You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba ni damar kare masa kallo, sai na ga ma ya kara ki'ba a cikin 'yan kwanakin nan da ba mu yi a tare ba."

"Na janye idona daga kansa Ina tunanin wanda yake cikin matsala ne zai murmure irin haka, rayuwarsa kawai yake yi ta jin dad'i tunda ai ba ke kadai ba ce da wata kawai yana yaudarar mutane ne. Hasashen zuciyata ya zauna daram a cikin kwanyata na yarda fa wanda yake tattare da damuwa za a same shi a firgice shi kam ya murje ya kara haske abinsa."

Kai na ya tsaya kamshin da yake fita daga jikinsa ya tsananta sakamakon kusantuwarmu sai jikina ya fara neman ya mutu lamarin da nake ta dankwafewa yana yunkoro mini. Kamshin da ya riga ya kama jikinsa shi ma yana taka muhimmiyar rawa wurin galabaitar da ni.

"Sunkuyar da kaina na yi tsigar jikina ta na motsawa. Ya fara magana da dattako kamar ya cika cikakken mara aibu. ""Zan tafi Gwaggwo Ina addu'a da fatan Allah Ya k'ara miki lafiya, in sha Allahu kuma gobe da kaina zan yi wa Hajja jagora domin ta zo ta duba jikin naki."""

"Cikin rawar murya Gwaggwo ta ce."" To na gode sosai, Ubangiji Allah Ya saka maka da alheri, abinda ka yi mana Allah Ya ninka maka ranar lahira, Allah Ya sa wannan taimakon ya zama shine matakin shigarka aljanna, kamar dai yadda na gaya maka ga Amina nan ita da yaranta mun baka amana yadda ka dubi yaran nan kaima Allah Ya dubeka, ni dai idan ta ni ce na baka yaran nan gabad'aya Allah Ya tayaka ri'ko."""

"Ya ce."" Na kuwa gode gwaggo, dama ai Yusuf nawa ne, na kar'ba har dashi Kamalun kuma zan ri'ke kamar ni na haifesu, ai ni ne da godiya Gwaggo."""

Sai ta sanya hannu tana goge hawayen da ya fara zuba a kuncinta. Sahura na taya ta.

"Ni kuwa gabad'aya jikina ya gama mutuwa ashe bana nan gwaggo ta kasafce mini yara. To idan kuma muka rabu fa, dama an ta'ba kyautar d'an mutum, ni kuwa da wace irin kalma ya yi amfani wurin janyo hankalinta irin haka."

"Har ya fice da tawagarsa ban dawo hayyacina ba sai da na ji muryar Sahura tana cewa."" Lallai baka da ta Ido Yusi bin sa za ka yi ba zaka zauna wurin Gwaggo ka yi mata kwana biyu ba."""

"Da saurin gaske na dubi bakin kofa wanda ya yi daidai da lokacin da yaron ya bude ya fita da sauri yana dariya."""

Na dubeta da mamaki mai yawa a tare da ni. Duk sha'kuwata da Yusi yau ya nuna mini iyakata sam baya son ma had'a ido da ni.

"Sai kawai na ji 'kwalla ta ciko idona, amma ban bari ta zuba ba na dinga mayar da ita ina jin Gwaggo na ta fad'in nagarta da mutuncinsa Sahura dama haka take so ta biye mata suna ta binkito abubuwan da yake aikatawa na bayan fage."

"Na juya ina laluben Hamusu a d'akin shi ma baya nan, daga ni sai Sahura da Gwaggwo da alama tun lokacin da ya zo"

tafiya ya bi bayansa shi ma.

Gaskiya masu kudi da mulki suna jin dad'i sai ka ga babba da yaro kowa ya yi mubaya'a.

