You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cell Winne ya ke kashe su. Ba za mu taSa sani ba tunda ba Asibiti suka je ba.

Haihuwa shida ta yi a gidan amma biyu ne suka zauna. Wannan ya sa lokacin da Ummana ta ke haihuwa

suke mutuwa mutane suka fara cewa Kaka Altine ta cinye nata 'ya'yan ta zo tana cin jikokinta. Abin haushin har bayan an tabbatar da cewa yaran suna mutuwa ne saboda suna da sickle cell mutane ba su dena kallon Kaka a matsayin Mayya ba...

"Daga gidanmu kai tsaye gidan su Faty na wuce, Biki ya matso kusa shirye-shirye sai ™ara kankama ya ke."

Lokacin dana isa gidan ko zama ban yi ba muka wuce Kasuwa. Bayan mun dawo muka wuce gidan da za a kaita. Ana gyaran gidan shine ta cewa Ango tana so ta yiwa masu aiki bayanin yadda za a buga mata cabinets Win kitchen.

Amaren zamani babu kunya. Two weeks to aure amma mun zo ganin gida kafin a kawota gidan officially

a matsayin Amarya.

"Kitchen Win Wan ™arami ne, bana tunanin mutane biyu za su iya tsayuwa a cikin kitchen Win, amma akwai"

wani ™aramin lungu wanda ya ke kamar store. Ni na bata shawara nace ai mata shelves a wajen saboda

ya zamo kamar mini pantry haka. Ina yawan ganin manyan food bloggers suna da pantry a kitchen Winsu.

Da ke ba ai lissafin hakan da ma'aimakatan ba sai suka ce wai sai an ™ara musu kuWi. Faty ta kira Ango ta

"faWa masa, Ango ya ce hannunsa is tight gaskiya a bari sai bayan biki a yi. Faty ta ce bata san zance ba dole a mata Kitchen Win da ta ke so."

˜arshe dai ita ce ta transferring cikaton kuWin. Ba mu bar gidan ba sai kusan ™arfe shida na yamma.

"""Bestie ki ji Baby da wani magana fa, wai in bar gyaran kitchen sai bayan biki. Yo masu zuwa gulman"

"gidan Amarya ba da kitchen suke farawa ba"""

"Da ke a gajiye nake sai na ce mata tunda ta biya kuWin ai shikenan, gobe ma za a kammala aikin."

"""Abubuwa nawa zan biya masa da kaina. Ke dai Bestie ki bar maganar kawai"""

Na kalleta da mamaki sai kuma na juyar da kaina ina kallon titi. Mu uku ne a cikin Keken dan haka na san

ba za ta so bani labarin a cikin mutane ba.

"Faty Makeup artist ce, kuma Alhamdulillah tana cikin top 5 makeup artist da ke garin Zaria."

Tana da studio wanda ta buWe kusan 2 years ma kenan. TYMA GLAMS sunan studio Winta.

Ban san me yasa ta choosing ta auri Munir ba cikin manemanta. Tana da manyan masu kuWi da ke sonta

sosai amma daga ™arshe ta choosing Munir bayan alamu sun nuna ta fi shi samu. Na taSa tambayarta 'Why Munir?' Lokacin da aka kawo sadakinta duba da cewa basu jima da haWuwa ba dududu watansu huWu da haWuwa ya turo iyayensa.

"Amsarta a lokacin shine ""Bestie, shi kaWai ne ya zo min da maganar aure kai tsaye. He was open, bai"

"Soye min iya samunsa ba, bai zo min da ™arya ba. Lokacin da na tambayeshi ko zai bari na cigaba da"

"sana'ata shi kaWai ne ya bani assurance cewa babu matsala zai bari"""

Munir Malamin Sakandare ne yana aiki da State Government kuma yana da shagon Winki suna Winkin

Maza zalla.

