You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya fara karanta wani report da

Sakatariyarsa ta turo masa.

Yana cikin dubawa aka kira Telephone Win office Winsa.

"Ya Wau kiran. ""Yes?"""

Daga Sangaren Sakatariya ta ce masa ga wani tsoho ya dage yana son ganinsa wai sirikinsa ne.

Siriki kuma?

Sun gama magana da Malam Adamu tun jiya ai.

Who could it be?

"Sakatariyar ta ce ""Ya ce sunansa Lawan Haruna"""

"""Ki ce ya shigo"" ya bata umurni yana tunanin Waya daga cikin sauran Uncles Win Ziyada ne."

Wani ™yamusashshen Tsoho ne ya shigo office Win. Kallo Waya ya masa ya ga kamanni tsakaninsa da

Malam Adamu. Sai dai wannan ya fi Malam Adamun tsufa da ™yamushewa.

Mi™ewa ya yi dan baya karSan ba™i a office desk Winsa idan ba business ya kawo su ba.

"""Bismillah"" ya nunawa Baffa Lawalli wajen da kujerun zama suke. Jalal ya zauna a seater Waya ya Waura"

"™afa Waya akan Waya. Baffa Lawalli kuma ya zauna a two seater dake kallon kujerar Jalal. Sai wani zazzare idanu yake yana ™arewa office Win kallo, yana buWe ha™ura yana faWin Masha Allahu. Ha™oransa duk sun Saci da cin goro."

"""Ranka shi daWe, Alhaji Jalal. Na san baka sanni ba"""

Jalal ya bishi da ido. Ko ba a faWa masa ba ya san wannan ne Uncle Win Ziyada da take yawan magana

akansa.

"""Sunana Malam Lawal Haruna. Ni wan Malam Adamu Haruna dake Katsina ne. Mune iyayen Ziyadatu"""

yai maganar yana wage ha™ura.

"""Sannu da zuwa, Malam. Me zan sa a kawo maka?"""

"""Lah! Babu komai. Ai gaisuwa ce ta kawoni"""

Jalal ya ciro wayarsa ya kira Sakatariya ya ce a kawowa ba™onsa ruwa.

Baffa Lawalli ya yi shiru yana kalle-kalle har sai da aka kawo masa ruwa da drinks mai sanyi sannan ya

fara bayani.

"""Dama na ce tunda baka samu zuwa can gidana ba barin kawo maka ziyara mu gaisa kafin Magabatanka"

"su iso"""

"""Nagode, Malam. Allah ya ™ara lafiya"" Jalal ya faWa dan bai san me zai faWawa wannan mutumin da ya zo"

masa office babu notice ba.

Ganin Baffa Lawalli ya buWe Maltina ya fara sha sai Jalal ya buWe tab Winsa ya cigaba da aiki dan tab Winsa

is connected to his laptop. Yana iya yi aiki da kowanne.

"""Na ce idan babu damuwa akwai 'yar matsalar data kawoni wajenka"""

"Jalal ya Wan raising idonsa ya kalle shi. Sai kuma ya ce ""Bismillah"""

"Baffa Lawalli ya gyara tsohuwar hularsa ya fara bayani. ""Dama akwai wani manemin Ziyadatu da suka"

"jima tare. To a baya-bayan nan sai ta ce ta dena ra'ayinsa, ta ce mana kai take so""."

"""Yes?"""

"""To gaskiyar magana dai akwai wasu kuWaWe da Alhaji Nafi'u yake bina. Ba ni kaWai ba shima Zakari ya"

"karSi aron wasu kuWi a wajensa"""

Ya Wan kalli Jalal ya ga ya bar taSa tab Win hannunsa yana sauraron bayaninsa. Sai ya cigaba.

"""A halin da ake ciki dai kuWin nan ba za su samu ba dan suna da yawa. Idan kuma ya ji labarin mun baka"

"'yarmu na san dole zai bibiyi labarin kuWinsa. Shine na ce bari na zo ko akwai wani taimako da za a yi mana saboda kada magana ta fito a ji kunya"""

Jalal ya yi shiru yana processing maganganun Baffa Lawalli.

Mutumin fa yadda Ziyada ta faWa haka yake. Bai taSa ganinsa ba. Bai taSa magana da shi ba. Amma sai

ga shi daga haWuwar farko maganar kuWi ce ta kawo shi.

