™i™iya dabba jahilace da zaki dinga kiran mijin wata da daddare, har kina kiranshi Hero?"

"Ohh kune irin matannan na layi masu tumSele da bin mazajen mutane ko?"""

˜arasowa Babangida yayi ya fisge wayar a hannunta.

"""Sumy bani mintuna zan kiraki"""

Yana gama faWar haka ya kashe wayar.

"""Menene dalilinki na Waga mun waya har kiyi zage_zage da macen da baki san ko ita wacece ba? Oh kina"

"son ki nuna mata cewar ni ba tsayayye bane a gidana ba ko, ko so kike ki nuna mata cewar babu mace mai tarbiyya a gidana uhm?'"""

A fusace ta juyo jin furucinshi na ™arshe.

"""Au naka irin borin kunyar kenan?"

Ai nasan Waya daga cikin karuwanka ne da kuka saba mu'amala tunda ma naji ta kiraka da Hero in ba

"tambaWa kuka saba ba ai batun Hero bai taso ba"""

Maganar ta daki zuchiyarshi yaji zafi sosai. Amman sai yayi dariyar cusa haushi yace.

"""Eh kamar yadda kike a baya ko, in kin manta a hotel Win da muka soma haWuwa ai sai in tuna miki, in kin"

manta abinda ya gudana da maganganun da duk kikayi ai sai a tunasar dake kisan cewar matan titin suna da yawa ba Sumy bace ita kaWai ba. Ke naki ai yafi na kowa mijin Aminiyarki wacce duk duniya bata da

"kamarki dashi kike kwana a Hotel sai da kika bi dare aka auroki dole"""

Yana gama faWin haka ya fice ya barta a mace a wajen da mamaki.

"Jakwab ta zauna a gadonta tana jiyo muryarshi yana magana da Sumy a waya, sai dai bata jin abinda"

"yake cewa kwata_,kwaya kuma wayar bata daWe ba taji shiru."

"Tana zaune tana jiran ya shigo ta tayar mishi da hankali, sai taji shiru yayi kwanciyarshi a falo har falon ta"

"bishi ta Waga mishi hankali sune rikici har biyun dare, ta ko ji maganganu sosai ya zazzageta son ranshi a wannan daren taci kuka har saki saida ta nema"

"""Sa'arki Waya na dena saki, amman da ke kanki ma ba zaki soma ba. Haka dai zamu ci gaba da zama da"

"juna yau fari gobe tsumma sunnar rayuwar kenan"""

"Da ba™in ciki ³ar Shuwa ta kwana, Babangida kuma ya kwana da fargaba a haka dai garin Allah ya waye,"

"aka shiga aikace_aikacen yau da kullum sassafe Babangida ya saka kai ya fice ko bi ta kan ³ar Shuwa bai yi ba, dan fishi take yi sosai shi kuma bashi da lokacin magana da'ita dan ita ta jama kanta harya farfaWa mata maganganun da yasan in tana da hankali dole ta zauna tayi juyayi a kansu."

SABUWA:.

Da nauyin jiki sosai na tashi a madadin in ji dama_dama. Gabana sai naji yanata tsananta bugawa ko ina

"na jikina a mace sai nake ji a jikina wani babban al'amari zai faru, amman a raina sai nake aiyana ™ila"

sakina Babangida zaiyi shine al'amarin da nake jin faruwarshi a jikina.

"Da wannan hasashen na ™warara jikina na tashi nayo alwala na gabatar da sallar asuba, nayi zaune akan"

"sallaya inata ro™on Allah ya bani nasara a kotu. A wajen na karya, ina wajen har yara sukai mun sallama zasu tafi makaranta. Sai wajajen sha Wayan rana na rarrafa na shiga wanka, doguwar rigar yadi na zura a jikina, babu batun mai, bare turare, ko kwalli ko dankwali na kasa Waurawa sai dai hula na saka da na gaji da Waurawa yana kuncewa, rigar jikina ada caras take zama a jikina a yanzu kuwa sai yawo nake yi a cikinta damma wuyanta tsukakkene saSanin sauran da wuyansu yake a buWe dole sai ha™ura nayi na"

ajjiyesu wasu da yawa a ciki kuma na yima su Labbai kwalimarsu.

