You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kin ki zuwa ni bari na zo."" Ya ajiye wayar hannunsa ya nufo wurin da nake zaune."

"Hannun kujarar ya zauna. K'amshin turaransa ya buge ni. Ni dai Ina masifar son kamshinsa ba tun yau ba. A rikice ya riko kafadata yana ko'karin rungume ni ya ce."" Ina son wannan 'kamshin na jikinki Amina. Za ki mallaka mini kanki ko?"""

"A tsorace nake don ban yi tsammanin cewa daga ya zo zai rungume ni ba, bayan haka ma sai hari yake kaiwa k'irjina wanda na fahimci tunda na zauna a d'akin hankalinsa yana kai. Na cire hannunsa da yake ta mammatsa mini jiki a sarke na furta."" Baka da lafiya fa Baba sannan ga tea dinka can zai yi sanyi."""

Idonsa a lumshe ya kwanto gabad'aya a jikina ya sakar mini nauyinsa yana nishi wanda ya yi masifar daga mini hankali lokaci guda na ji yanayina ya fara canzawa. Wani masifaffan shau'ki na shiga wanda tunda uwata ta haifo ni ban ta'ba jin irin yanayin ba. Ban san yadda aka yi ba kawai na tsinci kaina da tallafar kansa na matse tsam! a kirjina. Yayin da yake yin nishin ni ma shi din nake yi. Lamarin da ya kara dagula mana lissafi gabad'aya domin yadda na yi masa ya k'ara kidimashi ainun! Ya sake rikicewa Yana ko'karin saka bakinsa cikin nawa. Ni da shi din gabad'aya muka kasa sarrafuwa domin kamar wad'anda aka haifa tare muka zama ita kanta kujerar da muke kai sai da ta jiki karshe ma rigib mukayi a kasan kafet wanda hakan ya zamo silar rabuwar gangar jikinkinmu tare da dawowa hayyacinmu a lokaci daya.

"Bayan rabuwar gangar jikinmu sai ya tsira mini idanuwansa wanda babu alamun risina ko kunya a cikinsu. Ni kuma sai hakan ya kara jefe ni cikin jin kunya da nauyi har nake zargin kaina da bashi kwarin guiwa har ya aikata abinda ransa yake so. A ganina da tun farko na nuna ban yarda ba, ba zai samu sararin yin abinda ya yi ba. D'ankwalin abayata da ya sum'bule ya fadi a kasan wurin na d'auka na d'ora a kaina tare da dan gyara shi yadda zai rufe tudun kirjina, na tashi guiwa a sabule na kama hanyar fita kamar na rushe da kuka haka nake ji a cikin raina. "

*GARKUWAR MATA.*

*BINTA UMAR ABBALE*

"[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne 1k akan telegram hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262. Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin"

airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*

*07084653262*

*08089965176*

*V-VIP AREWA PEN *

*TALLAH!*



*DA MAGANI A GONAR YARO!!*

*08089965176*

*07084653262*

"*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da"

"sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu"

kowane gari da ikon Allah.*

*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*

*07084653262 ko*

*08089965176*

*SIYAN NAGARI!!!!!!*

*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*

TEEMAH DATA SERVICES MTN

1GB @550

2GB @950

3GB @1450

4GB @1550

5GB @1700

CHECK CODE *323*4# VALIDITY 30DAYS CHAT@08112392177 CALL @08037026306

8037026306 fatima musa ibrahim opay

*12*

"Ban kai ga bakin kofar ba sai na ji maganarsa. ""Dawo gare ni Aminatu ka da ki fita."""

"Na dan tsaya gabana na harbawa sai ka ce yau ne karo na farko da jikina ya hadu da gangar jikin wani da namiji, wani irin yanayi nake ji a tattare da ni mai wahalar fassaruwa."

"Sake maimaita maganarsa ya yi. A sabule babu wani kuzari da karsashi a tare da ni na ce."" Mai zan yi maka to?"""

