You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ni da anti Yagana sai Allah."

Illai kuwa duk kaffa kaffan da nake yi sai da ta tsargu ganin mun fito daga storoom din gidan tare muna magana tana cikin jama'a amma kaf hankalinta yana kanmu..

Gabad'aya jikina ya yi sanyi na wuce na karbo abinci cikin fulas na nemi Yusi dake can cikin yara na bashi ya kaiwa Sukairaju can gidan anti Yagana tunda tare muke ya zame mini jela duk inda zan je yana bina a baya bisa bin umarnin ubangidansa. Gidan bikin ne na ce masa ba na so ya biyo ni kawai ya zauna zan aiko masa da abinci shi ma ba a son ransa ba sai da na hada da fad'a tukkuna.

"Muna komawa anti Yagana ko ta bari mu huta ta fara surutai. "" Idan Babandi ya zugaki kike kashe auranki Amina bai"

"wuce shi din ya aureki ba tunda na gane dama tuntuni yana sonki bai fad'a ba ne sai yanzu, to me na sama ya ci balle ya bawa na k'asa. A yadda kike Amina ai sai irin su Alhajin Tajon din, shi din ma sai dai Allah ya k'wace shi, amma muddin Babandi ya aureki sai ya gane shayi ruwa ne shege yana yawo da bakar fuska."

"Duk da kuncin da nake cikin sai da na yi dariya na ce."" Anti Yagana ina da wani mugun hali ne da za ki ce haka, ni fa abinda kike zargi ba shi ba ne, kin san dai Babandi mutumina ne ko?"""

"Ta share ni ba ta ce mini komai ba, amma motsi kad'an za ta yi kwafa ta girgiza kanta tabbacin abin yana damunta. Sai ta ba ni tausayi domin na gama fahimtarta ita dai kokarinta ta danne ni na zauna saboda kada duniya ta zage ni, a kuma yi mini lissafin aure shine kawai abinda take gudu."

Da daddare misalin goma da wani abu ya kira ni a waya. Dama tunda na sauka a garin sau d'aya mukayi waya kuma

shi ya kira ni. Ina sane na ki d'agawa har sai da ta katse ya sake kira ta katse a k'alla sai da ya kira sau hud'u na daga ina sallama.

"Ya ce."" Wanene Babandi?"""

"Gabana ya buga da karfin gaske! jin sunan Babandi a bakinsa. Da kyar na daure na ce."" 'Dan uwana ne."""

"""Shine kuka 'keba a wajan da babu gilmawar mutane? idan dan'uwanki ne me zai sanya ba za ku tsaya a bainar jama'a ba."""

Na daidaita nutsuwa sosai domin yin hakan shi kadai zai kwace ni daga mummunar zarginsa. Shin a ina ma ya san na yi hira da Babandi.

Don girman Allah ki tausaya mini ki biya ni hakkina idan har kina karanta wannan littafin kada ki bari hakkin wani ya

kamaki.

"""Anan din ma sai ka tuhume ni akan abinda baka da hujja wai dan girman Allah a gidan karuwai ka auro ni Baba, ko"

"kuma dai ka fara tu'ammalli da muggan kwayoyi da suke fad'a maka karya da gaskiya."""

"""Kina mamaki ne don na tuhume ki, ki ba ni amsar tambayata kawai idan har Babandi dan'uwanki ne na jini me zai"

"sanya ki 'kebe dashi shi kadai, daga barin ganin idanun jama'a, idan 'yan uwantakar ta gaskiya ce mai yasa ba za ku yi hirar a kan idanun jama'a ba."""

"""Saboda akwai muhimiyar maganar da muka tattauna, Babandi Kuma d'an'uwana ne na jini tunda iyayenmu cikinsu"

"d'aya, kuma tun kafin na sanka nake tare dashi wannan shine bayanin kawai da zan iya yi maka a kansa."""