"Na gamsu da dalilanta. Ta choosing stability sama da komai. Amma duk da haka Munir yana da tauri,"

"hannunsa a dun™ule yake. Ko Faty bata faWa min ba na san har da kuWinta a cikin gyaran gidan da ake yi, har ma da wasu abubuwan da na san ba za ta taSa faWa min ba saboda kar na yi zargin ita ke sponsoring auren."

"Babu ruwana da tsarinsu, afterall su biyun ne za su zauna a gidan. Kuma su biyun ne za su ci moriyar"

"auren idan Allah ya albarkaci auren nasu. So, it's fair."

Ita aka fara saukewa sannan aka wuce da ni anguwarmu. Ina cikin Keke Yaya Aminu ya kirani. Everytime

na ga kiransa sai zuciyata ta yi bugun da bata saba yi ba. Kamar ba zan Wauka ba sai na Wauka. Kusan 3yrs kenan da muka dena soyayya officially. It was difficult a ce kana son mutum amma kana gani ka ha™ura da shi saboda harafin A da S da Likita ya ala™antaka da su.

"Ce mi shi na yi ina hanya ya ce mini gobe shima zai shigo Zaria, na ce Allah ya kawo shi lafiya."

"I should be Happy, bayan kusan wata nawa zan sake ganinsa, amma sai na ji blank."

"Bana farinciki da zuwansa. Like, ina so ya zo, amma bana jin wani Wokin zuwansa kamar da. Wata™ila"

zuciyata ta fara gajiya da adana soyayyarsa ne shi yasa wasu abubuwan suka dena tasiri akaina kamar da.

Wata™ila kuma alama ce da ke nuna cewa it's time to finally move on. Ni da yaya Aminu ba za mu taSa

kasancewa ™ar™ashin soyayyar da za ta kaimu inuwar Aure ba...

***

JAYKAY

Yana zaune a Waki yana duba wasu reports Junior ya shigo Wakin hannunsa Wauke da bindigar wasa. Ya zo

"gaban Baban nasa ya fara harbinsa paw, paw, paw, yana dariya."

Jalal ya Waga hannu kamar ya yi surrender Junior ya cigaba da dariya yana faWin Captain ya kama criminal.

"""Come here"" Jalal ya jawo shi ya rungumeshi sosai. Idanunsa suka kawo ruwa tunowa da yai da maganar"

da suka yi da Cassy.

Lokacin da ya ce mata idan har ba za ta bashi lokacinta ba zai Wau mummunan mataki.

"Ce masa ta yi ""Are you planning to Divorce me?"""

Amsarsa a lokacin shine 'NO' saboda maganar saki magana ce da ke da sar™a™iya. Auren kotu suka yi dan

haka dole yai taka-tsantsan.

Ce masa ta yi kar ma ya fara kawo maganar SAKI dan kuwa idan ya ce zai saketa tamkar ya yi bankwana

ne da Wansa Junior. Ita za ta ri™e full custody Winsa har sai ya kai shekara shatakwas.

Wannan abin ya ke tsoro tun lokacin da Hajiya ta fara masa maganar ya auri wata matar a nan Nigeria.

"Idan Cassandra ta ji labarin ya yi aure zata filing for divorce, kuma babu makawa zai loosing custody na yaronsa ne. Idan hakan ta faru, tabbas ba lallai Wansa Muhammad Jalal Maiya™i (Junior) ya taso a Musulmi ba. Hakan kuma zai ™onawa Hajiya rai. Abinda ta ke gudu masa kenan lokacin da ta ™i aurensa da Cassy tun farko."

"""Dad, Anty Saudah ta zo, wai GrandMa ka zo ka gaisa"" Junior ya faWa da gurgurarriyar Hausarsa da ke"

sirke da harshen Bature.

Jamal ne ya dage masa akan ya koyawa Wansa yaren Hausa.

"""Ka dinga yiwa Muhammad magana da Hausa saboda ya iya. Idan baka masa yanzu ba zai taso bai iya"

"yaren Babansa ba"""

Wannan ya sa ya rin™a yiwa Junior magana da Hausa har yaron ya fara ji duk da kuwa Cassy bata so. Tun

da yaron ya dawo Nigeria ma Hajiya Hausa ta ke masa ko Janan ta hanata yiwa yaron Turanci wannan ya sa yaron ya fara sabawa da magana da Hausa.

