You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wajen a baya muke zuwa sayen kayan harka."

Motarmu na tsaiwa matasa biyu suka ™araso suna rige_rige.

Jakata na buWe na ciro dubu ashirin na mi™a ma saurayin da shine yai nasarar kunno kanshi cikin motar.

"HaWin makara kusa zakaimun kar ka cire komai"""

Da mamaki ya kalleni.

"""Ke wallahi zaki iya haukacewa in nai miki hadin makara kusa. A mazan ma sai manyan kai kina mace ina"

ke ina haWin makara kusa. Ai naga mata sunfi yin haWin sha ka lula shine daidai abinda kanku yake Wauka.

"Jibeki a ™wale kin kasa mallakar kanki amman kike neman makara kusa"""

Dariya suka saka shi da mai motar.

"Samari kai dai bani, ka haWamun da sigari kwali biyu"""

Jim yayi yana juya kuWaWen daga baya dai ya dubeni da kyau yace.

"""Wannan ba Lolo bace ™anwar Gaza ba, ko ba ita bace?"""

Ni dai kaina kawai na dafe da nake ji tamkar zai tarwatse dan tsananin ciwo. Ganin ban saurareshi ba

"yasa ya kirgo kayan kuWina ya mi™o mun muka wuce, mai mota ya saukeni a Hotel na biyashi kudinshi na"

shiga a hankali.

Motoci sai shiga cikin hotel Win suke yi kasancewar ™asa ™aton club ne ( gidan rawa da lalatartun mata da

"maza ke zuwa domin alkata biWala) ga mata matasa da waWanda suka mallaki hankalin kansu, ko wacce cikin shigar banza take. Wajen sai hada_ hada akeyi tamkar rana Allah kaWai yasan ™arfe nawan dare ne"

a lokacin. Dogon falon zangon ba™in. Wani dattijo a baya suka shiga da wata yarinya da bata wuce

"Mardiyya ba tana biye dashi. Da ganinta sabuwar shiga ce dan sai kame jikinta take yi, kuma tana ta dan"

kalle kallenta. Mu kula da yaranmu wallahi.

"""Daki kike so Hajiya, ko tare kuke da Alhaji ne?"""

"A_a Waki nake so a bani"""

"""Muna da Waki Waya, muna da mai ciki da falo wanne kike so?"""

"A bani mai ciki da falon"""

Na yi maganar a hankali.

Takadda ta bani na cike da sunan Mardiyya na Wakko lambar da ban santa ba na saka tare da adireshin

bogi.

Wannan dattijo sai kallona yake yi yana murmushi irinna cikakkun mazan bariki Hmm.

Sabida rakiyar asara shi ya biya mun kuWin Wakin gashi kwana biyu na rubuta.

Godiya kawai nayi mishi.

"Šakinmu a jere yake, tare dasu ma muka hau ™afar benen da zata sadamu zuwa Wakunan kwanan da"

suke a jere cikin tsari.

"""Hajiya sannu ko?"""

Yace dani yana satan kallon berar da bansan me zai kwasa a jikinta ba.

Šakina na buWe na shiga na tura ™ofa kana na jingina a jikin ™ofar.

"Šakin nake ™arema kallo, tsari da haWuwar Wakin, gami da ™amshi, da ruwan wajen kaWai ya isa ya"

sakkoma da mutum nutsuwa.

"Duhune ba sosaiba mamaye a Wakin, akwai hasken jar wuta a kan durowar dake manne da gado daga"

cikin Wakin ya bada Wan gasken da mutum zai iya ganin tafin hannunshi.

Idanuna na mumshe wasu hawayen ba™in ciki suka shiga zubo mun.

Shaidar da Rakiya ta bayar a kaina a kotu da yanda suka nuna sunfi son kuWi sama da rayuwata yafi

komai damuna.

