You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko shi saurayin Adda Ziyan su ne?. Jalal sai ya bugi cikinsa da tambayar ko an

yiwa Ziyada miji ne?. Shikenan yaron ya Sarke bakinsa ya fara bashi labarin abinda ya tambayeshi da abinda bai tambayeshi ba.

Da ya ga surutun yaron ya yi yawa kuma sauran yaran ma duka sun zo sun yanyame masa mota kawai sai

"ya sallamesu, ya bawa kowannensu Wari biyar biyar. Suka tafi sai tsalle suke suna murna. Ba su jima da tafiya bama ya hangota ta fito sai sauri take."

Lokacin da suka je restaurant ya ganta tana cin Amala. He finds her cute and funny. Bata pretending

masa kamar yadda wasu mata ke yi ba. And a yadda ya ga ta cinye abincin tas har da suWe hannu kafin ta wanke hannunta ya sa. ta ji daWin abincin sosai.

"Ya yi mamakin yawan abincin da aka kawo mata, kuma sai ya ga ta cinye. Shi kam ba zai iya cinyewa ba,"

"ba wai dan yana dieting ko wani abu ba. Tun asali shi ba mai cin abinci sosai bane. Shi abinci a wajensa ci ake saboda kore yunwa ba wai dan wani abu ba. Shi yasa ma bashi da favourite food. Bai cika son abincin mai nauyi ba, ko zai ci sai dai kaWan."

Da Jamal na nan zai so ganin Ziyada. Shima akwai ci. Kuma yana son tuwo sosai. Hajiya a sama ta fara

"son abincin gargajiya, amma shi Jamal tun tasowarsu ya fi ™aunar abincin Nigeria akan na Turawa. Maybe saboda shi ya fi zama a Nigeria ne. Maybe kuma saboda tun suna yara idan suka zo Nigeria yana shiga cikin cousins Winsu su yita up and down tare. Lokacin da suke London Jamal baya cin abinci a waje idan ba na African Restaurants ba. Sau tari za ka ga ya yi tafiya me nisa wai ya ji labarin inda ake siyar da tuwo mai daWi kamar na Nigeria."

Jalal bai bar restaurant Win ba bayan Ziyada ta tafi. Zama ya yi ya kunna wayarsa ya shiga shafinta a

Instagram ya fara kallon videos Winta a nitse. Ya scrolling ya je har farko-farkon videos Win da ta fara Waurawa. Wanda ya gani ranan ashe videonta na shekarun baya ne. Yanzu quality na videos Winta ya ™aru duba da cewa wayar da ya lura tana ri™ewa Android ce babba.

Resilience Win yarinyar ne ya sake burgeshi bayan ya gama kallon. Ashe ta jima tana yin food content.

"Perception Winsa akanta sai ya fara chanjawa. Yes, 'yar Ghetto ce. Amma kuma she is very hardworking and resilient. Kuma tana da wayewar da ta fi ta gidan data fito."

Wani daga cikin masu gadin Plazar ne ya shigo ya ce masa ana kiran sallar Azahar. Bai san har time ya tafi

"haka ba. Ya tattare laptop da sauran kayansa ya bar wajen. A cikin zuciyarsa yana fatan Ziyada ta accepting proposal Winsa. Yanzu da ya mata sabon fahimta, sai yake ganin ko ba dan Hajiya ba, zai so ya samu damar shiga rayuwarta. Maybe saboda business. Maybe kuma saboda wani abu mai ™arfi. Something strong, Something more..."

CHAPTER TWENTY ONE

ZEEY

Yau zamu rubuta exams na ™arshe. Exam a cikin Azumi babu daWi. Gashi dan iskanci da rana suka saka

mana exam Win.

"Na yiwa Faty al™awarin daga school gidanta za mu wuce, wai tana gayyatana Iftar a gidanta. Actually,"

"cewa ta yi dole sai na je saboda tunda aka yi aurenta ban je gidanta ba. Ranan Sundayn da muka yi magana da Jalal na so na wuce gidanta dan in faWa mata abinda su Baffa Lawalli suka yanke, da kuma tayin da Jalal ya min. Amma sai na ji ba zan iya zuwa gidanta a lokacin har sai zuciyata ta yi sanyi."

Tun daga lokacin kuwa aka shiga Azumi na fara content Win Azumi ga kuma karatun exams.

"Tare muka fito daga exam hall Win ni da Faty gaba Waya mun yi wuru-wuru dan exam Win bata yi daWi ba,"

ga kuma Azumi.