*GARKUWAR MATA.*

*BINTA UMAR ABBALE*

"[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262. Binta Umar"

Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*

*07084653262*

*08089965176*

*V-VIP AREWA PEN *

TEEMAH DATA SERVICES MTN

1GB @550

2GB @950

3GB @1450

4GB @1550

5GB @1700

CHECK CODE *323*4# VALIDITY 30DAYS CHAT@08112392177 CALL @08037026306

8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*

"*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*"

*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*

*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*

*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*

"*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*"

"*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*"

"*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*"

*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*

"*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*"

*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*

*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*

*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*

*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*

"*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*"

*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*

*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*

*Da zumarta*

"*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*"

*Itama da zumarta*

*muna da mummuna da aiki*

*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*

*muna da kogin daWi*

*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*

*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*

*Khanzur Rahman herbal formular*

*Sanyi clear syrup*

*7 days for chronic infections flusher*

*Sannan kuma muna da* *Package amarya*

*Package Uwargida*

*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*

"*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*"

*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*

*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*

*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*

+2348032089456

*43*

Shiyasa idan a ka yi katari da wanda bai san menene zamani ba sai ya fara d'agawa da izza daga lokacin da Allah ya kar'bi damar daga hannunsa sai ya gane Allah daya ne.

"Ban iya sakin jikina da Gwaggo ba tun bayan tafiyarsa bakina ya mutu domin kuwa ban ga abinda zan ce mata ba, mafi yawancin hirar ita da Sahura suke yin ta. Muna zaune inna Zulai ta shigo, mu gaisa cikin mutunci har aka d'an ta'ba wasa da dariya tunda macace mai barkwanci.."

Sai bayan isha'i Hamusu ya dawo yana fad'in can Danbattan ya bi su. Har yana gayawa Gwaggo sakon gaisuwar Hajja kafin ta zo.

Murmushi kawai na ke yi ina kallonsa cikin raina ina tunanin irin dambarwar da muka sha akansa har da su Allah Ya isa. Allah sarki shi kuwa sai rawar jiki yake yi saboda kyawun zuciya.

"Muka yi sallama da Gwaggo da alkawarin zan sake shigowa gobe idan ba a sallameta ba amma ba da safe ba sai yamma, saboda ba na so na sake riskarsa tunda ya ce zai kawo Hajja kuma da safen."

"Bakin titi muka fita muna jiran abin hawa Hamusu yana fad'in."" Anti mutanan nan suna da karamci wallahi ashe Yallabai gada ya yi wurin mahaifiyarsa wallahi ba ki yadda ta karamma ni ba jin cewar ni kanin mahaifin Yusi ne, ta sanya aka kawo abinci da abin sha har da kyautar kudi dubu talatin fa."""

"Littafin gudun aure na kudi ne, kada ki karanta ba tare da kin biya ni hakkina ba."

"Murmushi na yi na ce."" Hamusu kenan."" Ya ce."" Wallahi anti Amina da gaske nake fa samun mutane masu dattako a"

"irin wannan zamanin sai an tona, su dai Allah ya gama yi musu komai."""

"Sahura ta cafe maganar tana ce wa."" Sai ma ka ga yadda yake wasa da dariya da ma'aikatansa abin zai baka mamaki wallahi, ai muna cikin alheri Hamusu na gaya maka idan zai shigo kano sau hamsin a shekara wallahi sai mun san ya shigo domin mu da muke aiki dashi a sassan reshen kamfanoninsanan yana yi mana alheri kwarai da gaske."

"Ya ce."" Ni ma sheda ne anti Sahura na ga alherinsa yau ."""

"Na ce."" Sheda a ina Hamusu Yayanka Aminu mai ya tsira dashi?"" Suka dube ni da wani irin yanayi."

"Na ce."" Kwarai kuwa, ko za ka iya nuna mini abinda Yaya Aminu ya tsira dashi kafin ya mutu. Sai wahala fa, amma shine kake so ka bugi kirji kace kaima shaida ne ko akansa ko Hamusu.."""

A sanyaye da rashin karsashi Hamusu ya bi ni da kallo a lokacin dana gama maganata. Yadda na fahimta kawai ya yi

"shiru ne ba wai don bashi da abin fad'i ba. Sahura kam akan tun akan titin ta fara yi mini sababi, abu ne mai wahala kaga abinda zai tunzurata tana da mugun ha'kuri da d'auke kai, ko a makaranta ma bata da abokin fad'a kowa nata ne, ansha yin fad'a kace-kace da muguwar gaba a ajinmu amma sannu a hankali ita take shiga rigimar kuma ta sasanta. Na lura kuwa akan mutumin nan bata da hakuri tunda wannan shine karo na biyu da ta bud'e mini wuta"

