You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallon su ta wutsiyar ido, don kua tayaba da Bello, tajima tana ganinshi a unguwarsu gurin me shayi don shi yanason Hutu, tunbayan dawowarshi daga binni Mata dayawa suke cicirindon tallan Kansu agunshi amma shi dakyar yake kula guda daya, nanma saidai kawae ya more jikinki daganan baxai kuma kulaki ba, inkuma kika nemi takurashi yai miki wulaqanci a cikin taron mutane.......



Cemata yayi 'yan mata barka da yamma, daganin goron nan naki xaifi na kowacce mace acikin tashar nan dadi, snn bugu da qari mai sayarwan ma dagani tanada tsada anya xan iya sayen Goron nan wa Maman nawa? Saida tajuya idanu tayi farrr dasu snn tace duk tsadan goro na ai bai kai tsadar murmushin dake kan fuskar kaba, wani dadi ne yaziyarci Bello saboda a duniya yanason yaji ana yabonshi. Nanfa ya washe haqora yace mata yanxu dae duk ba wann ba yaxa'ayi ne?
Tace banganeba yace haba Sadiya Yaya kike Abu kamar yarinya qarama yafadi hakan tare da kashe mata ido daya, uhummm cemishi tayi yanda kakeso hakan xa'ayi, juyawa yayi tare da yiwa abokin shi sigina, shiko yagane meyake nupi don haka yawuce abunshi........




.................................................................................,..................Mal.Habu bayan sungama shirinsu ne yace wa Zainabu tashiga tayiwa Lami sallama, tamiqe tayi gidan Lami a zaune tasameta tana 'yan waqe waqenta irinna gogaggun 'yan bariki tanayi tana tauna goro jikakeyi qururus qururus, bakinnan kuwa yayi daba daba dashi, Sannu da zuwa zainabu kina raina yanxu nake fadin idan Sadiya ta dawo daga Talla xanshiga gurinki banason barin gidan ba kowa, yanxu sai almajiran nan sushigo su yasheka tatass ba kunya ne dasu ba, Yara ne kamar Allah bani insha kunun kanwa, murmushi Zainabu tayi mata snn tace ayya nashigo ne mugaisa inkuma yimiki bankwana xanje garinmu, Allah sarki yaune tafiyar ai Dana sani tun jiya dako daddawa da kuka nasama miki kya riqe musu tsaraba, bakomai wlh nima lalura CE xata kaini nanfa ta zayyane mata halinda take ciki batare da tunanin komai ba.... ( hattara da fadin matsalolinka saboda bakowa bane masoyinka, wataqila Wanda kake 2nanin masoyinka ne baka saniba maqiyinka ne, Allah kashiga tsakanin nagari da mugu)..

Hummmm dora hannu tayi akai tayi snn tahau fadin kinga abunda nake gayamiki Zainabu kullum inace miki kinemi maganin tsari amma saikicemin kedai bakyason xuwa gurin malami, nikin ganni nan wlh ba azaune nakeba, saboda duniyar nan ba abun azauna mata bane, inko kazauna xakaga zama har duwawunka yayi kanta, yanxu abunda nakeso dake idan kuka tafi xanxo har gidannaku insha Allahu xan zo miki da magani inada tabbacin xa'ayi dace, ikon Allah dubi yanda kika rame kika lalace duk kinfita a hayyacinki wlh harkinyi baqi, uhmmm nagode Lami Allah yasaka da alkhairi, nikam Lami meyasa baxaku bar Sadiya tayi karatun ta ba? Nipa banga amfanin talla ba, Tallar ma ta Goro, bakya tsoron a lalata miki ita? Tabe baki tayi 😏. a fakaicr ba tare da xainabun tagani ba A ranta tace kuma duk akanki ne amma a fili tace Ayya Tallan nan yana rufa mana asiri sosae fa gani da marayu idan bannemi kudi ba yaxanyi dasu? Hummm Allah yajiqan Marigayi Mama ta amsa da Amin nan sukayi sallama tare da cewa saita ganta......



