You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

iyalanka ne yana da kyau musan halin da"

"kake ciki, sannan mu san ya akayi dukiyar taka ta salwanta dare Waya?"""

Idanunshi suka kaWa sukai jawur dasu.

"""A halin yanzu iyakar abinda zaku iya samu kenan. Abubuwa da yawa sun cunkushemun tunanina."

Amman ku daure kayan abincin da kuke dasu ku jalauta tunda kunga ba lafiya bace dani balle in fita ko

aikin ™arfine in samu inyi ba.

"Kowacce ta tattala na hannunta."""

Amarya Hala tace.

"""Allah ya rufa asiri ya mayar da arziki. Zamu yi ha™uri da sauyin rayuwar in sha Allah """

"³ar Shuwa ta wani harareta. Ni dai narasa dalilin da yasa Babangida ya zaunar dani, duk abinda yake"

faWe banji ta yadda suka shafeni ba. A tunanina ma takaddata zai bani wallahi.

Magana ta uku ta ™arshe shine yau na dawo zan soma rabon kwana daga Wakin Sabuwa tunda itace

"babba"""

Dukkansu su ukun suka ce .

"""Me?"""

Hamida nan ta shiga sababin itace da kwana wallahi ba za'ai mata jure ba.

"""Sannan da kake cewa a Wakinta zaka soma rabon kwana da can ba da bakinta tace ta sallamar ba. Matar"

"da ta makaka a kotu, ka kamata da wani namijin daban har"""

"""Ke Hamida dakata da kalamanki haka. Ba nazo dan muita tattauna magana bane. Na sanar muku ne dan"

ku sani.

"Da kike cewa ta sarayar da kwanan nata, to ai ba ita take aurena ba, a bayan ma ganin damanane ba"

"juyani akeyi ba. Mata baku san da usulubin da zaku yi magana da miji ba. Haba dan Allah dame zanji ne"""

Da faWa yake maganar. ³ar Shuwa kuwa ™uri tayi kawai tana jijjiga kanta da halama ta shiga ruWanine shi

yasa tayi shiru.

Mi™ewa nayi na dubeshi sai huci yake yi kamar kumurci nace.

Allah ya mayar da sabon arziki na halal. Batun rabon kwana ma karma ka Waura ma kanka jarfa. Ai yanzu

"bana cikin jerin matanka ma dan haka kayi zamanka a tsakanin matan so. Ni zaman Baba Malam nake yi ai ka sani"""

Hanyar waje na nufa sai ji nayi yace.

"""Kina nufin shi kike aure kenan ko yaya?"""

Juyowa nayi na ™are mishi kallo tsab nace.

Babangida kacigari kenan in shi nake aure ai kafi kowa sani.

Na yi ficewata.

Babangida:.

UwarWakin Hamida ya shige fuu ya shiga neman wayarshi data Sabuwa.

³ar Shuwa tayi tsaki tace.

"""Aikin banza aikin hofi"""

Tayi ficewarta falo ya rage babu kowa ko wacce tayi Wakinta tana ta kaikawo tare da jujjuya al'amura.

"Hamida tabi Babangida ciki, a lokacin yaga wayoyin harya saka a aljihu zai fito Hamida ta shigo."

"""Nifa babu inda zaka je. Damme zaka raba mana kwana da matar da take bin maza kalan kaje ka Wakko"

"cuta ka saka mana"""

Kallonta yayi yana nazari har zaiyi magana wata zuchiyar ta kwaSeshi. Sai kawai yasa kai ya fice yana tafe

a hankali yana sake karema gidan da tsarin Wakunan kallo har ya iso ™ofar Wakin Sabuwa. Daya tura sai

yaci sa'a a buWe ™ofar take. Saida ya shiga yana ™o™arin saka sakata saiya fahimci wajen saka sakatar ne baya ri™e sakatar ya lalace.

Sai kitchen ya fito ya Wakko kujerar tsugunno ta mata ya shiga ya tokare ™ofar da'ita.

