You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

of this world!. Idan baku taSa shan combo Winnan ba to

ku gwada.

Shima irin nawa combo Win ya siya. Amma shi scoop WaWWaya aka sa masa ni kuma double scoops aka sa

min. Ina shan ice cream Win ina santi.

Yau take Sallah. Da safe ni da Kaka mun je idi. Da muka dawo sai gidanmu ya fara cika da 'yan gaisuwa.

"Ni dama ban yi girki ba, tun jiya na mana chinchin, na soya kaza, da kuma doughnut. Da safe tea muka sha da doughnut Win muka tafi Idi. Sashen Baffa Lawalli an yi Masa. Sashen Baffa Zakari Tuwo suka yi. Ita kuma Anty Hafsah ta yi shinkafa da miya. Idan ka cire masa guda Waya dana ci duka sauran ban taSa ba."

"Umman Fada da yaranta sun zo. Wasu 'yan'uwan Kaka ma sun zo daga Kano, da yamman nan suka dira."

Sashen namu gaba Waya ya cika da hayaniyar yara. Shiyasa da yaya Aminu ya kirani ya ce in shirya mu fita yawon sallah na zari gyalena da jaka na biyoshi. Da bai zo bama gidan Faty zan je dan hayaniyar gidan namu ya yi yawa. Ko'ina ka duba yara ne sai wasa da hayaniya suke. 'Ya'ya da Jikoki ta ko'ina.

"""Babe, ki bari na gabatar da kaina wajen su Kawu"""

"Da maganar, da ri™e min hannu Waya da yayi ban san wanne ya fi wani saka mini shock ba."

Wani irin magana ne wannan. Mun riga mun wuce wajen nan. Mun riga mun rufe babin nan.

Na yi ™o™arin zare hannuna daga nashi amma sai ya ri™e da ™arfi.

"""Yaya Aminu..."""

"""Ki yi ha™uri, Ziyadah. Ba zan iya bari wancan wawan Alhajin ya aureki ba... Ba zan iya bari su Kawu su"

"miki auren dole ba. I still love you. Kin sani"""

"Ajiye roban ice cream Win dana ke sha na yi na raba hannuna da nashi sannan na kalleshi da kyau,"

numfashinsa sai fita yake da sauri-sauri.

"""Yaya Aminu, please ka dena kawo maganar nan. Mun jima da rufe zancen nan. Dan Allah kar ka sake"

"Wagoshi"""

"""Saboda kin dena sona?"""

Na yi shiru.

"""Saboda kin ™wammaci auren wancan Alhajin a kaina?"""

"""Ba haka bane"""

"""Menene Ziyadah?. Tell me kin daina sona. Look into my eyes ki faWa min cewa kin dena sona"""

"Na yi shiru. Ba dan ba zan iya faWa masa hakan bane, sai dan wani zafi dake taso mini a can ™asan"

zuciyata.

"""Ni ban dena sonki ba. Kin san har yanzu ko budurwa na kasa yi. Umma kullum faWa take min akan na ™i"

"yin aure. Amma Zeey kin san dalilin hakan. Kin san cewa har yanzu ban cire rai da ke ba"""

Maganganunsa suka cigaba da hura min zafi a zuciyata. Ina jin wani ™una a ™irjina. The last time da na ji

"irin haka, shine lokacin da muka yi sallamar ™arshe, inda muka sakawa soyayyarmu FULL STOP bayan"

mun gano rashin dacewar genotype Winmu.

"""Ba Alhaji Nafi'u zan aura ba"" na faWa lokacin dana samu damar sarrafa bakina da tuni ya kasa cewa"

komai.

"""Kina da wani bayan ni ne?"" Yaya Aminu yai tambayar a tsorace. A iya sanin da ya min ya san har yanzu"

bani da tsayayyen saurayi. Ya san bayan shi ban sake bawa wani Wa namiji damar soyayya ba.

"""Akwai wani"" na bashi amsa sanin cewa idan ban tabbatar masa akwai wanin ba a daren nan zai iya"

zuwa ya samu Babansa ya ce su zo su samu su Baffa Lawalli.

