You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ita,, kuma kaga ai yarinya ce kaine zaka"

"azata bisa turbar da kake so ta kasance. Tare da nuna mata irin abubuwan da kake so da wanda baka so ""..."

"Ahmad yace ""wannan maganar ta ka gaskiya ce,, zan nuna mata duk abinda ya dace "".."

"Khalifa yace ""haka ne Allah ya sa mu dace ""."

"""Amin "".Cewar Ahmad suka cigaba da yin firarsu cike da tsananin k'aunar juna da yarda a tsakanin su."

"Sun jima sosai suna firar,, harakar kasuwancinsu ,,tare da shawarwari ta yadda zasu k'ara bunk'asa"

"kud'insu. Bayan gama duk shawarar da zasuyi ne Ahmad yace zai wuce gida,, Khalifa ya shiga cikin d'akin ya kira Rabi'atu sukayi sallama da juna. Khalifa ya rakashi har wurin motarsa,, Ahmad ya ciro babbar leda yaba Khalifa yaba matarshi sannan ya hararesa yace""kaifa bro na gano wayonka,, kullum idan nazo gidanka baka yimin rakiya har gida. Sai dai daga nan kawai kuma kayi shigewarka cikin gida,, wurin"

matarka adole kai ga mai mata da wayo ko '..

"Khalifa yace yana dariya sosai wlh ""kai bro ba haka ba ne wlh ka ka iya sharri da gulma fa,,wato kamai da"

"ni bita zai zai ko ko namamajo ""."

"Ahmad yace ""dukansu kaci akiraka da su ""Yace ya shige cikin motarsa ya tassuwa ya kama horn domin"

"mai gadi yayi saurin,, bud'e masa get."

"Mai gadi Hassan ya bud'e masa get,, yana zuwa kusa gareshi ya bashi k'yautar kud'i,, yaja motarsa da"

sauri ya fita daga cikin gidan.

"Maigadi Hassan ya ji dad'i matuk'a da k'yautar da Ahmad ya bashi,, tare da yi masa addu'ar gamawa"

"lafiya da duniya. Sai kuma Khalifa ya dad'e yana dariyar maganar da Ahmad yayi mishi,, sannan daga baya ya shiga cikin parlorn su..."

*********************

"Inna Harira ce zaune da laure suna fira,, alokacin ne Inna Harira ta dubi Laure.."

"Tace ""har yanzu baki samu labarin abinda yake saka Malam Isiyaku,, cikin farin ciki da murna ba,, sannan"

"waye yake bashi kud'i da yawa yake siyen kaya masu k'yau da tsada? "".."

"Inna Laure tace ""Inna wannan tambayoyi naki sunyi yawa,, ina nan ina muna bincike kuma kinsan komai"

"a hankali ake yin shi fa,, kafin cimma nasara ko,, ki kwantar da hankalinki "".."


Downloaded From https://tknovels.com.ng


Please Login or Register in order to submit comment