"Wuta yasa hannu ya kunna haske ya gauraye falon ya shiga ™arema falon kallo, me yake kallo tunanin"

me yake yi oho shima bazai iya cewa gashi ba. Yadai san tunda zaman kotunnan ya matso yake jin faWuwar gaba duk da yana da ri™a™™un makiran lauyoyin da ya tabbatar sai Sabuwa ta raina kanta. Amma dukka haka bai samu nutsuwa ba. Gashi hankalinshi na kan ya duba wayar Sabuwa yaga da maza nawa take mu'amala sannan shi wancan Khalid Win sau nawa ya kwanta mishi da mata. Idanunshi ya rufe

yana huci wani irin ba™in kishi na turni™eshi.

A tsanake ya le™a Wakin yara ya ga su Aminu ne kaWai a ciki.

"""Wato su Mardiyya suna ciki tare da Sabuwa kenan?'"

Sai ya nufi koridon da zai sadashi da Wakin Sabuwa. Tun daga ™ofar koridon yake jiyo shewar Sabuwa da

yaran. Dab da ™ofar ya tsaya a lokacin Mardiyya tana faWama Sabuwa sunan saurayinta.

"""Sunanshi Haladu yace mun. Amman babbane, kuma yace mini yana da mata yaranyarshi Waya."""

Idanu Babangida ya zare tare da jijjiga kai.

"""To amman ke kina sonshi ne?"""

Ya jiyo muryar Sabuwa tana tambayarta.

˜uri yayi ya sake baza kunnuwa dan son jin me zata ce.

"""Ina son shi ni tsoron auren me mata nake yi, dan gudun kada watarana abinda Baba yayi miki a rama a"

kaina. Ummi ance duk irin zaluntar mata da miji zaiyi akan ΄a΄anshi ake ramawa. Kuma shima Baba

yasan da hakan.

˜irji Babangida ya dafe tare da runtse idanunshi yana jin tamkar ya faWi ya zube tsabar tashin hankali.

"""Mardiyya wannan gaskiya ne. Amman in sha Allah abinda Babanku yayi mun bazai sauka a kanku ba."

"Ina binku da adda,a babu dare babu rana. Sannan ki sani ko wanne bawa da ™addararshi shima mahaifinku ki dinga yi mishi adda'a sai kiga komai ya zama labari. In dai yayi miki ki bashi izinin yazo yaga Babanki ayi magana a san da zamanshi. Da kike cewa bakya son kishiya ai zaki iya auren saurayi yayo miki kishiyoyi ma daga baya. Ni Win ai ni Babanki ya soma aure daga baya ne ya auro ragowar matan daya aura. Bakya ganin har Aminiyata ya aura, ba gashi tana zaune harda rabon haihuwa a tsakaninsu"

"ba?"""

Cikin dauriya da rashin guiwa Babangida ya tura ™ofar ya shiga da sallama.

"Tsorata dukkansu suka yi"""

SABUWA:.

"Mamakine ya kamani to ta ina Babangida ya shigo, a iyakar sanina ni na saka sakata da hannuna."

A sanyaye kome ya sanyayashi yace.

"""Mardiyya ke da Malama ku Wauki katifarku kuje falo ku kwanta"""

"""A_a Babangida ka koma Wakin matanka ni wallahi ba zaka kwana mun a Waki ba.'"

Ya wani kalleni yana mun nuni da yara. Yaran da a gabansu babu samfurin zagi da cin zarafin da ba yayi

mun a gabansu ba

"""To naji su jirani a falo inaso muyi magana ne dake dan Allah ina neman wannan """

"Ni dai bance uffan ba, Mardiyya ta kama Malama suka fice. A durowar gefen gado ya zauna, yayi shiru, ni"

"kuma ina ™arshen gado na jingina kaina da fuskar gadon babu Wan kwali a kaina sai doguwar rigar bacci ba mai sharara ba, kuma ba mai santsi ba cotton."

