You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babu hidima..."""

"""Saboda ba ka so matarka ta sani ko?"""

"""Idan ta sani zan iya rasa Junior, Zeeyadah"""

"Ziyada ta yi shiru. Can ta ce ""Auren da dama yake da iyaka ai ba sai an masa hidima ba. Na amince,"

"Waurin aure, babu hidima, babu biki"" ta faWa tana avoiding idanunsa."

"""Zan bada duk abinda ake bayarwa na aure. I mean lefe and everything"" ya faWa dan ya tabbatar mata"

ba wai sadaki kawai zai biya ba. Taron biki ne kawai ba za a yi ba. Saboda hakan zai jawo hankalin mutane har Cassandra ta sani.

"""Na fahimta. Aurenmu is just a deal. Za ka farantawa Hajiya rai. Nima kuma zan samu kyautan restaurant."

"Good, Good"" Ziyada ta faWa har da 'yar dariyarta."

"Kallonta kawai yake yi. Deep inside yana jin beyond farantawa Hajiya rai, yana son tarayya da ita. Ba zai"

iya mata al™awarin komai yanzu ba saboda shi kansa bai san me zai faru ba idan ya tuntuSi Cassandra da batun divorce. Dan haka gara su je a deal Win. This way idan abubuwa basu yi kyau ba. Zai iya rabuwa da ita ba tareda ya mata al™awarin da ba zai iya cikawa ba.

And God! He wants to keep her. Ba shekara Waya ko biyu ba. Har iya ™arshen rasuwarsa.

"Yana gani ta masa sallama ta fita. Bai ce mata komai ba. Ya jima a wajen, har ya tada mota zai tafi sai ya"

tuna abubuwan da ya siya mata tun jiya bai samu ya bata ba. Ya sauke glass ya kira wasu yara ya basu kayan ya ce su kai wa Ziyada. Sai da suka gama Waukan kayan sannan ya ja motarsa ya bar wajen.

CHAPTER TWENTY FOUR

ZEEY

Yau officially Jalal Maiya™i zai zo hira wajena. Kwana huWu kenan bayan na amince da deal Winsa. Mun yi

"exchanging text sau biyu. Na farko ya ce min zai je Abuja, sai kuma jiya da ya min text akan zai zo shi"

"wajena yau da ™arfe bakwai na dare. So, kun ga hira zai zo kenan."

Kafin na yi sallan Magariba sai dana yi wanka. Bayan na idar da sallah na kwanta a sallaya ina Wan jan

"carbi ina jiran lokaci. Na san baya wasa da time dan haka na saka alarm ™arfe bakwai saura minti biyar zan tashi na saka kayana dana goge tun safe na kuma sake goge su Wazu da yamma. Saura kuce so biyu na yi gugan. Da safe dana goge kayan a cikin akwati na saka su. To dana zo dubawa Wazu kafin Magariba sai na ga kaman gefe-gefen ya Wan tattare. Allah ya taimakeni ma akwai wuta, shine na sake bin kayan na goge. Dana gama sai na shimfiWa doguwar rigar Atamfata da gyalen da zan saka a kan gado, na san babu mai taSawa kuma ba zai yi squeezing ba tunda ba a takure yake ba kamar cikin akwati. Kaka dai in ba kwanciya za ta yi ba ba za ta hau gadon ba. Yanzu ma tana sashen Baffa Zakari, yau da safe Amaryarsa ta haihu."

"Alarm Wina na fara bugawa na yi wuff na mi™e. Kayan jikina na cire, na fesa body spray sannan na saka"

doguwar rigata. Cikin Winkin Sallah nane wanda ban saka ba. Na sake bin rigan na fesa masa turare kaWan. Šan lipgloss na saka tunda dare ne kona shafa powder ma yadda nake ba™ar nan ba ganewa za a yi ba. Ina cikin jan zip Win rigar wayata ta fara ringing. Ai ko ban gani ba na san shine.

"Da zan Wauki kiran sai na ga ™arfe 6:59PM ne. Na Wau kiran da sauri ina faWin ""gani nan fitowa""."