"kamar 'yar cikinta. Na farko lokacin da na yi dogon rubutu akansa a fecenook, dukda a waya mukayi muyasar yawun"

"na lura ranta ya yi mugun b'acin dalilin da ya sanya ma kenan na sauko har na nemeta da ta yi mini jagorar ganinsa. Sai wannan shine karo na biyu sam ta manta akan titi muke fad'i take yi a gaban kowa ma za ki iya fad'in haka Amina domin na lura hankalinki ragaggene, to bari ki ji wallahi kanki kike da'bawa wuka, karonku na farko ke dashi ba ki labari ba, ballantana yanzu da kike karkashinsa. ai duk mai hankali zai fahimci jawabin da ya yi cewa babu dole akan abinda yake yi ma'aikatansa ne, ihisani ne kawai a tsakani kuma ke da bakinki ki ka gaya mini akwai wanda ya ke shirya wannan zalinci, wallahi abin kunya ne a ji wannan maganar daga bakinki sis, domin duniya ce zata zageki, ni kan haka gaskiya zan iya yin nesa dake tunda ba kya d'aukar ke shawarata"""

Ta karaci bambaminta ban tanka mata ba. Hamusu ne dai yake ta tausarta na yi musu shiru ina ta ko'karin tsayar da abin hawa. Kawai na ga ta tsayar da wani ta yi shigewarta tana gaya masa ja'in zai kaita.

"Na saki baki ina bin babur din da kallo har ya 'bace daga wurin. Mamaki mai yawa ya rufe, ni dai a ganina ban ga abinda tayar da jijiyar wuya akan maganata ba. Murmushi kawai na yi ina gyada kai lallai lamari ya baci tunda Sahura ta yi irin wannan fushin mun tawo tare kuma mun rabu da takaicin juna."

Hamusu ya tsayar mini da abin hawa. Na shiga na zauna ina dan nazarinsa shi kansa yanayinsa duk babu dadi ya nuna abinda ya faru ba yi masa sukari ba. Hannuna na daga masa ina fad'in sai ka shigo. Direban ya ja da k'arfi muka bar wurin.

"Tsaf na samu gidan Yusura ta gyara ko'ina, tana kwance a falo ita kadai shiru sai ta ba ni tausayi sosai ta kar'bi jakkar hannuna tana yi mini sannu da zuwa. Na zauna babu k'wari a jikina ta kawo mini ruwa na dan kurba kad'an sai da na d'an samu nutsuwa tukkuna na tashi na dauro alwala tunda magriba a hanya ta yi mana, gashi ana kiran Isha'i."

"Tare muka gabatar da sallar da ita bayan mun idar na ce ta zuba abinci ta ci, domin ni gabad'aya cikina a cushe yake. Saboda kada kad'aicin ya yi mata yawa na bata wayata na ce ta shiga ta yi kallo. Na shige d'aki na kwanta da tunani a cikin k'wanyata."

"Ina daga cikin d'akin a kwance na ji an kira ni a waya kafin ma na yun'kura ta shigo d'akin tana fad'in."" mama ana kira."""

"Wayar na kar'ba ta kama hanya ta fita. Hamusu ne na daga a nutse ina kiran sunansa ya gaishe ni kamar koyaushe na amsa sai ya dora da fadin ."" Anti ba zan samu shigowa yanzu sai gobe in sha Allahu Ina fatan babu matsala ko?"" Murmushi na yi na ce."" Babu komai Hamusu ko kaima fushin kake yi da ni ne irin na Sahura?"""

"""A a anti, ai duk abinda ki ke yi kina yi akan d'an'uwana ta yaya zan yi fushi dake amma kuma fa maganar anti Sahura akan hanya take anti Amina, Ina ganin zuwa yanzu ya kamata ace kin manta da abinda ya faru, idan an yi duba da irin tarin alheran mutumin nan, bai cancanci suka da zambo a wurinki ba."""

"Dariya kawai na yi domin ni kaina na san ba ni da hujja mai karfi da zan ri'ke domin kare kaina. Na ce."" To na ji ai ba zan ki amfani da shawararka ba Hamusu zan kiyaye."""

"Sai ya saki muryarsa sosai yana fad'in."" Na ji dadin hakan sosai Anti Allah Ya kara girma."""

