You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaji kunya kuma ka faWi babu nauyi """

Cewar Rakiya kenan. Ganin yadda take huci yasa ya wuce Wakin Hauwa.

"""Sannu da fitowa kai Alhamdulillah """

Cewar Hauwa ta tarbeshi harda zuba mushi jallof.

"""Tsohuwar munakufa ai ke dai har abada ba zaki rabu da munafurci ba. Kishiya dai koma wacce irice in"

"ba ta Aljannah bace to munafuka ce. Oh ni Rakiya wannan mata kwai sheWaniya"""

Nan cacar baki da kokawa ya Sarke a tsakaninsu. Sukaita zagi in zagan da har saida muka shiga

tsakaninsu. Maigogul kuwa sunata wannan rikicin ya fito yaje yayo wanka ya zuba ado yayi ficewarshi ma

"""Mahaukatan banza da wofi. Ayi mata marasa kan gado har yaransu sun fisu hankali"""

Gaga_gaga haka wunin yau ya kasance.

Washegari itama tazo da nata hautsinin Sama ya saci akuyoyi har takwas a gidan raguna dake bayan

layinmu an tawo da ΄an sanda dan nemanshi.

"""Oh ni Rakiya naga ta kaina kishiya tara rana Waya ta goma na ™ofar gida."

To bayin Allah ni kaina rabon da in saka Sama a idanuna zaiyi mako biyu. Bansan inda yake ba. In kun

"ganshi ku kamashi ai mishi hukunci daidai da Abinda ya aikata."""

Tana faWan haka taci gaba da cin abincinta mu dama muna kwance ne muna Wan hurarmu ta ΄an mata

muna shewa.

Da daddare muka shirya tsab ni da ³ar Shuwa muka nufi zangon ba™i. A cikin club Winsu dake ta baya

wanda in ba harkar ka bane bama zaka san dashi ba. Anan wannan partyn zai gudana. Abokin saurayin

³ar Shuwa ne suka gayyaceta. Muna shiga muka ga taron na manyan yarane.

"Zamana ke da wuya muka haWa idanu da wani gaye a tsaye yana rawa da wata mace, yana yamutsata"

son ranshi.

Kallonshi nake yi babu gaira babu dalili. Shima kuma kallona yake yi.

"Babu shiri ya saki yarinyar, ya kutso tare da tutture mutane har ya iso garemu."

"""Ya akayi ΄an mata tare da wani kike ne?"""

Sai da nayi fari da idanuna na tabbatar na birkitashi kafin nace.

"Ba da namiji nake ba, tare dai da ™awata nake"""

Ajjiyar zuchiya ya sauke tare da tashi tsaye ya ri™o hannayena dukka biyu muka sauya kujera inda duhu

yafi yawa.

Bakinshi na kan wuyana yanayi kamar mage na jin ™amshin Sera yace

"""Sunana Babangida. La™anina kuma kacigari"""

Sabuwa:.

Dawowa labari:

Ji nake yi tamkar kaina zai tarwatse kiWan dake tashi a club gabaki Waya ya addabi kaina.

Nafi minti goma inason in mi™e amman na kasa sai da taimakon wani namiji daya fahimci tashi tsaye

nake son nayi shi ya taimakeni harna ganni a tsaye

"Da ikon Allah sai na ganni a waje ina tafe ina gauraye hanyata hawaye na zuba a idanuna, kana a lokaci"

guda ina dariya na zama tamkar mahaukaciya.

"Ji nayi nayi karo da wani abu jiri ya Webeni luu na faWi, amman sai naji ba'a ™asa na faWi ba na dai jingina"

da wani lallausan abu ne. Kamar jikin mutum

MRS BUKHARI.

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA ASHIRIN CIB

https://chat.whatsapp.com/IT8sWgHNT8yJcZx3E6V1yB?mode=ac_t

Muna gayyatar ku zuwa Queens Collections  inda zaku samu kayan kitchen da kayan amfanin gida

"masu inganci sosai, crayfish, bedsheets, duk a farashi mai sau™i!"

Kayan more rayuwa

Farashi mai rahusa

Saukin samu + Sauri a isarwa

Siyayya mai sau™i kuma daWi

Duniya ta siyayya mai sau™i tana jiran ku a Queens Collections!

