You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Iskar da Wakin ya Wauka kuma ya Sace Satt, kaman an Wauke ruwa. Juyawa ya yi tare da kallar madubin dogon yaron dake Wakin, Wan shafar madubin yayi sai dogon yaron ya rabe gida biyu kamar ™ofa. Yana shige wa ciki a she wani irin boyeyyen Waki ne da yake gudanar da dalasaman tsafinsa. Wani kalar saurin waro manyan idanuwa nayi, don"

ganinnnnn.........

A guje na fito daga ita kanta masarautar ina yowa nan gida Nigerian s.....

Domin kuwa acan nafi wayoooooooooo

*NIGERIA*

_CAPTAIN AA_

©Maryam Naseer Mirrah

*BY AMMEY LAYLERH *

08104493215

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 27&28

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

" A natse Captain AA da Babban yaronsa jamaal suka fito daga motar da shine yayi driving nasu, dai-dai"

"da lokacin da Lieutenant Nassar Bunza ya fito daga harabar farfajiyar wurin, nufo inda suke yayi, ganin hakan ya sanya Jamaal Wan basu wuri yana yin gaba. Tafiya suke yi a natse suna tattauna wasu maganganun da bansan kona miye ba. Office na shi suka wuce wanda suka Wan sake jimawa a ciki kafin"

Nassar Bunza Win ya fito ransa a Wan mugun Sace.

"Tun ™arfe huWu na yamma garin ya fara haWa gagarumin hadari, wanda alamominsa suke nuna zai"

"zubda ruwa mai yawa. Duk da har zuwa lokacin yana office nashi, hakan bai hanashi fahimtar canjin da garin ya samu ba, a Wan natse ya mi™e ya fara taku zuwa jikin window Win Office Win ya le™a, tabbas hadarine mai Wauke da alamomin iska kuma, duba da yanda garin yayi jaaa, ya kalli agogon dake a tsintsiyar hannunsa yana huro iska a bakinsa, yana da sauran ayyuka da yawa, gashi baya son ruwannan"

ya samesa a waje.

"Barin Window Win yayi ya koma gaban desk Winsa, wasu files ya haWa waje Waya kafin ya fito da ga"

"office Win da Wan hanzarinsa irin na masu cikakkiyar lafiya. Kai tsaye Office Win chief of army ya nufa, dan tun kusan mintuna goma baya ya aiko ™iransa, so se bai sama zuwa ba saboda wani Wan aikin da yake son ™arasawa ya kai masa gaba Waya. Sallama yay a ™ofar Office Win kafin ya shiga, su uku ya iske a office"

"Win, gaba Wayansu kuma suna cikin manya-manyan soldier, gaisuwa yay irin ta girmamawa a garesu, tare"

"da mi™ama chief of army takardun daya gama haWa wa yana faWin, ""Sir ganan na kammala da wannan,"

"I'm sorry for the delay late da nayi, na ™arasa aikinne"""

"""Babu damuwa Captain, dama tunanina ya bani hakan, shiyyasa ban damuba, duk da kuwa jiranka"

"muke mu duk nan"" sir Win yayi maganar yana duban waWan da suke taren. ""Sorry Sir's"" AA Win ya faWa yana maida kallonsa ga sauran mutane biyun dake zaune ."

"Šaya a cikinsu ne ya fara magana fuskarsa sam babu walwala, Se ma cikin tsare AA Win da idanu"

