You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

Jalal ba. Shi ya sa na yi mamaki da ranan Jalal ya tambayeni ko

"akwai kuWin da Alhaji Rabi'u kamar yadda yake kiran Alhaji Nafi'u yake bina. Na faWa masa babu. Amma kaman ya ce yana bin su Baffa Lawalli kuWi masu yawa, kusan dubu Wari biyar. Bai ce komai ba bayan na masa bayanin."

Nima kuma ban kawo komai akai ba.

"""Alhaji Nafi'u mutumin nan hannunsa a buWe yake. Alkhairi kan Alkhairi idan ya zo gidan nan. Amma shi"

"wannan sai dai ya barka da dubu biyar kuWin mota. Uban me dubu biyar zata mini. Ga shi zai zo gidan nan yana cikin mota ba zai sauko ya zo ya gaishe da mutane ba. Amma ya iya kiran yara ya saka su kwaso mishi leda su kai miki cikin gida"""

"To, to, to. Wato har an masa gulman abinda ya faru jiya. To ma wai Fisabilillahi ana cikin ruwan zai ce a"

kira masa mutanen gidan zai gaishesu ne?. Babu kowa fa a waje sanda ya kawoni gida jiya saboda ruwa.

"""Ko ce masa aka yi ke kaWai ce a gidan. Ba ki faWa masa kina da ™anne bane?. Duka yaran gidan nan"

"™annenki ne fa. Ke ce babba a cikin yara mata a gidan nan"""

Na yi shiru ina danne maganar dake taho mini.

"""Ko ba ke bace babba?"""

"""Ni ce"" na faWa a hankali."

"Ya Wan yi shiru ya sosa kansa sannan ya ce ""yanzu dai nawa kuka yi da shi zai kawo sadaki?"""

Nawa muka yi da shi zai kawo Sadaki kuma?. Abin ciniki ne?

"""Baba, na barshi ne ya kawo abinda ya sawwa™a"" na faWa ina kallon fiskarsa."

Mutumin nan dai ya rantse sai ya kunyata gidanmu a wajen Jalal. Allah ya sa kar ya yi abin kunya a gaban

mutanen da za su zo gobe. Ga shi 'yan'uwan Jalal manyan mutane ne.

"""Abinda ya sawwa™a kuma?. Ke ba ki san kina da damar da za ki faWi adadin kuWi ko dukiyar da kike so a"

"matsayin Sadaki bane. Idan ma baki sani ba shi mai arzi™i ne. Dan haka tun yau ki faWa masa gobe fa Sadakinki kada ya gaza Miliyan Waya. Kina jina?"""

Dariya ne ya taho min. Yo maganarsa ai abar dariya ce.

"Haka kawai sai na kira Jalal na ce ""Hello, Jalal. Wai in ji yayan Babana kada ku kawo Sadaki ™asa da Naira"

"Miliyan Waya""."

"""Kina jina dai?"" Ya sake maimaitawa."

"""Na ji Baba. Zan wuce Makaranta"" na mi™e tun ma kafin ya sake Saro wata maganar da zai sa na Wura"

masa ashar.

Na ga alama idan ban masa hakan ba ba zai fita a harkata ba. Dama na san saboda ya ga Jalal ya fi Alhaji

Nafi'u kuWi ya saka shi ha™ura da batun Alhaji Nafi'un. To yanzu kuma ya je ya yiwa Jalal maula bai

kulashi ba. Shine yake cewa Alhaji Nafi'u ya fi Jalal alkhairi.

Na fito daga sashensu raina a Sace. Da Sacin rai na isa school. Ban san wace tsiyar Baffa Lawalli zai kawo

ba idan Wakilan Jalal suka zo gobe. Duk da dai Baffa Adamu ne zai jagoranci zaman amma ina tsoron abinda kwaWayayyen tsohon nan zai iya yi.

"Ku ji fa. Wai na ce kada a kawo sadaki ™asa da Miliyan Waya. A'a, su siyar dani kawai na san cewa aurena"

da Jalal shi zai kawo masa ™arshen Talauci. Mtssw!