"Muje Adama zuwa sha biyu zamu shiga kotu."""

Adama tace.

"""Kafinnan Lolo bari muyi magana ta gasken gaske lallai kina son ki kashe aurenki ki dawo gida kici gaba"

da zawarci? Bana so daga baya kizo kina Wan daka ce baki yi bane.

"Gashi a halin yanzu naga sauyi tattare da Babangida sosai"""

Murmushi nayi saida muka fita falo kana na dubeta nace.

"""Nadamar Babangida ai ta dole ce Adams ko kin manta a yanzu bashi da gida, bashi da motar da mata"

"zasu bishi? Duk da nasan a baya da yayo aure aure bashi da gida babu motar, amman ai dole yanzu yayi nadama ko dan igiyar auren uwarshi da aka haWe tare da nawa."

Adama ko zaki iya faWa mun menene ribar aurena da Babangida in kika cire ³a΄a da muka samu.

"Shikenan dan gidanmu na da ba™in fenti sai in zauna da wanda bama ™aunar juna ni dashi? Ko kuwa shi Aure dole ne? Naji a wani kaset inda malam Aminu Daurawa yake faWan jerin sunayen sababban da suka mutu basu da aure ciki harda mace, gami da bayin Allah waWanda sukai ma addini hidima har suka bar duniya babu aure. Adama nifa ba wai zan rabu da Babangida in auri kowa bane, a_a inaso in mayar da hankalina waje gudane in san inda rayuwar kanta ta dosa. Kinsan Allah da dai inci gaba da amsa sunan"

"matar Babangida gara in dauwama babu Aure """

"Adama zata sake wata maganar na haneta, itama kanta tasan waye Babangida da irin wula™anci da"

tozarcin da yayi mun da dangina harma da ³a΄ana.

"Har muka ™arasa kotu babu wanda yace da wani uffan, ni da ™yar ma nake jan numfashina."

Kotu tayi cikan ban mamaki.

Acan na tadda ³an gidanmu. Ga dangin Babangida suma kusan duk ΄an gidansu sun hallara mazansu da

"matansu. Jikina a saSule na ™arasa wajen Baba Malam da Wawo, daga nesa Baba Malam ya yafitini na"

isa inda suke.

"""Sabuwa wannan irin rama haka subhanallah kiyi ha™uri ki rage ma kanki damuwa yanzu shari'ar zata"

"soma tafiya in sha Allah da sannu zaki cimma burinki kinji ko?"""

Kai kawai na gyaWa haka suddan naji jikina yanata rawa. Ina wajensu Baba Malam lauyana ya ™araso a

gaggauce isowarshi ke da wuya lokaci ya cika duk muka rankaya zuwa cikin kotun. Waje kowa ya samu ya zauns sai Wan tashin hayaniya kasancewar al™alin bai shigo ba tukunnah.

Sha biyu da mintu biyar al™ali ya shigo duk muka tashi cike da girmamawa har saida al™ali ya zauna kana

muka zauna bisa dokar kotu.

"""Ayau Waya ga wata wannan kotu zata sake sauraran shari'ar Sabuwa wacce ta kawo mijinta ™ara tana"

"neman ya saketa"""

Numfashi na ja a hankali tare da Wan dafe gefen zuchiyata dake wani irin dokawa ga zazzaSi kau a jikina.

"""Ko lauyoyin dukka Sangaren biyun suna cikin wannan kotu su tashi su gabatar da kansu?"""

"""My Lord sunana Barrister Ahmad Ahmad nine lauyan wanda ta shigar da ™ara nagode my Lord """

Ya zauna cike da girmamawa lauyar Babangida ta mi™e itama naga kamar yau ita kaWai tazo.

"""Sunana Asabe madaki nice lauya mai kare wanda ake ™ara"""

Bayan al™ali yayi rubutu tare da dogon nazari can yace.

"""Ko lauyan wacce tayi ™ara yana da wata hujja mai ™arfi da zai iya gabatarma da kotu?"""

Zumbur ya mi™e tamkar wanda akaima allurar zabura.

"""Akwai my Lord. Inason in gaiyato surukin SABUWA Malam Baba domin ya zame mana shaida ta farko """

Ajjiyar zuchiya na sauke tare da lumshe idanuna da suke mun wani irin yaji.

