You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..**

*A gurguje xamuyta tafiya yanxu kam, inson inkammala nagaji🤦🏽‍♀*

Fitowa ta. 5⃣3⃣

Aliey ne a gaba ibby yana bayanshi, suite ne baqaqe a jikinsu, ibby 'yar cikin kawai yabari ajikinshi ya rataya 'yar saman a kafadarshi, kallonshi kawai takeyi kamar taje ta rungume kayanta, badon Ummy datake gurinba babu abunda xai hanata rugawa a guje ta rungumeshi.

Isowarsu Ummy da mummy ne suka rungumesu cikin jin dadi, ibby ko gaba daya hankalinshi baya jikinshi burinshi yaga ta ina xai hango star dinshi? Ummy ce tafara fahimtar sa don haka cikin wasa ta xungureshi tace to marar haquri gatacan bayan Mummyn ta, dariya gurin yadauka, shiko ko a jikinshi yayi gurin Mummyn.

Itakua ganin ya nufota saita rufe idanunta da tafin hannunta, kowa a gurin idanunshi na Kansu, Inda Aliey shima ya qura mata ido tareda ayyanawa a ransa, yace yaushe yarinyar nan tayi irin wannan girman, wnn jikin nata ne kodai ciko ne? Kai anya farin nan natane ba mai take shafawa ba? _nidai nace oho mtswww marar kirki_😏

Ibby ko yana isa yagaida mummy cikin sosa keyansa, itakua zarah sai wani mamman newa takeyi abayan mmn nata, mummy ce tace da ita zarah bakiga yayanki ba, baki gaida ko daya daga cikin su bafa? Aiko tana juyowa da idanun Aliey tafarayin tozali Wanda yagama qure kallonshi akanta, cikin daburcewa tace ina kwana Yaya?

Shima cikin kunya amma yadan basar ya tamke fuskarshi snn ya amsa snn ya kawar da fuskanshi kamar bai taba kallon inda takeba.

Batama bi takanshi ba domin xuciya ruhi kai harma da gangan jikinta yana tartare da ibbyn ta, mummy ce ta janye jikinta takama hannun Aliey sukai gurin mota domin har angama sa kayayyakin su cikin motar.

Hakanne yabawa ibby daman matsowa kusa da ita yasa hannu yasauqar da nata hannun daga rufe fuskarta da tayi, idanunta ya kalleshi gani tayi a rayuwa bata tabayin arba da namijin da yakai ibbyn ta kyau da cikar haiba ba.

My star kinyi kyau, kinqara girma abunda yafada kenan cikin wata dasashshiyar murya Wanda shikanshi baxaice ga abunda yajawo muryar tayi hakaba, nagode kawai ta iya cewa, ganitayi gurin duk an watse saura sune kadai basu Shiga mota ba.

Aliey kua tunda yashiga yaxauna tareda mummy a bayan motar wayarsa ya kunna kamar meyin naxarinta, amma a xahiri hankalinshi nakan ibby Wanda yaga kusancin da sukai da juna a wannan gurin yayi yawa idanunshi gixo suke mishi kamar ma ibbyn a rungume yake da zaran. Mummy yafada, na'am son ya akayi, mutafi gida mana,

Ohh bakaganin gacan wadanda muke Dan jira ai kabarsu sugaisa yaushe rabonsu, hade fuska yayi snn yace mummy a cikin jama'a basujin kunya? Wnn aiba mutuncin mace bane, ko mayafin kirki babu ajikinta fa.

Mummy kuwa zuge glass din side dinta tayi snn tace da Dan qarfi to Laila majunun kutaho mutafi kwa qarasa labarin a gida, tahpwa suka farayi suna Dan hirarrakinsu, kama ganinsu kasan masoyane wadanda xuciypyin su yake cike da qaunar juna.

Har gurin motarsu ya rakota bude mata murfin mortar yayi tashiga, snn yajuya xai wuce gurin nasu motar, yayah tafada cikin sigan shagwaba kaxo mutafi amotar mu, gabadayansu kallonta kawai sukeyi, tsakin Aliey ne yadawo dasu daga tunanin da sukeyi,

Ibby yasan wasu yake yiwa tsakin hakan yasashi cemata sorry my star muna isa gidanku xan sauqa kinji? Ikon Allah mummy tafada tana riqe haban ta tana kallonsu, dariya yayi yawuce tasu motar akaja akao gida dasu baki daya.

