You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ni da kai da"

"Muhammad kaWai ba. Shi kansa yaron yana bu™atar ka sama masa ™anne"""

Yana so ya faWa mata tsoronsa akan rabuwa da Cassandra amma kuma ba zai bari ta ganshi a namijin da

"bai kai ya zartar da hukunci a rayuwarsa ba. And worse of it, ba ya so ta ce masa 'da Jamal ne, da tuni ya yi kaza'. Wannan ya sa ya haWiye bayaninsa ya ce ""ki yi ha™uri, Hajiya. Insha Allahu kafin shekaran nan ya ™are zan yi abinda kika ce"""

"""Yawwa! Yanzu na ji magana. Kar ka manta saboda kai Saudah ta zo gidan nan. Idan ba ka ra'ayinta kada"

"ka sa mata rai ka Sata mata lokaci, she's being through pain already"""

"""Na fahimta"" Jalal ya faWa tareda mi™ewa..."

CHAPTER EIGHT

ZEEY

Yau za mu ™ar™are class Winmu da Hayfa. Sati uku muka yi maimakon sati huWu da aka saka. Nima dama

"ina tunanin zan Wau excuse saboda bikin Bestie na da za mu fara ranan Laraba sai kuma Hajiyar ta kirani da kanta ta ce tana so mu ™are class Winmu a satin nan saboda ranan Tuesday ita da Hayfa za su je Dubai. Ai kuwa na ce ba matsala tunda nima zai zo min da sau™i kenan, zan samu na sake a yi hidimar biki ba tareda wani abu ya ri™eni ba."

Jiya Saturday da na zo ban tafi ba har kusan ™arfe tara na dare saboda mun yi tuwon Biski. Gaba Waya

ilahirin gidan ya buWe da ™anshi. Lokacin da aka gama hatta Hajiya Maryam sai da ta yaba da tuwon wai

rabonta da cin tuwon Biski tun bata yi aure ba.

Hayfa kam ko a jikinta sai cewa ta ke ita bata da patient Win wannan Wawainiyar. Na ce mata in har kuwa

ba za ta yi ha™uri ba tuwon ba zai mata yadda ta ke so ba. Ta ce min oho dai tunda ba ita za ta ci ba. Duk da dai bata son tuwo amma yadda ™anshin tuwon ya cika mata hanci sai da ta gutsiri kaWan ta ci. Ta ce wai ™anshin ya fi taste Win daWi. Na ce ba ta san daWi ba kuwa.

"Alhajinsu na nan, kuma shima an zuba masa tuwon shi da wani abokinsa. Wallahi har da neman ™ari"

kuma babu saboda ba dayawa na yi ba. Nima na so na ajiye kaWan in kaiwa Kaka amma duka komai ya ™are. Da ke dama duk abincin da muke yi na class Win masu gadi da Direbobinsu ake bawa shi yasa komai nake kaWan-kaWan amma Tuwon Biskin da na yi sai ya yi Albarka tunda masu gidanma sun ci. Ina kitchen Hajiya Maryam ta zo wai Alhaji ya ce a kawo musu tuwon shi da ba™onsa wai ™anshin tuwon ya hana su sakewa. Na yita murmushi ni kaWai. Ashe dai masu kuWi ma na son abincinmu na gargajiya.

"Yau Sunday ba zan daWe ba, dan Dambu kawai za mu yi, da shi zan ™ar™are mata class Win. Tun da na ce"

"Dambu zan yi Hajiya Maryam ta ce na yi dayawa wai ta jima ba ta ci shi ba. Ni abin ma sai yake bani mamaki, suna da kuWi suna da mai aiki amma ba za su ri™a dafa irin waWannan abincin ba. Koda ya ke mai aikin nasu ba Bahaushiya bace, intercontinental girki ta ke musu. To idan har suna son namu na gargajiya mi yasa ba za su Wauko wacce za ta ri™a girka musu duk lokacin da suka bu™ata ba?. Ko dai ni ce ban san ya masu kuWi suke lamarinsu ba?. To ma ta ina zan sani ni dana taso gidan Talauci. Wallahi ko, ba dan Kaka ba, da a miskiniya zan taso bayan Babana ya rasu. KuWin Makarantana Kaka ce, kayan sawa da abincina duka Kaka ce. Allah Sarki lokacin da ta ke sana'a Wallahi ko nawa ne za ta cire ta yi mini hidima da shi. Jarrabawar WAEC Wina na farko ita ta biya mini. Da zan gyara NECO dan da jarrabawar NECO nake amfani yanzu shine yaya Aminu ya biya mini."

