You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na yiwa Jalal text cewa na tafi plaza. Jiya ya tafi Abuja wai Uncle

Winsa ya kira shi. Ina zuwa Plaza da naga motar Polisawa sai na kama Innalillahi.

Mutane huWu da aka kama Waya daga cikinsu jinina ne.

Rabi'u ne Wan Baffa Lawalli wanda Jalal ya samawa aiki a Plaza. Shi Kawuwa Wan Baffa Zakari a cikin

"Restaurant Wina ya ke aiki. Shima wani ciwon kan ne, saboda ba ya son zuwa aiki sai ya ga dama, kuma ko ya zo Winma sai ya tafi yawonsa ko ya yita shirme a Restaurant Win. Duka ina Wauke masa ido, to yanzu ga Wan'uwansa nan sun yi sata a Plaza an kama su."

Na kalli Rabi'un cike da takaici. Da ya ke ta yi musu kukan shi ™anin matar Oga ne uban me zan yi masa a

nan Win?.

Na kau da kai na cewa Jide babu abinda zan yi a nan idan Jalal ya dawo sa yi magana.

Ko awa biyu ban yi da shiga gida ba sai ga Maman Rabi'un da Maman Suwaiba da ta rako ta gidana suna

kuka wai an zo gida an faWa musu an kama Rabi'u.

"""Dan Allah ki sa a sake shi, Ziyadatu. Wallahi sharri aka masa banda shi a cikin masu sata. Rabi'una ba zai"

"taSa sata ba"""

Na kalli idanun Maman Suwaiba wanda ya ™aryata abinda Maman Rabi'un ta faWa. Ko ni da ba sanin

yaran na yi sosai ba daga yanayin yaron akwai alamu zai iya yin abinda aka ce ya yi.

Ni da take ta bani ha™uri me zan sa a yi mata. Ba ni aka yiwa satar ba. Wajen da suka yi satan ba nawa

bane. Ko a Gidan Girki aka kama shi da laifin sata babu abinda zan iya yi masa.

Na dai bata ha™uri akan mijina baya gari da ya dawo zan faWa masa amma ta™i yarda da ni tana cewa wai

na Waga waya na kira Station Win na ce a sake shi.

Da ™yar Maman Suwaiba ta lallaSata suka bar mini gida. Na san yanzu haka zuwa za su yi su ce na ™i na

sake musu yaro. Su ba za su ga laifin Wansu ba. Ba za su yarda a hukunta shi ba saboda gaba kar ya sake sai dai a sake musu shi su cigaba da faWawa kansu ™aryar sharri aka masa yaronsu ba Sarawo bane.

Ai kuwa kafin yamma sai da suka sakani kuka saboda kira akan kirar da aka yi ta mini wai na sa an kulle

Rabi'u. Baffa Lawalli ma da ya kira da ashar ya amsa sallamata. Kuma Wallahi na san dukkansu sun san yaron zai iya aikata abinda aka ce ya yi ba wai wannan karan bane farko.

Kaka ma ta kirani ta ce wai ta san Rabi'u yana 'yan sace-sace kuma ta yarda cewa sun yi satan amma dan

"Allah na sa a sake shi saboda a zauna lafiya. Na ce mata Wallahi bani da halin cewa a sake shi koda ina so, Kamfani ya yiwa sata ba ni ba."

Da Maghariba Jalal ya dawo zuwa lokacin ko abincin dare ban yi masa ba duk raina a Sace yake na kasa

taSuka komai.

"""Me ya samu Sunshine Wina?"" Ya faWa bayan ya sakeni daga rungumar da ya mini."

"""Ba dai maganar yaran da aka kama bane ya sa miki wannan damuwar"""

"""My Captain ya zan yi? Kowa a gidanmu ya sakani a gaba wai na hana a sake musu yaro"""

"""Kwantar da hankalinki. Babu abinda zai faru kin ji"" ya share mini hawayena."