Shikenan gaku ga kuWin da aka baku kuita ci har duniya ta naWe Sabuwa kuma kun rasata har duniya ta

"naWe dama ba damuwa damu kukai ba, asalima duk matsaltsalun rayuwarmu kune. Tur_tur da iyaye ire_iren su Maigogul da Rakiya. Wallahil azeem irinsu sunanan a cikin gidaje masu yawa waWanda suke cikin abunne zasu gane zafi sa raWaWin da zuchiya take ciki. Ji nake kamar in bulbulama kaina fetur in"

™yasta ashana.

Jakata na buWe na zaro sigari a kwali inason in kunna bani da ashana. Jefa jakar kan kujera nayi. Na shiga

ciki kai tsaye banWaki na shiga na saki ruwan sanyi a kaina ya dinga zuba.

"Dana runtse idanuna mutane uku nake gani a idanuna Babangida Rakiya, Maigogul waWannan mutane"

ukun sune matsalar rayuwata.

˜wa™walwatace ta shiga tariyo tarin tulin rashin tarbiyyar da muka taso a cikinta.

"Taya ma zamu yi tarbiyya alhalin masu bada tarbiyyar ma tarbiyya suke bu™ata?"""

Kuka mai ciwo na fashe dashi. Na jima ina tsaye ina kukan ba™in ciki kafin daga bisani da naji kaina na

neman tarwatsewa na Wauro tawul na fito daidai buga ™ofar Wakina da ke jiyowa.

Jikina kuwa zazzaSi ba'ama wannan maganar. Dan ruwan sanyin da nayi wanka dashi wallahi daya sauka

a jikina yake komawa na zafi tsabar yadda jikina yayi kau.

Daga ni sai tawul Winnan ruwa na Wiga a kaina na buWe ™ofar mu kai ido huWu da wannan dattijon. Sai

karema zatina kallo yake yi.

"Lafiya kake bugamun ™ofa?"""

Firgigit ya dawo hayyacinshi.

"""Am dama inaso in Wan tambayeki ne tare kike da wani ne, ko dai kema bakuwace a garin kamar ni?"""

"Ba™uwa ce bansan kowa ba"""

Na bashi amsar a ta™aice.

"""To masha Allah. Abinci zansa a kawo mana ke me kike da bu™ata in sa a kawo miki? Sunana Alhaji"

"Hazallaha kefa?"""

Ya ™arashe yana dariya har saida ha™oranshi na makka sama da ™asa suka bayyana.

"Mardiyya sunana. Farfesu ma ya wadatar, in zasu kawo dan ALLAH su haWo mun da laita inaso zan sha"

"sigari"""

Har zan mayar da ™ofata in rufe ya mi™o mun laita daga ajjihunshi.

"""Gashi, ai ni bana rabo da'ita a duk inda nake. Zan neme ki ko da zuwa anjima ne"""

Hannu nasa na karSa na rufe ™ofata.

Saida nasha sigari kara biyar a take kafin na soma jin Wan dama_dama daga cikin azabar da zuchiyata

take ciki. Amman me ina tuno ³a΄ana sai zuchiyata take ta sake yin ba™i

Oh ko wacce iriyar rayuwa su Mardiyya zasu shiga bayan jin labarin guduwana oho.

"A duk inda na tsinci kaina zan kasance mai yi muku adda'a."""

Sigari na sake kunnawa na ci gaba da zu™a ina fesar da haya™in idanuna ina jinsu a bushe kamar babu

digon ruwa a cikinsu.

˜wan™wasa ™ofa naji anayi a hankali.

Tashi nayi na zura rigata na fito na buWe ™ofar. Ma'aikaciyar hotel Wince ri™e da turen silver Wauke da

"kwanon farfesun kaza, sai tea da ruwa mai sanyi."

"Hanya na bata ta wuce ciki, Wakin cike yake da haya™i har tari saida ya turni™eta da sauri ta fice, na"

mayar da ™ofata na rufe.

"Da ™yar na iya cin cinyar kaza Waya, dan jinta nake a bakina tamkar maWaci, kayan ™ari dai na watsa a"

bakina na biyeshi da ruwan tea mai zafi. Na jingina a gado ina murmushin da yafi kuka ciwo

Idanuna na lumshe sai nake hasko rayuwata ta baya nake ganinta tamkar yanzu abun yake faruwa a

gabana.