"Ganin shirun yayi yawa sai Baffa Lawalli ya ce ""na ji labarin ka bawa Ziyadatu aikin abinci a rastarant"

"Winka. Ai Ziyadatu tana da ™o™ari sosai. Tunda Allah ya yiwa mahaifinta rasuwa duk wani faWi-tashi na Makarantarta duka a hannunmu yake. Ri™on marainiya akwai wahala. Ga naka 'ya'yan haka zaka rufe ido ka ri™e maraya da hannu bibbiyu. Ka san yanzu haka ta kusa kammala karatun Digiri ko?"""

"Jalal ya shiga mamakin ™aryar mutumin nan. A Wan binciken da ya yi, makarantar da Ziyada take self-"

sponsored ne. Ita take biyawa kanta kuWin makaranta. Amma sai ga shi wannan tsohon yana claiming shi yake faWi-tashi akan karatunta.

"""Haka ne, Malam. Allah ya saka muku da Alkhairi"""

"Jin ya yarda da bayaninsa sai Baffa Lawalli ya gyara zamansa yana faWin ""ya za a yi. Ai yiwa kaine. Abinda"

"ya yi Sadiqu ai shi yayi ni. Dan haka 'yarsa 'yata ce"""

"""Nawa ne kuWin da shi Alhaji Rabi'un ke binka?"""

"""Alhaji Nafi'u sunansa, Ranka shi daWe"""

"""Okayyy"""

"""KuWin da Wan yawansu. Dama na karSi aron kuWin ne na sa a gona bara. To kuma sai gona ba ta yi kyau"

"ba"""

Jalal dai kallonsa yake. Wannan mutumin expert ne wajen ro™o. Ya san manipulation tactics da zai

"blackmailing mutum emotionally. Ba dan ya san labarin mutumin ba, da babu abinda zai hana shi yarda da duk waWannan ™aryan da ya shirga masa."

"""KuWin ya kai dubu Wari takwas da hamsin. Idan aka haWa da wanda Zakari ke binsa zai cikata Miliyan"

"Waya babu dubu arba'in"""

"""In short dai Miliyan Waya, right?"""

Baffa Lawalli ya gyaWa masa kai.

"""Sunansa ka ce Alhaji Naa..."""

"""Alhaji Nafi'u Badamasi. Yana da gidan Fiya water mai suna NAFI'U TABIL WATER"""

"""It's alright"" Jalal ya mi™e tsaye ya kai hannunsa wa Baffa Lawalli daya sake baki, saboda a tunaninsa Jalal"

zai ce ya bashi account numbarsa ya tura masa kuWin ne.

"""Ka yi ha™uri akwai ba™in dake jirana. Insha Allahu za a yi wani abu a kai"""

Baffa Lawalli dai ba haka ya so ba.

Ya dai mi™e ya yi musabaha da Jalal yana murmushin ya™e.

Jalal komawa desk Winsa ya yi amma sai Baffa Lawalli ya tsaya yana sosa kai.

"""Na ce, ko zan jiraka a waje zuwa ba™in naka su tafi?"""

"Jalal ya washe fiska ya ce ""Baba ai aikine a gabana dayawa. Abinda za a yi ga katina, idan an kwana biyu"

"ka kirani ka tuna mini. Insha Allahu za a yi wani abu a kai. Wannan ba zai gagara ba"""

Ya ciro complementary card Winsa tareda saka hannu ya Wau wallet Winsa ya ciro sabbin 'yan dubu-dubu.

"Bai cika ri™e cash ba, amma kaman akwai cash Win dubu goma a wallet Win. Ya ciresu duka ya haWa da card Winsa ya bawa Baffa Lawalli. Baffa Lawalli harda Wan risinawa ya karSa yana masa godiya."

Har ya fita Jalal bai dena mamakin mutumin ba.

Zai yi bincike akan maganar kuWin. Idan ya tabbatar Alhaji Nafi'u na binsa kuWi kamar yadda ya faWa

kawai zai sa a biya direct ta account Win Alhaji Nafi'un ne.

Idan ya fara bashi kuWi haka tun daga yanzu. A gaba ma duk wata matsala wajensa zai taho.

Not that baya son taimaka masa. Amma baya son mutane masu maula. Saboda duk taimakon da za ka

masu ba zai taSa isarsu ba.