A da na yi niyyar yau zan faWawa Faty za a kawo Sadakina. Sai kawai na fasa. Gara na bari idan an kawo

Win komai ya tafi lafiya sai na faWa mata.

"Kai ciki bai karSi Faty ba. Gaba Waya sai wasu ™uraje fiskarta yake, ga wani ba™i da ta yi. Duk wani gayun"

"Faty babu shi yanzu. Tunda muka resuming school ma manyan hijabi da jilbab take sakawa ta shigo school. Fiskarta fayau wani lokacin ko mai babu. Dama an ce ciki yana saka wasu matan ™azanta. Har ji nake ana cewa wasu matan idan suna laulayin ciki basa son wanka. Sai su yi kwanaki ba su yi wanka ba. To, Allah dai ya sauketa lafiya."

Muna gama class za mu fita mu je wajen supervisor Winmu Faty ta tambayeni aron kuWi dubu biyar. Na

ce mata bani da cash na ciro wayata na mata transfer.

Da muka je Department sai muka samu nata supervisor Win baya nan. Ta jirani na shiga wajen nawa.

Ba mu Wau lokaci ba dan shima Supervisorn nawa fita zai yi wai suna da meeting. Ni dai tunda ya

approving min topic ya ce in je in kawo Chapter One na masa godiya na fita.

"""Yanzu gida za ki wuce?"" Faty ta tambayeni."

"""Gida zan wuce"""

"""Yau ba za ki je Restaurant Win bane?"" Na faWa mata ina zuwa aiki a restaurant amma bata san full"

details Win ba.

"""Bestie bana jin daWi ne. Kin san idan abun nan ya zo yadda nake komawa. Yanzuma daurewa kawai"

"nake"""

"""Ni kuma da nake fama da Baby a ciki fa?"""

"""Sannu Maman Baby. Allah ya baki lafiya"" na faWa ina dariya. Maganar kawo Sadakin nan yanata"

"mintsinina na faWa mata, amma na danne. Idan komai ya tabbata zan faWa mata."

"Anguwarmu akwai nisa da nata dan haka ita ta fara shiga Keke na biya mata kuWin ta wuce, kafin nima"

na tsare wani na wuce gida.

Tabbas akwai wani abu a ™asa gameda auren Faty. Ba kawai laulayin ciki bane. Na dai ja bakina na yi

shiru. Idan bata faWa ba nima ba zan tambaya ba. Ai dama cewa aka yi AURE SIRRI NE.

Tun ina cikin Keke na ke jin alamar Anty Red ta iso. Ina zuwa gida ko kaya ban cire ba ita na fara dubawa.

"Ga shi nan ta faso da mu™arrabenta ba™i-ba™i, fatsi-fatsi, ja-ja-ja-ja. Dama su suke fara isowa. Yau ake yinta..."

CHAPTER THIRTY FIVE

JAYKAY

4 days kenan bai ganta ba. 4 days kenan yana son ganinta amma ayyuka sun ri™e shi. Yau da safe ya je

Abuja ya gana da Uncle Idris akan maganar kai sadaki da za a yi. Direba na ajiye shi a gida wanka kawai ya yi ya chanja kaya ya fito ya karSi key Win mota ya taho Plaza. Sai da ya kusa isowa ma ya kira Jide ya tambayeshi ko Ziyadah tana nan dan ya kira numbarta ba ta Wauka ba. Jide ya ce masa yanzu ta fita.

"""Ya hanya?"" Ta tambaye shi dan ya faWa mata zai yi tafiya jiya."

"""Lafiya. How's school?"""

"""School kam an dawo kenan ai. Mun fara final battle"""

"Kallonta ya tsaya yi. She looks tired. Da da hali, yana so ya bata warm hug ya comforting Winta. Ya san ta"

sha aiki sosai.

"Shinshina kayanta ta yi sannan ta ce ""Tuwo muka yi yau. Miyan kuka da miyan Taushe..."""

"""Are you okay?"" Ya katseta. Dan idan ya barta za ta cikashi da surutunta."

"""Yes. Me ka gani?"""

"""You look weak. Kin ci abinci kuwa? ko aiki kika tsaya yi tun safe?"""

