You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su biyu a dinning. Šumamen tuwo da shayi mai kauri da kuma toasted

bread ta haWa musu.

Yaushe rabon su zauna su ci abinci tare. Har zuciyarsa yana jin zafin yadda abubuwa suka kwaSe bayan

"ya dawo daga Lagos, amma Alhamdulillahi komai zai dawo dai-dai."

"Daga yanzu matarsa Waya ce, ita yake so, kuma ita yake son gina rayuwa da ita har ™arshen rayuwarsa."

Duk da dai sai nan da wata uku masu zuwa sannan Kotu ta bada Final Order da zai raba Aurensa da

Cassandra hakan ba zai hana Wedding Reception Win Aurensu da ya shirya ba.

"A shirye tsaf yake a yi biki a yi bidiri. A yi hotuna, a yi video a watsa ko'ina."

So yake Duniya ta taya su murnan aurensu. So yake kowa ya san da cewa JALAL KABEER MAIYA˜I ya auri

"kyakykyawar matarsa ZIYADA SADIQ HARUNA. Babu maganar Soye-Soye, kamar yadda aka yi lokacin da aka Waura aurensu."

Yana son Ziyada kuma yana so Duniya ta shaida hakan.

Bayan sun gama Karyawa Ziyada ta tattara plates ta kai kitchen. Biyota ya yi yana tambayarta da me zai

"taimaka mata ta ce babu. Amma sai ya karSe soson wanke-wanken daga hannunta ya fara wankewa. Dariya ta fara yi masa. Ta ce ""ka san na fara koyawa Janan girki"""

"""Ta faWa mini ai. Chatting Wina ma ta yi ranan ta tura min hoton hannunta wai kin sata ta ™one a Kitchen"""

"""Lallai a gaishe da Janan. MangyaWa ne fa ya Wiga mata a hannu Wan kaWan"""

"""Kin san sakalcin Janan kuwa..."""

"""Ga yayan Janan ma uban girman kai yana min wanke-wanke"" ta faWa tana murmushi."

"Sai da ya Wauraye kofi a faucet sannan ya juyo ya ce ""wani yayan Janan Win kike nufi?"""

"""CAPTAIN JAY, Yayan Janan Maiya™i"" ta faWa tana murmushi."

"""Ban san wa kike nufi ba. Amma Captain Jay Win dana sani ba shi da girman kai"""

"""Hu'umh! Da fa farkon haWuwarmu da ™yar kake mini magana"""

"""Anya ni Win kike faWa ba wani ba"""

"""Kai Win dai, Mr Jalal"""

"Ajiye plates Win ya yi a rack Winsu sannan ya juyo ya fuskanceta ya ce ""da gaske kallon mai girman kai"

"kike mini?"""

"""Iyi. Sai ka yi ta wani shan ™amshi kana yiwa mutane magana da gadara"""

"Jawota ya yi ta faWa jikinsa ya fara shafa gefen fuskarta da hannunsa ya ce "" bani da girman kai, Sunshine."

"Ke ce dai baki fahimceni ba"" ya manna mata kiss a wuyanta. Suna cikin haka aka danna doorbell wannan ya sa Ziyada ta ja baya da sauri."

Jalal ne ya je ya buWe ™ofan. Hassana ce ri™e da hannun Junior. Ta gaishe shi ta ce Hajiya ta ce a kawo shi

za ta Kano da safen nan.

"""Kano kuma?"""

Wayarsa ya je ya Wauko akan dinning ashe Hajiya ta masa missed call biyu ma bai sani ba. Kiranta ya yi

yana tambayar lafiya za ta je Kano? ta ce masa an yiwa su Khalifa rasuwa za ta je gaisuwa tunda Janan

"tana China bata dawo ba. Ya tambayi wa ya rasu, wai wani ™anin Maman Khalifa ne."

"""Kaima ko zuwa gobe sai ka zo ka musu ta'aziyya tunda an zama Waya"" ya ce zai yi hakan."