Zai yi iya taimakon da zai iya. Amma ba zai yi abinda zai jawo a ri™a yi masa sintiri zuwa office Winsa

kamar yana running charity organization ba.

He's glad cewa Baffa Lawalli ba shine mahaifin Ziyada na asali ba. Da bai san da wani ido zai ri™a kallon

future sirikinsa ba.

ZEEY

"""Wayyo na shiga uku!"""

"""Ni Ziyada ina zan sa kaina."" Yanzu fa Jalal ya kirani wai in shirya zai zo ya Waukeni muje na gaishe da"

Hajiyarsa.

Jama'a da wani ido zan kalli Hajiya Layla?.

Daga haWani da Wanta akan maganar aiki sai ga shi na bi gefe mun shirya wani deal Win aure a

tsakaninmu. Koda yake ita bata ma san auren yana kan wani yarjejeniya bane. A tunaninta Jalal sona yake kuma zai aureni.

Kuma fa za ta iya tunanin cewa ni nake son Jalal har na convincing Winsa yace zai aureni.

Wallahi kunyarta nake.

To me zan ce mata idan na je?.

Wait! What if ta ce masa bata yarda ya aureni ba. Kuma fa za ta iya faWan haka.

"""Wayyo Allah na!"" Na zauna a bakin gado na rasa me yake min daWi."

"""Ba za ki shirya ba"" Kaka ta min magana."

Na yi wanka tun Wazu. Zani nema a jikina. Na shafa mai amma ban saka kaya ba.

5PM Jalal ya ce zai zo. Yanzu kuma huWu da rabi ma ta wuce.

Dana gama dibi-dibi sai na tashi na fara neman kayan da zan saka. Na san wannan Discipline Master

"Winnan tunda ya ce ™arfe biyar zai zo, to biyar Win zai iso."

"""Kaka in saka Abaya ko Hijabi?"" Na Waga mata su duka biyu."

"""Ki sa Abayar zai fi miki kyau"""

"""Kaka, kuma sai na saka Abaya na je gaban sarkuwa"""

"""Ikon Allah. Akwai wanda ya hana sakawa ne?"""

"""Kaka, wai irin ta ganni da shigar mutunci Winnan"""

"""To ki sa wando ki tafi"""

"""Kaka ke ko!"""

"""To me zan ce miki tunda na yi magana kin ce ba haka ba"""

Sai da wayata ta fara ringing ina cikin tunanin Abaya ko Hijab sannan na yi sauri na fara saka bra Wina.

Koda ban kalli wayar ba na san mai kiran.

Abayar dai na saka.

Last year na siya mana ni da Faty muka yi Anko. To ina ga ma sau uku na taSa sakata tunda na sayeta.

"A gurguje na ™arisa shiri na fito bayan na yi rolling gyalen. Navy blue Abaya ce, akwai stones a wuya da"

kuma hannun rigar.

"Ina shiga motarsa ya Wan kalleni ya ce ""zan fara cin taranki idan kika sake Sata min lokaci"""

"Na duba wayata na ce ""minti shaWaya ne kawai fa"""

"""Komai zai iya faruwa a minti shaWaya, kin sani"""

"""Me zai faru?. Saceka za a yi?"" Na faWa ina Wan sake gyara rolling Wina dan ya matse min wuya sosai."

"""Na ga wata doguwar yarinya ta shiga gidanku yanzu. Next time idan kika Sata min lokaci ita zan kira"""

Doguwar yarinya?.

Mardiyya?. Itane ta shigo dai-dai zan fito muka haWu a zaure.

"""To sai me. Ai akwai 'yanmata a gidan namu dayawa"" na faWa ina tura baki. Wato ma doguwar yarinya."

Thank God ni ba guntuwa bace. Balle ya min gorin tsayi. Ina nan dai-dai. Average height irin wanda maza suke so.

"""Are you jealous?"""

"""Huh!. Ni Jealous. Allah ya kiyaye"" na faWa ina dariya. Amma can ciki na ji zafin maganar fa."

Doguwa my foot.

"Da ya ganta doguwa, tana da shape ne?. Eh. Tana da shape ne?."

Relax Ziyada ba wannan ne a gabanki ba. Abinda ke gabanki shine haWuwarki da Hajiya Layla.