"""Subhanallah wacece wannan Kamalu?"""

Cewar Tijjani abokin Kamalu wanda Sabuwa ta faWa jikinshi yana tsaye ri™e da'ita.

"""To wa zai sani da halama ma fa a bige take, duk da ba iyakar buguwar ba bata da lafiya zafin dake jikinta"

"ai ya wuce misali gaskiya."""

"""To yanzu ka jingineta gefe mu kama hanyarmu. Irin ΄an iskan matannanne wanda basa iya kama girma"

"da mutuncin kansu. Jibi yadda take warin sigari. Ace mace kyakkyawa kamar wannan a madadin a sameta a gidan aure sai ace a club za'a sameta kaico"""

Kamalu yace.

"""Baka da tausayine wanne irin in jingineta a gefe kake cewa? . Bata da lafiya nake faWa maka ni likitane"

"kasan nasan aikina. Dallah buWe bayan mota in sakata mu kaita asibiti. Ga jakarta a ™asa ka Wakko"""

Baki a wangale Tijjani yace.

"""Wai da gaske karuwar zaka taimaka har wani kaita asibiti zaka yi"""

Kamalu baice komai ba. Yasa hannu Waya ya buWe motar dama a jikin motar suke. Shi kaWai yasa Sabuwa

"a cikin mota, kana ya Wauki jakarta a ™asa ya cilla a bayan motar."

"""Muje Tj mu kaita asibiti kafin mu wuce. Koma karuwace ai zamu samu ladan taimaka mata. Ta yiwu"

"taimakon da zamu yi mata yasa inta warke ta tuba."""

"A haka dai su Kamalu suka kai Sabuwa asibitin da anan suke aiki dukkansu, kasancewarsu matasan"

likitoci wanda sukai karatunsu a ™asar waje suka dawo gida Najeriya suna bama kasarsu gudunmawa. ma'aikatan jinya suka karSeta. Zuwa Wakin kwanciya. Kasancewar asibitin na kudi ne ko wanne Wakin gadaje huWu ne a ciki babu cinkoso

"""To Tj zamu je mu dubata tare ko kuwa shima ba zaka yi ba?."

"""Allah suturu bu™wui ni bazan yi mata komai ba. Sannan ai baka bu™atar taimakona. Dr Mu'awuya kuma"

"shine a darennan shi ya kamata kaima Magana mu wuce mu gabatar da abinda yake gabanmu"""

Kamilu a wannan karon baiyi musu ba ya dam™ama Dr Mu'awuya ragamar kulawa da Sabuwa akan duk

"wani bil shi zai biya ayi mata duk abinda ya dace, zuwa gobe da yamma shi zai amshi aikin dare."

Babangida kacigari:.

"Da ™yar ya isa titi sabida irin ciwon kai da zazzaSin dake jikinshi. Gabaki Waya ya kiWine ga ciwon Sabuwa,"

ga na Baba Malam kuma duk a kanshi.

"""Allah na tuba ka yafe mini. Son zuchiyata da sanin gaskiya in take shi ya jefa waWannan bayin naka a"

mawuyacin hali.

"Ni da zina, ko hangen mata da auri saki har abadan abidina."

"Allah na tuba ya Allah """

Babangida ya jima kafin ya samu abun hawa duk wanda ya tare sai yace ba hanyar zai koma ba

kasancewar dare yayi yawancin ababen hawan masu komawa gidane akan hanya.

Da ™yar dai ya samu wani Wan acaba Wan layinsu dan Babangida ma ya sanshi.

Shine ya Waukeshi suka wuce gidan kai tsaye.

Baba Malam:.

Da duk irin halin da yake ciki jin an ambaci Babangida yazo yasa ya shiga Waga hannu yana girgizawa.

Yana nuna halamar baya son zuwan Babangida.Wawo ne ya matsar da kunnenshi saitin bakin Baba Malam. A hankali ya Wago.

"""Malama Babba inaga ki koma gidan"

Kawu Manga ki kwana kawai. Zan sa Aliyu yaje ™ofar gida ya tari Babangida kada ya shigo. Da dukkan

"halamu baya son ganinku ne"""

Malama Babba ta fashe da kukan da yaci ma ace hawayenta ya ™are izuwa yanzu.