"""Aww!"" Ta Wan gyara zamanta. ""Na Wauka cewa za ka yi ina warin spices"""

"""Kina warin spices ne?"" Ya faWa yana Waga mata girarsa"

"""A'ah!"" Ta faWa da ™arfi."

"""I mean. Ka san miyan Kuka idan babu daddawa, da su citta..."""

"""Ba wai...Ka san na fi awa huWu ina kitchen kuma..."""

"""So nake a ri™a siyar da abincin gargajiya"" ya faWa yana mimicking muryarta."

Ziyada ta haWe fiska.

"""Eh Win. Ai ban gayyaceka ba ka zo. Ni ka tsai da motarka ma na fita"" ta Sata fuska ta juya tana kallon"

window.

"""Miye laifina a nan?. Ke fa kika fara kawo maganar"""

"""Ai abinda ke ranka kenan, shi yasa kake ta wani kallona tun dana shiga motarka"""

"""Dama wani na iya sanin abinda ke ran wani ne?"""

"""To miyasa kake kallona idan ba cewa za ka yi ina warin Daddawa ba?. Kuma da kake cewa na ce zan"

"siyar da abincin gargajiya, dama ban ce kai zan siyarwa abincin ba ai. Ai kwana biyu da baka zuwa Gidan Girki hankalin kowa a kwance yake, yanzu ka dawo kenan za ka fara..."" ta yi shiru"

Juyawa ya yi ganin ta tsayar da surutun nata.

"""Are you okay?"" Ya tambaya ganin tana Wan matsa cikinta."

"""Hey, what's wrong? Mu je Asibiti ne?"" Ya jero tambayoyin rabin hankalinsa na kanta sauran kuma yana"

tu™in da ya ke.

"""Dan Allah idan ka ga pharmacy kusa ka tsaya zan sayi magani"" ta faWa muryarta ™asa-™asa."

Me yake damunta?. Tashi Waya ta switching daga surutu ta koma abar tausayi.

"""Me ya same ki?"" Ya sake tambaya dan gaskiya she looks sick. Tunda ta shigo motar ya lura da hakan."

"""Ba komai"""

"""Ba komai kuma?"""

Kwantar da kanta ta yi still tana matsa cikinta.

"""Sunshine, please me yake damunki ne?"" Wannan karan muryarsa cike take da damuwa."

"Ta Wago ta ce "" ba komai. Idan na sha pain reliever zan ji sau™i"""

"""Bari mu je Asibiti, please."""

"""Kayya! Wai sai na fito maka da komai fili ne. Idan ka ga mace tana haka ai ka san me take nufi. Ni ka"

"kaini pharmacy zan sayi magani"" ta ™arisa maganar kamar za ta yi kuka."

Ta ya zai san me yake damunta idan bata faWa masa ba.

Lokacin da ya parking a dai-dai wani pharmacy dake bakin titi ruwa ya riga ya Sarke sosai.

Yana gani tana yun™urin fita ya dakatar da ita.

"""Wani magani za a siya miki?"""

"""Diclofenac"""

"""Shi kaWai?"""

"""Eh"""

Ko tunanin Waukan Lema bai yi ba ya fita ya sa kansa cikin ruwa ya shiga pharmacy Win. Minti huWu sai

gashi ya shigo motar kayansa ya Wan ji™e kaWan.

Ya mi™a mata ledar har da ruwan gora.

"""Ki sha yanzu"""

Yana kallo ta Salli maganin guda biyu ta sha ta kora da ruwa.

"""Sorry ko. Are you sure wannan maganin kaWai zai miki?"""

"Ta gyaWa masa kai ta ce ""shi na ke sha"""

Sai da ya tada motar suka fara tafiya sannan ya sake tambayarta me yake damunta.

Shiru ta yi bata amsa ba.

"""I'm worried, Zeeyadah. Please, ki faWa min abinda ke damunki"""

"˜asa-™asa ta ce ""cramps"""

"""Cramps"" ya maimaita"

Abinda ta faWa left him more confused.

Me ya jawo haka?

"""Dama yana miki haka ne?"""

Ta gyaWa masa kai.

"""Sorry"" ya furta dan baya so ya takurata."