Su fa mutanen gidanmu kowa ta kanshi ya ke yi. Ba dan na dage sai na yi Boko bama dan ta su ne kawai

"na je na yi aure. A gidanmu wanda ya damu da Boko shine Baffa Mamman, ya Wan yi Diploma ya samu aiki a ABU as non Academic Staff, daga baya ya samu ya haWa Degree a wajen. Ina ga ba zai wuce shekara uku bama da kammala Degree Winsa. Ya yi ta encouraging Wina akan na yi karatu lokacin dana dage ina JAMB bana ci. Shi dai akwai bada shawara, amma sisinsa bai taSa bani wai dan na yi hidimar karatuna da shi ba."

A cikin irin mutanen dana taso kenan. So ni ban san yadda masu kuWi suke lamarinsu ba. Amma a Wan

"zuwana gidan nan, na fara fahimtar wani abu daga irin rayuwarsu."

"Yau ma kamar jiya, tun dana fara turara Dambu gidan ya buWe da ™anshin GyaWa da Zogale. Kun san abu"

"da masu kuWi Dambun namu ya ji hanta dumu-dumu. Ga extra veggies da zan sake zubawa idan ya kusa yi, na haWa saboda komai ya tafi dai-dai da irin cimarsu."

Ina cikin kitchen ina danna waya Mai aiki ta shigo wai in je Hajiya na kirana. Dama tun Wazu na ke jin

voices kamar Hajiyar tana tareda ba™uwa.

"Ajiye wayar na yi na fita daga kitchen Win na wuce falo. Hajiya Maryam ce da wata kyakykyawar mata, da"

ka ganta ka ga gogaggiyar 'yar Boko. Za ta iya kaiwa 50 koma 60 amma jikinta sam bai nuna tsufanta ba.

"""Ita ce Chef Zeey Win?"" Matar ta tambaya. Hajiya Maryam ta jefawa tambayar dan haka sai na ja na yi"

shiru ina ta blushing.

"""Ita ce, Hajiya Layla. Ai jiya hatta Alhaji sai da yayi santin Tuwon Biskin da ta yi"""

"Sai a lokacin matar ta kalleni da kyau fiskarta a sake ta ce ""Masha Allah, ai na kusan shekara ina"

"following videos Winki a Instagram. Chef Zeey ina Kaks?"""

Dariya na saka saboda bata manta yadda nake kiran Kaka a cikin videos Wina ba. Shi yasa har a comment

section idan ni na yi girki ba a ga hannun Kaka ba sai a ri™a tambayata ina Kaks ta shiga.

"""Kin san Hajiya Maryam na jima ina cewa zan mata magana tunda a Zaria ta ke amma sai na basar ashe"

"da rabon za mu haWu ne"" ta kalleni ta ce ""gaskiya content Winki yana nishaWantar dani, keep it up"" murmushi ya suSuce mini na fara yi mata godiya."

Yanzu wai wannan haWaWWiyar matar ne ta ke cewa ina burgeta. Kai akwai daWi fa wani da yake

"bibiyarka a social media ya nuna har a zahiri shi fan Winka ne. Musamman idan wanin babban mutum ne. Duk da ban san wacece matar ba, amma yanayinta kaWai idan ka kalla za ka san babbar mata ce da duniya ta san da ita."

"""Ai ina shigowa gidan nan da na ji ™amshin Dambu ke na fara tunawa kwanaki na ga kin saka recipen a"

"YouTube, shine ta ke ce min ai ke Chef Zeey Win ce a Kitchen. Gaskiya i'm happy to meet you. Gashi Hajiya Maryam ta ce yadda muke gani a video haka girkinki ke da daWi a zahiri"""

"Hajiya Maryam ta ce ""gaskiya ba laifi. In dai girkin gida ne ki bar wa Chef Zeey"""

Har na koma kitchen ban dena blushing ba. Jina nake kamar wata celebrity. Ashe dai manyan mutane

ma na kallon videos Wina. Gaskiya dole na ™ara himma wata™ila na samu wanda zai min hanya Šangote

ya bani tallen gishiri da Taliyarsa. Na sa dariya ni kaWai.

"""Wai abin nan ba zai yi bane. Tun awa nawa muke ta jira"" Hayfa ta faWa duk ta ™agu a gama class Win da"

muke yau.

