You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikin masarautar, to kuwa zamu sama duk wasu goyon"

"baya da taimakon ruhin da ke lulluSe da fatarsa. """

"Wani irin zufane ya shiga keto ma AFUD Win, dukkanin zuciyarsa kuwa jinta yake kamar zata faso rufin"

"fata bakwai Win dake kirjinsa ta faWo, saboda tsananin tashin hankalin da yake ciki, yayi munin daya zarta tunanin duk wani me hasashe."

"Cikin duhun daren daya gama dalme Wakin, AFUD Win ya Wago Idanuwansa da sukai jajir, tare da juyowa"

"kansa ya kalli gaban dogon yaron, zuciyarta na kasa jurewa, duk da ya san cewar a ™a'idar aikin nasu"

"babu juyo, amma haka ya sake Wagowa a karo na biyu yana sake kallan Bokan nasa, cike da wani irin tsananin tashin hankali mummunan da yaji kamar bazai iya Waukar nauyin sa bane ya furta..."

"""Don me se iyaka JININ DEENERH tare ASHFUD ne zasu zamo barana wa rayuwa ta!?, me ya sa se iyaka"

"su. Ya furta idanunsa jajajir,"" Saboda da sune wanzuwarsu a doron ™asa sanadi ne, haka kuma an"

"haifesu ne domin su yi ya™i da Masarautar Ummulyoodah, amma idan har zakaci gaba da yin imani da ni AFUD, To kuwa tabbas matu™ar ina numfashi ba za ka taSa tozarta ba , kamar yacce ka fara seka kai ™arshen wasan AFUD wannan Win alkwarinane.!!!. "" take Sarki Afud yaji wani sanyi har cikin ransa, tare"

da furta.

"""Da kai Waya kawai na dogara ya shugabana, haka za kuma da kai Waya ne na yi imani a kaf cikin"

"rayuwa ta, don haka nake son samun afwa da sau™i daga gareka"" wani uban ihu bokan ya kwarara tare"

da furta.

"""Seni Malafar duniya, domin kuwa ko kura ta rame ta fi ™arfin gawurtattun karnuka, dalilin haka ya"

"sanya masallacin kura ba'a bama kare limanci, shi yasa a koda yaushe kwarin gwiwwarka ke burgeni AFUD, ta yanda kake nuna ranar biyan bu™ata rai ba a bakin komai yake ba, koda kuwa menene zai faru ya faru, shi yasa nake ™iranka da *dakan Waka shi™ar Waka...* koma kayi baccinka cikin salama Satacce, domin kuwa nasarar taka ce, idan har zakaci gaba da min biyayya da kuma amsar umarni daga gare ni....."

""" daga haka ya Sace Sattt inda shi kuma ya maida kayan jikin sa yana komawa Saman bed nashi..."

"Â daidai wannan lokacin kuwa tana zaune ta fuskanta al™ibla, duk da kasancewar tsa™iyar dare ne"

"lokacin, amma hakan be tame ta, sema hannun Waya data dafe saman ™irjinta, Wayan kuma ta Waga shi sama, tana me furta...."

"""Ya ALLAH cikin wannan duhun daren da Ya™i tausayawa, daren daya raba tsakanin ruhi da ruhi, da"

"kuma ala™a mai cike da ruWani, ka kawo min Waukinka, tin kafin wannan rikitacciyar duniyar ta ™arasa rushe komai kafin gaskiya ta bayyana?, cikin wannan ginanniyar ™iyayyar tasu maras tushe da amfani, wanda son zuciyar da ya wuce kima ya janyo na rasa haske da kuma majinginata, ta hanyar nuna wariyar da ake nunawa cikin jinin dangi. Tabbas a cikin wannan duniyar akwai ´an uwan da suke jefar da amana cikin wuta saboda hassada, akwai abokan da suke lalata dangantaka saboda ™eta da mugun buri. A duniyar da Mulki tare da kuWi suka fi mutunci daraja, cikin wasu Soyayyun zuciyoyin da son zuciyarsu ya rinjayi adalcinsu, waWan da suka rikiWar da ala™a me ™arfi ta zama jarrabawa, Mutanen da son zuciyoyin su ya sanya suka yi wa junansu wariya, suka raba soyayya da dariya, suka kuma haifar da rauni da hawayen da babu ranar dena su, Mutanen da suka sanya hassada ta zamo gubar da ta tsaga zukatan su ta sama wurin zama daram, Son zuciyarsu ya zama tamkar makami me linzamin daya gama"