Muka tsare keke muka wuce gidanta.

Šan watsa ruwa na yi saboda zafi na yi sallar La'asar sannan na tambayeta me za a dafa. Ta ce mini

"itama bata sani ba. Wai na shiga kitchen Win na duba kayan miyan da take da shi sai na zaSi abinda zan dafa mana. Ta haWa da cewa wai wani abokin mijinta zai zo shan ruwa gidan, na mana abinci mai daWi."

Idan na biye mata ba za mu yi aikin da wuri ba sai na tashi na shiga kitchen Win. Na buWe fridge Winta dan

naga abinda ta ke da shi a ™asa.

˜arshe da ta ce min shinkafa da miya ta yi jiya sai na ce bari a yi doya da ™wai da kuma jollof Win

spaghetti.

Doyar na Wauko na fara ferewa ita kuma tana zaune a ™asa ta baje tana danna waya. Anya ba ciki gareta

"ba, wannan rakin."

Ina cikin aiki na fara bata labarin abinda ya faru tsakanina da Alhaji Nafi'u da kuma abinda su Baffa

Adamu suka yanke.

"""Wayyo! Bestie. Shine ba ki faWa min ba tun ranan?"""

"""To yaushe ma muka haWu"""

"""Ai ko a waya sai ki bani gist Winnan. Yanzu ya za ki yi?. Ko yaya Aminunki za ki gabatar musu?"""

"""Bestie ki ji ki fa. Yaya Aminu kamar ya. Kin san fa komai akan rabuwarmu"""

"""To na sani ko za ki aureshi sai ku ha™ura da haihuwa"""

"""Hmm! Kema dai zancen kike so"""

"Can ta ce ""ba akwai wani abokin Munir Wina da ya ce yana sonki ba. Duk sanda ya zo gidan nan sai ya min"

"zancenki. Ya ce wai har yanzu kin ™i bashi dama ya zo hira gidanku"""

"""Yanzu ke sai ki ce na auri Bashir?"""

"""To miye a ciki. Ba Saurayi kike nema mai suna Muhammad ba"" ta ™arisa maganar tana min dariya."

Har ga Allah na ji haushin maganarta. Wato ma bata Wauki maganata serious ba. Tunda ta auri wanda

"take so, yake sonta, ai dole ta ce na amince da Bashir. Ko makaho ya san bamu dace ba. Balle na san Bashir bai shirya ma aure yanzu ba. Dan a surutunsa ya ce mini Masters zai fara. Kuma har yanzu a ™ar™ashin arzi™in ubansa yake. Motar da ya ke hawa ma ta gidansu ce ba tashi ba."

Haushin maganar da ta mini ya sa na yi shiru ban mata maganar Jalal ba. Wani lokaci ma tsakanin

"™awaye dole akwai sirri. Idan har aure ya haWani da Jalal a gaba, bani da tabbacin watarana ba za ta mini gorin irin auren da na yi ba. Ko kuma garin surutu ta je ta faWawa sisters Winta, ko kuma wata ™awarta. Daga nan kuma shikenan sirrina zai fito waje. Kowa zai san ba auren soyayya muka yi da Jalal ba."

Wait. Ya aka yi na fara lissafin auren Jalal?. Ban fa gama yanke shawara ba har yanzu.

"Auren Jalal na nufin auren mutumin da zan zauna da shi saboda mahaifiyarsa na sona, ba wai dan shi"

yana sona ba.

"To ma, shin ni Win ina son Jalal ne?"

NO. Bana son shi.

Ba zan yi soyayya da shi ba.

Ba mu dace da juna ba.

Amma...

Na girgiza kai na mayar da hankalina kan aikin dana ke tun kafin zuciyata ta fara ™issima mini abinda ba

zai yiwu ba.

Kusan ni na yi girkin ma duka. Faty dai daga Wauko kaza mi™o kaza shikenan. Na mana Jollof Win spaghetti

"da kifi, sai na soya doya da ™wai. Na Wan yi sauce kaWan a gefe. Tea za a haWa a kai dan bata da zoSo a gidanta, dana haWa mana dan tana da ™an™ara a fridge."

Da aka sha ruwa sai mijinta ya zo da wani abokinsa Yusuf. Ni dai tun daga gaisuwa na koma Wakin Faty.

Ita ta kai musu abinci. Da ta gama ta shigo Wakinta muka zuba namu muka fara ci.

