You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yazo saboda tursasawar mahaifinsa. Likita ya fita ya basu wuri Amina ta dubesu da murmushin k'arfin hali,,, ta nemi gafarar kowane daga cikinsu. Suna jin wannan maganar kowa yace ya yafe mata tare da fara zubar da hawayen fargaba,,, Ta nuna alamar tana son ganin Aisha da Mamanta da Aliyu.. Aisha ta matso kusa ga Amina tare da rungume ta cike da tsananin damuwa,, tana hawaye Maman Amina itama ta matso kusa ga d'iyar ta tasa hannu ta rik'e hannun Amina,,, kamar zata yi kuka tace ""Aminatu ki sani ina matuk'ar k'aunar ki,,, baki tab'a yimin laifin komai ba a rayuwar ki.. Kuma koda kin yi min wallahi na yafe miki duniya da lahira,, Allah ubangiji ya jib'anci lamarinki ya baki"

"lafiya "".."

"Aisha tace ""Amin amin "".Tana kuka mai cikeda tausayi..."

"""Nagode Mamana da kika yafe mini,, hak'ik'a nasan nayi dacen uwaye nagari. Aisha kiji tsoron Allah aduk"

"lokacin da kika tsinci kanki,, a cikin wannan duniyar mai cike da k'unci da tarin damuwa ko da a bayan raina,,, sannan kada kiyi da tarbiyar da na baki ko bayan raina. Ki rik'e mutunci kanki da kuma biyayya ga mahaifinki,, kuma ki kasance mai hak'uri da juriya da mutane aduk inda kika kasance.. Yaya Aliyu na yafe maka duniya da lahira,,, domin nasan ba laifinka ba ne kuma baka cikin hayyacinka. Allah ubangiji ya"

"daidaitaka ka dawo kan hanya,, ka gane gaskiya d'aya ce ""...."

"""Allah ya baki lafiya Ummana,, Insha Allah zan kasance mai d'aukar nasiharki ko da a bayan ranki "".Aisha"

"tace tare da k'ara rungume Ummanta,, tana hawaye cike da tsananin damuwa.."

"Mama tace ""Amin ki daina kuka Aisha,, Insha Allahu zata warke kinji ko ""...."

"Aliyu yace ""kiyi hak'uri Aminatu hak'ik'a nasan ke mace ce ta gari,, nagode k'warai da kika fahimci duk"

"abinda nakeyi ba ba'a cikin hayyacina na ke ba. Amina Allah ya albarkaci rayuwarki ya kuma baki lafiya,, nagode da yafiyarki.. Ya fad'a cike da rashin jin d'adi...."

"Hadiza tace ""zaki warke Anti Amina Insha Allah,, Allah ya baki lafiya..."

"Hussaina da Habiba sukace ""Amin amin "".Suna hawayen bak'in ciki da kuma tausayi.."

"""Hadiza, Habiba da Hussaina,,,ku sani ina matuk'ar k'aunar ku a rayuwata. Kuma na baku Amanar y'ata"

"Aisha,,, dan Allah ku taimaka min ku kula da ita ko bayan raina. Kada ku bari tayi kukan maraici a rayuwar ta "".Amina tace cike da rad'ad'in zafin ciwo.."

"""Insha Allah ba zamu bari tayi kukan maraici ba "".Suka fad'a a tare suna hawayen k'unci.."

"Bada jimawa ba Amina tayi kalmar shahada,,, tare da rasuwa batare da sun anka ra ba.. Allahu Akbar"

"duniya ba matabbata ba ce,, Allah ubangiji ya jik'an dukkan al'ummar musulmai...."

"Can anjima kad'an,, sai habiba tace ""Amina ga abinci, ta tashi ta ci ""... Tana tab'a ta."