Sai dana gama shiryawa na zari gyalena bayan na yi Waurin Zahra Buhari sai na ga ai bai kamata na fita da

"sauri haka ba. Idan ya ga na fita bakwai da minti uku ai sai ya Wauka dama ina Wokin zuwansa ne. Ni fa na manta ya ake fita hira. Yaya Aminu Wan gida ne. Yawanci hiran namu ma a ™ofar Waki muke. Wani lokaci kuma ina jikin machine Winsa a waje, ko kuma a zaure."

Na Wan zauna a bakin gado ina duba wayata hankalina na kan lokaci dan so nake sai bakwai da minti

goma kafin na fita.

Ai kuwa sai ga text Winsa bakwai da minti biyar.

"*BA SAI KIN YI KWALLIYA BA, I WON'T STAY MORE THAN 10 MINUTES*"

Ku ji iskanci! An gaya masa kwalliya nake. Akan me zan masa kwalliya. Mtswww!.

Sabon kayan dana sa ma ai saboda duk dan ba a ™are hidimar Sallah bane. Ba wai dan shi na saka ba.

Ina tunanin zan cigaba da zama har sai 7:10PM Win ashe tuni ™afata ta yi ™ofar Waki tunma kafin tunanin

ya gama sauka mini. Na jawo ™ofa na saka key na rufe. Dana gama kullewa sai na saka key Win a ™asan babbar butan Kaka dake ™ofar Waki.

A zaure na tsaya na gyara gyalena na Wan duba fiskata ta camerar wayata sannan na fita. Šan nesa da

™ofar gida yake ajiye motarsa dama dan haka na fara taku a hankali.

"""Ina za ki je?"" Na waiwaya da sauri dan na san mutum Waya ke min tambaya da faWa-faWa haka."

"""Ina wuni, Baba"" na gaisheshi ko risinawa ban yi ba."

"""Tambaya nake miki, ina zaki je?"""

"""Erhm..."" bana so Jalal ya fara haWuwa da Baffa Lawalli, na fi so direct na kai shi wajen Baffa Adamun"

Katsina.

"""Dama an kawo mini sa™one shine zan je na karSa"""

"Ya Wan yi shiru yana kallona alamar bai yadda da maganata ba Winnan. Sai kuma ya ce ""kin kira Alhaji"

"Nafi'u kin masa godiyan dana ce?"""

"Na tsuke fiska nace "" Baba zan kira shi idan na dawo"""

"""Ki tabbatar kin kirashi. Mutumin arzi™i irin hidimar daya mini a wannan sallar abin a yaba masa ne"""

"""KwaWayayye"" na faWa a zuciyata. Wai fa Alhaji Nafi'u ya masa Winki a Sallah kuma ya kawo masa"

shinkafa mudu goma da kaji uku dan a yi hidimar sallah shine ya bi ya isheni tun ranan Sallan wai na kira Alhaji Nafi'u na masa godiya. Akan me zan masa godiya bayan ba ni na karSi kyautarsa ba.

"""Kina sane dai lokacin da muka Wiba miki ya kusa cika"" Baffa Lawalli ya faWa da sigar gargaWi."

"Na ce masa ""Baba kwanan nan zan kawo muku shi"" daga haka na bar wajensa tun ma kafin ya ri™eni da"

wata maganar.

Ina zuwa jikin motar Jalal na ji ™aran cire lock dan haka na buWe na shiga.

"""Dan Allah ka yi ha™uri. Wani Babana ne ya tsareni da magana a ™ofar gida"""

Wayarsa yake dannawa bai juyo ya kalleni ba balle ya min magana.

"Farin tshirt ne a jikinsa, kamar da ba™in jeans ne ko kuma navy blue, ba zan iya tabbatarwa ba dan akwai"

Wan duhu a motar sai haske kaWan daga wayarsa.

"""13 minutes. Haka kike wasa da lokaci, ko kuma ni kaWai kike yiwa haka?"" ˜arshen tambayar ya yi shi"

yana kallon fiskata.

"""Ai na faWa maka uzurina ko"" na faWa ina Wan tura baki."