Dakin Bello suka nufa yanata yimata Hiran barkwanci ita kuwa sai dariya taketa yi, yabude musu suka shiga, yanuna mata bakin katifa ita kua tazauna Dabas kamar dakinta, ya dauko mata ruwa a Dan qaramin tsohon firjin shi, snn yadawo gefenta yaxauna, yace mata Sadiya kinsan kuwa yanda Allah yayi miki baiwar kyau? Wlh duk fadin garinnan labarin ki akeyi? Ahh kaidae kana zolaya ne, yace Sadiya baxaki ganeva,yana magana yana matsowa kusa da ita, Sadiya bakyajin zafi ne yana fadin hakan yana kuma zare mata gyalen ta aiya kamata acireshi kisha iskan 'yan matanah, Sadiya tsayin wuyanki yanamin kyau har wani guru guri yakedashi ga kuma gashi kwance abayan wuyanki, uhmmm duk ba wnn ba Bello nawa zaka bayar na Goron , jikinshi na kyarma domin yaye mata gyalen da yayi nanfa yayi arba da nonuwan ta domin rigannata dinkin ya bulluqo mata da nonuwan ta waje, nawa kikeso inbayar Sadiya? Dubu goma tafada kai tsaye kiyi haquri Sadiya xanbaki dubu uku saboda banida kudi yanxu sai dai idan nadawo daga burni wani sati, to shknn kabari kawai sai zuwa idan kadawo din kawae, ta tashi tafara qoqarin daukan gyalenta dakuma tiren Goron ta, nanfa yatashi yafara bata haquri tare da cewa Sadiya wlh kudin Motana ne yaragemin kiymin afuwa idanna dawo zancika miki Sadiya tace bafa xaiyiwu ba Bello, dayaga dagaxke tafiya xatayi bashiri tsabar jaraba na ciciyarsa yaciro kudi dubu bakwai yabata, dakyar da sudin goshi takarba...........



Bayan fitarsu Mama Lami hankali atashe tayi gidan MAYE tana isa tafara buga mishi kirari, sai 'Maye mai gani har hanji MAYE maginin kukanmu Meke tape dake Lami? Saida ta durqusa qasa snn tace Maye Zainabu fa ta tafi nemo lafiya a gidansu kasan kuwa unguwar su akwai malamai tsab xata warke takuma ruguza mana duk wata shiri namu....

Saida yagama duk wani surkullensa snn yace kije zan wuntsilar da motar tasu suyi hatsari, kinga dole ayi zaman jinya kapinnan ayi maganar magani, inyaso idan aka kaita asibiti kitabbatar taci wannan maganin a cikin abincinta xata koma itada matacce bambancinsu numfashi daganan xamusan yanda za'ayi ki auri Mal.Habu.. Nan ya kwashe da mahaukacin dariya... Wanda ya tsoratar da Lami amma kuma taji dadin wnn al'amarin....

Tace to MAYE mexan bayar ,yace mata ke nake buqata, 😳. Zaro idanu tayi tare da cewa nikuma baxai yiwu bane yafada yana hade fuska alamar tsare gida mutuncin Dandi 😉😜...... A'a bahaka nake nupi ba a ranta tana cewa itaba tarayya da Maye ba saikayi kusan sati kana wari da tashin hamami marar dadi, don baxata mantaba tun kapin rasuwar mijinta akwai lokacin da taxo gurinshi Neman Mallakan mijinta saida ya tara da ita, bayan takoma gida Sadiya na yarinya tayita cewa Umma wari kikeyi, saida ta gobje mata baki, Badon ta mallakeshi ba babu makawa saiya saketa kuma muddin ya kwanta da ita yadinga kwara amai dasafe abun tausayi, (gata da uban jaraba).. Haka tana gani ta kunce zani takwanta shiko babu tsoron Allah ya hayeta yahau zunkudarta yana nishi daqarfi ........itakua tun tanjin dadi har abun yafita a ranta.....