Saboda ruwan da ake daf ™ofar gida ya parking motarsa.

Ya ce ta tsaya ya Wau Lema a baya ta shiga da shi ta ce masa kar ya damu za ta shiga gidan a haka

"""NO. Ba za ki fita a haka ruwa ya taSaki ba"""

Ya fita ya Wau Lema a bayan mota ya buWeta.

Shi da kansa ya buWe mata ™ofar motar ta fito ya ri™e mata Lemar saboda akwai kaya a hannunta. Rakata

ya yi har bakin zauren gidansu sannan ya juya ya koma ya shiga mota.

Yana shiga ya jawo wayarsa ya fara browsing me yake jawo cramps na ciwon ciki ga mata?. Daga kalmar

MENSTURATION da ya fara gani ya fahimci abinda ke damunta.

Dariyan kansa ya fara. Na rashin sanin duk waWannan abubuwan.

Ya san mata na period. But bai taSa sanin suna shiga pain har haka ba. Cassandra ba ta ciwon mara.

Janan ma dai as far as he knows bata irin haka.

Mutane biyu kenan da ta dalilinsu ya kamata a ce ya san mata na fama da matsanancin ciwon mara idan

suna period.

Maimakon ya koma gida sai ya sake komawa Pharmacy. Da ya fito sai ya shiga wani babban provision

store dake gefen wajen ya yi siyayya.

Gidansu Ziyada ya dawo. Zuwa lokacin ruwa ya tsagaita sai yayyafi.

Kiran numbar Ziyada ya yi. Daga yanayin yadda ta Wau kiran ya san a kwance take. Ce mata ya yi ta turo

yaro waje ya zo ya karSa mata sa™o.

Ya jira kusan minti biyar kafin wasu yara su biyu suka zo wajen motarsa.

ZEEY

Lokacin da Amir da Mu'azu suka kawo mini sa™on Jalal ina kwance akan gado na yi rub da ciki na sa

pillow a ta cikina.

"""Kaka, miye a ciki?"" Na tambaya dan ita ta karSi ledan."

Ita ta kira min yaran ma dan ruwa ya hanasu shigowa sashenmu su ci tuwon dare.

"Na Wan matso da kaina bakin gado ina kallon abinda Kaka ke fitarwa. Ta fito da gwangwanin Milo,"

Madara... Subhanallahi!. Na tashi da sauri na sauka a gadon na Wau pack Win Always da Kaka ta fitar na mayar cikin ledar.

"""Kaka a gaban yaran nan fa"""

"""Ku wuce ku tafi"" na fatattakesu. Wato so suke su ga abinda aka kawo su kai wa Iyayensu gulmata."

Sai da yaran suka fita sannan na Wau ledar na hau gado da shi. Da wayar hannuna na dinga haska ledar

ina duba kayan ciki.

Kaka tana min tsiya wai idan akwai Kaza in fito da shi za ta ci. Wai Ango ya iya dubiya. Ni dai ban kulata

ba.

Uban wa ya ce masa ya siyo min pad har kala uku?.

Uban wa ma yace masa ya siya min pad?. Haba dan Allah.

"Sauran kayan shayi ne a ciki. Madara, Bournvita da Milo. Manyan slize bread guda biyu. Sai wani packet"

na dabino.

Uban wa ya faWa masa idan ina period ina iya cin abinci.

Sai kuma wata zuciyar ta ce mini. But Ziyada it means he cares...

He cares about me... sai na ji na yafe masa laifin siyo mini Pad da ya yi.

Yau Jalal ya nuna damuwa a kaina. Tun a cikin mota da ciwon mara ya sani a gaba na ga ya rikice da halin

da nake ciki. Har da shiga cikin ruwa ya siyo min pain reliever.

He cares...

Amma kuma da farko ya bani haushi. Nufinsa bai san me mace take nufi ba idan tana ciwon ciki ta bu™aci

shan pain reliever?

Wata zuciyar ta ce ™ila Baturiyar matarsa bata yi. And Maybe Janan ma baya mata haka. Amma duk da

haka. Ya kamata a ce ya sani tunda shi ba yaro bane.

Sai wajajen goma saura na dare da aka gama ruwa sannan na saka ruwan zafi a gas na je na yi wanka.