"""So, 13 minutes kuka Wauka kuna magana?"""

Kai Jalal Winnan akwai son tada rigima. Ni kam bana bashi ha™uri bane. Ya yi ha™uri mana.

"""Na tsaya kulle ™ofar Wakinmu nefa, kuma kwaWon bai rufu da wuri ba, yayi tauri. Idan na koma ma zan"

"Wiga masa mangyaWa"" na sake ™a™alo wani bayanin."

"""I see"" ya faWa yana maida dubansa kan wayarsa."

"Ya yi shiru. Nima na yi shiru. Can sai na ji yace ""Hajiya tana gaisheki"""

"""Hajiya?"" Na Wan zaro ido. ""Har ka faWa mata?"""

"""Yes"""

"""Shikenan ni Ziyada jikar Altine mai Tuwo. Yanzu fa cewa zata yi daga zuwa yi mata girki zan aure mata"

"Wa"" na faWa ina kama kai."

Wani dariya ya mini. Na Wago ina faWin mugu a zuciyata. Kuma fa ranan Sallah Hajiya da kanta ta tura

"min gaisuwar Sallah ta whatsapp, dana mata reply take tambayata yaushe zan shigo ne na sake yi mata girki."

"Ganin dariya ma yake mini sai na Wago nace "" to kuma ce mata ka yi kana so ka aureni?. Ni yanzu duk ka"

"sakani jin kunyar Hajiya. Ta ina zan fara haWa ido da ita a garin nan ni Ziyada???"""

"""Relax"""

"""Ta yaya zan relax bayan ka je ka yiwa Hajiya maganata. Allah ne kaWai ya san irin tunanin da za ta yi a"

"kaina"" na sake rufe fiskata."

"Ni sai yanzu ma nake ganin wautata. Da nayi saurin amincewa zan auri Jalal, da wani idon zan kalli Hajiya"

Layla?. What if Hajiya tace bata amince dani ba. What if ta fara tunanin na shiga rayuwar Wanta ne saboda suna da kuWi?.

JAYKAY

Duk sadda ya haWu da yarinyar nan sai ta saka shi dariya. The girl is just funny. Yanzuma dan ya faWa

mata cewa Hajiya tana gaisheta shine ta birkice haka tanata making funny face kamar zata yi kuka.

"Bai faWawa Hajiya wajen Ziyada zai zo ba. Ce mata yai zai je hira, shine ta ce masa ya gaisheta. Yana so"

sai ya gama wasu tsare-tsaren daya shirya sannan ya gabatar da kansa wajen Uncles Win Ziyada. Daga nan kuma sai ya fito ya faWawa Hajiya cewa Ziyada yake so ya aura.

"""Barin kira Hajiya na ce mata gashi nan kina min kuka saboda ta san zan zo wajenki"""

"Saurin sake hannunta ta yi ta kalleshi tana faWin ""ni ba kuka nake ba"""

Ba zai faWa mata gaskiya ba. Ya samu abinda zai ri™a teasing Winta da shi tunda ya lura tana jin kunyar

Hajiya.

"""Now"" ya gyara zamansa dan ya mata bayanin abinda ya kawoshi ""starting tomorrow, zan haWaki da"

"Jide. Shine zai guiding Winki yadda za a tafi da maganar Restaurant. Already aiki yayi nisa akai dan dama a initial plan Winmu za a buWe Plaza in less than two months mai zuwa ne. And the Restaurant shine muke targeting zai zama face of the Plaza. But duba da cewa idea Winmu na farko ya banbanta da naki dole a fara aiki daga farko. Idan muna so a buWe Plaza tareda Restaurant Win dole mu fara aiki da wuri """

"""Okay, ba matsala. Na fahimta"" ta bashi amsa."

"""Yaushe za ku koma school?"" Ya tambayeta."

"""Saura two weeks hutunmu ya ™are"""

"Ya Wan yi shiru kamar mai nazarin wani abu kafin ya kalleta ya ce ""Aiki zai fara daga gobe. Gobe zaku"

"haWu da Jide ku tattauna akan Menu, Operations, Branding, and everything. Direba zai zo ya Waukeki 8AM gobe, please ki shirya da wuri. We have lot to cover kafin ki resuming school"""

"""Gaskiya ™arfe takwas yayi wuri, ina laifin 8:30-9:00 haka"""

"""Saboda ki samu lokacin yin kwalliya ko?"""