Sai da muka iso gidan zuciyata ta fara bugawa da ™arfi. Na ji kamar na ce masa ya komar dani gida ba zan

iya kallon Hajiya ba. Na dai daure muka shiga gidan ya yi parking muka fito.

Na jira shi har ya yi gaba sannan na bi bayansa muka shiga gidan.

Tsabar a tsorace nake gidan ma chanja mini ya yi.

Babu kowa a falon sai TV dake aiki. Na zauna ina Waura hannuna a ™irji ina karanto addu'ar samun sau™i.

Jalal ya haura sama ya barni ni Waya a ™aton falon kamar wata mayya.

Janan ce ta fara fitowa. Ta ci kwalliya alamun fita za ta yi.

"""Ina wuni"" na gaisheta a Wan tsorace dan tun daga stairs take hararata."

Bata kulani ba ta wuce bayan ta ja doguwar tsaki.

A zuciyata na ce an fara.

"""Lale marhaban"" muryan Hajiya Layla ya katseni daga tunanin dana ke."

Fiskarta Wauke da murmushi ta ™ariso falon.

Na mi™e tsaye ina gaisheta.

"""Zauna mana. Ziyadah ai ke ba ba™uwa bace a gidan nan"""

Na zauna inata murmushi kamar wadda aka bani contract Win tallen Close-Up. Har kumatuna sun fara

ciwo tsabar murmushi.

"Bata kawo maganar Jalal ba. Ta tambayeni labarin Kaks, daga nan muka shiga taWin content ta ce yanzu"

bata ganin post Wina. Na ce mata Aikin restaurant da muke ne kwana biyu ya sa ban samu daman yin content a gida na Waura ba.

Ta ce Allah ya taimaka na amsa da Amin.

Muka Wan yi shiru. Har lokacin ban sake jikina ba. Dan a lissafina tana tunanin yadda za a yi ta sallameni

"daga rayuwar Wanta ne. Sai kuma ta ce ""Ziyadah, Jalal ya same ni da maganarki. Kuma gaskiya na ji daWin maganar dan Wallahi tun kafin na ganki ido-da ido kike burgeni"""

Alhamdulillah. Alamu sun nuna ba korata za a yi ba.

Na sunkuyar da kaina ™asa ina murmushi.

"Ta Wan yi shiru kafin ta ce ""Ziyadah, ina so ki saurareni da kyau"""

Wayyo Jama'a!. Korata za ta yi...

CHAPTER THIRTY TWO

"Ta Wan yi shiru kafin ta ce ""Ziyadah, ina so ki saurareni da kyau"""

Wayyo Jama'a!. Korata za ta yi...

"Hajiya Layla ta ce ""A wajena yanzu ne Jalal zai yi aure. Na san ya faWa miki wacece matarsa?"""

Na gyaWa mata kai ina jin wani sanyi a raina dan har ga Allah na Wauka cewa za ta yi ban dace da Wanta

ba.

"""To, ina so ki nuna masa banbancin auren waccar kucakar da kuma aurenki. Ina so ki nuna masa daWin"

"auren mace Bahaushiya data ke da tarbiyya. Kin ji?"""

Hmm! Ta ya zan nuna masa daWin auren Bahaushiya while gaba Waya auren namu deal ne.

"Jin ban yi magana ba sai ta ce "" zan takuraki ko?"""

"""A'a, Hajiya"" na yi saurin furtawa."

""" Ni fa idan bai rabu da shegiyar nan ba hankalina ba zai taSa kwanciya ba. Na jima ina son Jalal ya auri"

"wata a Nigeria, amma sai yanzu ne burina zai cika. Dan haka ki yi duk dabarar da za ki yi dan ganin ya rabu da Cassandra. Wallahi albarkacin Junior ta ke ci, da ba zan yarda ko kusa dani Jalal ya kawota ba"""

"""Nagode, Hajiya. Insha Allahu zan yi iya ™o™arina"" na faWa ina tantamar hakan a raina. Wani ™o™ari zan yi"

"in raba shi da Baturiya?. Ga ta fara, doguwa, gashinta har gadon baya. Gata ta shape mai kyau ba irin shafaffun matan Turawa dana saba gani a film ba."

Mi zan nuna masa da ya fi na matarsa?