"A hankali na amsa Ina dan murmushi wato dai ni a ko'ina ba ni da sa'a, ba ni da magoya baya muddin akansa ne. Sahura na fara nema a waya domin ba na so ta kwana da takaicina. Kiran duniya ta'ki daga mini waya."

Sai na tura mata text na ban ha'kuri har da yar zolaya. Amma ba ta yi maido mini da amsa ba.

"Ban ha'kura ba na sake kira nan bata daga ba sai na rabu da ita zuwa gobe da safe nasan ta dan sauka. Na kwalawa Yusura kira ta shigo na mik'a mata wayar tare da cewa."" Je ki cigaba da kallonki."""

Tagogin d'akin na bud'e dalilin zafin da na ji yana nasata. Dama tun can ban sanya fanka a d'akin ba sai ta tsaye na saya nake amfani da ita to tana can shago yara na amfani da ita dalilin da ya assasawa uwardakin zafi abun ya hadu da tasowar hadari. Bude tagogin da na yi ya sanya sauro shigowa dole ta sanya ni barin d'akin bayan na yi wanka na samu riga ta shan iska mai hannun shimi na sanya amma ta sauko mini sosai sai dai ta matse mini jiki sai na sanya hijabi akai na fito falon na samu Yusura ta bingire bacci ya kwasheta ga waya tana yi da film din bahubali wanda Yusi ya matsa dole sai da aka tura mini a wayar anti Yagana yake wai yana son film din zai dinga gani.

Dole bacci ya kwasheta ga iskar fanka ga ta hadari yake tasowa ba ina jin dalilin da ya sanya ma kenan d'akin ya d'ume da mashahurin zafi.

Babban bargon da yake shimfid'e akan katifata na d'auko da matashin kai biyu na gyara mana shimfidar sosai sannan na tasheta ta je ta yi fitsari ta dawo ta kwanta .

Yadda hadari ya had'o sosai na gabas da irin walkiyar da ake yi da wahala idan ba a yi ruwa ba domin hadarin gabas ba kokwanto yana zubar da ruwa.

Na fita na gyara abinda zan gyara na leka shagon lokacin suna ta shirye shiryen tashi dan ma da yawa daga cikinsu gidajen iyayensu a unguwar suke wasu kuma a shagon suke kwana.

Kofar ciki na rufe sannan na rufe ta falon na nemi waje na kwanta lokacin ruwan ya fara sauka kad'an kad'an. Sai

Kuma na ji ana ta'ba kofar na tashi zaune da mamaki. Kira ya shigo wayata da take ajiye a gefena don ban kai ga kasheta ba tukkuna. Hamusu ne ya kira

"Cike da mamaki na daga wayar na ji shi yana fad'in."" Anti har kin rufe gidan kenan Yallabai na yi wa jagora muna tare ki bud'e kofar.''"

"Da fargaba mai yawa a tare da ni na ce."" Yallabai kuma?"""

"Da sauri ya furta."" Eh anti ki yi hanzarin bude kofar ruwan ya fara karfi."""

"Na yun'kura na tashi tsaye gabana na dan bugawa na dubi lokaci a wayata goma da minti arba'in, ban san me ya kawo mutumin nan wajena ba a irin wannan lokacin ko zuciyarsa ce ta raya masa ya yi mini zuwan bazata domin ya kurewa 'karyata ko ya tsira ni. Idan na'ki bude kofar nan na d'auri kaina hasashensa zai tabbatar a kaina wannan dalilin ya sanya na fita cikin ruwan da ya fara karfi na bude kofar."

Sune tsaye shi da Hamusu biyu kacal bai zo da kowa ba. Ruwan har ya fara jikasu. Hamusu ganin na bud'e kofar bai ce mini komai ba da sauri ya shige shago suka rufo kofa.

Jikina babu kuzari na matsa masa hanya ya shiga na tsaya na rufe kofar kafin na biyo bayansa.

