You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Aure ya"

"Wauru, duk abinda ya faru Wazu da safe ya wuce"" Anty Ru™ayya ™anwar Umma kenan take buga mana ™ofar Waki."

"Umma ce ta mi™e za ta buWe ™ofar ta juyo ta ce ""Dan Allah kukan ya isa haka. Kin dai ji an Waura aure."

"Bana so ki bawa mutane dama su yi ta maganan ki. Kina jina?"""

Na gyaWa mata kai. Tabbas ba zan bari su ga Sacin rai a tattare da ni ba.

Lokacin da Umma ta buWe ™ofar kamar dama jira ake a buWe. Anty Ru™ayya na shigowa zugan mata suka

"biyota, sai zolayata suke wai Amarya mai Daloli. Na san yawancinsu gulma ne ya kawo su. Tunda dai na san by now kowa ya san Alhaji Nafi'u ya zo ya tada rikici."

Ina zaune akan gado na hango Faty tana tsaye jikin ™ofa.

Šaga mata hannu na yi na ce ta ™ariso.

"""Bestie, me ya faru ne?. Na zo sai na samu wani mummunan labari wai ana rikici a waje da Alhaji Nafi'u."

"Ke kuma kina shigowa kika kulle ™ofa kika barmu tsaye. What is happening?""."

"""Faty, ki bar maganan nan kawai. Ni dai na riga na yiwa Alhaji Nafi'u Allah ya isa. Ya je shi zai gani"" na"

faWa ™asa-™asa dan na ga mutanen Wakin sai kallona suke suna so su ji gulmar abinda ya faru ta bakina.

"""To Allah ya kyauta. Yanzu kin yi wanka ne in miki makeup Win?. Kar a shigo ganin Amarya a ganta da"

"jajayen idanu"""

Na Wan yi murmushin ya™e na ce barin sake wankan kawai.

Mi™ewa na yi zan bar Wakin Umma ta tambayeni ina zan je na ce mata wanka zan yi. Sai Kaka ta ce in kira

Mardiyyah ko wata ta karSo min ruwan zafi a cikin gida. Allah ya sa Ummiyo na kusa sai na faWa mata.

Na dawo na zauna kusa da Faty. Da aka karSo min ruwan sai na fita na je na yi wanka. Ina cikin banWakin

ma sai da hawaye ya taho min dana tuno dramar da aka yi Wazu. Na dai daure na shanye kukan na watsa ruwa na fito.

"Ina fitowa na samu na chanja kaya. Wani farin bridal lace gown na saka, Winkin ya yi kyau. Gaskiya"

"Hajiyar Lagos da Jalal ya ce na turawa sizes Wina ta san fashion. Bayan na karSo kayan cewa ta yi na gwada ko akwai matsala dan zata ci uban fashion designer data Winka a Lagos idan aka samu matsala. Sakawar farko ma gidan Anty Hafsa na je na gwada duka kayan, kuma ina saka gown Win na ji dole shi zan saka safiyar aurena. Kowanni curve Wina ya fito Masha Allah. Ga bridal veil Winshi har ™asa. Nima na yi kamar Amaren Instagram. Wato kaya mai kyau yana Waga mace. Na fi ma ranan Walima kyau. Faty ta tsantsara min kwalliya, simple yet elegant da ya tafi da softness na kayan. Danne zuciyata nake ta yi saboda kar hawaye su zubo min na Sata make up Wina. And Allah ya taimakeni duk yadda ake ta yi mini guWa anata Amarya mai Daloli ban bari hakan ya stirring emotions Wina ba. Idan na biye ta tasu zan fara kuka ne har gobe ban gama ba."

"Babu professional photographer da muka kira saboda ni duk ban saka wannan a lissafina ba, tunda"

"auren ma gashi komai a ™ure ya zo mini. Sai dai muna cikin yin hotuna da wayoyinmu aka yi Sallama wai mai hoto yana so ya shigo. Da alama dai shi ya kawo kansa. Sai da aka ce ya shigo Winma na ji wasu na kiran sunansa ashe Wan unguwarmu ne. Da ya ™ariso inda muke tsaye a ™ofar Wakin Kaka sai na tuna ashe ma na san shi. Wani abokin yaya Aminu ne. Kaman Hussaini ko Hassan sunansa, na dai manta wanne ne. Na san ba zai wuce yaya Aminun bane ya kira shi, ko kuma dai saboda ya ji bikina za a yi shiyasa ya taho. Koma wanne ne dai ni dai muka tsaya aka fara mana hoto da professional Camera."

