You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

jifanta dashi yasata zaro idanu waje daidai da isowar IBBY gurin, aiko tai maxa ta qarasa gareshi da kukan kirsa domin ko tsilin hawaye baida niyyar xubowa a idanunta.

Shiko magana yafara yimata my star waya tabaki, bayanxun nan muke waya dake ba? Da Hanunta taimata nuni da Aliey kallon gurinyayi yaga babu kowa, kalli gurin kigani babu kowa pa.

Kallan gurin tayi taqara fashewa da kuka snn tagayamishi abunda Alieyn yayi mata, kama hannunta yayi yana murza yatsunta snn yace mata, ki kwantar da hankalinki idan kowa a duniyar munnan kallon ballagaxa yakemiki to kisa A ranki ni ibraheem kallon tauraruwa nake miki, kinmanta ke kadai nakewa kallon isashshiyar mace , cikakkiya?

Ko kinason kallon wani bayan nawa? Da murmushin tahau Murza idanunta tafara karkada mishi kai, shima murmushin yayi mata yaja hannunta yana gaya mata magana a kunne dariya tafara yimishi tareda cewa banaso.

Suna shigowa falon IBBY ya lalubo Inda Aliey yake, aiko cikin sa'a suka hada ido nan yasakar mishi dankwalo ta qasa yanda bakowane xai gani ba, dagashi sai Xarah itakuwa ganin hakan yasata yimishi gwalo, shikuwa yayi mata alaman xamu hadu..

Misalin qarfe Tara da Rabi ne falon yagama cika da iyalan cikin wannan familyn, ganin kowa yagama hallara ne daddy yakira mummy , cikin minti Biyar suka shigo tareda mamah.

Tana shigowa idanunta yasauqa akan zarah, saida taji gabanta yafadi Wanda batasan dalilin shiba, guri guda suka xauna itada mummy.

Zarah ganin mummy yasata kallon wacce tashigo tareda Mummyn, saida itama gaban nata yafadi batareda ta shiryaba, acikin ranta tace yaukuma meya shigowa da mahaukaciyar nan gidanmu? Kodai tawarke ne?

To meye hadinmu da ita?

_Niko nace da sannu xaki sani_

😍😍🤝🏼Anatare
Mummyn Fadyl CE

🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲

Rubutawa....MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu)

Wattpad @ *fatimamuhammadadamu*

INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..**

Fitowa ta. 5⃣8⃣

Gurinne yayi tsit na Dan wani lokaci kapin Abba yadanyi gyaran murya kadan snn yabude taron da addu'a, bayan yadanyi jawabi akan godiya ga ni'iomamin da ubangiji yayi musu dakuma nasara dasuke fuskanta akullum wayewar gari cikin Ahalinsu.

To dafarko dai xan gabatar mana da baquwa kokuma ince 'yar uwa a cikinmu Wanda kadan daga cikinmu ne basu Santa ba, muna tayata murna akan ni'imar lafiyan da ubangiji yabata, Wanda ba iyawarmu bane kuma ba dabaran mu bane.

Xan Dan mana takaitaccen bayani akan yanda tashigo cikin ahalin mu badon komai ba sai don mu warware mata abunda yashige mata duhu kapin mubata damar sanar damu tarihinta itama a taqaice.

Duk abunnan da akeyi Xarah gabanta tsananta faduwa yakeyi jitakeyi a ranta kamar taron don ita akeyi, shiyasa jefi jefi takan saci kallon matar Wanda itama Mama hakanne a ranta shiyasa takasa dauke idanunta akan xaran, daxaran sun hada idanu Xarah xatai saurin sauqar da idanuwanta qasa.

Haka yadauko labarin tiryan tiryan tundaga randa ya tsinto ta haryaxuwa yanda akayi takoma hannun daddy yasanar dasu baki daya.

Nan daddy ma yadora daga inda Abba ya ajiye kawo xuwa ga yau dasuke xaune a cikin wannan dakin taron, gaba daya jikinsu ne yayi sanyi banda Xarah datai mutuwar xaune.

Itakuwa mama banda kuka datakeyi kamar ranta zaibar gangan jikinta, dago jajayen idanun ta tayi Wanda suka gama rikidewa daga fari xuwa launin ja. Magana tafarayi cikin kuka godiya tafarayi ba adadi qarshe ta kalli Xarah Wanda itama idanunta nakanta amma a xahiri ruhinta baya tartare dasu, tagama tsunduma cikin kogin tunani.