Yau a gaban kishiyarta da take ganinta ba a bakin komai ba Malam yake nuna baya son ganinta da

Babangida yaron da yafi soyuwa a zuchiyarta?

"Ko da yake babu mamaki tunda har Malam ya iya korarsu, babu abinda bazai iyayi bama."

Malama Babba sabida ™in gaskiya da soyayyar uwa da Ša data rufe mata idanu. Da gaske tana kallon

"Sabuwa a sababin faruwar dukkan kunci, da tarwatsewar ahalinsu."

Ada gidansu gidane da suke gudanar da rayuwarsu gwanin kyau gami da sha'awa. Shigowar Sabuwa

"shine silar rushe farin cikin wannan ahali, shine sababin haifar ma da zukata ciwon da abadan babu mai"

warkewa haka zalika tarihi zai ci gaba da maimaituwa a tsakankanin ³a΄a da jikokin wannan ahali.

"""Wallahi babu inda zani. Ni yafi cancanta in zauna in kula da Malam tunda nice Babba a cikin gidannan"""

Ta faWa da rushin kuka.

"""A_a Babba"""

Cewar Malama Karama.

A tsawace Malama Babba ta dakatar da'ita ta hanyar Waga mata hannu ba tare da tace komsi ba.

Likit ne ya shigo tare sa Ilyasu.

"""To inaga ku mazan manya zaku iya tsaiwa. Ragowar dan ALLAH muna son su bamu waje."

"Hatta waWanda suke dokin ™ofa in da hali su tafi dan ALLAH """

FaWin Dr kenan dake zaro kayayyakin gwaje_gwajenshi a akwatinshi na likitoci.

Ficewa su Malama Babba suka yi dukkansu. Kawu Manga da Wawo ne kaWai a Wakin sai Malam dake

cikin wani yanayi.

"""Wawo bari kaga inje in kaWa Babba ta koma can gidana, kuma shi kanshi Babangida a tare shi. Ni dama"

"nasan Yaya zai hana da ban kirashi ba wallahi """

"""Ai gara daya sani wala Allah yayi ha™uri da jajiSo mana ababen kunya"""

Kawu Manga yayi murmushi akwai a zuchiyarshi yana girmama girman taurin kai da rashin shayi irinna

Babangida. Ta Sangare guda kuma yana tuno irin titsiye Malam da akayi Wazu a kotu da girmanshi da komai wanda wannan titsiye shi ya ja mishi wannan ciwon.

"""Babba muje in rakaki gidana, kada kice komai a yanzu samun lafiyar Yaya itace a gaban kowa ke dai"

"tawo"""

Bata da zaSi dole tabi bayanshi. Ai ko suna fita acaSar su Babangida na isowa.

Malama Babba ta ™urama Babangida idanu ba tace ga tunanin da take yi ba.

Jiki a saSule ya ™araso inda suke.

"""Yauwa Babangida ri™eta kuje can gida ku jiramu acan inaso in koma wajen Yaya"""

Babangida bai tambayi daliliba ya ri™e hannun Malama Babba suna tafe tana kuka mai gunji.

Wannan kukan ba ™aramin ™one zuchiyar Babangida take yi ba. Yasan san dai silarshi duk wani abu yake

fitowa daga haularsu a dalilin son kai da son zuchiya irin nashi kaico.

A babban falon Kawu Manga akaima su Malama Babba masauki.

"""Kira mun sa'a tazo Babangida ku kaini asibiti"""

Da mugun sauri ya mi™e.

"""Bari in kira Ramadan ko Wawo ya bani keyn motarshi in kai ki"""

Bai jira abinda zata ce ba yayi yin™urin fita.

"""A_a Babangida kada ka shiga cikin gidannan. Ka kira Sa'a kurum ni dai umarnin dana baka kenan."""

A sanyaye ya dawo ya zauna yana jin mashasshara.

Sai da ya kira Sa'a sau huWu ana biyar ne ta Waga.