"Anty Red bata iso ba, amma ba mamaki ta min saukar tsakar dare ko Asuba."

Bayan na yi wanka sai na yi Alwala na zo na gabatar da sallolin da suka wuce ni. Abincin dana zo da

shima ba iya ci na yi ba. Kaka ce ta ci. Sauran kuma ta adana sai da safe.

Kiran Jalal ne ya tasheni da sassafe bayan Asuba. Na yi mamaki da na ga period Wina bai zo cikin dare ba.

"Lokacin dana Wauka sai ya min ya jiki, na ce masa da sau™i."

"""Ki zauna a gida ki huta. Zan kira Jide na faWa masa sai next week za ki cigaba da aikin"""

"""Amma fa yau ne ™arshe. Kuma ba jimawa za a yi ba"""

"""Zeeyaadah"" ya kira sunana da serious voice."

"""Iya abinda kuka Wauka ya isa. Daga baya idan akwai bu™atan hakan sai ku cigaba"""

"""To, na ji"" na faWa a hankali."

"""Kin ga abinda na tura miki jiya?"""

"""Ni Dan Allah ka dena sakani jin kunyar ka. Kuma kawai sai ka je ka siyo abinda ba a sakaka ba. Ce maka"

"aka yi bani da shi"""

"Sautin murmushinsa na ji kafin ya ce""ki duba Whatsapp Winki"""

"""Aww! Ashe..."" na cire wayar a kunnena na kunna data na shiga Whatsapp."

"""Ki duba videos Winnan da kyau. And please take care of yourself, kin ji"""

Rufe bakina na yi ina girgiza kai. Na fara scrolling videos da articles da Jalal ya tura mini duk akan

abubuwan da mace za ta yi idan tana ciwon cikin period. Har da tutorial na yadda za ka ri™a compressing

cikinka da ruwan zafi.

Lallai kam! To an gaya masa ban san duka waWannan bane. Ya wani kama ya cika min waya da tarin

videos da rubutu. Inama na ke da lokacin karanta wani article akan period cramps.

Abun da tun sama da shekara goma ake fama da shi kam ai na san ya nake managing kaina.

Na tashi daga inda nake kwance. Muna da class guda Waya yau da safe. Tunda an ce ba zan ™arisa aikin

"shooting content ba, zan je class Win kawai. Sannan dama ina so na je na ga project Supervisor na dan har yanzu bai approving min topic ba."

Cikin kayan tea da Jalal ya aiko jiya na haWa tea mai kauri babu sugar na sha. Na sha pain reliever guda

"biyu na saka sauran a jaka. Da shirina na fito in case Anty Red ta kawo mini ziyara ina cikin school. Na sake saka extra pad, a jaka just incase. Kun san dai wannan abun shegen abu ne. Yana iya baka mamaki a koda yaushe."

Na yi sallama da Kaka na fito zan wuce school. Ina cikin tafiya na ji muryan yaro na kirana.

"""Adda Ziya, Adda Ziya"" na juya na ga Faru™ ne Wan Baffa Zakari."

"""Wai ki je Baba Babba yana kiranki"""

"Baba Babba, Baffa Lawalli kenan. Haka yawanci 'yan yara-yaran gidan ke kiransa."

Na ja ™aramar tsaki dan na san sai ya Sata min lokaci. Na wuce sashensu.

Šan waken siyarwa na ga Waya daga cikin matansa tana yi. Ko yaushe ma aka fara a gidan ni ban sani ba.

"""Ina Ziyadatun take ne?"" Baffa Lawalli ya faWa yana le™o kai daga ™ofar Wakinsa."

"""Gata nan zuwa"" 'yarsa Ummiyo ta faWa."

"""Ina kwana, Baba"" na gaishe shi lokacin dana shiga Wakinsa."

"""Lafiya"" ya amsa fiskarsa babu fara'a."

"""Gobe Wakilan yaron nan Jalal za su zo. A yadda muka tsara za su kawo sadaki ne da abubuwan da ake"

"bu™ata na al'ada sai a saka rana."""