Mummy ce takamo hannun Xarah ta sarqe shi cikin na mama Wanda ya farkar da Xarah daga halinda take ciki, hawaye masu xafi ne suka gangaro mata.

Xarah tabbas kicire shakku a cikin ranki wannan itace mahaifiyarki ta asali, kinji yanda akai kika zama 'yata, najima ina gayamiki tanada muhimmanci a rayuwar ki, najima ina sanar dake tanada alaqa babba dangane da aurenki to yau duk kinji dalili na ko? Taqarashe maganarta cikin kuka.

Kasa magana Xarah tayi, ba ita kadai ba kowa a falon jikinshi a sanyaye yake, masu raunin xuciya daga cikinsu kuwa sunjima da fara kuka, Ibby a nashi bangaren jiyakeyi kamar yatashi ya rungumota amma babu dama.

Mama ce tai saurin janye hannunta tareda kamo hannun mummy ta sarqe shi Dana Xarah, cikin kuka tafara yin magana cikin girgixa kanta.

Ah ah karkiyi min haka Xarah 'yar kice nidai nahaifa miki ne, bansan komai na dangane da rayuwarta ba, asali ma bansan ta cikin rayuwata ba, nasameta acikin hankali amma na rayu da ita cikin hauka, na haifeta a hauka, an reneta ina cikin hauka, tayaya rana daya xan karbeta daga hannun nagartattun mutane Wanda sukaimin halacci in rabata dasu?

Baxan yimuku butulci ba, koda baxan qara saka kwayar idanuna akan Ahalina ba, to ina tabbatar muku nabar muku Xarah, maganganu sunyi kadan gurin nuna godiyata a bisa tallafawa rayuwata dakukayi, fatana ubangiji ya biyaku.

Kamo hannun Xarah tayi snn tace mata, nice nahaifeki amma banice mahaifiyarki ba, wannan itace mamanki yanxu xan sanar dake ya akayi mukaxo wannan matakin.

Gyara zamanta tayi tareda share hawayen fuskanta tace Sunana Zainab..................

Bata boye musu komai ba nadaga cikin abunda tasani xuwa lokacinda taji kamar an kwala kiran sunanta a cikin dakin, takai qarshen labarin da fashewa da matsanancin kuka.

Xarah ce tai saurin rungumeta tana kuka tana fadin, lallai mama kinsha gararin rayuwa tabbas baxamu taba yafewa Ayashe da Lami ba, wayyo yanxu ina Yaya Nanah a wani hali take ciki, wayyo mahaifina a ina xanganka. Ko kanada rai? Koko sun halaka ka? Allah kadadani da 'yan uwana.

Mama tacireta daga jikinta tace babban abunda xakiymin a duniya kisakamin a visa haihuwar ki danayi shine banason har xuwa qarshen rayuwarki ki bijirewa umarnin wadannan bayin Allahn domin sunmana halacci, baxan yafe miki ba matsawar kika saba musu akan umarnin daxasu baki, indai bai sabawa addini ba.

Girgixa kai kawai takeyi kamar kadangaruwa domin magana kam baxai samu fitowa daga bakinta ba, saboda kuka yagamacin qarfinta, kowa a cikin dakin taro xuciyarshi tagama cika fal da tausayinsu.

Bayan an Dan tsagaita da jajen ne daddy yayiwa mama bayanin xuri'arsu yakuma gabatar mata da kowa a cikin falon, snn a qarshe yasanar mata da maganar auren Xarah Wanda akasa shi nan da watanni biyu masu xuwa in Allah ya yarda, domin A da abunda yasa suketa jinkiri akan maganar auren, saboda lafiyarta ne, amma tunda yanxu lafiya tasamu xa'ayishi cikin kwanciyar hankali.

Murmushin jin dadi tayi tareda da sa albarka akan maganar auren, xuciyoyin mutane biyunnan kuwa doki ne kawai yagama cikata.

Sunjima xaune anata tattauna abunda yashafi wnn matsalar, daddy ne yayi tambaya akan akwai mai wata magana ne acikinsu?

Xarah ce tayi karaf tace daddy pls inason aje garinsu mama adubo mata 'yan uwanta, dariya sukayi dukansu snn daddy yace mata yarinyan daddy babu ko kunya? Kodai xaki gudu manane? Dariya tayi ta boye fuskanta ajikin Mummyn ta, yace mata ki kwantar da hankalinki gobe idan Allah yakaimu xamuje adubosu, kowa yaji dadin hikuncin da daddyn ya yanke, da haka aka rufe taro da addu'a kowa ya watse.