yin

"raga raga da kyakkyawar ala™ar dake tsakanin mu, Ta yanda nuna ´an ubanci ya zama sanadiyyar haifar"

"da wariyar cikin gida harta samar da rarrabuwar kawuna, ta kuma jima lalata ™arfin soyayya mu, ta yanda ina ji ina gani, na zama kamar *MOTA UWAR GLASHI* Ina Gani na faWa Rami. Tabbas ne Adeenerh na sake yarda SANIYAR DA BA TA DA JELA... ALLAH ke kore mata ˜uda don ina jin lokacin hakan na daf da dumfaroni, wai shin shi wannan lokacin na bayyanuwar komai be gama yi bane"

kitheart!???.....

"Domin ina jin hakan a jikina na daf da faruwa"" wata uwa walkiya aka watsa, tare da tsawa ba lokacin"

"damuna ba a lokacin, wani irin dariyar farin ciki da kuma kuka ta saki a lokaci guda, tana me furta. ""Na sani, dama nasan lokacin yayi MAZAJEN FAMA, KITHEART LOKACIN KUNE WANNAN BA NASU BA....."

*Nigerian Abuja*

"""Haba Junayna, ki tuna cewar fa kece kika raini Aliyu tamkar Wan da kika haifa a cikin cikin ki, kin bashi"

"cikakkiyar tarbiyyarki, kin kuma soshi fiye da ´ar da kika haifa, kin nuna masa ™auna, baki taSa barin sa koda de da sau Waya a zuciyar sa yaji ba mu ne hasalin mahaifansa ba, Don me kike son fitowa ki nuna ma duniyar cewar ba mu ne iyayen Aliyu ba?, don kawai fifita rayuwar taki ´ar eyeee, naji Nufaisa Son"

"Aliyu take, so kuma irin na aure, don ALLAH kimin wannan alfarmar kada ki bari Nufaisa ta fahimci komai,"

"bare ma har ta san da wannan maganar, ina son ta tsaya iyaka nan ni dake """

"""Wllh ni kaina na rasa me ke son hawan kaina Qaseem, amma tabbas koma miye tausayin ta ke kamani"

"Qaseem, amma zanci gaba da ro™on ALLAH ya magance mana wannan matsalar dake son kunno mana"

"kai, ga dai shi ma bikin nata befi nan da 1 months ba, idan na tuna hakan ina jin daWi sosai Qaseem....."

"Da baya da baya Nufaisan data gama jin komai ta shiga komawa, domin kuwa dama tazo wurin iyayen"

"nata ne dangane da maganar kawo lefen da Mohan yake son yi, kasancewar su yanzun kamar a tsare ne suke, don haka komai ba a buWe suke yin saba. Wani kuka ne ya kusan kowace mata amma ta sanya"

"tafinan hannayenta biyu tana toshe bakinta, tare da komawa a guje...."

*BY AMMEY LAYLERH *

08104493215

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 35&36

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# WAR

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki"

saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win

"08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

" Tana zuwa Wakin ta ta zube saman gadonta, tare da rufe fuskar ta da tafukan hannayenta, tana me"

"furta, ""Me yasa hakan yake son zama sanadiyyar rugujewar kyakkyawar ala™ar dake kulle a cikin zuciyoyin mu?, Me yasa na chanchanta wannan hakuncin ehhh ™addara, shin ni ban chanchanta zama."