Kashe wayarsa ya yi ba tare da ya sake yin wata magana ba. Jikina a mace na ajiye tawa wayar ina tunanin yadda aka

yi ya san na ke'be da Babandi. Sukairaju anan gidan anti Yagana na bar shi. Na san kuma ko giyar wake anti Yagana tasha ba zata gaya masa ba tunda ita kokarinta ma na koma gidana na cigaba da zama.

Yusi ya shigo d'akin da nake da yaran 'yan uwa dana anti Yagana na ce su je waje domin lokacin k'wa'kwalwata tana buk'atar hutu.

"Suka juya zasu fita na kira shi ya dawo shi kadai na ce."" Kun yi waya da Baba ne a wayar Sukairaju?"""

"Da sauri ya ce."" Eh d'azu da na zo kawo masa abinci na same shi suna waya shine na ce ya ba ni shi mu gaisa."" Gabana na dan bugawa ba ce."" Kai ne kenan ka ce masa ka gan ni tare da Babandi ko "

Jama'a an jangwalo mai neman kuka

*GARKUWAR MATA.*

*BINTA UMAR ABBALE*

"[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262. Binta Umar"

Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*

*07084653262*

*08089965176*

*V-VIP AREWA PEN *

TEEMAH DATA SERVICES MTN

1GB @550

2GB @950

3GB @1450

4GB @1550

5GB @1700

CHECK CODE *323*4# VALIDITY 30DAYS CHAT@08112392177 CALL @08037026306

8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*

"*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*"

*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*

*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*

*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*

"*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*"

"*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*"

"*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*"

*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*

"*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*"

*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*

*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*

*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*

*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*

"*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*"

*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*

*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*

*Da zumarta*

"*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*"

*Itama da zumarta*

*muna da mummuna da aiki*

*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*

*muna da kogin daWi*

*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*

*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*

*Khanzur Rahman herbal formular*

*Sanyi clear syrup*

*7 days for chronic infections flusher*

*Sannan kuma muna da* *Package amarya*

*Package Uwargida*

*Package irin na zawarawan da suke shirin sabon aure*

"*Bugu da ™ari wannan kamfani yana sarrafa magungunan maza ba a iya na mata ya tsaya ba, wannan kamfani magungunan da yake samarwa suna da yawa wannan tsakurene daga cikin kayansu*"

*Da sauransu da sauransu wanda bamu ambata ba.*

*Ba fa a iya haka muka tsaya ba muna d cancada cancadan zannuwan Gado da carpet*

*Domin neman ™arin bayani ku tuntuSeta a kan lambar wayarta kai tsaye*

+2348032089456

*34*

"Ya gyad'a kansa yana ce wa."" E, tambayata ya yi kina Ina shine na gaya masa kina can tare da Babandi a storoom."" Na zuba masa ido ina ji kamar na gaggaura masa mari saboda takaici!"

Ganin irin kallon da nake yi masa ne ya sanya jikinsa mutuwa sai ya sunkuyar da kansa da kyar na ce.'' Jeka ku

"kwanta dare ya yi.""Ya kama hanya ya fita ba karsashi."

Cikin baccin da ya fara fizgata na ji tana kirana na tashi zaune da sauri Ina kallonta

Tana cikin kayan bacci don wata'kila ma daga turakar mijinta take ta kufto ta fito saboda rashin ha'kuri ganinta a hargitse ya tabbatar mini da cewa ta san abinda ya faru wata'kila ma shi ya kira ta ya gaya mata.

Kada ki karanta mini littafi ba ki biya ni hakkina ba yar uwa.

"""Kina ganin abinda kuka yanke da Babandi shine mafita a rayuwarki Amina."""

"Na dube ta a tsanake na ce.'"" Anti Yagana me muka yanke ban fahimci inda maganarki ta dosa ba."""

"Ta gyada kanta cikin takaici da jin haushi ta furta."" Yanzu Amina a ce kamar Babandi shi ki ka bawa lasisi da ragamar auranki saboda kin zama mara mafadi babu wanda ya isa ya gaya miki ki ji, a ce wai Babandi shine zai tsara miki yadda za ki yi, Kuma ki bashi kwarin guiwa da hadin kai ya kira mijinki mutum kamar wannan da yake da kima da dattako da shekaru ya gaya masa maganganu masu kaushi, ashe Amina ni ban isa na gaya miki magana ba ko?"""

