You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cewa su ukun Happy Family ne,"

"wata can ™aramar Karuwa, a tunaninta, ba za ta zo ta shiga tsakaninsu ba."

Gidan Hajiya ta wuce. Ta tambayi Hassana mai aiki ina Junior?. Hassana ta ce mata yana Makaranta. Ta

ce mata ta kawo shi gidan Jalal idan ya dawo. Šakin yaron ta wuce ta fara tattara wasu daga cikin

kayansa. Lokacin da ta fito daga Wakin sai ta haWu da Janan.

"""Cassy, What are you doing?"" Janan ta tambaya ganin Cassy ta fito daga Wakin Junior da akwati."

"""Nothing...Janon"" Cassy ta faWa ta wuce ba tareda ta mata bayanin komai ba. Janan ta bi bayanta da"

kallo cike da mamaki. Duk yadda aka yi Cassy ta gano gaskiyar komai.

Koma yanene dai Jalal ne ke da ha™™in warware wannan matsalar ba ita ba.

Ta girgiza kai tareda wucewa Wakinta.

ZEEY

Yau ne karo na farko dana shiga office Win Jalal. Office Win na da girma sosai. Na zauna a kujera na kunna

TV ina danna wayata. Ganin yau Jummu'ah sai na ce barin kira Baffa Adamu na masa Barka da Jummu'ah.

"A take ya Wau wayar ina kiransa. Muka gaisa, ya tambayeni ya muke da Mijina na ce masa muna lafiya."

"Ya ce na yiwa mijina godiya ya yi mishi wani alkhairi, dama yana so ya kirani bayan sallar Jummu'ah ne sai kuma na riga shi kira. Na ce masa babu komai."

Maganar Alhaji Nafi'u ya kawo mini. Ya ce jiya da rana aka sake shi bayan ya yi kwana biyar a rufe.

Lawyan Jalal ne ya tsaya akan komai.

"Ya ce mini wai, Jalal ya so a tsaurara case Win har sai Alhaji Nafi'u ya yi shekara biyu a prison saboda Sata"

"mini suna da ya yi, amma Baffa Adamun ne ya ce a rufe case Win haka tunda ya riga ya amsa laifinsa"

kuma ya bada ha™uri shikenan babu amfanin jan case Win.

Da ya gama yi mini bayanin yadda aka ™are case Win sai ya ce nima na cire maganar a raina. Na manta da

komai tunda an kashe maganar. Ko a yanzu girman Alhaji Nafi'u ya faWi.

"Na ce masa babu komai, Insha Allahu maganar ta wuce a wajena. Har za mu yi sallama sai na tambayeshi"

maganar kuWin da Alhaji Nafi'u ya ce yana bin su Baffa Lawalli fa?. Baffa Adamu ya ce min an biya shi. Da ya ce ba zai karSa ba wai ya yafe amma dai daga baya ya karSi kuWin. Na ce Alhamdulillahi.

Finally dai na rabu da masifar Alhaji Nafi'u.

"Baffa Adamu ya sake jaddada mini cewa in dai ina da wata matsala, to ™ofarsa a buWe take na kira shi na"

faWa masa. Na yi masa godiya sannan na ce masa gobe za a buWe Restaurant Wina.

"Ya yi mini addu'ar samun sa'a, sannan ya ce idan ya shigo Zaria zai zo ya ga gurin. Daga haka muka yi"

sallama.

Bayan mun yi sallama sai na kira Kaka itama na faWa mata. Allah Sarki! ashe ma mura ta ke yi. Na yi mata

addu'ar samun lafiya. Na tambayeta ko tana cin abinci ta ce min tana ci. Ji na yi kamar na je na je gida yanzu na ganta. Amma ba zan iya zuwa gida a yanayin dana ke ciki ba. Idan na je gida Kaka za ta fahimci ina cikin matsala ni kuma bana son haka.

Bayan mun gama wayar sai na kira Ummana dan itama ta min addu'a.

Wasa-wasa fa haka Jalal ya shuka ni a office Winsa har sama da awa biyu ina zaman jiransa. Ni da wannan

zaman ma ai da Gidan Girki na wuce dan na ga shirin da su Jide suke yi.