"Muna cikin ci tace "" Zeey, na ga kamar ranki ya Saci"""

"""Akan me?, raina bai Saci ba"" na yi ™arya."

"""Zeey, Wazu na kawo Bashir ne saboda mafita nake nema miki. Bashir is a nice guy, kuma..."""

"""Dan Allah Faty kar ki ™ara min zancen Bashir. Bai min ba, ba zan Sata lokacina da shi ba"""

"""Allah ya baki ha™uri"""

"Na yi shiru kaWan ina jin haushin addu'arta, can na ce ""Amin""."

Haka muka ™arisa cin abincin babu wanda ya sake magana.

"Da nayi niyyar sai bayan isha zan tafi gida, amma muna gama cin abinci na ce mata zan tafi. Itama bata"

hanani ba ta saka Hijabi ta rakani bakin ™ofa.

"Ban samu Keke ba sai machine. Mai machine Win ya dinga zuba gudu dani iska sai kaWani yake, a haka har"

muka iso gida.

Bayan na shiga Waki dana duba wayata sai naga text Win Faty wai na yi ha™uri maganar da ta min. Sai na ji

babu daWi kuma.

***

A goman ™arshe na tafi Kaduna gidan Ummana. Zan mata kwana biyu sai in dawo dan ba zan iya barin

tsohuwata ita kaWai ba.

"Umma ta ji daWin kayan sallar dana mata. Atamfa Waya, sai wani farin dry lace Waya, sai hijabi da takalmi."

"˜annena dake maza ne, suma na musu Winki kala bibbiyu har da hula. Aliyu shine babba, sai ™aninsa"

Tijjani. Su kenan ta haifa a gidan.

"Umma, su uku ne a wajen mijinsu. Ummana ita ce ta biyu."

Na kawowa sauran matan tsaraba sannan na musu kyautan dubu uku-uku kuma sun ji daWi. Musamman

"Uwargidan da suke kira Mama. Mama tana da kirki sosai. Zaman lafiyan dana ga suna yi da Ummana lokacin da na zo na zauna a gidan sanda na yi Culinary School ya sa duk sadda na yiwa Umma alkhairi bana mantawa da ita. Na so yi musu Winki ko kala Waya ne, amma abubuwa sun min yawa."

"Shi kuma mijinsu Malam sai zan tafi zan bashi dubu biyar Win dana yi niyya. Idan da kara mijin Uwa, Uba"

ne. Dan haka babu laifi shima idan na masa alkhairi.

Da ke ba wani sabawa nayi sosai da Ummana ba lokacin da zan faWa mata hukuncin da su Baffa Adamu

"suka yanke, sai gaba Waya kunya ya cikani. Na rasa ma ta ina zan fara yi mata bayani. Sai ana gobe zan koma Zaria na yi mata maganar. Ta kama salati tana faWin ai ta jima da sanin munafurcin Baffa Lawalli. Ko lokacin da take gidan, Baffa Lawalli ba ™aramin munafurci yake haWawa Babana ba. Abubuwan da ta faWa mini gameda Baffa Lawallin sai ya sa na sake tsorata da lamarinsa. Tabbas idan wa'adin wata uku da aka yanke mini ya cika ban kawo kowa ba, to babu abinda zai hanashi aurar dani wa Alhaji Nafi'u. A yadda Umma ta sake faWa mun, shi mutum ne mai kwaWayi da son kai. Ta ce min har gara ma Baffa Zakari wani lokaci yana abu da hankali amma Baffa Lawalli ba shi da mutunci ko kaWan. KuWi sune Ubangidansa."

Daga ™arshe ta ce in kwantar da hankalina za ta cigaba da yi mini addu'a Allah ya bani miji na gari.

"Na san dai miji na garin da za ta ro™a min ba mutum kamar Jalal bane, wanda ya shirya aurena saboda"

kawai ya farantawa mahaifiyarsa rai.

"Wani abu kuma dana fahimta daga maganarmu da Ummana da ma Kaka tun kafin na zo Kaduna shine,"

dukkansu biyun suna so na yi auren. Auren dole shine abinda kawai basa so.

"Suma fa na fahimci kamar kallon na tsufa a gida ban yi aure ba suke min. Ba su dai furta min ba, amma"

shawarwarin da suke bani ne ya nuna hakan. Ban ma fa cika 25yrs ba fa. Sai nan da wata uku masu zuwa zan cika.

Umma kam har da cewa idan akwai wanda na amince da shi to na ce ya fito Win kawai. Ba sai su Baffa

Lawalli sun min auren fin ™arfi ba.