"Sai ya taso ya zo kusa da ni ya tsaya yana aika mini da wani irin kallo wanda ya sanyi gaggawar yin k'asa da kaina. ""Ni ina sonki kuma ina buk'atar rayuwa dake, ina so ki gaya mini abinda yake cikin zuciyarki game da ni."""

Shiru na yi ban iya ce masa komai ba. Sai kawai ya riko hannuna ya ja ni muka koma d'akin ya zaunar dani a gefan gado shi ma ya zauna garin haka wani dan karamin frem dake kan drowar gefan gadon nasa ya fado kasa.

"Gabad'aya muka bi frem din da kallo, ya sunkuya ya d'auko shi yana gyarawa. Na tsirawa hoton da yake jiki ido shine da wata kyakykyawar mace nai matsakaicin girma, fara tas 'yar gayu, Ita dashi suna cikin walwala kuma rungume da juna."

"Ya shafa hoton a hankali ya furta."" Samira ce, na san baki santa ba ko."" Kaina na kawar yayin da na ji wani abu na taso mini na ce."" Ta ina zan santa."""

"Ya dube da frem din a hannunsa yana cewa."" Daga tambaya, ai ko baki santa a zahiri ba zaki san sunanta, dama ina so na nuna miki hotonta idan mun daidaita junanmu ni dake"""

"""To."" Kawai na ce masa babu wata walwala a tare da ni."

"Ya cigaba da ce wa."" Kin ganta nan, tana sona kwarai da gaske, ni ma haka lokaci guda mutuwa ta yanke mana k'auna."""

"kanzin ban ce masa ba. Yana ta yi mini tad'inta. Da dai na gaji na juya na dube shi a tsanake na ce."" Ni kam zancan nan ya ishe ni haka, Allah Ya jikinta da rahama."""

"Hajiya wannan littafin na kudi ne kada ki karanta mini ba tare da kin biya ni hakkina ba, hakki dai sunansa hakki"

komai kankantarsa mu kula sosai.

"""Amin Ya furta yayin da fara'ar fuskarsa ta gushe kamar bai ji dadin maganata ba. Yadda na fahimta ya so maganarta"

"ta yi tsayi a tsakaninmu na katse shi, Haka kawai na ji bana son maganarta duk da ta mutu amma ai har yanzu tana cikin ransa, to idan ba ya raina mini hankali ba akan me zai dinga yi mini maganar tsohuwar matarsa har yana gaya mini irin soyayyar da suka yi. Ai babu dadi ma ni ma na soko masa da maganar Yaya Aminu, wanda nake ganin babu wani d'a namiji da zan aura a yanzu ya kere masa."

Sai kawai na tashi domin barin d'akin kuma har na fita bai ce mini na dawo ba. Kenan hakan ya nuna ko ya samu

"hadin kaina mun daidaita duk sanda ya tuna matarsa sai ya shiga irin wannan yanayin. Ni yadda na fi tunanin lamarin kamar akwai yaudara irin ta d'a namiji. A ganina soyayya daya ce kuma naga zahiri yanzu tana wurin Samira, ni din yana so ya mori jikina ne shiyasa ya mayar da kansa mutumin kirki salihi, saboda namiji idan yana son abu duk dabaru ya iyasu. Yana sha'awata sosai ni naga zahiri, amma ai ban tona zuciyarsa naga shin da sona a ciki ko babu."

"Tun daga ranar na dan janye jikina dashi. Ko na shiga duba shi ba na sakin jiki, balle har ya kusance ni, ko ya kai"

"hannunsa jikina, kuma har yanzu frem din nan kusa da gadonshi bai d'auke ba, a ganina kamar da cin fuska a lamarinsa."

"Ranar juma'a na shiga domin gaishe shi yana kwance idonsa a rufe. don ko sallamata ma bai amsa ba. Na dan zauna gefan k'afafunsa ina fad'in."" Baba Ina kwana ko baka tashi ba ne?"""