"Habiba bataga ta motsa ba,,, ta gayama su Baba Ibrahim kowa ya matso kusa ga Amina. Baba Ayuba ne"

"yaje ya kira likita domin ya dubata ko lafiya,, likita yana zuwa kowa ya matsa sannan yasa abin awo ya"

"aunata. Bayan ya gama aunawa ya dubesu cike da tsananin tausayi,., yace ""sai dai kuyi hak'uri saboda Allah ya yi mata rasuwa ""."

"""Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!!! Shi ne kalmar da fito daga cikin bakinsu Kowa daga cikin su"

"babu abinda ya ke sai kuka,, mazan suna hawaye.. Maman Amina da Hadiza nan suka fad'i k'asa suka suma,,, Hak'ik'a ni kaina Mugirat na yi kukan gaske a wannan page. Saboda tsananin tausayin su Iyayen Amina da dangita,, nan da nan aka kwashi Mama da Hadiza aka kwantar da su saman gadon jinya,, domin a basu taimakon gaggawa. Aliyu ne ya shafe mata idanu tare da amsar zane ya rufeta,,,, yana kuka da bak'in cikin rabuwa da Amina rabuwa ta har abada.. Su Habiba da Inna Indo babu abinda suke yi illa koke -koke _(Duniya kenan mutuwa mai yankar k'auna mai raba d'a da mahaifi,, mai raba mata da mijinta. Mai raba uwa da d'anta hak'ik'a mutuwa tanada zafi da rad'ad'i,, ya zamu yi mu dai fatarmu shi ne mu cika da imani da kuma k'yakk'yawan k'arshe Idan na tuna mutuwa da kwanciyar kabari"

hankalina tashi yake wlh).._

"Haka dai aka yima Amina wanka,, tare da kaita gidanta na gaskiya. Bayan an sallamo su Hadiza daga"

"asibiti,, hak'ik'a duk wani mai k'aunar Amina ya yabi halayenta tare da yi mata fatar shiga aljanna.. Idan kaga Hadiza da Mamansu da Aisha,,,sai ka tausaya musu saboda duk sunyi kuka har hawayensu ya k'are,,, haka aka cigaba da gaisuwa tare da ba su Hadiza hak'uri har akayi sadaka. Kowa ya watse ya kama gabansa,,, Saude da Abu sunyi matuk'ar farin ciki da murna mara adadi har da kiransu Inna Harira tayi,, suka je har gidansu Amina sukayi musu jajen munafurci.. Bayan sun dawo ne suka zauna nan gidan Aliyu"

tare da aza dabar munafurci da zagin iyayen Amina...

"Bayan wani lokacine,, dole Mama tasa Hadiza gaba da fad'a saboda takoma gidan mijinta.. Hadiza ta so"

"ta wuce da Aisha wurinta amma Aliyu ya nuna mata shi bazai bada d'iyar shi rik'o ba.. Dole ba domin ranta ya so ba Hashim yazo ya d'auke ta,,,suka koma gidansu cike da b'acin rai da takaicin maganganun Aliyu..."

"Itama Maman Amina taso ya bar Aisha wurinta,, amma Aliyu ya nuna kamar bai santa ba. Yace shi bazai"

"bada 'yarsa a ko'ina ba,,, yana iya kula da ita. Haka kowa idan ya rok'e shi ya hana Aisha,,, ciki kuwa har da su Hussaina da Habiba...."

*BAYAN WANI LOKACI*

"Bayan rasuwar Amina da wata guda,, Aisha ta fara fuskantar k'alubalen rayuwa da bak'in cikin Inna"