Bayan sun gama waya da Hajiya sai ya kira Khalifan a waya ya masa ta'aziyya...

A gidan Junior ya kwana. Yaron dai bai sake da Ziyada ba amma yana ma™ale da Ubansa har sai da ya yi

bacci.

Da suka zo kwanciya Ziyada ta cewa Jalal kaman yaron baya sonta.

"""Kar ki damu haka yake zai sake dake a hankali"""

"""Kana ji fa Hajiya ta ce nima har da laifina da Cassandra ta sace Junior ba tareda na sani ba"""

"""Kwantar da hankalinki fushi kawai take saboda ta yi 3 Months bata ga Grandson Winta ba"""

"""Me zan yi dan ya sake dani. Shi ba Wan yaye ba balle na yaudare shi da Bobo"""

Dariya ya saka ya tambayeta ko Bobo shine abinda ta sha ranan a wajen Hawar Sallah. Ta ce masa ba shi

bane. Ta jawo wayarta ta browsing kamfanin Bobo ta nuna masa.

LallaSata ya yi ya ce idan ya dawo daga Kano zai fita da su duka shan ice cream wata™ila a samu chanji

"tunda Junior yana son ice cream sosai. A haka suka kwanta, wannan karan ma suna manne da junansu amma Jalal bai yi wani motsi ba har safiya..."

ZEEY

Bayan mun yi Breakfast sai Jalal ya wuce Kano zai je Ta'aziyya.

Dake na ga babu abinda zan yi a gida tunda baya nan sai na samu Junior da ke kallon Cartoon a falo na

tambayeshi ko zai bini mu je Plaza sai ya ce eh.

Bayan na shirya sai muka fito tare.

"""Hajiya ga shi YallaSai ya fita da motar"" Maigadi ya faWa."

Ce masa na yi ya nemo mana Keke. Wani kallo ya mini irin zan hau Keke kuma.

Akwai wata motar a can parking lot amma ni ban iya Mota ba.

Ina tsaye a compound Win gidan Junior yana harba bindigar wasansa sai ga Maigadin ya shigo.

"""Hajiya, mai Keken yana waje"""

Muka fito ya biyo mu yana yiwa mai Keken kashedin ya tafi damu a hankali.

JK Plaza na ce ya kaimu ya ce 1500 na bishi da kallon baka da hankali. Dan kawai ya ga na fito daga gida

mai Gate.

"""Dubu Waya Malam, za ka je ko ya?"""

Dubu Wayan ma na faWa ne dan kar ya rena ni amma ai Wari biyar ake zuwa.

"""Ai kin fi ™arfin haka Hajiya. Ki biya 1500 Win dai"""

Tuni Junior ya shige Keken tun ma kafin na gama ciniki da mai Keken.

Na shiga nima ina ce masa idan na bashi 1500 ba zai Wau kowa a hanya ba.

Sai wani magana yake yana cewa gani kalar kuWi bai kamata in yi jayyaya ba ko nawa ya faWa sai dai

"kawai na ciro kuWi a jaka na bashi. Ban kula shi ba, da ya ga na share shi sai ya yi shiru. Ah to! Ina matar"

aure ina zan tsaya dogon magana da wani ™ato.

Abinda ya sa na ce zan hau Keke ma saboda Junior ne. Bana tunanin ya taSa shiga Keke. Ai kuwa dana ga

yadda yake ta kallon ™auyanci sai na tambayeshi ko ya taSa shiga Keke ya ce min a'a. To yau dai ya shiga.

Da muka sauka a cikin Plaza sai na tambayeshi ko ya ji daWin tafiyar ya ce min ya ji daWi sosai zai faWawa

Dad Winsa a dinga kai shi Makaranta a Keke. A zuciyata na ce kana so ubanka ya maidani Ghetton dana fito kenan.