"""Sabuwa dan Allah ina ro™on ki arziki ki janye wannan ™arar da kika shigar ki dubeni ki ceceni. Ni da kike"

"ganina ina bu™atarki Sabuwa hannuna bazai iya sakin ki ba. So kike tsinuwar mahaifina ta hau kainane Sabuwa. Kinfa san da ydda mukai Aure sanadiyyarki har gobe Baba Malam baya shiri dani, watso mun kayana yayi kinsan komai. Bayan anyi aurenmu yace muddin na sakeki bai yafe mun ba, kuma zai saki"

"malama Babba. To Sabuwa ko dan yaranmu ashe ba zaki ji mun tsoron tsinuwar mahaifina ba?"""

Iko sai Allah wai kunji yadda Babangida yake yi da muryarshi kuwa? Hmmm ni kuwa tunda ya soma

"maganarnan ko gezau banyi ba. Ai babu soyayya a tsakaninmu, yana ri™e da igiyar aurenne domin gudun bakin Baba Malam, ba dan yana son yaci gaba da ri™eni a matsayin matarshi bane. Sannan bazai so yayi silar mutuwar auren Malama ba. Wannan dalilin yasa Malama Babba take tunanin zata siyi su Maigogul da kuWi. Ni kuma a wannan karon ko bola Babangida zai hau ™arewar tsinuwa wallahi saiya sakeni. Harya"

"huta yaci gaba da maganarshi, banko kalli banzan ba."

"""Nayi miki al™awarin zaki same ni a yadda kike so. Zan gyara abinda na Sata. Sabuwa nasan na kai ki"

"bango ne. Ki daure ki karSi tubana dan Allah Sabuwa kiyi hakuri"""

"Ji nake dan ba™in ciki kamar in dira a wuyan Babangida wallahi. wai me maza suka Wauki mace ne,"

tambayarku nake yi maza me kuka Wauke mu? ³an iska marasa tunani ko?

Yanzu shi Babangida a nashi tunanin da hankalin maganganunshi sune zasui tasiri inci gaba da rayuwa

dashi?

Ai wallahi na gama har abada.

Mi™ewa nayi na lalubi hulata na saka na nufi hanyar fita in bar mishi Wakin ma gudun kar inyi kuka yaga

wallena.

"""Sabuwa dan Allah ki tsaya karki fita ki dawo. Ni zan fita ku yi kwanciyarku, ni falo ma ya isheni sabuwa"""

Tsaye nayi cak dan ko motsi naki yi. Da yayi magana sai inji wani ™ududu yaimun tsaye a ma™oshina.

"Sum_sum ya fita, harya tafi ya dawo."

"""Batun saurayin da yake neman Mardiyya kuma"

Tun wuri ta faWa mishi tana da wanda zata aura. Ai kema kinsan waye mijinta tun tana ™asan mararki.

"Amman a hakan kike son ki bata ™ofar gabatar mun da wani sabida son rikici."""

Dariya nayi ΄ar guntuwa.

Shewar dila kake yi. Bama Wan Sa'a ba kab zuriyarku babu wanda zan amince in bashi auren Mardiyya

"balle kuma Šan wajen Sa'a matar da tafi ™aunar mutuwata. Bafa mardiyya kaWai ba yarana ba zasu taSa aure a cikin haularku ba"""

˜ur yayi yana wani bina da kallon maita irinna mayun harijan maza.

"""Sabida ke kaWai kika haifeta, ko kuma ba ni bane ubanta Khalid ne ko? """

"Duk yadda kace, in ka bar mishi ai zai"""

"""Sabuwa!!!"""

Ya faWa da ™arfi saida na razana nayi baya. Ga hannunshi ya Waga kamar zai dokeni. Take idanunshi suka

"tara ruwan ™walla na zallan kishi jikinshi yana rawa a hankali ko me ya tuno oho sai naga ya sauke hannun ya juya ya nufi falo, da ™yar yake jan ™afarshi dan kishi ya kassara mishi Sargo bashi da laka."

Kan gado na koma na juya ma ™ofa baya.

Su Mardiyya na shigowa nace su saka mun sakata.

Ta kulle Wakin suma suka kwanta.