"""Kar ki damu mun kusa gamawa"" ta Wan ja wani ™aramar tsaki ta cigaba danna iPhone Winta. Jiya"

daWewar da muka yi a kitchen ya dameta.

"Ba zan yi wasa da damata wajen ™ara burge wannan Hajiya Laylar ba, dan haka dole na bi komai a"

"hankali, babu rushing-rushing."

Lokacin da muka gama na serving Hajiya Layla da kaina na kai mata na tsaya a wajen ina jira ta taSa ta ji

"ko ya yo daWi. With Hajiya Maryam ban taSa damuwa da yabawarta ba dan ba ci ta ke yi ba, ita damuwarta 'yarta ta koyi girkin ne. Jiya ne dai Tuwon Biskin da na yi ya tado musu sha'awar cin abincin gida."

"Loma Waya Hajiya Layla ta kai ta ce ""Masha Allah! Na jima ban ci Dambun da ya mini irin wannan ba"""

"Lokacin da ta kai loma na uku sai ta ce ""Allah ya ji™an Kakata Jamila, a wajenta na koyi cin Dambu"""

Hajiya Maryam ta sa dariya nima na yi dariyar saboda gaskiya ba ™aramin daWi na ji ba jin cewa girkin da

na yi ya tashi kanta.

Lokacin da Hajiya Layla za ta tafi sai ta ta bani kati da ke Wauke da suna da numbarta. Mun yi maganar

"zan zo gidanta gobe nai mata Tuwon Biski itama. Ta ce min rabonta da cin tuwon ya fi shekara ishirin. Ban yi mamaki ba. Ina ruwan masu kuWi da Tuwo, Tuwon ma na Biski."

Ta ce min idan na zo akwai maganar da za mu yi Wanta yana son buWe restaurant wata™ila zai iya

Waukana aiki. Na ce mata nima ina da burin buWe restaurant amma wanda za a ri™a yin abincin gargajiya

zalla.

"""I like the idea, Ziyadaah"" ta ja ™arshen sunan, sai hakan ya ™arawa sunan daWi. Karo na farko da ta kirani"

da sunana ba Chef Zeey ba tun haWuwarmu da ita kenan.

Ina shiga kitchen na buWe katin na karanta sunan da ke jiki LAYLA J. MAIYA˜I. Da sauri na kwafi numbar

na saving a wayata.

Bayan na gama tattara kitchen Win sannan na fito na yiwa Hajiya Maryam sallama. Hayfa kam tuni ta

koma Wakinta dama a matse ta ke.

Da zan wuce sai Hajiya Maryam ta ce min idan na je wajen Hajiya Layla na yi mata tallen class Wina tana

da 'ya Janan wata™ila ta sakata yin class Win. Na yi mata godiya na fita. Kai anya ba zan ™ara kuWin class

"Wina ba kuwa, tunda dai sun ga aikina yana kyau."

Kai! ko Hajiya Layla ba ta ce za ta biyawa 'yarta Class Wina ba zan iya koyawa 'yarta a kyauta. Matar ta

burgeni ne. Ya jima ban haWu da matar da lokaci guda ta shiga raina ba irin Hajiya Layla.

Dana isa gida na faWawa Kaka abinda ya faru na ce mata Hajiyar ma na gaisheta ta ce tana amsawa. Da

"na ce ba zan sake yin aiki ba tunda satin bikin Bestie za a shiga amma gobe dole na je gidan Hajiya Layla, irin mutanen nan idan suna sonka za su iya buWe maka ™ofa dan su Waga ka. Ga shi dai daga haWuwa har tana cewa ko za a Waukeni aiki a restaurant Win da Wanta zai buWe."

"Kafin na kwanta na shiga IG na searching sunanta, ai kuwa sai ga shi nan ta fito. Kamar yadda na yi"

"hasashe babbar mata ce. Wikipedia na shiga a Google na karanta labarinta tsaf. A Zaria aka haifeta, bayan aurenta da Alhaji Kabeer Maiya™i sai ta koma London da zama, a nan ta yi karatu har matakin Phd. Lokacin da mijinta ya dawo Nigeria da zama gaba Waya shine ta ke shuffling tsakanin London da Nigeria, amma bayan rasuwar mijinta sai ta yi retire ta dawo Nigeria da zama gaba Waya. An ce tana da 'ya'ya uku amma Waya ya rasu a hatsarin mota shekara uku da suka wuce."