"Saude. Saboda aiki take sakata kamar jaka idan sun dawo daga makaranta,, bata barin Aisha ta huta amma Asiya aikin komai bata yi. Idan ta sata aiki bata yi da k'yau ba ko dai dai har kashi ta ke bata,,, tare da marinta duk rashin so da k'iyayyar duniya Saude ta d'ora shi kan Aisha. Abu ma har da shi ake bata wahala tare da zaluntarta,, Aisha ta yi kukan bak'in ciki da k'uncin rayuwa akan rashin uwa,, kuma ko Aliyu yana gidan a gaba garesa sai abata kashi ko wahala.. Ko k'ala baya iya cewa saboda tsananin asiri da tsafi,, Maman Amina da Habiba sukan aiko domin akira musu Aisha tazo ta ci abinci sannan su bata sutura mai k'yau ta sa. Da Saude ta fahimci haka ko sun aiko bata barin taje ko'ina,, haka zata kama bala'i da zage zage na cin mutunci. Har ta kai ta kawo suna zuwa da kansu su kawo mata,, haka Saude zata amshe kayan ta k'ona su tana masifa. Da taga basu daina aikowa ba dole yasa ta shirya da kanta taje har wurin boka SIDDARU.. Ta amso maganin da su Maman Amina da kowa ma zai fita harakar Aisha,, kuma su manta da ita har abada.. Ya bata magani tare da k'ara saduwa da ita,, ko a wannan lokacin sun dad'e yana abu guda,, bayan sun gama ya rungume ta a jikinsa yace mata ""shi fa da gaskiya yake sonta,,"

"dama zata kashe aurenta da ya aureta ""..."

"""haba boka SIDDARU kai yanzu duk yadda ka ke amfani da ni,, bai ishe ka ba sai na aureka.. Haba sai dai"

"kayi hak'uri duk lokacin da ka ke buk'ata ta ai kana da nombata,, sai ka kirani wannan ba matsala ba ne zan zo karka damu "".Cewar Saude..."

"Boka SIDDARU yace ""to babu matsala tunda haka kike buk'ata,, amma d'an bari in k'ara ko sau guda ne"

"""... .."

"""Wannan ba matsala ba ne,, kayi tayi sai ka gaji ""Saude tace tare da sake kwantawa,, shi kuma ya hau"

"samanta.. Sun dad'e suna yi sannan suka yi wanka tare kamar kada su rabu,,, haka dai suka rabu cike da kewar juna da jin d'adi sosai da kuma nishad'i...."

"Bayan ta dawo ne ta fara amfani da maganin da boka SIDDARU ya bata,, anyi kwana biyu da farawa babu"

"wanda ya sake neman Aisha daga cikin su. Kuma kowa ya fita harakar Aisha babu mai taimakonta,,,, sai sarki Allah. Haka zasu tara mata wanki da wanke wanke kamar jaka. Kuma dole tayi shi ba don Allah ba,, bayan ta gama baza abata abincin k'warai ba. Asma'u ita kad'aice kawai mai tausayinta da kuma yayanta Abbas idan ya dawo daga school (I'm sorry Asma'u kusan tare aka haife su da Aisha. Banbanci kawai Asma'u taba Aisha wata guda,, na manta ne shiyasa ban fad'a ba a can baya). Abu ma haka zai kamata ya jibgeta son ranshi saboda tsananin rashin tausayi da imani.. Inna Saude kowa fad'a ta keyi da shi a cikin unguwarsu,, saboda cewa ta ke duk munafukai ne. Suma mak'wabta babu mai sonta saboda mugun halinta da kuma rashin tausayi da imani.. Haka take gudanar da abubuwan ta cike da tsantsar cin amana"

da zalunci....

"Aisha d'akin Mamanta ta ke barci,, amma duk lokacin da Inna Saude zata tada ita da ruwan sanyi na cikin"

"tulun ruwa,, masu shegen sanyi ta ke tada ita domin tayi ayyukan gida.. Amma 'yar gata Asiya tana can tana barci da jin d'adi sosai.. Ita kuma Aisha ana gana mata azaba tare da nuna mata ba ita ce uwarta ba,, haka dai ta ke bata muguwar wahala da kuma bata mugun kashi ko da kuwa bisa kuskure ne. Ta aikata abu hak'ik'a Aisha taga k'unci da fitinar Saude na yau da kullum,, haka dai abubuwan suke tafiya cike da"

rashin tsoron Allah.....