"angaren Babangida na kalla, ha™i™a naga damuwa sosai shimfiWe a fuskarshi, haka ma Malama Babba"

nata baya musaltuwa. Murmushi ne ya suSucemun. Muryar al™ali ce tasa na nutsu.

"""Kotu na neman Malam Baba ya fito gabanta"""

A tsanake Dattijon ya fito tare da tsaiwa a cikin Wan akwakun tsaiwa. Barrister Ahmad Ahmad ya ™araso

gabanshi.

"""Malam ko zaka faWama kotu sunanka da hala™arka da Sabuwa dama Babangida?"""

"""Sunana Malam Baba kamar yadda ake ce mun. Ni mahaifin Babangida ne, Sabuwa surukatace"""

"""Kaji abinda Sabuwa tace game da Wanka Babangida sannan tace kai kake ciyar da'ita kake shayar da'ita"

"ya abun yake?"""

"""Ina da ja ya mai Shari'a. Barrister Ahmad Ahmad yana amfanine da salo na Waurama shaida magana a"

"baki, koko ince Waurashi akan abinda yake son ya faWa wanda hakan ya kauce ™a'idar aiki."""

Al™ali ya jinjina kai.

"""Barrister Ahmad Ahmad a kiyaye"""

"""In sha ALLAH my Lord"""

"""Ha™i™a duk abinda Sabuwa ta faWa hakane. Na Wauki tsawon lokaci ina biya ma yaranta kuWin"

"makaranta, kuWin motar zuwa makarantar dama kuWin tara duk ni nake biya.Batun ciyarwa ya Wakko asaline a lokacin da shi Babangida ya auro wata mata daga lokacin ne ya dena ba Sabuwa da yaranta abinci. Ko da ta kawo mun ™arar saina bata ha™uri ni na Wauki nauyin ciyar dasu har kawo yanzu da nake magana anan ni nake basu abinci. Haka ma sutura kamar da Sallah, ko wani ankon biki duk ni nake yi"

"mata"""

Kai barrister Ahmad Ahmad ya gyaWa yace.

"""Am Malam shin Babangida bashi da halin Waukar nauyin iyalinshi ne, ko kuwa Sabuwa da yaranta yake"

"yi ma haka?"""

"""Sabuwa kaWai da yaranta yake yima haka. Mutumin da a lokacin yake da gidan kanshi, kamfanin kanshi,"

"ga motar hawa, yana iya Webe matanshi su tafi umara ai kaga yafi ™arfin ciyarwa"""

Numfashi na kuma ja tare da saukewa da ™yar dan ji nayi numfashina yayi mun wani irin tauri na ban

mamaki.

"""My Lord iyakar tambayar da zan yi mishi kenan"""

Cewar Barister Ahmad Ahmad.

Al™ali yace.

"""Ko lauyar wanda ake ™ara yana da tambaya?"""

"""Akwai My Lord"""

Tattakowa tayi har zuwa bakin Wan akwakun.

"""Malam Baba ko zaka iya faWama kotu yadda akayi Babangida ya auri Sabuwa?"""

"""Zan iya faWa miki yarinya. Su suka ga juna suka amince da junansu mu kuma iyaye mukai musu ido"""

Gabanane ya faWi ras. Sai naga Barrister Asabe madaki tayi dariya tace.

"""Amman a yadda labari yazo mana Babangida baya son Sabuwa kaine ka tursasa mishi harma ka kafa"

"mishi sharaWin muddin ya saketa saika tsine mishi"""

"Shiru ne ya biyo baya na wani lokaci. Malam Baba ya dubi Malama Babba tayi saurin sauke kanta ™asa,"

kai ya girgiza dan yayi imani wannan aikinta ne.

"""Hakane kenan Malam Baba?"""

"""Ina da ja ya mai Shari'a"""

Barister Ahmad Ahmad yayi saurin ™watan malam Baba sai dai kash ™orafi bai karSu ba.

"""Barrister Ahmad Ahmad dole malam Baba zai amsa tambayarnan"""

Asabe madaki ta dubi Malam Baba tace.