Sadiya takarbi kudin snn ta qulle a bakin zaninta, tadawo bakin katifa taxauna shikuma yaxo gefenta yaxauna yace mata najima ina kwadayinki Sadiya, nan yafara shafata itakuma abun yafara ratsata, tana lumshe ido alamar dadi, ganin hakan yasashi sa hannuyazame mata Riga idanunta a rufe yashiga sarrafata............








😍😍🤝🏼Ana tare
Mummyn Fadyl CE.



🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲



Rubutawa........ MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu)...



*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..**






.Kowani mumini musulmi ne amma bakowani musulmi bane mumini... (Ya Allah ka datar damu kasa muna daga cikin muminai Amin).



Fitowa ta 0⃣5⃣


********************************** Maye yadauki tsawon awa biyu yana kan Lami basauqi yake zunkudarta tun tana nishi da ihun dadi zuwa yanxu abun yaci qarfinta bata sanin lokacinda take ihun azaba, saboda gaba daya ruwan jikinta ya qafe azaba kawai takesha, sai can daga baya taji yasake wani uban gurnanin nishi na alamar ya kawo kenan tareda feso mata nishin warin bakinshi izuwa hancinta, aiko yana sauqa a kanta ta sheqe waje aguje tahau kelaya amai, tamkar zata amayar da hanjin cikinta don tabbas MAYE yazuqe duk wani kuzari da abunda ke cikinta, sai da tagama snn tanufi cikin dakin..


Tazauna tana maida numfashi babu qaqqautawa, MAYE yace meye haka Lami saikace sabon Shiga? Kiy sauri kimaida nitsuwarki saboda ina tsammanin Aljani HAMSASU xai kawo mini saqo inkuma kinason haduwa dashi dai2 knn, bashiri Lami ta tashi dakyar takejan qafanta saboda yanda cinyoyinta ke mata ciwo gakuma wani guri ya kunbura sintim😜 tasan yaukam saitayi farsa xata samu sa'ida, miqo mata qullin magani yayi snn yaqara mata da cewa ta tabbatar abincin da zata saka aciki me yauqi ne, karba tayi tafara tafiya amma ya tsaida ta cikin tsawa yace mata kifita da gwatso haka tanaji tana gani tahau gwatso tamkar Diyar Agwagwa, Wanda hakan yayi matuqar taimakawa gurin qara mata azaba da kumburi, dakyar tafito bakin hanya tasamu adaidaita don baxata iya zuwa da qafafunta ba.





Sadiya bata farka ba saboda duniyar dadin da tsinci kanta acikin Wanda bata taba shiganta ba, jitake inama zata dauwama acikinta, bata Ankara ba taji Bello yana Neman rabata da Dan kanfai dinta, bashiri cikin razana tariqe mishi hannu cikin kasala dakuma qanqancewar idanuwa tace mishi Bello bana sallah, shiko ya Lula cikin duniyar jaraba don haka Sam baya gane yarenda takeyi qoqarinshi kawai yakeyi nason yarabata da wandon ta, itakuwa kiciniyar kwatan kanta takeyi, dataga abunnashi nayine aiko ta gantsara mishi cizo akan nononshi wani gigitaccen qara yasake tareda hankadata tafado daga kan katifar, nanko tamiqe tafara gyara jikinta zata gudu, cikin azama yayiwo kanta, itako dagudu tayi hanyar qofan domin tabude amma haqanta bai cimma ruwa ba don kuwa tsalle daya Bello ya daka yacafko bayan rigarta tafadi qasa, qara tasake tareda cewa Bello zakaimin illafa idanunta taf da tsoron halinda taganshi saboda tahango yanda gaban wandonsa tamiqe alamar tayi ready wani masifaffen tsoro ne yaqara xiyartar zuciyarta....