*GARKUWAR MATA.*

*BINTA UMAR ABBALE*

"[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262. Binta Umar"

Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*

*07084653262*

*08089965176*

*V-VIP AREWA PEN *

TEEMAH DATA SERVICES MTN

1GB @550

2GB @950

3GB @1450

4GB @1550

5GB @1700

CHECK CODE *323*4# VALIDITY 30DAYS CHAT@08112392177 CALL @08037026306

8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*

"*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*"

*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*

*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*

*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*

"*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*"

"*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*"

"*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na"

"san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*"

*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*

"*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*"

*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*

*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*

*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*

*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*

"*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*"

*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*

*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*

*Da zumarta*

"*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*"

*Itama da zumarta*

*muna da mummuna da aiki*

*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*

*muna da kogin daWi*

*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*

*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*

*Khanzur Rahman herbal formular*

*Sanyi clear syrup*

*7 days for chronic infections flusher*

*Sannan kuma muna da* *Package amarya*

*Package Uwargida*

*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*

"*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*"

*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*

*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*

*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*

+2348032089456

*44*

A rumfa na iske shi yana bin wajan da kallo. Na tsaya kawai ina kallonsa jikinsa na dan d'igar da ruwa rigar jikinsa duk ta kwanta sakamakon ruwan da ya ta'ba shi.

"""Kin yi mamaki ko?"""

Maganar da ta fara fitowa daga bakinsa kenan.

"Na ce."" Ban yi mamaki ba, ai hakan yana daya daga cikin halinka dana sani."""

"""Wannan yarinyar fa?"" Yafad'a yana duban wurin da Yusura take kwance. Na kalleta baccinta take yi sosai na ce."" Yarinyar Sahura ce."""

"Ya gyada kansa kafin ya furta."" Ni a Ina za ki sauke ni, annabi ya ce ka girmama bakonka."""

"""Ai ba ka gaya mini za ka zo ba, za ka iya zuwa shago ka kwana da yarana domin nan ne masaukin baki a gidana."""

"Ya tsaya kawai yana kallona kafin ya yi dariya wadda har sautinta ya fita ya ce."" Idan za su yarda na kwanta a cikinsu ni a wurina ba komai ba ne ai Aminatu."""

"Shiru na yi ban tanka masa ba. Sai ya dubi jikinsa da yake d'igar ruwa ya kalle ni."" Mu je d'akin naki, ki ba ni aron zani na d'aura."""

"Na ce."" Ai ban zo da wasu kaya da yawa ba gaskiya ba ni da zani sai siket."" ""Zan sanya siket din, ke da ki ke lukuta ma ki ka sanya balle ni."""

Ganin Yusura na motsi ya sanya da sauri na nufi dakin ya biyo bayana. Da sauri na tayar da katifar da take kwance na tsayar da ita sai kafet kawai a wurin.

"Muka yi cirko-cirko muna duban junanku kamar shekararrun zakarun da suke matsananciyar gaba da junansu."" ""Ba za ki girmama ni kamar yadda Annabi ya fad'a ba kenan."""

Ya fadi hakan kafatanin hankalinsa a kaina.

"Na ce."" Ai ba ka kira ni ka sanar da ni zuwanka ba ballantana na baka masauki."""

"""To ke din a karkashin wa ki ke, ko ni kin gaya mini za ki zo nan?"""

Shiru na yi ban tanka masa ba sai ya tunkaro wurin da nake tsaye ban ja da baya ba amma Ina cikin matsananciyar fargaba.

"Gabad'aya ya danne ni da kirjinsa har sai da na fadi a kasan wajan. Ya fara fadin."" Mu yi kokawa idan kin isa."" Na yi shiru dai ina kallonsa gabana na cigaba da fad'uwa. Ganin ban biye masa ba sai ya tsuguna"

"yana fad'in."" Ki ba ni abinda zan sakaye jikina na cire wannan jikakkun idan na kwanta ciwo kuma ke ce sanadi domin zan iya rantse miki na fi karfin shekara talatin rabon da ruwan sama ya dake ni."""

"Muryata na d'an rawa na ce."" Wannan kuma abinda ya shafeka ne."

"Sai ya tsirawa fuskata ido yana kallo, na kawar da kaina domin yanayin kallon da yake yi mini ya fara sa'bata. Yun'kurin tashi na fara yi ya mayar da ni ya zaunar ."" Ban zo gidanki domin ki wulakanta ni ba da zummar sasanci na zo, na yarda na yi lefi ki yi hakuri."""

Har cikin zuciyata na ji dad'in karayarsa wanda da wahala a irin wannan zamani namiji karabiti ya yi wa mace lefi ya bata

Please Login or Register in order to submit comment