˜arshe saboda yadda wajen yake babu background mai kyau kuma mutane nata shigowa sashen namu

"ya cika, sai ya ce mu fita waje za a fi samun haske."

"Na ce masa to, dan ina so ma mu yi hoto da iyayena a waje. Musamman mutumin da ya nunani a gaban"

"mutane ya ce shine Ubana. Ba zan taSa mantawa da wannan rana ba a rayuwata. Na san ko Ubana dake kwance a kabari idan a ce Mala'ikun Rahama za su bashi labarin abinda ya faru, na san zai ji daWi sosai. Zai ce yaya Adamu Wan'uwane na ™warai."

"Har muka fito daga gidan, mata da yara sai guWa suke ayyiririyiriri..."

Na Wauka idan muka fito zan samu Ango da tawagarsa basu tafi ba. Maybe ma na Wan glimpsing fiskar

Ango na ga irin kyaun da yayi har ma mu yi hoto. Amma sai na ji ana cewa gashi su Ango sun wuce. Koda yake dama yace Waurin Aure kawai za a yi. Tsayawa hoto da Amarya zai iya jawo matsala idan hoton ya leak a social media Baturiyar matarsa ta gani.

Amma duk da haka sai na ji babu daWi. I wish ya tsaya ya shigo wajenmu dan ya gaishe da Kaka da

Ummana. Na san za su ji daWi idan suka ga Mijina tunda waya kawai suka taSa yi.

Na cire tunanin a raina lokacin da Mai Hoto ya ce na yi murmushi.

Iyayena maza suma suka fara zuwa aka fara Waukan family pictures. Sai dana tabbatar an Waukeni ni da

"Baffa Adamu mu biyu, ni da Kaka mu biyu, sai kuma ni da Ummana. WaWannan ukun zan sa a enlarging"

Winsu ne in ajiye a gidana. Domin waWannan mutane uku su suka taka rawar gani a rayuwata.

Ina ganin Baffa Lawalli yana matsowa kusa da ni da za a Waukemu hoto yana wage ha™ora na haWe

fiskata. Wannan ne mutumin da ya so rusa min Aure. Saboda kwaWayinsa ya sa wani banza wai Alhaji Nafi'u ya zo da niyyar Sata min suna.

Lokacin da muka gama hoto da su Baffa Lawalli da Baffa Mamman sai yaya Aminu ya shigo hoton.

"""Congratulations! favourite Sis"" ya furta a hankali dai-dai kunnena. Na ce masa Thank you. ˜ila wannan"

"shine hoto na ™arshe da za mu Wauka tare. Na Wan yi murmushi aka Wau hoton sannan na ga ya matsa ya fara tafiya zai bar wajen da muke, as if dama hoton ne kawai ya tsayar da shi."

"""Allah ya baka mata ta gari, yaya Aminu"" na masa addu'a a zuciyata."

Matan gida ma da suke aiki suka fara fitowa ana hoto. Yaran gidanmu kowa kokawan hoto yake da Adda

Ziya.

"˜arshe sai da tsayuwa ya fara gagarata. Ga zafin da ™afana ke yi a cikin heel, ga kuma yunwar da ke cina"

tun safe ban ci komai ba. Tuwon dana fara ci maganar Alhaji Nafi'u ya sa na ajiye shi.

Da naga dai mun gama hotuna da muhimman mutanen da ya kamata har da su Kawunnai na da suka zo

"daga Sangaren Ummana, sai kawai na ce ya isa haka zan shiga gida. Sauran matan gida da yara da kuma 'yan unguwarmu dake son hoto dani su biyoni za a yi da waya idan na huta."

Ina shiga gida kaman dama ruwan ni yake jira aka Sarke da ruwa. Ruwa sosai fa. Thank God babu

"hidimar da aka yi. Dama an ce da an Waura aure za a raba abinci a takeaway kuma na tabbata inma ba a gama rabon ba to dai 'yan gida ne suka rage saboda waWanda suka zo Waurin aure daga nesa kam duk sun tafi kafin ma mu fara hotuna a waje, balle yanzu da aka fara ruwa."

Na ji daWi da ruwan bai zo ba sai da aka gama hotuna. Dana cire kayan jikina sai na saka wani doguwar

"rigar material Wina, ba sabuwa bace dan a gida nake sakata. Tunda ruwa ake babu amfanin saka wani kayan. And ina so na jini cikin comfortable kaya dan gown Win dana saka ya takurani. Wasu suna cewa fashion is pain. Amma ni a wajena fashion is comfort. Ga shi dai matsatstsen bridal gown Win dana saka ya min kyau, picture-perfect. Amma ina cire shi dana saka comfortable gown Wina na ji na dawo dai-dai. Na ji ni sa™ayau babu takuri."