"""Kotu kai take saurare"""

"""Hakane yarinya abinda kika faWa. Amman wani babban daliline wanda sirrine na cikin gida yasa na faWi"

"hakan"""

"""My Lord a wannan gaSar nake so wannan kotu ta duba wannan shari'ar da kyau Shari'a ce mai sau™i."

Babangida iyayenshi yayi ma biyayya yake tare da Sabuwa tsawon shekaru fun goma sha. Malam Baba yaso ya ciyar da Sabuwa da yaranta ne sabida shi ya haWa auren bawai dan Babangida ya gaza ba. A binciken da nayi a kab layin da gidan Babangida yake babu gidan da ya kai nashi abinci kuma iyayen ita kanta Sabuwan shaida ne. Sabuwa sharri kawai take ma Babangida domin ta haWa shi faWa da mahaifinshi amman bai rageta da komai ba. Inaso wannan kotu ta bani dama in kira Rakiya mahaifiyar

"Sabuwa tazo ta bayar da shaidar abinda ta sani"""

Hawayene suka gangaro a guraben idanuna masu zafi.

Al™ali yace

"""Zamu tafi Sallah mu je mu dawo kafin Rakiya ta fito ta ba da nata shaidar."""

Yana gama faWin haka ya mi™e yabi ™aramar ™ofa. Duk kowa saiya soma fita ni kam saida Adama ta

tallafeni kana na iya mi™ewa tsaye a hankali muka fita.

"Kasancewar anata kiraye_kirayen sallah a masallacin kotun hakan bai bamu damar cewa komai ba,"

alwala kawai aka shiga kiciniyar yi.

"A zaune na gabatar da Sallah na daWe a raka'ar ™arshe goshina a ™asa sai kuka kawai nake yi, kaina da"

idanuna kuwa kamar zasu zazzago. Ina idarwa Rakiya tace.

"""Kuka yanzu ne dai zaki yi mai hujja ba dai ke taurin kai gareki ba? Ko Wigon tausayinki bana ji kin haWa"

"kai da uban miji sabida son zuchiyarku"""

Mi™ewa nayi na barsu a wajen na koma barandar bakin kotun nayi zamana ina mayar da numfashi.

Nasan Rakiya zata jagula komai amman dukkan abinda Allah yayi mai kyaune a raina na gama yanke hukuncin matakin daya fi dacewa dani tuni.

Abinci Babangida ya turo Ramadan dashi takeaway biyu nawa Waya na Adama Waya. Lafiyayyar party

jallof rice ce wacce taji hanta ga kaza ™atuwa akai sai fanta WaWWara.

"""Lolo ki daure kici, sai ki watsa magungunanki Waya har ta wuce kusan da minti ashirin"""

"Cewar Adama wacce take ma wannan abinci cin yinwa."""

"Bana jin ko ruwa zan iya kurSa Adama ke dai kici maganinma ki barshi zan sha in muka koma gida"""

"""Amman Lolo wanne irin in muka koma gida ke da kike cikin ciwo"""

"Dan Allah Adama ki barni. Ciwon dake zuchiyata yafi wannan ciwon da kuke kallo, asalima ciwon"

zuchiyarne ya haifi waWannan ciwukan. Madamar ina amsa sunan matar Babangida ku cire rai da rayuwata dan wallahi yadda nake ji mutuwa zanyi.

A haka muka sake shiga kotu ko gani da kyau bana yi.

Sama sama na dinga jiyo Rakiya.

"""Wallahi ™arya take yi. So take ya saketa ta auri tsohon saurayinta wanda shi Babangida ya kamasu tare"

kawai. Amman ita da take cewa babu abinci a gidanta itace fa take taimakonmu da abinci da kuWi. Iyakar

"abinda muka sani Babangida na ™o™arinshi """

"Bansan da waWanne kalmomi Rakiya ta ™arashe jawabinta ba, dan kunnuwana doWewa suka yi. Sai ji nayi"

al™ali yace.

"""Bayan sauraren wannan ™ara, da yin nazarin hujjojin da suka gabata wannan kotu ta kori wannan ™ara"""

"Shima a iyakar haka kunnuwana suka dena jiyo komai bafa suma nayi ba, ina kallon mutane suna ta fita a"

kotu Adama da Labbai suna ri™e dani har muka fita.