"yace, ""CAPTAIN ALIYU ABDULLAHI ko?"" Cikin girmamawa AA Win yace, ""Yes Sir!"" Zama wancan Win ya gyara sosai yana me fuskantar AA Win, ya fara magana cikin dakiya da kuma tsu™e fuska. ""AA kai jami'in soja ne, wanda ™wazonka da ™warewar aiki irin naka, ke ™ara maka Waukaka ga kowa dake a cikin hukumarnan, banda zagayen jama'a r dake faWin Abuja da kewayenta, So kamar yanda muka baka yarda a baya, So yanzun ma shi ne dalilin dam™a na Kanal Bappa Babayo a hannunka, dan tabbas mun san kai kaWai ne zaka iya wannan aikin, saboda kana da jajircewar da ba kowa yake da irin taba, ga uwa uba NAGARTA irin ta jami'in sojan ™warai, shi yasa duk wani aiki me zafi kai ne kan gaba, domin kuwa kai ake Wamkamawa, Se dai miye dalilin da ya sanya har zuwa wa. Wannan lokacin babu wani bayani dangane da case Win dake hannun ka na mutuwar Kanal?..."" mutumin ya jefa masa tambayar kai tsaye fuskarsa a tsume sam babu fara'a ko annuri, daga taayen da yake ya sake haWe kyakkyawar face nashi tare furta."" Sir ina kan ™o™arina akan hakan, duba da cewar niba Allan misru bane, domin kuwa bana da ilimin sanin gaibu akan aiki na, Se dai ina da naci da kuma jajircewa a kan duk abinda na sanya gaba, Kaga kenan se an jinkirta. "" yay maganan yana Wan ja baya tare da sa rawa, kana ya Wan sake"

numfasawa ganin yacce duk suka bishi da ido idan ka Wauke chief of army kawai da dama ya gama sanin

halin kayansa.

"""Wata alfarma ™wara Waya kawai zuwa biyu nake nema a gareku, dan hakanne zai bani dama akan"

"nasarar da kuke fata daga gareni..."" yay maganan a ™ame cikin wani Wan iskan style."

"""Alfarma dai?, wacce alfarma ce wannan kuwa?"" Wanda tin da aka zauna beyi maganar bane ya"

"kalla AA Win tare da tambayar nasa. Gyara tsai war AA Win yayi yana Wan satar kallon chief of army, chief Win da shima AA Win yake kallo ya jinjina masa kai hi ahead. Da wani yaren da dukkan alamu su"

"kaWai suka san kayansu AA Win yaWan Waga masa kai, kafin ya maida hankalinsa sosai ga sauran mutane biyun. Shirun da yay ne yana kallonsu, ya sanya su suma zuba masa idanun ""Shiru shima wata"

"alamace ta tsora tarwa, domin kuwa a duk lokacin da aka jefeka da wata mummunar kalma kayi shiru, su kansu waWan da suka ji shirunka zuciyarsu tana girgiza ne. Domin kuwa basu san matakin da shirun ya ke nufi ba, wata ™ila abun da zai biyo baya sai sunyi dana sani don bame kyau bane. "" Cikin izza da jin"

"yakai jarumin na gaske ya Wago kai yana kallon general Toufiq Ali wada, sai kuma ya sake wani lallausan"

murmushi da ya saka kumatunsa duka biyu loSawa.

"""Gudun rashin samun nasara kuke yi?, ko kuma dai kuna gudun yazam ba'ai nasarar ba. "" Yay"

"maganar wanda ya sa su duka ukun zuba masa na mujiya suna kallarsa, lallai se yau suke sake tabbatar da tsaurin idon yaron nan da suka jima ji Shi kuwa daga haka ya ma fice yana barin su da"

hangamammen baki a sake AA yana fita Waya daga cikin Wannan soldier Win da suka zo daga KD

"domin sanya idanunsu akan takun kowa suka fara tattauna wata maganar daban, dangane da lamarin da"