Ayashe ce tasauqa a garin katsina gidan Alhajin da takai Nana tawuce direct, tasamu ganinsa kuwa domin yanxu tawuce matsayin aita wulaqan tata kapin tasamu ganin wani, ayanxu itama hajiyar kanta ce.

Bayan sungaisa yake tambayar ta yabayan rabuwa, keko haka akeyi nariga nasanki da iya samo danyu nimapa da hakan nakesamun nawa, snn kalolin nawan ma kwana biyu baki kawomin ko guda daya ba, kinbarni inata fama da wannan niban taba haduwa da mace jarababbiya marar ruwa ba sai wnn.

Dariya Ayashe taimishi me isarta snn tace mishi duk pa kai kajawa kanka, kullum ina gaya mata kafara harka da yara, amma kaqi Sam, hummmm ni yanxu gabadaya nagama kwadaituwa dake, yafadi yana lashe leben bakinshi kamar wani tsohon maye.

Jin haka yasata yin fari da idanunta tareda juya jikinta, tace ni ba wannan ne yakawo niba nataba kawo maka wata yarinya shekaru uku dasuka wuce idan xaka iya tunawa tun kapin in bar gari.

Shiru yayi nadan wani lokaci yana nazari, to ai matanne dayawa tayaya xan iya tunowa da ita? Sunan yarinyar Nana snn nasamu labarin tajima a wannan gidan naka kapin kafitar da ita

Exactly natuno da ita, lallai Ayashe wato tun bakida kudi kepa ja'irar kanki ce, nan ya kwashe mata yanda sukayi da Alhajin da yakai Nana gidansa, snn yaqara mata da cewa yanxu bansan Yaya suka qare ba.

Dafe kanta tayi tace washh wlh yanxu alqawarin da naiwa yarinyar nan ne yatsayamin a wuya, inason insauqe mata shi, babu damuwa xan taimakamiki harki samota, amma kinsan yanayin ai bani in bakane kingane yakashe mata ido daya.

Nan suka fara maganganunsu irinna fitsara a take suka tsara yanda xasu aiwatar da komai, tareda ajiye gobe a matsayin ranar da xai kaita gurin Alhajin.

*WASHE GARI*

Washe gari dasafe suka shirya suka dau hanyar katsina ana tafiya Mama tanata kallon hanya har suka isa, da kwatance har suka isa gidan, gani tayi komai ya canxa mata a cikin garin harma da unguwar.

Kamar yanda xuwansu Nana yakasance to wannan karon xuwansu Mama abun bai canxa zani ba, domin kuwa Alhajin dayake xaune a gidan bai boye musu komai ba, nadaga abunda yasani, domin shi yanxu yafara qosawa da irin binciken da ake mishi akan wannan gidan, saikace Wanda yasayi gidan gwamnati. Yayi Neman Ayashe Neman duniya baisamu ganinta ba, koxai Dan huce takaicin abunda taimishi.

Haka suka bari garin amma xuciyam mama tagama karyewa gani takeyi tarasa mijinta dakuma tilon diyarta, a qarshe ma kukane ya kufce mata, akai ta lallashinta har aka samu aka Dan kwantar mata da hankalinta.......

😍😍🤝🏼Anatare
Mummyn Fadyl CE

🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲

Rubutawa....MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu)

Wattpad @ *fatimamuhammadadamu*

INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..*

Fitowa ta. 5⃣9⃣

Cikin dare bayan komai ya lafa shikanshi yasan baqaramin ruda Ayashe yayi da salonsa dayake amfani gurin lalata tunanin tsoffin mata irinta ba.

Murmushi yayi a xuciyarsa yace tayaya ma. Xa'ayi inyarda yaushe kika fara Harkan muda muke cikinta shekara da shekaru bamuy arxikinda kika yiba, amma ke cikin qanqanin lokaci kina qoqarin ninka arxiki na.

Hade fuska yayi snn yace xanyi amfani da jarabarki tunda ke indai namiji yayi miki kaca kaca to xa'aje dashi, xansan yanda xanye inkwashe abunda yake gareki kapin insan inda dare yayi mini. Murmushin mugunta yayi yakalli inda take tareda yatsina fuskarsa kamar mace snn yace ga mace har mace amma babu dandano ko kadan mtswww.......