"Allah Sarki, Umma bata san bani da saurayi ba."

"Ga shi har Sallah ta ™arato, lokacin dana yanke zan bawa Jalal amsa ya matso amma har yanzu zuciyata"

bata gama tsaida matsaya ba.

Auren Jalal na nufin za mu iya rabuwa a duk lokacin da bu™atar hakan ta taso. Shin na shirya yin aure

wanda ke da deadline?

Mi su Baffa Lawalli za su faWa idan Jalal ya sakeni bayan shekara Waya ko biyu da aure?

Na sani idan na yi auren aka sakeni ba ni ce farau Win yin zawarci a agidan ba. Adda Suwaiban Baffa

Lawalli aurenta na uku kenan. Aurenta na fari tana budurwa shekara huWu ta yi ta fito. Aure na biyu ko shekara bai yi ba aka saketa. Wannan da ta yi na uku shine kuma Allah ya sa ta jima. Dan ina ga za ta yi shekara goma a gidan.

Aishan Baffa Zakari ma saki biyu ne tsakaninta da mijin da suke tare. Yanzu ne da ya saura igiya Waya

tsakaninsu ta nitsu ta dena yin yaji. Dan haka idan na yi aure aka sakeni ba sabon abu bane a gidan namu.

Amma duk da haka. Shin na shirya ma Aure da kuma Zawarci?.

Ban san ya aka yi wani Sangare na zuciyata ya fara kwaWaita mini auren Jalal ba. Ba dan ya min al™awarin

zai bani restaurant ba. Ba dan ina gudun auren Alhaji Nafi'u ba. Sai dan akwai wani Wan mitsitsin lungu a zuciyata da ya ke jin wani abu akan Jalal. Irin abin da na jima ban ji irinsa ba tun bayan rabuwarmu da yaya Aminu.

A ranan da zan koma Zaria Umma ta min kitso. Wata 'yar Mama kuma ta min lalle. Ban je park bama sai

"™arfe huWu na yamma. Na shiga mota sai Zaria, ina murna zan je na ga Kakata."

***

JAYKAY

"Tun daga Azumin farko har yau Azumi 29, wato jajiberin sallah Jalal Maiya™i bai samu kwanciyar hankali"

"ba. Irga kwanaki yake yana lissafin saura kwana nawa Ziyada ta bashi amsarsa. Wani lokaci sai ya ji kamar ya kirata ya tuna mata, sai kuma ya fasa. Wani lokaci kuma kawai so yake ya ji muryarta amma sai ya basar ya hana kansa kiranta. Amma rashin kiranta bai hanashi bibiyarta a duka shafukanta ba. Duk content Win data Waura sai ya je ya kalla. Ta wannan hanyar yake jin muryanta, koda kuwa bayani take akan abincin Iftar da take dafawa."

A cikin waWannan kwanakin ya sa aka masa ™aramin bincike akanta. Yanzu ya san cewa mahaifinta ya

"rasu. Ya san sunayen Uncles Winta da sana'ar da suke yi. Ya san a ina ta yi karatun Primary da Secondary. Ya san sau nawa ta rubuta JAMB kafin ta samu admission a ABU. Ya san course Win da ta ke karantawa, ya san idan sun dawo daga hutu ajin ™arshe za ta shiga."

Jalal sai da ya piling duka information Winta ya zubasu a kansa ya keSe musu waje na musamman. Hatta

"ranan birthday Winta, ya sani."

Wani abu da ya fara fahimta shine. Tun rasuwar Jamal wannan ne karo na farko da ya ji ya damu da

"rayuwar wani. Wannan ne karo na farko a rayuwarsa da ya ke bibiyar lamarin wata mace. Ba zai iya fassara me yake ji akanta ba. Amma ya san wani abu Waya, ita Win ta kawo masa wani haske a rayuwarsa bayan duhun da ya ke fama da shi shekara uku da suke wuce tun daga rasuwar ™aninsa da kuma ajiye aikinsa da ya yi. Ita Win SUNSHINE Winsa ce. And tabbas, zai yi duk abinda ya kamata domin ganin ta shigo rayuwarsa. Ba kuma dan Hajiya kaWai ba, sai dan genuinely yana so ta shigo rayuwarsa Win..."

**

Safiyar ranan Sallah Jalal ya sake tsintar kansa da bibiyar shafin Ziyada. Amma bai ga ta Waura komai ba.

"Ya ji kamar ya kirata amma sai ya hana kansa aiwatar da hakan. It's too early, maybe tana shirye-shiryen fita idi ne."