"Ya Waga murya ya ce ""Amma ni ban gane al™iblar mutumin da kika kawo mana ba"""

Didish!

Wani irin magana ne wannan? Ana gobe Asabat wakilan Jalal za su zo Dan Allah.

"""Yaron nan har office Winsa na je na yi masa wata magana mai mahimmanci amma duk sadda na kira shi"

"baya Waukar wayata. Haka yake so mu bashi ke. Bayan bai san darajar Iyayenki ba"""

Ya Subhanallahi! Ba dai kuWi ya je ro™an Jalal ba. Shi ya sa na yi mamaki da ranan Jalal ya tambayeni ko

"akwai kuWin da Alhaji Rabi'u kamar yadda yake kiran Alhaji Nafi'u yake bina. Na faWa masa babu. Amma kaman ya ce yana bin su Baffa Lawalli kuWi masu yawa, kusan dubu Wari biyar. Bai ce komai ba bayan na masa bayanin."

Nima kuma ban kawo komai akai ba.

"""Alhaji Nafi'u mutumin nan hannunsa a buWe yake. Alkhairi kan Alkhairi idan ya zo gidan nan. Amma shi"

"wannan sai dai ya barka da dubu biyar kuWin mota. Uban me dubu biyar zata mini. Ga shi zai zo gidan nan yana cikin mota ba zai sauko ya zo ya gaishe da mutane ba. Amma ya iya kiran yara ya saka su kwaso mishi leda su kai miki cikin gida"""

"To, to, to. Wato har an masa gulman abinda ya faru jiya. To ma wai Fisabilillahi ana cikin ruwan zai ce a"

kira masa mutanen gidan zai gaishesu ne?. Babu kowa fa a waje sanda ya kawoni gida jiya saboda ruwa.

"""Ko ce masa aka yi ke kaWai ce a gidan. Ba ki faWa masa kina da ™anne bane?. Duka yaran gidan nan"

"™annenki ne fa. Ke ce babba a cikin yara mata a gidan nan"""

Na yi shiru ina danne maganar dake taho mini.

"""Ko ba ke bace babba?"""

"""Ni ce"" na faWa a hankali."

"Ya Wan yi shiru ya sosa kansa sannan ya ce ""yanzu dai nawa kuka yi da shi zai kawo sadaki?"""

Nawa muka yi da shi zai kawo Sadaki kuma?. Abin ciniki ne?

"""Baba, na barshi ne ya kawo abinda ya sawwa™a"" na faWa ina kallon fiskarsa."

Mutumin nan dai ya rantse sai ya kunyata gidanmu a wajen Jalal. Allah ya sa kar ya yi abin kunya a gaban

mutanen da za su zo gobe. Ga shi 'yan'uwan Jalal manyan mutane ne.

"""Abinda ya sawwa™a kuma?. Ke ba ki san kina da damar da za ki faWi adadin kuWi ko dukiyar da kike so a"

"matsayin Sadaki bane. Idan ma baki sani ba shi mai arzi™i ne. Dan haka tun yau ki faWa masa gobe fa Sadakinki kada ya gaza Miliyan Waya. Kina jina?"""

Dariya ne ya taho min. Yo maganarsa ai abar dariya ce.

"Haka kawai sai na kira Jalal na ce ""Hello, Jalal. Wai in ji yayan Babana kada ku kawo Sadaki ™asa da Naira"

"Miliyan Waya""."

"""Kina jina dai?"" Ya sake maimaitawa."

"""Na ji Baba. Zan wuce Makaranta"" na mi™e tun ma kafin ya sake Saro wata maganar da zai sa na Wura"

masa ashar.

Na ga alama idan ban masa hakan ba ba zai fita a harkata ba. Dama na san saboda ya ga Jalal ya fi Alhaji

Nafi'u kuWi ya saka shi ha™ura da batun Alhaji Nafi'un. To yanzu kuma ya je ya yiwa Jalal maula bai

kulashi ba. Shine yake cewa Alhaji Nafi'u ya fi Jalal alkhairi.

Na fito daga sashensu raina a Sace. Da Sacin rai na isa school. Ban san wace tsiyar Baffa Lawalli zai kawo

ba idan Wakilan Jalal suka zo gobe. Duk da dai Baffa Adamu ne zai jagoranci zaman amma ina tsoron abinda kwaWayayyen tsohon nan zai iya yi.