"""Thank you, Ziyadah. Na san ba za ki bani kunya ba. And I suspect Jalal really likes you, so ba za ki sha"

"wahalar shawo kansa ba"""

Lallai! Wai Jalal likes me.

"Hajiya, Jalal acting kawai yake dan ya faranta miki rai. Amma ba maganar LIKE a tsakaninmu."

"""Ya ba a kawo miki komai ba. Ina yarinyar nan Hassana?"""

"""Hassanah!"" Hajiya ta ™walawa mai aikinta kira."

Jin shiru sai ta mi™e tana faWin bari ta dubata ko tana ta baya.

Sai da Hajiya ta mi™e na Waga fuskata da kyau ina sake ™arewa falon kallo.

Wata™ila fa nan za a kawoni idan muka yi aure.

Gaskiya I feel comfortable da Hajiya tun ban auri Wanta ba. Matar genuinely Lovee me ne kawai.

Sai dai ba zaman Hajiya zan yi ba. Shi Šan Hajiyan yana sona ne?

Ga wani Assignment da Hajiya ta bani wai na saka shi ya rabu da Baturiyar matarsa. Ta ya zan iya hakan

ni da ban san matsayina a wajensa ba.

Dawowar Hajiya falon ya sa na sunkuyar da kaina na cigaba da murmushi.

"""Ashe tana ta baya ne"""

Minti biyu sai ga Hassanar ta shigo Wauke da tray.

"""Hassana sannu da aiki"" na yi ™o™arin karSan tray Win a hannunta ta ce na bari."

Ta ajiye min juice da ruwa da kuma chinchin da soyayyen nama.

Na buWe ruwan na sha kaWan. Sama-sama muka cigaba da taWi da Hajiya. Yawanci akan maganar

Restaurant ne inda ta ke ce min idan ta samu lokaci za ta zo ta ga wajen kafin a buWe.

After like one hour Jalal ya sauko ya ce zamu tafi saboda Magariba ta kusa.

Muka yi sallama da Hajiya na tafi bayan ta bani kyautar wani abu a cikin wata ™aramar paper bag mai

kyau. Sai dana Wan yi pulaku irin na Fulani kafin da ta mi™awa Jalal jakar bayan na ™i karSa sai na risina na mata godiya.

"""So, maganar me ku ka yi da Hajiya?"" Jalal ya tambaya lokacin da muka fara tafiya."

"""Ina ruwanka. Tsakanina da Hajiya ne babu ruwanka a ciki"""

"""Ta baki tarihin rayuwata ko?"""

"Na sa dariya na ce ""ai ta faWa min duk wani sirrinka"""

"""Oh really!"""

"""Yanzu na san komai naka, ciki da bai"" Wan juyowa ya yi yana mini wani kallo yace ""Kina nufin kin san"

"komai nawa? Har da nan...?"""

"""Na shiga uku. Ban san komai ba. Wasa nake. Bata faWa min komai ba. Hiran Restaurant kawai muka yi"""

Na faWa da ™arfi ina Waga hannuna dan sai yanzu na fahimci fassarar da ya yiwa maganata.

Wato ma yana so ya mayar dani 'yar iska. Ta ya ma za a yi na san komai na shi in ba nima da shegen

bakina ba.

"""I was thinking abinda baki sani ba sai na nuna miki yanzu..."""

"""Wayyo!. Dan Allah ka dena"" na katse shi ina rufe kunnena."

Dariya ya fara min. Na kauda kaina gefe ina kallon window still hannuna a kunnena bana son sake jin

maganarsa.

Sai da muka kusa isowa gidanmu sannan na buWe kunnena.

"Munafuki kawai. Abinda na faWa daban, fassarar da ya yiwa maganata daban."

"Da zan fita sai ya mi™a min kyautar da Hajiya ta bani ya ce ""sai yaushe zan sake ganinki?. Ina so nima na"

"san duk wani sirri naki"""

"""Allah ka dena. Na ce maka fa wasa nake"""

"""Don't worry. Za ki san komai nawa idan aka kawoki gidana"""

Ai tuni na buWe ™ofa na fita. Ina jin dariyarsa. Mugu kawai.

Ni fa sai in ce na fasa auren.

Zai wani zo yana min maganar bariki. Ni na hana shi zama da matarsa ne. Ko ni na ce ya auro Baturiya ta

™i zama da shi a ™asarsa.