"Ya bude idonsa wad'anda suka dan risina kad'an akwai alamun bacci a cikinsu da kuma damuwa. Kallona yake yi bai ce mini komai ba. Na dan sassauta fuskata domin ko na yi nufin yi masa rashin kunya ina tuna alherinsa akan yarona. Cikin kulawa na ce."" Ko jikinki ne?"""

"Ya girgiza kansa kamar karamin yaro a hankali ya ce.'' Duk gabobina ne suke ciwo abinka da tsoho ai na ji sau'ki yau ma zan fita in sha Allahu."""

"""To kasha magani mana ko zaka ji sauki, dama kuma dole jikinka ya yi ciwo tunda tsayin kwana biyar kana gida baka fita ba sannan baka motsa jikinka ba."""

"Kwanciyarsa ya gyara yana ce wa."" Ba wannan ba ce matsalar Amina tsufa ne ya fara tunkaro ni shekaruna hamsin ba d'aya fa.''"

"Murmushi kawai na yi na ce"" Baba kenan."" Na sunkuyar da kaina saboda ba zan iya jurar duban da yake yi mini ba. D'akin ya yi shiru na 'yan mintina kwata kwata na kasa daga kai na dube shi saboda nasan ni yake kallo ban sani ba ko hakan dabi'arsa ce ko Kuma ni kadai yake yi wa oho, amma tun haduwata dashi ta farko na fahimci yana da kallo. ""Amina."" Na ji ya kira sunana. Na amsa a hankali tare da kundumbalar dubansa."

"""Ki dan yi mini tausa mana."" Ya fad'a idonsa a tsaye a kaina."

"Ban yi masa jayayya ba na ce."" To."" Amma a raina na kudire ba zan bari wani abu ya gifta ba."

"Ya gyara kwanciya yana fad'in."" Na gode sosai. A hankali na dora hannuna akan bargon ina matsa masa kafafunsa. Ya yi cilli da bargon yana fad'in ""Ai bargo ki ke matsawa wannan."" Ni Kam saurin sunkuyar da kaina na yi domin ganin kirjinsa a bud'e ashe ko riga babu a jikinsa sai gajeran wando. Na ce."" To ka sanya rigarka gaskiya."" Na cire hannuna tsam daga kan kafafunsa."

"Ya dube ni yana fad'in."" Dalili dame zansa riga Amina Ina ruwanki da rashin rigata ke dai kawai ki matsa mini kafafu zan nuna mini inda yayi mini tsami a jikina sai ki danna mini."""

"Ban ce masa komai ba na fara danna masa kafafu tafin kafa izuwa guiwarsa... ""Yawwa sannu Allah Ya yi miki"

"albarka."" Abinda yake fadi kenan ya yi da yake lumshe idonsa. Ya bude yana kallona ya nuna mini kugunshi yana cewa.'' Nan da nan, duk ki danna mini za ki samu lada ba kad'an ba."""

Na dinga bin inda yake so na danna masa da kallo kugunsa ne da kasan cinyarsa wuraran gabansa. A iya sanina nan wurin baya tara gajiya dama idan jiki ya yi tsami to ga'bo'bi ne. ban kuma san yadda zan yi wurin matsa masa ba domin dole idan zan yi sai na rank'wafa kansa.

"Jin shiru ban cigaba da yi masa tausar ba sai ya dago da kansa yana kallona. Na yi saurin sunkuyar da kaina kasa na ji shi yana cewa."" Ko ba zan samu ba ne."" A hankali na dube shi na furta "" Ba haka ba ne ban san yadda zan yi maka ba dole sai dai idan juyawa can 'barin kayi."""

Ya ce.'' Ai abu ne mai sau'ki sai ya juya daya barin yana kallon yamma. A d'arare na d'ora a hannuna a k'ugunsa na fara matsawa a hankali yana cigaba da sanya mini albarka. Ganin bai yi yun'kurin sake yi mini wani abu ba yasa na gyara zama a gadon na saki jiki ina matsa masa har kasan kafafunsa. A hankali yake ta sakin ajiyar zuciya can ya motsa kamar zai gyara kwanciyar na yi saurin cire hannuna. Juyowar da zai yi kawai sai ya sanya hannuwansa duk biyun ya ratsa kwankwasona ya janyo ni da k'arfi ya d'ora kansa a cinyata.