"""Haba kwalliya. Ni bana kwalliya. Kawai dai..."""

"""9:00AM Zeeyadah. Banda Sata lokaci"" ya faWa sounding serious."

"Šan Sata rai ta yi ta fara faWin "" ni fa na faWa maka abinda ya sa na makara Wazu. Amma sai wani cewa"

"kake ina da Sata lokaci. Ni yaushe na Sata maka lokaci?"""

Maimakon ya bata amsa sai ya fara matso da fiskarsa kusa da nata. Ja baya ta yi ta mannu da ™ofa sosai

"tana rarraba idanu. Tsoro ya gani a ™wayar idanunta. Tsoron abinda zai iya aikata mata a wannan lokaci. But he is not stupid. Duk da yana kwaWayin kissing lips Winta, ba a nan zai yi ba. Ba yanzu ba. Ba gobe ba. Sai ranan da ta zama mallakinsa--- Temporarily, ya jaddadawa kansa."

"""Always, Sunshine. Koyaushe kina Sata min lokaci"""

Ja baya yayi ya gyara zamansa dan da ya ™ara matsawa kusa da ita ba mamaki kurma masa ihu za ta yi.

Yana jin yadda ta sauke wani nannauyan ajiyar zuciya lokacin da ya matsa baya.

"Wani abin da ya ke birkita masa zuciya shine, a duk yanayin da fiskarta yake. Tsoro. Fushi. Dariya."

Murmushi. Duka burgeshi ta ke yi.

This is new. Wannan sabon abune a rayuwarsa.

"""Zan...zan tafi"" ta faWa da ™yar."

"""Ana kiran sallan isha"" ta sake faWa ganin bai kulata ba..."

ZEEY

Yau na ga bone. Saura kaWan zuciyata yai tsalle ya fita daga ™irjina lokacin da na ga Jalal ya matso da

"fiskarsa yana kallon lips Wina. Bakina yana shirin furta ""Wayyo!"" kenan sai na ga ya matsa baya."

Allah na gani ba zan iya sake second goma a cikin motar nan tareda shi ba. Anya kuwa wannan mutumin

ba yaudarata ya zo yi ba?. Idanunsa fa Wazu da yake kallon bakina Allah kamar Kura ta ga Akuya ne.

"Ni ga shi ban sani ba, tsabar ruWewa ne ko menene. Daskarewa na yi a wajen na kasa processing komai."

"Ranan da Alhaji Nafi'u ya yi ™o™arin kissing Wina a motarsa hannuna ne ya fara kaiwa fiskarsa kafin ma ™wa™walwata ta gama bata umurnin hakan. Shi kansa Alhaji Nafi'un bai tsammanci zan mareshi haka ba, dan ri™e fiskarsa yayi yana faWin ""Sayyada ni kika mara?"". A lokacin sai da muka yi kusan wata biyu bama magana. Daga baya da dayake maye ne ya sake dawowa yana bani ha™uri wai ba laifinsa bane na yi ha™uri. Wai ni Wince idan yana tare dani kamar magnet haka sha'awata ke jansa. Dama namiji ba abinda ba zai iya faWa na daWin baki ba dan ya yaudareka."

Yanzu da nake ganin ™wayar idanun Jalal da wannan maitar gara na fita daga motarsa. Dan da alama

sheWanin da ke zuciyata ba zai bari na kai masa mari idan yayi attempting kissing Wina ba.

Ai yana cire lock Win motarsa na saka ™afata na fita ko maimaita mini lokacin da zan je restaurant gobe

da yake ban saurara ba.

Ina zuwa gida sashenmu na shiga straight. Na ci sa'a Kaka bata shigo ba. Na Wau key na buWe ™ofa na

shiga Wakin sai kuma na tsaya. Sautin da ™irjina ke bayarwa ya sa na kai hannuna dai-dai wajen. Bugun da zuciyata ke yi tamkar na zaga stadium da gudu sau uku.