"a& Tana a cikin wannan halin ne mahaifiyar nata ta shigo Wakin ta same ta, zama daga gefen gadon tayi tare da Wago kanta tana Wora kan Nufaisa Win kan ™afafunta, cikin wani irin sanyin murya ta furta. ""Nufaisa keba yarinya bace nasan zuwa yanzun kin jima da fahimtar komai, kuma daga baya ma na miki bayanin cewa Aliyu ba Wan da muka haifa bane daga cikin cikin mu daga ni har mahaifinki, So dan haka nake son alakarku ta tsaya a iyaka haka nan Nufaisah, No more. Bana son wani magana ya fita daga"

"baya kina jina??, domin kuwa wutsiyar ra™umi har abada tay nesa da ™asa, domin kuwa shi Wan sarki ne jikin sarki. Kuma Sarki na gaba me jiran gado a cikin Masarautar ADAPHAN. Don haka b careful Nufaisa karki nema da ki jefa zuciyarki inda bai dace ba."" tin da ta fara maganar kallonta kawai nake cike da mamaki, me ke damun Ammey ne haka yau? Duk da hakan ban fasa daga mata kan ba, wasu abubuwa na nemar fasa kaina, don kuwa ji nayi kamar irin an Wora min dutsen dala ne ba ganmo Da haka ta fita"

"bacin ta sake min wasu nasihun masu ratsa jiki tana fita, fitan nata kuma babu jimawa na sake jin an sake turo Wakin, don haka ma ban Wago ba dan nasan Ammeyn ce ta sake dawowa. Jijjiganin da naji anyi"

ne ya dawo dani hankali na daga cikin duniyar tunanin da na cilla.

"""Hey babe!! Come back to your senses mana!!"" Wan zabura nayi ina kallonta a tsorace kafin kuma in"

"harare ta, tare da furta ""What?, wai ke tsaya ma me ya kawo ki gidan nan yanzun?"" na faWa almost shouting, kafaWuna ta dafa tare da cewa"

"""Ai ke ya kamata in fara tambaya, you were deep in a thought and you suddenly became teary, me ke"

"faruwa dake ne duk yau Nufaisah?"" tayi maganar tana dangwalo ruwan hawayen da bansan da zuwan suba, yatsa na na kai na dan taSa idanuna, da gaske kuwa I was about to cry dan ga ruwan hawayen kwance a saman fuskana. Tsareni tayi da idanunta tare da furta. ""Nufaisah wai me ke faruwa dake ne tsakankanin ´an kwanakin nan ne?, da gaba Waya duk kika bi kika sauya wajen son takura kanki da yawan tunanen Ya Aliyu ko?... "" Wago kaina nayi na kalleta da sauri kuma cike da mamaki, gashi dai tambaya ce tamin mai sau™i, haka kuma amsar ta ba wata mai wahala bace. Kaina na Wan girgiza mata, tare da furta ""REEMAH me kike tunani ne wai?"" wani Wan harara ta cilla min, ""Nufy bafa cewa nayi ki tambaye ni ba, A ahhh amsa ta kawai nake da bu™atar ji; Meke tsakaninki da ya yanki? nd kuma Mohan yace min tin daren jiya baki amsa call nashi ba, seda ya ™ira ki da wayan Sis nashi kana kika amsa!"" Wan"

"shrugging kafaWana nayi ina ™o™arin nuna babu komi, ""Me ke tsakanin mu kuwa REEMAH? He's just"

"brother Friend, Wanda muka fito ciki Waya and I stayed with them for a while I think that's all!"" wani"

"kallon karki renamin wayo ta cillo min tana me furta ""That's all fa kika ce ?!"" Kai na jinjina mata cikin tabbatarwa, ""yes!, da kyau"" Se kuma ta Wan yi shiru tana kallona kafin ta sau™e ajiyar zuciya,"

"Tana kallona cike da tuhuma, sake jinjina mata kan nayi nima alamar tabbatarwa, tare da Wauke kaina"

"daga kallonta kawai, ina ™o™arin kawar da komi, domin I wasn't ready to discuss the matter with anyone a lokacin, I wanted to dealt with anything on my own don haka na sha re ta kamar ban san abinda take nufi da hakan ba, Se can kuma kamar daga sama naji sau™ar muryanta tana me furta. ""Da ba zaki magantu ba ma, ai Ammey ta sanar dani komai"" Wani kalan saurin kallonta nayi jikina har na"

kamar tsuma tsuma.