"""Babangida lafiya a darennan. Ko dai wata rigimar ka sake rikitowa? kasan kai kam akuyarka tayi kuka"""

Sai da ya haWiye wani irin yawu mai Waci da ™yar ya iya sarrafa harshenshi yace.

"""Malama Babba ce tace kizo. Muna gidan Kawu Manga """

Jin abinda ya faWi ai tuni ta wattsake tasan ba lafiya ba.

"""Ganinan ina zuwa, bari in taso Baban yara ya kawo ni"""

Tana faWin haka ta datse wayar.

Malama Babba sai nishi take yi Babangida na ri™e da'ita matan Kawu Manga na yi mata fifita har Sa'a ta

iso. Gashi ta™i fur a sanar ma su Kawu Manga halin da ake ciki.

Da motar mijin Sa'a suka wuce asibiti cikin gaggawa aka amsheta.

"""Babangida sai dai ka kashe mana iyaye ™arfi da yaji sannan zaka dawo kanmu."

Shikenan mu tun sanda ka kai munzili abinda zai faru ya faru baka sake barin zukatanmu sun yi daWi ba.

Ko bamu ga Sabuwa ba ai muna ganin ΄a΄an da suka fito daga tsatsonta. ³ar kawali dangin marasa

mutunci. Sabida son zuchiyarka kaje ka kwaso mana masifa.

Wallahi Šana bazai taSa auren Mardiyya ba sai dai akan haka zumuncinmu ya yanke ni da kai Har gaba

"da abada ma. Sabuwa kuma Allah ya tsine mata albarka tsinanniya maha'inciya"""

Idanunshi kawai ya rintse haWe da dafe kanshi da yake ji tamkar zai tarwatse. Maganganun Sa'a jinsu

yake yi tamkar saukar aradu a kanshi.

Sa'a ta dinga zazzaga masifa da bala'i a zaune a benci.

Kiran wayar Babangida ne ya katseta.

Kawu Manga ke kiranshi. Saida gabanshi yayi mummunan faWuwa a yanzu tsoronshi ace mishi Baba

"Malam ya rasu, ko Malama ta rasu, ko wani abun ya faru da Sabuwa. WaWannan mutane ukun suna da mahimmanci da wani irin matsayi da samun gurbi a dukkan zuchiya da rayuwar Babangida."

"""Assalamu alaikum kawu Manga"""

Ya faWa cikin rarrabe kalmar.

"""Na'am Babangida wai kuna asibiti da Malama Babba ko?"""

Sai da Babangida da Sa'a suka sauke ajjiyar zuchiya kana Babangida yace.

"""E Kawu Manga hawan jinin nata ne itama nasan ya kuma motsawa. Muna tare da Yaya Sa'a mijinta ne"

"ya kawo mu. Yaya jikin kuma na Malam"""

"""Jiki da sau™i za'ace amman Yaya da wuya ya tashi, to likita yayi mishi allurar bacci yana bacci yanzu haka."

Mu kuma kowa ya watse Wawo dai a gidan zai kwana tare da shi Malam Win a Waki.

"Gobe da safe zan zo asibitin yanzu magani zan watsa in Wan runtsa ni kaina bani da lafiya"""

"""To shikenan Kawu Manga sai zuwa safen. Allah ya baku lafiya duka"""

Da haka sukai sallama.

Itama Malama Babba allurar baccin dai akai mata dan tana bu™atar hutu sakamakon jininta daya kuma

haurawa dama ba ™arasa warkewa tayi ba.

Fuu Sa'a ta shige Wakin da Malama Babba take kwance.

Shi kuma Babangida wayarshi ya zaro ya lalubo lambar Sabuwa ya danna kira. Yasan dai ba zata Wauka

ba amman Adama ko Labbai zasu Wauka so yake yaji tayi magana ko har yanzu shiru. In ance har zuwa lokacin shiru yaje ya Wakkota zuwa asibiti.

Amman ya kira wayar ma baisan sau nawa ba ba'a Wauka gabaki Waya sai hankalinshi yayi mummunan

"tashi. Gashi shi bashi da lambar Adama, lambar Maigogul kaWai gareshi yanzu kuma yayi dare ace ya kirashi yana tambayar lambar Adama. Sai kawai ya kira Ramatu."

