You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

can ba. Afterall cewa ta yi soyayyar da kake mata ya sa ka aureta duk da Hajiya bata so. Nima kuma na gani da idanuna tunda..."""

Hannu ya sa ya rufe mata baki da yatsarsa.

"""Please..."" bai bata damar magana ba ya rungumeta jikinsa sosai yana fitar da numfashi da ™arfi."

˜o™arin janye jikinta take da ™arfi amma ta kasa.

"""Kada ki sa na tafi da Sacin rai, Zeeyadah. I'm in too much pain already"" ya raWa mata a kunne."

Shirun da ta yi ya saka shi rankwafo kansa zai kissing Winta ta yi saurin rufe bakinta.

"""Please..."""

Kuka ta saka masa lokacin da ya fara kissing wuyanta.

"""Ka je ka samu matarka. Ka je ka samu Baturiyarka, farar fata wacce ta iya soyayya"" ta faWa cikin kuka."

"""I want you, Sunshine... ke nake so ba Cassy ba, only YOU"" bai bari ta yi magana ba ya shiga kissing Winta"

"sosai, duk yadda take ™o™arin zille masa ya yi mata kane-kane."

Lokaci guda ya birkice mata ya fara ™o™arin rabata da kayan jikinta. ˜o™arin kare ™irjinta ta ke amma bai

bata damar hakan ba har ya kai bakinsa wajen.

"Har ya Wauketa daga ™asa, har ya kaita kan gado har ya fara cire nasa rigan hawaye ne a idanunta."

"Babu abinda yake faWa mata a duk lokacin da ya raba bakinsa daga jikinta sai ""I'm Sorry"" da ""I love you""."

Tun tana resisting Winsa har ta sake masa jikinta ta sada™ar Jalal ba ya cikin hayyacinsa balle ya sarara

mata.

"""Please, kar ki ce a'a"" ya faWa idanunsa cike da tsananin bu™atarta da kuma tsoron cewa idan ta hana shi"

a wannan lokacin bai san ko zai iya ha™ura ya barta ba.

He wants her. And he wants her NOW!

"Yanzu yake bu™atarta, saboda nitsuwar da zai samu a wajenta ya sassauta masa tashin hankali da kuma"

™uncin da yake ciki.

"""Zee...ya...dah?"" Ya kira sunanta da sigar magiya. Har yanzun yana tsakiyar cinyoyinta ne sandarsa na"

harbawa da ™arfin bugawar da zuciyarsa ke yi a ™irjinsa. Izininta ya ke jira ya shiga ko kuma ya hana

kansa abunda ilahirin jikinsa ke so.

Ganin ta yi shiru ta rufe idanunta sai zuciyarsa ya karaya. Hawaye suka taru a idanunsa. Ya ja dogon

numfashi zai sauka daga kanta sai ya ga ta Wan ware masa cinyoyinta.

Hakan da ta yi ya saka shi Wan tallafo kanta ya manna mata kiss yayinda yai Bismillah a zuciyarsa...

"""Let me know if you're feeling Pain in any way, kin ji?"""

"""should I...should I go slower? Ya faWa amma movements Winsa bai nuna alamun zai sassauta mata ba."

RuWewa ya yi. Yana so ya bita a hankali amma ba™on yanayin da ya tsinci kansa ya hanashi sarrafa kansa

cikin sau™i.

Cassandra ce farkonsa. Bayan ita bai sake taSa wata mace ba sai yanzu.

Yadda take cize leSenta ya nuna masa tana jin zafin abinda yake mata. Amma ba zai iya hana kansa

"abinda yake mata ba, wannan ya saka shi ja mata wuridin 'Sorry da I'm Sorry"" wanda ko Waya kalmomin da ya ke faWa bai rage mata zafin da take ji ba..."

ZEEY

"Shikenan, yau Jalal ya raba shamakin dake tsakaninmu."

Kalmar 'Thank you' da ya dinga faWa mini kafin bacci ya Wauke shi bayan abinda ya wakana ne ya tsaya

"mini a rai. Tambayar kaina na fara yi, minene makoman aurenmu?"