WAIWAYE:.

Kamar yadda kukaji a baya Rakiya ³ar kano ce iyayenta sunyi rayuwa a ™aramar hukumar Bebeji dake

jihar kano kafin daga baya kuma Allah ya amshi abinshi.

"Har gobe family house Win su Rakiya yana nan a Bebeji, kuma muna zuwa biki, mutuwa sunane kaWai"

"bama zuwa kundai san ΄an ™auye da sha'anin haihuwa. Itama ™annenta, da yaransu suna kwaso jiki su"

"tawo duk wani sha'ani namu, haka suddan ma suna zuwa mana ziyara. Zumuncinne yasa ma Tsahare ta dawo hannun Rakiya da zama bayan mutuwar Aurenta."

Maigogul kuma asalin mahaifinshi Malam Buba Šan wanka irin bararo Winnanne mazauna ™asar nijar

cikin garin damagaram nanne asalin tushensu.

Malam Buba Šan wanka ya kasance bafatake ne suna fitar da kayan fataucinsu zuwa ™asar Ghana. A

"wannan zuwa fataucinne Allah ya haWashi da matarshi Fatima ita kuma asalinta basudaniyace haifaffun Ghana mazauna Ghana cikin garin kumasi. Sukai aurensu suka haifi Maigogul da ™aninshi Isuhu suke nan yaran da Allah ya basu. To sun zauna a ™asashen afrika da dama irinsu, Angola, kamfala, Kongo, da dai sauransu daga ™arshe suka yada zangonsu na ™arshe a jihar jigawa. To a wannan tafiye_tafiyen da akaita yi Maigogul da Isuhu annan idanunsu ya buWe sosai. Iyayen Maigogul Allah yayi musu rasuwa tun su"

Maigogul suna ΄an Samari dai haka.

Sun mutu sun bar musu tarin dukiya da zanarai amman dangin Malam Buba Šan wanka suka yi rub da

"ciki kan dukiyar, sukai watsi da zumunci, suka kasa Waukar nauyin ci gaba da karatun su Maigogul, izaya"

babu iriyar wacce ba'a ganama su Maigogul ba. Kuma mahaifinsu yana da tarin ra™umai daya barsu a hannun ΄an uwanshi. duk suka haWa suka cinye suka bar su Maigogul a wulakance

Wannan shine tsanin daya zame ma Maigogul silar faWawa bariki.

"Babu iriyar halastacciyar sana'ar da bai jarababa amman babu riba, duk abinda ya taSa sai ya lalace mishi."

Sai daga baya Maigogul ya faWa harkar kawalci ta dalilin Amininshi cicib da suke kwana a Waki Waya.

kamar wasa sai harkar ta soma kai mishi har ma ya auri Rakiya kayi nayi suka soma tara iyali.

Wannan shine asalin salsalan tushenmu.

Shi yasa Allah ya yimu kyawawa farare sol duk da a cikinmu babu wanda ya kama ™afar Maigogul a kyau

sai Uzairu zuchiyata dan kamar kumbo ne kamar gatanta shi da Maigogul.

(Na yanke muku tarihin Rakiya da Maigogul sabida labarin asali na Lolo ne ba iyayenta ba)

Wannan kenan.

A tsakar gida muke kusan dukkanmu gidan. Hauwa da nata tawagar ³a΄an a waje Waya.

Haka ma Rakiya da nata ΄a΄an muna zazzaune anata cin musu kamar yadda aka saba.

Rakiya dai tana zaune tana cin farar ™asa da ™atotim cikin Autarmu marigayiya Sailuba haihuwa ko yau

ko gobe. A lokacin Rahama itace babba dan Adama tayi aure.