Mirror ta karkato dashi tafara gyara saurin dankwalinta hankali kwance, mummy ce tace da ita zarah to ai yaga wnn kam ko? Juyowa tayi snn tace mummy ai baiga styles na dauri ba, uhmmm yayi kyau.

Yauwwa mummy idan mun isa gida kiss akarbomin sauran dinkunana, toh naji uwatah yanxukam kibarmu da surutun haka saimun isa gida, xumburo bakinta tayi gaba, juyawanda xatayi saitaga sunhada idanu da Aliey ta mirror aiko ta dalla mishi harara, Wanda yasashi zaro idanunsa waje yana mamakin yaushe ta rainashi haka harda harara? Lallai xaiyi maganin rashin kunyar nan tun kapin yayi nisa.

Isarsu gida kuwa kowa sashen shi yanufa, ibby shida zarah suka nufi inda ta Jere mishi abubuwan da tashirya domin shi, yana shigowa ya shaqi wani daddadan qamshi Wanda yasashi lumshe idanunshi tareda cemata My star inason qamshinnan, murmushi tayi tareda qarasawa kan dining din taiwa kanta maxauni.

Isowa yayi yaxauna kusa da ita, serving dinshi tafarayi, kallonta kawai takeyi yana binta da murmushi, rising star wnn duka kalolin abincin Donni kadai?

Duk kai kadai ne my paramour sonakeyi kayi qiba saboda girkina, lallai idannayi wiba ai baxaki iya daukana ba, dariya taimishi sosae snn tace mishi, to aiko yanxu mq baxan iya dagaka ba, um um nipa ba irin wnn dagawar nike nufiba.

To wani iri? Baxan fadi miki ba, saidai watarana innuna miki shi a aikace, haka sukaira hira tana tsokanarta, kowani abinci da kalan ruwan lemun da aka had a mishi dashi, shikanshi ibby ya jinjina wa Xarah yasan yayi dace.

A falofalo mummy ce xaune tama serving dinshi cin abincin yafarayi haniqan tareda yiwa mummy santi, mummy ya kikayi kalan wannan abincin? Son banibace wacce dai ka raina wa wayo itace ta sarrafa, uhmmm kawai yafada batareda yaqaracewa komai ba.

Can ko kamar an tsikareshi yace mummy naga ibby yashigo gidannan kuma banganshi ba, ai yana tare da zarah sunacan falon daddynku a can ta shirya mishi abincin sa, baisam dalili ba amma saiji yayi gabanshi ya yanke ya fadi, amma ya dake yace amma dai mummy kinsan dai Barin mace da namiji su kebance guri daya shedan ne yake kasancewa na ukun su ko? Sheqeqe tayi tana kallonshi qarshe tace mishi babu abunda xasuy insha Allah, jiyayi abincin ma yafita aranshi, kawai yamiqe yanufi dakinshi, da idanu ta rakashi itama tamiqe tai nata dakin.

&&&&&&&&&&&&&&

Nana ce suke dawowa gida itada Bbn Yasmin hira sukeyi a mota cikin nishadi, har suka iso gida tare motarsu ta iso bakin gate din da motar Haj.Maryam.

Horn sukeyi amma babu alamar xa'a bude musu gate din, ikon Allah shine abunda yafito a bakin Alhajin, snn ya balle murfin motan ya fito, qaramin qofan yabude, hango Bbn Nana yayi yanata dingiso qafansa domin yanason isowa ya bude gate din.

Ah ah Kaine da kanka, ina Dan uwan naka? Kayi haquri Alhaji inata sauri inbude maka qafan nawane yau ya takuramin,gashi Dan uwan nawa yaje dubomin magani.

Ah bakomai bari sufito mushiga gida kawai, direba ya bude yashigo da motocin, koma can gefe kayi zamanka, in Dan uwannaka yadawo kace ina magana dashi, yaxo yasameni aciki, To shknn ya fada yana rankwafar da kanshi alamar girmamawa.

Komawa yayi, gurin motar haj.maryam yafara isa yayi mata bayani snn ya isa yacewa Nana fito mushiga da qafafunmu muy taku irinna masoya, daroya taimishi ganin haj.maryam tafito hakan ya tabbatar mata akwai dalilin aukuwan hakan........