"Cikin faduwar gaba na fara ko'karin yakice jikina amma ban iya ba saboda ya rike ni da kyau. Gabad'aya na diririce shi kuma yana ta naninkata da kyar na iya fad'in."" Don Allah ka cika ni."""

"Girgiza kansa ya yi yana wani irin nishi kamar wanda mugun zazzafi ya kamashi. Na rasa yadda zan yi kawai sai hawaye suka balle mini, ban san me mutumin nan yake nema da ni ba. Ya dago kansa yana kallon yadda hawaye ke zuba a kumatuna. A sanyaye ya furta."" Me na yi miki?"""

"Na shaki hanci cikin kukan na ce."" Ka rirrike ni ka sake ni, ai tausa kawai kace na yi maka."""

"Ya yi wani murmushi mai sauti Ido a lumshe ya ce."" Ke fa ba yarinya ba ce Amina, zuwa yanzu ya ci ace kin gane ina"

"bukatarki, amma daga an tabaki sai kuka bayan na fahimci kema kina da buk'atata."""

"""A a wallahi ni kam ba na da wata buk'ata."" Na fad'a ina dan ture kansa da ya d'ora a saman kirjina. Na ji maganarsa"

"a sakarce yana cewa."" Ni kam yau sai na kawar da damuwar nan Amina, na kwadaita dake sosai."" Ya sake matse ni gam yana shafa bayana."

"A tsorace na ce."" To ai ba a auna ni ba."""

"""Na fasa na yadda dake na fasa turo kowa ya auna ki."" Yafad'a yayin da yake ta yun'kurin kwantar da ni ya hau bisa jikina."

"Tsoro ya gama mamayeni ganin da gaske yake yi sai kawai na bud'e baki kamar 'kan'kanuwar yarinya na fara rere kuka ina buga kafafuna a gadon. Hakan ya kara kidima shi fadi yake yi. ""Ni ne d'an koyo Amina, za ki taimaka mini ko? Ai ni ne ma zan koka don Allah ki d'ora ni a hanya."" yana magana yana kwabe mini kaya yana kuma ta'ba wasu wuraran da suka yi masa a jikina."

"Kada ku ga lefina tunda fatar jikinmu ta riga ta hadu wuri d'aya notikan kaina suka kwance. Wata masifaffiyar sha'awa ta tunkaro ni gadan-gadan. Sai na kasa katabus domin alwashin da na yi wurin hana shi kusantata a take ya rushe dalilin kalar soyayyar da ya fara gwada mini da kalamai da wani irin rarrashi na ban mamaki. Yana gaya mini shi dan koyo ne na taimaka mashi amma yanayin yadda yake sarrafa ni, shi ya tabbatar mini da cewa wayayyan mutum ne, kuma ma'abocin soyayya. A yadda yake fadi bai ta'ba sanin mace ba ya yi irin hakan ina ga ni din da na san yadda abin yake. Kasa control din kaina na yi, gabad'aya na ki'dime domin tunda uwata ta haife ni na yi aure biyun nam cikin Ya Aminu da Alhaji Muntari babu wanda ya ta'ba gwada mini fitinanniyar soyayya a shimfida irin yadda dattijon nan yake yi mini. Sai na ri'ke shi hannu bibbiyu domin na riga na fahimci cewa da taimakona a wannan ga'bar zamu jiyar da kanmu dadi mara misaltuwa. Yana yin kalar nasa sambatun ina yin kalar nawa har Allah Ya sa muka samu gamsuwa nutsuwar da ta yi kaura daga gangar jikinmu ta dawo. Sai kuma kunya ta rufe ni, na kasa had'a Ido dashi yayin da shi kuma yake ta kallona yana murmushi da furta alhmdullhi alhmdullhi alhamdulillahi. Farincikinsa da murmushin da yake fuskarsa shi zai nuna maka cewa ya samu irin gamsuwar da yake muradi. Ni kam hakan ya faranta mini raina mutuka da gaske. Yadda yake nuna murnarsa kamar wanda ya 'bare sabuwar budurwa a leda. Sai ya ba ni tausayi don ganin bai nuna takaici ko tsana ba a lokacin da yake auratayya da ni, nunawa yake har zuciyarsa ya cikin nishadi. Hakan ya kara tabbatar mini da cewa da gaske yake bai san buduruci ba, domin kuwa da ya san shi ko yaya ne zai nuna kishinsa a zahiri. Ya karbe ni a yadda nake kuma yana godiya ga Allah. Sai kawai k'walla ta ciko idona sonsa da tausayinsa suka dirar mini a zuciya. Na sa hannu na goge hawayen da ya gangaro a kumatuna Ina sake tuna irin addu'ar da nasha a wurinsa a d'an takin lokacin da ya wuce sai kace shi kadai abin ya amfana, duk ya ki'dime wanda ni kaina na shiga sau'kin kasancewa tare dashi kuma na samu gamsuwa sosai. Haduwarmu a yanzu na tabbatarwa da kaina cewa na hadu da gwarzon namiji ma'abocin soyayya da son hutawa. Zan yi kokarin ganin na yi masa biyayya a zamantakewar auran da zan yi a gidansa kuma zan zauna dashi domin Allah da manzonsa......"