Mi zai faru idan ya je London Matarsa ta ce ba za ta bari ya ga Wansa ba har sai ya sakeni?.

Ni na san da Cassandra bata tafi da Junior ba da ba zai ce zai rabu da ita ba.

Mutumin da yake son rabuwa da mace zai yarda ya sake zama gida Waya da ita ne balle har ya kissing

Winta?.

Zame jikina na yi daga ri™on da ya mini na wuce banWaki dan na tsarkake jikina.

Yanzu kam ya samu abinda yake so shikenan zai je London ya samu Cassandra su cigaba da soyayyarsu.

"Haka ya min ranan ai, daga neman alfarman sati biyu zai rabu da Cassandra sai ga shi yana kissing Winta kamar ma'auratan da ke tsakiyar HoneyMoon. Yanzu ma wa ya san me za su yi idan ya je can."

WaWannan tunanin ne suka cika min zuciya a lokacin da nake gasa jikina da ruwan zafi.

Na sha ba™ar wahala a hannun Jalal. Sai dai ba haka na so ba. Ba haka na so farkonmu ya kasance ba. Har

yanzu ina jin haushinsa a raina. Na kasa goge abinda na gani. Na amince masa ne saboda ni matarsa ce.

Idan na ce masa a'a a lokacin da ya nemi yardata na san Allah zai kamani da ha™™insa.

Hawaye ne suka zubo mini. Idan na ce zan manta da komai na rungumi Jalal a duk yadda ya zo min

zuciyata za ta takura.

Ni yanzu ban san gaskiyarsa ba.

Ban san wannene gaskiya ko yaudara a cikin kalamansa ba.

Wata™ila kuma na san gaskiyar amma kishin dana ke ji ne ya hanani yarda da gaskiyar ta sa.

Kuka na fara yi a banWakin. Jin ana taSa ™ofar sai na share hawayena na cigaba da wanka.

Lokacin dana fito daga banWakin Boxers ne kawai a jikinsa. Na yi saurin kau da kaina.

Zuwa ya yi ya rungumeni ta baya. Ya sa kansa a wuyana yana sha™ar ™anshin Coconut body wash dana yi

amfani da shi.

"""Shine ba ki tashe ni na zo na yi miki wanka ba"" ya faWa yana manna min soft kissess a bayana."

"""Thank you"" ya faWa yana rungumeni tsam a jikinsa."

"""Zan bar tafiyata sai gobe. Ki yi ha™uri zan tafi na barki da jinya. I'll make things right and come back for"

"you, kin ji"""

Barin jikinsa na yi na juyo ina kallonsa. Saka hannu ya yi a kafaWata fiskarsa Wauke da wani nitsuwa da

fara'ar da babu ita awa biyu da suka wuce da ya fara shigowa Wakina.

"""Tunda ka samu abinda kake so, ina ga ba sai ka takura kanka ba, idan ka ga zamanka a London zai"

"faranta mata rai kawai ka yi zamanka a can"""

Idanunsa ne suka tsaya cak akan fiskata. Mamakin kalamaina ne suka bayyana a fiskarsa. Annurin dake

fiskarsa ya fara gushewa.

Ganin ya kasa magana sai na cigaba da magana ina hawaye. Na sani hawayen da ban yi Wazu da yake

gurzana bane suka samu daman zubowa yanzu.

"""Dan ka ce kana sona ba shi zai goge son da kake yiwa Waya matarka ba. Na san dai yanzu kam"

"hankalinka ya kwanta ka samu abinda kake nema ba wani abin da zai sa ka dawo Nigeria idan ka tafi London. Wa ya sani ma ko wani shiri ne ka yi kai da matar taka saboda ku tattara ku koma can London Win da zama. Tana can, Wanka na can ai babu abinda zai zaunar da kai a Nigeria"""

BuWe baki ya yi zai min magana sai numfashinsa ya tsaya cak ya kasa magana. Muryarsa a karye ya kira

"sunana ""Zee...ya..dah!!!""."

"""Amma..."" sai ya kasa magana."