Abu dai har sati guda ba a sake yaran ba. Cikin Baffanuna Baffa Mamman ne kawai ya goyi bayan kar a

"sake Rabi'u, ko dan shi ya Wan yi karatu ne oho. Amma Baffa Adamu ma cewa ya yi zai fi a sake yaron idan ya so a kore shi a aiki ya ri™a biyan abinda suka sace a hankali. Yaya Aminu ma ya kirani ya bani full support cewa kada a sake yaron saboda idan aka sake shi ba zai horu ba."

"Ba fa satan kawai bane, an kama su har da makami. Da a ce shi Waya ne ma sai na ce a sake shi amma su"

huWu ne kuma wai ashe shine ya basu information na yadda za su shigo Plazar su yi sata. Ba dan Allah ya

ta™aita ba da a ce masu gadi ba su ci ™arfinsu ba ai da ba wannan maganar ake ba.

"Bayan sati uku aka sake Rabi'u da sauran yaran zuwa lokacin Baffa Lawalli gaba yake dani, har Gidan"

Girki ya zo ya ci min mutunci wai yana Allah wadai da auren dana yi. Ni da mijina mun haWa baki muna so mu kashe masa Wa. Na ji duk na tsani kaina. Ni kam a auren Jalal ina ganin jarabawa kala-kala.

Wani abin da ya Wan kwantar mini da hankali shine Kamfanin Ajinomoto da suka tuntuSeni ta email wai

suna so na musu aiki na tallata musu Daddawar da suke mai suna Deli Dawa. Dake na taSa amfani da shi yana da daWi sai na yiwa Jalal magana. Shi ya tayani duba Email Win ya tabbatar daga Marketing Agent Win Kamfanin Ajino Winne sannan ya ce na karSi aikin amma na faWa musu kuWi masu yawa.

"Tare da shi muka rubuta musu reply, 'yan renin hankali wai kuWin dana ke bu™ata ya yi yawa ga abinda za"

"su biyani har zan amince tunda still kuWin dayawa amma Jalal ya ce kul, kada na karSi haka za su rena ni."

"Ai su suke bu™atata suka neme ni, ba ni na neme su ba."

A satin ya sa Agnes ta mini Registar sunan Food Content business Wina. Dake sunan CHEF ZEEY's KITCHEN

an riga an Wauke sai na registering Business name Wina da CHEF ZEEY's MENU AND MORE.

"Bayan sati Waya sai ga shi sun sake yi mini email wai sun amince da kuWim dana faWa, suka turo mini"

Contract Winsu. WaWanda na saba yiwa talle a Instagram ™ananun Vendors ne babu maganar Contract wannan ne karon farko da zan yi aiki da babban Kamfani. Lawyan kamfanin Jalal na turawa Contract Win dan ya yi mini bayani dalla-dalla dan Jalal baya gari kuma bai san ya Kamfani suke amfani da Influencers wajen talle ba.

Barin faWa muku wani abin mamaki. Bayan an turo min Contract Win sai na yiwa wata babbar Food

"Influencer na Arewa magana ta DM ina neman shawara. Ashe, Ashe mu masu food content kanmu ba a haWe yake ba kowa ta kansa yake. Sai daga baya ma bayan na signing Contract Win nake jin wai ai an so ma a hanani samun Contract Win amma dake ina cikin manyan Food Content Creators da suke Content Win gargajiya zalla shi yasa aka neme ni. Kuma a lokacin nima social media followers Wina sun ™aru sosai musamman a lokacin farkon aurena da na yi trending aka yi ta yawo da maganata."

Bayan an cire abinda za a cire a Contract Win an yi mata kwaskwarima sai suka biyani 70% na kuWin kafin

na fara musu aiki. Lokacin da alert Win kuWin ya shigo wayata sai dana yi ™walla. Wai yau ni Ziyada jikar Altine mai Tuwo ne na samu kuWi masu yawa haka. Ashe zan iya samun sama da Miliyan Waya akan aikin talla kawai. Gaskiya Alhamdulillah da ban cire rai ba a harkar food content a lokacin da wasu tsirarun mutane ke kirana da Chef Win Talakawa. Yau gashi saboda girkin Talakawan dai wannan kamfanin suka neme ni.