Hum ko zaman zai yi dadi a tsakaninsu ohi! Ga sh dai sun zama abu daya kuma sun gamsu da junansu. Zama zai

mik'a ko ya zata kaya

*GARKUWAR MATA.*

*BINTA UMAR ABBALE*

"[6/3, 8:38 PM] matar mijinta: *Wannan littafin na kudi ne vip 1k akan telegram. Normal What'sapp group kuma #700 hanyar da za a biya kudin ita ce wannan...0542382124...Binta Umar gtbank ko kuma 7084653262...Binta Umar Opey bank. 'Yan nijar dala dari katin airtel za ku tura mini bayan kun kankare hoton. A tura da sheda ta wannan lambobin iya What'sapp kawai.*"

*07084653262*

*08089965176*

*V-VIP AREWA PEN *

*TALLAH!*



*DA MAGANI A GONAR YARO!!*

*08089965176*

*07084653262*

*Dayawa akwai matan da suke da matsala ta lalacewar nono yamushewa da kuma fad'uwarsa. Wasu ma 'yan mata

"ne basu kai ga matakin aure da shayarwa ba amma sai su samu matsalar faduwar nono. To gaskiya akwai magani sai dai kawai idan ba a yi dace ba. Wasu zasuyi ta faman kashe kudi amma buk'ata bata biya ba, wasu kuma zasuyi ta fargaba kada su je garin neman gira a rasa Ido, ma'ana su sayi abinda zai cutar dasu da kudinsu. Kuma yanzu dai tsakani da Allah rijalu sun riga sun gama nuna abinda suka fi karkata a kansa a jikin 'ya mace kirji da kuma baya. Wasu Allah ya hallice su dashi har ya yi musu yawa, wasu kuwa basu dashi kuma mai saurin zubewa ne. To mu dai duk wanda ya san maganinmu ya san ingantacce ne, kuma Yana aiki kwarai da gaske wurin dawo da daraja da martabar nono da izinin Ubangiji. Sahihin magani ne da ya samu sheda da lambar yabo, kuma Islamic ne da akayi masa hadi mai inganci domin gyara jikin mace ba ma iyakacin nono kawai ba. Babu nadama haka zalika babu dana sani da asarar dukiya wurin sayan maganinmu. In sha Allah matsalar ki zata gushe idan kin jarraba amfani dashi. Ba mu tsaya ina nan ba, muna da na gyaran hips sahihi dana k'iba idan kina fama da matsalar rama. Haka zalika muna dana tumbi, da kuma maganin sanyi mai mugun kyawun da yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye wanda zaku hadu da maigidanki kuyi amfani tare. Akwai ingantattun supplement wad'anda basu da illa balle su cutar da GARKUWAR jiki. Sai dai su gyara su kuma tayar da komad'a ina nufin inda ya samu nakasu a jikinki. Muna sayar da sabulan gyaran jiki dilka da man gyaran gashi, muna kuma bayar da sari a fad'in najeria da nijar muna tura kayanmu kowane gari da ikon Allah.*"