Itama sai da ya kirata sau biyu ana ukun ta Wauka da muryar bacci.

"""Ramatu muna asibiti ne Malama Babba bata da lafiya. So nake kije lungun Sabuwa ki dubo mun yaya"

"jikinta. Ko ki haWani da Adama yarta a waya inji yanayin jikin nata"""

Ramatu taji wani kishi ya tokareta. Dan ta lura da takun Babangida a kwanakinnan irin yadda ya mayar

da hankalinshi kacokan akan Sabuwa da yaranta.

"""Hmm a darennan wallahi bazan ita fita waje ba tsoro bazai barni ba kayi ha™uri kuma ka fahimceni."""

"Idanunshi ya lumshe, cikin dakewar murya marar halamun wasa ko karSan wargi yace."

"""Nace kije ki kaima Yar Sabuwa waya inason inji yaya jikin nata"""

Kai tsaye cike da rashin tsoro da halin komai ta famjama famjam tace.

"""Wallahi bazan ita fita tsakar gida da daddarennan inje inci karo da aljanu ba. Sannan ai ba ni kaWai bace"

"matarka ba. Baga Aminiyarta ba ka ce taje ta gano maka mana dole sai ni."""

Tana ™arashe maganar ta ta kashe wayar

Da mamaki Babangida ya bi wayar da kallo yana ta'ajibin abinda ta aikata.

Lallai zata gane kuskurenta amman yanzu damuwarshi yadda zaiji jikin Sabuwa ne.

³ar Shuwa ya soma kira ita kam kiran duniya ma bata Waukaba balle ya sanar da'ita sa™on a haka

"Babangida yaita tunanin hanyar jin jikin Sabuwa, gashi shi ba abun hawa ba balle yaje ya dubota ya dawo."

"""Lallai abun hawa akwai daWi. Inaga dole zan karSi lifan Win da Mustapha da yaita nacin in karSa ya rage"

mun matsala na™i karSa.

Mi™ewa yayi ya shiga Wakin da Malama Babba take.

Sa'a na zaune a kujera kamar da Kudidi take waya. Malama Babba tana kwance tana bacci a tsanake. Sai

kallonta Babangida yake yi yadda take ta ™arewa tun dai lokacin da Sabuwa ta shigar da ™ara kotu dakuma korarta da Baba Malam yayi daga Wakinta. Kusan rabin ™ibarta ne ya zuge sai tayi haske hancinta na usil ya sake wani tsayi.

"""Kaga halin da take ciki ko? Ni nama Wauka ka tafi ne naga mintu goma da shigowata"""

"""Ban tafi ba ina waje a zaune"""

"Bata kulashi ba, shima bai damu da hakan ba."

"""Zanje daga waje duk abinda ake bu™ata ina waje sai ki kirani"""

"Yana gama faWin haka ya saka kai ya fita a Wakin a hankali."""

Adama:.....

Fitsari da mumnunan mafarki shi ya farkar da Adama ba shiri ta zabura.

Zaman dirshan tayi tana tunanin wannan mafarki da muni yake.

"Juyawa tayi taga Labbai sai baccinta take yi amman bata ga Lolo ba, saita ™addara tana banWaki."

Shiru yanzu Lolo zata fito a_a anjima ne ga fitsari sai sake matsar Adama yake yi.

"""Bari dai in ma Lolo magana fitsarinnan ya matseni yanzu haka tana ciki tana sharSar kukan data saba."""

Harta fita zuwa dogon falon tana magana. Ganin ™ofar banWakin a hangane ba ™aramin mugun faWarma

da Adama gaba yayi ba.

Da sauri ta shiga banWakin taga babu kowa.

Ba shiri ta rufe ™ofar tayi fitsari danji tayi yana shirin zubo mata.

Da sauri ta fito ta shiga falo nanma wayam. Ganin ™ofar falon itama a buWe ba ™aramin sake tsurar da

Adama yayi ba.

"Duk da haka saida ta le™a lungu da sa™on falon, zuwa Wakin yara shiru kake ji."

Da gudu Adama ta koma Waki.