Na sani iya gaskiyarsa ya faWa mini Wazu. Amma ba zan iya yarda da dukkan gaskiyarsa ba. Na sani kishi

"ke cina. Kishinsa, kishin Matarsa wacce yake gudun Sacin ranta sama da nawa."

Wata™ila hawayen da na ke yi ne ya sa shi Waukan kalamaina a matsayin gaskiyar dake zuciyata.

"Maimakon ya sake rungumeni ya bani ha™uri. Maimakon ya sake faWa mini cewa yana sona. Ya sake cewa ""INA SON KI, Zeeyadah"" saboda na ji sassaucin abinda na ke ji a raina sai ya ja baya."

"""Ban san me zan yi ki yarda dani ba, Zeeyadah"" ya faWa muryasa a karye."

Ka ce kana sona.

Ka ce na yafe maka.

Ka ce na yi ha™uri.

"Ka ce ba ka son Cassandra, ni kake so."

Bai faWi ko Waya daga cikin abinda nake tunanin zai faWa ba. Bai ce komai ba. Sai ya juya ya je ya fara saka

kayansa.

So nake na je na rungumeshi na bashi ha™uri. Amma sai gaSSaina suka ™i motsawa. Ba ni ce zan bashi

ha™uri ba. Shi ya kamata ya bani ha™uri. Shi ya kamata ya lallaSani.

Ko juyowa bai yi ya kalleni ba ya saka kayansa ya fita daga Wakin.

A karon farko sai na sake jin so da ™aunarsa yana shigata.

"Ina son Jalal, har yanzu ina son Jalal."

Kwanciya na yi a bakin gado ina jinyar zuciyata da kuma tsakiyar cinyoyina dake mini zogi...

JAYKAY

Iya gaskiyarta ya gani lokacin da take zarginsa da cewa zai tafi ya barta saboda Cassandra. Bai san da

wani yare zai bayyana mata irin soyayyar da yake mata da za ta fahimce shi ba.

He's madly in love with her.

Wata™ila soyayyar ce bai iya ba.

Wata™ila kuma ya gaza ne wajen nuna soyayyar ta sa a fili.

Ba ya so ya cigaba da sauraron maganganunta masu Waci shi ya sa ya yi shiru ya bar mata Wakin.

Ta ya za ta zarge shi da kawai son jikinta yake?. A shekarunsa ya fi ™arfin ya yi mata ™aryar abunda ba

shine a zuciyarsa ba.

Bai faWa mata kalmar SO ba har sai da ya gama tabbatarwa kansa cewa soyayyar da yake mata ba ta

sha'awa bace. Shi yasa tun da aka Waura musu aure ya ke binta a sannu saboda ta nitsu da shi ta san cewa ba jikinta ne ya saka shi aurota ba.

Bai san yaushe ya fara sonta ba.

Wata™ila ta samu shiga zuciyarsa ne a ranan da ta masa masifar ita 'yar Ghetto ce kuma tana alfahari da

inda ta fito.

Wata™ila kuma a ranan da ya kaita kallon Hawan Sallah ne.

Wata™ila ma a ranan da ya fara ganinta ne.

Ri™e kansa ya yi da ke mugun sara masa. Mummunan fahimtar da ta masa ya fi komai Waga masa hankali

yanzu.

Wata™ila lokaci take bu™ata da za ta huce.

Zai bata lokaci. Shima kuma zai je London ya yi maganin matsalar Cassandra once and for all. Ya sani

idan har Kotu ta tabbatar da SAKI tsakaninsa da Cassandra to tabbas Ziyada za ta yarda da gaskiyarsa.

"Duk da yana son komawa Wakinta ya rungumeta ya bata ha™uri, ya cuddling Winta ta ji sau™in wahalar da"

ya bata Wazu sai ya hana kansa hakan saboda kada komawarsa Wakin ya sake sakata hawaye. Hawayenta

kuma yana mugun ™ona masa rai.

***

"˜arfe shabiyu na rana bayan ya gama shiryawa sai ya wuce Wakin Ziyadah, bacci ta ke yi. Dama ya samu"

kira daga Jide akan ta kira ta ce ba za ta samu fitowa ba su yi handling Gidan Girki da kansu.