Tana zaune tana ta fesa turare a jikinta gashi dama ta Wauki wanka iyakar ™urewar gayu ba fariya ba

"Allah ya hore mana kyau gamu farare sol dukkanmu, wannan hasken shi ke sake Waukar hankalin maza a kanmu"""

"""Rahama in zo ki bani na sigari ne inaso zan shiga gari kinsan fisge yafi daWi da daddare ΄an yara da ake"

"aikensu siyo kayan karyawa irindu biredi da sikari yanzu sunata tafiya zamu je mu datse hanya"""

Cewar Sama babban wanmu a maza.

Gaza yace.

"""Kai dai kaji kunya wallahi ka nemi sana'a ya fiye maka wannan kananun sace_sacen a unguwa"""

Rahama ta mi™e tsaye tare da cewa.

"""Uhm ko ya nemi sana'a ko kada ya nema ni kam Rakiya na wuce."""

Maganarma irinta yara marasa kunyarnan sunayi suna keSe baki da harara. Rakiya tace.

"""To kar dai ki mance in zaki tawo in ganki da leda ni™i_ni™i wannan kazar ta gidan gona mai manyan"

"cinyoyinnan"""

Dariya Rahama tayi kawai ta fice.

"""Ikon Allah wai na kwance ya faWi"""

Cewar Hauwa da bata ™aunar taga ana zaman lafiya. Rakiya dai ikon Allah bata bi ta kanta ba sam. Da

"Waya da Waya manyan ΄an matan duk suka fice zuwa gari ko wacce taci kwalliya, mazan ma ko wanne ya kama gabanshi banda Uzairu zuchiyata da yafi ™aunar ya ganshi a cikin mata ana cabcabcewa dashi."

Shine a kafaWan wannan shine a kafaWar waccan

"Gidan ya rage daga su Rakiya. Sai ni sai Uzairu zuchiyata sai Halima, da Sadiya da Salaha, da mabaruka a"

"΄an Wakinmu kenan. Ragowar duk sun fita, wasu daga cikin tun yamma suka fice abinsu."

A Wakin su Hauwa kuma daga ita sai Sajida sai Binta kaWai duk sauran basa gidan.

Nima a shiryena nake tsab ³ar Shuwa nake jiran shigowarta muma mu shiga gari kamar yadda muka

saba party ma na murnar zagayowar Haihuwa Anisan Ajinmu ta gayyacemu kuma club Win na manyan yarane duk yawonmu bamu taSa zuwa wannan hotel Win ba.

"Ina cikin le™en hanyar waje sai muka jiyo shigowar ³ar Shuwa babu ko sallama sai sunana da take kira,"

babu wanda ya damu. Tana isowa na jata muka shige hautsinannen Wakinmu da babu komai a ciki daga katifa sai sib Win da ko murfi babu kaya kuwa duk sunyi amai.

"""Ya akayi mu shirya mu tafi ko goman dare akace za'a soma kinga tara har ta wuce."""

To ai sai mu shirya nifa tun Wazu daman ke nake ta jira. Ina zuwa bara in ma Salaha magana ta aramun

"kayan da taje party dasu jiya ke kinga kyansu kuwa? Saurayinta ne ya siya mata."""

Muna cikin maganar ta shigo Waukar mayafinta.

Yauwa Salaha dan Allah wannan kayan da kika sa jiya kika je party su zaki aramun wani party aka

"gayyacemu mai zafi wajen zai tara manyan yara."""

Kallona tayi sama da ™asa taja tsayi.

"""Bama ki da hankali Lolo"""

Tana faWin haka ta nufi hanyar waje.

Jawota nayi na shiga zaginta.

"Ni kike cema bani da hankali? Na faffarWeki dan abu ta kazanki"""

Rakiya ce tabuWe labule tace.

"""Zaku soma ba uhm hum ai kunma daWe baku yi ba. Sakakkata Lolo jiranta akeyi a waje. Ki saka kayanki"

"kuma kuyi tafiyarku tunda dai tace ba zata baki ba, ku fice ku bamu waje mu sha iska"""

"Ai wallahi nima ta bar ganin komai a wajena in ara mata."""

Na ja tsaki maimakon in saketa salin alin sai na ingizata ta faWa kan gado.