Nanfa tashiga roqonshi tareda yi mishi magiya, shima cikin sigan rarrashi yake cemata Sadiya kirufamin asiri wlh bawanda xaisan munyi, sannan idanma nadawo daga birnin zanqara miki kudi Sadiya mutuwa zanyi kitaimaka min, nan qasan ya durqushe yana murqususu, haquri tafara bashi akan gaxkiya saidae yayi haquri har zuwa tagama ita dakanta zata kawo mishi kanta, ganin dayayi tana bata mishi lokacine hasashi miqewa tareda cemata bani kudina, jin kalmar kudi yafito daga bakinshi ne yasa Sadiya niyyar guduwa shiko ya riqota yadauketa da marinda yahanata ganin haske na wucin gadi, batai qasa a guiwa bakua ta rarumo takalminta me tsini ta kwada mishi agoshi nanfa jini yafara ambaliya, tsabar rudewa baima bi takanta ba, ita kuwa ganin hakan yasata fita a sittin tana waige waige.... ( Niko nace ajuri zuwa rafi da tulun Aro, watarana tulun zai fashe).



Tuqi yakeyi ahankali suna hira jefi jefi da Mal.habu dayake shatar motar suka dauka ita kuma zainabu tana baya, tanajin hirar tasu duk akan kasuwa ne, Driver nne yake cewa ai Mal.Habu ina baka shawarar sayan shagon Mal.Isibu maqocinkan nan don yanada kirki bakadan ba snn bugu da qari shagon tanada girma ma, kaga kuwa zakaji dadinsa murmushi Mal.Habu yamishi kawai saboda shi yanxu bashida damuwarda yafi na lafiyar matarshi a ranshi hatta walwalarta ta ragu , shiyanxu Sam abun duniya bata gabansa,, Direbanne yace mishi Yaya kuma kayi murmushi bakace mini komai ba ? Kaida nayi tsammanin..................... Maganarce ta subuce mishi sakamakon wani walqiya me hasken gaxke data wuce ta gabanshi tareda tafiya da qarfin ganinsa, baya ganin komai a idanunsa sai duhu, Ganin yana Neman kauce hanyane Mal.Habu yace mishi Ado Yaya dae? Baikai qarshen maganarshi ba sai ganinsu yayi motar tasu a qarqashin wata doguwar motar coca COLA daganan baisake sanin inda Kansu yakeba.....

Mutanen da ke bakin hanyanne suka hau tururuwa domin ceton rai, amma kapin afito dasu Ado Yajima da rasuwa don ko kansa tayi ratsa ratsa shiko Mal.HABU wani iko na ubangiji qafarsa CE kawai ta bugu ajikinsa, sai fadi yake abashi ruwa, Zainabu kuwa bayan sunshige qarqashin motar wannan magen ne taqara fito mata tareda xuwa ta tsirta mata miyau din bakinta nanfa taji bakinnata yayi mata nauyi batada ikon magana, amma bayan babu ko kwarzani ajikinta, binsu take da kallo, tana magana amma babu mai jinta, abunda yafi daga mata hankali shine yanda takasa ambaton Allah, idan kuwa tai yinqurin kira nantake take jin ankwada mata Abu kamar guduma a tsakar kanta banda hawaye da bin cikin motar da kallo babu abunda ta keyi.



Bayan anbashi ruwanne yasha saikuma yace musu ataimaka mishi matarshi tana ciki, cikin qanqanin lokaci kuwa aka cirota abun yabawa kowa mamaki ganinta tsab tamkar babu abinda ya faru da ita, yana ganinta yamiqe yayi gurinta tareda kiran sunanta amma bata amsava saima binshi da takeyi da kallo qarshema tafashe da kuka, hakan ya matuqar daga mishi hankali, nan yahau tambayarta, zainabu mekike ji? meya sameki? Meye yasaki kuka? Ganinda yayi taqi tsagaitawa da kukan nata ne yasashi yiwa mutanen gurin magana sukuwa suka cemishi rudewa ne yayi mata yawa amma yaje asibiti da ita sukuma sukoma gawar Ado cikin unguwa domin sanar da iyalansa.....