Office Wina muka fara zuwa dana fito zan shiga kitchen sai shima ya biyoni. A kitchen yake har sai da Jide

ya zo ya Waukeshi suka fita. Ban sake ganinsa bama sai da aka yi Azahar. Captain Jay Wina ya kira wai suna hanyar dawowa na ce masa muma muna Gidan Girki amma yanzu zan tashi ma.

"Captain Jay, sunan dana ke kiransa yanzu kenan tun ranan da ya bani tarihin rayuwarsa. Na san ba zai"

"sake tu™a Jirgi ba, amma ni a wajena har yanzu Captain ne. Baya tu™a jirgi amma yana tu™a zuciyata, shi"

yasa nake jinsa har raina.

Lokacin da za mu dawo ma Keken muka hau aka kawo mu har bakin gate.

Da muka shigo sai na shiga kitchen na fara tunanin me zan dafa mana.

"""Aunty"" na juya da sauri. For the first time Junior ya kirani da Aunty."

"""Yes, kana son wani abu ne?"""

Mi™o min wayata ya yi ashe na bari a falo.

"""Nagode, Junior"" maimakon ya bar Kitchen Win sai ya tsaya yana kallon yadda nake fito da kayan miya"

daga freezer ina sarrafawa. Jifa-jifa idan na tambayeshi wani abu yana bani amsa. Na tambayeshi ko yana cin Tuwo ya ce Hajiya ta koya masa. Na ce wani irin Tuwo yake so ya ce bai sani ba amma wanda yake fari da miya mai yau™i. Ina ga dai Tuwon Semo da miyar kuSewa yake nufi. Zan kira Hassana na tambayeta.

Daf Magariba Jalal ya dawo. Ai kan ma ya sha™i iskar gidan har Junior ya faWa jikinsa yana bashi labarin

wai yau mun je Plaza a Keke. Jalal ya Wago ya kalleni na yi murmushi.

Lokacin da muka keSe sai ya ke ce mini zai fara koya mini mota baya son shiga Keken nan na ce masa an

gama Captain...

***

Ban san abinda Jalal yake shirya mana ba sai da Janan ta shigo gari.

"""Wallahi ni fa Dinner za a yi ba Reception ba. Gara ma ki faWawa Hajiya ta fasa shirin da ta ke yi. Dan"

"yaya yana son haWa muku Reception ba shi zai hana a yi Dinner ba"" ta tsareni da masifa lokacin dana shigo Wakinta dan yi mata ta'aziyyar rasuwan da aka yiwa Saurayinta."

Šinner? Reception? Ban gane ba?.

"""Janan ki yi mini dalla-dalla ban gane ba"""

"""Ba mijinki bane ya ce zai haWa muku Reception Hajiya kuma tace a cancel Win Dinner da aka shirya."

"Fisabilillahi an yi min adalci. Har final fitting Win Dinner gown Wina fa na yi a zo a ce Reception kaWai za a yi babu Dinner"""

To wai ma menene banbancin Dinner da Reception?

Ni Ziyada 'yar Ghetto ina zan sani.

˜arshe fa ™aramar magana sai ta zamo babba. Ni da ban san maganar Reception ba an sakani cikin rikici

tsakanin Hajiya da Autarta Janan.

Na samu Jalal na ce masa dan Allah ya fasa dik abinda ya shirya a bar Janan ta yi Dinner Winta. Ya ce kar

na damu Janan za ta sauko.

Yaushe muka fara shiri da Janan har maganar Reception ko Dinner zai sake haWamu faWa.

Dududu saura sati biyu bikin suna so su Wagawa Amarya Janan hankali. Da na ga faWan ba nawa bane sai

na barsu. Ai dama uban gayyar bai nemi shawarata ba ya shirya maganar Reception Win aurenmu. Reception bayan mun baiwa wata shida da aure baya.

˜arshe dai Janan da kanta ta sauko za a yi Wedding Reception nawa da nata a rana Waya maimakon

Dinner.

Sai a lokacin ta fara yi mini magana har da cewa na bata size Wina za ta sa Designer Winta ta min Dinner

gown mai kyau kafin ranan Reception Win. Na ce mata bana son abunda zai ja ido tunda ita ce Amarya ba ni ba. A yi shi simple kawai. Na tura mata sample Win gown Win da na gani a Pinterest.