Sai dana tura masa text akan zan wuce gida sannan ya kirani yana bani ha™uri wai wata 'yar matsala ce

ta ri™e shi a Plaza amma yana hanya ya kusa isowa.

Bayan kusan minti ishirin sai gashi ya shigo.

Yana shigowa ko kulashi ban yi ba. Yo bayan abubuwan da ya min sai na bashi fiska. CaSWi!.

"""Please, ki yi ha™uri na ajiye ki""."

"Cire blazer Winsa ya yi sannan ya wuce banWakin dake office Win. Can sai ga shi ya fito, ya zo ya zauna a"

gefena.

"Basket Win abinci dana gani tun zuwana na nuna na ce ""Ashe har Breakfast MATARKA ta haWoka da shi"""

"Murmushin mai sauti ya yi ya kamo hannuna ya ce ""tun jiya kike min horon yunwa, shi yasa na ce Janan"

"ta kawo min abinci"""

Na yi gefe da fuskata. Ku ji munafurci wai na masa horon yunwa. Jiya fa abinda Matarsa ta ce na dafa na

"musu, amma tsabar rainin hankali wai ina horonsa da yunwa."

"""Zeeyadah"" ya kira sunana a hankali"

"""Na san na yi miki laifi. Na cancanci fushin da kike da ni. Amma please, ina so ki sani abinda ya faru jiya"

"was not intentional. Bana so a tada rigima shi yasa na yi shiru. But I promise you zan gyara komai"""

"""Ki yi ha™uri ki bani sati Waya zuwa biyu, I promise, zan fixing komai, Sunshine"""

"Maganar da ya yi sai ya kashe mini jiki. Tunda ya bani ha™uri kuma ya nemi na bashi lokaci, zan bashi. To"

amma fa ina da sharaWi.

"Na kalleshi na ce ""Allah ya kaimu sati biyun. Amma, nima ina da sharaWi"""

"Ganin ya yi shiru sai na cigaba ""Gidan Girki da Makaranta ne a gabana ba yiwa matarka abinci ba. Ka"

"nemo mata wacce za ta ri™a yi mata girki dan bani da lokacinta"""

"""Har nima ba zan samu girkin ba?"""

Wata harara na watsa masa.

Dana zage na yi masa girkin jiya ya yaba abinda na masa ne???.

"Ya Waga hannunsa biyu yai surrender ya ce ""shikenan, za a kawo House Help"""

"""Da zai fi kam"""

Sa™ala hannunsa ya yi a bayana ya jawoni jikinsa. Numfashinsa a ta kunnena ya saka ni jin wani zirrrr a

jikina.

"""please, ki min Tuwo mai daWi idan kika koma gida"""

"""Aka ce Chips and Fish ne favourite Winka"""

"""Shhhh! Favourite Wina duk abinda kika dafa ne"" ya faWa yana nutsar da kansa a wuyana."

"Ina so na tureshi daga jikina na nuna masa fa ha™urinsa bai chanja komai ba, amma sai na kasa motsa"

hannuna.

Gaskiya akwai abinda Jalal ya min. Ba haka kawai nake narke masa da ya taSani kaWan ba. Akwai abin da

"ya min, akwai sirri a tattare da hakan."

"Light kiss ya manna min a kumatu ya ce ""lokacin sallah ya kusa, kada ki hanani fita masallaci"""

"""In haka fita Masallaci kuma?"" Na faWa ina haWa tura baki. Lakutar hancina ya yi sannan ya mi™e ya ce zai"

kira Direba ya kaini Plaza dan na ga preparations Win da su Jide suke yi.

***

"Ina zuwa JK Plaza na ga an yiwa wajen decorations sosai, sun haWa wajen game da kuma booth Win"

promo da za a saka DJ ya zo ya entertaining mutane.

"Gidan Girki ma ya yi kyau. Gaskiya Jide da Agnes sun yi ™o™ari. Ina zuwa suka fara tsokalata wai Amarya,"

Amarya.

Bayan na shiga kitchen Win na ga kayayyakin da ke ™asa sai Jide ya kira Staff meeting muka haWu ya

briefing Winmu yadda Opening Day na gobe zai kasance. Ashe ma sun yi nisa a komai. Na san ko ban zo wajen ba za su iya handling komai.