Me yake shirin faruwa dani?.

Me yasa nake jin wani abu akan Jalal?

Auren da za mu yi DEAL ne. Babu maganar soyayya ko kuma tarayyar aure.

To me yasa zuciyata ke gudu haka?

Tabbas zuciyata ta haukace. Ban bata wannan umurnin ba. Duk abinda take babu sa hannuna a ciki.

My HEART has gone MAD...

CHAPTER TWENTY FIVE

ZEEY

˜arfe tara daidai na safe na riga na gama shiryawa ina jiran kiran Jalal. Sai na ji sallamar yaro wai na fito

"ana nemana a waje. Na Wau jakata na yiwa Kaka sallama na fita dan na san ba zai wuce Direban Jalal bane ya iso. Shi Winne kuwa, wanda ya kawo min nama kwanaki. Ina isa bakin motar zan shiga gaba ya ce kar na damu na shiga baya kawai. Na buWe gidan baya na shiga sannan na gaishe shi. Ba tsoho bane, amma a™alla zai iya kaiwa shekara arba'in haka."

Maimakon mu yi hanyar Plaza sai naga mun yi wani hanyar daban. Na kasa shiru na tambayeshi ba Plaza

za mu je ba?. Ya ce mini YallaSai ne ya ce ya kawoni Kamfani ba Plaza ba.

Na yi shiru kawai ina mamakin chanjin plan Winsa.

Wani katafaren Kamfani muka isa. Ni ban taSa zuwa ta arean wajen bama. Dana fito daga motar na yiwa

Direban godiya. Ya ce ba komai.

Na shiga ciki ina mamakin girman wajen. Receptionist zaka fara tozali da su da ka shiga cikin building Win.

Maza biyu ne a wajen dukkansu sanye da uniform.

"""Na zo wajen, Mr Jalal Maiya™i ne"" na faWa bayan na musu good morning."

"""Ki hau lift, office Winsa yana 7th Floor"""

Na kalli receptionist Win sannan na kalli inda yake nuna min. A duniyar nan sau Waya na taSa shiga

"elevator a rayuwata. Nan ma da ™yar na yadda na shiga saboda ni da Faty ne. Har muka fito jikina Sari yake sai da Faty ta ri™e mini hannu tana kwantar min da hankali. Ban san ya aka yi nake tsoron abun nan ba. ˜ila yana da nasaba da wani film dana taSa kallo na ga elevator Win ya tsaya mutanen ciki suka kasa fita kuma babu iska, suka yita ™a™aren numfashi kamar za su mutu, da ™yar aka zo aka buWesu. Nima idan zan shiga sai na dinga ji kamar abin zai ma™ale a hanya mu kasa fitowa. Duk inda na je na ga sai an"

shiga elevator kafin akai wajen to kodai na bi stairs ko kuma na ha™ura da zuwa wajen. Yanzunma ce

musu na yi zan bi stairs suka bini da kallon mamaki. ˜arshe Waya daga cikinsu ya ce zai shiga ya nuna min yadda zan yi nace masa a'a. Ya ce zai shiga mu tafi tare na ce masa ya barshi kawai ba zan iya shiga bane.

Na kalli takalmina da Wan tudunsa na ce zaka sha aiki yau. Na fara hawa stairs Win da Wan sauri. Ai tun

"kafin na kai hawa na biyu idona ya fara rena fata. Hawa nefa ba kaWan ba. Dana kai hawa na uku sai ga shi na nemi waje na zauna inata hakki. Ya Subhanallahi! Dana sani na bar receptionist Winnan ya rakani ta elevator, da yanzu na manta da cewa ma na isa office Win."

"Gashi ni ba 'yar firi-firi ba, daga hawa na uku har na fara jin hajijiya. Gaskiya dole na fara exercise a gida."