"""Labbai Labbai tashi Lolo bata gidannan """

A zabure Labbai ta mi™e tana faWin.

"""Mekika ce Adama Lolo bata nanfa kika ce to ina zata je a darennan?"""

Adama ta fashe da kuka tace.

"""Allah dai yasa ba ba™in cikin dasu Rakiya suka kuntuka mata bane yasa ta gudu ta barmu baki Waya ba."""

Labbai ma hawayen take yi tace.

"""Kira Tsahare ko Lolo taje Wakinmu danta samu nutsuwa"""

Nan Adama ta shiga kiran Tsahare sai data kira sau shidda kafin Tsarahe ta Waga.

"""Tsahare Lolo tazo ne dan ALLAH?"""

Cikin muryar bacci tace.

"""A_a gaskiya. Ni da Sadiya da Salaha ne kaWai a Wakin. Lafiya amman?"""

"""A_a babu lafiya. Yanzu kuje guda ku duba ko taje can duk da nasan zaiyi wuya taje. Amman ku duba dan"

"ALLAH ko filashin kimun in kunje gidan"""

Ita kanta Tsaharen ta kiWime. Cak ta tashi ita da Sadiya suka nufi gida sun daWe suna buga ™ofar Rakiya

kafin tazo ta buWe.

"""Wannan wanne sabin salon kuma iskanci kenan. Darenma mahutar bawa ba'a barka ka huta ba. Me"

"yasa baka kwana a inda kaje Winba zaka zo duk ka fitineni"""

"A tunaninta Maigogul ne. Tana zare sakata taga su Salaha cirki_cirko"""

"""Lafiya cikin talatainin dare haka?"""

Salaha tace.

"""Rakiya Lolo tazo nan gidan?"""

Ta jefo mata tambayar.

"""O_o rabonmu da ita tun a kotu wani abunne, ko dai Babangidan sakinta yayi?"

"""Dama sakinne ai da sau™i tunda ba kanta farau ba mu mai ya kashe mu da bamu da auren. Murna kuke"

yi in aurenmu ya mutu sabida burinku ko zamu samu mai hannu da shuni.

"Duk gashi sakamakon kwaWayinku yasa Lolo ta gudu tunda dai bata nan duk yadda akayi guduwa tayi."""

Rakiya ta yo kan Salaha ta rufe ta da duka.

Fincikewa tayi tamkar zata rama dukan tace.

"""Ai gaskiya ne abinda na faWa duk kunbi kun lalata mana rayuwarmu tun kafin ma musan meke mana"

"ciwo. Jibi ace duk kyau da farin da Allah ya huwace mana amman dai mun kasa zaman aure sakaamakon baku bamu tarbiyya data dace ba"""

"""An™i a bayar mitsiyaciya sabida aurenki ya mutu shine zaki sauke mun atlarar rashin arziki ΄ar iska. To"

daidai nake dake har ki mutu baki isa kin kaini ko ubanku buWewar idanu ba.

Lolo kuma ta daWe bata shiga duniya ba. Tunda abinda ta zaSa kenan tabar ΄a΄anta hannun kishiyoyi ita

"kuma ta bi saurayi da aurenta"""

Tana faWin haka ta banko ™ofarta.

Hauwa dake tsaye dokin ™ofarta tace.

"""Rakiya halinta sai ita. Lolon wai ba'a ganta bane?"""

Kafin su bata amsa kiran Adama ya shigo.

"""Tsahare an ganta kuwa?"""

Tsahare tace.

"""Kin ganmu a cikin gidan babu Lolo babu dalilinta gaskiya. To ku garin yaya ta fita baku sani ba?"""

Adama dai tana nishin kuka ta kashe wayarta.

"""Labbai ta tabbata Lolo guduwa tayi"

Kuma kinga wayarta ma a kashe take Wib bare muji inda take. Bari in kira Babangida dai in sanar mishi a

"tari abun da wuri. Kai amman Lolo in guduwa tayi bata kyautama yarannan ba. Kina da budurwar yarinya mahaddaciyar Qur'ani amman ki tsallake ki barta. Duk fa yadda take ganin lalacewar aurenta da Babangida a hakan ta fimu dacen miji, ta fimu dacen ΄a΄an ma. A gidanmu kab in banda yaranta su waye"

"ma suke karatun in banda gantali kwararo kwararo."""