˜arfe biyu ta wuce Jide da Tee da kuma waiters da aka Wauka suka wuce Masallacin Jummu'ah.

Ban bar Restaurant ba sai ™arfe huWu da Jalal ya turo min Direbansa ya zo ya mayar dani gida.

Ina shiga falo na ga Junior a gidan yana Assignment ya baza books Winsa a ™asa.

"""Junior, yaushe ka zo?"" Na faWa ina ™arisawa wajensa. Na Wauki Waya daga cikin books Winsa ina dubawa,"

sunan dake jiki na karanta a fili Muhammad Jalal Maiya™i.

"Na Waga kai ina kallon yaron, kamannin Jalal gareshi amma ya Wauko farin Mamansa da irin gashinta."

"""Ka ci abinci?"" Na tambaye shi. ""Yes"" Ya gyaWa min kai."

Wajen Mamansa ya zo ai dole ta bashi abinci ya ci.

Ina haurawa sama na ga pack Win Pizza an ci an bari a falon wajen yayi kaca-kaca. Wato Pizza ta siya

musu. Na girgiza kai na wuce Wakina. Ina ™o™arin saka key sai na ga ™ofar a buWe take. Na rufe Wakin kafin na fita fa. To wa ya buWe min Waki?.

Na dai tura ™ofar na shiga.

Sai dana sake rufe idona na buWe dan na tabbatar da cewa Wakin dana bari tsaf-tsaf na shiga.

Tsayawa na yi ina kallon Wakin na ma rasa me zan yi. Ni dana dawo gida dan na yi sallah na shiga kitchen

na yiwa Jalal Tuwon Semo tunda ina da miyar egusi a freezer sai ga shi an ji™a mini aiki an mayar mini Waki kamar bola.

"""Allah ya kyauta"" na faWa tareda cire gyalena. Ina son fara sallah amma yadda Wakin yake ya sa ba zan iya"

"sallah a ciki ba sai na gyara, wa ya san me ta zuba min a ciki. Haka na sauka ™asa na je na Wauko vacuum cleaner na zo na fara share Wakin. Allah ya isa turaruka na data fasa mini."

Kayayyakina da suke ™asa kuma duk na tarasu waje guda na kai laundry room a ™asa dan ban yarda da

"tsaftarsu ba, wa ya san me ta yi a kansu."

Dana gama gyara Wakin sai na koma ™asa na fara wanke kayan a washing machine. Ba dan washing

machine ba ina ga sai na kai tsakar dare ban gama ba.

"Ina wanki na ji muryar Mahaukaciyar da ta Sata min Waki tana yiwa Junior magana, daga baya kuma na ji"

kamar fita ma suka yi daga gidan.

"Sai ™arfe takwas na dare na gama tu™a tuwo, na Wumama miyar Egushi na saka a food warmer na kai"

dinning table na ajiye.

"Sai a sannan na samu damar yin wanka, dana fito sai na fara haWa Salloli. Allah dai ya yafe ni."

JAYKAY

Lokacin da Jalal ya shigo gidan kai tsaye Wakin Ziyada ya wuce. Ya tura ™ofar a hankali ya shigo. Sallah ta

ke yi.

"Ya Wan tsaya yana kallonta, she looks so peaceful."

Alhamdulillahi tunda ta fahimce shi.

Idan aka ™are hidimar buWe Plaza gobe Asabat to ranan Monday zai je office akwai meeting da za su yi

"daga nan zai booking flight Talata ko Laraba sai ya wuce London. Sun yi magana briefly da Lawyansa ta waya, amma dole ne ya je London saboda su tattauna maganar Custody na yaronsa kafin ma ya shigar da maganar saki."

He's going to make everything right.

Ba ya son wannan Soye-Soyen. Ga shi yana matu™ar kewar Ziyada zuwan Cassandra ya Sata masa komai.

Yana shiga Wakinsa banWaki ya wuce ya sakewa kansa ruwan Wumi.

"Akwai gajiya sosai a tattare da shi, ga shi tunda ya dawo daga Lagos har yanzu bai samu nitsuwa mai"

kyau ba. Fishin Ziyada ya fi komai birkita masa lissafi.