Faty aka kawowa abinci tana ci. Aishatu data zo muka yi hoto Wazu ta tafi wai sai da yamma idan za a

kaini zata dawo. Faty kam za ta tsaya min har sai za a wuce dani kafin ta tafi saboda mijinta bai barta ta yi rakiyar Amarya ba.

Ganin abincin da ta ke ci sai nima cikina ya Wau ™ugi. Na ce ta matso mu ci tare. Tace bata san wannan ba

na sa a karSo mini nawa.

Ruwan da ake ya Wan tsagaita sai yayyafi. Na le™a bakin Wakinmu ina kiran sunan Walida da Ummiyo. Ni

kam dama haka ake yi ne?. Ni ce Amarya amma babu wanda yake ta batun abincina sai ta ba™i kawai ake

yi. Ba dan ma Kaka ta tattare kayan tea Winmu ta Soye ba ai da tea zan haWa in sha kawai a wuce wajen.

˜anina Aliyu na gani zai shigo nace masa ya je wajen Maman Suwaiba yace mata ta zuba min abinci.

"""Ka ce mata ni zan ci fa"" na jaddada masa. Dan yanzu sai Maman Suwaiba ta Wan Wokano mini a"

takeaway da Wan mitsitsin nama. Gara ta san Amarya ce za ta ci.

Kafin ya kawo abincin sai ga Baffa Zakari ya shigo wai Kaka ta zo za a yi magana. Kaka har lokacin bata

cire kayan biki ba ta Waura hijabi akai ta bi shi suka fita. Daga inda nake tsaye ina jin Wan hayaniya ana magana sama-sama.

Ya Allah ka sa ba wata fitinar bace ta kunno kai.

Gaba Waya ma sai na ji na loosing appetite Wina. Na jawo buta a ™ofar Waki kawai na fara alwalar sallar

Azahar.

Ina cikin sallah Aliyu ya kawo min abinci ya ajiye ya yi tafiyarsa.

Dana idar da sallah Faty ta ce wai ta Wau naman kan abincin. Na duba jollof rice Win da aka cika a plate da

nama Waya da Faty ta bari akai na ji ni bama ta abinci nake ba. Me yake faruwa su Baffa Zakari suka ce Kaka ta zo a yi magana?.

"Ce mata na yi ta cinye abincin idan za ta ci. Ko cikinta ne ya saka mata kwaWayi, oho, haka ta jawo plate"

Win ta fara ci wai Jollof Win ya mata daWi.

Ina zaune a sallaya ina Azkar tareda addu'ar Allah ya kaWe fitina sai ga su Kaka sun dawo har da Baffa

Adamu da Baffa Mamman.

Cewa aka yi kowa ya fita a Wakin. Faty ta Wau plate Win abinci ta fita.

"A take zuciyata ta fara zafi da na ji Baffa Adamu na cewa a kira masa Ladidi, wato Ummana dan bata"

Wakin.

Na sunkuyar da kaina ina kiran sunan Allah. Allah dai ya sa wannan zama ya zo min da sau™i. Har

Ummana ta shigo Wakin aka kulle ™ofa ban Wago kaina ba.

Baffa Adamu ne ya buWe zaman da addu'a.

"Sai ya kira sunana ""Ziyadatu"""

"Na amsa da ""na'am, Baba""."

"""Alhamdulillahi yau da safe an Waura aurenki da Muhammad Jalal. Daga yanzu kin tashi daga budurwa"

"zuwa matar aure"""

Jakar da ya shigo da ita ya Wauka ya ciro Qur'ani da sallaya ya mi™a min. Na sa hannu biyu na karSa. As if

turaren Jalal aka fesa a jiki sai ™anshinsa nake ji.

"""Ga wannan naki ne da wakilin Ango ya bayar a wajen Waurin aure"""

Ya sa hannu cikin babban rigarsa yana lalumo abu. KuWi ya ciro. Sabbin Dollars 'yan $100 notes dukkansu.

"Ya mi™a min kuWin ya ce ""Ziyadatu, ga sadakinki nan Dollar dubu biyu aka bayar"""

"Ya kalli Baffa Mamman ya ce ""kana min shaida ko?"""