"Raba dare nayi cur ina kuka, da dai naga kuka da tunani na shirin birkitamun ™wa™walwata bisa ga"

birkicewar da take ciki dama. Saina mi™e na fito na Waura alwala na durfafi Sallah inayi ina tsiyayar hawayena.

Babangida:.

"A sanyaye ya fito falon, har su Mardiyya sun soma bacci a ™asan kafet ya tasheta suka wuce ciki. Ya yada"

"fulon kujera a ™asan kafet ya kwanta da dabara sabida karaya da ciwon hannunshi, damma hannun a sagale yake da wani abu kamar jaka data biyo ta wuyanshi ta ri™e hannun a ™irji."

Wayar Sabuwa daya cika dam da chaji ya kunna ya jira ta gama daidaituwa ™irjinshi na dokawa ya shiga

"manhajar wahatapp kasancewar Data a buWe take sai sa™wanni suka haukata wayar sukaita shigowa musamman na groups Win da take, na gyaran aure dana littattafai. Yakai a ™alla minty goma yana kallon sa™wannin har suka gama shigowa. Cikin charting Winta da khalid ya shiga. Ya turo mata sa™wanni sunfi"

"ashirin. Na ™arshen ™arfe takwas na daren ranar ya turo, kuma yana online."

"Yawu Babangida ya haWiye mu™ut hawaye suka zubo mishi na kishi, baiga komai ba fa tukunna."

_Baby Suger ina fatan wawan mijinki bai sake dukanki ba dai ko?_

Shine sa™on farko bayan anyi wannan rikici.

"_Baby Suger wayarki bata tafiya sam. Ina cikin damuwa domin bansan a wanne halin kike ciki ba, ga"

"hawan jini da kike fama dashi, nine kaWai maganinki mai rarrashin zuchiyarki_"

Idanunshi ya runtse wani abu nayi mishi Willin Wil a zuchiyarshi da tsa™iyar maWigar kanshi.

"""Hawan jini. Sabuwa hawan jinine da'ita?"

"Ni kake kira wawa? Zaka ga wawanci wallahi."""

Duk maganganunnan nashi da yake yi idanunshi a rufe ruf suke.

Wani hoto ya buWe yaga khalid a kwance tsirara.

"Da sauri ya mi™e zaune babu shiri dan har fama hannunshi yayi, ina ciwon zuchiya yafi ciwon da takobi"

yake iya jima gangar jiki.

Da sauri Babangida ya dinga haurawa sama har yazo farkon chart Winsu ya dinga bi daki_daki yana haki.

"Wajen da yaji Sabuwa na ragargazo mishi kalaman ™auna sai ya ja dogon numfashi yake iya wucewa, ya"

dinga tafiya yana ganin yadda suke haWuwa da yadda ta kwakkwana ba tare da shi ya sani ba. Da yadda take tura mishi hotunan tsataicinta

A ta™aice saida Babangida yaga komai har ™arshe.

"A wannan daren haukacewa ne kawai baiyi ba, ya daki kujera harya gaji, yayi kuka irin kukan da a"

"rayuwarshi bai taSa yi ba, zuchiyarshi tana mishi wani irin ciwon da al™alami da tawada ba zasu iya rubutawaba, harshe bazai iya furtawa ba. Mi™ewa yayi ya shiga zagaye zuchiyarshi na faWa mishi gaskiya."

"""Laifinka ne kaine ka nisanta kanka da ita. A lokacin da take fita ta kwana a waje. Kaima a lokacin kana"

"club, ko wajen Sumy kana yin irin abinda wani yake yi da taka matar."""

Saitin zuchiyarshi da yake ji tamkar zuchiyar zata faso ™irjin ta fito ta zagwanye ya dam™e yana rufe

idanunshi.

Wasu siraran hawayene suka gangaro mishi masu zafin gaske. Burinshi ya mance da abubbuwan daya

gani. Sai dai ina yasan har abada bazai goguba.

"Zama yayi a kujera zazzaSi yana sakko mishi, zuchiyarshi na faman bugawa, wani abu na sakko mishi"

wanda shi kanshi baisan menene ba.