"""Je ka ce musu ina zuwa"" ya kissing goshin yaron sannan ya maida hankalinsa kan takardun dake"

gabansa.

Jamal ne ya takura masa akan sai ya yi MBA. As if ya san ba zai jima a jagorancin Kamfanin ba.

Bai taSa saka interest akan Kamfanin Daddynsu ba. Jamal shine a fore front na komai. Lokacin da yai

MBA Winma ya yi ne dan Jamal ya takura shi ba wai dan yana tunanin zai yi amfani da karatun ba. Sai gashi karatun da kuma Company journals da Jamal ya ke rubutawa su suka taimaka masa ya ke tafiyar da Kamfanin a yanzu.

Kusan 20 minutes da tafiyar Junior kafin ya sauko ™asa.

Hajiya da Saudah suna hira a falon. Janan ta naWe kanta a kujera tana chatting.

"""Yaya Jalal, barka da yammaci"" Saudah ta gaishe shi lokacin da ya iso tsakiyar falon."

"""Barka, ya su Uncle?"""

"""Suna lafiya, sin ce a gaisheku"" ta faWa tana wasa da ™asan veil Winta."

"""Saudah ta zo mana hutu. Ga tsaraba ta kawo mana. Muhammad ma ya samu Jirgi da Bindiga"" Hajiya ta"

faWa tana kallonsa.

Ya san me Hajiya ke shirin yi. Ta taSa shipping masa idea Win ya ce mata ba zai taSa yiwuwa ba.

Lokacin da Jamal ya rasu weeks to his wedding. Mutane sun yi ta faWin cewa ko za a mayar da auren

kansa. But lokacin Saudah bata da nitsuwar da za a ce za a mata aure. Sannan Hajiyar da ake tunanin za ta kawo maganar ma shock Win mutuwar ya hanata yin komai.

Watannin farkon mutuwar Jamal Saudah was a mess. Sai da aka turata Dubai wajen Sister Winta saboda

"ta samu sau™in tunani. Last year ta dawo Nigeria, lokacinne kuma Hajiya ta Saro masa maganar Saudan."

"Koda a ce yana da halin yin wani auren a yanzu, Saudah ba macen da zai iya aura bane. Yes, ita cousin"

"Winsa ce. Tana da kyau, tana da hankali. But ba zai taSa auren matar da ™aninsa ya so aurenta ba. Zai ri™a kallonta ne a wacce ya aura saboda ba Jamal. Haka itama za ta kalleshi ne a mijin da ta aura saboda babu ™aninsa. Ba zai iya irin wannan auren ba. Jamal is too Precious a wajensa da zai masa wannan cin amanar."

A Sangaren Saudah tunda ta dawo Nigeria ta dawo da walwalarta and time to time tana chatting Winsa

"su gaisa, daga take-taken chats Winta ya fahimci she's ready ta switching zuwa aurensa idan har zai amince. Ba zai yi blaming Winta ba, shekara uku is enough ta gama mourning Jamal. She has to move on da rayuwarta. Sai dai ba da shi za a yi hakan ba. Ta samu wani daban ya cike mata gurbin Jamal, ba shi Jalal ba..."

CHAPTER SEVEN

ZEEY

Ina cikin school Yaya Aminu ya kirani wai ya iso school Winmu. Practical muka tsaya yi shiyasa na kai har 6

a school. Da aka gama practical Win sai na tsaya rubuta report kafin na tafi gida dan na san next week bani da time saboda bikin Faty. Itama kujuba-kujubar bikin ya sa bata tsaya yin practical damu ba tun ™arfe shabiyu ta tafi gida.

Na san ya ce mini zai shigo gari yau amma ban Wauka zai zo ya sameni a school ba.

Kwatancen inda nake na masa na ce ya bani minti biyar gani nan fitowa.