"""Akwai wani da muke tare"" na sake maimaitawa."

Yai shiru bai ce komai ba. Wannan ya bani damar cigaba da magana.

"""Dama bayan sallah zan gabatar da shi wa su Baffa Lawalli. Ban faWa maka bane saboda kafin a fara"

"Azumi muka haWu, kuma da gaske aurena zai yi""."

Kallon rashin yarda ya fara bina da shi yana girgiza kai.

"""Kar ki min ™arya, Ziyada. Na san har yanzu babu wani tsayayye a rayuwarki"""

"""Jalal sunansa. Jalal Maiya™i"" na katse shi tun kafin ya gano ™aryata. Koda yake ba ™arya bane. Ni da Jalal"

"Maiya™i akwai maganar aure a ™asa. Idan a da ban yanke shawara ba, to yanzu da nake cikin mota tareda yaya Aminu na riga na yankewa kaina shawara. Ni Ziyada Sadiq Haruna na amince zan auri Jalal Maiya™i, koda na wata shida ne, koda na shekara Waya ne, koda babu soyayya a tsakaninmu. In dai hakan zai sa Baffa Lawalli ya ji kunya. In dai hakan zai sa yaya Aminu ya fita a harkata gaba Waya, to. Na shirya aurensa."

"""Jalal Maiya™i?"" Ya maimaita sunan yana kallona yana ™o™arin nemo a ina ya san sunan."

"""Familyn Maiya™i dai dana sani a nan garin?"""

Na gyaWa masa kai. Still kallon rashin yarda ya ke mini.

"""Ba sune suke da kamfanin JK Group ba?. Akwai wani plaza ma da suka gama ginawa kwanan nan amma"

"ba a buWe ba. Shi Jalal Maiya™i kike faWa?"""

"""Eh"" na amsa a ta™aice. Yanzu na fahimci mamakin ta inda na haWu da shi yake ba wai tunanin ™arya"

nake masa yake ba.

"""Shi Win za ki aura?. How?"""

"""A gidansu muka haWu, na je yiwa Hajiyarsa girki ya ganni muka yi exchanging contact muka fara magana."

"Kuma da gaske yake aurena zai yi"""

Ina ganin yadda fiskar yaya Aminu ya koma daga mamaki zuwa tsoro. Tsoron in dai Jalal Maiya™i ne ba

"Alhaji Nafi'u ba, to ba shi da chance akan dawo da maganar soyayyarmu."

Yai shiru. Can ya kwantar da kansa akan steering ya kasa magana. Na maida dubana wajen robar ice

"cream sai na ga ya riga ya melting ya koma ruwa. Allah Sarki Vanilla and Chocolate chip cookie Wina ya zama ruwa, kuma fa rabi kawai na sha. Rufe robar na yi da kyau na buWe window na jefar da shi."

Lokacin da yaya Aminu ya ja mota sai wani shiru ya sauka cikin motar kamar babu kowa dan ko sautin

numfashinmu baka iya ji.

˜arshe da na ga shirun yayi yawa sai na jawo wayata daga jaka. Ina kunnawa missed call Win Jalal na gani.

"Allah Sarki, ashe ya kira tun kusan minti hamsin da suka wuce, ina ga sanda muka fito daga gida ne."

Na ri™e wayar a ™irjina abubuwa dayawa suna mini yawo a kwanya. Har ya kawoni gida bai ce komai ba.

Sai da na zo fita ya ce mini gobe zai wuce Yola. Na ce masa Allah ya kiyaye.

Ban shiga gida ba har sai da motarsa ta ™ule.

Ina shiga gida na samu su Umman Fada suna shirin tafiya. Ko kulasu ban yi ba na je na haye gadon Kaka

"me rumfa na rufe fiskata. Yanzu na san abu Waya. Na zaSi auren JALAL. Kuma duk abinda zai biyo baya, zan karSa da hannu bibbiyu."

Kaka ta fara tambayar me ya sameni na kwanta ana kiran Magariba. Na ce mata kaina ke ciwo. Ta ce

min akwai katin Paracetamol a jan Samira kusa da inda ta ke ajiye rediyonta na Wauka na sha. Na ce mata zan sha idan na tashi.