Idan na waiwaya baya ma to ai haWuwata da Jalal ma ta dalilin shafin CHEF ZEEY ne. Ba dan Hajiya Layla

tana ganin abincin da nake a Instagram ba da babu yadda za a yi na haWu da ita saboda akwai tazara mai yawa a tsakaninmu.

"Kamar sihiri daga fara yiwa mutanen nan Content Win tallata DeliDawa sai na fara ciwo, kasala da amai"

"ya sakani a gaba. Ranan dai Jalal ya ce mu je Asibiti. Da muka je sai suka gwadani. Da gaske mantawa na yi da lissafin kwanakina, sai da aka ce mana ina Wauke da ™aramin ciki sannan na tuna ashe fa sati biyu kenan ban ga period Wina ba."

Lokacin da muka iso gida Jalal ya Wagani sama ya fara juyi dani sai dariya yake.

"""Ka sauke ni, Hajijiya..."""

"""Oh sorry, sorry"" ya saukeni sai Hamdala ya ke yi."

Ciki fa kaman jira yake a san da shi sai laulayi ya Sarke mini.

Amai daga safe har dare.

Ranan Hajiya ta zo dubani ta ga yadda na dawo ta ce za ta samo mini 'yar aiki na ce mata to. Nima a

lokacin kam ina bu™atar taimako.

"Kwana biyu Jalal bai fita aiki ba, haka ya taimaka mini har muka gama shooting content Win tallen da aka"

bani.

Bayan na tura musu sun yi approving sannan na fara Waurawa a shafukana.

Ranan da Jalal ya dawo ya ga 'yar aikin da Hajiya ta kawo mini sai ya ce me zai hana in kawo wata

"™anwata daga gidanmu, yarinyar da Hajiya ta kawo ta yi ™arama sosai."

"""Wallahi Captain yanzu sai su fassarani idan na ce zan Wauko yarinya na kawo gidan nan. Tun maganar"

"Rabi'u Baffa Lawalli baya kulani"""

"""Idan Kaka ta dawo gidan nan fa"" ya faWa yana kallona."

Na Wan tashi zaune daga kwancen da nake. Kuma fa da gaskiyarsa. Zai yi kyau Kaka ta dawo gidana da

zama dan tunda na yi aure sai lalacewa take mutanen gidanmu ba kula da ita suke yadda ya kamata ba.

"""Zan yiwa Kaka magana amma ba lallai ta yarda ba, za ta iya cewa ba za ta bar gidan Mijinta ba"""

"Jalal ya kalleni ya ce ""what if muka ce mata jinyar ki za ta zo ta yi na kwana biyu kafin ki warke. Idan ta zo"

"kin ga sai mu hanata tafiya"""

"""Hakan zai fi kam. Dan Kaka za ta iya cewa mutane za su yi magana"""

"Magana kam tabbas na san sai an yi, shi yasa na toshe kunnena lokacin da muka Wauko Kaka. Itama"

wayo muka mata muka ce mata kwana biyu za ta yi ta koma. Da ta zo ta ga yadda na rame nake wahala sai ta manta da batun kwana biyu ta ce sai na warke kafin ta tafi.

A ™asa muka gyara mata Waki saboda ba za ta ji daWin hawa da saukan stairs ba.

Ranan Hajiya ta shigo dubani sai ta ke cewa an kawo kuWin auren Saudah.

Haka kawai sai na ji zuciyata ya buga. Ba dai Abujan da Jalal ke ta sintiri kwana biyun nan auren Saudah

yake shirin yi ba.

Hajiya ta ce Saudah ta ce bata son hidima dan haka aure kawai za a Waura ta tare. Na ce Allah ya bata

zaman lafiya. Dama Jalal ya ce mini washegari zai je Abuja. Da dare sai na haWe masa fuska na ™i sakewa

da shi. Shi ya Wauka saboda ya ce zai yi tafiya ne nake fushi.