"Ku kaini gida Labbai kada ku kaini in mutu a Wakin Babangida"""

"""Kiyi ha™uri Lolo kada ki kashe kanki, yanzu in muka kaiki gida wani ™arin ba™in cikinne gara muna tare"

"dake acan gidan kafin mu san abunda zai biyo baya. Amman Rakiya sun bani mamaki bana wasa ba."""

"""Niko basu wani bani mamaki ba. KuWi masu yawa Malama Babba ta aiko Wawo jiya da daddare ya kawo"

"musu, Rakiya da Maigogul akan kuWi babu abinda ba zasu iyayi ba wallahi."""

Sama_sama nake jinsu gani ido a buWe ina tafiya da ™afafuna amman babu hankali a tattare dani.

A falo muka ya da zango tunda na rufe idanuna hawaye sukaita sakkowa a idanuna na™i buWewa. Babu

"irin bam baki da magiyar da su Labbai basui mun ba, amman na™i magana. Har su Sadiya da Uzairu zuchiyata, da Sama sun zo naki magana fur, na ™i buWe idanuna."

Sun kai kusan magriba sunata mayar da zance tare da tattauna abunda su Rakiya suka yi a katu sabida

kuWi. Dana gaji da ji da bin bango na rarrafa na ™ule Waki na saka sakata.

Babu wanda yayi yin™urin biyoni suma sun lura kaWaici nake bu™ata.

"˜aramin akwatina na jawo na buWe durowa na zuba kaya wallahi bansan wanne irin kaya na zuba ba, sai"

"tarkacenmu na mata, na kulle akwatinnan, na jingineshi tare da ΄an uwanshi, ™aramar jaka na Wakko ba™a na mayar da ΄an kuWaWena ciki, da su katin Wan ™asa da Atm card Wina guda biyu sai Wan kunnen goid Wina dana yaran. Itama jakar na adanata kafin na buWe sakatar da bin bango na shiga banWaki, ina jiyo yara suna mun sannu na™i magana bana tunanin ma harshena zai iya sarrafuwa harya bada harafin"

da za'a fahimta.

Alwala na Wauro na koma ciki a Wakin na tadda Adama suna waya da Gaza tana labarta mishi abinda su

Rakiya suka aikata.

Ni dai daga zaune na yi sallah.

"""Lolo ga abinci ki daure kici ko dan ki samu lafiya kinga ya kamata ace kin sha magani."

Da ido kawai nake binsu na™i yin magana.

Sai abun ya shiga basu tsoro kuma duk sukai cirko_cirko a kaina.

Ana cikin haka muka jiyo sallamar Babangida.

"""Shigo Babangida gara da Allah ya kawo ka."

Shigowa yayi muka haWa idanu nayi mishi wani irin kallon da saida ya tsorata.

"""Kaga Lolo babu ci, babu sha, babu uhm babu uhm_uhm tunda muka baro kotu."""

Take ya firgita yace.

"""Adama kamar yaya ban gane me kuke son kuce mun ba."""

A mugun tsorace yayi maganar Labbai ce tayi mishi bayanin yadda zai fahimta.

A hankali ya tsugunno a gabana ya zuba mun ido kawai yana kallona.

"""Sabuwa kina jin abinda nake faWa? In kina ji amsa kika kasa mayarwa bakin ki ya™i buWewa ki Waga mun"

"kai"""

Ban ko nuna da wasa naji abinda yace ba.

Hannunshi ya Waura a kaina a tsanake ya soma karanto Qur'ani cikin kira'a mai daWin saurare. Ni dai ko

"tari yafi awa Waya yana mun karatu banko yi tari ba, sai hawaye dake ta zuba a idanuna"""

"""Babangida anya Lolo ba gamo da aljanu tayi ba kuwa, ko ko dai ba™in cikin abinda ya faru a kotunne duk"

"yasa ta koma haka. Kaima dai hanyar daka biyo gaskiya yau dai Waya in Wana baka kyauta ba. Taya zaka haWa kai dasu Rakiya sabida Allah, sabida kasan babu abunda ba zasu iyayi akan kuWi ba ko? To yanzu ga abinda hakan ya haifar"""

Ni dai idanuna a lumshe suke.

Adama da Labbai suka kinkikeni zuwa kan gado suka shimfiWeni. Ina jin sanda Babangida ya zauna akan

gadon ya ri™o hannuna.