"""Wannan ai Jallabiya ce Ziyada. What is this?"" ta turo min reply. Haka muka dinga musayar pictures"

daga ™arshe na tsaya a wani simple gown daya baje sosai sai wasu stones masu kyau a saman. Ni dama

bana son matsatsten gown.

"Da ™yar Janan ta yarda a yi mini shi, har da cewa ko ciki ne da ni da ba zan saka corset gown ba. Allah na"

tuba Amaren dana ke gani a irin matsatstun corset gown Winnan duk a takure suke. Kawai dan a yi hotuna ne amma ko kaffara babu ba sa sakewa a cikin kayan.

Saura sati Waya bikin Janan ni da Jalal muka je gida gaishe da Kaka. Har Wakin Kaka na shigo da shi sai

addu'a take zubo mana.

Baffa Lawalli baya gari wai ya tafi wani ™auye ina ji suna maganar wata Bazawara yake nema na ce mai

hali baya fasa halinsa.

Mardiyyah na sa ta yiwa Kaka Winki dan hidimar da za a yi. Na kira Ummana na sake tuna mata amma ta

ce na yi ha™uri ba za ta samu zuwa ba Malam ya ce ai an gama hidimar biki idan na haihu za ta zo. Ban ji

daWi ba na ce to Dan Allah ta aiko ™annena su zo ta ce za ta yiwa Babansu magana.

˜arshe dai su Winma cewa aka yi ba za su samu zuwa ba sai na ji babu daWi.

Har gida na kaiwa Faty katin bikin Janan dana Reception Winmu da za a haWa. Karo na biyu kenan dana je

bayan haihuwarta dan ban je Suna ba. Ta ce min Insha Allahu za ta zo.

Allah dai ya sa Mijinta ya barta. Mutumin da ya hanata sana'ar Makeup ban ce zai barta ta zo hidimar

Reception ba musamman yanzu da take shayarwa...

***

A satin biki dai sai dana cirewa Janan tutar Amaryar da ta fi kowacce Amarya rawar kai. Innalillahi!.

Šaukan content Win hidimar ta ke duk inda ta gifta ana binta da Ringlight.

Ni dai fatana Allah ya bata zaman lafiya a gidanta. Dan yadda take fallin nan ban ga alama Khalifah zai

barta ta cigaba da hakan ba idan suka yi aure.

A ranan bridal shower Win Janan ne Saudah ta sameni a gefe wai na yi ha™uri Janan ta faWa mata abinda

™anwarta ta yi. Na ce mata babu komai ya wuce.

Idan ba neman magana ba tun da aka yi abin bata neme ni ta bani ha™uri ba sai yanzu take wani bada

ha™urin munafurci da gulma. Irin an kira Cassandra dan a wargaza tsakanina da Jalal ga shi kuma har yanzu muna nan tare. Allah na tuba ni dai zuciyata na bani da saninta ™anwarta ta yi abinda ta yi.

Ana gobe Waurin aure tun daga safe har yamma haka muka wuni ana doka tambura a gidan Hajiya.

***

A ranan Asabat da misalin ™arfe goma shaWaya na safe aka Waura auren JANAN KABEER MAIYA˜I da

Angonta ABUBAKAR (Khalifah) SAIDU GALADIMA. Auren ya samu halartar mutane da dama.

Muna ciki wajen Amarya wasu mata suka shigo da guWa wai an Waura aure. Sai hakan ya tuno mini da

ranan da aka Waura nawa auren.

"""Da gaske an Waura?"" Janan ta faWa duk ta ruWe."

Sai aka saka mata dariya. A gabanmu ta shiga updating social media handle Winta tana rubuta

MARRIEDd'. Wasu Cousins Winta mata sai tsokalarta suke. Ta ce musu su barta yau rananta ne.