"Ku ji fa. Wai na ce kada a kawo sadaki ™asa da Miliyan Waya. A'a, su siyar dani kawai na san cewa aurena"

da Jalal shi zai kawo masa ™arshen Talauci. Mtssw!

A da na yi niyyar yau zan faWawa Faty za a kawo Sadakina. Sai kawai na fasa. Gara na bari idan an kawo

Win komai ya tafi lafiya sai na faWa mata.

"Kai ciki bai karSi Faty ba. Gaba Waya sai wasu ™uraje fiskarta yake, ga wani ba™i da ta yi. Duk wani gayun"

"Faty babu shi yanzu. Tunda muka resuming school ma manyan hijabi da jilbab take sakawa ta shigo school. Fiskarta fayau wani lokacin ko mai babu. Dama an ce ciki yana saka wasu matan ™azanta. Har ji nake ana cewa wasu matan idan suna laulayin ciki basa son wanka. Sai su yi kwanaki ba su yi wanka ba. To, Allah dai ya sauketa lafiya."

Muna gama class za mu fita mu je wajen supervisor Winmu Faty ta tambayeni aron kuWi dubu biyar. Na

ce mata bani da cash na ciro wayata na mata transfer.

Da muka je Department sai muka samu nata supervisor Win baya nan. Ta jirani na shiga wajen nawa.

Ba mu Wau lokaci ba dan shima Supervisorn nawa fita zai yi wai suna da meeting. Ni dai tunda ya

approving min topic ya ce in je in kawo Chapter One na masa godiya na fita.

"""Yanzu gida za ki wuce?"" Faty ta tambayeni."

"""Gida zan wuce"""

"""Yau ba za ki je Restaurant Win bane?"" Na faWa mata ina zuwa aiki a restaurant amma bata san full"

details Win ba.

"""Bestie bana jin daWi ne. Kin san idan abun nan ya zo yadda nake komawa. Yanzuma daurewa kawai"

"nake"""

"""Ni kuma da nake fama da Baby a ciki fa?"""

"""Sannu Maman Baby. Allah ya baki lafiya"" na faWa ina dariya. Maganar kawo Sadakin nan yanata"

"mintsinina na faWa mata, amma na danne. Idan komai ya tabbata zan faWa mata."

"Anguwarmu akwai nisa da nata dan haka ita ta fara shiga Keke na biya mata kuWin ta wuce, kafin nima"

na tsare wani na wuce gida.

Tabbas akwai wani abu a ™asa gameda auren Faty. Ba kawai laulayin ciki bane. Na dai ja bakina na yi

shiru. Idan bata faWa ba nima ba zan tambaya ba. Ai dama cewa aka yi AURE SIRRI NE.

Tun ina cikin Keke na ke jin alamar Anty Red ta iso. Ina zuwa gida ko kaya ban cire ba ita na fara dubawa.

"Ga shi nan ta faso da mu™arrabenta ba™i-ba™i, fatsi-fatsi, ja-ja-ja-ja. Dama su suke fara isowa. Yau ake yinta..."

CHAPTER THIRTY SIX

JAYKAY

Jalal yana zaune a Wakinsa yana duba wasu takardu sai ya ji ana buga masa ™ofa.

"""Dad, it's me"" ya jiyo muryan Junior"

"""Come in"" Jalal ya faWa dan Wakin nasa a buWe yake."

Junior ya buWe ™ofar Wakin ya shigo. Sanye yake da Blue Pyjamas mai zanen space ships.

"""Ba ka yi bacci ba?"" Jalal ya tambaya hankalinsa na kan takardar da yake dubawa"

"""Dad, a nan zan yi bacci yau"""

"Sai a lokacin Jalal ya Wago idanunsa ya cire reading glass Winsa sannan ya ce wa yaron ""come here"""

Junior ya zo ya zauna a cinyarsa.

"""Are you okay?"" Ya tambayeshi yana taSa goshinsa. Junior ya ce ""I'm fine,

Please Login or Register in order to submit comment