Harna gama binciken kayana ina mita ³ar Shuwa kuma sai shafa hoda da janbaki take yi tana dariyar da

ke sake ™ular dani.

"Sai a wajen sadiya na ari wando, Halima kuma ta ara mun riga da takalmi. Agogo da Wan kunne da sar™a,"

da Wan mayafine kaWai nawa. Nan na zauna zaman kwalliya saida muka dai cinye lokaci goman ma a gida tayi mana.

Turaren Maigogul na bincika a akwatinshi na bi jikina na dinga fewasa.

"""Lolo lallai zaki haWu da Maigogul kin sanshi sarai ba'a taSa kayanshi bai gane ba, akan wannan turaren"

"sai kin gane kurenki jine bakya yi"""

Rakiya data shigo tayi tsaye a kanmu take magana faWa_faWa.

"Mayarwa nayi na ja hannun ΄ar Shuwa mukai ficewarmu, a ™ofar gida muka ga Salaha a cikin wata"

jibgegiyar jeep tana taWi Labbai ma mun ganta a can titi ita kuma a jingine saurayin nata yake a motar ita kuma tana kan motar a zaune jikinsu na gugar na juna.

Abun hawa muka tare muka shige abinmu.

"Sai zumuWin son ™arasawa wajen party ³ar Shuwa take yi, ni kuma maganganun da Salaha ta faWamun"

nake nazari a kansu.

"Sai nake ganin kamar ni ce koma baya a ΄an gidanmu ko wacce nada samarinta masu kuWi da mota, aita"

kashe musu kuWi amman ni na tsaya ina biyema Junaidu da Wan jarin tabar da yake kasuwanci gabaki

"Waya in an haWa nawa ne? Da ™yar fa yake iya mun anko, kaza a sati sau Waya yake sai mun."""

"""Ke mun fa iso. Duba kiga manyan yara anata kawosu a mota. Ji wannan zalihan ajin namu a motar da"

"saurayinta ya kawota kut Lolo kinga kyan wai da tayi kuwa?"""

Tsabaragen abubbuwan sun caSe mun banko kula yar Shuwa ba nayi sakkowata a motar muka biyashi

"yayi wucewarshi. Zaliha Abdulhadi ta kallemi tana murmushi na wani banka mata uwar harara, ita kanta ta san dan wajen ya tara manyan yarane da yau saina ci abu ta kazan..."

"Mu je ³ar Shuwa kima dena kallonsu mu da muke ta™ama da farar fata kuma har me za'a faWa mana """

Jayeta nayi muka bi ayarin mata da maza zuwa cikin inda ake partyn

Sai ka nuna takaddar shaidar gayyata za'a barka ka wuce.

"Muma haka dai muka nuna muka shiga, kamar yadda kowa ke zama haka muka zazzauna."

Teburane mai kusurwa hudu biyu maza biyu mata haka aka tsara wajen ga ruwan gora da abun sha a

gaban kowa. Rabi da kwatan jama'ar wajen duk ΄an ajinmu ne sai sababbin sani da suka cikace kwatan.

Makarantar fa ni da kaina na saka kaina a ciki sabida na taso da sha'awar karatu gaskiya.

Tashin kiWa ne kawai yake tashi an ™awata wajen da balanbalo masu kaloli da yawa uwar party tayi kyau

itama fara ce amman ba irin farinmu Waya da'ita ba.

"Awa biyu cir akayi ana wannan biki, rawa kuwa ni da ΄ar Shuwa kusan mu muka cinye wajen dan ba"

"™aramin iya rawa mukai ba. Ba'a soma bikin ba dama dai sai sha Wayan dare karfe Waya aka tashi, an rarraba jakunkuna ciccike da kayan tanWe tande."

Muna tsaye a titi babu ma abun hawa sam waWanda samarinsu suka kawosu duk sun tafi sai tsirari

"ire_,irenmu."