*kuy haquri da wnn plx, nasan xakuce inaja muku rai*😜

😍😍🤝🏼Anatare
Mummyn Fadyl CE

🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲

Rubutawa....MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu)

Wattpad @ *fatimamuhammadadamu*

INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```

Fitowa ta. 5⃣4⃣

Don haka tana dariya tabiyoshi har suka shigo ciki, samun haj.maryam tayi suna gaisawa hartana tambayan shi ya jiki? Dalilin hakan itama ta taka gurin domin tai mishi ya jiki, amma tana isa gurin sai me?

Nuna shitafarayi da yatsanta waigowa yayi aiko nan shima yamiqe cikin rikicewa Baba kawai ta iya fadi taxube anan sumammiya, aiko anma rasa waya fara durqusawa akanta acikin su ukun.

Ga tarin mamakin dakuma tambayoyi dasuke yawo acikin xuciyoyi dakuma ruhinsu saidai rashin kwanciyarta agurin cikin halin sumewa yasasu gusar da komai domin ceto ta.

Alhaji ne yayi saurin miqewa yabude gate da kansa, yadawo da sauri ya ciccibi Nana yawuce da ita cikin mota, Haj. Maryam tarufa mishi baya, Ai Bbn Nana Neman ciwon qafan nasa yayi yarasa yabisu shima acikin motar gabadayansu suka nufi asibitin, Alhajin ne dakanshi ke jansu, haj.maryam na maxaunin gefensa yayinda Nana da mahaifinta ke baya, hulan kansa yacire yanata faman yimata firfita.

Lokaci lokaci Alhaji yakan juyo yana duba halinda take ciki, fahimtar hakan da haj.maryam tayi ne yasata Neman alfarman yayi parking a gefe itakuma takarbi tuqin, hakan kua akayi domin gaba daya yagama zama birkitacce.

Cikin nitsuwa haj.maryam ta isar dasu asibitin, aka dauki Nana aka shigar da ita emergency, nan akasamu aka bata taimakon gaggawa cikin hikimar ubangiji sai gashi tadawo hayyacinta batare da ansha wahala ba, damacan lafiyayya cikin furgici ne ya auku da ita, kamar yanda suka ambata.

Tana farfadowa idanunta tafara saukewa kan Bbn nata tace dashi baba Ashe xanqara ganinka? Hajiya. Alhaji gabadayansu suka kalleta wannan shine Babana, tafada hawaye na gangaro mata akan kuncinta

Matsowa gurinta mahaifinnata yayi yariqo hannunta yarungume akan qirjinsa tareda cewa Nana Ashe dasauran shan ruwa na xua randa Allah xai hadani da Ahalina?

Sudai Alhaji sun fahimci wnn shine mahaifin Nana, amma sun rasa shikuma menene sanadinsa na fadin maganganun da kunnuwansu yake jiye musu yana ambatawa.

Miqewa Nana tayi a firgice dataji yatambayeta kotasan inda mahaifuyarta take? Baba bansaniba Nima akullum addu'ata a ina xan ganta domin inaji ajikina mamana tanada rai tana numfashi a doron qasa, saidai bansan halinda take cikiba, tafashe da matsanan cin kuka me tsuma xuciya.

Alhaji ne yakatsesu tareda cemusu suyi haquri bari yaje yakarbo musu sallama snn yaxo sutafi gida ayi maganar a nutse, hakan akayi bayan anbata yan magunguna qalilan domin ciwon kan da tace yana damunta.

Isowarsu suka samu Dan uwan Bbn Nana hankalinshi a tashe baiga Dan uwanshi ba, ganin da yayi musu gabadayansu a tare ya tabbatar mishi akwai muhimmin Abu dayake faruwa wanda shi baida masaniya akai.

Kiranshi Bbn Nana yayi suka shiga babban falo aka zauna, nan Bbn Nana yayi musu bayani akan abunda yasani har yakawo ranar da yaxo gidannan..

Itama NANA cikin kuka ta labarta wa mahaifinta abunda ya faru bata boyemishi komai daga ciki ba, saidai ta sirranta cewar gurin manemin mata aka kaita tadai nuna mishi cewar ita Ayashe takaita domin ayi iskanci da ita, Amma Allah ya kubutar da ita a sanadin Alhaji, domin wnn al'amarin sirrin su ne na cikin gida.

Hakan kuwa datayi baqaramin dadi yayiwa wannan ahalin ba, tare kuma daqara mata girma da daraja a idanunsu, harma dai Alhaji Wanda idanunshi kawai yatsareta dashi Wanda babu komai sai zallar qaunarta dakuma taisayinta a cikin su.