Washe gari saida ya tabbatar yaqara tsumata da tsuminshi snn yanemi shawaranta akan yanason suhada kai gurin daukaka sana'ar su yanda xasu gudu tare su tsira tare.

Yacigaba mata da bayanin yanda xata ke kawo masa yara shikuma yana kaisu wa Alhaxawa ana biyanshi suna raba kudin tare.

Dayake mace CE mai qaramar kwakwalwa batai dogon naxari ba, nan ta amince mishi shiko ganin haka yayita zura ta, taita fadawa cikin ramin muguntar daya Gina mata.

Baibarta haka ba saida yayi mata alqawarin aure inda yanuna mata dadin data jiyar dashine yasashi jin baxai iya taraiya dawata mace bayan itaba. Da wadannan xantukan yagama saye xuciyarta, nan batare da tunanin komai ba tasakar mishi sirrinta dakuma ragamar rayuwarta. _xakiy batani ae_

&&&&&&&&&&&&

Lami ce tashirya tsaf tai shirinta domin ta Dana tarko wa matar baffan Sadiya, saboda tun safe tashiga kamar yanda tasaba, cikin dabara tadan bugi ruwan cikinta, aiko tayi sa'a tasamu xataje dubiya mahaifinta bashida lfy an aiko mata da dare.

Amma abunda bata saniba shine har matar baffan sadiyan tagama shirinta, tarufe taga ta tattara tsakar gidanta harma tafito saiga baffan Sadiya aiko nan yace da ita babu inda xataje yafasa, domin a halinda yake ciki haryanxu haushinta yakeji, baida burin faranta mata rai ko qanqani.

Taji takaicin abunda ya aikata a gareta, dalilin hakan ko mayafin bata cire ba, tafada kan gadon qarfen dake dakin nata, kaxalika ko tagan bata bude ba, baxaka taba cewa akawai bil'adama acikin dakin ba.

Kai tsaye bayan shigowanta tadanyi bincike kamar yanda tasaba, taci sa'a miyan tankwa tayi harda Dan naman ta aciki, babu kunya tajuye shi a Leda, harda jefa guda daya acikin bakinta tana tauna tanai musu xagin qare dangi.

Shigewa tayi dakin batare da tsoro kokuma tunanin komai ba, gurin data saba daukan kudin tanufa, dayake dakin da duhu batasan tayi tuntube da kwanon Silba ba, Wanda shine ya farkar da Mmn larai a Dan gajeren baccin daya saceta.

Ganin mutum a tsakiyar dakin yana hincike ne yabata tsoro kamar xatai ihu kuma dai saitahau salati acikin xuyciyarta takame bakinta tai gum domin Kuwa tanason ganin yanda qarshen abun xai qare.

Cixon yatsa tayi ganin babu kudi a wannan gurin, kamar ta fice sainaga ta juya, sakamakon tunawa datayi maxa nabarin kudi a jikin kayansu kamar dai yanda tasaba yiwa Mal.Habu barna.

Haka taita bin aljihunayen da lalubi ana qarshen ne domin harta fidda rai taci karo da kudi Wanda a qalla idan xan iya qiyasin su, xasukai dubu sha uku.

Farinciki ne ya mamaye xuciyarta, nan tasa kudin ta qulle a bakin xaninta, tasa qafa a xatayi waje, kamar anduro da matar baffan Sadiya daga kan gadon, haka tai tsalle ta cafketa tare da hankada ta qasa tai saurin bude tagan nan haske ya bayyana a dakin.

Wazata gani😳 gaba dayansu tsoro ne qarara ya bayyana a fuskokin su amma kowa da irin nashi, cikin inda inda lami tahada hannu biyu tareda cewa kiymin rai karki sanar da kowa namiki alqawarin baxan sakeba, kiyafeni.

Bata samu xarafin magana ba sakamakon sallamar baffan Sadiya daya yunkaro bakin dakin, yana shigowa yaga Lami abun tausayi, menene yake faruwa?

Koban sanar dakai a bakina ba kasan abunda xaikawo lami tashigo uwar dakina, kuma a ganta a durqushe tofa ba qaramin Abu bane, snn kuma bamai dadi bace , kapin in Sanar da mijina kiy gaggawan gayamishi abunda kika aikata kokuma ince kike aikatawa domin cutar dani.