"""Yaya ai babu komai. Allah ya saka da alkhairi"""

Kaka da Umma suka amsa da Amin.

"Na karSi kuWin a hannunsa ina faWin ""Baba, Allah ya saka da alkhairi"""

"Bayan ya amsa da Amin sai ya ce ""To ni dai sauran aikina a nan shine na tabbatar an mi™a ki gidan mijinki"

"lafiya, Ziyadatu. Na faWawa shi Jalal a zo da wuri ba sai dare yayi gari ya yi duhu ba""."

"""Ziyadatun"" ya kira sunana da sigar jan hankali."

"""Na'am"" na amsa already hawaye ya fara cika a idona tunda na ji ya fara batun aikinsa na ™arshe shine ya"

mi™a ni gidan Mijina.

"""To, Allah ya kawomu aurenki. Ni dai a wajena 'yata kike. Dan na san ko Sadiq yana raye ni Win dai zai"

"bawa waliccin aurenki. Dan haka, a matsayina na uba a gareki ina yi miki nasiha da ki bi Mijinki sau da ™afa. Ki yi masa biyayya, sannan ki ri™e gidansa da 'yan'uwansa da Amana. Aure da kike gani zo-mu- zauna, zo-mu-saSa ne. Idan wata matsala ta faru a tsakaninku ba kawai sai ki tattaro ki dawo gida ba, ba a haka. Ku zauna tsakaninku ku ri™a magance matsalolinku. Ba fata ba, idan wata matsalar ta shigo wanda ta fi ™arfinki kika ga kina bu™atan shawaran manya. To Bismillah ™ofata a buWe take, idan bana nan ga Muhammadu, na san zai baki shawaran da ta dace da ke"""

""" Babban abinda zan faWa miki a yau shine ki ri™e sirrin Mijinki. Mijinki yana da dukiya Alhamdulillahi,"

"wannan ba shi zai sa ki zo gida ki ri™a faWin sirrin arzi™insa ba. Bamu bashi ke saboda ki ri™a Webo dukiyarsa kina kawo mana ba. Idan ya baki ya ce ki yi alkhairi da shi Alhamdulillahi. Idan bai baki ba kuma banda maula, banda kuma sata. Wannan kenan. Abu na ™arshe kuma addu'a. Komai yai zafi maganinsa Allah. Ina yi miki nasiha da ki yawaita addu'a"""

At this point na fara kuka sosai. Nasihar Baffa Adamu ya shiga jikina sosai. Ji nake anya na shirya ma aure

kuwa duba da nauyinsa dana fara hangowa tun daga yanzu.

Baffa Adamu ya tambayi Baffa Mamman ko yana da magana ya ce ai ya riga ya faWi komai da ya matsa

"masa sai shima ya min nasa nasihar a tsanake, tareda emphasizing maganar ri™e dukiyar Jalal bisa"

Amana. Su basa neman komai daga wajen Jalal.

Da ya gama nasa aka ce Umma ta yi min nasiha. Itama dai kalmar ha™uri ta dinga nanatawa da kuma

addu'a.

"Kaka kam da aka ce ta yi magana addu'a kawai take mini, can kuma ta fashe da kuka. Nima kukan nake."

Na matsa jikinta na rungumeta muna kukan tare.

Baffa Adamu ya ce ya dai?. Ya ce Kaka ta dena kuka abin Alheri ne ya sameni dan haka farin ciki za ta yi

ba kuka ba.

Bayan fitansu Baffa Adamu daga Wakin a hankali fa sai mutane suka fara shigowa kowa na tofa

albarkacin bakinsa. Wasu na bani shawaran yadda zan yi a gidan miji. Wasu na faWin kada na yadda a samu matsala a auren nan duba da yadda aka riga aka saka min ido. Wasu kuma na faWin idan na tafi na ri™a zuwa ina duba Kaka akai-akai tunda a Zaria zan zauna.

Gaba Waya sai aka birkitani. Na yi kuka kaman babu gobe. Ni gaba Waya sun tsorata mini auren ma.

Sai bayan la'asar na ke jin wai ashe Wazun dana ji hayaniya har aka kira Kaka Baffa Lawalli ne ya tuSure

wai a bashi daga kuWin sadakina wai zai biya Alhaji Nafi'u tunda Baffa Adamu ya hana shi karSan Check Win da Alhaji Nafi'un ya kawo da safe. Shi kuma Baffa Adamu ya ce masa ™wandala ba zai bashi ba. Sadaki nawa ne. Shine fa suke ta magana har sai da aka kira Kaka ta zo ta saka baki. Ni kam na ce Allah kawai ya kyauta. Da ana iya chanja Baffa dana je an chanja min Baffa Lawalli da wani Baffan mai hankali irin Baffa Adamu.