Wata mota ce ta dalle mana idanu fitowarta daga cikin Hotel Win kenan. Idanu muka haWa da mamallakin

komar ko ince matu™in motar a ta™aice. Kallon da yayi mun kallone da tuni na saba da ganin irinshi a

"wajen samari, sai dai wannan na musamman ne."

"""Ku tawo mu kai ku gida ΄an mata in mota kuke nema ai ba zaku samu ba"""

Hannun ΄ar Shuwa naja muka karasa bakin motar. Gidan baya muka shige kasancewar akwai mutum a

wajen mai zaman banza.

"""Wacce unguwar zamu kai ku ΄an mata?"""

Cikin yanga irin tamu ta mata ³ar Shuwa tace.

"""Unguwar Zai zaku kaimu. Mun gode fa sosai"""

Murmushi yayi yace.

"""Ai babu komai kune kuka zo bikin murnar zagayowar haihuwa ko? Dan lokacin da muka shiga Hotel Win"

"a lokacin mutane suke kan zuwa"""

"Duk wannan maganar abokin matu™in motar ne yake yi. Shi mai tu™in hankalinshi yana kan titi rabi, rabin"

"kuma yana wajena dan duk Wago kan da zanyi zanga ni dai yake kallo ta cikin madubi. Hakan ba ™aramin daWi yayi mun ba Allah ya sani a zuchiyata na dinga ro™on Allah yasa suce suna sonmu.samarine ΄an gayu da ganinsu yaran masu dashi ne, kuma ko wannne da ΄anshi daidai da misalin da hankalin masu"

"karatu zai Wauka, ai dai kunsan irin kyan ΄a΄anmu Hausa Fulani? To irin wannan kyan."

"""Tunda muka Wakkoku Sagiru yake tazuba kamar rediyo bai baku damar gabatar da kanku ba balle muma"

"mu gabatar muku da kanmu gashi har mun kusa unguwarku"""

Wannan matu™in motarne yayi magana da murya mai daWi. ³ar Shuwa da Sagiru sukai dariya ni kuma

Wan murmusawa nayi kawai.

"""Ni Sunana Aisha la™anin sunana ³ar Shuwa kasancewata ΄ar asalin yaren Shuwa arab tsantsa. ˜awata"

"kuma sunanta Sabuwa amman da Lolo ake kiranta"""

"""Sabuwa Sabuwa. Ta kuwa dace da sunan gatanan sabuwa dar da'ita. To ni dai sunana Khalid abokina"

"sunanshi Sagiru amman yafi amfani da Sagee."""

Nan dai mu kai ta Wan hira har suka kawo mu bakin unguwarmu.

"""Da zai yi kyau ku saka mana lambobin wayoyinku anan muma jibi muna da party na bikin murnar"

"zagayowar haihuwar Khalid muna gaiyatarku amman namu bikin na kwanane dan ™arfe Wayan dare za'a soma zuwa biyar na asuba. Da fatan babu matsala zaku iya halarta ko?"""

Carab nace.

Babu wata matsala tunda kun gaiyacemu za mu yi iya yinmu mu halarta. Sai dai ™arfe Waya ba zamu

"samu motar da zata kaimu ba"""

Na ™arashe maganar tare da amshe wayar ina daddanna musu lambobin wayoyinmu a lokacin waya

batai yawa a hannun mutane barkate ba.

Sagiru yace.

"""Tunda kuna damu ai baku da matsala in dai kunsan ku ba irin yarannan bane da ake takura musu a gida"

"ba gudun kada a samu matsala. Zamu zo har nan mu Waukeku ku dai ku shirya kawai"""

Khalid yace.

"""To in da hali Sabuwa gobe zan zo in Waukeki ki raka ni shopping ina fatan babu matsala ko?"""

Wani irin farin ciki naji tare da jin sanyi a zuchiyata dan na fahimci Khalid ni yake so tunda yace zan

rakashi shopping. Idanu na kaWa irinna yara marasa kunya nace.

"Baka da wata matsala ™ofa a buWe take kana iya zuwa ka Waukeni duk sanda kaga dama, kuma zaka iya"

"zuwa dani koma inane"""

Wayarsu na mi™a musu muka fito. Rafar kuWi ΄an Wari bibbiyu suka bi™o mana na dubu goma goma.