*********************

"Akwai wata rana da Inna Saude ta kama Aisha tana ta bugunta,,, tare da tsine mata albarka tana zaginta"

da kuma uwarta Amina...

"""Ni zaki kawoma iya shege da buro uba,, idan na saki aiki bak'ya saurin gamawa. Sai kin tsaya kina min"

"wani kallon rainin wayo,, don kutumar buro ubanki. Shegiyar yarinya to ko uwarki da ta gangara lahira,, bata taja dani ba ta buga da ni ta bar ni daram. Babu abinda ta iya da ni balantana ke k'aramarki kin iya munafurci da azuzanci,, to wallahi kabarin uwarki Aminatu zanci ba'a komai,, dangin mayu kuma karuwai"

""".Cewar Saude cike da masifa da bala'i..."

"Asiya tace ""ke Inna har zaki tsaya b'ata lokacinki,, akanta bugun mutuwa zaki yi mata gobe ma ba zata"

"k'ara ba ""..."

"Abu yace ""ai shi ne na gani kin tsaya kina ta surutun banza,, ni wallahi barni in ta kema shegiya wuya har"

"sai ta mutu. Kuma ba'a komai dangin matsiyata kawai da ke "". ."

"Aisha dai tana gefe tana kuka,, saboda dukan da Saude ta yi mata ya shigeta sosai."

"Saude tace ""Hmmm wallahi na tsani yarinyar nan kamar yadda na tsani Amina,, ba domin ina tsoron"

"akamani ba da kasheta zanyi har lahira. Ni fa bana k'aunar kishiya kuma bana k'aunar 'ya'yanta,, don"

"haka ki bi a sannu wlh kodayaushe ina iya halakaki. Sannan ki gama shegiyar munafuka Asma'u kunne kada in k'ara ganin k'afarta a cikin gidan nan,, saboda ba gidan uban ta ba ne "".."

"Aisha tace ""don Allah Inna kiyi hak'uri,, wlh ba ni ke jawo Asma'u ba ita ke zuwa wurina dom""... ."

"Kafin ta gama magana, Abu ya katse ta yace ""keeee!! Zanci ubanki fa ki ishemu da surutunki na k'arya."

"Shegiyar yarinya munafuka ""....."

"""Ai 'yar iska ce kuna ganin yadda ta ke sulu sulu da idanu,, wai ita adole ga ta k'warai. Shegiya"

"tambad'add'a ai na ganki d'azu ana cinki cikin shago,, argunguma tsohuwar karuwa annobar gari "".Asiya tace cike da k'azafi da sharri....."

"Inna Saude tace ""ai ba abun mamaki ba ne,, kafin Amina ta mutu babu k'aton da bai cita ba,, ga shegen"

"karuwanci da son abin duniya. Saboda haka ba abin mamaki ba ne gado tayi ga uwarta Amina mai d'agama kowa k'afa,, akwaita da kwad'ayi da son duniya "".... ."

"Abu yace ""Ato kinsan da haka zaki zo kina binta da lalama,, ai kamata yayi ki bita da icce kina rafkarta"

"kamar k'aton jaki "".."

"""wallahi kam Abu "".Cewar Asiya..."

"Saude tace ""Bar shegiya sai na nakkasa ta,, sannan zata bini a hankali. Shegiya mai fuskar Aljannu,,,"

"keeeeee zo nan don ubanki Aliyu!!! Shegiya 'yar mazinata ""."

"""dan Allah Inna kiyi hak'uri na tuba "".Fad'ar Aisha.."

"""Bana son wata magana, ina halakaki shegiya "".Cewar Inna Saude.."

"Aisha ta matso kusa ga Inna Saude,,tare da rage tsawon ta. Inna Saude taja mata kunne da k'arfi tare da"

murd'eshi.