Ajiye mata wani envelope ya yi a gefen wardrobe dake gefen gadonta ya manna mata light kiss ya fita

daga Wakin.

Direbansa ne ya wuce da shi Abuja inda daga nan zai hau Jirgi ya tafi London.

A halin yanzu ba zai iya fuskantar Hajiya ba tareda ya dawo da Muhammad ba. Sannan ba zai iya

fuskantar Ziyada ba tareda ya saki Cassandra ba.

Lokacin da jirginsu ya tashi gangan jikinsa ne ke cikin jirgin amma zuciyarsa tana Nigeria. Tunaninsa yana

"Zaria, sannan farincikinsa yana gurin Ziyadah..."

CHAPTER FIFTY FOUR

ZEEY

˜aran waya ne ya tasheni daga baccin da na yi bayan na sha kukan tafiyar Jalal.

Hajiya ke kirana. Yanayin muryata da ta ji a dashe ya sa ta tambayeni ko lafiya? Na ce mata kaina ke ciwo.

Ta min sannu sannan ta ce za ta shigo ta duba ni.

Jama'a in sau™o da ™afata in mi™e sai fa tashi ya gagareni. ˜afafuwana ne suka yi tsami. Sai yanzu aikin

Jalal ya fara tasiri a kaina. Šazu da safe ban ji wahalar tashi sosai ba. Da Wan ™arfina na shiga banWaki na yi wanka.

Ikon Allah!

Na mi™e da ™yar ina tafiya ina Wan buWe ™afafuna kamar wacce aka yiwa kaciya.

In zauna in yi fitsari sai na ji wani zogi ta ™asana. Innalillahi! Da ™yar na yi tsarki ina Wan rintse idanuna

saboda zafi.

Na yi Alwala na fito. Sallaya na shimfiWa na yi sallar Azahar a tsaye da ™yar. Na zauna ina Istigfari.

˜arfe biyar saura na sauko ™asa lokacin da Hajiya ta kirani wai ta iso.

Sai dana sauko ™asa sannan na gyara tafiyata saboda kar Hajiya ta gane akwai matsala. Na ajiye

murmushi a fiskata na buWe ™ofar.

"""Ya jikin naki?"" Ta tambaya lokacin da muka zauna."

"""Da sau™i, Hajiya"" na amsa ina murmushi amma ni kaWai na san ciwon da nake ji a jikina."

Na tambayeta me zan kawo mata ta ce ba sai na yi wahala ba. Anjima kaWan ma Hassana za ta kawo min

abinci. Na yi mata godiya.

"""A can Restaurant dai babu wata matsala ko?"""

"Na ce mata lokacin dana kira Jide dai yace babu matsala. Ta ce mini Alhamdulillah, Allah ya ™aro kasuwa."

"""Jalal, ya wuce ko?"""

Na yi shiru dan ban san ko yana nan ko ya tafi ba. Sadda na tashi daga barci ta kaina na yi ba ta tasa ba.

"""Na san tafiyarsa ba zai miki daWi ba. Amma dole ne ya je ya karSo Muhammad kuma ya warware"

"aurensa da Cassandra. Idan ba rashin hankali irin nasa ba, wani irin zaman aure ne yana zaune a Nigeria tana can London sai ta ga dama ta zo. Allah kaWai ya san me ta ke yi a bayan idonsa dan yarinyar kwata- kwata bata da kamun kai"""

Jin Hajiya na ™orafi akan Cassandra sai na ji daWi a raina. Ashe dai ina da tudun dafawa.

Haka dai ta yi ta kwantar min da Hankali ta ce mini idan ba zan iya zama ni Waya ba in tattaro in dawo

gidanta.

Na yi shiru dan gaskiya bana so in je gidanta a halin da nake ciki. Tunda Jalal baya gidan gara na zauna na

yi jinyar kaina ba tareda takura ba.