Godiya mukai musu Khalid ya wani kashe mun idanu tare da mun murmushi. Nima idanun na kashe mishi muka shiga layinmu babu kowa a layin sai haushin kare kawai kake ji.

"""Ke Sabuwa gaskiya mun yi babban kamu yau"""

Hehehe ³ar Shuwa ke dai bari dai komai ya kankama wallahi saina rama Abinda Salaha tayi mun ko zata

"mutu na dena bata aron koma menene. Ke dai shiga gida gobe zamu haWe zan shigo gidanku da safe"""

Sallama mu kai ma juna kowacce ta shige gida. Gidanmu a buWe yake a ko da yaushe ko da na shiga

Wakinmu mutum uku kaWai na tarar duk sauran basu dawo ba. Waje na samu a ™asa nayi kwanciyata tare

da yin matashin filo da hannuna.

Mtwss ba dole su Labbai su so kwanan waje ba ma fiye da kwanan wannan ™addararren gidan ba.

"Shikenan mu a haka zamu ™are rayuwarmu muna kwanciya a ™asa"""

A fili nake mitata bana tsoron kowa to.

"""Ke dai bari Lolo. Wallahi kwanan gidannan ko wahala. Tun Wazu nake kwance bacci ya gagareni, ga"

"sauro ga zafi ga kwanan ™asa ™ashinka na sukan ™asa. Amman in a waje ne kaci kaji, ka kwanta a katifa"

"ko gado mai laushi ga ac in gari ya waye a baka kuWi masu yawa a dawo dakai har gida"""

"Mabaruka dama ba bacci kike yi ba?"""

Mi™ewa muka yi zaune tace.

"""Idona biyu Rakiya sai tusa take yi ga gwarti duk ita kaWai baccin duk sai ya gagaraa zuwa ga zafi. Wuta"

aka yanke mana ashe tun yamma ban sani ba saida aka kawo wuta sannan Rakiya take faWa mana. Yanzu sai zuwa gobe da safe zamu harhaWa kuWi mu biya kuWin wuta mu biya kuma wanda zasu mayar mana da

wutar.

"Kai wallahi na gaji da gidannan Lolo"""

Baki kawai na taSe to me zance.

"""Menene a ledar buWe mana mu gani"""

Harararta nayi

Amman kinsan dai sai da safe za'a rarraba kowa yaci ko? Cake ne da su samosa a ciki sai lemuka. Ke in

"faWa miki nayi wani babban kamu zan baki labari zuwa da safe mu kwanta bacci nake so nayi."""

Komawa muka yi muka kwanta. A wannan daren tunanin Khalid fur ya hanani sukuni abinda nafi tunowa

"shine sunana daya nanata sau biyu da kashe mun idanunshi na hagu da yayi. Duk da nasan iskanci yake nufi, amman naji dadi sosai kuma a shirye nake tsab in bayar da kaina bori ya hau."

"Ba akan Khalid na soma samari ba, ina da samarina wanda babu inda basa taSawa a jikina dan in samu"

"na abinci amman dai daga iya haka ake tsayawa. Samarin yanzu basa iya kashema mace kuWi ba tare da ana ban gishiri in baka manda ba. To a gidanmu babu tausayi, babu duban ™an™anta komai mu muke yima kanmu da zaran yaro ya kai shekaru bakwai to kuma shikenan magana ta ™are nauyin kanshi ya ratayane a wuyanshi, inya fita ya nemo ruwanshi, in ma bai nemo ba cikinshi. Akan Khalid nake jin zan sallama kaina dan ya riga daya sace mun zuchiya harda kuma kwaWayin abun duniya gaskiya sabida kana"

gidanmu dole ka nemi kuWi.

Washegari sai bakwai na safe ni dai na samu na tashi nayi sallar asuba.

Rakiya na zaune tana kallon Rahama da take yayyaga kaji tana kasawa a tire.