Sai kuma kalaman Hajiya suka dawo mini. Ni yanzu dai maganar auren nan ya fara ™wace mini. Ga Hajiya

da bu™atarta. Ga zuciyata da ban gane mata ba. Ga kuma Jalal da ya fara kawo min wani zance. Wai zan

san komai nasa idan aka kaini gidansa.

Mtssw! As if na damu na san komai nasa .

Ni ina ruwana da shi.

Sai kuma wani tunani ya fara zuwa min kwanya.

"""I'm not dirty"" na faWa da sauri ganin na fara hasaso Jalal babu komai..."

I'm not dirty.

Okay. Just adult thoughts...

JAYKAY

Har ya bar ™ofar gidansu bai dena dariyanta ba.

Wani tunani ya faWo masa. Duk ranan da aka kawo masa ita he's going to shock her. Wannan komai nasa

da ta ce ta sani Win sai ya nuna mata na gaskiya.

He can't wait to see her reaction idan ya nuna mata kansa in his full form.

Ya san ihu za ta masa ta rufe idanunta. And he'll tickle her har sai ta kalleshi a dukkansa.

Ganin dirty thoughts da ke zuwa masa na shirin saka shi tsarkin dole sai ya tattare tunaninta ya watsar.

At least for now tunda Masallaci zai je.

Da ya fito daga Masallacin sai ya koma gida. Kwana biyu baya samun zuwa Masallaci da Junior. Dan haka

da ya je gidan bayan ya le™a yaron nasa a Waki sai ya ce masa ya fito su tafi Masallaci in 10 minutes.

Šakinsa ya koma ya Wan watsa ruwa ya yi alwala ya fito ya saka Jallabiyarsa. Yana ™o™arin fitowa ya ji

knocking Win Junior.

Fitowa ya yi yana shafa kan yaron sannan ya kama hannunsa suka fita.

Lokacin da suka dawo daga sallar Isha Hajiya da Janan suna zaune a dinning suna cin abinci. Junior ya je

ya joining Winsu yayinda shi kuma ya wuce sama.

Jallabiyarsa ya cire ya saka comfy Tshirt blue da ba™in gajeran wando wanda bai kai gwiwa ba.

"""Hajiya, wai da gaske kin approving local girl Winnan?"" Janan ta faWa tana ri™e da cokali."

"""Yana da International woman, ba kya ganin it's high time ya san daWin zama da Local woman?"""

"""Hajiya, kin san ba haka nake nufi bafa. I mean ba zai nemi dai-dai class Winsa ba. Someone more..."""

"""Ci abincinki, Jamila"""

"""Hajiya!"" Janan ta saki ™ara tana bubbuga ™afa."

"""Ni kar ki sake kirana da sunan nan, bana so"""

Hajiya ta saka dariya dan dama da gangan ta kirata da hakan.

Jamila Kabeer Maiya™i shine formal name Winta duk da kuwa a gida Janan ake kiranta saboda Hajiya ce ta

"bata inkiyar. Tana shiga High School ta je ta chanja zuwa Janan Kabeer Maiya™i, ta dena amfani da Jamila."

Hajiya bata ce mata komai ba tunda itama ba son sunan take ba.

Allah Sarki! Daddynsu ne yai ta kwarwa wai Uwa da 'yar duka suna ™in suna mai daWi. Wai da sun san

ma'anar suna JAMILA da ba za su ™i sunan ba.

Shi yasa ya dage yake kiran Hajiya Layla da sunan. Itama Janan Win ya fi kiranta da Auta ko yace mata

little Jamila.

Bayan Daddy babu wanda yake kiran Janan da Jamila ta ™yaleshi. Yanzu zata fara faWa tan cewa ba

sunanta bane.

Yanzu ma mi™ewa ta yi a dining Win tana faWin Hajiya ta hanata cin abinci.

"Hajiya ta ce ta dawo ta ci abincinta, Janan ta ™i. Ta haura sama da sauri."

Jalal ya ce Hajiya ta ™yaleta dama ba ci za ta yi ba gashi tun Wazu ai wasa kawai take da wayarta.

Da suka gama cin abinci sai suka zauna a falon suna Wan kallo. Can Hajiya ta sakowa Jalal maganar

gyaran gidansa

Jalal ya yi shiru.