Ba a jima ba shima ya sauko ™asa cikin shigar wata luxury white Wagambari da ta sha aikin hannu. Šinkin

"babban riga ne amma bai saka babban rigan ba ya ri™ota a hannu. Saboda yau Sallah shi yasa zai saka babbar riga, da sun dawo daga Idi zai cireta. Shi idan ka ga ya saka Jumpa ma to ranan Jummu'ah ne. Itama kuma saboda Hajiya za ta yi magana ne idan ya sa ™ananan kaya ranan Jummu'ah."

"Mata da rashin shiryawa da wuri 5&6 ne. Shi da Junior sun riga sun shirya sun sau™o ™asa, inda yaron"

"shima ke sanye da shiga irinta Jalal Win, har da Wan hulansa. Uba da Wan duka sun fito sun yi kyau."

"Hajiya ce ta fara fitowa, Janan kuwa sai da aka buge da cewa za a tafi a barta tukunna ta fito da gudu ko"

Wankwali bata Waura ba.

"Shi da Janan ne a gaba, yayinda Hajiya da Junior suke zaune a baya. Throughout tafiyar tasu zuwa"

"Masallacin Idi, Janan ta yi shi ne wajen Waura Wankwali da kuma recording vlog Winta tana bada bayanin ga su nan ita da favourite people Winta za su je Eid."

Da aka taso daga masallaci sai suka wuce Family House dan su yi gaisuwa kafin su koma gida. In between

"gaishe da Uncles da kuma cousins da suka zo sallah a Zaria daga wajaje daban-daban na ™asar, ya samu damar sake le™a wayarsa. This time whatsapp status Winta ya fara dubawa kota Waura wani abu. Yana neman anything daga gareta. Rubutu. Hoto. Murya. Kai anything da zai nuna masa cewa ta yi sallah lafiya. Yana ganin ta Waura hotuna biyu a status ya ji wani relief. At least zai ga hotonta. Hotonta ne ita da wata tsohuwa a filin idi, ta rubuta NI DA KAKS MUNA MUKU BARKA DA SALLAHd'. Ya riga ya san Kaks da ta rubuta ba typing error bane. Kwana 29 da ya Wauka yana bibiyar videos Winta ya fahimci haka take kiran Kakarta. Infact zai iya mimicking yadda ta ke kiran KAKS Win ma. Šan binciken da yasa aka yi masa akanta da kuma FBI Agent Win da ya zama a pages Winta, ya fahimci cewa tana tsananin son Kakarta. An ce masa a hannun Kakarta ta taso. So, they are very close."

"Hoto na gaba hotonta ne ita kaWai, tana ri™e da Sallaya fiskarta Wauke da murmushi, ta mi™a hannunta as"

if tana so ta karSi wayar. Daga caption da ta sa ya fahimci Kakarta ce ta Wau hoton. Hoton a kaikaice yake saboda ba a Wauka da kyau ba. Amma ya yi kyau. Ta yi kyau.

Lokacin da suka koma gida bayan an gama gaisawa a Family House ya riga ya zaSawa kansa zai je

gidansu Ziyada ya je ya ganta. No. Zai je ya ji shawarar data yanke.

˜arfe biyar da rabi ya shiga Wakin Hajiya bayan ya sake wanka ya saka light blue Jumpa da ta sha aikin

hannu da hula. Hajiyar ma bata jima da shiga Wakinta ba dan tun da suka dawo gidan itama take ta karSan ba™i.

Šan gyara hularsa ya yi dan saka hula ba ™aramin damunsa yake ba. A cikin ™asa da shekara uku da

dawowarsa Nigeria ya koyi sakawa dan a baya zai yi wuya ka ganshi da hula a kansa. Ko ya saka saboda wani dalili to ka bashi minti talatin za ka ga ya cire ya ajiye. Idan Jamal ya masa magana sai ya ce hula na saka masa ciwon kai.

Yanzu da ya ke tsaye gaban Hajiya sai yake sake jinsa cewa shigarsa ta yi tunda Hajiya ta yaba.

"""Hajiya, bari mu fita hira"""

"""Hira?"" Hajiya ta tambaya da mamaki. Ta san dai dan zai je wajen abokansa ko 'yan'uwa ba zai ce mata"

zai fita hira ba. Idan abinda ta ke tunanine to kuwa Alhamdulillahi. Bata ma Wauka zai Wau maganarta da mahimmanci da wuri haka ba. Amma ta ji daWin hakan. Kuma tana masa fatan Allah ya haWashi da mace ta gari.