Tunanin kiran Jalal na yi. Amma sai na fasa. To idan na kira in ce masa me?.

To ai shi ya fara kira. Wata™ila gaisuwar sallah zai min.

Can dai Sangaren da ke son kiransa ya rinjayi Sangaren da ke hanani kiran. Na danna masa kira ina jin

bugun zuciyata na ™aruwa...

***

JAYKAY

"Bayan ya bar gidansu Ziyada, Jalal bai iya komawa gida ba. Haka yai ta yawo a gari yana neman wajen da"

zai je ya ji sanyi amma ya rasa. ˜arshe da ya gaji sai ya tsaya a wani masallaci lokacin an fara kiraye- kirayen sallar Magariba.

Ya fito ya bi mutane ya je wajen da ake alwala ya Wau buta ya cika da ruwa. Zama yai a wani dakali ya

fara alwala sai ya ji wayarsa tana ringing. Bai Wauka ba dan yana shafar kai ne. Lokacin da ya gama alwalar an shiga sallah dan haka bai bi ta kan wanda ya kira ba sai kawai ya shige masallaci.

Sai bayan an idar da sallah da ya fito daga Masallaci sannan ya zaro wayarsa daga aljihu ya duba kiran da

"aka masa. Missed call biyu ne. Šaya daga Ziyadah, Wayan kuma daga Direbansa. Sai kuma text Win Ziyadar. Yai saurin buWewa duk da har lokacin yana jin haushin ganinta ya yi da wani Wazu da yamma."

*NA AMINCE. AMMA INA DA SHARUŠŠA... CHEF ZIYADA*

"Wani murmushine ya suSuce masa ba tareda ya shirya ba. Na amince da ta rubuta shine damuwarsa,"

duk wani sharaWi da za ta kawo masa wannan daga baya ne.

"Ji yai ba zai iya zuwa gida ba har sai ya ganta. ˜arfe bakwai ne da wani abu, dan haka zai iya wucewa"

"gidansu. Sai kuma ya tuno yadda ta ke yiwa wancan saurayin murmushi Wazu, sai ya ji gwiwarsa ta sace. Gara ya bari gobe su haWu kawai. Gobe nasa ne shi kaWai. Zai barta yau ta je ta yi sallama da duk wasu samarin da ta san tana da shi. Daga gobe ita Win za ta zamo tasa, shi kaWai. As long as ta amince da deal Winsa, to zai saka mata cikin nasa sharaWin, banda yiwa wasu mazan murmushi."

Sai da ya shiga mota sannan ya tura mata text su haWu gobe a inda suka saba haWuwa.

ZAN FITA KALLON HAWA GOBE ta turo masa reply.

JK PLAZA. 10:00AM

Bayan ya tura mata wannan sai ya ja mota ya koma gida. Da ya je gida sai ya samu yaran 'yan'uwa sun zo

gidan. Suka tsare shi wai sai ya basu barka da sallah. Haka ya ciro mint Win Wari biyar-biyar ya fara raba musu.

Lokacin da ya gama abubuwan da zai yi ya kwanta akan gado sai bacci ya gagareshi. Da ya juya sai ya fara

ganin abinda ta rubuta a idanunsa. Ya jawo wayarsa ya sake karanta sa™on 'Na amince. Amma ina da

sharuWWa'.

"Bai Wauka za ta amince da wuri haka ba. Lokacin da ya ganta ta shiga motar wani Saurayi Wazu, har ya"

"fara tunanin cewa shikenan ba za ta amince da shi ba. Amma yanzu da ta tabbatar masa ta amince, hankalinsa ya kwanta."

"Da safe kuwa niyyarsa ya wuce plaza ya jirata ne, sai kuma ya ji Junior da Janan suna maganar fita kallon"

Hawa. Har Junior yana faWin shima zai hau doki.