"Saida Aisha tayi kuwwa da k'arfi, sannan tace ""ga kud'i nan ki siyomin gishiri da maggi,, sauran kada ki"

"dawo da wuri ki tsaya yawon tambad'arki da iskanci,, karki dawo ni kuma saina kusa kasheki a cikin gidan nan. 'Yar kan buro uba shegiyar karuwa "".."

"Aisha ta amshi kud'in tace ""zan dawo da wuri Inna"".Tana hawaye cikin bak'in ciki..."

"""karma ki dawo da wuri,, in yi miki kaciya karuwar gida kawai da ke "".Cewar Abu...."

"Asiya tace ""bar shegiya dangin mayu matsiyata kawai da su "".."

"Aisha dai bata sake cewa komai ba,, tayi wucewarta zuwa shagon Idi. Bayan ta je can wurinsa bata samu"

"ba,, ta kama tayi tafiya mai nisa sannan ta samo. Ta kamo hanyar dawowa,, tana tafiya tazo bakin wani icce ta zauna tana kuka mai cike da ban tausayi da tarin damuwa da bak'in ciki. Hak'ik'a duk wanda ya gifta ya ganta tana kuka sai ya tausaya mata sosai,,, to ya za'a yi su kansu mutunen unguwar kowa yana tsoron masifar Inna Saude da bala'inta,, saboda komai girmanka da kuma tsufanka tana iya yaga maka rigar mutunci. Tare da zagin ka sai dai kawai su lallasheta su wuce,, tare da yi mata addu'ar Allah ubangiji ya kareta daga shairin Inna Saude. Ya kuma jik'an Aminatu baiwar Allah,, wani abu sai maraici"

musamman rashin uwa..

"_Allah ubangiji ya jik'an Iyayenmu, kakanninmu, yannenmu, k'annenmu da rahama,, yasa sun huta ya"

basu aljanna fiddausi ._

*Kucigaba da binahh *&&&&&&

*KISHIN JAHILCI*

&&&&&&

_*Story and written by Mugirat Musa*_

_Editing By~Sis Nerja'art_

"_*Intelligent writer's* wannan shafin sadaukarwa ne gareku,, ku sani ina matuk'ar k'aunar ku da kuma yi"

muku so mai tsabta._

*PAGE* 176-180

"Aisha na zaune k'ark'ashin icce tana tunani,,, cike da tsananin damuwa da bak'in ciki. Duk wanda yagifta"

"yaganta sai ta bashi tsananin. tausayi,, saboda tsananin kukan da ta keyi....."

*CIGABAN LABARI*

"Bayan Aisha ta je wurin rakiyarsu Asma'u waje,, bayan ta rakasu ta dawo cikin gidan. Ta iske Inna Saude"

"zaune tana aza mata ruwan masifa da kwandon cin mutunci,,, takama zage -zage tare da zagin Ummanta Amina. Tana cewa ""keeee don kutumar buro ubanki,, ban hanaki jawomin k'wartonki Abbas ba tare da bak'ar munafikar nan Asma'u. Wato idan nayi miki magana guda bak'ya ji ko?,,,, to wallahi na shafe ki a iskanci da rashin imani ko ubanki bana tsoron shi,,, ko ubanki na aza doka bai isa ya taka ba balantana ke karan kad'in miya,,, shegiyar yarinya karuwa annobar unguwa. Zan halakaki in halaka banza argunguma"

"'yar iska ""......"

"Aisha tace ""Kiyi hak'uri Inna ba laifi na bane,,, su Asma'u ziyara kawai suka kawomin. Ba abinda kike"

"tunani ba muke aikatawa ba "".."

"""Dallah yi min shiru bak'ar shegiya munafuka,,, wa xaki nunama ke ta k'warai ce don kin rainani duk nayi"

"miki magana,,,, sai ki zo kina sharara min k'arya. Don kutumar uwarki matattar banza "".Cewar Inna Saude cike da bala'i,, Asiya ta jiyo fad'an Inna har cikin d'aki ta fito daga cikin d'akin."