Lokacin dana fito ina ri™e da farin Lab coat Wina ina kalle-kallen arean wajen ko zan hango shi. Na san dai

ba zai wuce da machine Win gidansu zai zo ba tunda tasa machine Win tana Yola inda yake aiki.

Šaga wayata na yi na kira shi.

"""Yaya ban ganka ba..."" ban gama maganar ba na ganshi ya fito daga cikin wata mota. Šaga mun hannu"

ya yi yana murmushi.

Mai da wayata na yi cikin bag na ™araso wajensa ina tunanin ™ila aron mota ya yi dan zai zo ya Waukeni.

""" 'yan Boko. Ya school?"" Ya faWi maganar har lokacin fiskarsa Wauke da murmushi. Once upon a time"

murmushinsa na tayar min da butterflies a cikina. Once upon a time murmushinsa na melting min duk wani Sacin rai dana ke tare da shi.

Kallon-kallo muka tsaya yi. Yaushe rabon da muga juna haka. Tunda aka masa transfer zuwa Yola kusan

shekara Waya kenan. Ya zo Zaria sau Waya amma lokacin ina Kaduna wajen Ummana.

"He looks...HANDSOME kamar yadda na san shi. Ga shi nan sanye da blue shirt babu tie, ya Wan loosing"

"botina biyun farko. Ba™in wando, da ba™in takalmi sai she™in polish ya ke. Da ka gan shi ka ga Banker."

"Handsome Banker. Ga tsayi, ga dimple, ga..."

"""Na kawo miki Amarya"" yaya Aminu ya katse mini gulmarsa da zuciyata ke yi."

Yadda ya nuna motar yana murmushi ya sa na kai hannuna baki na ri™e.

"""Don't tell me..."""

"""Yes, mun yi Amarya"""

Na fara bin motar da kallo ina masa Congratulations. Toyota Camry ce 2012 model. Kalar ruwan toka ta

"sha wanki abunta. Ba sabuwa bace, amma daga gani bata wani jima ba."

"""So, ya kika ga Amaryar tawa?"""

"""Ta yi kyau. Kai, I'm so happy. Allah ya sa albarka ya kaWe duk wani sharri da ke tattare da ita"""

Yaya Aminu ya amsa da Amin. Lokacin dana shiga cikin motar zan zauna sai yai saurin saka hannu ya

Wauke ba™in suit Winsa da ke wajen ya mayar kujerar baya sannan na zauna.

Na fara kallon cikin motar ina yabawa.

"""Ba sabuwa bace, Wani colleague Wina ya siyeta 7 months kenan shine ya siyar mini"""

"""Ai yaya ba za ka ce ba sabuwa bace wannan, ga shi komai neat. Gaskiya Congratulations"""

"""Thank you, My Dear"""

"Šan kallon juna muka yi briefly kafin ya Wauke kai ya ce ""bari mu je mu celebrating dan ke kika fara"

"ganinta"""

"""Da gaske baka kai gida ba?"""

"""Ina zan kai gida bayan Uwargida bata sa min Albarka ba"" yai maganar yana dariya."

Maimakon na yi dariya sai na juyar da kaina ina kallon titi. Ba abin dariya bane. Dukkanmu mun sani ba

zan taSa zama Uwargidansa ba.

An ce yanzu masu Genotype AS da AS za su iya haihuwan lafiyayyun yara idan za su yi preimplantation

"genetic screening yayin IVF. Shekaru uku baya na yi ta research akan research akan haihuwa through IVF, halarcinsa, yadda ake yi, a ina ake yi, dama success stories na waWanda suka haihu ta dalilin IVF kuma suka samu lafiyayyun yara ba masu Wauke da ™wayar sickle cell ba."

"Zamani ya kawo mana cigaba, sai dai wannan cigaba ta masu kuWi ne. Ta masu kuWin da za su iya biyan"

miliyoyin Naira dan a musu treatment Win IVF ne.