"suke son Sulloma wannan case Win. Yana nan cikin barracks Win har dare, duk da kuwa yanda aka kece da ruwan nan kamar da bakin ™warya. Chief ne ya ™ira shi a waya bayan ya Wan jima da fita yace ya same shi a waje, tare da masa kwatancen inda yaken. Komai cikin taka tsan tsan suke yi tsakaninsa da boss Win nasa. Da Umbrella nashi ya fita yana faWawa cikin motar, Janta yayi har zuwa wani plat house. Ruwa ya ajje ma AA Win tare da energy drinks. Dubansa da kyau Chief yayi yana me furta. ""CAPTAIN anya kuwa ba zamu bar wannan aikin ba?, duba da cewar ta ko ta ina anbi an sanya tsaro sosai, karmuy abinda zai sa ka zo ka rasa aikin ka daga ™arshe, duk kuwa da cewar ni akan kaina banso ka harbe Kanal ba "" Se"

"kuma ya Wan fesar da numfashi yana share wata zufa a goshinsa. Tsaye ya mi™e daga zaunen da yake tare da furta.""Itafa rayuwar duniyar nan lissafi ce, kana idan har muka ce zamu sare tin daga yanzun to miye amfanin lilliSawa kura fatar akuya?. Domin tai nasarar cafkar abin farautarta ba tare da tasha walaha ba, tay yaga yaga da zaman sa.... Ka sani a wasu lokutan se an Sata akan samu hanyar gyara wata Sarakar. Ina so kasa a ranka cewar se mun kawo ™arshen wannan ba™ar ™ungiyar, Zamu dam™esu a hannun mu, mu gurzasu yanda muke so sir, Domin isa wajen da muke son zuwa, dole mune zamu hau"

"bayan doki, ba shine zai hau bayan mu ba, don haka"

Nothing to worry about......I'm just fine sir. Say maganar a Wan kausashe. fuskarsa babu wani

"expression akai, duk yacce chief ya so faWin wani abin haka ya gaza, domin kuwa tuni Aura Win AA Win da yake daban ako ina ya gama baybayeshi, don duk inda yake ya fita daban cikin mutane. Wata doguwar ijiyar zuciya ya ja yana mi™ewa tsaye kafin ya juyo a hankali ya fuskanci Captain Win Shi kuwa yaya"

"yana jin yanda idanun chief Win ke prerciing Win fuskarsa amma ya™i Wagowa. ""Ina jin a raina tabbas zaka yi nasara Aliyu, matu™ar zaka zama jajirtacce kuma ka sanya gaskiya da tsoran ALLAH a ranka da cikin tafiyar naka, to zaka kai inda baka yi tsammani ba ma, sedai aikin yana da matu™ar wahala, dan haka a gobe zan gabatar da duk wani tsarin da muka gama shiryawa. "" Rungume shi chief Win yayi yana me"

"furta. "" Zaka iya kuwa Captain?, Wannan aikin yana da matu™ar wahala da sanya kai a haWari, wanda"

"hakan ze iya zama silar rasa rayuwar ka. ""Zan iya sir harma fiye da hakan indai akan ™asata ne, raina fansa ne wa ™asata, zubar hawayen ta tafasa zuciya ta yake, tsananin cikin ta kuma kan narka zuciya ta dan me ba zan kawo mata Wauki ba ta hanyar sa daukar mata da rayuwa ta ba. "" daga haka su ka rabu"

"da juna, Rabuwar da basa da tabbacin zasu sake haWuwa har ™arshen abada. Wannan rabuwar itace sanadiyyar faruwar komai, domin kuwa daga nan sabon babin wasar ta fara me cike da sar™a™iya.........."

a&

"Suna zaune a department nasu su uku ita ne da Janan se Nasma. Janan ce ta kallesu su duka, tare da"

"furta. ""Guy's na manta ban baku wani zazzafan news ba. "" se kuma ta Wan dakata tare da tallafar"

"haSarta tana wani lumshe idanunta tana me sake furta. ""Mafarkin Captain nayi "" ta furta wanda ya"

sanya Nufy zaro Idanu cike da mamaki tace.

"""Captain? wanne Captain in?."""

"Wata katuwar hararan wasa Janan Win ta mata tare da gyara zaman ta, cikin ™aunar abin da takeson"

"faWi ta gyara zamanta, tare da Wan sake lumshe idanunta."