Sai kawai naga kwalla ta ciko a kwarmin idonta.

"Hankalina ya tashi sosai na ce."" Wallahi tallahi anti Yagana ban yi haka da Babandi ba, ya takura mini da tambaya ne shine na dan tsakura masa abinda yake damuna, kuma na gargadeshi akan kada ya gayawa kowa, ban taba tsammanin ma zai iya kiransa da wata magana ba, a Ina ma ya samu lambarsa mutumin da ba kowa ya san lambarsa ba."

Hawaye suka keto kumatunta suka fara d'iga.

Sai na ji duk gwiwata ta sanyi me ya yi zafi Anti Yagana take kuka irin haka.

"Hawaye suka silalo mini na ri'ke hannunta ina fad'in."" Wallahi tallahi anti Yagana ban sa shi ba, ban san a inda ya samu lambar wayarsa ba, ki gaya mini abinda ya fad'a masa domin tunda naga kina kuka na san abin babba ne."""

"Ta goge hawayen tana cewa."" Ni babbar damuwata shine duk rintsi duk wahala ki yi hakuri ki zauna a dakinki Amina,"

"ba wai na kafe akan don mutumin nan yana da wata suttura ba a a ke nake dubawa da kuma yaranki, matsalarsa ba mai muni ba ce a ganina tsananin so ne yake janyo kishi shi kuma na fahimci duk lokacin da zai tuna maza biyu sun taba ki kafin shi yakan kasa sarrafa kansa. Kishin maza fa daban yake dana mata wallahi maza sun fi mata kishi, mu hauka muka fi su. Kada wani ya rudaki akan ki fito ki yi hakuri ki zauna domin Babandi ba zai ta'ba iyawa da bukatunki da na yaranki ba. Karshe dai ki kara famtsama harkokin da ki ka bari a baya."""

"Ina kuka na ce."" Na ji batunki anti Yagana Kuma na fahimci duk abinda kike nufi, ni kaina ba na so ace na fito daga d'akina, amma abinda nake so ki fahimta shine, bayan wannan matsalarfa akwai wata a kwance nasan baki manta da cewa samun haihuwa zai yi mana mutukar wahala a tsakaninmu ba duba da sakamakon gwaji da abinda ya faru a baya na rasuwar abinda muka haifa."

"Akan iya samun matsalar haihuwar yara marasa lafiya tunda har jini ya nuna anti Yagana kuma kinga ni duka yarana biyu a duniya, shi kuma a yanzu ne yake da buk'atar tara zuria. Haihuwa da wahala tun daga samuwar cikin raino da nakud'a. Ba fata nake yi ba duk na gama shan wannan wahalar Kuma na zo na haifi da mai lalura daga karshe ya mutu, anti Yagana akwai ciwo da damuwa wata ta zo daga bayanka kana kallo ta yi ta haihuwa kai kana zaune."""

"Ta girgiza kanta cikin damuwa ta furta."" Na gaya miki tun farkon lamarin nan ki k'adaita Allah, domin su kansu"

"turawan da suka kirkiro abin nan hasashe kawai suke yi, babu fa wani mahaluki da ya isa ya canzawa Allah manufa duk abinda ya wanzar shine daidai. Ki saki zuciyarki ki zauna a dakinki, idan za ki haifi yara goma su mutu dama haka Allah ya nufa, idan kuma zaki haifi yara goma su rayu haka Allah ya nufa. Ai Kinga da za ki auri Aminu ba a yi gwaji ba, kuma gashi kin haifi yara masu lafiya kwarai da gaske, to wannan ma kadai ya isa ki barwa Allah abinda ya tsara miki"""

"Ni kukan da take yi shi ya fi daga mini hankali domin na jima ban ganta cikin yanayi na damuwa da tashin hankali ba,"