BuWe ™ofar banWakin aka yi. Kallonta ya yi babu komai a jikinta. Ya san me take son yi wannan ya sa shi

"kashe shower Win dan ya bar mata banWakin, abunda take shirin yi baya gabansa. BuWe glass door na shower space Win ta yi tana masa wani kallo. Shima babu komai a jikinsa. Matsawa ya yi zai fita ta ri™e shi."

Ya ture hannunta zai bar mata wajen amma ta hana shi hakan ta hanyar rungumarsa da ta yi tana kai

hannunta ™asansa.

"Wani nishi ta sake tana faWin ""I miss you"""

"""I'm tired, Cassandra"" ya faWa yana turata amma ta ™i barin jikinsa. Ganin idan ya barta salonta zai iya"

sawa ya biye mata sai ya turata da Wan ™arfi ya fita daga wajen. Towel ya ciro ya Waura a ™ugunsa ya fito

ruwan jikinsa na bin floor Win wajen.

Cassandra ta biyo bayansa dan ba zata bari ya zille mata ba saboda ta ga alama ya fara hawa layi.

"""Don't you miss me"""

"""I'm busy, Maria"" ya faWa yana matsawa daga inda take. Binsa ta dinga yi har sai da ya iso tsakiyar Wakin."

Da ™arfi ya daka mata tsawa akan ta bar shi Sallah zai yi.

"""What's happening, Jalol?. Are you cheating on me?"""

"""No, Cassy"" ya brushing Winta ya wuce wajen dresser ya fara ™o™arin shafa mai ta ri™e man ta ce ""allow"

"me"" ."

Baya son doguwar magana sai ya sake mata.

"Gabansa ta dawo ta fara shafa masa mai a ™irjinsa, bai ankara ba ta haWe bakinsu a dai-dai sadda ta lura"

da ya sake mata jikinsa.

Bai san ya aka yi ya biye mata da kiss Win ba. Few seconds ya raba bakinsu amma Cassandra ta taSa masa

inda yake masa ™ai™ayi nan da nan ya Wauke wuta. Bai resisting kiss Winta ba har sai da ™aran buWe ™ofar da aka yi ya sa dukkansu biyu suka juya suna kallon ™ofar.

Tsoro da firgici ya gani a fiskarta. Ture Cassandra daga jikinsa ya yi wanda ya yi dai dai da fitarta daga

Wakin da gudu...

CHAPTER FIFTY ONE

ZEEY

"""Innalillahi wa Inna Ilaihi Raji'un"""

Aka ce idan masifa ta tunkaroka ka ri™a maimaita Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un.

Wannan addu'ar nake ta maimaitawa tunda na shigo Wakina saboda zafin da ™irjina yake yana dokawa da

™arfi kamar zai tarwatse.

Jalal ma™aryaci ne.

Na shiga uku! Jalal mugun ma™aryaci ne.

Ashe yaudarata yake. Ashe yadarar kaina nake.

Jalal ba ya sona.

Na Wauka a cikin sati biyun daya ce na bashi zai rabu da Cassandra ne rabuwa na har abada.

"Ashe yaudarata yake, yana son matarsa. Yana son Baturiyarsa."

Dake na ji shigowarsa lokacin da nake Sallah shine na ce na je na duba shi. A tunanina Cassandra bata

dawo ba. A tunanin zan kawo masa Tuwon da ya ce na masa. A tunanina zai ™arfafa mini gwiwa akan

Gidan Girki da za a buWe gobe.

Ashe ni kaWai nake tunanin wannan. Ashe shi ba ta tawa yake ba. Ashe tunda Cassandra ta zo yake

manne da ita.

Kuka nake jikina na rawa. Ban taSa jin tsanar kaina irin na yau ba. Na mi™awa Jalal zuciyata duk da bai

bu™aci na bashi ita ba. Shi yasa na rasa kima da daraja a idanunsa. Shi yasa zai cewa shalelen matarsa ni Chef ce. Shi ya sa ya ce na bashi sati biyu saboda ya farantawa matarsa rai daga nan kuma sai ya juyo kaina ya bani ragowar abinda zai bani.