Bayan isarsu asibitinne likitoci sukai iya bincike basuga komai ba hatta kwakwalwarta dakuma zucjyarta lpy lau suke, amma sunbasu gado saboda sujira isowan Babban likitansu, koxai iyayin wani Abu kai...




Lami tana shigowa gidanta tadebo ruwan zafi tashiga bayi tahau yiwa kanta farsa. (😜lami anyi first nyt). Saida tajima acikin ruwan zafi snn tamatse wani guri da tsumma kozata samu yasan sake, tana watsa ruwa ne taji muryar Sadiya na kwala mata kira tundaga zaure, aibashiri tafito da tafiyarta kamar ta 'yan koyo tace Sadiya lpy irin wannan kiran? Tsayawa tayi tana qarewa uwar kallo a qarshe tace Umma meya sameki, Ayya Sadiya bayan fitarki ne naje gidan Ayashe a hanyar dawowata adaidaitar mu tafadi, Sannu tace mata snn zayyane mata duk abunda yafaru, jikake yi Tassss ta tsinketa da mari don ubanki yace zaiqara miki kudi amma kiqi yarda? Kikasan nawa zai baki? Dakika hanashi nikaka dawomin dashi gida jiqawa zamuyi musha? Shegiyar yarinya minti nawane abunma?Tunzura baki Sadiya tayi snn tafashe da kuka tana bubbuga qafa tayi waje, fitarta keda wuya Mal.Habu kuma ya iso deba musu kayan da zasu buqata a asibitin, Sadiya CE tagaisheshi tareda cewa Mama tana gida? Nan ya Sanar da ita suna asibiti kuma yace mata ta Sanar da Ummanta.



Cikin gidan takoma , a tsaye ta tsaya mata akai, Lami tace meye kika tsayamin Lamar nonuwan Maza? Tana harare harare ta sanar da ita abundant Mal.Habu yagaya mata, tsabar farin ciki ma mantawa tayi da ciwon jikinta tayi waje, cikin gidan tanufa kamar mumina harda sallama, Mal.Habu yafito nan taji sabon qaunarsa me hade da kishi yasoki zuciyarta lokaci guda, nan suka gaisa tareda jajanta mishi, sannan taqara dacewa waye akanta ? Yace mata bakowa gobe dasafe xanje in sanar a gidan tunda yaukam dare yayi, Allah sarki ai bama saika gaya musu wani yazauna akanta ba, meye amfanin zaman taren? Ai anzama daya, zainabu ai takowa ce, saidai kawai kagaya musu, amma maganar zama zan zauna da ita, To mungode da karamcinki agare mu amma kinaganin ba'a takuraki ba? Haba haba bawani takura yanxu dai bari inje nai mata girkin dare sai intaho, to Lami angode Allah yajiqan marigayi, Amin tace tayi waje farinciki fal xuciyarta, shiko bayan fitarta yanata jinjina mutunci da kuma karamci irinna Lami....



Tana isa gidan takarbi kudin hannun Sadiya ta aika ta taiyo musu cefenen miyan yauqi harda nama snn tafara kiciniyar hada wuta.........




😍😍🤝🏼Ana tare.
Mummyn Fadyl CE




🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲



Rubutawa.....MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu).