"Da can na taSa yin karambani na siyo igiya duk safiya sai na fito tsakar gida na fara tsalle kamar mai shirin zuwa aikin soja. Daga baya dana ga go-no-go sai na watsar da komai. 'yan gidanmu dama sun samin ido. Dana fito ina tsalle sai su kama dariya. 'Yan iska. Yana Waya daga cikin abinda ya kashe min motivation Win exercise Win ma . Ga dangin Babana dama tsigarallahu da su, ni kuma na Wauko jikin Ummana, na yi daban a gidan. Kaf 'yanmatan gidan idan wata ta Waga igiya tace za ta yi tsalle Wallahi iska ne zai yi wurgi da ita. Ni kam sai dai mu yi kokawa da iskar dan ba zan kai ™asa ta daWi ba. Sometimes ma dai sirara suna da ranarsu. Yanzu gashi tun ban yi rabin inda zan je ba har na gaji."

Ina zaune ina jiran numfashina ya Wan daidaita na cigaba da hawa sai ga kiran Jalal.

"""Where are you?, Abdullahi ya yi parking tun Wazu"""

Ikon Allah! Ta ya aka yi ya san Direba yayi parking tun Wazu?. Ko dai yana waje ne?. Kai ina ga ta office

Winsa ya hango motar.

"""Gani nan ™arasowa. Na Wan tsaya ne ™afata ta huta"""

"""Staircase kika bi?"" Ya tambaya da Wan ™arfi."

"""Ni bana shiga lifter, yana bani tsoro"""

"""God!"" Ya faWa ina jin sautin dukan table. Kashe kiran ya yi. Nima na cire wayar a kunnena ina ™un™uni."

"To nina ce su gina kamfani mai hawa-hawa ne. Ina laifin a yi shi flat flat, tunda suna da enough space a wajen."

Mi™ewa na yi na karkaWe jikina na cigaba da hawa stairs Win. Ina yanko kwana a hawa na huWu na hango

shi can tsaye ya saka hannunsa a aljihu yana kallona fiskarsa Wauke da mix Win mamaki da kuma disappointment.

To ni ina ruwana.

Na cigaba da hawa har na zo last stair inda yake muka tsaya kallon juna. Ni ina numfashi sama-sama shi

kuma yana min kallon daga wani duniyar aka tsamoni da zan Wauki wahalar bin stairs akan na shiga lifter

ta kaini inda zan je cikin sau™i.

"""Ai gashi na yi rabi"" na faWa ina ™a™aro murmushin ™arya. Nan kuwa ™afata har ta fara ciwo. Ji nake ma"

"kamar na cire takalmin ™afata na wurgar. Wa ya kaini saka 39 ni dana ke saka size 40. The thing is, 40 shine dai-dai size Win ™afata amma idan takalmi ya min kyau na ganshi a size 39 sai na siya. Dan dai zai matseni kaWan kam ba komai bane. Ko a gida idan aka duba takalmana to size 39 sun fi 40 yawa."

"""Ghetto girl"" ya faWa yana juyawa. Na bi bayansa ina faWin ""dama tun farko ai ban maka ™arya ba"""

Still dai wajen lift Win ya kaini. Na ce masa ba zan iya shiga ba ina tsoro.

"""Idan baki shiga ba zan Waukeki ta ™arfi"" ya faWa sounding serious. Hehe! Wai zai Waukeni ta ™arfi. Na"

"kalleshi, sannan na kalli kaina. Koda yake maza fa ™arfi garesu. Sai ka ga yaro ™arami yana iya Waukan abu mai nauyi."

Saura kuce na fi buhun siminti nauyi. Ban fa kai 70kg ba. Tsakanin 65-67kg weight Wina yake tsayawa.

"Yanzu nema nake kai haka. Da can dana yi Medical exams lokacin registration a level 1, 58kg nake. Wani"

"tudu wani gangare, yanzu na ci Tuwo na ™ara nauyi."

A hankali na fara takawa ina Wari-Warin shiga.

"""Get in"" ya faWa da Wan ™arfi"

Na yi sauri na shiga amma na tsaya kusa-kusa da shi. Ina gani ya danna 7. Na fara karanto addu'o'in tsira

a zuciyata dan gaba Waya a tsorace nake.