Tabbas bani da daraja ko wani kima a wajen Jalal. Kallon kwaWayyiyar mace yake min. Kallon matar da

bata da 'yanci yake mini. Kallon matar da ta aureshi saboda Restaurant yake min. Shi yasa yake mugun rena mini hankali.

Ina jin bugun ™ofar da ake na ji na tsani mutumin da ke bakin ™ofar.

Na tsane shi.

"""Sunshine, please ki buWe ™ofa"""

"""Please..."""

Hawaye ya cigaba da zubo mini ina kuka ina danne ™irjina dake min zafi.

Na yi dana sanin wannan auren. Na yi dana sanin amincewa da kalaman Jalal. Sannan na yi dana sanin

sakaci da na yi har na faWa soyayyar Jalal.

Ya san ina sonsa. Ya san irin auren da muka yi ba zan taSa cewa zan rabu da shi ba saboda 'yan gidanmu.

Ya aureni ne saboda ya samu matar da zai ri™a latsawa duk sadda ASALIN Matarsa ta koma London.

"Baya son Sacin ran MATARSA Cassandra, amma ni zai cusa min ba™in ciki ya bini da ™aryar SORRY."

"""Jalal bai damu da ke ba Ziyada""."

"""Jalal bai damu da ke ba Ziyada"". Abin da nake ta maimaitawa kenan da ™arfi."

Kuka na ke yi kaman idanuna za su makance. BuWe ™ofar Wakin aka yi. Ya shigo da sauri ya Wagani daga

kwancen da nake a ™asa ina kuka.

"""Please, ba abinda kike tunani bane. Please, it was... Ki dena kuka. Na yi al™awari a daren nan zan"

"faWawa Cassandra ala™ar dake tsakaninmu. Zan faWa mata gaskiya, I am sorry. Dan Allah ki dena kuka"""

"Dariya ne ya taho mini, ina dariyar hawaye na saukowa. Ku ji renin hankali. Wai zai faWa mata gaskiya."

Gaskiyan me kuma ya rage da zai faWa mata.

"""Ba sai ka..."" ya rungumeni jikinsa ya ™an™ameni kamar zan gudu yana faWin ""Please...I'm sorry"" duk ya"

rikice.

Yana bani ha™uri ina jin wutar tsanarsa na ruruwa a zuciyata. Ya san yana son matarsa me ya sa ya

aureni. Me ya sa zai yaudareni da cewa yana son rabuwa da ita?.

Duk yadda na so ™wacewa sai ya ™i sakeni. Na ha™ura na cigaba da kuka a jikinsa. Kusan minti biyar muna

haka a hankali sai na dena kukan.

Ganin na dena kuka sai ya sakeni. Na Wago na kalleshi idanunsa sun rikiWa sun koma ja.

"Muryata a dashe na ce ""Zan koma gidan Hajiya gobe da safe. Idan aka buWe Gidan Girki gobe zan cigaba"

"da ri™e wajen har zuwa ™arshen shekara. Bayan nan, please ka sallameni ka zauna da MATARKA"""

"""Please, don't do this, Zeeyadah. Na yi kuskure, ba ni da uzurin da zan baki akan abinda ya faru. It was"

"just a kiss, ba abinda kike tunani bane. Kuskure ne, Wallahi kuskure ne. Zan faWawa Cassandra komai a daren nan. Monday zan wuce London na filing divorce"""

Girgiza kai na fara yi. Dama ana kuskuren kiss ne? Shi Makaho ne da bakin Cassandra zai taSa nasa bai

sani ba?.

"Koda yake Cassandra matarsa ce, ba wani abu bane idan ma sun yi fiye da kiss Win. Ni dai na gaji da"

wannan renin hankalin. Gara na basu waje su yi abinda suka ga dama da junansu.

"""Idan ka hanani zama a gidan Hajiya, to zan kirata a daren nan na faWa mata auren deal muka yi, kuma"

"na fasa deal Win gidanmu zan koma"""

"Tallafo fiskata ya yi da hannunsa biyu ya ce "" Dan Allah ki bar maganar deal, Zeeyadah"""

"""I want you, Sunshine. I've always wanted YOU"""

Na ga gaskiyar hakan a ™wayar idanunsa. Amma ba zan sake amincewa da maganar bakinsa ba. Na gaji

da maganar baki babu Action.