*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to reader's}*
```THE PEN OF LOVE😘 HEAT TORCHING❤ TEAR OF SORROWS😭 CURDLES😊 GIGGLES😁 AND MARRIEGE THINK💑```
*```JUST GIVE US FOLLOW..**




A kullum Aikin alkhairi dakuma na sharri sukan kasance 'yan aike, kayi qaqorin aika alkhairi domin duk Daren dadewa gareka xai dawo da saqon.......



Masoyana nima qaunarku a jinina yake,💋



Fitowa ta....0⃣6⃣.




Sadiya na dawowa tai saurin hada girkin Tuwon shinkafa tayi tareda miyar kalkashi, Wanda yaji nama, saida tagama tadebi na asibitin taxuba magani snn tabawa Sadiya nasu tareda cemata kartafita yawo idan taci abincin ta tafi gidan Baffanta ta kwana domin Ita a asibiti xata kwana, nan tafito cikin Sauri ta tari a daidaita tayi asibitin, bata sha wahala ba don kuwa tasamu Mal.Habu yana alwalan sallar magrib da aketa kira a yawancin masallatan gurin, bayan yagama ne yayi mata jagora zuwa ciki tasamu xainabu a kwance ga mutum kan baxaka taba cewa tanada damuwa ba, amma banda idanu babu abund ke aiki a jikinta, Sannu tace mata harda Dan matso kwallar ta na munafurci.


Binta Zainabu takeyi da idanu amma batada damar yin magana, Lami CE tayi qarfin halin cewa wnn wace irin cuta ce? Hummm wlh abunda yadaure min kai kenan nima Mal.Habu yabata amsa, ni yanxu nafi alaqanta cutar nan da shafar aljanu ni yanxu badon sun matsa in barta ba Aida wucewar mu gida mukayi, gaban Lami ne yafadi Rass, qarfin hali tayi tace mudai jirasu mugani ai tunda mukaxo asibiti munzo gurin waraka, bari intada indan bata abinci, kiciniyar bude kular tafara tareda xubamata abincin, Kash Mal.Habu yafada snn yace Allah sarki Lami ai Zainabu batacin miyar yauqi ko kadan amma nixan iyaci, ita kuma zanfita bakin hanya insamo mata wani abincin, ai hautsine ta kalleshi Wanda hakan yabashi matuqar mamaki, cin inda inda tace to shikenan azuciyarta tana jaddada wannan asarar da tayi... Bari inje inyi sallah indawo yana fito Lami tabita da kallon tsana snn a fakaice ta ture kulan abincin ya zube gaba daya, subhanallah abincin. Yakwabe saidae Mal.Habu yayi haquri ta kauda fiska kana tasamu guri tazauna.



A daddafe Lami takwana yanda raga rana haka taga dare tana saqa sharri kala kala acikin zuciyarta, tagama qaguwa gari yawaye tayi gidan MAYE, kiran sallan fari tamiqe tace mata bari taje gida tanada uziri amma zata dawo anjima kadan. Da idanu Zainabu ta rakata.

Shikuwa Mal.Habu bayan yadawo daga masallaci ya tarar babu Lami, gashi babu damar magana da Zainabu tunda bata da amsa, shiya taimaka mata yakaita bayi yayi mata alwala yadawo da ita yakwantar da ita agado Snn yace mata ta kwatanta yin sallah, nanfa ta fashe da kuka saboda bata iya karatun sallah, ta kasa anbaton Allah wayyo ita meyake shirin faruwa da ita, tanason sanar da Mal.Habu amma babu dama. Nanfa hawayenta ya tsananta, shiko sai aikin tambayarta takeyi duk da bashida tabbacin zata amsa mishi, ganinda yayi gari yafara haske ne yatashi yaje domin duba likitan cikin sa'a yasamu shine isowan shi asibitin 'Dakta don Girman Allah kataimakamin, tacikin farin glass dinshi yake kallonsa, office dinsa yanufa shikuma ya rufa mishi baya, DR ILIYAS kenen likita me nutsuwa tareda sanin darajar Dan Adam saida ya ajiye briefcase dinsa Snn yace mishi muje, cikin sauri Mal.Habu yayi gaba Dr kuma yanabinshi har suka isa dakinda Zainabu take, saida yagama duk wani gwaje gwajenshi snn yakira nurse yayi mata bayanin abunda yake buqatar tayi, inda aka 2ra Zainabu dakin scanning, kana yacewa Mal.Habu yabiyoshi office....