A dawo lafiya ta masa tareda addu'ar Allah ya shige masa gaba. Ya amsa da Amin ya fita yana jin daWin

yadda ya ga farinciki ya wanzu a fiskar Hajiya lokacin da ya tabbatar mata wajen mace zai je.

"Har ya yi nisa da gida sai ya tuna bai ri™o komai ba. To mi zai ri™e mata?. Flowers?, No. Nan ba London"

bane.

Wani cousin Winsa Ibrahim ya kira wanda suka Wan taSa hira da shi yau da safe a Family House. Ya

"tambayeshi me ake kaiwa 'yanmata ranan sallah. Sai da Ibrahim ya masa dariya yana masa sha™iyanci wai ya gaji da Baturiyarsa kenan zai nemi ba™ar fata, sannan ya faWa masa abubuwan da zai iya kaiwa. Ibrahim ™ani yake a wajensa amma tsakaninsu bai cika shekara biyu bama. Yana cikin wanda suke Wan Wasawa da Jalal Win. Dan Jalal ba shiga cikin mutane yake ba."

Lokacin da ya gama siyayyar da zai yi a wani Mall ya fito ri™e da ledoji a hannunsa sai ya fara mamakin

"kansa. Wai shi Jalal ne yau yake duka wannan zirga-zirgan saboda yana neman attention Win yarinyar da bata kai Janan ba. No. Duk abinda yake yi saboda ya samu ta amince da tayinsa ne, and in return ya samu Hajiya ta yi farinciki da shi. Ba wani abu serious bane. Ya kwaSi kansa."

Har ya iso ™ofar gidansu Ziyada bai kirata ba. Sai da ya kashe mota sai kuma ya ga wautar yin hakan.

"What if bata nan? Ko kuma ta ™i fitowa. Ya sani, it's bad manners ka zo gidan mutum ba tareda ka nemi izinin zuwa ba. Wannan duk daga baya ne. Yanzu kam ya zo, kuma God help him tana gida dan ba zai iya komawa gida ba tareda ya ganta ba. Sannan desperately, yana so ya san position Winsa. Za ta aure shi ne? Ko kuma ya?..."

Zaro wayarsa ya yi ya fara kiran numbarta amma ba a Wauka ba. Ya Wan daki steering yana fatan dai ba

wai bata gidan bane. Dan a yadda yake jinsa idan bata Wau wayar ba zai iya shiga har cikin gidan nemanta .

Yana cikin dubawa ko zai ga yaro mai Wan wayo da zai kira ya aika cikin gidan sai ya hangota ta fito ita da

"wani saurayi. Ta glass ya ke ganinsu, saurayin ya buWe mata mota. Ta Wan tsaya tana dariya kafin ta shiga shi kuma saurayin ya zago ya shiga gefen driver."

Waye shi?.

Ina za su je?.

Ba ™aninta ya faWa masa bata da saurayi ba?.

Wannan ba tsoho bane balle ya yi tunanin ko Alhaji Rabi'unta ne.

"Wannan saurayi ne, probably early 30s."

Lokacin da motar saurayin Toyota Camry ta zo ta wuce shi sai ya ji wani nauyi a ™irjinsa kamar an ajiye

masa ™aton dutse a wajen.

Kenan gaskiya ta faWa ranan data ce masa tana da saurayi.

"Shikenan, sai ya ji duk wani hopes Winsa akanta ya fara rushewa."

Ya zai yi idan ta ce bata amince da deal Winsa ba?

Ya san zai iya samun wata macen da ta dace da criteria Win Hajiya. Infact ga su nan dayawa sai ya zaSa ya

"darje. But duk ba wannan ba. Yanzu da wani ya wuce da ita cikin ™aramar Toyota fucking Camry, sai ya"

fahimci ba wasu matan ya ke so ya aura ba. Ita Win ce dai ya ke son aure...

CHAPTER TWENTY TWO

ZEEY

Vanilla ice cream da Chocolate chip cookie flavour shine favourite ice cream combo Wina. Yaya Aminu ya

sani. Bai ma tambayeni ba muna zuwa ya je ya min order. Saboda sallah wajen ya cika da mutane. Ganin babu wajen zama mai kyau ina karSan ice cream Win a hannunsa na ce mu je mota kawai na sha a can.

Ina zama na buWe na fara sha. Uhmmmm! Out

Please Login or Register in order to submit comment