"""Adama wallahi duk abinda kika ga ya faru a kotu bani da masaniya a kanshi. Yadda kuka ji nima haka"

"naji. Ni bama wannan ba lafiyar Lolo yanzu itace a gabana, in har batai magana ba zuwa gobe da safe sai mu wuce da'ita asibiti. Kuyi ha™uri dan ALLAH ni dai naja komai ni na lalata komai lokaci bai kure ba zan gyara abinda na Sata da hannuna. Wallahi ina son lolo inason zama da'ita"""

Wayarshi ce ta shiga ruri

Da sauri ya zaro a ajjihu tare da karawa a kunnenshi.

"""Assalamu alaikum Kawu Manga. Barka da dare"""

Daga wayar Kawu Manga yace.

"""Abin duk da ake gudu ya faru. Kazo gida ka samemu yanzu. Malam yana cikin mawuyacin halin da babu"

Lallai ka iso ka taddashi da ranshi. Ina jiye maka tsoron Yaya ya rasu da ba™in cikin ka Babangida kazo

"maza"""

A mugun gigice ya mi™e baice komai ba ya fita har yana tuntuSe tsabar firgici.

Adama tace.

"""Malam ne naji ta wayar ance baida lafiya. Ni Labbai wallahi tausayi Babangida yake bani. A wannan"

"karon nadamarshi ta gaske ce ga mahaifinshi yana fishi dashi oh ni Adama wannan Aure"""

"Haka dai sukaita tattaunawa a tunaninsu bacci na samu, ni kuwa nasu baccin nake jiran samuwarshi in"

kama gabana in tafi inda yafi dacewa dani tunda dai ™arfi da yaji bariki suke son in shiga ai sai in koma

"ruwa."""

"Na daWe idanuna suna rufe ina sauraren muryoyi da motsi, har yara duk sun shigo sun dubani ina jinsu."

Daga inda nake kwance ji nake tsabar jiri tamkar gadon sama yake tashi dani.

Ina dai jirace har na soma jin saukar munshari halamar bacci yayi nisa.

"A hankali na buWe idanuna, amman me sai naga bana ma gani sosai duhu_duhu nake gani. Cikin dakiya"

"da dauriya na mi™e zaune, nafi tsawon minti biyar kaina na hajijiya. A hakan na yin™ura dafe da gadona."

Jakar hannu kaWai na Wauka ko mayafi babu na fice a Wakin da bin bango.

Cikin nasara har na fice a gidan ban haWu da kowa ba. Ina isa titi na tari mota.

"Hotel mafi kusa zaka kaini ni ba™uwace"""

Nayi mishi maganar a hankali tamkar wacce take a bige.

"""Shata ne Hajiya?"""

Murfin gaban motar na Salle na faWa da ™arfi na zauna ina dafe da kaina. Tsabar ciwon kai ko haske bana

son bude idona in gani.

"E shata ne kai dai muje"""

Figar motarnan yayi muka bar bakin unguwarnan. Na barta kenan har gaba da Abada ba zasu sake sakani

a idanunsu ba.

MRS Buhari

Sai monday in Allah ya nuna mana

Son so.

Ku faWi ra'ayoyinku

Shin Sabuwa abunda tayi shine daidai. Ko kuna ganin da bata shiga duniya ta dage akan neman saki.

Wasu ma suna ganin gara Sabuwa taci gaba da zama da Babangida ko????

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA GOMA SHA BIYAR

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

INA MI˜A SA˜ON GAISUWA A GAREKU MASOYA WANNAN LITTAFIN HA˜I˜A INA GANIN RUWAN

COMMENTS

³AN BATI. COM MA BA'A BARKU A BAYA BA SA˜ONKU YANA ZUWA GARENI SON SO

"Mai mota a ina kasan zan samu kayan caja kai da daddarennan?"""

Nayi maganar a hankali dan ji nake tamkar kaina zai rabe gida biyu.

"""Duk wannan cakewar batai miki ba har sai kin sake hawa gajimare? Amman Hajiya daga gani ke babban"

"kaine. Bari muje bakin kusfa akwai masu saida kaya a titi"""

"Kai tsaye kusfa ya kaini,

Please Login or Register in order to submit comment