"""Captain dai, Yaya AA ya yanki, wai sau nawa kika son kullum sena tuna miki da hakan. MR PERFECT"

"MAN dai nawa CAPTAIN AA...."" Idanu Nufyn ta sake warowa cike da matsanancin mamaki tace."

"""Kina nufin Yaya dai Yaya na wai?........"" kai Janan in ta jinjina mata tare da cewa ""Eh shi dai, ko ban kai"

"ya so ni bane?, ko kuwa bana da abinda zai so nin ne?, Don ni tin kallon farko dana masa zuciyana ta kamu da son sa, domin tin da nake ban taSa ganin wani mutum irinsa ba, ya haWu Nufy cute handsome ne bana wasa ba, don ALLAH ki sa ya soni baby.... "" tayi maganar tana me rolling idanunta don ita kaWai kawai tasan irin son da take ma wannan bawan ALLAH �angaren Nufyn kuwa mutuwar zaune tayi,"

"tunda Janan Win ta soma maganar nata, kafin a wahalce ta haWiyi wani wahalallen saliva Win da taji ya tsaya mata a ma™oshi ta haWiye, ahankali ta Wan lumshe idanunta tana ™o™arin shanye abinda ke son taso mata akullum a kuma ko da yaushe, indai wani ze yabi yayan nata ko zance so ya shiga. Jin tayi"

"shiru ne ya sanya Janan Win dafa shoulder nata, cike da son jin bayani akan Mr perfect man Win nata tace. ""Why kikayi shiru haka beb?"" BuWe idanunta tayi jin yanda Janan Win ta dafa shoulder nata, tare da sau™esu akanta, kallon cikin idanun Janan Win tayi sannan ta sunkuyar da kanta ™asa, don hango wani abu acikin idanun Janan Win da tayi, wanda ya sanya taji wani abu me kama da fargaba na neman kamata, ita kuwa Janan ganin Still tayi shiru ne yasa ta kamo hannun Nufyn, ba tare da ta lura da yanayin da"

"take ciki ba tace. ""wannan alfarmar kawai nake nema daga gare ki baby, ki taimaka min kisan duk yacce zaki yi ki shanyo min kan Mr perfect Wina pls naci wannan arzi™in..."" nan ma shirun Nufy ta sake yi kamar"

ruwa ya shanye ta.

"""Kunga guys ku zo muje muyi sallan la'asar naga lokaci yayi, kuma anata fita no need mu zauna a anan"

"karma a raba sallamar bamu nan."" Nasma ta katse musu zaman kuramen da kallo cikin kallon da suke bin juna dashi."

bata iya cewa komai ba sai bin bayan Nasma Win da tayi suka fita daga cikin inda suke zaunen. Kai tsaye

"inda aka tanada donyin awala suka nufa, Ita tafarayin alwalan kana Nasman tare da Janan su kayi a tare,"

"Gefen masallaci suka nufa, wajen da aka tanadawa matan hospital Win musamman dan yin sallah, atare"

"sukayi sallan bayan sun idar da sallan ne suka koma nufa inda ofishin uban gidansu yake, wanda yake ta famar yankwanasu wajen kwanansu biyar kenan akan sallamar da aka yi, Se yau sukaci tiyya ze basu sallamar. ˜arfe 6 daidai aka basu sallamar tare sakamakonsu kuma se daga baya. Ita ne ta Webesu da kanta kasancewar duk basu zo da nasu motan ba. Janan ta fara sau™ewa kafin Nasma, zuwa lokacin 7"

tayi.