Mal.Habu yayi kuka tareda yin Allah ya isa wa Lami da Ayashe na ruguxa mishi xuri'a dasukayi, don acan qasan xuciyarshi bayajin xai iya yafemusu cutar dashi dasukayi, har abada kuwa.

Sunjima a falon suna jajanta abun tareda girmama izza ta ubangiji yanda ya qaddaro haduwar Nana da mahaifinta batare da ansha wahalar komai ba, lallai ba shakka Allah buwayi ne gagara misali.

Shikanshi Dan uwannasa yayi mamaki sosai sannan yakuma iwa Dan uwanshi murna nashigowa farin ciki kashi na daya.

Bbn Nana ne yaqara jawabinsa dacewa, Babu abunda xance daku abisa halaccin da kukai mini, domin kudin halaccinku a gareni fadinshi a fatar baki ba abune mai yiwuwa bane, fatana ubangiji yayi muku mafificin sakayya abisa riqemin yarinya dakukayi da Amana, badon sanadinku ba dabansan wani hali yanxu diyata take ciki ba, yaqarashe maganarsa acikin karyewan murya.

Babu komai ai yiwa Kaine, mai aikinsu ce tashigo dauke da muhsin takaishi ga mahaifiyarshi, itakuwa miqashi tayi gurin mahaifinta snn tace Baba ga yarona cikin jin kunya, Masha Allah shine abunda yayita nanatawa yana kallon Dan yakuma dafa kanshi tareda yimishi addu'oi.

Can Alhaji yacemishi ya shirya gobe da sassafe karyaci komai xa'aje asibiti, godiya yayi har babu iyakanta, ahaka taron ya watse Nana itada mahaifinta jisukeyi tamkar acikin mafarkin irin wannan ranar ta iskosu.

Zarah CE xaune a falo itada IBBY said hiransu sukeyi, tamkar yau ne suka fara sanin junansu, magana suke tayi akan shirye shiryen bikinsu, dhidai biye mata kawai yakeyi tareda nuna mata duk tsarinda yayi mata shima yayi mishi.

Mummy ce takatse musu hiran ta hangar cewa to Romeo and Juliet dare yayi a tashi aje akwanta, sai kuma gobe a Dora daga inda aka tsaya, IBBY ne yafara miqewa cikin Sosa qeya yayi hanyar waje, zarah ce tafara binshi mummy tace xaki bishi Ku kwana tare ne? Dariya tayi tadawo da gudu tayi dakinta.
Kakkashe wutan falon mummy tayi snn taje takwanta.

&&&&&&&&&&&&&&
Ayashe ce kwance da daddare tana kwance akan makeken gadonta, baccin ta take shararawa hankalinta kwance, amma can tafara juye juye kamar wacce ake qoqarin shaqewa.

Zainabu ce take tsugune a gabanta tana kuka tana roqonta ta taimaka mata, tasan xata iya fiddata acikin quncin da take ciki, amma tajuya baya tanuna baxata taimaka mata ba, hakan yasa zainabun fusata ta fincikota cikin hauka, tareda shaqe mata wuya tana cewa xaki taimakeni ne inkoma gurin 'ya'yana da mijina kokuma saina kasheki?

Aiko nan tafara kakari tana cewa xan taimakeki, xan taimakeki karki kasheni na tuba, batasan a fili take maganar ba, jin ana tabata ne yasata farkawa a firgice ta qanqamo 'yar dakinnata Wanda ihunta ne a tasota daga nata dakin.

Ruwa, ruwa ruwa taketa ambata aiko 'yar budurwan cikin Sauri tanufi Fridge dinda ke dakin, tamiqo mata goran ruwa, bata jira ta karbi cup din bama ta balle murfin Goran ta Dora abakinta, sai Goran ta yasar.

Kasa maida baccinta tayi maimakon tayi addu'a kokuma tamiqe tayi nafila? Ah ah tashi tayi tahau zarya acikin dakin tasaqa wannan ta war ware wancan.

Gari yana fara haske ta afka bayan gida ta watso ruwa tafito ta shirya a gurguje, batareda ta jira direbanta ba tafigi mota sai cikin daji gurin bokanta, tafiyarda ya kwasheta tsawon Awanni.

A gajiye ta isa cikin dajin, amma dai tayi farin ciki don tasamu ganinsa, nan ta xayyane masa abunda taji na game da mafarkin da tayi a Daren jiya.