Lami tafiya takeyi kamar taci da bakinta tana sauri don kuwa jitakeyi kamar baxata isa gidan ba, Isarta gidan tasamu layi xama tayi agefe tana maida numfarfashi.......



A cikin awa daya aka gama gwaje gwaje wa Zainabu snn aka fito da sakamako inda Nurse din tanufi office din Dr.ILYAS domin kai mishi kwankwasawa tayi aka bata izinin shiga, baya tabashi ne yabata umarnin taakira mishi Mal.Habu..

Fitarta tasameshi yaxuba uban tagumi, sanar dashi kiran likitan ne ya farkar dashi yamiqe a hanzarce yayi cikin office din.. Nuna mishi kujeran zama yayi snn yafara mishi bayani kamar haka...

Bawan Allah agaxkiya a iya binciken mu kwakwalwar matarka daidae lafiyarata qalau snn banga wani rauni a tare da ita ba, amma shawaran da xanbaka shine. Mexai hana kuje Ku gwada maganin gargajiya wataqila adace , tunda kamin bayanin cewa tunbayan hatsarinku hakan takasance, tabbas likita matata tana komai da lafiyarta, amma tunda abunnan yafaru takoma haka yaqarasa maganar da karyewar zuciya Be a man please likitan yace mishi tareda dan bubbuga kafadarsa... Sallama yamishi tareda fita domin yanemo mota sutafi gida.....

Shiya tallafeta yasata abayan mota snn shima yashiga, mai mota yaja suka fara tafiya, cikin qanqanin lokaci suka isa a qofar gida yasamu mahifinshi suka gaisa kana yasanar dashi tare yake da Zainabu bata jin dadi ,Subhanllahi tun yaushe kenan? Yafada yana qaraswa gurin motar ganinta dayayi a kwance ne yadaga mishi hankali, nan suka sallami me motar yakira mahaifiyar Mal.Habu tazo suka Shiga da Zainabu cikin gida.

Kafin aka shiga aka sanar da iyayenta Zuwaira tana zaune amma ko gexau batajiba, snn bata daura aniyar tashi tabi mijinnata domin sushiga ba, inda sabo yasaba shiyasa baibi takanta ba yayi shigewarsa suka Shiga gidan amma yanda yaga jikin 'yartasa ya karyar mishi da zuciya dakuma tuno mishi da mahaifiyarta nan take yaji kwalla yataru mishi a idanunsa, kawar dakai gefe yayi Snn yacewa Mal. Dahiru sufita waje...



Ganin layin tayi baya mata sauri saboda uzirinta gani takeyi tamkar itakadai CE me buqata agurin sauran nasu wasa ne, tashafe abunda yafi awa hudu kapin tasamu Shiga ciki, taxube tafashe da kuka snn Tacewa MAYE anya maye burina zai cika? Cikin kuka kamar Wanda kaiwa mutuwa tasanar dashi abunda yafaru, saida yagama nazari snn yace mata Lami gaxkiya babu abunda xan iyamiki yanxukam dabarar qqrshe dai kikawo wadannan kudaden kiga aiki da cikawa, xaki shige gidansa batare da ansamu akasi ba...tarasa mexata cemishi saboda azahiri batada inda zata samu wadannan kudaden can dabara tafado mata gani kawai yayi tatashi tayi waje kamar me shirin tashi sama, binta yayi da ido cikin halin ko inkula yakuma bada umarnin wata tashigo.........