"Ita kaWai ne a cikin motar don haka ta Wan kwantar da jikinta ajikin kujeran motar, ahankali tare da Wan"

"lumshe idanunta tana sakin ajiyar zuciya. Kalaman Janan Win na taso mata amma tana famar dannewa, don hana Sacin ranta bayyanuwa. hakanan taji gaba Waya duniyar ta daina yi mata daWi, tun da ba tasan me yasa take jefa ta cikin masifa da bala'i ba, Me yasa a duk lokacin da wata zata bayyana soyayya ta ga yayan nata take jin tamkar ruguza mata wani abu daga cikin rayuwar ta ake yi ne?, wanda ita kanta batasan ko menene shi ba, starring motar ta soma murzawa, ahankali takejin wani irin sanyi me daWi na ratsa jikinta, sake lafewa jikin kujeran motar tayi tana sakin numfashi ahankali, idanunta naga titi data"

"buWe su wanda suka jima alumshe, Haka har ta kai gida. A compound na gidan tayi parking car nata tana"

"Fitowa a natse, ta fara tafiya. Yana tsaye jingine da jikin car nashi da be jima da shigowa ba shima, buWe"

"idon sa a kanta sosai yayi, a ranshi yana me raya _the girl is beautiful not just beautiful but extremely beautiful, she s got this flawless shining skin that looks like fresh and creamy milk, that are put together to give her this perfect and flawless skin, idanunta are so white shines which made her look intimidating, she thin and tall the girl is almost perfect with nothing left for people to criticize_ don shi dai ita kaWai"

"ce macen da ya taSa gani me aji da kyau da zallar cikar zati, tafiya takeyi a natse yana me sake bita da mayun idanunsa. Lokacin da ta shiga babu kowa don haka ta haye samarta wanka tare da sallah tayi, ta faWa kitchen da zimmar taya Ammey kirki, sedai harta kammala, Sakwara da miyar dage dage tayi ta jar miya, sannu da gida ta mata tana me tambayar ta ba zata Wan haWa musu da lemu haka ko Wan kunu ba?. Hanya ta bata tana ce da ita bismillahi don ita kam ta gama nata, saboda haka ta shige tana buWe fridge ta Webi gyadarta da already ba'a rabasu da ita, lafiyayyen kunun markaWaWWiyar gyada soyayyiya ta"

"dama musu.wacce ya sha ubar madara se Wan sugar ba da yawa ba gudun kada ta sane gar Win gyaWar nata... Take kitchen Win ya sake kacamewa da ™amshin kunun da tayi. Se after isha'i kana kowa ya hallara a dining Win, shima anan ta fito ta same shi dan taje watsa ruwa ne, kowa abincin yake ci a natse duk se taji ta kasa sake wa, dan kamar idanu taji yana yawo a jikinta. Seda yaci sakwaran kana ya tsiyanya kunun, wani kalan lumshe kyawawan idanunsa yayi, don a duniya idan da abinda yafi so to shine kunur gyadar nan daya tabbata ita ne tayi, haka yake sipping abin sa a natse cikin gently nutsuwansa. Babu jimawa da kammala diner Win ya tashi, wanda ya saka Nufyn sakin wata Soyayyar ajiyar zuciya, tabbas yana da kwarjini mai tarin yawa, wanda shi yake sawa duk takejin kanta wata iri, bata da wani kwarin guiwa a gaban sa duk haka take ji, Wan lumshe idanunta tayi tare da haWiye abincin dake ma™ale ama ma™oshinta. tashinsa shi ya sa ta Wan saki jikinta sosai. Abbu wanda ya kammala cin abincin shima ne, idanunsa ya sau™a akan wayan AA Win, wanda ke aje nan kan saman table Win da dukkan alamu ya manta tane, inda sau™e idon nasa akan wayar kuwa yayi daidai da soma ™iran wayar da akayi, kallon sa ya kai kan Nufaisah da ke goge bakin ta da tissue Abbu yayi, cikin kulawa yace. ""Nufaisah Wauki wayar yayanki"

"ki mi™a mishi ana ™ira, ya manta yana barinta anan."""