Gidansu ana hawa. Uncle Winsa da ya gaji sarautar gidansu bayan rasuwar Daddy zai yi hawa. Sadda

"suke yara idan suka zo Nigeria a sallah haka shi da Jamal suke marmarin fita kallon Hawan nan. Lokacin da Daddynsu ya gaji sarautar Maiya™i ya fara hawa Jamal yana Waya daga cikin waWanda ke hawa doki ya bi bayan tawagarsa. Ko lokacin da Uncle Winsu ya karSi Sarautar Jamal yana bin tawagar a yi hawan da shi. Amma shi bai taSa hawa doki bama balle ya bi tawagar 'yan gidansu. Infact fita kallon hawan ma ba zai iya tuna yaushe rabon da ya je wajen ba. Yana dai da wasu videos da hotuna wanda Jamal ya taSa tura masa. Wasu clips Win tun zamanin Daddynsu ne, wasu kuma na Jamal Winne akan doki yana wasa."

Lokacin da Junior ya tambayeshi ko shi zai kaisu wajen kallon Hawa sai Jalal ya ce ya bi Janan kawai su

tafi.

Sun ma riga shi barin gidan. Dan ya ji Janan na cewa Family House za su fara zuwa tukunna.

Ya yiwa Hajiya sallama ya fita. Maimakon ya tafi JK Plaza sai ya chanja a™alar tafiyarsa ya wuce gidansu

Ziyada.

Sai da ya isa gidan sannan ya kirata a waya. Yana gani yara na ta fitowa daga gidan sun sha adon sallah

za su tafi kallon Hawa.

Minti ishirin ya jirata kafin ta fito. Bai saba jira ba. Shi mutum ne mai bin lokaci. Lokacin da ya ke tu™a

jirgi kowanni second yana da mahimmanci a aikinsu. Amma tunda ya haWu da yarinyar nan kullum sai ta saka shi jira.

Kafin su samu wajen parking sai da suka sha uban wahala. Ga shi ta dage ita lallai tana son su tsaya a

wajen da za ta yi kallo da kyau.

Lokacin da ya ga za ta fita daga motar sai ya ce mata akwai rana ta tsaya a cikin mota ta yi kallon kawai.

Ta ce masa wai ba zai yi daWi ba. Haka ya rufo ™ofa ya bi bayanta.

Bai ga wani sabon abu a wajen Hawan ba. The same abinda ya san ake yi tun suna yara da suke zuwa

kallon da Jamal shi Winne har yanzu. Amma da ita Ziyadar da sauran mutanen dake kusa da su kowa

kallon Hawan Sallahn yake cike da wani shau™i da farin ciki.

Akwai wani abu Waya da ya banbanta Hawan da ya kalla a shekaru sama da ishirin baya da kuma Hawan

"yau. Wannan karan ba shi da Jamal bane. Wannan karan maimakon dandazon Dawakai da mutane, da Hakimai da masu sarauta da suka sha kwalliya da ado na burgewa suna wucewa gwanin sha'awa shi Jalal Maiya™i wannan cute black beauty Win ce ta Wauke masa hankali. Maimakon ya kalli titi kamar sauran. Ita yake kallo. And for a moment, ganinta a hakan ya fi masa kyau. Ya fi masa duk wani ado da ™awa na wajen Hawan..."

CHAPTER TWENTY THREE

ZEEY

Na yi mamaki da Jalal ya kirani ya ce yana ™ofar gidanmu. Shi da ya dage lallai jiya sai dai mu haWu a

Plaza sai ga shi wai yana ™ofar gidanmu. Dana fito kuwa na ce masa nifa kallon hawa zani ba wai Plazarsa

"ba. Bai kulani ba ya ja motar muka tafi. Iskanci, ashe kallon Hawan zai kaini."

"Na ji daWin hakan, koba komai ya rage min wahalar neman abun hawa."

"Ban san ko yana jin daWin kallon ba. Wani lokaci idan na juyo sai na ga hankalinsa na kan wayarsa, ko"

"kuma in ga yana kallona, ko in ga yana kallon wani wajen daban. Ni dai ina ruwana. Na za™e na yita kallo abuna. Ina ga in ba aure na yi ba ba zan dena Wokin zuwa kallon Hawan Sallah ba. Idan na ga tawagar da ta min kyau sai na fito da wayata na Wauki hotuna ko na yi video."