"""Na gama zaman gidan nan, Mr Jalal. Iya adalcin da zan maka shine na koma gidan Hajiya"""

"""Please ki bani dama na gyara komai"""

Mi™ewa na yi shima ya mi™e yana kallona idanunsa cike da tsoro.

"""Dan Allah ki bani dama na gyara kuskure na"""

"""Ka san me?"" Na faWa ina goge fiskata. Sai dana tabbatar babu hawaye ko Waya a idanuna sannan na"

"kalleshi na ce ""Na gaji da al™awarin ™arya. Na ha™ura da kai, na ha™ura da aurenka..."""

"""Al™awarin ™arya?"""

"""YES. Al™awarin ™arya"""

JAYKAY

Babu sauran bayanin da zai mata tunda ma™aryaci ta Wauke shi. Duk wani bayani da zai mata ba za ta

yarda da shi ba. Zai je ya samu Cassandra ya faWa mata komai. Duk abinda zai faru ya faru amma ba zai iya rasa Ziyada ba.

Dukkansu biyu suka kalli juna kowa da irin ciwon da yake ji a zuciyarsa. Bai ce komai ba ya juya ya fita.

Šakinsa ya koma. Zuwa lokacin Cassandra ta gama cika ta yi fam saboda tunda Ziyada ta bar Wakin da

"gudu da Jalal ya jawo Jallabiya ya saka a baibai ya bi bayanta take tambayarsa ina zai je me yake faruwa,"

ya ™i kulata. Har ya sake dawowa ya Wau keys ya fita bai amsa tambayoyinta ba.

Gwiwa a sace Jalal ya shigo Wakin. Cassy ta taso daga inda take zaune wani oversized red Tshirt ne a

jikinta yanzu.

"""Cassandra"" ya kira sunanta."

"""I want to tell you something"" ya faWa zuciyarsa na ™una saboda haushin kansa da ya ji na Waukan lokaci"

"da ya yi bai faWi gaskiyar ba, har sai da Ziyada ta yi masa kallon ma™aryaci."

"Ta san me yake shirin faWa shi yasa ta ™walalo idanunta waje ta ce ""She's not JUST a Chef, is she?"""

"Jalal ya Waga murya ya ce ""YES"""

"""Oh Fuck!"" Cassy ta yi tugging gashinta baya da hannunta duka biyu har sai da jijiyoyin goshinta suka"

bayyana.

For a brief moment sai ta kasa magana.

A baya tana da ya™inin duk da basa tare Jalal ba zai taSa cin amanarta ba.

Jalal ba zai taSa kwana da wata mace ba. Jalal Winta ba zai taSa son wata mace ba.

"Duk da ita Win ta sha cin amanarsa, musamman a cikin shekaru ukun da basa tare. Amma tana da ya™inin"

Jalal ba zai iya neman wata mace a bayanta ba. Irin yardar data masa kenan saboda ta jima da karantar halayensa.

"""You are cheating on me with her, right?"" Ta faWa da ™arfi"

"""She's MY WIFE, Maria"" ya katseta."

Takowa ya yi kusa da ita yana sake tsanar kansa bisa wala™anta Ziyada da yayi har ta kai ga ta ganshi

yana kissing Cassandra. Da gaske har zuciyarsa ya gama auren Cassandra. Kuskure ne da ya faru saboda sakacinsa.

Yanzu kam ko mai zai faru sai dai ya faru amma yana son kasancewa da Ziyada.

"""She's my wife"" ya sake maimaitawa"

"""I married her... Islamically"""

"""Fuck you! Jalol"" ta faWa da ™arfi har yawun data furzo yana taSa fiskar Jalal."

"Ta nuna shi da yatsa ta ce ""Fuck your ass!"" Sintiri ta fara yi a Wakin. Chan ta tsaya ta juyo ta kalle shi ta"

"ce ""I am your ONLY LEGAL WIFE, Jalol. And I will sue you for bigamy if you don't..."""

"""We are getting a divorce, Cassy"" ya katseta."

"Maganar saki da ta ji ya sata faWin ""What do you mean?"". Ta zaro idanu waje saboda ko a mafarki bata"

taSa zaton Jalal zai kawo maganar saki ba.