Wata™ila da ni ba marainiya bace kuma Babana ba Direba bane. Wata™ila da yaya Aminu wani CEO ne

ko Wa ga wani hamsha™in Attajiri da yanzu an wuce wajen. Da yanzu bamu watsar da soyayyarmu

saboda Genotype Winmu ba.

"Kun san soyayya. At a point cewa ma na yi zan ha™ura da haihuwa, idan ya so bayan mun yi aure da"

wasu shekaru sai yaya Aminu ya auro wata matar mai AA ta haifa masa lafiyayyun yara ni kuma sai a bani Waya daga ciki. A lokacin giyar soyayya ke cina I was ready to share him da wata duk da ina da zafin kishi.

Shima a nasa Sangaren ya kawo shawaran mu yi aure mu ha™ura da haihuwa sai mu adopting yaro mu

"ri™e, but we both know ba abu ne mai yiwuwa ba."

"""What if ba mu da matsalar genotype and muka yi aure Allah ya jarrabcemu da rashin haihuwa? Kin san"

"hakan yana faruwa. My Dear let's just get married and pretend Allah ne bai bamu haihuwa ba"""

Kalaman yaya Aminu kenan a ™o™arinsa na son sama mana mafita akan matsalar da muka tsinci kanmu.

"Babu mafitar da ba mu kawowa kanmu ba. But daga ™arshe, muka rungumi gaskiyar da ke gabanmu,"

"rabuwar ce Alhairi, and the earlier muka rabu, the better."

Bayan mun ha™ura da soyayya sai muka yi ™o™arin komawa Friendship kamar yadda muka faro kafin

"soyayya ta shiga, but hakan sai ya gagaremu. Zama Friends da mutumin da kun riga kun crossing layin soyayya, is difficult."

Daga lokacin zuwa yanzu ba zan iya bawa ala™armu suna ba. Mu ba Masoya bane dan mun riga mun

"ha™ura da juna, and then mu ba Friends bane saboda jirgin Friendship Win ya jima da sinking. Maybe mu"

tsaya a ™ar™ashin inuwar Cousins tunda nan ne asalin farkonmu.

Ni da Yaya Aminu Cousins ne. Gara a barshi a haka kawai.

Dai dai wani sabon restaurant ya karya kwanar motar ya samu waje ya yi parking.

Kusan a tare muka buWe ™ofar motar muka fito. Na Wan jira shi ya zago ta wajena sannan muka shiga

"rastaurant Win. Na Wan saci kallonsa lokacin da ya ja kujera zai zauna. Šan tumbi na noticing ya fara ajiyewa. I was surprised dan the last time dana gan shi ba shi da tumbi. Wannan karan gaskiya Bankin da ya ke aiki da su yana samun abun nunawa. Lokacin da ya fara aiki da FCMB shekara huWu yana waje Waya ba promotion ba komai, daga nan ya koma Sterling bank yai shekara biyu da su. A farkon last year ya samu offer da Union Bank da ke Yola ya karSa ya tafi saboda a can Win zai fi samun promotion kuma salary da benefits Winsu ya fi yawa. To gashi har ya sayi mota. Masha Allah!."

"Idan ba ™asar tamu ba, ina mai Degree a Chemistry ina aikin Banki. Amma aka ce duk condition da ka"

"tsinki kanka to sai ka adopting ka saje ka bi Yarima ka sha kiWa. I remember lokacin da ya ke mini lesson Win Chemistry da Physics gabannin in rubuta jarrabawar WAEC Wina na farko. Yaya Aminu gurun Chemistry ne sosai, daga ™arshe sai gashi ya ™are a aikin Banki. Nima mai maganar ba ga ni ina karatun Microbiology ba amma na faWa harkar Food Content, in dai na buWe restaurant Wina ma. Ajiye takardar Degree Win zan yi a ™ar™ashin gado na cigaba da neman kuWi."