Da rana ya ci ™wal ubana ni da kaina na ce mu koma cikin mota. Ya bini da kallon I told you so Winnan.

Dama sai da ya ce mu zauna a cikin motar mu yi kallon na ce masa a'a.

Akwai ruwa a motarsa amma babu sanyi dan haka na ce barin nemo masu tallan pure water na siya. Na

barshi a mota na fita ina gani yana mi™o min sabbin 'yan dubu-dubu na shareshi. A cikin dandazon mutanen nan waye za ka sayi ruwan leda a hannunsa da dubu Waya kuma ya baka canji.

Yarinyar dana fara tsarewa ruwanta babu sanyi dan haka na sake gangarawa har na hango wasu sun fito

"daga wani shago da ruwan gora mai sanyi a wajensu. Na yi sauri na ™arisa shagon. Ina zuwa kuwa na ci sa'a wai ruwan gora mai sanyi guWa Waya ya rage duk masu kallon Hawa sun kwashe. Na bashi kuWi na karSa. Har zan fita sai kuma na koma na siyawa Jalal coke mai sanyi. Ban san wani drink yake so ba, amma na san dai maza na son coke sosai."

Kafin na kai wajen motar Jalal sai na hango wasu yara sun yanyame wani mai Fan ice. Ai sai na ji gara

nima na je na siya dan na kwana biyu ban sha ba. Ina zuwa na sayi guda biyu. Sai da nasa shi ya zaSo min

wanda ya yi ™an™ara sosai kafin na karSa na taho.

Ina zuwa na ™wan™wasa window Jalal ya buWe mini ™ofa na shiga.

Mi™a masa coke Win na yi na ce masa akwai sanyi. Ban ma bi ta kan ruwan dana siya ba na huda Fan ice

Wina na fara sha. Memories. Abin nan tun muna yara nake ganinsa kuma har yanzu yana nan. Akwai ice cream Win leda dayawa amma har yanzu babu wanda ya kai Fan ice daWi.

Tsayawa ya yi yana kallona kamar ya ga wata alien data fito daga duniyar Mars.

"""Kar ka ce na cika kwaWayi. Dan Sallah nake sha. Yau kaWai dan na sha wannan ai ba komai bane"" na faWa"

ina cigaba da shan abuna.

Zaro farin handkerchief Winsa ya yi ya kai hannunsa fiskata. Na tsaya cak!. Har ya goge mun gefen bakina

ban iya ™wa™w™waran motsi ba.

"""Stop being a Baby, Sunshine"" ya ajiye min handkerchief Win a cinyata. Sai a lokacin na tuna da cewa"

akwai wani handkerchief Winsa a wajena da ban bashi ba.

"Sunshine?. Sunshine?. Sunshine fa ya kirani. Ban gama fassara ma'anar Sunshine ba na ji ya ce ""mu tafi"

"ko?"""

GyaWa masa kai na yi na sake Waukan handkerchief Win ina goge bakina da kyau. Ban san me ya sa na

kasa ce masa ya tsaya har sai Sarki ya wuce kafin mu tafi ba. Na tsinci kaina da gyaWa masa kai kawai kamar wacce ya dannawa remote.

Daga ledar Fan ice Waya ban sake shan Wayan ba haka na ha™ura har ya yi sanyi ya zama ruwa. Haka jiya

"ma sauran ice cream Wina ya zama ruwa ban sha ba. Wani Wan mitsitsin kunyarsa ya taso mini. Ba wai dan na sha Fan ice a gabansa ba. A'a, sai dan ma'anar Sunshine Win da ya kirani."

Haka dai ya ja motarsa muka bar wajen. Kafin mu samu fita a wajen ma sai da muka sha fama saboda

mutane sun zo sun cika wajen da muka parking motar.

A hanya sai na Wan kurSi ruwan sanyin dana siya kaWan. Daga haka har muka isa JK Plaza ban ce komai

"ba. Shima bai sake cewa komai ba. Sau Waya dai an kira shi ya yi waya, wanda na lura kamar staff Winsa ne ya kira yake masa gaisuwar Barka da Sallah."