Sukuwa tattaunawa sukayi sannan suka yanke shawar tafiya da ita cikin grain dutsan ma, domin kaita gurin wani malami neman magani an yanke shawarar tafiya xuwa gobe don yaukam rana tayi, sungama duk wata shiri nasu......


Gidan Ayashe tawuce tasameta da wani Alhaji tantiri don Ayashe qarshe ce gurin iya barikanci, saida suka gama snn tasamu lokacin Lami.

Lami meya faru naganki a birkice haka🤔. Hummm kibari kawai Aminiyata ina cikin tashin hankali nan takwashe komai tasanar da Ayashe bata boys mata komai ba, Ayashe takwashe da dariya snn tace tun yaushe nake nunamiki kiyi amfani da Sadiya tunda kinga ke koda kince zakiyi barikinma ba farin jini gareki ba, Lami ta hade fuska tace banason cin fuska Ayashe wannan ai wulaqanci ne tsirar ta, Ayashe tace ai gaxkiya ne, ynxu dai duk ba wannan ba shawarar daya ce, ki aiko da Sadiya kinga wnn Alhajin da yafita yanxu? Wlh kudi gareshi xanhadata dashi inyaso tayagi rabonta.

Lami ta zaro idanu waje😳. Wannan qaton? Haba Ayashe wlh kasheta xaiyi kinsan Allah koni baxan iya da wnn mutumin ba ,da Allah gafar gafara can ana nunamiki hangar samun warakar damuwarki kina baudewa, wlh kinji na rantse miki tsab marar Sadiya xai dauki Alhaji Nuhu, tagumi tayi Can dai ta tuno da irin kudin da kuma jin dadin da take hararowa a gidan Mal.Habu, daga baya tace na amince xan2ro miki sadiyan kiy mata bayani amma Ayashe kirufamin Asiri wlh INA tsoro karfa Sadiya tayi ciki,mtsww🤦🏽‍♀ ikon Allah kedai Lami anyi bagidajiya wlh tomeye don tayi cikin? Xa'arasa yanda za'ayi dashi ne? To shknn bari inje gida, da wnn sukayi sallama da juna...



Washe gari.******†****

Sun isa Dutsan ma cikin ikon Allah basusha wahalan samun gidan malamin ba inda aka karbesu cikin mutuntawa akace dash sujira malam din don yanada baqi, bayan yasallami baqinne akai musu iso suka Shiga ciki. Cikin mutunta juna ana gaisa nan yabata umarnin ashigo da ita haka aka ciccibota kamar gawa, aka kwantar bata um ba um'um, kallonta Mallam yafara tareda nazarinta, yace wato abunda xanfara tunasar damu shine gaxkiya yanxu ana sakaci da addu'a mutane da dama anyi watsi da addu'oin Neman tsari, yanxu wannan bala'i dametayi kama? Allah yarufa mana asiri,gaba daya gurin Aka amsa da Amin, Mal yace xa'ai mata magani na tsawon kwana bakwai, Wanda muke fatan samun warakarta da yardan ubangiji.

Anbar Zainabu da mahaifiyar Mal.Habu, inda Mallam yayi mata hadin maganin sihiri , ganyen magarya, Wanda aka karanta Fatiha, Ayoyi Biyar na farkon surataul baqara, Ayatul kursiyu, ikhlas, falaq, dakuma nasi acikin ruwan ,aka bata tadinga sha dakuma shafawa, haka Maman Mal.Habu tafara mata a wannan ranar.



Sadiya tashirya tsab domin zuwa gidan Ayashe, cikin marmarin sake tsintar kanta a halin data shiga lokacin haduwarta da bello...



muje zuwa batasan wnn karon me kankat bane😜


😍😍🤝🏼Anatare
Mummyn Fadyl CE





🎲🎲TUDUN DAFAWA🎲🎲


Rubutawa.....MUMMYN FADYL (Fatyma Muhammad Adamu).


*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION*
*[onward together]*
*{we give the reader's of ours the best out of the bests,, our inks are melodious and dropping a kinda lights to

Please Login or Register in order to submit comment