Labbai tace.

"""Adama a gaskiya Lolo tayi ha™uri ma™ura da Babangida. Wai shin mancewa kuke yi ne da masomin"

komai. Har yaushe Babangida ya soma amsa maganar Maigogul ma balle mu. Wai zagi ido da ido wannene bai mana ba?

Cin kashi akwai irin samfurin da bai ma Lolo ba?

Ban™i ba in ance ya shiryu. Ha™i™a naga salama da mutuwar jiki tattare dashi sosai.

Amman ki sani wanda baya sonka to baya sonka. Nifa tayi mun daidai amman dai kirashi a wayar muji.

"Kinga yanzu ™ila in an ganta ya sauwa™e mata ta huta muma mu huta."""

Adama dai bata samu zarafin magana ba ta riga ta danna kiran Babangida:.

ASIBITIN DA SABUWA TAKE KWANCE:.

Anan na kawo ™arshen littafi na biyu.

Zan tafi hutu kafin mu Waura littafi na uku.

Ku daWa gyara zama akwai sauran tafiya gagaruma a gabanmu.

Domin jin yadda zata kaya sai kuci gaba da bibiya wasa farin girki.

Dan yanzu ne muka kai rabi a labarin. Labarai suna gaba sai mun haWu nagode sosai da soyayya son so



Courtesy :::Mrs jay ce

"[8/14, 7:22 AM] +234 802 205 9556: IDAN KAYA YA GAJI..."

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA UKU

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

SHAFIN FARKO 1

TSOKACI

*MU KULA A YAYIN DA MUKE KARATUN LITTAFI* *MUFI MAYAR DA HANKULANMU AKAN DARUSSAN

"DA LABARIN YA ˜UNSA, HAWA DA SAUKAN LABARIN DA YADDA MATSALTSALUN AKA WARWARESU*"

*ABINDA AKA TSINTA MARAR KYAU BA'A KOYI DASHI MARUBUCI BAI RUBUTA DOMIN KAYI KOYI DASHI

"BA, YA HASKAMA WATA RAYUWACE MUMMUNA DOMIN KASAN ANA YINTA KUMA YAJA HANKALINKA DAN GUDUN AIKATA IRIN WANNAN LAIFIN*"

*YA HASKAMA NE KA GANI WALA ALLAH KANA CIKIN IRIN RAYUWAR SAI KAGA HANYOYIN DA ZAKA

WARWARE MATSALOLINKA CIKIN SAU˜I*

*MARUBUCI GYARAN TARBIYYA YAKE YI BA GURATA TARBIYYA BA*

*MARUBUCI MADUBINE DAKE HASKA RAYUWAR AL'UMMA AL˜ALAMI YAFI TAKOBI*

"Har zuwa wayewar gari Sabuwa bata san a wanne halin take ciki ba. Jakarta tana cikin motar Dr Kamilu,"

shi kuma tunda ya jefa jakar a mota bai sake tunowa da wata jaka ba a haka har wayar ta mace mus.

Dr Kamilu bashi ya shigo asibiti ba sai da yamma a lokacin Dr Mu'awiya na shirin tafiya yaje ya huta. Kai

tsaye ofishin Dr Mu'awiya ya shiga ya taddashi a zaune dai amman ga jakarshi akan teburin gabanshi.

"""Ah Dr ka shigo? Kaga yanzu nake ™o™arin nima in kashe na'urarnan in tafi in huta."""

Masauki Dr Kamilu yayi ma kanshi a kujera yace.

"""Sai yanzu na samu shigowa. Nazo ne inji me yake damun mara lafiyan dana baka sannan yaya jikin"

"nata?"""

Sai da Dr Mu'awiya ya gyara zama kana ya soma da cewa.

"""Tana cikin wani irin mawuyacin hali gaskiya. Ciwon damuwa ke Wawainiya da'ita. Ga jininta ya hau sosai,"

"sannan tasha maganin maye mai ™arfin gaske. Kasan hawan jini da kayan maye, da damuwa abokan gabane? Halamu sun nuna tana cike da wata damuwa a ranta. Kafin nurse suyi mata allura sai sambatu take yi tana dai kiran wani suna da basu fahimta ba. Zai iya yiyuwa zafin ciwo ne. Zai iya yiyuwa kuma a"

"bige take, zai iya yiyuwa Wimuwace."