Tabbas yau rananta ne. Shi yasa ma da Jalal ya ce mu yi photo shoot bayan Janan ta yi nata da Khalifah

na ce ba sai mun yi ba.

Kafin ™arfe biyu na rana ni da Janan an gama mana make up Winmu. Ni dai simple make up na ce a min

"kuma na yi kyau sosai. Sai dana saka gown Wina ma kyau na ya fito, kuma kayan ya bala'in yin kyau. Janan har da cewa anya ba zan fita kyau a bikinta ba. Ina ji Sharifa da wasu ™awayen Janan suna dariya ™asa-™asa na ce ohon su."

Kafin mu fita na kira Mardiyyah ko sun isa venue Win da za a yi reception Win ta ce ai har sun shiga ma. Na

ce dan Allah ta kula min da Kaka.

A motar Jalal muka taho. Ina shiga motar na ga shima ya sha farar Babban riga ya yi kyau. Ya jawoni

jikinsa ya manna mini kiss a goshina da kumatuna.

"""Za ka goge min kwalliya"" na janye fiskata dan kar ya fahimci tasirin kissess Winsa ne ke ™o™arin birkitani."

"Ya ri™o hannuna ya kissing sannan ya ce ""you look beautiful, Zeeyadah""."

Na saka murmushi.

Bayan mun isa.

Bayan MC ya announcing shigowarmu. Bayan Janan da Mijinta sun fara zama. Bayan dogon surutu daga

MC da sauran activities.

Bayan na hango Kaka a high table na Waga mata hannu ina murmushi.

Bayan MC ya kiramu mun fito fili dan mu yi rawa sai ni da Jalal Win muka tsaya kallon juna. Yadda ba zan

iya rawa dan na ceci rayuwata ba na tabbata shima a wajensa hakan ne.

"Kallon juna muke yi, fuskar Captain Jay Wina sai she™i ta ke cike da so da ™auna."

Yanzu kam na yarda 100/100 yana sona. Yanzu kam na amince da soyayyar da yake mini har cikin

zuciyata.

"Yanzu kam soyayyata a bayyane take a fiskarsa, da kalamansa da ayyukansa."

Takawa mu ke yi a hankali. Mantawa na yi akwai Janan da Angonta Khalifah a gefenmu balle taron

"jama'ar dake hall Win, 'yan'uwa da abokan Arzi™i."

Jay kawai nake kallo. Na shagala da kallon kyakykyawar fiskarsa. Yadda ya sha gyaran fiska ji nake kamar

na sa hannu na shafa fiskar na yi wasa da saje da gemunsa.

"""Da na san haka 'yan Ghetto suka iya murmushi dana dawo Nigeria a lokacin da su Hajiya suka dawo"""

"Dariya na saka na ce masa ""da ka dawo Nigeria a lokacin da wata 'yar Ghetton daban za ka samu ba ni"

"ba""."

A hankali ya Waga hannuna sama ya fara juyani. Sai murmushi nake yi fiskata na ™yalli. Ba ™yallin make up

"bane, ™yalli ne dake tabbatar da kwanciyar hankali da nitsuwar dana ke samu a wajen Mijina."

I am so happy da wannan dogon mutumin da ya sakani zubar da hawaye a baya amma a yanzu ya

musanya kukana da dariya. Ina fata wannan farinciki dana ke ciki ya zamo mai Waurewa har abada.

"HaWa bayana da ™irjinsa ya yi ya rankwafo kansa dai-dai wuyana ya ce ""I love you, Sunshine"""

Murmushi na yi hawaye suka taru a idanuna. Juyo dani ya yi muna fuskantar juna. Lokacin da muka haWa

ido sai ™walla ya zubo mini.

"Tattaro fiskata ya yi da hannunsa ya ce ""Hey, hey, banda kuka, Sunshine. Yau ranan farinciki ne"" ya saka"

babbar yatsarsa ya fara goge ™wallar da ya sauko a fiskata.