"Kanta ta jinjina min alamar d gaske take min kenan, kafin ta shiga faWin. ""Beb dama ni koda Ammey"

"bata sanar dani komai ba, nasan da cewar Son Yaya Aliyu kike, So kuma irin wanda yake fitowa tin daga ™ar™ashin zuciyar nan, wanda duk guje guje da Soye Soyenka dole ne wani ya fahimta hakan, amsa ta 1 kenan, 2 Win kuma yadda kike fusatuwa tsantsa idan wani daga cikin classmate namu ya furta kalmar SO a gareshi, Sam baki iya Soye kishin ya yanki a ranki Nufy, a gaban kowa da kowa, tin daga lokacin na dasa ma wannan dangantakar naku alamar tambaya, don haka pls kiyi ™o™arin shanye komai, kin ga gobe ko jibi za a kawo kayan lefenki, don ALLAH ki daure duk abinda kike ji kima iyayen ki biyayya nd daWi da ™ari ma kuma kinga kene kika zaSa Mohan, zaSin kine, shima ze baki duk farin ciki da kulawar da duk kike"

"bu™ata daga wurin kowanne cikakken namiji """

"Wata doguwar ijiyar zuciya na sau™e ina Wan sobbing kaina, kamin kuma in pleadingly na kalle ta ina"

"mata alamar data barni haka nan, don nasan halinta tsaf zata iya takura ni, hakan kuwa daidai yake da"

"fasa kukan da nake ta ™o™arin ganin na ri™e, domin kuwa duk yacce zan kwatanta muku irin Waci da"

azabar da nake ji a cikin tsa™iyar ™irjina ba zaku taSa fahimtar ya abin yake ba.

"Daga nan bata sake tada min da maganar ba, Se can zuwa yamma ta fita dani zuwa E damodaly"

"Cleaning skin. Gyaran kai kawai aka mana, Se lalle haka, daga nan muka je Mall har zuwa dare, sau™eni"

"kawai tayi tana min alamu da se munyi waya. Kaina kawai na Waga mata ina wucewa zuwa cikin gidan namu, mask Win fuskana na zare dake indai zan fita dashi nake fita."

"Bayan kwana biyu kuwa iyayen Mohan suka kawo akwatina gidanmu, guda takwas sai kit, wasu"

"azababbun akwati nane ™irar Italy na zallan fata kalar pink, kayan dake ciki kuwa kama daga shadda, lace,"

"materials, atamfofi, takalma ma kadai daga na kamfanin vincci, dg, poster, crishtian Dior, ga wasu shegun jakunkuna da jewelries duka babu ™anana gaskiya ba ™aramin ™o™ari Mohan ko nace iyayen sa suka yi ba wajen haWa kayan nan, sedai duk ni ba hakan ke a gabana ba nikam. Gaba Waya sema hankalina daya sake tashi, akan kusantowar bikin, duk ™awayenmu sunzo sedai banda Nasma, wanda"

"hakan yayi matu™ar Waure min kai, at last ma zan iya cewa ™arshen magana na da ita, shine wani status"

"da tayi cewan a taya ta murna za tayi aure. Sena tura mata da emoji na harara, tare da guntun short na"

"rubutu, bata amsa niba a lokacin duk da kuwa cewar ganan ina kallonta online, Se daga baya ta min reply da wasu cukurkuWaWWun kalmomin da suka gaza kauce wa daga cikin zuciya ta, don kuwa kalmomi ne masu kama da hannun ka me sanda, ko harshen damo. Tun daga lokacin kuma ban kuma ji daga gareta, kona ™irata bana samu, ban kuma san ko miye dalilinta na yin hakan ba. Tin da na gama fahimtar"