"Wani abin da ya bani dariya gameda ita shine, a wani videonta dana ke kallo ana hira da ita ta ce sunan"

"Kakarta ta ci wato Jamila, ake kiranta da Layla amma tun tasowarta take ™in suna Jamila saboda basa"

shiri da Kakar tata.

"""Na yi ™o™arin maida sunana Layla kawai na cire Jamilan amma mijina Allah ya ji™an rai har ya rasu Jamila"

"ya ke kirana, baya son Layla shi yasa na bari"" a dai-dai wajen ta yi murmushi. Irin murmushin da ya fi kuka ciwo Winnan. Ni da nake gani a waya ma sai da idona ya ciko da ™walla."

"""Saboda son sunan da ya ke, yaron dana fara haifa sunan Jamil ya saka masa, unfortunately ya rasu few"

"weeks bayan haihuwarsa. Na zo na sake haihuwa ya saka masa Jalal, then Jamal, akan autata sai ya mayar mata da sunana Jamila"" wannan karan dariyar da ta yi dariya ne har zuciyarta."

"""Amma itama kamar ni, ta fi son a kirata da Wayan sunanta ba Jamila ba"""

Mai yin shirin ne ya katseta da cewa suna Jamila dai ya ™i karSuwa a gidan Alhaji Kabeer Maiya™i.

"Cikin dariyar Hajiya Layla ta ce ""ka san bayan rasuwarsa menene abu Waya da na fi missing?"" idanunta ya"

"ciko da ™walla ""yadda yake kirana da JAMILAH"" hawaye ne ya gangaro mata, aka mi™a mata tissue ta"

"fara gogewa, a dai-dai wajen videon ya yanke."

Nima sai ga shi ina goge hawayen. Dama ga ni da saurin kuka idan na ga abun tausayi.

"A nawa Sangaren, cikin abinda na missing bayan rasuwar Babana, shine yadda idan ya kira sunan ZIYADA"

a kowanni lokaci fatan na yi tsawon rai ya ke mini.

"""Husnan wa Ziyada'... daga nan aka ce ya Wauko sunan. Babana ba Malami bane, a tafsiri ya ji ma'anar"

"'ZIYADA' kuma ya saka min saboda na yi tsawon rai, na samu alkhairi, na samu rayuwa mai kyau..."

Haka dai na kwanta cike da tunanin labarin Hajiya Layla Maiya™i...

CHAPTER NINE

JAYKAY

Hajiya tana dawowa daga gidan ™awarta ta kira Jalal da ke supervision Plaza ta ce masa ta samu Chef da

za ta musu aiki a restaurant. Shi duk yadda ta ke ta bayanin abincin gargajiya bai fahimci inda ta dosa ba. Restaurant Win da za su buWe fine dining ne ba wai shagon abinci kamar na Mama put ba. Ya dai ce mata idan ya shigo gidan zai sameta su yi magana.

Completely shi yama manta da maganar da suka yi. Amma yana shigowa da ya gaisheta sai ta ke ce masa

me ya ke gani gameda hiring Chef Zeey su mayar da Restaurant Win wajen yin traditional food.

"""Hajiya, akwai plan a ™asa, mun riga mun yi nisa, I don't think it's a good idea mu chanja tsarinmu a"

"wannan gaSar"" ya faWa a nitse kamar ba ™orafi ya ke ba."

"""DaWina da kai kenan, idan ka kafe a abu shikenan. Šan'uwanka is more open to new ideas"" hakan da ta"

faWa zafinsa dai-dai yake da ta Wau guduma ta buga masa a dai-dai ™irjinsa.

Everytime ta auna shi da Jamal haka yake ji.

"""Ni dai na inviting Winta za ta zo gobe, ka yi tunani akai. Ka gwada jin idea Win daga wajenta ka gani ko"

"abu ne da za ka yi aiki da shi. Yanzu ni sau nawa nake tashi da marmarin abincin gida in rasa wajen siya sai dai ko a taho da shi daga family house. I think her idea is very creative"""

So yake ya ce mata ba creative idea kaWai bane zai tafiyar da restaurant amma sai ya yi shiru. Duk abinda

zai faWa ba fahimta za ta yi ba musamman da ta riga ta nanata cewa Jamal yana son new ideas.

"""Zan yi magana da ita"" ya faWa bayan dogon shiru."

"""Ko kai fa. Allah ya sa a dace"". ˜asa-™asa ya amsa da Amin sannan ya tashi ya fita."