"""Idan kika Sata make-up Winki, Janan za ta ce kin Sata mata Party saboda ba ki da Class"" Dariya na saka"

hakan ya saka shi manna mini kiss a goshina. Ina jin yadda hall Win ya Wau ihu. Hasken flashes Win Camerorin mutane ya fara wawal-wawal a wajen.

FaWawa jikinsa na yi ina ™o™arin danne hawayen da ke taho mini. Hawayen farinciki ne da godiya bisa

"ni'imar da Allah ya mini, ni Ziyada jikar Altine mai Tuwo. A haka muka cigaba da takawa har MC ya ce Amarya da Ango su je su zauna."

Lokacin da aka kiramu yanka cake Janan da Khalifa ne suka fara yanka nasu. Wani ™aton cake mai shegen

tsayi.

Namu ™aramin vanilla cake ne single layer aka rubuta JAY&ZEEY a samansa. Ni na ce bana son babban

cake.

Muka yanka cake Win a tare. Shi ya fara saka min a baki sannan nima na Wan risina kaWan na saka masa a

baki sai tafi ake mana.

"Lokacin da aka sake kiranmu wani rawan ni dai cewa Jalal na yi ba zan iya fita ba, na gaji. Ya ce na yi"

zamana.

Haka dai muka ™are Reception lafiya. Amma zuwa lokacin ba ™aramin gajiya na yi ba.

Da ke za a wuce da Janan Kano ™arfe shida na yamma saura 'yan mintuna aka tashi.

Kan kace me anata hayaniyar kai Amarya Kano. Ni dai gogan nawa ne ya sace ni daga cikin hayaniyar

"mutane muka yi gidanmu. Dama Janan ce Amarya, ni kam ai na haura wata shida da aure ma. Sai dai bisa take-taken Captain Jay Wina, yau fa da alama shi zai kasance first night Win aurenmu."

"Bayan mun yi sallar Maghriba sai muka zauna a wajen, shi yana karatun Qur'ani ni kuma ina jan carbi ina"

yiwa Annabi Salati. Can ™asan raina kuma ina tuno ba™ar wahalar dana sha a hannun Jalal watanni huWu da suka wuce.

Da muka gabatar da Sallar Isha sai ya ce mu tashi mu yi sallan godiya. Na mi™e na bi bayansa. Jimawar da

muka yi a Sujudi ya tabbatar mini ba ni kaWai na jerawa Allah addu'o'in samun Albarka a wannan sabon babi na rayuwar aurenmu ba.

Bayan mun idar da Sallan.

Sai na ga ya mi™e ya fita. Da ya dawo sai ga shi da Kaza.

Dariya na saka ina tuno ranan da aka fara kawoni gidansa yadda na zage na ci kazar da ya kawo mini.

Dukkanmu biyu muka ci Kazar time to time yana yagar Kazar ya sa mini a baki.

Bayan mun gama ci still shi ya tattara wajen. Ni kuma na wuce banWaki dan na yi brush. Baccin wuri zan

yi dan a gajiye nake.

Ina cikin Alwalar bacci a banWakin bayan na gama brush ya shigo.

Brush Winsa ya Wauko ya fara goge bakinsa ni kuma na ™arisa Alwalata na fito.

Gado na haye dan na kwanta kar ma ya yi tunanin na shirya masa. Shi yasa ma na saka doguwar rigar

bacci.

Fitowa ya yi daga banWaki ya shigo Wakin daga shi sai wandon Pyjamas Winsa fari mai layi-layin navy blue.

"""Wa ya gaya miki yau ranan bacci ne"""

Na Wan Wago da fiskata ina kallonsa sosai. Janye wandon ya yi ta faWo ™asa. Ina kallon haka na fara wiki-

"wiki da idanu ganin sandar da ke tsaye tana pointing Wina. Ya kicking wandon pyjamas Win daga ™afarsa sannan ya Wan yi taku Waya biyu sai ya tsaya, daga shi sai shi. Ware hannayensa ya yi yana ban™ara ™irjinsa. So yake na gan shi, na ga komai nasa."