"take takenta se nima gaba Waya na fita daga rayuwar ta gaba Waya. Wata guntuwar ijiyar zuciya na sau™e, idanuna na cika da wasu ruwan hawaye masu zafi. Tsam na mi™e tsaye na fara dawurwuri a cikin Wakina, ni kaWai a cikin zuciya ta nake raya cewar, _Ko zuwa yanzun Lolly ya duba sa™ona?, ko kuwa be duba ba, shin idan ya duba sa™on nawa zuwa yanzun a wanne matakin yake?_ Se kuma naji gabana yayi wata irin yankewa yana faWuwa haka kawai. Shigowar Ammey hannun ta Wauke da wani bowl ne ya katse min tunanin dana faWa. Ajje min tayi kan madubi daga tsayen da nake tana me furta. ""Lallai ki tabbar kin shanye duka, kuma da yamma karki manta ki haWe kayyayakinki, zaki koma gidan Auntynki Zeenatu"

"dama na faWa miki"" Aunty zeenatun wata amintacciyar Ammeyn muce wacce ita ce ta fara zame mata dangi, a cewarta, wai sanda suka shigo garin Abujan, daga nan dangin ta suka zama nata dangin itama, sau da dama nasha zama in tambayi Ammey wai ina dangin mu suke ne, nata dana Pappu?, seta ce min su marayu ne, danginsu kuma suna can wata duniyar ta daban Da wannan na tashi bayan na shanye"

abunda ke cikin bowl Win kana na shiga haWa ´an komotsaina wuri guda.

*BLUE RESTO BAR*

"Wani irin Babban lafiyayyen Hotel Bar ne da aka ware shi takanas don marasa jin ™asar GOA Win, inda"

"yake da rassa masu yawan gaske, sedai a cikin hotel Win ma ba kona ake iya ratsawaba ba a wasu wuraren dake cikin sa, kamar idan ka Wauka Sangaren Blue Resto Bar Win, duk kuwa to wanda ka gani a cikin wannan Sangaren lallai to ka sani cewar wani ne na daban a cikin shegun duniyar, don haka tin daga farkon shigar AA Win yake ™arema ko ina dake wurin da wani irin natsatstsen kallo, me cike da"

nazarta...

"Wani Dark personal parson Room ya nufa, ta hanyar Bluetooth Win dake manne a kunnensa dake bada"

"ja da koriyar danja, ta haka suke masa kwatancen. Duk inda ze ratsa se anyi check na shi out, kafin a barshi yayi gaba, wasu shegun riga da wando ne a cikin sa ba™a™e, sedai ko ina na cikin jikin sa a rufe yake ruf, babu me iya ganin koda kwayar idanunsa ne. A daidai bakin wata mahaukaciyar ™ofa yaja ya tsaya, kafin kuma cikin bin umarnin wanda yake bashi umarnin ya sanya hannunsa da suke Soye suma cikin handglov ya tura wannan ™ofar. Yana shiga wani irin dark blue night Win dake mamaye da Wakin ne kusan zance ya fara masa sallama, warin ya shiga bi da ido, babu kowa a gaba Waya parsonal room Win, Se wasu shegun mahaukatan cough with sofa's in da suka zagaye room floor Win. Zaune yakai kan wata zebchair kamar yadda aka umarce shi, gefen sa ya kalla kamar yadda aka faWa masan kuwa sega wani"

"madannin dake gefen sa, Wauka yayi yana dannawa take ko ina na Sangaren Wakin ya soma Waukar"

"haske, sannu ahankali kuma wasu fuskoki maban banta ke bayyanuwa a cikin ginin Wakin, kafin kuma"

kamar sau™ar aradu yaji wannan muryar me bashi umarnin yana me furta.

"""Da kyau ALIYU ABDULLAHI, lallai jarumta da kuma salon aikin ka na burgeni, tabbas zamuyi wannan"

"tafiyar da kai, domin kuwa kwarai na yaba da salon naka aikin """

"Se kuma mutumin yayi shiru yana zubawa AA idanunsa, shima don karantar yanayi sa."

Wani kalan gyara zaman sa yayi tare da furta.