Da safe bai yi mamaki ba da Hajiya ta sake nanata masa cewa ya dawo da wuri saboda su yi magana da

Chef Zeey.

Yana jin Janan da Saudah suna yiwa Hajiyar tsiya wai tun jiya da ta ci abinci a gidan Hajiya Maryam take

ta wa™ar Chef Zeey.

Ya kaWa kai ya fita. To ko suma za su taya shi jimamin wannan lamari ai.

Lokacin da ya samu sarari a office sai ya shiga Instagram dan ya ga wacece Chef Win da Hajiyar ke

maganar a dam™a wa restaurant. A bayanan Hajiyar ya fahimci a Instagram ta santa tun ma kafin su

haWu a gidan ™awarta.

Video Waya ya kalla ya fita daga wajen yana mamakin me ya hau kan Hajiya haka take ™o™arin kawo masa

tarkace cikin harkarsa.

"Videon da ya gani ba da waya mai kyau aka Wauka ba, it was blurry. Wajen da ake girkin duk ™asa da su"

"randa su rijiya, typical gidajen ghetto."

Ta ina mai irin wannan content Win za ta heading restaurant Win da ya ke son buWewa.

Anya ma Chef Win ce kamar yadda Hajiyar ke ta faWa. Koda zai yi amfani da maganar Hajiya ya mayar da

"restaurant Win strictly traditional cuisine, to ba zai iya Waukan wannan matar ba, dan bata dace da shirinsa ba."

Bai bari maganar ya jima a ransa ba ya watsar da komai akan koma wacece ya riga ya gama assessing

Winta tana zuwa zai ce mata ba zai yi aiki da ita ba. Ba sai Hajiya ta gane ba ya san me zai yi ya koreta a rufe maganar.

"˜arfe huWu saura ya dawo daga Masallaci kenan zai koma office Hajiya ta kira shi, wai yana ina, ya zo"

"Chef Zeey ta jima a gidan, ta gama abinda ya kawota shi ta ke jira. Ya ce mata yanzu zai zo."

***

ZEEY

Gidan Hajiya Layla ya ninka gidan su Hayfa girma da kyau. Ban zama 'yar ™auye ba sai dana shiga kitchen

Winsu. Allah ina ga sashen Kaka tsulum zai shiga kitchen Win har a samu sauran space. Babu abinda babu a kitchen Winnan. Irin kitchen dana ke gani a Pinterest da manyan food bloggers Win kudu ne.

Da ni ke da kitchen Winnan ai katifa kawai zan shimfiWa na rin™a kwana a wajen. Idan za ka kwana kana

girki a irin wannan haWaWWen kitchen Win Allah ba za ka gaji ba.

"Hajiya da ta lura na faWa kogin soyayyar kitchen Winta sai ta ce ""gashi duk kyan kitchen Winnan ni da"

"Janan ba girki muke a ciki ba"""

Hangame baki nayi da ta faWi hakan. Idan ina da irin kitchen Winnan ai babu abinda zai hanani girki sai

ciwo.

"""Lokacin da zan yi aure aka kaini wajen Kakata wai ta koya mini girki muka yi ta faWa na gudo. Da na je"

"London kuma su ba irin abincinmu suke ci ba dama bana son wahala sai na koma cima irin tasu. Kin san a lokacin Alhaji idan ya ji ta cin Tuwo ko wani abu sai dai ya siya a African restaurant ko kuma ya yi da kansa"""

Na zaro ido ina mamaki. CabWi! Wai 'sai shi ya yi da kansa'. Har na hango Baffa Lawalli ko Baffa Zakari

"suna tu™a tuwo. Abinda ba zai taSa faruwa ba kenan, ko a mafarki."

Haka ta ri™a nuna min komai na kitchen Win. Ta haWa ni da mai aikinta ta ce ta gwada min inda ake saka

"komai da yadda ake konna burner Win. Akwai wata ma da ta shigo, na ji Hajiyar ta kirata da Saudah. Tana kallona ta ce ""ke ce Chef Zeey da Hajiya ke ta maganarki tun jiya?"" na gyaWa mata kai."

Na fahimci kallon reni a idanunta. Wato irin ban worthing Hajiya ta yi maganata ba Winnan.