Wannan shine sirrin Miji ga Matarsa. This is the first time dana ga girmansa. Maimakon na Wauke

idanuna daga kansa sai na tsinci kaina da ™urawa halittarsa ido. Gaskiya shi Win ta kowanni Sangare NAMIJI ne. Ashe shi yasa na sha ba™ar wahala ranan farkonmu. Ashe da wannan ™atuwar abar ya zungureni ya sakani jinyar sati guda. Har yanzu ban manta zogin da na yi ta fama da shi ba bayan tafiyarsa London.

˜walalo ido na yi ganin yana nufoni yana wani munafukin murmushi.

Yanzu dana ga sirrinsa. Yanzu da na ga komai nasa sai na ji wani sabon kunyarsa ya kamani. Na yi saurin

rufe fiskata da tafin hannuna.

Yana zuwa kuwa ya cire hannuna daga fiskata ya Waura akan sandarsa.

"""Touch it, Sunshine... Feel it. Naki ne dukkansa"""

Fara tracing saman na yi ina bin jijiyoyin wajen yadda suka mimmi™e suna motsar da sandar. Yadda nake

wasa da ita yana jin daWin hakan.

Ban ankara ba ya hawo gadon ya fara kissing Wina yana zare mini riga da kuma dogon wandon dana saka

da sunan kariya.

Lokacin da yake ™o™arin shigata sai na Wame saboda tsoron da nake ji.

"""Zan biki a hankali. I'll be gentle with you like the first time. Ki sake jikinki kin ji"""

Ba wani. First time Winmu ba™ar wahala na sha.

Ganin dai har lokacin a tsorace na ke sai ya dakata da shiga ya fara massaging saman marana yana faWa

min kalamai masu daWi yana kwantar min da hankali. Da kaina na sake jikina saboda nima wasannin nasa sun motsoni.

Ya haWe hannayenmu yana bina a hankali. Wannan karan ban rufe idanuna ba ina kallon yadda yake mini

murmushi.

"Da ya zo ta ™arshen sai ya ™ara gudunsa, bai saurara min ba har sai da ya sauke. Ya kwanta akaina Ina jin"

nishinsa. Daga baya sai ya mirgina gefe ya kwantar dani a ™irjinsa.

"""Allah ya miki Albarka"" ya raWa mini a kunnena. Na sunne kaina jikinsa ina murmushi."

Dukkanmu baccin gajiya muka yi ba mu tashi ba sai ™arfe shida na safe.

CHAPTER FIFTY NINE

ZEEY

Aure akwai daWi.

Yanzu kam ina jin daWin aurena da Jalal.

Har sati Waya bayan auren Janan muna shan Amarci. Shi dai ya fita Office sau biyu amma ni kam rabona

da Gidan Girki tun kan satin bikin Janan.

A cikin satin nan na ji jiki a hannun Captain Wina. Bai sarara mini ba ko kaWan. Ina ga ha™urin da ya mini

bayan ya dawo ne yake fanshewa.

Amarya Janan tana Kano abinta min yi waya sau Waya bayan auren. Yau da safe Jalal ke cewa wai Janan

"da Mijinta za su je London sati biyu. Na ce Allah ya kaisu lafiya. Shine ya ce min za mu je namu HoneyMoon Win idan wa'adin aurensa da Cassandra ya ™are wanda a lissafina bai ma kai wata biyu ba. Amma wai za a min International Passport, sannan a fara processing Visa na."

A sati na biyu da fara shimfiWa sabuwar rayuwarmu ™watsam sai ga kira daga Plaza da sassafe. Ni har

yanzu ban le™a su bama ina gida ina shan soyayya.

Nemana a ke emergency hankalina ya tashi. Na tambaya ko gobara ne ta tashi wanda ya kiranin ya ce

wai wata 'yar matsala ce ake so na zo a warwareta.

A Wan rikice na fita daga gidan bayan

Please Login or Register in order to submit comment