"kukanta yana da ala'ka da abu biyu domin yau yini aka yi a gidan bikin nan ana hirar Mamanmu har wasu daga cikin 'yan uwanta suka dinga kuka, a ganina matsalata kadai ba za ta sanyata zubar da hawaye irin haka ba, tashin zancen Mamanmu da 'yan uwanta suka yi shi ya kara dagula mata lissafi sai ni ce na yi namijin ko'karin tsayar da nawa hawayen na dinga rarrashinta akan ta yi shiru ban samu hakan ba kuwa sai da na yi mata al'kawarin duk rintsi da wahala zan ha'kura na zauna a d'akin mijina"

Da wannan alkawarin ta tashi ta fita ta barni cikin tunani da zullumi. Ni dai nasan anti Yagana ba makwadaiciya ba ce balle na ce mutumin nan siyanta ya yi da kudi. Na fi zargin dai abin a jininsa yake domin na fahimta duk wanda zai yi

mu'amula dashi da wahala ya hangi kuskuransa. Ni a karan kaina na san shi din mutum ne domin kuwa duk inda

ake neman dattako da nagarta taimako da tausayi ya kai a jinjina masa. Amma a dabi'a da halayya irin ta dan adam dole a same shi da wani nakasu wanda sai mu da muke zaune dashi za mu tabbatar.

"Baya ga mummunan zarginsa babu komai a tsakanina dashi face alheri domin har yau har gobe ina kallonsa da hakan, amma ina ji a cikin raina zamanmu ba zai yi dad'i irin yadda anti Yagana take so ba muddin bai canza dabi'a ba, ni kaina ba wai so nake a ce mun rabu ba domin duk abinda take yi mini hange ni ma ina yin hagen haka, to amma ai zaman ba zai yi tasiri ba idan da cin zarafi a ciki."

Kamar yadda ta ce mini na kira shi na bashi ha'kuri bayan wanda ta bashi ban ce to dan na yaudareta ba na yi aniyar

kiran nasa sai dai fargabata ban san irin martanin da zai mayar mini ba tunda na gama fahimtarsa bai iya b'acin rai ba.

"Sha biyu da wani abu idona biyu na kasa rintsawa saboda fargaba da tunanin d'anyan kan da Babandi ya yi mini, kawai don ina jin nauyinsa ne ya sanya ni dannewa amma tabbas da wani ne ba zamu wanye lafiya ba. Wayata na d'auka wadda har na kashe na ajiye zuciyata ta kasa nutsuwar barin gari ya waye na kira shi, na san yanzu da wahala idan ya kwanta ya kan kai karfe daya yana aiki da computer kafin ya kwanta."

Da fargaba na lalubi lambarsa na kira hannuna na dan karkarwa karon farko kenan da nake jin fargaba da tashin hankalin wani raddi daga wajansa.

"Sai dai kuma daga zarar wayar ta fara shiga sai ta katse. Na tashi na fita falo wai ko network ne nan ma ta dinga yankewa, ni ce dai har farfajiyar gidan amma ta'ki tafiya."

"Babu kuzari na koma daki na zauna da wayar a hannuna na rasa wane nazari zan yi. Kai tsaye dai ba zan yanke masa hukunci ba, amma ai ban ta'ba kiran layinsa ya yi mini haka ba."

Ban ha'kura ba na jarraba kiran Sahura sai gashi ta shiga har ta fara ringing na katse da sauri na sake nemo lambartasa a karon da babu adadi ta sake katsewa. A lokacin na gazgata hasashena a busy ya sanya ni. Bai d'auki waya ba na san ko text na tura masa ba zai duba ba tunda dama can ya kan tara messages na mutane kafin ya samu damar dubawa.

Na kwanta cikin zullumi da tunani lallai akwai maganganun da Babandi ya gaya masa dama ai mai neman kuka ne aka jefe shi da kashin awakai yanzu shawo kansa sai na kusa zama k'aramar mahaukaciya.