Ko Menu Winsu ban kalla ba na cewa waiter Win a bani Fried rice da chicken. Shi kuma yaya Aminu ya ce a

"bashi jollof rice. Kafin a kawo abincin sai na fara ™arewa restaurant Win kallo ina lura da decor da kuma tsarin wajen. Idan zan buWe restaurant Wina ba irin wannan fasalin zan masa ba. Kaman ya san tunanin buWe restaurant nake sai ya tambayeni ""ya batun buWe restaurant Winki, nawa kika tara yanzu?"""

Šan murmushi na yi sanin cewa bai manta da babban burina ba. Once in a while idan muka yi waya ko

chatting mu kan Wan faWawa junanmu plans da goals Winmu na rayuwa. Old habit ne da tun kan mu fara

soyayya muke yi. Lokacin da nake rubuta JAMB bana samun admission shi ya ke ta ™arfafa min gwiwa

akan na sake rubutawa kada na ha™ura koda ba zan yi amfani da karatun ba samun shaidar karatun na

da mahimmanci.

"Babban dalilin faWa masa ma shine, idan ban faWa masa ba, a cikin sauran 'yan'uwana babu wanda ya ke"

da hankalin da zan iya taWi makamancin wannan da shi.

"Kaka ce kawai nake iya faWa mata komai, amma itama akwai abubuwan da kona faWa sai dai ta ji kawai"

amma bata da ilimi ko wayewar da za iya bani shawara akai.

'Yan gidanmu kam yadda nake da Mahassada da ko'ina da an ji na furta zan buWe retaurant ai shikenan

na shiga uku ™ila a kira meeting akaina a ce on kawo kuWin dana tara za a sai gado da katifa a mini aure...

"""Kin san ko"" yaya Aminu ya katse min tunani. ""Duk sadda na je cin abincin a restaurant a Yola sai na yi"

"tunaninki"""

"""Kana lissafin yaushe zaka fara cin abinci a Restaurant Wina ko? "" na yi maganar ina dariya. Kafin yai"

magana aka kawo mana abincinmu. Muka fara ci a hankali. Loma Waya da na yi na gane Fried rice Win bai yi daWi ba. Ba kowanni restaurant ne suka iya dafa fried rice mai kyau ba. Lokacin da na yi aiki a Zikk's Foods wane mutum ya ci Fried rice Win gurin bai yaba ba.

Lokacin da muka ™are cin abinci yaya Aminu ya biya sai muka tafi.

"Gidansu ya wuce da mu, ya ce zai je ya nunawa iyayensa mota. Can ™asan zuciyata sai na ji babu daWi"

cewar ni ya fara nunawa motar kafin Ummansa.

Lokacin da muka isa gidan muna fitowa yaran da ke ™ofar gida suka yanyameshi suna masa oyoyo. Ban

"jira shi ba na shige gidan dan na gaishe da Umma Hadiza. Na jima ban zo gidan ba, na san za ta mini gori ta ce saboda yaya Aminu na zo."

Compared to sauran 'yan'uwan Babana da suka gaji ba™in halin Baaba Tabawa ita Umma Hadiza tana da

sau™in kai. Duk sadda ta samu shigowa babban gida za ta shigo sashen Kaka ta zauna har ta wuni a wajen. Ita kaWai ce ta Wauki Kaka a matsayin uwa bayan rasuwar Baaba Tabawa. Sai kuma Baffan Katsina da shima babu laifi yana bawa Kaka darajar uwa a gidan.

Sallar Magariba na samu tana yi dan haka na jira ta idar muka gaisa. Muna cikin gaisawa yaya Aminu ya

shigo. Ya mata Albishir da cewa Allah yayi ya sayi mota. Ya bata key Win motar ta ri™e a hannunta sannan

ta fara kwararo masa addu'a.

Lokacin da ya ce ta fito ta ga motar sai ta ce bari Malam ya dawo ta faWa masa.

Na taSe baki ina mamaki. Gaskiya tarbiyyar zamanin su Umma Hadiza daban da tamu. Yanzu wai ta fita

™ofar gida ta duba motar Wanta shine wai sai Malam ya dawo ta faWa masa. CabWi!...