"Tana cewa ""Haba Inna har sai kin tsaya kina ta b'ata miyan bakinki akan wadda bata fi k'arfinki ba."

"Kamata yayi kiyi mata bugun halaka "".."

"Inna Saude tace ""bar shegiya wallahi sai na nakasa ta ga banza ba'a komi ni nan da kike ganina bana"

"tsoron uban kowa. Saboda haka ki tashi kije kiyi mana abincin rana da wanke wanke ""..."

"Asiya tace ""bar karuwa gashi ko baba har ya kawo mana uniform,,, na zuwa gaba ga makarantar primary."

"Nasan acan za'a je ana lalata da iskanci ""."

"""inji ba'a can zaku kwana ba,, ai da yayi shawara da ni da bai saka ku a wata makaranta ba saboda ni"

"gaskiya babu k'aton banzan da zanyima girki,,,saboda ga d'iyarshi nan zaune god'e -god'e da ita "".Cewar Inna Saude.."

"Asiya tace ""haka ne kam gaskiya daya Inna,,, ai Aisha ba k'aramar 'yar iska ba ce ""...."

"Inna Saude tace ""dan ubanki ki tashi kije ki yi mana girki yanzu,,, saboda ba bawan ubanki a gidan"

"nan .Kin tsaya kina kallona da idanu kamar mujiya ""..."

"Aisha da ke zuk'unne k'asa tace ""Inna naga ba kice in tashi ba sai yanzu,,, shiyasa na tsaya. Tace cike da"

marairaicewa...

"Inna Saude tace ""ji bak'ar munafuka kuma tambad'add'a ko,,tashi bani wuri! "".."

"Asiya tace ""Mtssssss 'yar iska munafuka ""..."

"Aisha tayi saurin wucewarta zuwa wurin wanke wanke,, saboda gudun fitinar Saude. Haka dai ta cigaba"

"da wanke wanke,, har ta kammala wanke wanke ta aza abincin dare da na rana. Domin ta huta gaba d'aya da aikin dare,,, tana cikin aiki saiga Inna Saude ta kwaso uban kayansu domin Aisha ta wanke,,, kaya masu mugun wari da d'oyi. Haka dai ta kama wanki tare da kula da abincinta,,, har ta kammala duk aikinta. Sannan ta aza ruwan zafi domin tayi wanka tare da gasa jikinta,,, ta shige cikin toilet tayi wanka.. Sannan ta fito tayi kwalliya,, mai sauk'i tana gama kwalliya ta d'auki leda taje kitchen ta d'ebo abinci mai isarta,,, ta b'oye abincin ta saboda kada Inna Saude ta gani. Idan ba ku manta Saude,,, bata ba Aisha"

abincin da zata ci ta k'oshi. Saboda mugun hali da zalunci da kuma nuna bak'in ciki.....

"Haka ta cigaba da azabtar da Aisha,, tare da musgunawa rayuwar Aisha....."

"Wani sati yana zagayowa ranar littinin,, Aliyu yace musu su shirya tare da basu uniform da jikka,, cikinta"