"""Me nene?"" Ya rungumoni lokacin dana ce masa zan sauka ™asa wajen Kaka mu yi hira."

"""Na san fushi kike. FaWa min laifin me Šan Hajiya ya miki?"""

"""Ni fa babu komai. A gaishe da Amarya Saudah idan ka je"" na faWa ina kau da kaina gefe."

"Murmushi ya yi mai sauti ya sake matseni da jikinsa ya ce "" Zeeyaaadaahhh"""

"""Ni ka sake ni"" na yi ™o™arin barin jikinsa."

"""Ina jin daWi idan na ga kina kishi na"""

"""Ni ba kishinka nake ba"""

"""To me kike?"""

"""Kawai dan na ce a gaishe da Amarya Saudah sai ka ce wai kishi nake. Kai da kake ta sintirin zuwa Abuja"

"ai ka san me yake kaika can"""

"Ya sa™alo kansa wuyana ya ce ""kishin dai kike 'yanmata. To Albishirinki"" na yi shiru."

"""Da gaske ne Saudah za ta yi aure. Amma ki kwantar da hankalinki ba ni ne Angon ba"""

"""Dama ni na ce kaine Angon ne"" na faWa ina sake fuskata"

"""Ga shi nan har kin yi dariya. To wani abokin Jamal ne yake sonta tuntuni tana ™insa, amma yanzu Allah"

"ya haWa kansu ™arshen watan nan za a Waura auren"""

"""Allah Sarki. Allah ya basu zaman lafiya"" ya amsa da Amin."

Kwana uku da tafiyarsa sai ga shi ya dawo. Bai ce min zai dawo bama ina kwance ina jin jiki ban jima da

amayar da duka abinda na ci ba sai ga shi ya shigo Wakina.

"""Ka ce min sati Waya za ka yi"" na faWa ina kallonsa ko mi™ewa na kasa yi. ˜arasowa ya yi idan nake ya ce"

ko zamu je Asibiti na ce ba sai mun je ba.

"""Seriously ki shirya na kaiki Asibiti"""

"""Magani za su ™ara min ko suce za su saka min ruwa, na gaji da komai"""

"""Ko na kira Likita ya zo gida ya duba ki?"" na girgiza masa kai."

Sai bayan Isha dana sha tea na Wan samu ™arfin jikina. Tea Win kaWai ya zauna a cikina.

Mi™o min wani babban envelope ya yi ya ce na buWe.

"""Takardar miye?"""

"""Ke dai ki buWe"""

Takardar Final Order Winsu ne dake nuna shaidar Kotu ta raba aurensa da Cassandra. Na Wago na kalle

"shi na ce ""dama London ka je ba Abuja ba"""

"""Na je Abuja mana... amma na Wan karSo sa™o a London briefly"""

"""Allah ya shiryeka"" na faWa ina mayar da takardar cikin envelope."

"Dawowa ya yi bayana ya rungumeni ya ce ""daga yanzu ke Waya ce babu ™ari"""

"""Kama ™ara mana"""

"""Ki Wan yi murmushi mana kar Princess Wina ta yi gadon fushi"""

Na Wan ture shi sai ya kamo ni. Na shiga jikinsa sai na sa masa kuka. Ni kaina ban san kukan me nake ba.

Kukan finally ya rabu da Cassandra ne ko kuma kukan laulayin dana ke fama da shi. Duka biyu ma dai laifinsa ne.

"""Sorry, 'yanmata"" ya fara shafa mini baya..."

***

A ™arshen Second trimester Wina muka fara Jarrabawar ™arshe a Makaranta. Har zuwa lokacin sai dai

"abinda ya ragu amma ina jin jiki. Allah na tuba ko dan na yi gulman Faty ne lokacin da take da ciki nima Allah ya jarrabceni da laulayi mai tsanani, sai Allah."