"""Ai za ku fi sakewa a can. Kuma ba daWi gidan yana nan shekara da shekaru babu kowa"""

"Shima ya yi tunanin hakan, amma tsarin gidan ne idan ya tuno yake kashe masa jiki."

Duplex ne guda biyu iri Waya suka gina. Ga gidan nan katanga Waya ne da gidan Hajiya.

Lokacin da Daddynsu ya gina wannan gidan already ya sayi filin da ke gefensa akan a nan yake so

'ya'yansa maza su zauna.

Tun kafin su dawo Nigeria shi da Jamal suka haWa kai aka tada ginin. Jamal Winne ya ke supervising komai.

Sau biyu ya taSa zuwa ya duba gidan.

Šaya lokacin da aka gama gidan wani lokaci da ya zo Nigeria.

Šayan kuma lokacin da Jamal yake shirye-shiryen aure. HaWuwarsu ta ™arshe da Jamal Win kenan.

"""Dan Allah ka zaSa"" Jamal ya pleading Winsa."

"""It's the same design. Ka shiga duk wanda ya yi maka."""

A ranan Jamal bai barshi ba. Ya dinga binsa har sai da ya tursasa shi ya nuna Waya daga cikin duplex Win

ya ce ya zaSa.

Ashe Jamal ba zai yi auren bama balle har ya zauna a gidan.

Yanzu da Hajiya ta ce ya gyara gidan sai ya ji wani deep sadness a ransa.

Bai san yaushe zai dena jin raWaWin mutuwar Jamal ba. Therapist Winsa ya ce he's living in denial. Wai ya

kamata ya yarda a ransa cewa Jamal ya tafi kenan ba zai taSa dawowa ba.

Ba mutuwar ba. It was the unfinish plans. The unfinish discussions. Abubuwan da ya ke so ya faWa da bai

faWa ba. Abubuwan da ya ke son tambayarsa da ba zai taSa samun damar tambayar ba.

Jamal yana daga cikin babban dalilin da yasa shi kasa hoSSasa akan rabuwa da Cassy.

"""Bayan aurena zan zo mu yi maganar. Komai zai zo da sau™i. Kar ka damu"""

"Jamal kaWai ya yiwa zancen yana son rabuwa da Cassy, amma yana tsoron rasa custody na Wansa"

Muhammad.

Jalal da kansa yayi tunanin rabuwa da Cassandra saboda auren nasu ya fara gundurarsa. Babu wani

nitsuwar aure da ya ke samu. And then ga maganar shan giyanta. Sannan lokacin da ya ke tu™a Jirgi duk

lokacin da ya samu damar zuwa gida a lokacin ne ita kuma Cassandra za ta tsiri tafiye-tafiye akan

business Winta.

"""Bayan aurena"" da Jamal ya bashi yake tunowa duk lokacin da yayi tunanin rabuwa da Cassy. Gani yake"

kamar Jamal zai zo ya same shi su tattauna maganar su samu mafita.

Bai san ya yi nisa a tunani ba sai da Hajiya ta ce masa za ta je ta kwanta. Ita da Junior suka haura sama

aka barshi shi kaWai a falon.

Maybe it's time to let go.

Ya dena jiran Jamal Win da ba zai dawo ba. Ya dena jiran shawaran Jamal ya fara amfani da nasa

shawaran.

˜aran kira ne ya dawo da shi daga tunanin da ya ke.

Lazily ya jawo wayar dake gefensa ya ga sunan da ke yawo a screen Win.

"""JLove"" ta kira sounding excited."

"""I miss you"""

Ya yi shiru.

Wai so take su yi video call za ta nuna masa recent collection na fashion brand Winta.

Šaga wayar ya yi yana kallonta dan gaba Waya jikinsa a sanyaye yake.

Wani red tight dress ta saka. Ta fara juya jikinta tana tattaSa ™irjinta. Ya san me take ™o™arin yi. He's not

in the mood for wannan shirmen.

Ta tambayeshi ya yaga kayan?. Ya mata shiru fiskarsa blank.

Sai ta fara wani moaning tana kwatanta masa yadda zai saka mata hannu a cleavage Winta ya jawo boobs

Winta ya fara mata...

Shirmenta kawai

Please Login or Register in order to submit comment