Abincin dana ke son ci ma ban samu daman ci ba.

Bayan na yi sallar la'asar sai aka ce na sake wanka na shirya saboda ™arfe biyar aka ce masu Waukan

"Amarya za su zo. Haka na sake tashi na je na yi wanka na fito. Idanuna duk sun kumbura saboda kuka, ga wani uban ciwon kai dana ke ji."

Dana zo zan saka kaya sai Kaka ta ce in dakata in ci abinci tukunna. Mutanen Wakin sai cewa suke ya aka

yi ban ci abinci ba.

Tea mai zafi Kaka ta fara haWa min. Daga ™asan gado ta jawo kwallar data Soye kayan tea Win ta haWa

min shi da kauri. Dama garin ya Wan yi sanyi saboda ruwan da aka sha da rana.

Na karSi kofin na fara sha ina jan hanci saboda muran dole da ya kamani.

Shinkafa da miya aka kawo mini yana tiriri. Daga gidan Anty Hafsah aka karSo.

Na karSi plate Win ina Wan ci a hankali amma gaba Waya bana jin taste Winsa saboda yanayin dana ke ciki.

Ina cikin ci na ji ana maganar motocin Waukan Amarya fa sun iso. Sai na ji cikina ya yi wani ™ara

™ulululululu.

"""Ki ci abincinki a hankali. Ai ba daga zuwansu za ki fita ba"" in ji Anty Binta."

Rabin abincin na ci ko naman kai ban ci ba na tura plate Win gefe na ™arisa shan shayin.

Ina mi™ewa zan saka kaya na ji ana ga Baffa Lawalli zai shigo.

"Na kira sunan Allah, dan the last thing dana ke son ji shine Baffa Lawalli ya yi wani abu da zai birkita"

wannan Waukan Amaryan.

Wai nasiha ya shigo min. Yana magana yana maimaita saura na je na zauna a gidan Mijina ina cin arzi™i

"na manta gidan dana fito. Har da cewa wai ""ko za ki manta damu ai ba za ki manta da Kakar ki data ri™e"

"ki ba ko. Dan haka yanzu ne lokacin da za ki saka mata duk Wawainiyar data yi da ke""."

Ai dama na san labarin gizo ba zai wuce na ™o™i ba. Shi dai maganar kuWi ce a gabansa ba wai ya min

nasihar yadda zan samu zaman lafiya da Mijina ba.

Bayan ya fita sai aka rufe Wakin saboda na shirya. Laffaya na saka fari mai pattern design Winsa golden

color. Faty ce ta tayani Waurawa ta gyagygyara mini na fito na yi kyau. Ni na ce mata kar ta min make-up ta bar fiskata plain haka.

Sai da aka zo aka ce a fito da Amarya sai na fara kuka. Like na riga na.ce ba zan sake kuka ba fa tun

wanda muka yi Wazu ni da Kaka amma da na ji an zo tafiyar sai hawaye ya fara zubo mini da kansa.

Na je na rungume Kaka ina kuka. Anata lallashina ana faWin Allah Sarki dama dole watarana za mu rabu.

Lokacin da aka fito dani sai na ji hayaniya ya kaure ana ta masifar wa za su yi rakiyar Amarya.

Ya Allah!. Wannan aure nawa ya shiga uku a wajen 'yan gidanmu.

A haka dai aka fito dani anata guWa.

Da muka fito ™ofar gida sai muka tarar Baffa Adamu ya ja ya tsaya. Ashe da aka ce masa matan gida na ta

faWa dan su suka tsayar da tafiyar ma sai yace ya san me zai yi.

"""Ina Muhammadu?"""

"""Gani nan"""

Ya kamo hannuna ya haWa dana Bafffa Mamman.

"""Ina Halima take?"""

"""Gani nan"" Umman Fada ta fito da sauri."

"""Muhammadu, ku shiga motar nan"" ya nuna motar da za a saka Amarya a ciki."

Na shiga uku!. Ba dai su biyu za su rakani ba?.

Ina ji su Maman Suwaiba na masifar Baffa Adamu bai kyauta ba tunda ga motoci nan available. Wasu na

cewa ai ko Kaka sai a bari ta je.