Ahamdulillahi ina da supportive Husband. Abinda Faty ta rasa na support Win Miji lokacin da take da ciki

ni kuma Allah ya bani. Na sani ba iyawata bane shi yasa babu abinda zan ce sai dai na cigaba da yi masa godiya bisa wannan ni'imar.

Ta Sangaren Business Wina duk da bana zuwa sai time to time komai na tafiya dai dai. An chanja

"Manager, Jide ya koma JK Group. Shi kan ma sabon Managern ya fi Jide tsauri."

Sannan sabon training da aka yiwa staff akan customer service da kuma updating policy Winmu da muka

"yi ya saka abubuwa suna tafiya normal fiye da da, sai Wan abinda ba za ka rasa ba dan ko last week an kori wani Waiter."

Food content Wina kuma tunda na yi Contract Win tallen DeliDawa na kamfanin Ajinomoto sai ™ofar talle

ya buWe mini. A yanzu ma dai Contract Win kamfanin Mr Chef ne a ™asa na ke yiwa aiki. Ba dan Kaka da

Jalal ba dana watsar da harkar tuntuni dan wani lokaci idan laulayi ya sani a gaba sai na ji na tsani komai.

Zaman Kaka a gidana ba ™aramin rahama bane. Ga shi itama har ta warware saboda hankalinta a

kwance take kullum tana ganina.

"Mutanen gidanmu kuwa ina yi musu iya abinda zan iya yi, na dena tsawwalawa kaina. A yanzu haka wai"

jira suke na haihu Kaka ta dawo gida.

Ai Insha Allahu abinda zai fitar da Kaka daga gidana mutuwa ne.

Soyayyar da Jalal ke min ba a baki kaWai bane dan na gan shi a zahiri a lokacin dana ke bu™atan soyayyar.

Yana supporting Wina har tausayinsa nake ji wani lokacin. Ga shi tunda na fara laulayin nan na tsani ya taSani. Zan iya cewa mun fi wata biyu babu abinda ya shiga tsakaninmu. Bawan Allah nan akwai shi da ha™uri.

Shi kuma Junior tunda aka ce masa zan haifa masa baby mace sai ya sake jiki da ni fiye da da. Idan ya ga

na wuni a Waki ban fito bama sai ya ™wan™wasa mini ™ofa ya ce ya zo gaisheni. A hankali nima sai na ke

sake masa mu yi taWi sosai. Har wani gift Box ya kawo mini wai a ajiyewa Baby.

A dole nake karatun exams saboda Jalal ya ce baya so na faWi ko Waya.

Wani lokaci shi zai karanta handout Win ya zo yana karanta mini summary Win. Ko kuma ya Wauko past

"question ya ce na duba na kama wasu, za a iya samun wanda zai dawo."

Cikin ikon Allah dai haka na gama rubuta exams lafiya. Na san ba zan samu A ko B ba kam amma dai na

yi ™o™arin da babu paper da za ta dawo mini Insha Allahu. Ranan da muka yi Project Defence ma da

"tulelen ciki na tafi, kuma na yi Defence Wina successfully."

"Tunda na shiga wata takwas sai na fara wani kumburi, har mamakin yadda na koma nake. Haka Jalal zai"

sako ni gaba da dare ko da sassafe mu fita motsa jiki.

"Kai ba zan sake gulmar wata mai ciki ba tunda nima ga shi na WanWana na ji abun fa ba shi da Manual, ko"

ya zo maka da wahala ne ko ya zo maka da Wan sau™i.

Alhamdulillah dai ina samun taimako daga Mijina. Ina fata duk wata mai ciki ta samu irin taimako da

kulawar dana ke samu...

CHAPTER SIXTY

ZEEY

"""Sannu kin ji. Sannu, Ziyadah"""

Hajiya ke mini sannu.

Dole ta mini sannu mana tunda Wanta ne ya sakani laulayin wata tara na zo kuma na yi wahalar na™uda.