Da ta ga kamar bana so sai ta ce babu matsala in zauna Win dama Jalal ya mata magana za ta sa a kawo

"min 'yar aiki da za ta ri™a tayani kwana. Na yi mata godiya amma na ce ba sai an kawo 'yar aiki ba, tunda a Gidan Girki zan ri™a wuni ma."

Gabanin Magariba Hajiya ta tafi. Da za ta wuce na tambayeta ina Janan ta ce tana can tana ta shirye-

shirye Mijin da za ta aura zai shigo Nigeria a satin nan. Na ce mata ta gaisheta.

Bayan tafiyarta ban bar falon bama na zauna ina Wan kallo sai can ga Hassana ta iso. Ta gaisheni sannan

ta kai min kwandon abincin kan dining.

Bata wani tsaya ba ta tafi. Daga nan na je dining na buWe kulolin abincin na Wan Webi abinda zan iya ci na

zauna a wajen ina ci ina tunanin Jalal. Ko ya isa London Win?. Ko sun haWu da Cassandra?. Ko da gaske rabuwa zai yi da itan? Allah ne kaWai masani...

JAYKAY

"""JLove"" Cassandra ta faWa lokacin da ta buWewa Jalal ™ofa. Wani kallon tsana ya mata."

"""Where's my Son?"" Ya tambaya da ™arfi."

Juyawa ta yi ta barshi a bakin ™ofa tana faWin idan Junior ya zo nema to baya nan.

Sake tambayarta ina yaron yake ya yi amma ta shareshi.

Ya wuce upstairs da sauri ko bin bayansa ba ta yi ba.

Jalal ya buWe Wakin Junior ya ga wayam babu yaron. Ya je Wakinsa da suke kwana da Cassandra nan ma

babu kowa.

"""Where is he?"" Ya faWa da ™arfi lokacin da ya sau™o ™asa ya samu Cassandra tana zaune a kujera ta Waura"

™afa Waya akan Waya.

Ka shirya magana kenan? Ta faWa ko a jikinta da yadda ya haukace da bai ga Junior a gidan ba.

Ta ce masa ai ba zai taSa ganin yaron ba har sai ya dawo hayyacinsa.

"""Stop playing games with me, Cassandra. Where's my Son?"". Ya daka mata tsawa. Šan ja da baya ta yi a"

tsorace.

Ganin haka sai ya dam™e hannunsa yana furzar da iska. Tunzura shi Cassandra ke son yi saboda ya yi

abinda zai Sata komai.

Ba a Nigeria suke ba. Kira Waya za ta yi Police su zo gidan.

Ha™ura ya yi da tambayarta ina Junior ya fita ya bar mata gidan.

Gidansu na London ya wuce wanda a yanzu ya koma Masauki ga duk wani Wan Familyn Maiya™i da zai zo

London. Wani lokaci ko ba a cikin Family ba idan aka nemi alfarma suna bada aron gidan wa ba™i 'yan

Nigeria.

House keeper Winsu kaWai ya samu a gidan. Dake tsohuwar tana aikinta yadda ya kamata duk da bai faWa

mata zai shigo ba tsaf-tsaf ya samu gidan.

Gidan yana da dogon tarihi a gareshi. A gidan suka taso shi da Jamal. Daddynsu ya sayi gidan ne lokacin

yana shekara 7 a Duniya shi kuma Jamal yana shekara 4. Haka za su yita wasa shi da Jamal a gidan suna

rigimarsu. Idan ka ga suna wasa sai kace 'yanbiyu ne ba wa da ™ani ba. Kwatsam bayan sun gama

tunanin su biyu ne kaWai a wajen iyayensu sai Hajiya ta haifo musu Janan.

Ba zai taSa manta ranan da Daddynsu ya faWa musu Hajiya tana da ciki ba. Ya dawo daga Makaranta ne

ya samu Hajiya bata da lafiya sun je Asibiti. Da suka dawo kuma Daddy ya musu Albishir da cikin Hajiya. A lokacin Hajiya sai SaSSata fuska take har tana cewa me yasa zai faWawa yaran daga zuwansu.

Shi da Jamal suka dinga murna za su samu Baby sister dan sun riga sun sawa ransu mace Hajiya za ta

haifo musu.