A ranshi ya ™udure har gaba da abada ya dena mu'amula da matan banza. Kuma da kanshi zaije ya

"sallami Sumy. To Wanshi dake wajenta yayi Yaya dashi, wa zaiba ri™on yaron, me zaice in aka tambayeshi"

daga ina ya samo Wa?

Wannan yana daga cikin illolin bariki.

Idanunshi ya lumshe yana jin tsanar Sabuwa da tsanar kanshi na sakko mishi.

"Ba sallah, babu salati, babu istigifari yana zaune akayi kiran sallar farko. Idanunshi da fuskarshi baki Waya"

"sun yi jawur sun kuma kumbura. Da ™yar ya shiga banWaki ya shasshafa alwala ya fito, raka'atanil fajir ya gabatar yana mai jin kunyar mahaliccinshi a bisa kauce dokikinshi da yayi. Allah ya bashi sani, yasan illolin zina, yasan irin lalacewar da mazinaci yake tsintar kanshi a ciki, shike ma wasu wa'azi amman shi"

ya™i hankalta.

Kai ya girgiza

"""Kaicona"""

Ya fice zuwa Masallaci jiki babu laka.

Yana ta juyayin hawan jinin da Sabuwa ke Wauke dashi.

SABUWA:.

Jin fitar Babangida yasa na tashi Mardiyya.

"Mardiyya kije kiyi wanka ke da malama. Kafinnan ki soma tashin yaran can su yi alwala su tafi masallaci"""

Ina gama faWa mata na ta da kabbara.

"Bayan na idar da Sallah, nayi addu'o'ina saina haye gado dan kaina kamar zai fashe haka nake jinshi,"

numfashina ma naji yayi nauyi.

Bani na farka ba sai goman safe idanuna sunyi nauyi sosai. Nasan bani da damuwa Mardiyya tayi ma

"™annenta duk abinda ya dace sun kama hanyar makatanta, kafin in kwanta dama na ajjiye musu kuWin mota a saman durowar gado."

A hankali na sakko da naji cikina na wani irin murWamun.

"A falo nake jiyo muryoyin su Babangida, ko da su waye oho."

Wanka na wuce nayi na dawo na zura riga mai sau™i na kuma fita.

"˜ofar shiga falon na tura na shiga ban kalli kowa ba nayi ficewata, na dai ji wani Wan kanzagi daga cikin"

abokan Babangida yana cewa.

"""Sannu Madam"""

Watsin ruwan tsarki nayi dashi nayi fitata.

"Šumamen tuwon jiya su Mardiyya suka ci, ga kari biyu ta ragemun ta barmun a cikin tukunyar miyar."

"""Maman Mardiyya yau sai yanzu kika fito dake kece da Oga? Ahh Lallai zamu zo Wiban hadda a wajenki"""

Cewar Maman Sa'idu kenan. Duk matan lungun suna zaune ko wacce a kujera tare da wasu gungun mata

da banyi tunanin a gidan suke ba. Ga wani kwangirin kwano a gabansu. Šan murmushi nayi muka gaisa

da matan wajen.

"Wallahi bana jin daWine ma shi yasa. Dan ko su Mardiyya bansan sanda suka tafi makaranta ba"""

Maman Sa'idu tace.

"""Na tambayesu ma ina kike suka ce kina bacci."

Sai kika bar Babansu da kiciniyar yi musu kayan kari shi da baida lafiya. Sai daga baya Mardiyya ta karSa

"ta ™arashe musu."""

Sai naji kaina ya Waure a raina na shiga jujjuya maganar amman dai na kasa fahimta. Wata zabiya ce ta

katsemun tunanina da muryarta mai za™i da karaWi kamar ta Šaye manna ( Habibty) dan da wa™a baiwar Allah'nnan zata yi da zata samu a jikin wa™a.

"""Toh ni dai Mamam Mardiyya zo ga haja kema ki zama memba kafin Maman muklisiyya tazo ta kwace"

mun ke. Duk matan lungunnan da matan ma™otanku gasu a wajena suke siyayya kuma wallahi nake faWa

"miki kuWaWe suke tatsa a wajen mazajen nasu shi yasa zaki gansu kullum fes dasu ga cin abinci me kyau. Kiga mace da yamma fes da'ita ta Wau seti network ciki da waje."""