Lokacin da mai aiki ta buWe min freezer inda suke ajiye frozen foods Winsu sai dana nemi tsari da talauci

"sau goma a zuciyata. Wato nama ne da kifi dan™are a ciki sun yi ™an™ara. Akwai naman Sa, Akwai gudar Akuya da aka yanka gida takwas, ga naman rago, ga naman Kaji. Hassana mai aikinsu ta ce min akwai naman Talo-Talo dana Zabi, ba wai Kaza kaWai bane a wajen. Ni sai na rasa ma wanne zan Wauka. Ba ni zan ci abincin ba amma ni ke ruwan ido. Su kam na san nama bai damesu ba."

Hajiya Layla ta ce na yi mata Tuwon Biski da miyar Kuka amma gaskiya zan haWa da wani abun.

Yadda kitchen Win yake ™al-™al da tsari sai na rasa ma a ina zan haWa kurho Win gawayi da zan turara

tuwon kamar yadda na yi a gidan Hajiya Maryam.

Ai kuwa ina tambayar Hassana ta ce sai dai mu fita ta baya ina kunna gawayi a nan zan fara jin ™ara

winwinwin. Ta nuna min wani abu wanda na fahimci smoke detector ne.

Muka fita ta baya na je na haWa wutan. Cikin tsari da ™warewa na fara komai. Ina tuwo ina prepping

"miyan kukan da zan yi, ina so shima sai ruwan kukan ya dahu da kyau kamar yadda Kaka ta koya min kafin na zo na kaWata."

Kafin na ™are girkin Janan 'yar Hajiya ta dawo. Ita da Saudah ne suka shigo kitchen Win wai tana son

"ganina. Itama irin kallon da Saudan ta mini Wazu shi take min, in fact nata ma ya fi muni. Ko kaWan bata da daraja mutum kamar Hajiya. Kallon 'yar aiki ta ke mini ba Chef ba."

"Ta yatsina fiska ta ce ""Yanzu wannan Winne Hajiya ke cewa za ta koya mini girki. Thank God Mi Amor"

"baya son Tuwo balle ta ce saboda shi in koya"""

Saudah dai dariya ta yi ta bi bayanta suka fita daga kitchen Win.

Gwiwata sai ya sace iissssssss kamar an sace balon-balon. Ashe dai yadda Hajiya ta ke da fara'a ba haka

sauran 'yan gidan suke ba. Da alama dai daga yau idan na fita ba zan ™ara zuwa ba. Kafin su fara min kallon 'yar Maula. Halal nake nema ba ro™o na zo yi ba.

Lokacin dana gama wanke kitchen Win ni da Hassana sai na koma falo na zauna ina jiran Wan Hajiyar da

zai zo mu yi maganar restaurant.

Ina zaune ina kallo a falo sai ga wani yaro ya shigo falon sanye da Uniform Win Makaranta a jikinsa. Yaron

"kyakykyawa da shi, daka ganshi ka ga ruwa biyu. Ga gashin kansa ba™i siWik a kwance lub irin na Turawa."

"""Hi, Sannu"" ya faWa yana Waga min hannu."

"""Sannunka handsome boy, an dawo daga Makaranta?"" Ya gyaWa kai sannan ya wuce sama da gudu."

"Yaron ya burgeni, dan ban Wauka ya iya Hausa ba."

Can ina zaune duk na ™agu mutumin dana ke jira ya zo sai Hajiya ta sauko ita da yaron Wazu wanda nake

da tabbacin jikanta ne ta ce yau za ta koya masa cin Tuwon Biski.

"Wajen dining suka nufa ta dishing masa. Ina ji tana tambayarsa ko abincin ya yi daWi, na le™a na ga yaron"

yana gyaWa mata kai.

Har yaron ya gama cin abinci wanda na ke jira bai dawo ba.

"Hajiya ta zo ta zauna ta kira shi a waya. Ban san me ya faWa ba, na dai ga ta cire wayar ta Sata fuska."

"""Hajiya barin je na tattara kayana idan ya so yana zuwa Win sai na wuce"""

"""Ki yi ha™uri na ri™e ki Ziyadaah. Ki shiga kitchen ki Wauki duk abinda kike so kin ji"""

Na mi™e ina mata godiya. Tun Wazu ta tura min alert Win kuWin aikin dana yi. Nauyin alert Winne ma ya sa

na shirya jiran Wan nata ko zai kai ™arfe takwas na dare bai dawo ba.

"Da zan wuce kitchen Win sai ta ce na buWe freezer na Webi naman da zai isheni. Allah Sarki matar arzi™i,"

kamar ta san naman

Please Login or Register in order to submit comment