"""Masha Allahu, ga ta nan sak Janan tana jaririya"" ta faWa tana kallon kyakykyawan yarinyar da Allah ya"

bamu.

"Jiya da dare na haihu a Asibiti. Alhamdulillahi haihuwan ya zo min da sau™i, duk da haka fa na WanWani"

kuWena. Sai dai babu matsalar tear ko wani abu. Da safe ma suka sallamemu muka dawo gida.

Shi uban yarinyar fiskarsa kamar gonar auduga.

Junior ma haka ya tsaya gefen Hajiya yana ta kallon jaririyar.

Sai can dare bayan mutane sun watse sannan muka samu keSewa ni da Jalal.

"""Thank you, kin bani kyautar FATIMA ZAHRA"" na yi murmushi dan nima sunan ya min."

"A rana ta uku Janan ta zo daga Kano tana zuwa ta fara ihun wai ta zo ganin mai kama da ita, wai kowa na"

cewa yarinyar kamarta ta Wauko.

"Ta ri™e Zahra tana faWin ""Cutie, cutie"""

Ni dai nawa ido. Dana ga ta Wauko waya za ta fara mata video sai na ce Dan Allah ban da Waurawa a

"social media, ko za ta Waura ta rufe fiskar. Ah to! Ni na san sharrin Social Media."

"""Sannu Maman Baby"""

Duk da dai na ga tunda ta yi aure ta rage abubuwan da take posting ba kamar da ba amma dai gara na ja

mata kunne kafin a fara yawo da hoton 'yata ana ce mata tana da ™aton hanci.

Hidima sosai aka yi a sunan Fatima Zahra. Jalal da Hajiya sun kashe kuWi ba kaWan ba.

'Yan gidanmu da suka zo suna ma na san da gulma a bakinsu suka tafi gida.

Wai a gabana fa suke tambayar Kaka wai yaushe zata koma gida tunda na haihu. Ku ji min fa. Kaman

akwai abinda za ta musu idan ta koma gidan. Ummana ma ta zo suna da ™annena. Kwana uku ta yi min

"suka koma, na ji daWin hakan sosai."

Na sha ba™ar wahala a renon ciki amma da ikon Allah sai shayarwa ya zo min da sau™i.

Ga ni da masu reno ta ko'ina. Ga Kaka a kusa da ni. Ga Hajiya da ka ji sallamarta a gidan to wajen Zahra

ta zo. Haka kawai ma a weekend sai Jalal ya Wauki yarinyar ya kai mata. Shima Junior yanzu saboda Zahra idan ya dawo daga Makaranta ko Islamiyya a gidanmu yake wuni.

A haka har wata uku ni da 'yata sai lafiya muke ™arawa.

Kwatsam sai ga Kaka ta tada rikici wai zata koma gida tunda dai Zahra ta fara wayo kuma ina da mai aiki

wata Bazawara dake zuwa mini aiki daga safe zuwa yamma ta tafi.

Dana ga fa da gaske gida take son tafiya sai na fashe mata da kuka.

"""Yanzu fisabilillahi Kaka mun miki laifi ne da zaki ce za ki tafi. Idan kika je gidan me za ki musu. Akwai"

"wanda ya damu dake a can ne?"" Haka na cigaba da masifa ina hawaye. Wallahi har ™iba ta yi saboda kwanciyar hankali amma wai zata koma can inda za a ri™a Wosana abinci a kwano ana mi™o mata."

Fita na yi daga Wakinta na haura sama. Jalal baya gida na zauna ina share hawaye. Daga baya na kira Jalal

a waya na ce masa ga Kaka wai tana shiri za ta koma gida. Babu shiri ya dawo gidan ya samu Kaka a Waki ya fara bata ha™uri. Abu fa sai da muka haWa da Umman Fada. Ai kuwa da ta zo ta dinga masifa wai Kaka zata bar gidan hutu ta koma gidan wahala.

