You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Downloaded From https://tknovels.com.ng ÿþ*:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;*

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 1&2

The writer's of

Karen Bana

Jalaal Areef

˜auna Biyu

Mikiya

Ta Daban

So Dan Rayuwa

Duniyarmu

Duhu na Dukan duhu

And new Ramin Kura

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

a&

"_MY NAINERH TARH *WANNAN LITTAFIN TIN DAGA FARKONSA, HAR ˜ARSHENSA MALLAKIN KI NE"

"SADAUKARWA NE GAREKI ˜AUNATA. INA MATU˜AR GODIYA BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA"

RAYA MIKI ZURI'ARKI AMIN*_

"*Happy New year may Almighty Alla's barakat Rahman, for giveness be with us forever wishing u joyous"

"2025 * _Alhamdulillah ala kulli halin, ahar kullum ina ™ara mi™a godiyana ga Ubangijiin Al'arshi, wanda ya bani Aron Rai da kuma lafiya, kana ya wadatani da tarin Ni'imominsa ta kowacce siga, To a yau ma shi ne ya nufeni da sake dawo muku a wannan karon tare ta wata tsaraba ta musamman, kana inason inyi amfani da wannan dama ta hanyar mi™a dubun gidiyana ga MASOYA na AMANA , masu ™irana da masu tura min messages ganin bana online, ina godiya ga tarin ™aunar ku gare ni, kana ina ro™on ALLAH subhanahu wata'ala da yaci gaba da zame mana gata . wannan shafin nakune masoyana abun Alfaharina, fan's Wina maganin kukana, fan's Wina silar murmushina, Allah yabarmu tare"

daku har ™arshen abada Amee _

_Capricorn season_

*JADYU*

a&a&a&a&a&a&a&a&

"Lokacin dafa'i yayi, Kakar majefa kuma ta tsaya domin Idan anyita jifanka ba'a yin nasara, To idan"

"majefin shu'umine zai jinkirta se a irin wannan lokacin da ake jifa farat Waya ya tashi. Jama'a a karkaWe tsohon kundi har ma da sabbin ayi dafa'i bakin rai bakin fama. Domin kuwa kai tsaye wannan labarin ze fara ne akan wasu irin mutanen da basa tsoran duhun dare. Saidai suna tsoran duhun zukata ne, don duhun dare hasken alfijir kan iya tafiyar da shi. Amma duhun zukata basu da wani alfijir da za'ayi"

tsammanin gushewar wannan duhun......

"Tamkar yacce ™addarorin rayuwarmu, suke bi biye damu tamkar taswira ce dake zane a takardar lissafin"

"rayuwar kowanne rai me numfashi, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman ya™in ba balle GARKUWAR kare kanka, daga isowarsu gareka ko mai gajartar tsahon shekaru ko yawaitarsu. Wanda akance wai duk iya gudun ka duk iya saurinka baka isa shallakema tarin ™addarorinka ba. A wasu lokutan mukanyi kuka ne da hawaye, sai dai kukan ZUCIYA shi ne mafi ciwo da Wacin kukan da yafi kassara rayuwarmu da nasarorinmu, a Soye ko a zahirance da bama iya manta wa dasu. Akace salati baya hana Waukar rai, kowani rayuwar Wan Adam akwai salon ™addarorin da suke masa jerin gwano masu tarin yawa a cikin rayuwarsa, A kowacce duniya akuma koda yaushe Waddara tana tafiya ne daidai da rayuwa, haka kuma tana rayuwa da mune cikin farinciki ko akasin haka.kamar"

"kuma Yanda babu wani bawa wanda ka iya gujema tarin ™addarorinsa,lallai ™addararmu tana gudana"

"ajikinmu ne kamar jini, akowace rana abubuwa mabanbanta suna faruwa, to haka itama ™addara takan"

"iya sanjama bawa ako da yaushe, haka kuma babu bawan da yake iya sanja tarin ™alubalen yadda ™addararsa tazo mai, kamar yadda AL˜ALAMIN ˜ADDARAR zai fara rubuta kansa da kansa. Domin kuwa Ko wacce ™addara tana zuwarma ko wanne Muminine feji bayan feji haka ko wanne feji yana Wauke ne da nashi salon rubutun. Kamar yacce A kullum kwanan duniya canjama bawa ajin karatu take, yau Win kace kawai zata tabbatar maka da hakan, musamman idan kaga ta banbanta da ™addarar jiyanka!. Rayuwa mataki biyu ce Acikin kowacce duniya duk wacce ™addararka ta zaSar maka zata kaika"

"ne zuwa makomarta, saSanin shi ne kawai dace wajen banbance nagartacciya ko gurbatacciya."