A guje Rahama ta fice a Wakinmu taje bakin magudana tamkar zata amayar da hanjin cikinta tai ta she™a

Amai.

Shikenan itama dai nasan ciki ta kwaso duk da ba wannan bane karo na farko ba.

"""Mitsiyaciyar yarinyarnan yaushe yaushe aka zubar mata da ciki amman har ta kuma kwaso wani ciki ni"

"Rakiya duk wuyar da tasha"""

Tana gama faWin haka ta yin™ura ta mi™e tana tura cikinta gaba ta fice.

Baki na taSe batun yin ciki da zubar dashi a gidannan ba komai bane mun saba da ji tun bamu kai haka

ba.

Bazan iya ™irga Adama da Layuza sau nawa suka yi ciki aka zubar ba. Uzairu zuchiyata ne yaci gaba da

"rarraba namannan, na mi™a mishi ledata ya kwashe da dariya."

"""Su Lolo kuma me aka samo mana?"""

Hararar wasa nayi mishi tare da cewa.

"Wai me ka Waukeni ne my Heart?"""

Salatin Maigogul muka jiyo a tsakar gida a guje na fice na bar su a ciki.

"""Me zan gani wai duwawu ya mutu ya bar zani?"" Cewar Maigogul"

"Yana tsaye ya Wau wanka tamkar wani hamshakin mai kuWin gaske, komai na jikinshi mai tsadar gaske ne"

"ga gogul da kullum yake manne a idanunshi dan bama gaye hakkinshi. Bakinshi kullum yana taunar cingam tamkar tsohuwar karuwa"""

"""Me kuwa zaka gani? Ciki tayo mu kuma a haka zamu ™are kenan a sintirin zuwa kemis karSo maganin"

"zubar da ciki. Ka kasa sauke nauyin da Allah ya Waura maka damu da yaran duk ka barma duniya mu"""

Da tsawa yace

"""Ke Rakiya yi mun shiru jarababbiyar mata wacce ta zamemun tsiya. Ina da yara farare tsula_tsula irin"

wannan zan dafasu ne in sha kome kike so? Ah ni shikenan talauci da buga bugar rayuwa ya

"dakushemun ™uruciyata da kyawuna sai su in dakushe musu? Da sannu ha™onmu zai cimma ruwa zasu auri hamsha™an masu dashi na ™asarnan. Ke waye yayi miki ciki nace dan ubanki Isuhu?"""

"Ya dubi Rahama yana zazzare idanu"""

"""Alhaji Audu ne yayi mun?"""

"""Kinsan gidanshi ince dai ko, ko wajen aikinshi inda dai zamu iya zuwa mu sameshi?"""

Kai ta gyaWa halamar ta sani.

Tabb Rahama ta taro rikici wallahi na sani.

To mutanene mun shiga waiwayen rayuwar lolo ta baya da sannu zaku ji dukkan abinda ya shige muku

duhu

Son so fisabilillah.

"Ina da Wan tsokaci kaWan akan masu zagin lolo, da masu ganin rashin kyautuwar hukuncin data Wauka na"

guduwa.

Shin kunsan menene cutar damuwa wanda a turance ake kiranta Deepretio?

Zan faiyace muku cutar zaku jita.

Allah yasa mu dace son so

Mrs Bukhari ce

IDAN KAYA YA GAJI..

GAMMO MA YA GAJI

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA GOMA SHA SHIDA

"""wanke fuskarki maza ke da Lolo ku same ni a waje cicib yana jirana a mota dama"""

Yana gama faWin haka ya fice yana saSa malum malum Winshi ga ™amshi yana zubawa.

"""Allah ya kyauta halin Maigogul sai shi. Duk shi yake goyon bayanku kuke duk abinda kuke so."

"Lolo Wakko mata mayafi maza ku je ni wallahi sha'anin zube_zuben cikinnan ya fita a kaina"""

"Baki na taSe na shige ciki na Wakko mayafina dana Rahama, sai wayata. Na cika naman

Please Login or Register in order to submit comment