"Ban ta'ba kawowa zuciyata saki a cikin irin hukuncin da yake ganin zai yi mini ba, domin ni kallon da nake yi masa ma"

"kome zan yi masa na takaici ba zai d'auki matakin sakina ba sai gashi na wayi gari da ganin text dinsa na saki d'aya Inda ya rubuta a takaice da kuma babban hafarai ""NI ALHAJI TAJUDDEN IBRAHIMU NA SAKI MATATA AMINA SALISU SAKI DAYA."" Na yi bala'in kad'uwa daganin sakon gabana ya dinga bugawa da mugun karfi yayin da wani irin yawu ya tsinke mini a bakina."

Da kyar bakina ya kar'bi abinda zuciyata take amayowa na dinga nanata Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un!

"Zuciyata na harbawa da mugun karfi. To da yake babu abinda ya fi ambaton Allah samun sasaauci a lokacin dadi da b'akinciki, cikin kan'kani lokaci na dan shiga nutsuwata na fara tunanin yadda zan yi na shawo kansa ya mayar da ni ba tare da kowa ya ji ba."

"Babbar damuwata Anti Yagana da alkawarin da na yi mata jiya kafin ta je ta kwanta, amma ni idan ta ni ce zan iya jurewa tunda ba shine karo na farko ba. Har yanzu zuciyata ta'ki aminta da cewar da sanin mahaifiyarsa ya sake ni. Ya yi mini hakan ne saboda ya nuna mini ni din ba komai ba ce. Kishi ba hauka ba ne yana da kyau ya ji ta bakina kafin ya d'auki d'amarar tozartani."

Hawaye masu zafi suka kece mini suka fara kasa tsere a dakalin fuskata.

"Na yi kasa'ke da waya a hannuna gwiwata ta sage tamkar an buga mini guduma, komai ya dagule mini na rasa ma abinda zan yi."

"Shi din zan nema domin na ji ba'asi akan abinda ya yi mini, har yanzu ban yarda da cewa abinda na aikata na cancanci hukuncin saki ba, ai ba rufe kofa na yi da Babandi ba, sannan kuma duk abinda zuciyarsa zata kitsa masa a kaina bai gani da idonsa ba, ni ba mazinaciya ba ce, idan ma yana hasashen hakan a kaina."

"Na kira shi ya fi sau goma sha biyu bata shiga. Hawayen nadama da tausayin kaina suka dinga gudana a kumatuna. Ba zan kira mahaifiyarsa na na gaya mata ba, domin na tabbatar da cewa ba ta san abinda ya faru ba domin da yawunta ba zata bashi goyan bayan yi mini wannan tozarcin ba. Sannan bata da koshin lafiya Ina ganin jin wannan labarin zai iya daga mata hankali har ciwonta ya tashi."

Garin Allah ya waye sosai haske ya fito ban fita ba asalima ban tashi daga kan daddumar da na yi sallar asubahi ba. A hakan anti Yagana ta shigo ta same ni ganina a rikice ya sanya ta zo ta tsaya a kaina tana tambayata.

Koda na dubeta sai wani sabon hawayen ya k'wace mini. Na d'auki wayata dake ajiye a gefe na mik'a mata.

"Tana dubawa tana salati sai ta silale rigijib ta zauna a gefena. Na rufe fuskata da hannuna ina kuka na furta."""

"Anti Yagana ko me na yi wa mutumin nan ban cancanci wannan cin zarafin ba. Wallahi tallahi ba da hannuna Babandi ya kira shi ba, kuma dana san abinda zai faru kenan dashi kansa Babandi ban gaya masa komai ba. Anti Yagana ki duba lamarin nan a tsanake akwai izza da iko da nuna kowa ba komai ba ne a cikin sha'anin wannan mutumin ya iya taku ne shiyasa ba kowane zai fahimci hakan ba, amma menene lefi don an ce gyara kayanka, abinda fa yake aikata mini kuskure ne, na tabbata ko giyar wake Babandi yasha ba zai zage shi ba karshen dai rashin kunya kenan, magana ce ake yi akan dabi'ar da yake yi ba mai kyau ba ce, kuma duk wanda ya san ciwon kansa ya kuma san illar zargi a sha'ani na aure ya san hakan ba daidai ba ne, menene abin saki a nan anti Yagana don yana da wata alfarma wallahi ba zan bari ya wulakanta ni ba "