"5ØNÞ5ØPÞ5Ø?Þ5Ø<Þ5ØIÞ,5Ø<Þ5Ø?Þ5Ø<Þ5ØAÞ5Ø<Þ5ØIÞ, 5Ø>Þ5ØCÞ5Ø<Þ5Ø?Þ5ØDÞ"

"_Adafan wani yanki ne dake kusa da yankin Nahiyar Chadi da Sudan maso Arewa cin Sudan Win, yayin da"

junayna ta kasance a farkon Sudan Win_

5ØHÞ5Ø<Þ5ØNÞ5Ø<Þ5ØMÞ5Ø<Þ5ØPÞ5ØOÞ5Ø<Þ5ØMÞ

5ØPÞ5ØHÞ5ØHÞ5ØPÞ5ØGÞ 5ØTÞ5ØJÞ5ØJÞ5Ø?Þ5Ø<Þ

ma'ana jigo ga rayuwa ko kuwa uwa maba da mama ga al'umma. a&

"Masarautar Ummulyooda, wata irin masarauta ce me cike da ™arfin iko,Masarauta ce da ba zan iya"

"misalta muku girma da kuma tsarin taba, domin kuwa ta kasance tamkar gari guda haka take, wajen"

girma da kuma ™awatuwarta.

"Masarautace babba wanda ke Wauke da Sangararruka daban daban, hakanan ta™unshi ™ofofi kala da iri"

"daban daban, tamkar yacce ta ™unshi wasu irin mutane maban banta, masarautace me kyau don tun daga wajenta zaka gane cewar ita Win babbar masarautace wacce aka narka ma™udan kuWaWe gurin tsara gininta kawai. Tsayawa bayanin wannan masarauta kuwa wani Sata ma kai lokacin ne me zaman"

"kansa, don nasan kunsan kyauwun masarautu barin ma ace masarautar ta bar yankin Nigeria."

Mafari.

*1995.*

Tsa™iyar dare ne me Wauke da wasu irin abubuwa na ban mamaki da kuma ban tsoro a wurin ko wacce

"rai, data kasance adala kuma muminar ruhi ta hanyar jin tsoron duhun daren daya mamaye garin ko in"

ce duniyar duka. Don dade da hannun ka baka iya gani sabida yadda garin yayi duhu matu™a ga kuma

"wani irin tsitt Win da yayi baka jin motsin komai, wanda ko ba'a faWa ba yanayin garin kawai zai tabbatar"

"maka da cewar dare ya tsala sosai ,tuni masarautar tai wani irin yin shiru me bada tsoro, don hatta ko kukan tsuntsaye ko irin iskar nan dake kaWawa babu haka yake lumum. Amma banda wani shahi na daga cikin wannan masarautar, zaune fara tas Win dattijuwar matashiyar matar take kan Waya daga cikin Royal chairs Win da suka ™awata tankamemen room Win, mai kama da na president saboda girma da ™awatuwarshi. Kyakyawar matashiyar macece mai cikar halitta fara sol da ita, wanda kallo Waya za ka"

mata ka gane shekarun ta na haihuwa ba zasu zarce sittin zuwa da Waya ba a ma'aunin hankali.

"Tun tana irga mintunan daren dake shuWewa da wani irin buguwar zuciya, harta gaji ta mi™e tsaye"

"hannuwanta goye a gadon bayanta, kafin cikin sauran cikar seconds Win data Wiba su cika. Wata Dattijuwar mata ta faWo Wakin cikin rawar jiki tana zubewa ™asa kan gwiwowinta."

"Da wani irin kallon kinsha da ™yar Win nan wannan matar tabi dattijuwar dashi, kafin Cikin buWaWWar"

muryanta me amsa amo ta soma faWin.....

"""BuWe kunnuwanki da kyau!, ki sauraren junayna, ki tabbar abinda na saki kin aiwatar maza maza yanxu"

"yanzun nan, domin bana da bu™atar ko wanne yaro acikin wannan masarautar daya wuce Zayed!, Kinsan"

"ance ko wanne kifi yana da nashi kalan ™ayan, kana kinsan masu iya magana suna cewa sanyi yana iya haifar wuta, To wannan ™ayar da wutar ne bana da bukatar a Haifa a cikin wannan masarautar"""

Cikin rawar jiki da kuma tsuma da namomin jikin matar dake gurfane gaban wannan matshiyar matar ta

"furta. ""An gama uwar gijiyata duk sanda kike neme daga gareni, Umarninki kawai shine abin jirana, al™awari na Wauka saina cika Miki shi!, ki kwanta kiyi kiyi barci harda min shari abunki, domin indai ina raye a doron duniya masarautar Ummulyooda ta Zayed ce"" Hhhhhhhh aka she™e da wata Shu'umar dariya, kafin kuma wurin yayi tsittt yayi tasiri a wurin. Tamkar kuma daga sama tamkar sau™ar Aradu aka furta. "" Indai har burina ya cika ni kuwa ina mai kwaWaita miki cewar zaki zama ´antacciya Acikin"

masarautar

"Ummulyooda ta har gaban abada junayna"" Kanta risinawa matar tare juyawa a hanzarce tana barin"

"Wakin baki Waya. Tana fitowa tabi wani sur™u™in hanya ko tsoro ma bata ji, tana Sillewa ta wani Wan carridor haka ta shige cikin mutanen biyun da suke tafiya da sassarfa cikin siririyar hanyar, me Wauke da wani irin duhu da shiru me bada tsoro, sedai su da duk kan alamu basu jin tsoron, domin kuwa tafiyar su suke yi cikin sauri sosai babu ma kamar ta gaban, wacce ta bayan take biye da ita itama zabga saurin."

"Wanda duk kan alamu suka gama nuna cewar tafiyar su Waya ce. Ta ™arshen ma biye take da su duk inda suka jefa ™afarsu itama nan take jefawa. Seda suka yi tafiya me Wan zurfi kafin mata biyun suka dakata tare da tsayawa. Kansu yana ™asa suka furta. ""Shugaba kamar yanda kika bu™ata mun gama shirya komai na oummul_jannah nan, tana can tana na™uda a yanzun haka, wannan shi ne ruwan da zaki bata a madadin ruwan addu'an da zaki bata""  Ahankali ™arar salati da kuma sautin karatun ke fitowa daga wani ™awataccen shahi na daban. Dake cikin fadar. Salati da nishi ne irin na rai mutu kwakwai rai... Baki Waya tin daga farkon ginin sashen har ™arshensa zagaye yake da Perry mian. (Dogarai, ko masu bada kariya). Ahankali matar dake sanye cikin riga doguwa ba™a ta soma ratsa mutanen, hannun ta Wauke da"

"wata ´ar ™warya. Duk inda ta gimla a sashen se Kaga ana bata girma, tamkar ba dare ba haka Sangaren"

"yake, kasancewar matar sarki ce da kanta take na™uda zata haihu. A natse amintacciyar baiwar nata ta"

"isa gabanta. Tana zubewa wani Wan zufa²na karya ko mata. Ita kuwa matar dake kwance wacce take a galabaice ko motsin kirki bata iya yi. Domin wani irin zafi take ji yana ratsa ta tun daga tafin ™afarta har zuwa tsakiyar kwanyarta, dalilin haka ya sake sabbaba mata karkarwar jiki tamkar wacce ta ji kiWan gangi. Wanda hakan ne ya haifar mata da gumin da ke tsatssafowa daga kowacce kafar da ke cikin ilahirin jikinta. Duk da cewar ba yau ne karo na farko data taSa haihuwa ba,amma bata taSa jin matu™ar wahala da azaba irin wannan ranar ba, domin kuwa ji take tamkar an saka ta a tukunya ana dafa naman jikinta da ruwan zafi ne. Ko dai ana sassa™ar duk wani shahi na jikin ta. A hankali ta cije bakin ta tana yarfe hannu haWe da lumshe idanu tana ambatar kalmar. ""la'ila ha illah antas subhanaka inni kunti"

"minazzalimin³"""

Babbar baiwarta Ummul abeed kuma amintacciyarta da ke bayanta tana mata fifita cikin ™warewa a

"makirci ta fakaice ta, tare da fakar idanunta ta zuba mata maganin da aka bata akace ta zuba mata a madadin ruwan addu'ar da take mata na na™uda ko wacce haihuwa. Mi™a mata ruwan tayi tana me furta. ""Ki gafarce ni uwar Wakina zan ™arasa sashen me martaba in sanar dashi halin da kike ciki, don yace duk yacce ake ciki in sanar dashi."" ta yanko wannan uwar ™aryar nan take domin tsira daga tarkon a kamata."

"˜o™arin mata magana take, tana kuma son ri™o hannun jakadiyarta jumaymah, sedai"

"zafin jikin da ya fara galabaitar da ita ne ya sanya ta gaza koda yin wani kwakkwaran motsine, wani irin"

"azaba ne ke yankar marar ta, da kuma duka ilahirin jikin ta, wanda zafin gubar tsafin da aka bata ne ya gama baybaye jikin ta. Jumaymah kuwa tana fita cikin waige² take tafiyar, har ta isa ga babbar su wato junayna, nan take sanar mata cewar ta zuba maganin. Wani shu'umin murmushi junaynan tayi tana bama umayman warin Wan kunnen gwal Waya. Ita kuma tana nufar Sangaren uwar gijiyarta. A ™asa ta zube tana sau™e numfashi tare da furta, ""Hutawarki lafiya Fulani uwar Wakina me magajin masarauta, zinariyar mai martaba haskenki bai tsaya iya shi kaWai ba kin haske lungu da sa™on cikin Masarautar nan, Ina gwanar wani ga tawa? Kin yi taki kin yi ta kowa, garna™a™in dutse kike kowa ya ja da ke shi ka faWi..."" Wani lalataccen murmushi Fulanin ta saki tare tare da tambayar, ""Ina fatan komai ya tafi yadda ya kamata, na kuma tsara ?"" Murmushi jakatar tata ta saki wanda ya sanya Fulani mardiyya sau™e ajiyar zuciya, duk da cewar ba ta kai ga jin amsar da junayna nan zata bata ba, amma aka ce wai labarin zuciya a tambayi fuska, don tuni ta san cewar sun yi nasara ta iyaka murmushin da junaynan kawai take yi, ""Ranki shi daWe an gama aiwatar da komai yadda ya kamata, kamar yacce kika tsara a halin yanzu gacan oummul_jannah zube rai a hannun ALLAH (Kunji fa koda ran a hannun ta yake kuma oho). Wani"

yalwataccen murmushi Fulanin ta saki tana jin ranta fess tamkar an wanke da Klein Kafin kuma

"tamkar wacce aka zabura ta mi™e tsaye tana furta, ""Junayna aje a tabbar ta bata haihuba!, idan ma ta"

"haihu Win ita da abin da ta haifa Win a she™esu. """

"""Angama uwar gijiyata"" ta faWi tana irin kai tsintsiyar hannunta saman goshinta ta jinjina mata."

"Wannan karon kammm da kanta zata je, ta hanyar kayan likitocin da ummul abeed ta sato mata. Ahankali take tafiyar tana sanye cikin farar riga labcot ta likitoci da ash Win wando, wanda hakan ke bayyana cewar cikakkiyar likitar masarautar ce ita. Sedai fuskanta a lullhSe yake, yi tayi tamkar irin zata"

"yi tuntuSe Win nan, se kawai ta faki idanun dogaran tana gangara wata ingeza Win mulhuf Win ba™ar roba,"

"me Wauke da sleeping powder, wacce take gauraye da kayan asirinsu. Ta yi saurin faWawa parlour'n da"

take jiyo nishi da salatin da sammm basa fita. Bayan da ta gama tabbatar wa da cewar sun kamu....

"Shigar ta tamkar wacce dama haihuwar izininta take jira sanSalelen yaron ya diro duniyar ta ™afafunsa,"

"irin haihuwar nan da ake cema Wire. Sedai sammm yaron ko motsi be yiba, bare kuma irin kukan nan na jariran da suna faWowa duniyar da shi suke farawa. Kamar kuma a gizo taji tamkar kukan jariri, don haka tayi saurin kallar wanda ke cikin jinin haihuwarsa, sedai babu alama ko kaWan data gama nuna cewar shi ne yayi kukan. Sake kallon wurin haihuwar tayi da kyau da kuma idon basira da nazarta, ""Tabbas akwai wani maharin bayan mu kenan?"" tayi maganar babu ko Wigon imani a ranta tana sanya wu™a ta yanke cibiyar da take jikin jaririn da kuma uwar....."

&

Wani irin nishi da kuma ™a™arin mutuwa ne ke fitowa daga cikin wani amintaccen Waki. Kafin dattijon da

"Hannunsa yake ri™e da ™aho hannunsa da fuskar sa duka jini ya gama wanke su gaba Waya. Wani Wan ™aramin ihu mutumin da yake ri™e da ™ahon ya buga tare da zubewa kan gwiwowinsa ™asa gaban kamilin mutumin da kallon farko kawai zaka masa kasan cewar sarki ne, domin rantsatstsiyar shigar dake jikin sa shi ne abin da ze fara tabbatar maka cewar shiWin bazaraten sarki ne, irin adalan nan na amana da ta hanyar cikar zafin sa kawai, da kuma kamalar dake zagaye da kyakkyawar fara tasss Win fuskar sa. Wani nishi da numfashi me Wan ™arfi ya kawo, wanda ya sanya jini tittilo masa ta hanci da kuma baki, kafin cikin matu™ar dauriya da juriya ya Wan Wago hannunsa dake Wauke da wani fari tass Win baby showel, Wanda jini ya gama wankesa shima. ""KAMAALA ŠAN ASHFUD JIKAN KAMAALA RAHEEM DAWOOD......."

"Se kuma ya Wan dakata sakamakon jinin daya ci gaba da anbulo masa jiki. Jikin mutumin daya kasance babban bafaden sarki ashfud Win ya soma rawa, wanda son zuciya da son kai na iyaye da ´an uwansa suka sanya shi gamawa ga adalin sarkin nasu. Tsaye ya mi™e tare da sara hannuwansa yana yana sake sakin wani ihun me tafe da kuka ya shiga furta."

a&

"""In kaji ana duhun dare mai Satar da Rigar sarki, Sarari mai ™are gudun doki, kaja sunja basu ga da kyau"

"ba, jeji kafi gaban Ayi maka ™yaure, Jan zaki Maganin Abokan gaba, Sadauki Adalin Jagora_ kana Gaba kullum suna bayan ka, dama da hauni Lafiya Alheri na gida na uban gidana . Wasu mutanen tamkar hasken fitila ne acikin duhun dare, domin a duk inda suka kasance sai sun haskaka rayuwar mutanen da ke kewaye da su. Su kan ™arfafa gwiwa kuma su taimaka a duk lokacin da bu™atar hakan ta taso. Sai dai kuma kash! Ba mu cika appreciating saudaukarwar tasu ba, har sai bayan sun Sace ma ganin idanuwanmu, ko kuwa duniyarmu. Idan ™addarar rayuwa ta nesanta mu da su, ko ™asa ta rufe"

"idanuwansu sai mu fahimci ashe su ne ginshi™in rayuwarmu,"

Su ne silar farinciki da jin daWinmu

"Abu ™adan na faruwa sai mu ji _Ina ma ace wane yana nan& ?_Wasu iyaye ne a gare mu, yayin da wasu"

"suke kasancewa tamkar abokai suke gare mu. Amma sun mu'amalance mu tamkar ´an uwa na jini, Wasu kuma malamai ne da suka saita rayuwarmu, Wasu kuwa ma™wabta ne, wasu kuma ma'aikatan lafiya ne da suka tabbatar da farin cikin mu garemu. Shin me ya sa ba za mu ya ba ba?, mu kuma jinjina musu ba?,"

"Me ya sa ba za mu sanya su farinciki kamar yadda su kai mana ba?, Me yasa za mu jira har sai lokaci ya"

"™ure?, Me yasa?, Me yasa hakan? Me yasa ni Qasem na kasancewa Waya daga cikin waWan nan"

"mutanen, me yasa ruyuwa ta zaSa da tayi wannan mugun wasan dani?, Amma ba komai zanyi zanyi zanyi, ko dan na nuna musu cewar har gaban abada zakara shi kaWai ne sarki. Na kuma nuna musu cewar kai Win KIBIYAR AJALICE WACCE SULKE BAYA IYA TAREWA, KAMAALA JIKAN KAMAALA ŠAN"

"ASHFUDDEEN DAWOOD RAHEEM KAMAALA. """

"Wani kalar kyakykyawan murmushi sarki ashfud ya saki, duk da kasancewar irin azaba da raWaWin dake"

"ci gaba da ratsa tsa™iyar ™irninsa.wani hawaye ne me tsatsanin zafi da sukar zuciya ya gangaro masa na gefe Waya daga Sangaren hagu ""Qasim Habeeb Alkawarin kare rayuwar KAMAALA nake son kamin!, da kuma al™awarin inganta rayuwarsa tare da bashi cikakkiyar ilimin islama da boko nake son ka bani a wannan tafin hannun kafin ruhina yabar gangar jikina...."" Wasu hawaye ne sosai suka Salle wa wanda aka ™ira da Qaseem Win, kafin kuma ya wani irin Wauke kansa yana kallon bayansa. Sai kuma ya juwo tamkar wani zaki yana goge hawayen dake cike taf da idanunsa ya ce, "" You don't have to cry since you have me, i promise In sha ALLAH to be there for you no matter the weather, I promise to you and I promise to be your one and only till the end of time!, Na Wauki wannan Al™awarin da duka imani na kuma sena cika kodan renonsa cikin aminci me kyau ta hanyar dawo dashi ma haifarsa don kawar da"

"gurSatattun dake Soye cikin wannan masarautar In sha Allah Me Martaba. !!!"""

"Ya faWi yana me kife hannunsa kan na me Martaba Win, wanda yaja wata iriyar iriyar zuciya yana haWe"

"nashi hannun tare dana Babban Bafadensa Qaseem, Wata nannauyiyar ijiyar zuciya ya sau™e numfashi sa na barin gangar jikinsa cikin salama na al™awarin bawa yaronsa kariya daga iyayen sa masu cike da matu™ar son kai da kuma son zuciya.Boyayyar ijiyar zuciya Bafaden ya sau™e. Daidai kuma da bankowa Wakin da wasu mutane uku da suka yi. Fuskar su tana Soye cikin shirami, Waya bayan Waya haka suka gama shigowa suna jeruwa, babban shi ne a gaba se tsaka tsakiyar cikin su a bayansa, se kuma bazara ten dake bayansu sunyi irin zama war nan""Yauwa Barde ka kammala aikin ka,sauranka yanke wannan Wan ™aramin ma™ogwaron Qasim Habeeb!"" saurin meda jaririn bayansa yayi, ganin haka ya sanya na tsakiyar nan matsowa shi ma yana me furta."" Idan ba haka ba nan bada daWeWewa ba wannan jaririn ze iya zama ma™iyinmu, har ya fara jayayya damu yazo yana ihu a gaban mu, don haka yanke ma™ogwaron"

"wannan shi ne kawai ze kawo ™arshen masalaharmu, maza ka she™eshi """

"Wata malalaciyar dariya ya saki yana me furta.""Ku a da™i™in tunaninku zan aikata kuskure irin wannan"

"a karon farko, kuma in yarda In sake maimaita shi a karo na biyu?"" Na ™arshen ne ya fito tare da furta. ""Duk da tsananin biyayyar da kakamema sarki ashfud har ka iya kasheshi, to taya mu zamu iya yarda cewar mu Win ma ba zaka iya cin amanarmu ba?. Hakan yasa muka Wauki matakin kota kwana, Bilal ka she™e Barde tare da wannan jaririn dake hannunsa....."" ko kafin yayi wani yun™uri tuni wanda aka ™ira da bilal Win har ya kai ma Qasim Win sara. Cikin zafin nama da sanin makamar ya™i Qasim Win ya tare saran da Wayan hannunsa dake ri™e da ™ahon nan har yanzun. Sedai kash cikin akasi garin jefar da"

"takobin bilal Win takobin ta yanke shi a ™afarsa, wanda ya sanya bilal Win sake fusatowa da yun™urowa da"

"nufin Wauke masa kai, Sedai Qasim da suke ™ira Barde kafin shi ya sau™e masa shi kuma yayi hanzarin"

"cake ma™ogwaransa da ™ahon dake hannunsa. Yana Waga wuyan sama kana ya yi cilli dashi, yana faWuwa"

"matacce wuyan sa na yin tsartuwar jini Na farkon ne ya sake yun™urowa da nufin tinkarar Barde Win, Sedai na biyun yay gaggawar dakatar dashi ta hanyar Waga masa hannu, domin yafi Wan uwan nasa wambai sanin irin hatsabibancin dake tattare da Qasim Win."

"Da ™ahon dake hannunsa wanda yake tsiyayar da jini ya nuna su, yana me furta."

***

"""Ku sani sarkin ku na gaba wato"

KAMAALA ŠAN ASHFUD JIKAN KAMAALA RAHEEM DAWOOD

"dashen ALLAH NE, hadari ne shi malafar duniya duk wanda yace zaiyi dashi yaja da ikon ALLAH. Dole"

"wannan karon dan zaki ya bayyana akan mi™iyansa kuma maha'intan iyayen sa, ku ji rayi lokacin Dawowar SARKI ASHFUD a karo na biyu, inda masu gudu su gudu ma domin kowa ya shirya ma bayyanuwarsa a karo na biyu """

"Ya ™arasa faWar maganan nashi a fusace, ""An ce Mara dabara shi ne yake barin ruwan sama ya ji™a shi,"

"mai hikima kuwa tun kafin ruwan ya fara sau™a ya riga ya gama samo wa kansa mafaka. Idan ya kasance har a tsayin wannan shekaru mahaifinsa ya kasa ja damu, don me kake tunanin jaririn da yake baida mafaka ko wata majingina ko tsira da rayuwa shi ze rayu har ya bamu ciwon kai?. Bare ya ™alubalencemu. Ka sani kana da zaSi biyu ne kawai a cikin wannan duniyar, zaSinka na farko ko dai ka bamu wannan jaririn ko kuwa kaida shi duk ku zama she™a™™u."" Sake ri™e jaririn dake ma™ale a hannun sa da kyau yayi, tare da furta."" Se dai ku sani kun makaro, kun kuma zo a mummunan lo™aci, domin ™addarar itace da kanta ta zaSeni bawai ni ne na zaSeta ba, Wannan jaririn seya rayu, seya zame muku ™adan garen bakin tulu, seya zame muku ala™a™ai a cikin rayuwarku, seya sanya kowannenku gudun"

"ceton rai """

Wata shegiyar dariya mutanen uku suka saki waWanda fuskar su take Soye cikin rawani da shiramin da

"suka Soye dasu. Kafin Waya daga cikin su ya furta.""Sai na tuna da maganar Malamin Falsafa Freud da yake cewa, Ko wanne mutum yana da zaSi biyu! Na farko ya zaSi wahalar aiki ko dai wahalar nadama. Frued yana nufin ko dai ka zaSi wahalar jajircewa yanzu wajen gina gobenka ta hanyar yin watsi da daWin kwanciya da kake yi a katufu, ko dai bayan fitowar rana, ko kuma lo™acin da dama ta wuce maka kasha wahalar nadama na ™in huSbasa da jajircewa da ka™i yi wajen gina kanka a rayuwa, ta hanyar zaSi da son"

"gina rayuwar waninka ba wa kai ba"""

˜afarsa Waya da take tsiyayar da jini ya Wan dogara tare da numfashi yana me furta.

"""Na farkon wanda tun kafin zafin rana ya keto, tuni ya fara shirin neman inuwar da zai sha inuwa, na"

"biyun kuwa cewa yay wanda yake jiran rana ta fito sannan ya fara tunanin yadda zai samu inuwa. Manyanmu na cewa ba' a shuka a rana guda, kuma a yi fatan samun inuwa a wannan ranar.Idan kana da shekaru 25 zuwa 35, bai kamata ka zauna kana jira sai wani ya baka dama ba. Idan har a wannan shekaru ba ka kafa tushen kanka ba, to ta yaya zaka yi tunanin lokacin da kake mataki na girmantakarka, Sarki ashfud yana yawan cewa, Dole mutum ya Wauki nauyin kansa. Idan ba ka yi hakan ba, sai wani ya Wauka"

"maka, amma ba yadda kake so ba."

"Idan har kuna da tunanin cewar zan tsaya inci gaba da dogara daku to kunyi kuskure, ku sani cewa"

"rayuwa ba ta jiran mai dogaro da wasu. Dole ™wa™walwarka tayi aiki, dole in shiga cikin mutane kala- kala don koyon dabarun zama da mutane, Idan ka gaza yin hakan, za ka kasance cikin jerin mutanen da"

za a rubuta tarihi a kansu da kalmomin.

Please Login or Register in order to submit comment