Dariya yayi me isarsa snn can ya tsuke fuskarsa yace mata wnn aikin maye ne, shiyayi shi damacan yataba batamin aikina to faduwa yaxo dai dai da xama, yanxu xan fanshe abunda yayi min shekara da shekaru hhhahahahahhahahahahahha nan ya barke da mahaukacin dariya snn.................

😍😍🤝🏼Anatare
Mummyn Fadyl CE

🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲

Rubutawa....MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu)

Wattpad @ *fatimamuhammadadamu*

INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..**

Fitowa ta. 5⃣4⃣

Don haka tana dariya tabiyoshi har suka shigo ciki, samun haj.maryam tayi suna gaisawa hartana tambayan shi ya jiki? Dalilin hakan itama ta taka gurin domin tai mishi ya jiki, amma tana isa gurin sai me?

Nuna shitafarayi da yatsanta waigowa yayi aiko nan shima yamiqe cikin rikicewa Baba kawai ta iya fadi taxube anan sumammiya, aiko anma rasa waya fara durqusawa akanta acikin su ukun.

Ga tarin mamakin dakuma tambayoyi dasuke yawo acikin xuciyoyi dakuma ruhinsu saidai rashin kwanciyarta agurin cikin halin sumewa yasasu gusar da komai domin ceto ta.

Alhaji ne yayi saurin miqewa yabude gate da kansa, yadawo da sauri ya ciccibi Nana yawuce da ita cikin mota, Haj. Maryam tarufa mishi baya, Ai Bbn Nana Neman ciwon qafan nasa yayi yarasa yabisu shima acikin motar gabadayansu suka nufi asibitin, Alhajin ne dakanshi ke jansu, haj.maryam na maxaunin gefensa yayinda Nana da mahaifinta ke baya, hulan kansa yacire yanata faman yimata firfita.

Lokaci lokaci Alhaji yakan juyo yana duba halinda take ciki, fahimtar hakan da haj.maryam tayi ne yasata Neman alfarman yayi parking a gefe itakuma takarbi tuqin, hakan kua akayi domin gaba daya yagama zama birkitacce.

Cikin nitsuwa haj.maryam ta isar dasu asibitin, aka dauki Nana aka shigar da ita emergency, nan akasamu aka bata taimakon gaggawa cikin hikimar ubangiji sai gashi tadawo hayyacinta batare da ansha wahala ba, damacan lafiyayya cikin furgici ne ya auku da ita, kamar yanda suka ambata.

Tana farfadowa idanunta tafara saukewa kan Bbn nata tace dashi baba Ashe xanqara ganinka? Hajiya. Alhaji gabadayansu suka kalleta wannan shine Babana, tafada hawaye na gangaro mata akan kuncinta

Matsowa gurinta mahaifinnata yayi yariqo hannunta yarungume akan qirjinsa tareda cewa Nana Ashe dasauran shan ruwa na xua randa Allah xai hadani da Ahalina?

Sudai Alhaji sun fahimci wnn shine mahaifin Nana, amma sun rasa shikuma menene sanadinsa na fadin maganganun da kunnuwansu yake jiye musu yana ambatawa.

Miqewa Nana tayi a firgice dataji yatambayeta kotasan inda mahaifuyarta take? Baba bansaniba Nima akullum addu'ata a ina xan ganta domin inaji ajikina mamana tanada rai tana numfashi a doron qasa, saidai bansan halinda take cikiba, tafashe da matsanan cin kuka me tsuma xuciya.

Alhaji ne yakatsesu tareda cemusu suyi haquri bari yaje yakarbo musu sallama snn yaxo sutafi gida ayi maganar a nutse, hakan akayi bayan anbata yan magunguna qalilan domin ciwon kan da tace yana damunta.

Isowarsu suka samu Dan uwan Bbn Nana hankalinshi a tashe baiga Dan uwanshi ba, ganin da yayi musu gabadayansu a tare ya tabbatar mishi akwai muhimmin Abu dayake faruwa wanda shi baida masaniya akai.

Kiranshi Bbn Nana yayi suka shiga babban falo aka zauna, nan Bbn Nana yayi musu bayani akan abunda yasani har yakawo ranar da yaxo gidannan..

Itama NANA cikin kuka ta labarta wa mahaifinta abunda ya faru bata boyemishi komai daga ciki ba,

Please Login or Register in order to submit comment