"""So, kin amince za ki aureni"" Jalal ya faWa tun ma ban zauna da kyau ba. Ya wani tsareni da ido kamar"

matar da aka kama akan ™ato.

"""Ba cewa na yi zan aureka ba. Cewa na yi na amince da proposal Winka, amma ina da wasu sharuWWa"""

"""Proposal Wina aurene, Zeeyadah. Kuma kin amince"""

Na fara rarraba idanu. Yanzu da yake ta maimaita NA AMINCE Winnan duk sai yasa ni jin kunyar maganar.

"""Ina jinki, faWi sharuWWanki?"""

"Sai a lokacin na Wan gyara zamana na ce "" idan muka yi aure ba za ka faWawa kowa yarjejeniyar da ke"

"tsakaninmu ba..."""

"""Na amince"" ya katseni"

To shi ya tsaya na gama bayani mana.

"""Sai me?"""

"""Zaka bari na dinga zuwa ganin Kakata sau biyu a sati"""

"""Sau Waya a sati, next?"""

"""To kuma sau Waya a sati zan je na dinga ganinta bayan muna gari Waya..."""

"""Su kenan sharuWWan ko akwai wasu?"""

Na ja tsaki a raina ina hararansa. Tun bamu yi aure ba har ya fara wani nuna min iko.

"Na dai cigaba da lissafo masa sharuWWa na. Zai barni na ™arisa karatuna, zai rubuta a rubuce cewa idan"

"aka buWe restaurant ta zauna da ™afafunta na shekara Waya zai bani restaurant Win, ya ce min ya amince. Komai na faWa sai ya ce ya amince. Sai na fara tsoron kar fa na zo na aureshi ya zo ya min wani abun da baya cikin yarjejeniyarmu."

"""Ni fa ina tsoro"" na faWa ina binsa da kallon tuhuma."

"""Tsoron me kike ji?"""

"""Idan na aureka ka zo ka Wirka min ciki ka sakeni fa?"""

Na bi motsin bakinsa da kallo yadda ya yi wani munafukin murmushin gefen baki. Šan matso da fiskarsa

"ya yi idanunsa cikin nawa ya ce ""Kina so na ŠIRKA miki ciki ne?"""

"""A'AAAAH!"" Na faWa da ™arfi dan wani kallon dana ga yana min kaman idan an barshi a yanzu zai hai™e"

mini ya min ciki.

Šan ja baya ya yi ya jingina bayansa da kujera yana dariya. Wannan karan har ha™oransa na gani. And

"Gosh! Dariyarsa akwai kyau. Sai yanzu na lura, ba dariyarsa kaWai bane mai kyau. Shi Winne mai kyau. Shigarsa ta manyan kaya da hula na da kyau. Duk haWuwata da shi yau ne na fara kallonsa cikin jumpa, a baya sai dai suit ko ™ananan kaya."

"Jalal kyakykyawa ne. And yanzu da yake wannan dariyar sai na fara zargin kaina. Anya, na amince da"

wannan auren ne saboda ina gudun hukuncin su Baffa Lawalli da kuma yaya Aminu da ya kasa ha™ura

"dani, ko kuma dai wani Sangare na zuciyata mai rauni ya fara son Jalal?."

Na yi saurin girgiza kaina. Ba soyayya bane. Kawai dai shi Win kyakykyawa ne. So what! Akwai maza

kyawawa dayawa a duniya. Infact a wajen kallon Hawan nan ma ai na ga kyawawan Maza da suka fishi kyau.

˜arya ne. ˜arya ne. ˜arya ne. Wa™ar da zuciyata ta fara yi min kenan jin wai ina tunanin akwai wanda

suka fishi kyau.

"OK, Jalal yana da kyau. Fa™at! Babu ™ari, babu ragi."