"Jin maganan da Abbun ya faWa ne yasa lokaci Waya ta fara tari ba tare da ta shiryawa hakan ba, da sauri"

"ta Wauki ruwa tasha, tare da soma mutsustsuka idanunta, kallon da Ammeyn ta ta mata ne yasa"

"asanyaye ta Wauka wayar nashi dake ta faman ring har zuwa lokacin. Mi™ewa tsaye tayi tare da barin dining area'n, koda ta ™arasa cikin parlournsa da kai tsaye ze sadaka da sashin sa tayi,"

Hakanan take jin ™irjinta na bugawa da ™arfi da kuma faWuwar gaba. Gaba Waya seta tsinta jikinta da

"fara rawa, ahanakali ta Waura hannunta akan handle Win ™ofar, tare da murWawa ta tura ™ofar ciki, asanyaye ta Wan kutsa kai cikin babban parlournsa, takun farko ta jefa ™afanta akan wani lallausan carpet me taushin gaske, ga kuma wani irin daddaWan sanyi me tafiya da ™amshin dake tashi a Wakin, Wan lumshe idanunta tayi, tare da maida ™ofar ta rufe, idanunta ta baza wajen ™arewa parlourn kallo ko zatyi nasarar ganinsa, sedai baya parlourn amma komai na cikin parlourn a tsare yake, dan da dukkan alama mamallakin parlourn baya son yawan tarkace da hayaniya, domin daga yanayin tsarin parlourn nasa zaka fahimci haka, inda aka zuba wasu haWaWWun cushions masu kyaun gaske a tsakiyar parlourn, sai kuma royal blue and ash curtains in da aka saka ajikin kowacce ™ofar windows dake cikin parlourn, kasancewar kujerun nada kalan ash shiyasa curtains Winma suka kasance kalan ash Win. Parlourn taci"

"gaba da kallo tamkar wani ba™onta. Kafin tayi kundubalar nufar ™ofar tare da turawa, wani zaro"

"idanunta waje tayi, domin sam bata yi tunanin ™ofar abuWe take ba shiyasa ta tura, a Wan tsorace ba"

"tare da ta ™arasa shiga ciki ba, da ´ar siririyar muryarta tayi sallama. Sai dai shiru haka taji babu amsa, ba"

"ko motsin mutum bare tasa ran za'a amsa mata ma, sake kwala wani sallaman tayi, still babu amsa."

"Jin shiru ne yasa tayi tunanin cewa ko baya cikin Wakin ne ma, mebi ba yana can yana wani aikin ne a"

"wani lungun na daban, hakan ne ya bata damar sau™e ajiyar zuciya tare da ™arasa shigewa cikin Wakin."

a&

Wannan mayataccen

"daddaWan ™amshin nasa ne daya gama kama Wakin ne ya daki hancinta, wanda hakan ya sata jan"

"fararen idanunta ta lumshe tare da jan wani dogon numfashi,domin tana wani kalan masifa masifan son"

"™amshin yayan nata, Wan buWe idanunta tayi ahankali jin kamar ana kallonta, inda ta sau™e su a kansa. Zaune yake agaban dressing mirror yayin da ya bama ™ofar shigowa Wakin baya, sanye yake da white trouser yayin da ya cire rigar gata nan a gefensa, yanayin yanda ya juya baya ne yasa gaba Waya surar bayansa ta bayyana, inda wasu ™ananan hairs suke kwance lub akan white skin Winsa, yayinda fatar tasa ke wani irin shining na kyau, yanayin yanda ya juya baya ya kuma du™ar da kansa ™asa shiya sanya ba'a"

"iya ganin ko me ne yakeyi, kuma shima ba lallai yasan anshigo Wakin ba."