"Shekaransa 15, Jamal kuma 12 aka haifi Janan. Pretty little Sister Winsu. Haka suka Wauki soyayya suka"

Waurawa Janan. Tun kafin a haifeta ma suka gyara mata Waki da pink decorations suna jiran zuwan ™anwarsu. Wani abin ma idan suka yi sai Hajiya ta fara faWa amma Daddynsu ba ruwansa. Shine ma yake biye musu a komai saboda shima yana son Baby Janan sosai.

Ba Hajiya kaWai ke reno ba. Su biyun duka suka zage suna yiwa ™anwarsu hidima. In dai suna gida kowa

rige-rigen chanjawa Janan Napkin yake ko kuma a ce su bata Madara saboda Hajiya bata shayar da ita ba ance ruwan Nononta ya tsaya.

Lokacin da Jalal ya fara Jami'a sai renon Janan ya koma hannun Jamal. Wannan ya sa ta fi sha™uwa da shi.

Shi Jalal idan ya zo sai ya yita tsokalarta wai Adopting Winta Hajiya ta yi ba 'yar gidan bace. Janan ta yi ta kuka har sai Jamal ya lallaSata ya nuna mata hotunan haihuwarta a Asibiti da hotunan Suna.

"Good old days kenan, kafin komai ya lalace."

"Jalal ya sa key ya buWe Master Bedroom Win gidan, shi kaWai ne Wakin da ba a bawa ba™i saboda a nan"

Hajiya ke sauka idan ta shigo London.

Komai na Wakin na nan yadda ya san shi a da.

"""Jamila, kin kuwa san me Manajan nan yake faWa. I think gara na je Nigeria na duba me yake faruwa"""

Jalal ya jiyo muryan Daddynsu a kunnensa. Irin hiran da yake yiwa Hajiya kenan idan suka zauna cin

abinci a dinning.

Back then ba Hajiya suke kiranta ba Mom suke ce mata. Wani zuwansu Nigeria ne da Janan ta ji 'yan'uwa

"da ma'aikatan gidansu na Zaria kowa na kiran Mom da Hajiya sai ta kama sunan a bakinta, da suka dawo London sai ta cigaba da kiran Mom da Hajiya. Shikenan kuma Daddynsu ya ce ai kuwa Hajiya ya fi dacewa da ita ba Mom ba. A hankali shi da Jamal suka switching suma suka fara kiran Mom da Hajiya."

Rayuwarsu mai daWi ne musamman idan suka je Nigeria. Hajiya ita ce mai faWa a cikin iyayensa.

"Daddynsu mutum ne mai sau™i ga shi da raha da barkwanci, halinsa Jamal ya Wauko shi yasa duk Family aka fi sonsa."

Lokacin da Daddynsu ya kafa Business Winsa a Nigeria haka yake sintiri tsakanin London da Nigeria. Daga

baya sai ya ga rashin zamansa a Nigeria yana jawowa Kamfanin nasa koma baya saboda mutanen da ya barwa dukiyar tasa ba su da Amana. Daga ™arshe sai ya ha™ura da zaman London ya dawo Nigeria da zama gaba Waya.

˜aramar jinya ce ta yi ajalin Daddynsu. Ya yi fama da jinya wata da watanni ana Wan sintirin Asibiti har

ya samu lafiya. Daga nan kuma sai da ya shekara guda check-up kaWai ke kai shi Asibiti. Kai ko ciwon kai bai taSa ce musu yana ji ba.

Kwatsam safiyar wata Laraba ya tashi da zazzaSi. Daga barin Wan kwanta bayan ya sha magani sai

Mutuwa ta Wauke shi...

Wani hoto da aka kifa ™asa a saman Drawer Jalal ya Waga. Hoton da Wan ™ura ya sa hannu ya goge shi.

"Hawaye suka taru a idanunsa. Shine hoto na ™arshe da ya Wauka da Daddynsa. A ranan sunan Junior ne, Daddyn nema ke Wauke da jaririn yana murmushi. Ga Hajiya a gefensa fiskarta babu yabo babu fallasa. Jamal na gefen Hajiya, shi kuma na gefen Janan da take jikin Daddy."