˜arshe na ji yana cewa ™awata guda Waya ta zo sai kuma Anty Ru™ayya. Ina ga itama ya kirata ne saboda

a samu Sangaren Ummana da za su je.

Ban san wa aka sake kira ba har motarmu ta tashi.

Ni Ziyada yau na ga bala'i a wannan aure. Ga ni dai a tsakiyar ™anin Babana da ™anwar Babana. Su aka ce

su yi mini rakiyar.

Lokacin da motarmu ta tashi sai na ji tausayin kaina ya fara kamani.

Auren nan dole na ri™e shi da kyau idan ba so nake munafukai su ji daWi ba...

CHAPTER FORTY

ZEEY

Lokacin da muka iso gidansu Jalal kai tsaye gaban Hajiya Layla aka kai ni. Tana zaune da wasu mata itama

ta zuba kwalliya ta yi kyau sosai. Baffa Mamman daga wajen mota ya juya Umman Fada da Anty Ru™ayya ne suka dam™ani wa Hajiya Layla.

Hajiya Layla ta dinga koro mana addu'a har da cewa wai shekara mai zuwa taron suna za a yi. A raina na

ce lallai kam.

Daga nan ta haWamu da wata Hajiya za ta mana jagora zuwa Wakin da za a kaini. Wai ba a gama gyaran

"gidan da zamu zauna ba, hopefully nan da sati Waya za mu koma gidan."

Duk zuwa gidan Hajiya Layla iyakata falo da kitchen Winsu da dinning area. Wannan ne karo na farko

"dana hau sama. Wani babban Waki aka shiga dani. Muna shiga ™anshin Jalal ya bugeni. Komai tsaf-tsaf a Wakin. Kuma Wakin na da girma sosai babu wani tarkace. Akwai seater guda biyu a Wakin ta wajen window wanda files dake wajen da reading glasses da kuma laptop da aka ajiye a saman ™aramin stool dake wajen ne kaWai zai tabbatar maka akwai mai zama a Wakin, amma everything else looks clean and cozy."

"Sai da aka zaunar dani a bakin gado sannan na lura da mutanen da suka rako ni. Ashe har da Mardiyyah,"

"™awata Aishatu, da kuma Maman Asma'u matar Baffa Zakari. Sai da aka zazzauna ne na ji suna mata dariyar ai ™in fitowa daga motar ta yi da Baffa Adamu ya ce ta fito mutanen da za su yi rakiyar sun isa haka."

"""Haka kawai ga motoci abailable amma Yaya ya ce ba za mu kai Amarya ba. Inaaa!"" ta faWa tana ri™e"

™ugu.

Sauran suka sa dariya.

"""Wai! ga Waki har Waki fa. Yanzu ko a nan aka barki ai kin more, Ziyada"" still Maman Asma'u ke magana."

Ai na san yanzu haka Maman Suwaiba tana can tana kumfar baki ba a bari ta taho ba. Kuma duk abinda

suka gani a nan sai sun kwashe sun kai mata.

Anty Ru™ayya ne ta tambayi Umman Fada yaushe za a kawo gara. Sai ta ce mata bata sani ba. Amma ™ila

gobe a kawo.

Matar da ta kawo mu Wakin Jalal ne da Hassana mai aikin Hajiya suka shigo da abinci Wakin.

"""Yanzu sai mu tsaya mu ci abinci a nan?. Ana haka ne dama? Komai na gidan masu kuWi daban yake"""

"""Maman Asma'u ki yi shiru da bakinki da Allah. Haba!"" Anty Ru™ayya ta faWa tana jan tsaki."

"Zama Anty Ru™ayya ta yi gefena ta ce ""Amarya ga Magariba ta yi mu za mu wuce. Ki yi ha™uri, zaman"

"aure Wan ha™uri ne. Allah ya bada zaman lafiya"""

"Ta kalli sauran ta ce ""Jama'a, mun sauke nauyin da yake kanmu dan haka mu ™ara gaba kowa ta je ta ri™e"

"nata mijin ku bar Amarya ta huta kafin Ango ya zo ya samu ladan Sadakinsa"""

Dukkansu dariya suka saka mini. Mugaye kawai. Abinda suke tunanin ma baya gabana. Ni ta yadda zan

samu ciwon kan dana ke ji ya tsaya nake. Ga yunwar data jima a jikina ban samu nitsuwar cin abinci ba.

"Ina ganin Mardiyyah da Aishatu suna maganar za su tafi suma na

Please Login or Register in order to submit comment