***

JAYKAY

Jalal bai shigo gida ba sai wajen goma na dare. Bayan ya tashi a office Plaza ya wuce saboda ya duba

"aikin gyare-gyare da ake yi. Komai na Plazar ya kammala sai Sangaren restaurant kaWai shine har yanzu ba a gama finalizing yadda za a tafiyar da restaurant Win ba, da kuma wajen Gym wanda basu samu instructor mace ba. Hajiya ce ta ce a yi gym na mata a wajen, amma kuma matar data Wauko za ta kula da wajen ta ™i karSan offer Win har yanzu. Plazar nasu ya ™unshi Sangaren Event center, Restaurant, Salon da Makeup studio, Gym na mata da kuma mini shopping Mall. Project ne da Jamal ya fara, bayan rasuwansa aka ajiye aikin. Sai last year Hajiya ta sa shi dawo da aikin gadan-gadan. Ga shi yanzu har ya ci 70% na aikin. Da a ce ma an gama Sangaren restaurant Win da za a iya buWe Plazar nan kusa."

Lokacin da ya shigo falo bai yi tunanin zai ga kowa a falon ba sai kuwa ya ga Saudah ita kaWai a falon tana

kallo.

"""Sannu da dawowa"" ta faWa ta taso za ta karSi jakarsa ya dakatar da ita."

Jiki a sanyaye ta koma ta zauna.

"""Hajiya ta yi bacci ne?"""

"""Bata jima da shiga ciki ba"""

"wuceta ya yi ya nufi Wakin Hajiya. Ya ™wan™wasa ™ofar Wakin, daga ciki Hajiya ta ce ya shigo. Lokacin da"

ya shiga zaune ta ke kan kujera tana karatu idanunta sanye da reading glass Winta.

Gaisheta yai ya ce mata daga duba Plaza ya ke shi yasa bai shigo da wuri ba.

Ta ce masa babu komai. Da zai fita sai ta ce masa ya shiga ya duba Junior da yamma bai je Islamiyya ba

saboda zazzaSi. Sun kai shi Asibiti an duba shi an basu magani.

Godiya ya mata ya ce zai duba shi.

"Har ya kai ba™in ™ofa zai buWe ta kira sunansa ""JALAL"""

Juyowa yai a hankali. Ganin kamar magana ta ke so da shi sai ya dawo ya zauna a inda ya tashi.

Ajiye littafin hannunta ta yi sannan ta cire reading glass Win ta mayar da shi cikin gidansa.

"""Maganar aurenka na ke so mu yi"" ta faWa tana kallon ™wayar idanunsa."

Wani ™ullutu ya haWiye yana fargabar abinda zai fito daga bakinta.

"""Idan na ce zamanka a gidan nan babu mata baya damuna to na yi ™arya. Nan ba London bane, mutane"

"na magana. Wallahi tun ina kau da kai akan abinda mutane ke faWa har abin ya fara damuna nima. Ban san wani irin yarjejeniya ke tsakaninka da Cassandra ba, amma gaskiya a tafiyar da kuke wannan ba aure bane."

"""Ka godewa Musulunci da ya baka damar auren fiye da mace Waya. Idan ita ba zata biyoka Nigeria ba, sai"

"kai ka auri wacce za ta zauna a nan saboda mutane su dinga kallonka da mutunci"""

"Wannan karan sassauta muryarta ta yi sannan ta ce ""ni ban ce dole sai ka auri Saudah ba. Ban kuma ce"

"dole sai ka aura daga cikin Family ba. Abu Waya na ke so, wannan karan ka daure ka auro Musulma 'yar Nigeria. Idan da hali ta kasance 'yar yankin Arewa. Kai ko ba a Arewa ta ke ba I won't mind in dai Musulma ce kuma 'yar Nigeria"""

Wani ™ullutun ya sake haWiyewa wanda ya hana shi yin magana.

"Shirunsa ya sa ta cigaba da magana, wannan karan da sigar magiya."

"""Kai kaWai ne yanzu babu Jamal, Janan za ta yi aure next year. Gidan ba zai mana daWi

Please Login or Register in order to submit comment