*GARKUWAR MATA.*

*BINTA UMAR ABBALE*

"[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal what'sapp Gruop kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262. Binta Umar"

Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*

*07084653262*

*08089965176*

*V-VIP AREWA PEN *

TEEMAH DATA SERVICES MTN

1GB @550

2GB @950

3GB @1450

4GB @1550

5GB @1700

CHECK CODE *323*4# VALIDITY 30DAYS CHAT@08112392177 CALL @08037026306

8037026306 fatima musa ibrahim opay

https://chat.whatsapp.com/K944WIHnBaKHDrZS6snUky

*TALLAH!*

"*Albishirinku mata ´an ™walisa matan da suka amsa sunansu mata, waWanda suka san sirri da fa'idar gyaran jiki domin ta da komaWar sha'awarsu. To ku matso kusa kuji, wai kuna da labarin shahararren kamfaninnan na ™awa da ™awa Waya tamkar da dubu, sha ™undum, mai suna?*"

*DUNIYAR LAFIYA ISLAMIC NATURAL PRODUCT & WOMENS CONSULTATION*

*Daga aunty Fatima Buhari rijiyar lemo 7ano state*

*Cibiyace da tai fice wajen gyaran ma'aurata*

"*Wannan kamfanin basu fito ba saida suka shirya tsab domin taimakon mata ta hanyar samar musu da magunguna ingantattu nagartattu wanda aka haWa da natural kaya cikin tsabta da inganci, komai a kwali yake ´ar uwa cikin tsabta da nutsuwa aka shirya muku*"

"*ina masu son soma kasuwanci ku matso Anty Fatima tana bada kaya a sari akan farashin da zaki gode mata, tana raba kayanta ga manyan shagunan saida magunguna dake cikin kasuwar kurmi dake kano, tana tura kayanta izuwa gari_gari ™asa_™asa. Kayan sari kona miliyon nawa kike da bu™ata zasu iso hannunki a cikin kwana biyu da izinin Allah*"

"*Ni Badiat Ibrahim Mrs Bukhari ™awar Sabuwan maigogul, Aminiyar Iyabo, uwar Wakin Tani Shanono na gwada na san amfaninshi, kema ´ar uwa ki kwada zaki bani labari siyan nagari maida kuWi gida.*"

*Mun sani yanzu yana da kyau duk abinda zamu siya musan ingancinshi da nagartarshi bawai muita siyan magungunan mata kara zube ba.*

"*Wannan kamfanin kayansu babu algus ko almundahana a ciki, da tsoron Allah da ™warewa gami da gogewa ta sanin* *yadda ake sarrafa magunguna suke aikinsu, cikin nagarta da gangariyar tsabta.*"

*Abu mafi sha'awa komai a cikin kwali yake a rufe kirib*

*ga kaWan daga cikin abubuwan da kamfanin yake samarwa*

*Tsumin dadi har Madiga tareda gunbarshi*

*Tsumin no excuse mela™abin bita zaizai*

"*Gumbar dare daya wanka goma, dana gari da zumarta da tsuminta duk muna dashi*"

*Zumar hana bacci gumbarta da garinta*

*Munada Arabian sabaya tare d Sudanese sabaya*

*Da zumarta*

"*Sabaya ce dake cuko da ´a mace duk ramarta, da ™anjamewarta*"

*Itama da zumarta*

*muna da mummuna da aiki*

*Akwai tsumi da gumbar ta da zaune tsaye*

*muna da kogin daWi*

*Abangaren sanyi sun samar ma mata maganin matsolilinsu*

*muna da fitattun maganin sanyin da yake fata_fata d sanyi yayi mishi korar kare*

*Khanzur Rahman herbal formular*

*Sanyi clear syrup*

*7 days for chronic infections flusher*

*Sannan kuma muna da* *Package amarya*

*Package

Please Login or Register in order to submit comment