What if wannan lift Win ya tsaya aka kasa buWewa har nimfashinmu ya ™are muka mutu? .

What if Jalal ya min wani abu da bai kamata ba a cikin lift Winnan?.

"Babu mai ganinsa fa, daga ni sai shi a cikin wannan Wan tsurkukun akwati mai tafiyan."

"Ban san har abun ya tsaya ba. Sai dana ji ya ce ""idan baki fito ba zan barki ke kaWai a ciki"" na yi saurin"

buWe idona ina sake hannun blazer Winsa dana ri™e gam. Ashe rufe idona na yi lokacin da lift Win ya tashi.

"""Ghetto girl"" ya faWa yana yin gaba ya barni ina jin haushin kaina. Harda wani ri™e masa hannun riga,"

salon yace dama son taSashi nake.

Bin bayansa na yi da sauri kafin ya min nisa.

Wani hall muka shiga akwai kujeru da projector da TV. Kamar dai ™aramin conference room ne.

"""Sit. Jide zai zo ya sameki"" na gyaWa masa kai ina hararan ™eyarsa bayan ya tafi."

"Minti uku sai ga wani young Saurayi ya shigo, irin Wan early 30's haka. Daga ganinsa ka ga Bayarabe. Yana"

da zanen 1-1 a fiskarsa. Bashi da gemu sai Wan traces na gashin baki kaWan.

"""So, you're the famous, Chef Zeey?"" ya faWa lokacin da ya zauna opposite da kujerar dana ke yana ajiye"

laptop Winsa akan table.

Na gaishe shi Good morning ina faWin ni ba famous Chef bace.

"""Sunana Sodiq Olajide Adeleke. Amma an fi kirana da Jide"""

"""Ashe kana jin Hausa"" na faWa ina Wan murmushi. Dan ya hutassheni ™a™ale-™a™alen turancin dana shiryo"

daga gida.

"""Ahh! Ni haifaffen garin Zaria ne ooo"""

"""Duk da haka. Da an ji Hausarka an san kai yare ne"""

"""Abi?"" Ya faWa yana danna laptop Winsa."

"Sai da ya Wan yi taSe-taSensa kafin ya Wago yace ""so, Zeey. Zan iya kiranki Zeey?"""

Na ce masa ba matsala.

"""This is JK Plaza"" ya kunna projector yan ya nuna min ginin Plazar."

"""Ban san ko kin taSa shiga wajen ba?"". Na ce masa na taSa shiga."

"Jide yace ""Good. Idan kika lura Restaurant Win shine a farko. Shine main face na Plaza Win. Akwai dalilin"

"daya sa aka gina shi haka. To be honest lokacin da Oga ya ce min zai chanja plan Win Restaurant Win ban ji daWi ba. Restaurant business idan bai tafi dai-dai ba cikin ™aramin lokaci komai zai failing. But on a brighter side dana sake tunani akan concept Winki, sai naga it can be a success idan har mun yi aikin daya dace"""

"Ya Wan yi shiru yana kallona sannan ya ce ""switching JK Foods daga fine dining zuwa local cuisine ba"

"abune mai sau™i ba. Ban sani ba ko kin shirya?"""

"""A shirye nake"" na faWa souding business dan kar ya rena ni."

"""Ina nufin ba wai dan kin iya dafa Tuwo mai daWi ba shikenan kiyi tunanin shi zai kawo kuWi. We have a"

"lot to do behind the scene"""

"""Ofcourse na san da wannan. Na yi aiki a restaurant ai..."""

"""A ina?"""

"""Zikks Foods"" na bashi amsa."

"""Ha! Zikks Foods. Kin san Mr Alade mai ™aton kai?"""

Ai sai na saka dariya. Mr Alade Managern Zikks Foods ne. Lokacin dana ke aiki a wajenma Mr Alade mai

"™aton kai staff Win wajen ke kiransa a bayan idonsa. Mutumin ne gashi guntu, ga shi da ™aton kai kamar"

gwai-gwai.

Haka fa muka fara taWin aikina a Zikks Foods da masifar Mr Alade. Ashe shima Jiden wai

Please Login or Register in order to submit comment