"Idanunta masu kyau ta zubama fatar bayan nasa bata ko ™iftawa, ba komai ya Wau hankalin nata ba"

"kuwa face zanen zanen tattoo Win dake gefen cikin sa, Se na gefen wuyarsa ™asar ™eyarsa wanda dama shi tasan da shi, sedai na gefen cikin ne bata taSa gani ba, Ahankali ta Wan lumshe idanunta, tare da buWesu a lokaci guda, gaba Waya ta gama shagala da kallon zanen dake kwance daga gefen cikin nasa, hakanan taji shau™in taSa zanen na fusgarta, cikin nutsuwa ta soma takawa zuwa inda yake, wanda har zuwa lokacin bai Wago kansa ba, bai kuma yi wani kwakkwaran motsi ba, da dukkan alamu dai baisan da"

wanzuwar nata cikin Wakin nasa ba.

"Taku kaWan ya rage mata ta ™arasa garesa, ™iran wayansa da aka kuma yi ya katse ta, wani sabon tsoro"

"ne da faduwar gaba taji ya lulluSeta dan gaba Waya tamanta me ya kawota ma Wakin nasa, Wagowa tayi ta kallesa, still har yanzu bai Wago kansa ba, bai kuma nuna ya san da wanzuwarta ba har zuwa lokacin, murza Wan yatsun hannunta ta soma yi ahankali dan batasan ta ina zata fara yi masa magana ba. Akaro na barkatai kenan dayay closing very beautyful eyes akan ta,Kafin ahankali ya Wan juyo da kansa, batare daya Wago ya kalleta ba, ya mi™a mata hannunsa alaman ta bashi wa yan. Kamar dama jiran hakan take nan take da sauri kuwa ta sakar masa wayar a tafin hannunsa, saidai tasha mamaki kwarai dan batayi tunanin yasan da zuwanta Wakin ba, bare kuma tsai warta gabansa. Šan satan kallon sa ta sake yi, saidai bata iya hango full face nashi ba kamar farko, dan bawai ya juyo gareta bane, amma tana iya ganin rabin fuskarsa, da kuma gefen kumatu'nsa wanda ™awataccen sajen dake wajen ya kwanta lub gwanin ban"

"sha'awa. Dan har wani kalan blue blue yake fidsawa. Juyawa tayi cikin sauri ta nufi hanyar fita daga Wakin,"

"Tana fita daga cikin Wakin ta saki wata ™atuwar ajiyar zuciya,"

"Bata sama kowa ba zuwa lokacin a parlourn, dan haka kai tsaye Wakinta ta wuce tana kwanciya cike da"

"wani kalan masifan zazzafar ™aunar yayan nata, da taji kamar ta faWa jikin sa ta rungume sa, kai inda hali ma ta masa fyaide, don yanzu a wannan zamanin tsaff ta gama yarda tsaf mace zata ma Namiji"

"fyaiden..... Sake sakin wata sabuwar ajiyar zuciyan tayi akaro na barkatai, ahankali kuma ta sake matse"

"pillown dake hannunta tare da lumshe idanunta tana cusa kanta ciki. ""Komai nashi gwanin birge wa so cutie!."" ta faWi a abayyane ba tare da ta sani ba, wannan naked skin Win gadon bayan nasa da kuma"

tambarin zanen tattoo Win da ta gani agefen cikin sa ne keta yiwa idanunta gizo.

"Sannu ahankali ta fara jin wani ba™on tunani na shigar ta yana ratsa cikin kwakwalwarta, wanda"

"asanadinsa ne zuciyarta ta shiga bugawa da ™arfi, saurin sanya hannayenta duka biyu tayi ta toshe kunnuwanta tare da rumtse idanunta. Tana shiga soma ambaton sunayen ALLAH kan ya sassauta mata wannan al'amari, dan sosai zuciyarta ke bugawa da wani irin abun dake mata yawo acikin kai da"

"zuciyarta,"

"idanunta da suke a lumshe ne suka ciko da wata kwalla, kafin ahankali ta soma sakin shashshe™an

Please Login or Register in order to submit comment