"Babu Cassandra a hoton, iya su 6 ne ahalin Alhaji Kabeer Maiya™i."

"""Idan na kira shi Muhammad Jamilu yanzu sai ki Sata rai"" Daddy ya faWa yana kallon Hajiya. ""Barin bar"

"shi da babban sunansa, ina tawassuli da girman sunan da ya ci Allah ya sa wannan jikana na farko dana bashi suna MUHAMMAD ya rayu a Musulmi na ™warai har zuwa mutuwarsa. Ina addu'ar ya zamo Wa na gari ga iyayensa da ma duk Al'ummar Musulmi"" ya tuno kalaman Daddynsu a ranan sunan Junior."

Sai gashi yanzu yana daf da tura yaron inda za a nesanta shi da Musulunci. Gaskiyar Hajiya da ta ce shi

baya komai akan lokaci sai komai ya ™ure masa.

Ga shi yanzu abubuwa sun zo su kwaSe masa.

Ziyada ce ta faWo masa rai. Idan ya ce zai bata lokaci har sai ta huce za ta iya

fassara shi da cewa ya shareta. Idan ya nesanta kansa da ita zai iya rasata gaba Waya. Wannan kuma ba

"abu ne da zai iya Wauka ba. Ba zai barta ba. Yanzu ne ya kamata ya ™ara nuna mata kulawarsa, ya nuna"

mata cewa yana sonta kuma ya damu da ita koda ba zata yarda da shi ba.

Da wannan ya kira numbarta amma bata Wauka ba. Sai ya tura mata text akan ya isa London lafiya. A

™arshen sai ya rubuta I MISS YOU.

***

Washegari da sassafe ya wuce gidansa amma sai ya samu Cassandra bata nan kuma ta chanja password

"Win gidan. Wannan ya sa ya shiga Taxi ya je office Winta. Da ya je aka ce masa bata shigo ba. Ya dinga kiran numbarta amma yana tafiya voice mail. Cike da Sacin rai ya tafi office Win Lawyansa. Sun jima suna tattauna yadda za a gabatar da ™aran. Lawyan ya ce masa ya riga ya turawa Kotu application na Divorce kamar yadda suka yi magana a waya, dan haka jiran reply suke daga Cassandra da Lawyanta."

Shi Jalal babban damuwarsa ma maganar Custody ne ba na Divorce ba tukunna. Lawyan ya ce masa kar

ya damu zai pushing a gama da case Win Junior tukunna kafin a finalizing Divorce Winsu tunda Divorce yana Waukan lokaci.

Abinda yake gabansu shine dole su nemo shaidar da za su gabatarwa Al™ali da zai bayyana cewa Jalal ne

ya fi dacewa ya ri™e Junior ba Cassandra ba.

Jalal ya ce su yi amfani da shan giyar Cassandra. Lawyan ya ce masa dole sai sun nemo hujjar da zai nuna

Cassandra 'yar giya ce kuma hakan zai hanata kula da Junior.

Sai Jalal ya tuno akwai wani lokaci da Cassandra ta mari Sakatariyarta a wajen wani Company Party da

suka yi wanda har sai da aka yi ™aranta daga baya ta biya Sakatariyar tata taran kuWi aka rufe case Win.

Lawyan ya ce zai biya wani Investigator ya duba musu ko akwai wani case Win irin wannan wanda aka

rufe bai fito ba saboda au samu hujjoji masu ™arfi akanta.

Da yammaci Jalal ya sake turawa Ziyada text ganin bata masa reply Win text Winsa na jiya ba. Amma still

har dare babu reply.

Sai washegari da safe Cassandra ta kira shi da kanta wai ta ga takardar ™ara daga Kotu. Ta ce ba za ta

yarda da saki ba sannan ba zai taSa samun Custody Win Junior ba. Idan yana son ganin Wansa to dole ne ya rabu da Ziyada sannan ya bata ha™urin cin amanarta da ya yi. Sai a sannan za ta bar

Please Login or Register in order to submit comment