JAYKAY

Ya jima bai ci dariya irin haka ba. Yadda ta wani yi ihu ta ce a'a da ™arfi lokacin da ya tambayeta ko tana

so ya mata cikine ba ™aramin dariya hakan ya saka shi ba. Ya san ba lallai aurensu ya kai su fahimci juna har su samu physical intimacy ba. Amma abu Waya ya sani. Bayan an Waura musu aure he's definitely going to kiss her sexy lips. Ba zai iya ha™urin wannan ba. Ya jima yana fantasizing yadda za™insu da laushinsu zai kasance. Wannan kam kota saka masa a cikin sharuWWanta ba amincewa zai yi ba. Saboda he's dying inside to taste those lips.

"""Shikenan sharuWWan?"" Ya tambaya bayan ya dena dariyar. Har lokacin akwai Wan tsoro a tattare da ita."

Maybe tana ganin zai iya rufeta a cikin restaurant Winnan har sai ya ŠIRKA mata ciki kamar yadda ta faWa.

"""WaWannan sune manyan. Akwai wasu amma ba yanzu zan faWa ba"" ta bashi amsa."

"""Nima ina da sharaWi"""

"""Erhmm, akwai abinda zan faWa kafin ka faWi sharaWinka"" ta katse shi."

"""Go ahead"""

Ta Wan yi shiru tana wasa da yatsunta as if abinda za ta faWa Win yana da nauyi a wajenta. Jan lallen dake

yatsunta sun masa kyau. He wished zai iya ri™e hannunta ya tracing yatsun ya tickling Winsu.

"""Akwai wani yayan Babana"" sai ta sake yin shiru."

Ya mata nuni da ido akan ta cigaba.

"""Yana da son kuWi"" ta faWi hakan muryanta na Wan rawa."

"""Okayy"" ya faWa jin ta yi shiru."

"""Zai iya ro™onka kuWi idan ya san kai Win waye. Ba haka nake ba. Babana ba haka yake ba. Ka san kowa"

"da halinsa ko?"""

Ya gyaWa mata kai yana binta da kallon tausayi. Daga yadda take magana ka san abinda Baffanta ke yi

baya mata daWi.

"""Kada ka yi amfani da halinsa ka ce gidanmu gidan kwaWayi ne. Shi kaWai ne halinsa haka. Idan har ka je"

"wajensu kada ka Wauki maganarsa da mahimmanci. Akwai Baffana dake Katsina da shi za ka yi duk wata magana da shi"""

Ta Wan yi shiru.

"""Babana ya jima da rasuwa"" ta faWa wannan karan idanunta suka ciko da hawaye."

"Yai shiru yana kallonta. Ya san Babanta ya rasu, amma yanzu da take faWa da bakinta sai yake ganin"

tsagoron zafin rashin mahaifi a idanunta. Ba zai iya kwatanta nata rashin da nasa ba. Ita mace ce. Ta rasa uba a ™arancin shekaru. Shi kuma sadda Daddynsu ya rasu ma yanzu shekara bakwai ne ko takwas. Da rasuwan Jamal da ta Daddynsu bai kai shekara huWu ba. Ba zai iya tuna komai na rasuwan Daddynsu ba. Rasuwar Jamal shine har yau baya iya mantawa.

"Bai san ta dena taWin Babanta ba sai da ya ji ta ce ""okay, za ka iya faWan sharuWWanka yanzu"" ta yi"

maganar tana goge guntun hawayen daya sauko mata.

"Ya Wan yi shiru. Sai can ya ce ""zan faWa miki bayan an Waura aure"""

"""Ni dai ka faWa min yanzu"" ta faWa tana turo cute lips Wintan nan"

"Ya mi™e tsaye ya ce "" zan faWa miki Waya kafin aure, sauran biyun sai bayan an Waura aure"""

"""Minene na farkon?"" Ta tambaya itama tana mi™ewa tareda Waukan jakarta."

Har suka kai bakin mota bai faWa mata. Tun tana cewa ya faWa har ta ha™ura ta ™yaleshi. suk

"Da suka iso gida sai ya ce "" auren da za mu yi babu biki"""

Ziyada ta kalleshi da Wan mamaki.

"""Simple wedding za a yi. Babu taro,

Please Login or Register in order to submit comment