You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yarasa qarfinsa yace mata, nikaina burina kenan , Ibrahim sunan yarona, nabaki xabin sunan babyn, dadi taji harcikin ranta, tace sunan babyna Fatima shima kuma wasiyyarshine inkaimin ixini mijina.




Nayimiki ixini mata ta, naqosa wnn jinin yadauke pa,a hannu nake murmushin mugunta taimishi snn tace waya gaya maka daga jinin yadaukene xan dawo maka? Aisanayi wata Biyar tukunna, kinmanta saikin shekara Dari, hakanma xai iya faruwa ai ta murguda Mishi baki ta sigar wasa, kamota yajeyi tafita a dakin dagudu.




Shagalin suna akayi bana wasa ba, Inda yaron yaci suna *Ibrahim* itakuma yarinyar sunanta *Fatima*............

Nan nakawo qarshen labarin *Tudun dafawa*

*Tammat bi hamdillah*


_Abunda muka fada daidai Allah yabamu ladansa Wanda muka kuskure Allah ya yafe manah_


_Masoyana Halaccinku a gareni baxan manta dashi ba, Har cikin raina nake jinku, maqiya masu xagina baxan barku a baya ba, kuma nagode domin tagurinku nakesanin nidin nakai, Allah kabarmu da masu sonmu_


*Inajiran comment's dinku domin sharhi akan tudun dafawa*


_Labarina qirqirarre ne nayi ne kuma don in fadakar, ilimtar inkuma nishadantar, duk Wanda yaji yayi daidai da wani labari dayasani kokuma wani movie daya kalla toyamin uxiri, banyi da nufi ba, inafatn Dan saqon da nake son isarwa xai isa ga Al'umma, Allah yabamu ikon gyara Aiyukanmu_





๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿค๐ŸผAnatare
Mummyn Fadyl CE



Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment