You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na ji na tashi da wani sabon ™arfi da kuma confidence. GIDAN GIRKI nawa ne.

"Kuma ni Ziyada Sadiq Haruna aka Chef Zeey, zan tafiyar da shi bilha™™i har a samu nasara."

Lokacin dana fito daga gida sai na fara massaging goshina saboda kaina na mini wani nauyi. Har lokacin

akwai Wan bacci a idona amma mai neman Halal bai ga ta bacci ba. We move.

"Na shiga mota na gaishe da Direban Jalal, muka wuce Plaza."

Na yi mamaki da ban ga motar Jide ba dan kwana biyu yana rigani zuwa. Na shiga restaurant Win na ga

"wayam babu Jide, babu Agnes, sai mutum Waya daya hakimce akan kujera hannunsa akan laptop yana typing da sauri."

Me yake yi a nan yau da safe haka?.

"""Ina kwana"" na faWa ina Wan tsayawa. Ganin bai amsa ba, kuma bai min magana ba sai na wuce shi na yi"

hanyar kitchen.

To kodai yana cikin waWanda za su judging abinci nane yau?.

"Koma dai minene, ni babu ruwana da shi. Aiki zan yi da kyau na proving kaina cewa na deserving na"

zama Head Chef a wannan restaurant Win.

Ingredients Win dana bu™ata jiya ne na gansu jibge a kitchen Win an kawo. Zaro wayata na yi na fara kiran

"Jide dan na ji ko lafiya ba su iso ba har yanzu. Sannan kuma na tambayeshi yaushe mutanen da za su yi testing abinci za su iso, saboda na san da me zan fara."

Ina kiransa kuwa ya Wauka. Muka gaisa na ce na ji su shiru.

"""Oga ya moving Food testing Win zuwa gobe, bai faWa miki ba?"""

"""Ni babu wanda ya faWa min. Kuma ga shi ya sa an je an Waukoni daga gida"""

Jide ya fara dariya.

"""Jide kana nufin ba za ka shigo ba yau kenan? Agnes fa?"""

"""Yau ke da Oga ne kaWai, Zeey. Best of luck"" daga haka ya kashe wayar."

Šan iska. Yanzu munafurcin da suka haWa min kenan. Sun san an Waga abin nan suka sa na zo yau.

Jakata da wayata na Wauka zan fita daga kitchen fuuu sai cak! Na tsaya dan saura kaWan na faWa jikinsa.

Ban san ya sako kai kitchen Win ba.

Muka tsaya kallon juna.

"Sai yanzu da ™wayar idanunmu suka haWu na fahimci ashe kwana biyu da ban ganshi ba, wani Sangare"

"na zuciyata yayi kewar ganinsa. A'a, ina nufin yayi kewan Bossy attitude Winsa."

Maimakon ya matsa mini sai ya fara takowa kamar zai haWe Wan mitsitsin space Win dake tsakaninmu.

"Na yi saurin ja baya kaWan. Yana taku gaba, ina taku baya, har sai da bayana ya jingina da makeken kitchen isle dake tsakiyar kitchen Win."

"""Cook for me"" ya faWa da wani Bossy tone"

Na fara rarraba idanu. Me yake nufi?.

"""Kina tunanin zan bari ki yiwa wasu girki ne bayan ban taSa tasting abincinki ba"" ya faWa da wata"

kausasashshiyar murya still idanunmu sar™e cikin na juna.

"Ina jin notinan kaina suna shirin kwancewa, zuciyata kuma tana tsananta bugu, na yi saurin girgiza kai na"

matsa gefe da shi na ce

"""Sai ka bari gobe idan na yiwa mutanen da za su zo girki sai a fara zuba maka kai ka fara ci. Ai ba laifina"

"bane. Sau biyu ina zuwa yiwa Hajiya girki har gida, me yasa ba ka ci abincin dana girka mata ba?"""

"""Hajiya kika yiwa girki ba ni ba"" ya faWa yana ™ara matsowa kusa da ni."

Šan batalikin nan fa ina ga matseni yake son yi a kitchen Win nan.

"Na yi gyaran murya na ce ""Da Hajiya da kai duk Waya tunda gidanku ne. Kuma ai..."""

"""Shut up and cook for me, Zeeyadah"""

Na sake baki ina kallonsa.

He's so authoritative.

"""Kin cika surutu"""

"""Eh Win"" na faWa ina murguWa masa baki."

To yanzu ni me zan dafa masa?. Mutumin da ya nuna baya son local abinci me zan dafa in burge shi ni

Ziyada?.

"Na Waga ido na kalleshi na ce ""Me kake so na dafa maka?"""

"""Duk abinda kika dafa zan ci"""

Duk abinda na dafa zai ci. Sai na ji wani daWi da ya faWi hakan.

"""To, wani irin abinci ka fi so?"""

"""I mean koda ba abincin gargajiya ba. What's your favourite food?"""

"""Duk abinda kika dafa"""

He's not helping... ta ya zan san me zan dafa masa idan bai faWa mini irin abincin da ya ke so ba.

"""Kana son Tuwo?, Shinkafa?, Wake?, Spaghetti?, Yam?, Dankali?"""

Inata lissafo abubuwa ya yi shiru kawai yana bina da mayataccen kallonsa.

"""Ni fa ban san me zan dafa maka ba. Idan ba ka yi magana ba Šanwake zan maka, Allah"" na faWa ina Wan"

turo baki.

"""Just so you know, ban taSa ci ba"""

Na ™walalo idanu waje. Dama akwai Bahaushen da bai taSa cin Šanwake ba?.

Sai kuma na tuna ba kowa bane layin gidansu yake da kwatami. Wasu gidansu Estate ne a GRA. Dan haka

"idan Jalal Maiya™i yace bai taSa cin Wanwake ba, ba abun mamaki bane. Ko Hajiyarsu ma ai ta bani labari wai sai da ta dawo Nigeria ta fara son abincin gida. Lokacin da ta yi zaman turai bata damu da cimar gida ba, amma wai mijinta na so."

"""Da gaske baka taSa cin Šanwake ba?"" Na sake tambaya dan in san bai taSa ci bane kwata-kwata, ko"

kuma dai ya taSa ci amma baya so?.

"Ya ce ""Na san Šanwake. Hajiya da Jamal suna so. But I've never tried it"""

"""Tunda kake a rayuwarka baka taSa ci ba?. Har lokacin da kake yaro?"""

Ya girgiza kai.

"""Ko irin a gidan Kakanninkun nan?"""

Ya sake girgiza kai.

"""Ikon Allah. Yanzu Dan Allah shekaranka nawa a duniya baka taSa cin Šanwake ba?"""

"""Take a guess"" ya Waga mini gira."

"Na ce ""35?"""

Ya girgiza kai a hankali

"""36?"""

Ya sake girgiza kai.

"""Da bakwai?. Da takwas?"""

Nan ma ya girgiza kai.

Ashe fa ba yaro bane na ke masa kallon Wan 35.

"""Yanzu ka...ka...ka fi arba'in?"""

Ya girgiza kai.

"""39?"""

Slowly ya sake girgiza kai.

"""Yanzu shekaranka 40?"" Na faWa ina Waga yatsuna huWu."

"""40?... Ashe dai kai tsoho ne?"" Na fara masa dariya"

"""Cook, Zeeyadah. Kin cika surutu"""

"""A yi ha™uri YallaSai. Yanzu zan maka Chef Zeey's special Šanwake"""

Na matsa da sauri na je wajen dana ga buhun 5kg Flour Wazu. Na Wauka na ajiye akan island Win. Zan

haWa garin Šanwaken from scratch ne dan babu ready-made garin Šanwake a kayan da aka kawo.

Fita ya yi sai na ga ya dawo da system Winsa ya ajiye a saman kitchen island Wan gefe da inda nake tsaye

ina ™o™arin tankaWe flour.

Zama ya yi a wajen ya fara aikinsa. Nima sai na mayar da hankalina na cigaba da aikin da nake. Amma

time to time ina Waga ido na le™a shi.

"He looked so handsome. And ba za ka taSa cewa ya kai 40 ba. He looked barely 35 ma, shiyasa na ke"

masa kallon Saurayi. Ashe babba ne.

Idan na kalle shi sai na ji wani murmushi yana taho mini. Duk da dai shi masifaffe ne. Kuma wani lokaci

"he's so full of himself, amma dai Jalal Maiya™i ya fara controlling wani Sangare na zuciyata."

"Bada shawarata hakan ya faru ba. Kuma na san idan ban bi a hankali ba, to ilahirin zuciyartawa ce za ta"

"faWa ™ar™ashin ikonsa. Kafin hakan ya faru, zan yi ™o™ari na danne wannan sabon feelings Win dana ke ji a kansa. Idan ba haka ba. Duk ranan da muka yi aure muka zo rabuwa zan kasance cikin ™unci. As much as na san cewa deal ne a tsakaninmu, ina fata wata ™addarar ta tabbatar da zukatanmu waje guda, har mu yi rayuwa iya ™arshen rayuwarmu."

"Ban san ina murmushi ba sai da naji ya ce ""why are you smiling?"""

"Wani murmushin na sake yi kafin na girgiza masa kai, na juyar da fiskata daga kallonsa na mayar da shi"

kan kwaSin Šanwaken dana ke.

JAYKAY

Murmushi take yi. For a moment ya Wauka ba shi ta ke kallo ba. Amma sai ya fahimci kawai ta yi nisa ne a

kallon da take masa. As if abinda ke sakata murmushin yana da ala™a da kasancewarsa a wajen.

"Murmushinta looks so beautiful. Ji yake kamar ya tsayar da lokaci ya je inda take, and just hold her."

"Shi yasa ba ya so ya ga tana yiwa Jide dariya. Saboda daga dariyarta har murmushinta, duk ya kamata a"

"ce nasa ne, shi kaWai."

Zai iya biyanta ko nawa ne saboda kullum ta ri™a yi masa irin wannan murmushin.

This killer smile da ya ke melting dukkan wani ice da ya rufe masa zuciyarsa tsawon shekaru.

"With her, he feels so alive. Mantawa yake da ™uncin rashin Wan'uwansa. Mantawa yake da maganar"

"Cassandra. Ganinsa yake a NAMIJI, da cikakken ma'anar da kalmar NAMIJI ta ™unsa."

Aiki yake amma ya raba attention Winsa gida biyu. Šaya yana drafting proposal na wani bid da yake son

shiga na wani contract da Kamfaninsu ke nema. Sauran rabin hankalinsa kuma yana tracing kowanni

"movement Win Ziyada. Yadda take sifting flour, yadda ta saka wasu abubuwa a cikin bowl Win har ta zo ta"

fara kwaSawa.

"Akwai Wan garin flour a saman hancinta da gefen kumatunta. Yana so ya mata magana ta goge, amma"

"idan ya faWa mata zai rasa damar ganinta a haka, messy...cute."

CHAPTER TWENTY EIGHT

ZEEY

"""Ga shi. Chef Zeey's special Šanwake"" na faWa ina ajiye masa plate Win abincin a gabansa."

"Ya kalleni sannan ya kalli abincin ya ce ""why not ki kira shi da My Jalal's Šanwake?"""

"""My Jalal's Šanwake kuma?"" Na faWa ina Wan hararansa."

"""Yeahhh"" ya Waga mini gira yana Waukan fork."

"""Sai ka yi kuma. Ni dai ka ci ka bani feed back"" na faWa ina kallon yadda ya wani tsaya yana dibi-dibi bai"

san ina zai fara Wibawa ba.

Šanwaken ya sha sautèd onions sai ™anshi yake. Ga shi na dicing cucumber da tomato ™anana. Ga

boiled egg guda biyu dana raba gida biyu. Ga yaji dakan hannu dana taho da shi daga gida. Ni kaina ina

ganin Šanwaken nan sai haWiyar yawu nake dan ya yi ne.

Na Wauki cokali da ke gefe na Webi Sangaren veggies Win na haWa da Wanwake da wajen albasan na mi™a

masa cokalin dan ya karSa ya ci. Gogan naku sai ya buWe bakinsa yana jira in sa masa a baki.

"""Please, ka karSa ka ci"""

Ya girgiza min kai yana nuna mini bakinsa da yatsa.

"""Just this once"" ya faWa yana wani narke min mayun idanunsan nan. Na yi saurin janye idanuna daga"

"nasa na ce ""Gidan Girki baya feeding customer a baki, Mr Jalal"""

"Na sake mi™a masa cokalin. Wannan karan sai ya karSa yana faWin ""baku da customer service mai kyau,"

"Chef"""

Na yi masa murmushi ina kallon yadda yake taunawa.

Dama idan mutum yana cin abinci yana kyau ne? ko kuma dai shi Winne hakan ke masa kyau?.

Na girgiza kai ina adjusting tinanina kafin ya sake kamani ina masa kallon ™urilla.

"""Do you like it?"" Na tambaye shi ganin ya sake Wiban Šanwaken ya kai baki."

Bai yi magana ba.

"""Dan Allah ka yi min magana. Ya yi daWi?"""

Ruwan dana ajiye masa ya Wauka ya sha bayan yayi cokali uku.

"""It's very hot"" ya faWa bayan ya ajiye ruwan."

"""Ba ka cin yaji kenan?"""

"""To ka ci nan babu yaji a wajen"" na faWa ina juya masa plate Win dan ya Webi wajen da babu yaji."

"Maimakon ya yi hakan sai ya Webi waje mai yajin ya sake ci. Wannan karan sai ya ce ""it's nice"""

"""Nice kawai?. Maybe saboda first time Winka ne amma Šan..."""

"""Shhhh!. Ki bar surutu"""

Na yi shiru ina kallonsa har ya gama cin Šanwaken tas.

"""Ka ce it's hot gashi nan ka cinye ai"""

"Ya tura plate Win gefe ya ce ""Idan za ku serving wannan a Menu please ku rubuta EXTRA HOT saboda"

"mutanen da basa son yaji"""

"""Yajin fa kaWan na sa maka"" na faWa ina ™o™arin dishing Šanwaken dan nima na ji taste Win."

Ina kaiwa baki na kalleshi. Tabbas yajin yana da zafi sosai.

Sai yanzu ma na tuna ashe yajin ™ananun barkono masu faWa na Wauko. Dama na kan daka shi a gida

saboda cin Šanwake da kuma Shinkafa da yaji.

"Ga mai cin yaji wannan yajin is perfect, zai masa daWi sosai. Amma wanda baya son yaji zai ji cewa yajin"

ya masa zafi dayawa.

I think maganarsa na kan hanya. Za mu sakawa wannan Extra Hot Šanwake a MENU Winmu saboda

masoya cin yaji. Sai kuma a yi wani Simple Special Šanwake na marasa son yaji.

"Na zauna na cinye Wanwaken nan tas abuna. Ba mai yawa na yi ba, amma wanda na ci ya fi wanda na"

zubawa Jalal.

Na wanke abubuwan dana Sata na goge wajen yayinda Jalal ya cigaba da aiki a Laptop Winsa. Time to

time yana shan ruwa. Gora Waya da rabi ya sha kafin mu bar wajen.

Na ce masa ya bari in dafa masa wani abun daban yace mini no need.

The fact that ya yi complain Win zafin yajin sai na ji babu daWi. Even though ya cinye abincin sai nake

"ganin ya ci ne saboda kar na yi magana, ba wai dan yana so ba."

"Mentally, sai na fara ticking list Win abubuwan da Jalal baya so."

Number 1: Jalal baya cin yaji.

Daga yanzu duk abinda zan bashi zai reflecting wannan.

Shi ya kawo ni gida a mota dai-dai ana kiraye-kirayen sallar Azahar.

Na fito daga motar ina murmushin abinda ya faWa mini kafin na fito.

Cewa fa yayi idan ya je gida zai faWawa Hajiya na bashi one of her favourite food. Shine na ce masa

sannu Šan Hajiya. Shi kuma ya kirani da Ghetto Girl.

Cak na tsaya lokacin da Baffa Lawalli ya kira sunana.

"""Waye ya saukeki a mota yanzu, Ziyadatu?"" Ya tambaya yana bina da kallon tuhuma."

"""Dama kwana biyu an faWa mini kullum sai wata ba™ar mota ta zo ta Waukeki. To yau Allah ya kama ki, na"

"gani da idona"""

Na yi shiru ina jinsa.

"""Ba magana nake miki ba?. Ina kika je? kuma waye ya kawoki a mota?"""

"""Baba aiki fa na je yi, kuma Ogana ne ya rage min hanya"" na faWa dan bana so Baffa Lawalli ya san Jalal"

nake shirin gabatar musu.

"""Aiki a ina?"""

"""Aikin girki ne a wani restaurant"" na bashi amsa kai tsaye."

"""Yanzu ke da muka ce ki fitar da miji shine kika buge da aikin abinci a restaurant?"""

"""To Wallahi zan kira Adamu ya zo mu karSi sadakinki a wajen Alhaji Nafi'u kawai mu huta. Tunda wasa"

"da hankalinmu kike yi, ba auren kike so ba"""

"Ina jin ya faWi haka na ce ""To Baba ai wata ukun da kuka bani bai cika ba""."

"""Ina magana kina magana, Ziyadatu!"" Ya daka min tsawa."

"""Ka yi ha™uri"" na faWa a hankali."

"""Ki wuce ciki. Bari na dawo daga Masallaci na kira Adamu. Ba za mu zuba miki ido ki ™i aure ki zauna"

"mana a gida ana zuwa ana Waukanki da mota ba"""

Na wuce ciki ina faWin ta Allah ba taka ba a zuciyata.

Ina shiga gida Kaka ta tambayeni ya ta ga raina a Sace?. Na ce mata Baffa Lawalli ne fa na haWu da shi a

™ofar gida ya fara gaya min magana wai ana zuwa ana Waukata a mota.

"""Ki yi ha™uri. Zai wuce kin ji"" ta faWa da sigar lallashi."

"A wannan gaSar na ga ya kamata na sanar da Kaka maganar Jalal, saboda ta bani shawaran yadda za a yi."

Dan Wallahi bana so Baffa Lawalli ya shiga maganar aurena. Idan ya san Jalal yana da kuWi Allah ne kaWai ya san abinda zai yi.

A ta™aice na faWawa Kaka Jalal yana son aurena.

'Yar tsohuwar nan sai ta saka kabbara kamar wacce na ce mata zan je Hajji. Ta fara cewa wai tun cikin

Azumi take ta min addu'ar Allah ya bani miji na yi aure bayan sallah. Har da cewa dama ta faWa mini Šan

Hajiya Layla yana sona.

Kai! Kaka ma dai a gaisheta.

"""Kaka dama so kike na yi aure na barki ke kaWai ko?"" Na faWa ina turo baki."

"Kaka ta ce "" ai tun ba yau ba na san watarana za mu rabu idan kika yi aure, Ziyadatu. Dan haka a shirye"

"nake. Kin ga nan gidan mijina ne. Kema ina miki addu'ar Allah ya kaiki naki gidan mijin lafiya"""

"""To ni ba zan je gidan miji ba. A nan zan zauna"" Na faWa ina shigewa jikinta."

Kaka ta fara dariya tana faWin gidan miji fa akwai daWi.

"Na Wago na ce ""ba wani. Ke da kishiya ta hanaki jin daWin miji"""

"""Wa ya faWa miki?. Idan na kwaso gajiyar aikin Tuwo da dare idan Malam ya shigo sai ya ce mini, Fatima,"

"kwanta na miki tausa"""

"""Iyye!"" Na saka shewa."

"""Kice Kaka kin sha love a Waki"""

"Kaka ta yi murmushi ta Wan sosa kanta ta ce ""ba dan kyautatawar Malam gareni ba, da ™unci ya kasheni"

"a gidan nan. Ga mutuwar 'ya'ya ga masifar kishiya. Allah ya ji™an Malam, ya haWa fiskokinmu a Aljannah""."

Na amsa da Amin.

Ina jin hiran LOVE na manta da maganar Baffa Lawalli na buWe kunnena da kyau ina shan labarin auren

Kaka da Malam Winta.

Ashe dai suma fa zamaninsu ana soyayya.

Idan har bayan shekaru masu yawa da mutuwar miji ka ji mace na faWin kyawawan halin mutum. To

tabbas ya kyautata mata lokacin da yake raye.

"Da wannan tunanin na fara tambayar kaina. Shin idan na auri Jalal, zai kyautata mini?."

Ban sani ba.

Lokaci ne kawai zai nuna wannan.

Wajen ™arfe tara na dare na turawa Jalal text akan Dan Allah idan baya komai ya kirani ina so mu yi

magana.

JAYKAY

Jalal yana tareda Hajiya text Win Ziyada ya shigo. Yanzu ya gama faWawa Hajiyar akan cewa sun

"onboarding Ziyada ita zata zama Head Chef na restaurant da za a buWe a cikin Plazar su. Lokacin da ya briefing Winta abubuwan da suka yi da kuma sunan da aka sakawa restaurant Win, sai Hajiya ta ce dama ta faWa masa idea Win Ziyada yana da kyau. Ta ce masa Allah ya sa a buWe a sa'a."

Yana gama karanta text Win Ziyada ya yiwa Hajiya sallama ya baro Wakinta ya nufi nasa Wakin.

Sai da ya gyara kwanciyarsa da kyau sannan ya kirata.

Ciki-ciki ya ji sallamarta alamar itama a kwance take.

"""Ya aka yi Ghetto Girl. Sauro sun hanaki bacci ne?"""

"""Kutmelesi!"" ta faWa daga Sangarenta. Yana iya picturing yadda bakinta ya faWi kalmar."

"""Ni ba sauro ya sa na kiraka ba. Kuma da kake maganar sauro, hala baka da labarin akwai Net. Ga"

"mosquito coil. Har maganin sauro na shafawa a jiki akwai. Dan haka 'yan Ghetto suna da hanyoyin magance matsalar sauro"""

Ta masa dogon bayani. Daga yanayin muryanta ya san a kufule take da shi.

"Ba zai barta haka ba. He likes teasing her. Yana jin daWi idan tana full ZIYADA mode Winta. FaWa-faWa,"

"sanyi-sanyi, da kuma full pride na inda ta fito."

Tana burgeshi idan ta nuna masa tana alfahari da inda ta fito. Ya tsani ya ga mace ko ma namiji yana

™yashin asalinsa.

"""Oh really! Duk saboda sauro kuka tanadi wannan?. Lallai mutanen Ghetto akwai su da dabara"" ya ™arisa"

maganar yana Wan murmushi.

"""Sai ka yi kuma. Masu kuWi ma suna kamuwa da Malaria. Ka ga sauro babu ruwansa da mai kuWi ko Wan"

"Ghetto"" ta bashi amsa. Zai iya rantsewa sai da ta harareshi ta wayar."

"""Ni fa ba maganar sauro na ce za mu yi ba"" ta sake faWa."

"""Ina jinki"" wannan karan sai ya cire wasa ya bata full attention Winsa."

Ya ri™e wayar yana jin bayanin da take masa. So take ya kira Baffanta da ke Katsina ya gaishe shi ya kuma

gabatar da kansa akan shine wanda zai aureta.

A yadda ya fahimta. Šaya daga cikin Uncles Winta da ke nan Zaria ne ya sakata a gaba.

""" ka ce masa Muhammad Jalal sunanka. Kada ka ce Jalal kaWai"" ta faWa masa."

"""Why?"""

Ta yi shiru.

"""Kin musu ™arya a kaina ko?"""

"""Ni ban yi ™arya ba. Kawai dai ya fi son masu suna Muhammad ne"" bai yarda da bayaninta ba."

Bayan ta gama yi masa bayani sai ya fahimci akwai pressure daga gida akan ta yi aure. That explains

abinda ya sa ta amince da deal Winsa. Ba kawai saboda al™awarin da yayi mata bane ya driving Winta ta amince da shi.

Yanzu ya fahimci wani abu. Uncles Winta suna so ta yi aure. And luckily sai proposal Winsa ya zo mata a

dai-dai.

Koma menene. Lokaci yayi da zai Wau next step akanta.

Bayan sun gama wayar sai ya kalli numbar data turo masa. Baffa Adamun Katsina ta rubuta sai kuma

numbar.

"Bai kira numbar ba. Sai ya dannawa Ibrahim kira. Gobe Jummu'ah, akwai yiwuwar a garin Katsina zai yi"

sallah...

CHAPTER TWENTY NINE

JAYKAY

JALAL MAIYA˜I bai taSa zuwa garin Katsina ba. Amma sai ga shi yau saboda mace ya shiga garin.

A shekarunsa ya san cewa maganar aure ba maganar waya bane.

Tunda Ziyada ta nuna masa Baffa Adamu shine Uba a gareta. To kuwa ya dace a ce ya je har gida ne ya

"same shi su yi maganar face to face, ba wai ta waya ba."

"""Man, seriously ina taya ka murna. Kowa maganarka yake a family ka dawo ka tare gidan Hajiya kamar"

"wani Gauro"""

Ibrahim ya faWawa Jalal lokacin da ya zo gida ya sameshi da safe kafin su taso.

"Wato har gulmansa ake a family. Ba zai sani ba, tunda shi ba shiga cikin mutane yake ba."

Da safen ya kira Baffa Adamu ya ce masa za su zo daga Zaria kan maganar Ziyada.

Baffa Adamu was so happy da ya ji haka. Ya masa kwatancen gidansa tareda addu'ar Allah ya kawo su

lafiya.

Lokacin da suka shiga garin Katsina sai suka kira shi akan gasu nan ™arasowa gidan. Ya ce musu yana

kasuwa yanzu shima zai juyo su haWu a can gida.

Tarba na girmamawa mutumin ya musu. Da ka ganshi ka ga dattijon ™warai.

Ibrahim ne ya jagoranci zuwan nasu inda ya gabatar da Jalal a matsayin manemin Ziyada kuma sun zo ne

su yi gaisuwa sannan a basu dama za su turo magabatansu.

"""Kai ne Muhammad Win da 'yata Ziyada ta faWa mana?"""

"Jalal ya ji daWin yadda Baffa Adamu ya referring Win Ziyada a matsayin 'yarsa. But, kiransa da Muhammad"

tabbas akwai wani abu a ™asa da bai gama sani ba.

"""Shine Muhammad Jalal Wa ga marigayi Alhaji Kabeer Maiya™i"" Ibrahim ya faWa tun kafin Jalal ya yi"

yun™urin magana.

""" A'a!. Alhaji Kabiru Maiya™i namu na Zaria?"""

"""Shi Win dai, Baba"" Ibrahim ya sake bada amsa."

"""Allahu Akbar! Allah ya ji™an rai. Alhaji Kabiru ai Yayane a garemu. Ikon Allah. Allah ya jaddada rahama a"

"gareshi"""

Jalal ya amsa da Amin yana murmushi. Tunda ya san mahaifinsa shikenan ba sai an yi wani dogon turanci

ba.

"Sai dai fa, sanin mahaifinsa bai hana Baffa Adamu yi masa tambayoyi masu zafi ba. Musamman da"

"Ibrahim ya faWa masa cewa yana da mata Waya Baturiya, da kuma yaro Waya."

Bai ji haushin tambayoyinsa ba tunda duk uba na gari ya kamata ya yi bincike akan mutumin da 'yarsa za

ta aura.

Jalal ya tabbatar masa babu matsala. Yau kusan shekara uku kenan da dawowarsa Nigeria gaba Waya.

"Kuma bashi da niyyar komawa London, sai dai ziyara. Matarsa kuma zuwa take sau Waya a shekara. Ba za a samu matsala ba."

Bayan Baffa Adamu ya gamsu da bayaninsa sai ya ce masa a cikin satin da za a shiga zai je Zaria. Idan

suka yi magana da sauran 'yan'uwansa zai kira shi ya bashi lokaci ya turo magabatansa.

Jalal da Ibrahim suka masa godiya.

Tare ma suka wuce masallacin Jummu'ah da Baffa Adamun. Da aka sauko kuma sai suka kama hanyar

Zaria.

"Sai da suka bar garin Katsina sannan Jalal ya fara tunanin ba dan Ibrahim ba, da ba zai iya tunkaran Baffa"

"Adamu shi kaWai ba. It feels different neman aure a Nigeria. Aurensa da Cassandra akwai banbanci sosai da wannan. Ya haWu da Mahaifiyar Cassandra sau Waya kafin su yi aure. Kuma sun je ne dan su faWa mata za su yi aure da kuma date Win auren, ba wai sun je neman yardarta bane."

Mahaifinta Mr Morgan kuwa sai bayan an Waura aure ya haWu da shi. Iyayen Cassandra sun rabu kuma a

"hannun mahaifiyarta ta taso. Ba wani shiri take da mahaifinta ba shi yasa bata kai Jalal wajensa ba. Sai da Jalal Win ya takurata akan ta inviting Babanta zuwa Waurin auren sannan ta faWawa Baban za ta yi aure. Mr Morgan bai samu halartar auren ba. Amma bayan an

Please Login or Register in order to submit comment