"""Menene yasa ba zamuyi magana fuska da fuska ba?"""

"""Sabo da wurin bai dace da hakan ba, sannan kuma bana da lokacin Satawa da yawa. Kafin nan dai"

"Aikin captain AA yayi matu™ar birgeni, abinda bamuyi tsammani ba shiya faru, aiki ne me kyau. Na yi"

"matu™ar jinjina maka kwarai nayi matu™ar jinjinamaka tare da ´an clab's nawa koba haka ba guy's???."""

""" Yeah's"""

Gaba Waya suka haWe bakin su wurin murta kalmar hakan a jimlarce.

"Shi kuwa Sangaren AA, wani lalataccen murmushi ya saki yana me furta."

"""Idan na fahimta gaba Waya ayyukan da nayi a wurare mabanbantan kaine wanda ka bayar dasu?"""

"Wani Wan sara masa Boss Win yayi kamar a gaban sa tare da furta. _Da kyau BAD, wannan ma namu ne,"

"domin yana da basira, haka zalika kwakwalwarsa na gudu ne fiye da tunaninsa ngd """

Se kuma ya Wan shiru dan haka wani daga cikin su ya ci gaba da furta.

""" Tin daga lokacin bayyanuwarka,muka san ko kai wanene da irin sheke sheken da kayi, tabbas kana da"

"TAURIN ZUCIYA, don haka muma shi™ar ce zaka mana gaya mana mecece ladarka? """

Yay maganar yana Wan janyewa daga jikin screen paper Win room Win.

Wani Numfashi ya Wan fesar tare da furta.

"""˜a'idata ni guda Waya ce kawai a biyani farashin, ba wannan ne abinda ´an ta'adda kuke so ba?"""

"Yay maganar yana Waukar Alcoholic drink Win dake kewaye gabansa, ""Mu Ba ´an ta'adda bane, mu ´an"

"kasuwane..."""

"˜afarsa Waya ya Wauka ya sake Worata akan Wayar, yana me furta."

""" Ohh!!!, Miye da meye kuke sayarwar?"""

"A wannan Karon kam Boss Win nasu ne ya furta. ""Komai da komai, kamarsu, ™asashe, gwamnatoci tare"

"da tattalin Arzi™i, duka abinda yake faruwa mu ne nan muke tsara shi.."

"""POWER da kuma CONTROL"""

"""No karkai tunani hakan, mu kawai rukunine da muke juya duk ™asar da muka so, kana muna da mutane"

"da dama da suka gama karaWe ko ina a cikin duniyar suke mana aiki da kyau"""

"Tsaye ya Wan mi™e shima tare da soma Wan jujjuya wa yana me furta. ""Kawai ku biyani kuWaWe ku faWi"

"aikin da zan muku"" yay maganar ne kuma yana komawa zaunen da yake ™afarnan Waya kan Waya."

"""Ka sani wannan ba contract bane AA, wannan abu ne da yafi contract muhimmamci, domin kuwa"

"muna so mu gwada tunaninka ne, domin mu baka wata babbar dama wacce inhar kai nasarar shallake wa to kuwa tabbas zaka zamo Waya daga cikin rukuninmu """

"""Se dai ni nake yankema kaina abinda nai niyya"""

"Boss Win ya sake magana har yanzun, tare da burta ""Daga lokacin daka tinbatsa baka da damar yankewa"

"kanka abinda kai niyya, domin kuwa hatta da ™asar taku se abinda muka tsara take yi """

"Ya™in cigarettes Win daya kunna ya fesar, tare da furta."

"""Menene abinda kuke bu™ata?"""

"Wani shegen murmushi *SNAKE EYES* ya saki tare da sake furta. ""Da kyau AA wani ™asurgumin jami'in"

"soja ne!, wanda kuma ya kasance me taurin zuciya irin ka, shi zaka she™e mana. """

"Wani lumshe ido yay tare da buWe su tar akan dukan su, yana me furta. ""Ba mamaki a baya na taSa aiki"

"ko?"" Se kuma ya Wan jijjiga kansa yana daga zaunen da yake tare daci gaba da furta."