Lami ce tafashe da kyka cikin kirsa tafara fadin, yanxu saboda Allah mmn larai saboda kin kirani inbaki d
Shawara shine xakiymin sharri, maganar takima kwata kwata bansan inda ta dosa ba, Allah sarki mutuwa nidai narasa gata, tafada tareda fashewa da kukan kirsa.

Cikin tsoro da mamaki mmn larai tasake baki tana kallon lami, maida idonta tayi kan mijinta abunda ta karanto a fuskanshi baxai xama alheri a gareta ba, domin tagama lura xai aminta da Lami fiye da ita, Wanda a qarshe tayi sanadiyyar mutuwan igiyan aurenta domin yanxu haka lilo yakeyi.

Hakane yasata yin kukan kura dama gata bakadan ba, tahaye kan Lami itama tana kuka tanakuma Kai mata duka duk a lokaci daya, Shiga tsakiyansu yasoyi amma abun yaci tura, abunda yabashi mamaki shine a iya xamanshi da mmn larai bai taba ganinta tayi fada da wani ba, amma yau itace da bala'i.

Baqaramin wahala yashaba kapin yasamu yadaga ta akan Lami, hakanne ya tabbatar mishi tanada gaxkiya domin ba mafadaciya bace, Lami kuwa gata shame shame a kwance baki duk jini, har haqori guda daya yasamu xiyartar qasa, domin da dukan qarfi ya fita.

Tambayarta yakeyi amma tsabar ta hau tama kasa bashi amsa, lallai ya kuma tabbatar wa ankaita bamgo yanxu kam, saida yanata ruwan Randa me sanyi sannan yasamu ta Samar mishi da abunda yafaru ga a daya takuma kwanto bakin xanin Lami saiga kudade sun fado.

Salati yayi gamida runtse idanu domin takaicin abunda kunnuwansa suke jiye mishi, yajima yanabinta da kallo Wanda itakuma batamasan yanayi ba, domin ga wahalan ciwon jiki dayake damunta gakuma kunya daya gama baibayeta.

Tsawa yadaka mata, q firgice ta dago kumburarriyan fuskanta ta kalleshi, banyi tsammanin acikin munanan halayyarki akwai halin bera acikin ba, ba shakka yaya na dakuma Mal.Babu baqananan jarumai bane, sun cancanci lambar yabo, ace kinai musu wannan halin amma har kikabar hannunsu bawanda yataba jiba.

Gaxkiya Lami kinbani kunya matuqa, amma kisani a dalilin rabani da matata dakikaso Wanda muka faro tafiyar mu tun yaranta, kika tarwatsa farincikin gidana, wlh babu ni babu ke.

Damacan banida alaqa dake, dalilin yara ne, kuma yanxu batanan, Wanda yake rayen kuma yasan abunda yakeyi domin yanada nitsuwa, don haka lami wlh babu ni babu ke, kisani ko ahanya kika nuna kinsanni wlh saina bata miki kamannin fuskan ki, domin baxan xauna damecin dunduniya ta ba.

Roqonshi tafarayi domin yanxu shine gatan ta, idan yarabu ca ita shknn tarasa *TUDUN DAFAWA* don haka ta tsananta kukanta amma yayi Burus saima qara harxuqa dayayi yajata ya wurga waje yarufe qofan gidanshi....

Ganin datayi mutane. Asu iya Ankara yasata Jan jikinta a hankali tayi cikin nata gidan,xama tayi tafara kukan takaici dakuma Dana sani.

Haka rayuwar taita tafiya, yau saura kwana takwas auren Xarah da IBBY, dokin auren dasukeyi bawa kowa mamaki yakeyi musamman ibby, wanda xaran dakanta takance mishi ya rage domin abunnashi ita kunya da tsoro yake bata..

Yaune suka fara Rabon I.V tare sukeyin kayansu gwanin sha'awa xaikaita gidan su qawarta yajirata tafito sutafi, har kirari ake musu da *ga zarah ga wata* sukanyi dariya su wuce.

Suna hanya tace mishi my paramour muje gidan Auntyn Yasmin, dayake gidan ummanshi ne kai tsaye suka wuce domi shima yama buqatar yaje ya gaidata, duk dama yanajin nauyinta domin yaqi diyarta yanace yace sai *ZARAH*

_Masu suna Fatyma farin Jini garesu_😜

😍😍🤝🏼Anatare
Mummyn Fadyl CE

🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲

Rubutawa....MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu)

Wattpad @ *fatimamuhammadadamu*

INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..**

Fitowa ta. 5⃣8⃣

Gurinne yayi tsit na Dan wani lokaci kapin Abba yadanyi gyaran murya kadan snn yabude taron da addu'a, bayan yadanyi jawabi akan godiya ga ni'iomamin da ubangiji yayi musu dakuma nasara dasuke fuskanta akullum wayewar gari cikin Ahalinsu.