"An dai mata allurar bacci tana kwance, sai kaci gaba da kulawa da'ita tunda kazo"""

Kai kawai yaci gaba da girgizawa yana mamakin dalilin da yasa Sabuwa zata sa rayuwarta cikin haWari irin

"haka. Allah yasa a hotel data faWo jikinshi ya ri™eta da ™ila inta faWi ™asa ta samu mutuwar Sarin jiki. Tabbas da yanzu wata maganar akeyi ba wannan ba, Allah ya turoshi domin ya zame mata garkuwa."

"""Allah ya kyauta Dr Mu'awiya. Mata yanzu sun lalace da shaye_shaye kome yake jefa su a irin rayuwar"

"sai Allah"""

"""Hmm Dr kenan. Kasanfa mafi akasarin masu shaye_shayen muyagun ™wayoyi suna yine domin samun"

mafitar wata damuwa data tu™e musu. Basusan jefa kansu suke ga halakaba. Yanzu baiwar Allahn daka

"kawo kyakkyawar mace kamarta bai kamata ace ta jefa rayuwarta cikin irin wannan halin ba"""

Dr Kamilu ya mi™e tare da jan numfashi yace.

"""Tana wanne room ne?"""

"""Tana room 4 gado na biyu anan take."

Šakin duk masu irin lalurarta ne shi yasa na haWasu tare basa son hayaniya bacci wadatacce suke

"bu™ata"""

Kai kaqai ya gyaWa tare da ficewa zuwa room 4 .

Šakin shiru babu kowa face majinyata huWu da ko wacce take kan gadonta a kwance suna aikin bacci.

"Ko wacce durowa ta gefen gado sha™e da kayayyakin marasa lafiya dangin lemo ayaba, da filas na abinci"

"dana shayi, harda ma gwangwamayen madarori."

Gadon sabuwane babu ko tsinke a kan durowar. ˜ura mata idanu yayi duk da ba saninta yayi ba amman

da ganinta kasan tayi rama halamu sun nuna kamar dama a cikin ciwo take.

Bai jima a Wakin ba ya fita ya shiga ofishin shi ya zauna. Sai zuwa lokacin ne ya tuno ai jakar Sabuwa na

bayan motarshi. A zabure ya mi™e yana shirin zai fita Nurse Samira ta shigo da sauri.

"""Dr akwai mara lafiyan daka Kawo jiya ta farka, batai magana na ba, amman sai hawaye idanta yake"

fitarwa.

SABUWA:.

A hankali naji idanuna na buWewa tare da jin wani irin mugun nauyi a duk sassan jikina. Da ™yar idanuna

ya buWe sai dai dishi_dishi nake gani na kasa tantance a inda nake. Na dai ji murya a kaina ta namiji yana cewa.

"""Allurar baici ace ta saketa yanzu ba. Yaya akayi to ta farka? Muga allurar da kukai mata"""

Daga haka banma sake sanin inda nake ba wani irin mugun baccine ya sureni farkon haWuwata da

Babangida yaci gaba da tariyo kanshi a ™wa™walwata hankali da tunani basa jikina ina cikin halin da nayi imani ko ma™iyi sai ya zubar mun da hawaye.

CI GABAN WAIWAYE:.

"""Kefa menene sunanki kyakkyawa?"""

Sabida yadda Babangida hannunshi ke yawo a jikina saina kasa bashi amsa kan kari sai da nayi da

gasken_ gaske kana na iya furta sunana.

"""Sabuwa, ai kuwa sunan ya dace dake. Muje mu Wan tattaka rawa. Bansan ko kina shan sigari ba balle"

"insa a kawo miki ba"""

Dama dai kunsan nayi kewar kayannan har wani tsinkewar yawu naji.

"""Zo muje"""

Ya ri™o hannuna muka shiga wajen da ake rawarnan a caccakuWe

Please Login or Register in order to submit comment