"""Badamuwa"""

"Ya furta tare da mi™ewa tsaye yana fuskantar duka mutanen dake kewaye da room Win, amma ta cikin"

"jinin Wakin, Se kuma ya zube duka hannayensa cikin aljihun rigar sa tare da furta. ""Wanene wanda kuke da bu™atar a she™e Win?"" yay maganar da alamar tambaya. ""Juya yana bayanka"" yay maganar yana Waukar drink energy Win dake gaban sa yana Salle murfin ta ya zu™a, Wani kaikaitaccen kallo AA Win ya masa, ta cikin Wakin tare da kafe drink Win dake hannun Snake Eye Win, Se kuma ya juya bayan nasa a natse, take yay ido biyu da CHIEF OF ARMY dake WauWWaure. ""Idan ka she™e shi, Wannan shi ne abu na farko da zai sanya ka zamo Waya daga cikin mu "" haka ya sake jin maganar Snake Win tamkar sau™ar"

aradu da rugugin tsaya.....

"Cikin wani irin taku na kamar ze tashi sama ya nufa inda chief Win yake WaWWaure, tare da tsaiwa a kansa"

"yana ™o™arin ri™o hannun ogan nasa a da. Bayan ya kwance masa hannayensa, tare da buWe masa baki, kaSar da hannun nasa chief yayi, tare da ™a™aro wani kake ya tofa a fuskar AA Win, wanda yay saurin"

juyar da kansa gefe....

"""�arayin banza shashashu marasa amfani da nemar aljanna, to ku sani babu abin da zaku iya. """

"A wannan Karon kam wrong number ne ya furta. ""Da wa yace zamu ma wani abu?"" Boss Win nasu ne ya"

"mi™e tsaye a karon farko kamar ya tsago bangon ya shiga Wakin, tare da taryan numfashin wrong number"

Win ta hanyar furta.

"""Me yasa bazaka fahimta bane?, duka muna wannan abin ne domin neman duniya, babu wanda yake yi"

"da zimmar neman samun ladar aljannah..."""

_Tubbb_

"""Da banzan shashasha kuna matsoraci, wanda ya je ya laSe ko fuskarka ka gaza bayyanawa, kuma a"

"hakan kake tsammanin zaka iya juya ™asar tamu? "" wata mahaukaciyar sheWaniyar dariya duka suka"

"fashe da ita, tare da nuna shi da yatsa, Wine block ne ya furta."" Matsalar ™aramin tunani kenan, ana"

"maganar duniya waye yake ta wani Nigerian s Win banza. "" Da wannan alamar Boss Win nasu ya jinjinama Wine block Win...."

"Kamar kuma wata almara, kamar a shirin film duka mutanen jikin ginin Wakin suka Sace."

"Suna Sacewar kuwa AA yay hanzarin zubewa gaban chief Win yana warware duka Waurin dake jikinsa,"

"yana mi™ar dashi tsaye. Janye jikinsa ana AA Win chief yayi tare da furta ""CAPTAIN me kake shirin aikatawa ne haka?.... "" Sir zan tseratar da kaine kamar dai yadda aka saba....."

"Wani murmushi me ciwo da Waci chief Win yayi, tare da furta."

"""A wannan karon kam baka da wata mafita ko zaSi *CAPTAIN KAMAALA ASHFUD RAHIM DAWOOD, dole"

"ka she™e ni....."" yay maganar ne kuma ba tare da ya tsaya dubar koya reaction na AA Win yake ba, Shi kuwa yana ambatar KAMAALA ASHFUD RAHIM DAWOOD, Win yaji wutar kansa tayi wani irin Wauke wa, amma kuma yana kawar da tunanin hakan a cikin ransa, dan sau da dama yakanji wannan sunan na masa amsa kuwwa cikin kunnuwansa, don haka ma yanzun ya bar hakan a ire iren wannan amsar"

"kuwwar ne kawai,

Please Login or Register in order to submit comment