"Aurensu ya jima da ™arewa, rabuwar ne kawai ba su yi. Infact ba tun da ya dawo Nigeria bane auren"

"nasu ya ™are, daga lokacin da ya shalleka shawaran Hajiya ya auri Cassandra daga lokacin ne ya rasa farin cikin da ake samu na aure. Bai gama sanin cewa babu farin ciki a zamansa da Cassandra ba sai da ya auri Ziyada."

"Yes, ta Sangaren kwanciya Cassy tana bashi gamsuwa saboda ta san sirrin sarrafa namiji."

"Akwai masu cewa akwai banbanci tsakanin HAVING SEX da mace da kuma MAKING LOVE. With Cassy, it"

was just sex. Amma Ziyada... Ziyada ita ce komai. Ba jikinta kawai yake so ba. Gangan jikinsa da ruhinsa ne yake jin daWin kasancewa da ita.

Yanzu da ya fitar wa Cassandra gaskiya sai ya ke jin wani Waci yana taruwa masa a ma™o™oro. Maimakon

ya ji relief sai yake jin Wacin abinda ya yiwa Ziyada. Yadda idanunta suka cika da shock da kuma nadama

ranan da ya kirata da JUST A CHEF. Da kuma yanzu da ta tabbatar masa da ta ha™ura da aurensa.

"Da dai zai iya mayar da hannun agogo baya, da zai kirata da Matarsa. Zai tabbatarwa Cassandra cewa"

Ziyada Matarsa ce. Da ya yi hakan da ba za a zo gandun da Ziyada za ta kalleshi yana kissing Cassandra ba.

Kallon Cassandra ya yi ya ce mata ta riga ta san aurensu ya ™are tun da jimawa.

"""What about your promise to me, Jalol?"" Ta katse shi tsoro bayyane a fuskarta."

"""I kept my promise, Cassy. "" ya bata amsa. Ya mata al™awarin zai aureta a lokacin da yake tunanin shi ya"

yi sanadiyar zubewar cikinta.

"Ya cika al™awarinsa tunda al™awarin aure ya mata, kuma ya aureta yau aure shekara goma da watanni."

Dan haka ba za ta tuhumeshi da rashin cika al™awari ba ai.

"""You promised to never leave me, Jalol. That was your promise"" ta ™arisa maganar hawaye na zubo mata."

So take ta guilt tripping Winsa kamar yadda ta yi farkon haWuwarsu.

Cikin da ya zube ba nasa bane. Amma ta manna masa ta saka shi tsanar kansa har ya mata al™awarin zai

aureta saboda ya kula da ita. Shi yasa da ta ga ya damu da cikin ta ™i yin planning a farkon aurensu. Allah

ya taimaketa a wata huWu da auren nasu ta samu cikin Junior.

Bai ce mata komai ba kawai ya tsaya kallonta. Hakan ya sake kashe mata jiki. Mutumin da ta ke kallo ba

"Jalal Win da ta sani da bane. Jalal Win baya yana da rauni. Yana tsoron Satawa mace rayuwa. Wannan da ke gabanta namijin da ya ke da zaSi ne, kuma a yanzu ya zaSi wata mace daban ba ita ba."

Ganin fa emotional blackmail ba zai yi mata amfani kamar da ba sai ta fara masifar cewa ita kaWai ce

legal wife Winsa kuma ta san ha™™inta. Idan bai fitar da Ziyada daga rayuwarsa ba to zata tafi da Wansu. Ta ce idan ta tafi da shi kuwa ba zai sake ganin Wansa ba har abada.

"""You dare not, Cassandra"" Jalal ya faWa da muryar mutumin da ya shirya bawa Wansa da kuma matarsa"

ta sunna kariya.

"Ficewa ya yi daga Wakin. Cassandra ta bi bayansa tana kiran sunansa ""Jalol, Jalol"" amma bai kulata ba."

Tsayawa ta yi jikin stairs tana huci. Ba za ta yarda da divorce ba. Divorce a yanzu zai Sata mata suna ne

ya kuma saka brand Winta cikin matsala. Bai jima da aka kamata da laifin tu™i cikin maye ba wanda sai da ta biya tara sannan aka saketa. Duk Lawyanta da kuma PR

Please Login or Register in order to submit comment