Shewa suka saka harda tafawa. Nima saida na dara. Ina dai daga kitchen Wina nace.

"Hmm ni da megida babu lafiya ina ni ina shan kayan harka. A dai bari in ya samu lafiya"""

Carab wata matar tace.

"""To ga ™ananan kaya na gwanjo amman giredi ne sosai zo ki zazzaSa."

Gudun kada su rainani dai yasa na ™arasa wajen inda ta buWe buhun kayan na shiga Wagawa. Gaskiya

suna da kyau babu laifi sai dai in ba siye zaka yi ba.

Wata riga mai ruwan hoda na Wauka me hannu Waya da ba™in wandon da suke tare. Sai wata riga mai

ruwan makuba ita kuma da dogon siket yadin yayi kyau sosai.

"To na Wauki wannan nawa ne kuWinsu?"""

Cikin washe baki tace.

"""Tunda ke sabuwar kostoma ce ba da Waya da Wari biyar na miki ragin Wari biyar."""

"To nagode bari in kawo miki kuWin."""

"Na wuce na koma kitchen Wina na daura Wumamen tuwona a gas, ina ™o™arin shiga ciki su Mustapha"

suka fito na basu waje suka fice.

"""Sabuwa zamu je asibiti su Mustapha zasu kaini ni saina dawo"""

Ganin yadda matan lungun suka kureni da idanu yasa nace.

"Sai ka dawo"""

"Murmushi yayi mun, ni sabida ba™in ciki ma sai naga kamar kuka yake yi."

Shigewata ciki nayi na Wakkoma mai gwanjo kuWinta.

Na gama dumamen tuwona na dafa ruwan bunu nayi shigewata ciki.

Ina karyawa sai ga ³ar Shuwa tayo sallama ta kunno kai tana ™arema Wakin kallo. Sau Waya bisa kuskure

dana Waga kai naga itace ban sake Wagowa ba.

"""Sabuwa ina Babangida yake? Kin hanashi ya le™o ya duba mu sabida mugun hali. Ai ni daman nasan ba"

zaki iya barin gidan Babangida ba. Kinbi kin asirce kab danginshi sai ro™onshi suke yi akan kada ya sake ki.

"Nace ko kin dawo da bokancinki ne Sabuwa?"""

Da ™arfi take maganarta indai ma™otana suna zaune a inda na barsu to tabbas suna jinta. Dan na lura a

"shirye tazo tsab danta sanarma Babangida cewar ni boka ce, ta fasa wani ™wai, shima babban saita"

"fallasashi. Ba tasan a yanzu in ™wayayen sun Kai dubu so nake ta fasa uban kowa ya huta warin ya turni™emu duk mu mutu ma."""

"""Dake nake yi bokanya Sabuwa mai bama mata asirin mallakar kishiya, ko mallakar miji, ko kassara"

"kishiya. Ki sani asirinki bazai taSa tasiri a kaina ba nafi ™arfinki tun da bare yanzu"""

Sama da ™asa Allah bai bani ikon tankawa ba. Har na soma jin matan lungun suna magana.

"Kafin in aune sai naga daga waje an hankaWo ³ar Shuwa ta shigo, tana shigowa sai ga Aisha mutan"

"zango da Sadiya sun shigo harda sa sakata."""

"Ina ganin haka nayi kukan kura na dira a wuyan ΄ar shuwa nan dambe ya turni™e a tsakankaninmu, na"

hana su Aisha saka mun hannu. Ai ita tasan baki ta fini ba dai ™arfi ba. Nayi mata dukan Allah ya tsine uwar mai ™arya.

Matan gidanne suka bankaWo ™ofa suka ™waceta. Da mugun gudu na shiga ciki. Nayi kata_kata na dawo

"baya wu™a ko wani makamin nake nema da zan illata ΄ar Shuwa tura ta kaini bango, daidai nake da ko wacce ΄ar abu ta kazan..."