*Muna garin kano duk inda kake za mu aika maka da kayanmu. Domin neman karin bayani sai a yi mana magana ta Whasap ga lambobin da za a same mu a kai.*

*07084653262 ko*

*08089965176*

*SIYAN NAGARI!!!!!!*

*A JARRABA A SAMU BIYAN BUKATA DA YARDAR ALLAH*

TEEMAH DATA SERVICES MTN

1GB @550

2GB @950

3GB @1450

4GB @1550

5GB @1700

CHECK CODE *323*4# VALIDITY 30DAYS CHAT@08112392177 CALL @08037026306

8037026306 fatima musa ibrahim opay

*13*

"Cikin d'an 'karamin lokaci muka yi wata irin sha'kuwa ta ban mamaki muka 'kulle sosai muka zama da tib da taya, idan ka ga yadda muke shan soyayya sai ka rantse da Allah cewa auran soyayya muke yi dama tunfil'azal muna k'aunar junanmu. Wasu lukutan idan na zauna sai na yi ta mamakin kaina ganin yadda cikin kankanin lokaci mutumin nan ya saye mini zuciya domin ni kadai na san abinda nake ji a kasan zuciyata game dashi. Na mamaki na kuma yi wa kaina dariya."

"Shi kansa Yusi sai ya k'ara kasancewa cikin farinciki mai tsanani wato ko a da can yanayin zaman da muke yi yana damunsa dan dai yaro ne bashi da yadda zai yi. Maganar wani gwaji ai tuni ta rushe bai kara tayar da ita ba, kuma duk dare sai mun yi auratayya abin ya zame mana jiki ma, idan yana gida mun dinga rungume juna kenan wasu lukutan har da rana ba ma iya ha'kura sai mun yi, idan dare ma ya yi mu sake yi. Ni dashi ba yara ba ne, yana akan matakin bukatuwa ni ma ina kan buk'atata shiyasa idan zai neme ni sau nawa ba na gajiya abin har mamaki yake ba ni."

Kusan sati uku da shiryawarmu jikina ya sake curewa kibar dai tana sake nunkuwa sai na ta'allaka abin da kwanciyar

"hankali da kuma abinda yake zuba mini. Abin ya dinga damuna domin jikina mugun nauyi yake yi mini ga wuyana yana nokewa, yadda na lura shi kuma jikin nawa a hakan bashi sha'awa yake yi, idan muna sex ma ya dinga luguigiutawa kenan."

Ganin yadda na daga hankalina da hakan sai ya fara rarrashina yana cewa shi ai na fi burge shi a hakan. Ni kuwa na

"ce ban yarda ba bayan tuntuni ya nuna za'binsa ya fi son siririyar mace, ai don dole nasa shi ya d'auke hotonsa da Samira ya bud'e dorowa ya ajiye shi domin kullum sai na yi masa complain akan hakan, ina kasa boye kishina akansa a wasu lukutan ma idan yana waya da ma'aikatansa mata kasa jurewa nake yi har sai na tanka, idan ya yi mini shiru sai na yi ta takalarsa da fad'a baya biye mini."

Ba don ransa ya so ba ya amince mini hawa gym d'insa don shi a son ransa na zauna na lukuce domin ya ji dadin mutsukar naman jikina.

KANO

"""To Hadiza ya za mu yi ne? tuntuni na gane yawon malamai ba zai amfane mu da komai ba. Ke kuma

Please Login or Register in order to submit comment