"""To yanzu Halimatu sai na yita zama a gidan Jikata, ai sai mutane su zageni"""

"""Sun ci kutumarsu masu zagin. Kina ga nima da Allah ya hore mini zan barki ki cigaba da zama a can"

"gidan ne. To Wallahi ki yi zamanki a nan"""

Da ta ga babu wanda ya goya mata baya sai ta ha™ura. Amma fa da ni da ita Kakan mun sha magana da

"gori. Sai dai ko kaWan hakan bai dameni ba. Na riga na dawo daga rakiyarsu, babu abinda zan yi na burgesu."

Shekarar Zahra Waya da wata uku Jalal ya biya mana Umura ni da Kaka. Ina tunanin ya za a yi da yarinyar

kawai sai na yanke shawaran in yayeta.

A haka na dam™ata wajen Hajiya lokacin da za mu tafi. Yarinyar ko a jikinta dama 'yar gaban goshin

Hajiyar ce.

Ni da Kaka sai ga mu muna kuka shaSe-shaSe lokacin da muka zo Ka'aba. Alhamdulillahi bisa wannan

ni'imar.

Lokacin da muka dawo kowa na zuwa yiwa Hajiya Kaka Barka har Baffan Katsina ya zo amma Baffa

Lawalli fir ya ™i zuwa. Shi kaWai ne har yanzu yake jin zafin Wauke Kaka da na yi daga wajensu. Ko ina ya zauna idan za a yi maganata sai dai ya yita zagina yana cewa na auri mai kuWi na manta da Asalina.

"Ban manta da asalina ba, kuma ina ™o™ari dai-dai gwargwado duk da su basa gani."

Sadda aka saka auren Mardiyyah ma ni na Wau nauyin kayan Wakinta har sabon Keken Winki na siya mata

saboda tunda na mata faWa ta sa himma a Winki kuma tana Wan samu. A haka da aka yi bikin Baffa Lawalli

ko Sannu bai ce min ba balle ya min godiya. Maman Suwaiba kam har gida ta zo bayan bikin tana mini

godiya tana kwararo addu'o'i saboda na fitar da ita kunya. Na ce mata babu komai Mardiyyah ai ™anwata

ce...

BAYAN SHEKARA BIYU

"""A nan... A nan za mu yi?"" Na faWa lokacin da Jalal ya ban™areni da bango ya Wan Waga ™afata Waya."

"""An hana yi a nan Winne?"""

"""To ai..."""

"""Shhhh! Kin cika surutu. Just relax and enjoy"""

Na kuwa rufe idanuna na wrapping hannuna a wuyansa sai nishi nake.

Ciki ne dani da ya saka mini shegen jaraba. A cikin Zahra tsanar abun na yi gaba Waya. Amma wannan

"cikin sai ya sakani masifar jarabar son abun. Har mamakin kaina nake yi. Shi kuwa Wan Batalikin nan back to back yake bani, different styles. Wani lokaci har kishi nake ji idan na tuno yadda yake min fa haka ya yita yiwa Cassandra."

Lokacin da na samu nitsuwa ne muka shiga banWaki muka yi wanka tare.

"""Wato ka sha wahala a cikin Zarah shine ka min addu'a wannan ya zo da jaraba ko"""

"Murmushi ya yi mai sauti yana shafa fuskata ya ce ""Cikin Zarah ai sai da kika mai dani Waliyyin dole. Kin"

"ga yanzu double episode nake samu a rana"""

"""Ba wani double episode Winnan dan dai ba mu yi jiya bane"""

"""Wanda muka yi da Asuba fa"""

"""Ni ba ruwana"" na tashi zan bar jikinsa ya mayar dani """

"""Ni ai fatana kullum na saka ki farin ciki ne, Sunshine. I don't mind ko sau nawa ne"""

Wayata ce ta shiga ™ara. Jalal ya jawo wayar ya mi™a mini. Ina ga sunan da ya gani ne ya saka shi mi™ewa

ya je ya fara

Please Login or Register in order to submit comment