Frime Wina me glass na ciro a bango na fito da gudu .

Da Allah ya bani nasara a tsakiyan kan ³ar Shuwa na fasa frime Winnan.

MRS BUKHARI

HAYYA HAYYA

³AR SHUWA YA JIKIN KUMA. WUYA A HANNUN SABUWA AN FASA FRIME A KAN ³AR SHUWA

IDAN KAYA YA GAJI...

GAMMO MA YA GAJI

LITTAFI NA BIYU

SHAFI NA TAKWAS

BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ˜AMSHI

SADAUKAR.

NA SADAUKAR DA WANNAN SHAFI ZUWA GAREKI MRS JAY

NAGODE SOSAI UBANGIJI ALLAH YA BAR ZUMUNCI

SON SO

Assalamualaikum brkanku d warhaka hmmmm Wani kaya sai amale tohhh mata masu capacity matan

kwarai ga ramlex Mai kayan daa kayan buje akwae

Package na uwargida

Package na amarya

Package na mejego

Tsimi baure

Tsimi magarya

Hadin tattabara

Hadin kaxa

Hadin ciccibi

Gumban Madara

Gumban ridi

Gumban waken soya

Karin dandano

Xuman matsi

Manta uwa

Hadin mallaka

Hadin bita xaixai

Hadin tsuguno hmmmmm gareku mata akwae adashen gata duk sati 2k hadi Mai kyau xaayi muku duk

Mai bukata ga no 07069722234 ko 07044503983 snnn dn Neman Karin bayani ku tuntubi wnnn layukan



"Ji kuke taratsatsa, take jini ya soma zuba kwalbar ta sameta a gefen kunnenta ta yankata sosai."

"""Mun shiga uku Maman Mardiyya zaki yi kisan kai"""

Cewar Maman Sa'idu. Ni kuwa dana ™yalla idanu na hango kwalbar koka kola ai saina surota da sauri.

"Da ³ar Shuwa tana tsaye tana cin Wamarar faWa, jini na zuba mata duk ya Sata wajen. Ganina da wannan"

kwalba yasa ta fice a guje.

"""Wallahi kuyi ta kanku ΄an daba ne dukkansu"""

Matan ma™ota suka runtuma suka bita a guje matan gidanne kaWai suka tsaya sunata bani ha™uri.

"""Muna jiyota tana kiranki da boka kin asirce miji. Wannan ai ba ™aramar magana bace. Yanzu fa da mai"

gidan yananan sai kiga in ba wani ikon Allahn ba sai kiga ya kama. Kishiya duk yadda kuke burinta ta

"ganka a ™asa Allah dai ya kyauta"""

Nan suka gama surutansu suka bamu waje. Aisha ce ta gyara wajen da jini ya Sata ina zaune ina huci.

"Aisha yaushe a gari zuwa ba sanarwa?"""

"""Wallahi sabida zaman shari'arku ta gobe nazo. To naje gida naji Maigogul yana cewa shi bazai je kotun"

"ba. Rakiya dai tace saita je yana bazata ba. Har Hauwa dasu Layuza wai zasu je."""

Baki kawai na taSe ta kuntomun goyonta ta mi™o mun. Wuni guda muka yi dasu muna hirarmu duk da

hankalina baya jikina ma sam wallahi. Saida suka ci abincin dare da na gama girkashi tun biyar na yamma.

Suna fita sai ga su Mardiyya Ramadan ya dawo dasu gida.

Ana magriba Babangida ya shigo da sallamarshi hakan yasa dole na mi™e nayi shigewata ciki. Ina jiyoshi

yana cema Mardiyya ta zubo mishi abincin.

Ina goge kaya ya le™o.

"""Sabuwa meya haWaki da maman Fati ta kirani tace wai kin fasa mata bayan kunne saida taje asibiti?"""

Kallonshi nayi bance uffan ba na maida hankalina kan gugar da nake yi.

Shigowa yayi ya zauna a bakin gadona.

"""Sabuwa!!"""

Ya faWa da wani irin taushin yaudara. Nasan yasan bazan amsaba shi yasa ma ya soma magana.