"akwai littafai da biro da pencil.. Suka shirya cikin uniform d'in su mai k'yau green and white,,, suka fito tsab da su. Yaja hannun su suka wuce zuwa makarantar,, Inna Saude tana kallonsu ta rakashi da harara cike da tsananin tsanar sa.. Bayan ya kaisu wurin principal ya biya kud'in makaranta da komai ya biya sannan yayi wucewarsa,,,bayan ya wuce ne aka basu J S S 1A. Wani malami ne ya jagorance su ya kaisu ajinsu,,, suna zuwa aji suka iske Asma'u zaune saman seat d'in farko. Dama ita ta rigasu zuwa saboda Babanta ba wannan school d'in yaso ya kawo ta ba, amma saboda tsananin shak'uwarsu da Aisha ta nuna ta fison inda za'a kai Aisha. Itama can zataje da yake Iyayen suna matuk'ar k'aunar ta,, ba su son b'acin ranta. Suka amince mata suka sa ta a school d'in,,, Asma'u ta jawo hannun Aisha ta zaunar da ita saman seat d'inta. Ita kuma Asiya kujerar wasu shed'anun yara ta zauna,, masu suna Kubra da Lubna. Haka dai al'amarin ya cigaba da tafiya,, Asiya ta zama ko agaban waye tana iya disga Aisha. Tare da ci mata mutunci tana nunawa 'yan school d'insu Aisha bata da wani 'yanci,,, kuma ba kowa ba ce a gidan su ba. Akan walak'ancin da ta keyi mata ne,,, yasa su Kubra suna tayata cima Aisha mutunci. Asma'u da zainab 'yar sit d'in ta kawai suke tare mata wjlak'anci,,, saboda ita Aisha komi Asiya tayi mata bata tanka mata koda ace ta bangajeta kuwa cikin mutane. Haka dai Asiya ta cigaba da musgunawa rayuwar Aisha,, tare da cin mutunci ko agaban waye. Lallai hassada ga mai rabo taki ce kuma sara da sassak'a mai"

"hanama gamji,,, haka rayuwar ta cigaba da gudana cike da tsananin rashin mutunci...."

*BAYAN SHEKARU HUD'U*

"Abubuwa da dama sun faru,, alokacin ne su Aisha suka zama cikakkin 'yan mata masu k'yau da aji. Kuma"

"kowace daga cikin su takai shekaru goma sha shidda zuwa bakwai,,, sannan SS 2 suke suna batun shiga S S 3"

"Alokacin ne soyayyar da ke tsakanin Abbas da Aisha ta k'ara k'arfi,,, suna gudanar da rayuwar soyayyarsu"

"mai tsabta da kulawa. Inna Saude ta k'ara tsanar Aisha da Abbas fiye da tunanin mai tunani,, saboda Abbas yanzu yanada rufin asirinsa aiki yake a company. Har da mota yake da ita,,, kuma Aisha ta fita unguwa da wuya ne ba'a biyo ta ba. Aka ce ana sonta to a wannan ranar Saude zata kori mai sonta tare da kwana cikin tsananin bak'in ciki da b'acin rai. Tayi alk'awarin sai ta raba Abbas da Aisha kuma muddin tana raye ko da zata yi,, yawo tsirara ba zata bari Aisha ta auri mai kud'i ba sai dai talaka. Saboda Asiyarta ce ta fi dacewa da mai kud'i ba Aisha ba,,,akodayaushe idan Abbas yazo fira wajen Aisha babu abinda ta ke yi illa zage zage da cin mutunci tare da tonon asiri. Sai abinda bakinta ya manta saboda tsananin cin mutunci kamar tayi hauka,, su dai ba wanda ke kulata. Idan Abu ya dawo daga wurin iskancinshi tana gaya masa,,,amma shi ma saboda yana tsoron bugun walak'anci na Abbas. Komi baya iya cewa sai dai ya kama b'ab'atu na cika baki,, idan Inna Saude taga baiyi komai ba sai ta kama Aisha tana bugunta kamar jaka,, kusan kullum sai ta bugeta saboda tsananin k'iyayyar da ta ke mata da hassada. Wato Aisha ko a school tana da k'ok'ari da maida hankalinta akan abinda tasa a gaba,,, itada Asma'u da Zainab. Ita Asiya basu karatu da itada k'awayen ta sai bin maza,, suna zuwa ana tab'a su ana basu kud'i su kashe. Har wurin 'yan iskan Malamai suke zuwa,, amma ita Asiya iyarkarta ayi romance da ita abata kud'i,, su Kubra kuwa har da sex yi suke saboda tsananin kwad'ayi da son abin duniya. A haka"

dai abubuwan suke tafiya cike da shed'anci da rashin kunyarsu...