To dafarko dai xan gabatar mana da baquwa kokuma ince 'yar uwa a cikinmu Wanda kadan daga cikinmu ne basu Santa ba, muna tayata murna akan ni'imar lafiyan da ubangiji yabata, Wanda ba iyawarmu bane kuma ba dabaran mu bane.

Xan Dan mana takaitaccen bayani akan yanda tashigo cikin ahalin mu badon komai ba sai don mu warware mata abunda yashige mata duhu kapin mubata damar sanar damu tarihinta itama a taqaice.

Duk abunnan da akeyi Xarah gabanta tsananta faduwa yakeyi jitakeyi a ranta kamar taron don ita akeyi, shiyasa jefi jefi takan saci kallon matar Wanda itama Mama hakanne a ranta shiyasa takasa dauke idanunta akan xaran, daxaran sun hada idanu Xarah xatai saurin sauqar da idanuwanta qasa.

Haka yadauko labarin tiryan tiryan tundaga randa ya tsinto ta haryaxuwa yanda akayi takoma hannun daddy yasanar dasu baki daya.

Nan daddy ma yadora daga inda Abba ya ajiye kawo xuwa ga yau dasuke xaune a cikin wannan dakin taron, gaba daya jikinsu ne yayi sanyi banda Xarah datai mutuwar xaune.

Itakuwa mama banda kuka datakeyi kamar ranta zaibar gangan jikinta, dago jajayen idanun ta tayi Wanda suka gama rikidewa daga fari xuwa launin ja. Magana tafarayi cikin kuka godiya tafarayi ba adadi qarshe ta kalli Xarah Wanda itama idanunta nakanta amma a xahiri ruhinta baya tartare dasu, tagama tsunduma cikin kogin tunani.

Mummy ce takamo hannun Xarah ta sarqe shi cikin na mama Wanda ya farkar da Xarah daga halinda take ciki, hawaye masu xafi ne suka gangaro mata.

Xarah tabbas kicire shakku a cikin ranki wannan itace mahaifiyarki ta asali, kinji yanda akai kika zama 'yata, najima ina gayamiki tanada muhimmanci a rayuwar ki, najima ina sanar dake tanada alaqa babba dangane da aurenki to yau duk kinji dalili na ko? Taqarashe maganarta cikin kuka.

Kasa magana Xarah tayi, ba ita kadai ba kowa a falon jikinshi a sanyaye yake, masu raunin xuciya daga cikinsu kuwa sunjima da fara kuka, Ibby a nashi bangaren jiyakeyi kamar yatashi ya rungumota amma babu dama.

Mama ce tai saurin janye hannunta tareda kamo hannun mummy ta sarqe shi Dana Xarah, cikin kuka tafara yin magana cikin girgixa kanta.

Ah ah karkiyi min haka Xarah 'yar kice nidai nahaifa miki ne, bansan komai na dangane da rayuwarta ba, asali ma bansan ta cikin rayuwata ba, nasameta acikin hankali amma na rayu da ita cikin hauka, na haifeta a hauka, an reneta ina cikin hauka, tayaya rana daya xan karbeta daga hannun nagartattun mutane Wanda sukaimin halacci in rabata dasu?

Baxan yimuku butulci ba, koda baxan qara saka kwayar idanuna akan Ahalina ba, to ina tabbatar muku nabar muku Xarah, maganganu sunyi kadan gurin nuna godiyata a bisa tallafawa rayuwata dakukayi, fatana ubangiji ya biyaku.

Kamo hannun Xarah tayi snn tace mata, nice nahaifeki amma banice mahaifiyarki ba, wannan itace mamanki yanxu xan sanar dake ya akayi mukaxo wannan matakin.

Gyara zamanta tayi tareda share hawayen fuskanta tace Sunana Zainab..................

Bata boye musu komai ba nadaga cikin abunda tasani xuwa lokacinda taji kamar an kwala kiran sunanta a cikin dakin, takai qarshen labarin da fashewa da matsanancin kuka.