"""Ina dai ™ara ro™onki akan shari'arnan dai Sabuwa. Kima Allah Sabuwa ki janye wannan shari'ar Sabuwa"

"΄a΄anmu fa zamu jama abun faWe, ki sani wannan abun bazai taSa yi musu daWi ba. Yanzu Sabuwa zaki so ace a kanki Baba Malam ya rabu da Malama Babba?"

"To bari in ™ara faWa miki duk da nasan kin sani. Baba Malam cewa yayi muddin al™ali yasa na rabu dake,"

"to Malama Babba tasa a ranta tamkar shine ya rabu da'ita. Igiyar data sar™e aurenku yace a haWe take, ba za'a tsinka taki nata ya zauna ba. Ko yau Winnan naje dan in gana da Baba Malam amman ya™i."

"Malama Babba tana cikin gida babu lafiya, ya hanani shiga cikin gidan ya haramtamun hakan. Yayu da"

"™anne duk muna cikin damuwa, ga tsinuwa a kaina Sabuwa. Dan Allah ki zauna kiyi tunani dare Waya kike dashi"""

A sanyaye ya mi™e ya fice. Ni kuwa mamakine ya kamani. Ohh dama wannan dalilinne yasa Malama

"Babba take ganin zata siye mu dan ita ta cinma burinta ko, ni kuma ko oho. To ai kuwa saidai mu zama zawarawa dani da'ita shari'a babu gudu babu ja da baya wallahi."

Gugar ma sai naji na kasa tsulum na haye gado nayi rigingine inata tubka da warwara.

Wayewar gari:.

Yara na tafiya makaranta na shiga aikace_aikace shara wanke_wanke da wankin yara duk nayi. Na yi girki

na ajjiye a kula dan bansan in mun tafi ™arfe nawa zamu dawo ba.

Tara na safe sai ga Adama da Rahama sun shigo.

Babangida yana falo suka shigo.

Yau dai ya amsa gaisuwarsu harma da tambayar yaransu. Dama a tsaye yake zai fita suna gama gaisawa

ya fice.

"""Sabuwa jiya fa su Sa'a sukai ayari suka je gida wajen Rakiya da Maigogul. Bakiga kaSakin arzkin da suka"

"kai musu ba. Manja, maggi, shinkafa, taliya harda kuWi."

"Abinda suka tattaunane bamu sani ba jiya ina gidan, amman Maigogul ya kironi waje."""

Jikina duk sai naji yayi tulus guiyoyina naji sun sare.

Wayata ce ta shiga ™ara Barrister Ahmad Ahmad ne yake kirana. Jikina murus na Waga kana na saka a

kunnena.

"""Assalamu alaikum. Sabuwa ya kamata ace nan da tara da rabi ki ™araso kotu kafin a shiga zama mu Wan"

"™ara tattaunawa ko?"""

"To barister yanzu ganinan fitowa"""

Kashe wayar nayi na dubi su Adama nace.

"Bari in Wakko mayafina mu tafi lauyanane ya kirani"""

Mayafi da jakata na shiga na Wakko muka haWu muka fice kai tsaye babbar kotun cikin gari muka nufa.

Mun shiga kotun tara da arba'in. Da Babangida na soma haWa idanu suna zaune da abokanshi da wasu

"da ban sansu ba. Can gefe Malama Babba da Malama ™arama ne a zaune suma harabar kotu dai ta cika har ΄an gidanmu ma naga sunzo harda Uzairu zuchiyata da Sama, Gaza dai ban ganshi ba."

KeSewa muka yi da lauyana.

"""Inaso ki nutsu kada ki ruWe duk abinda al™ali ya tambayeki ki nutsu ki amsa mishi a tsanake. Kuma amsa"

"Waya ake bayarwa ko sau nawa za'a tambayeki kada ki canja daidai da kalma."""

Kai na Waga mishi kawai ni magana ma na kasa. Gashi kusan duk harabar kotun ni suke kallo face

ragowar mutanen da suma muka shigo muka taddasu da basu sanni ba

Please Login or Register in order to submit comment