"Aisha k'yakkyawa ce matsakaiciya ce a tsawo,, chocolate colour ce a wurin fata. Tana dara -daran idanu"

"kamar madara saboda haske,, tanada gashin gira mai d'an yawa da kuma gashi har gadon baya bak'ik'irin da shi. Idan tayi murmushi dimple d'inta yake lob'awa ga ta da wushirya a tsakiyan k'ananan hak'oranta.Hak'ik'a Aisha tana da k'yawon da duk namiji ya gani sai ya k'yasa,, sannan gata ilmi da"

hak'uri da juriya koda yake halin k'warai gadon shi tayi. Haka suke soyayyar su da Abbas kamar su had'iyi

juna saboda so...

"Abu ne ya dawo daga wurin su Lado,,, ya shige cikin d'akinsa batare da sallama ba. Yana shiga ya iske"

"Asiya zaune ta cire hijabinta gefe,,,daga ita sai 'yar shimi babu bra komai nata ana gani da yake rigar"

"shara -shara ce. Tana ganin Abu ta rungume shi tare da yi masa sannu da zuwa. Abu ya d'aure fuska tare da kauda kai,, sannan ya jaye jikinshi ga nata..."

"Yace mata ""Kina wani zuwa ki rungume ni,,,amma da na nemi na kwana da ke sai ki nunamin bakiyi. Sai"

"dai wani shafe-shafen banza da mutum baya rage komai,, wai kuma sona kike to idan kina sona da gaskiya ki bari in kwana da ke. Sai dai kicemin wai ance miki abin da zafi shekararmu nawa ina binki amma kin hanani,,, saboda haka idan kinsan baki bani kada ki kuma zuwa d'akina ki kwanta "".Yace mata"

cike da tsananin damuwa da dad'in baki..

"""dan Allah Sweet heart kayi hak'uri,,dama akan haka ne kaketa fushi da ni kona kira ka baka d'aukar"

"wayata. Tsoro kawai nake ji amma babu abinda bazan iya baka ba saboda kayi farin ciki da murna "".Asiya tace..."

"Abu yace ""Ba dole inyi fushi ba,, kema kinsan ina matuk'ar son ki kuma aurenki zanyi. Saboda haka miye"

"abin tsoro ko guduna? "".Ya zauna kusa gareta tare da azata saman cinyoyinsa,, ya fara shafarta yana tab'in manyan k'irjinta,, da suka girma yanzu. ."

"Asiya ta yi kissing d'inshi,, sannan tace ""Ai na sani my sweet heart. Karka damu ayau kayi abinda ka"

"gadama da ni,,, tare da kawar da k'ishirwarka akaina ""."

"""Nagode sosai masoyiyata mai son farin cikina "".Abu yace cike da murna da farin ciki, tare da cire"

"kayansa ya koma daga shi sai singlet da guntun wando. Yana gamawa cirewa suka afkama juna tare da kissing d'in juna ako'ina a jikinsu. Ina ganin haka nayi sauri na fita tare da tsayawa bakin k'ofa,,, ina jiyo nishinsu da gurnani kamar zakuna. Haka suka kama yi can naji kuwwar Asiya tana rok'on shi,,, da ya k'yaleta akwai zafi amma shi ina baya jinta saboda ya riga ya lula wata duniyar. Tun anajin kukanta har ya kai ba'a ji saboda Abu bai barta ba sai da yayi awa uku cur saman kanta. Ya kauda mata da budurcinta bayan ya gama ne ya shiga yayi wankan tsarki,, yasa mata ruwan zafi yasa ta acikin ruwan zafi domin ta rage jin rad'ad'in zafin ciwo. Tayi kuka sosai a wannan lokacin kamar ba Asiya ba,, bayan ta fito ne ya shiryata da kansa tare da bata pain killer ta sha. Ya chanza musu wani zanen gado tare da lallashinta da kalamai

Please Login or Register in order to submit comment