Xarah ce tai saurin rungumeta tana kuka tana fadin, lallai mama kinsha gararin rayuwa tabbas baxamu taba yafewa Ayashe da Lami ba, wayyo yanxu ina Yaya Nanah a wani hali take ciki, wayyo mahaifina a ina xanganka. Ko kanada rai? Koko sun halaka ka? Allah kadadani da 'yan uwana.

Mama tacireta daga jikinta tace babban abunda xakiymin a duniya kisakamin a visa haihuwar ki danayi shine banason har xuwa qarshen rayuwarki ki bijirewa umarnin wadannan bayin Allahn domin sunmana halacci, baxan yafe miki ba matsawar kika saba musu akan umarnin daxasu baki, indai bai sabawa addini ba.

Girgixa kai kawai takeyi kamar kadangaruwa domin magana kam baxai samu fitowa daga bakinta ba, saboda kuka yagamacin qarfinta, kowa a cikin dakin taro xuciyarshi tagama cika fal da tausayinsu.

Bayan an Dan tsagaita da jajen ne daddy yayiwa mama bayanin xuri'arsu yakuma gabatar mata da kowa a cikin falon, snn a qarshe yasanar mata da maganar auren Xarah Wanda akasa shi nan da watanni biyu masu xuwa in Allah ya yarda, domin A da abunda yasa suketa jinkiri akan maganar auren, saboda lafiyarta ne, amma tunda yanxu lafiya tasamu xa'ayishi cikin kwanciyar hankali.

Murmushin jin dadi tayi tareda da sa albarka akan maganar auren, xuciyoyin mutane biyunnan kuwa doki ne kawai yagama cikata.

Sunjima xaune anata tattauna abunda yashafi wnn matsalar, daddy ne yayi tambaya akan akwai mai wata magana ne acikinsu?

Xarah ce tayi karaf tace daddy pls inason aje garinsu mama adubo mata 'yan uwanta, dariya sukayi dukansu snn daddy yace mata yarinyan daddy babu ko kunya? Kodai xaki gudu manane? Dariya tayi ta boye fuskanta ajikin Mummyn ta, yace mata ki kwantar da hankalinki gobe idan Allah yakaimu xamuje adubosu, kowa yaji dadin hikuncin da daddyn ya yanke, da haka aka rufe taro da addu'a kowa ya watse.

Ayashe ce tasauqa a garin katsina gidan Alhajin da takai Nana tawuce direct, tasamu ganinsa kuwa domin yanxu tawuce matsayin aita wulaqan tata kapin tasamu ganin wani, ayanxu itama hajiyar kanta ce.

Bayan sungaisa yake tambayar ta yabayan rabuwa, keko haka akeyi nariga nasanki da iya samo danyu nimapa da hakan nakesamun nawa, snn kalolin nawan ma kwana biyu baki kawomin ko guda daya ba, kinbarni inata fama da wannan niban taba haduwa da mace jarababbiya marar ruwa ba sai wnn.

Dariya Ayashe taimishi me isarta snn tace mishi duk pa kai kajawa kanka, kullum ina gaya mata kafara harka da yara, amma kaqi Sam, hummmm ni yanxu gabadaya nagama kwadaituwa dake, yafadi yana lashe leben bakinshi kamar wani tsohon maye.

Jin haka yasata yin fari da idanunta tareda juya jikinta, tace ni ba wannan ne yakawo niba nataba kawo maka wata yarinya shekaru uku dasuka wuce idan xaka iya tunawa tun kapin in bar gari.

Shiru yayi nadan wani lokaci yana nazari, to ai matanne dayawa tayaya xan iya tunowa da ita? Sunan yarinyar Nana snn nasamu labarin tajima a wannan gidan naka kapin kafitar da ita

Exactly natuno da ita, lallai Ayashe wato tun bakida kudi kepa ja'irar kanki ce, nan ya kwashe mata yanda sukayi da Alhajin da yakai Nana gidansa, snn yaqara mata da cewa yanxu bansan Yaya suka qare ba.

Dafe kanta tayi tace washh wlh yanxu alqawarin da naiwa yarinyar nan ne yatsayamin a wuya, inason insauqe mata shi, babu damuwa xan taimakamiki harki samota, amma kinsan yanayin ai bani in bakane kingane yakashe mata ido daya.

Nan suka fara maganganunsu irinna fitsara a take suka tsara yanda xasu aiwatar da komai, tareda ajiye gobe a

Please Login or Register in order to submit comment