You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannuwanta dake Wan rawar daya fara itama, Kafin cikin nutsuwarta ta sake ce dashi ""Lolly kana lafiya kuwa?"" ta furta tana sau™e numfashi mai sanyi, da kulawa sosai ya dube ta tare ri™o hannuwanta yana nufar sofar da ke gaban gadonsa da ita, zaunar da ita yayi saman sofar shi kuma yana zama bakin bed. Se kuma ya gaza furta mata komai yana ri™e kansa da hannuwa biyu zafin kansa nemar tashi. ""Kayi ha™uri yaya ita rayuwa dama haka take ta kan zo da sauyi a ko wanne yanayi,"

"koma dai miye ke damunka duk da kasancewar bansan ko miye ba, idan kayi ha™uri wajen jure ™addarar"

hakan tare da adda'o'i se kaga komai yazo mana da sau™i domin adda'o'i kan sassauta kaifin

"™addara. Suna zaune a hakan har duhun magrib ya kawo kai, inda shi kuma yana can ya tafi duniyar"

"tunani, Kiraye kirayen sallan magribar da ake tayi ne, ya soma ratsa cikin kunnuwansa yana dawo dashi hayyacinsa, tsammm ya mi™e yana yana fita kai tsaye daga room Win. Kanta ta dafe da duka hannuwanta biyu idon ta na ci kowa da wasu ruwan hawayen tausayin kanta da kanta. Tare da Waga hannuwanta biyu"

tana me furta.

"""Ya Allah ka kawo min mafita ni Win na kasance bai wace agareka mai ™as™antar da kanta, ya rabbi ka"

"kawo min mafita cikin wannan mugun abin dake ™o™arin Salle min tsayin shekara da shekaru!, kawai zan cema Mohan ya fito dana faWa cikin wata halakar"" Innalillahi wa'inna ilaihir'raji'un Win da ta furta shima ya shiga nanatawa yana daga tsaye bakin ™ofar shigowan da dawowansa kenan daga masallacin."

"Kunnuwansa sukayi masa wannan mummunan jin, kenan itama wai tana nufin tana jin abin da yake ji akanta kenan kome?, Cikin zuciyar sa ya furta _Ya ilahi me hakan ke nufi dasu ne to?, son juna suke, son kasance a ™ar™ashin inuwa Waya su ke shi da ™anwarsa, da a gaban idon sa Ammeynsa ta reni cikin ta tare ma dashi, a kuma gaban idon sa Ammeyn shi ta haifa masa ™anwar tashi amma ALLAH ya jarabcesu da son junansu.?. Don haka yay hanzarin komawa da baya yana fasa shiga room Win zuciyar sa na bugun uku uku. Be dawo gidan ba tin da ya fita se bayan sallar isha'i, Kota Sangaren iyayen nasa bai bibi gudun kada ma ya haWu da ita. Sedai me yana shiga ya ganta kwance saman carpet Win Wakin, wanda da dukkan alamu gangarowa ma tayi ta faWo. Cikin rashin kwarin gwiwa ya nufa inda take kwancen, gani yayi shijjabin jikin ta kamar ya sha™e ne, don haka ya kai hannunsa saitin wuyar nata, kallon yacce ta du™un™une a cikin shimar Win yayi, haka yayi kaman zai gyara mata amma kuma sai ya fasa, tare da saurin Wauke kansa daga gareta. lokaci Waya ya haWe fuska tamkar bashi ba,tino zancenta na Wazun da yayi ne ya sashi rumtse idanunsa tare da Wan cizan jajayen lips nashi, a hankali ya soma girgiza kansa,"

"yana jin zuciyarsa babu daWi,wani irin abu yaji yana yi masa yawo acikin jikinsa."

"NUFAISA kuwa da tin farkon shigowarsa ta ji shi ne ya sanya ta kasa buWe idanunta, har zuwa"

"Wurkusawan da yayi gabanta bugun zuciyarta na sake tsananta, yayinda ™irjinta ke harbawa da sauri."

"Ahankali kuma taWan buWe idanunta wanda cikinsu ya cika da ruwan hawaye, Soyayyar ajiyar zuciya ta"

"saki, tare da ™o™arin shanye ruwan hawayen nata, dan batajin zata iya barinsu sukai ga sau™a akan fuskar ta, Wan satan kallon sa tayi wanda har ya mi™e tsaye yana barin wajen. gefe guda kuwa zuciyarta ne ke sa™a mata abubuwa da yawa, azahirance kuwa so take ta Wan ™ara satan kallon nasa, amma kuma kwata kwata tsoro da fargaban da takeji sun hana ta hakan. A jikin sa yaji farkawan nata, be juwo ya kalle ta ba ya furta ""Idan kin fita ki kulle min ™ofar"" wanda hakan ya cilastata mi™ewa jiki a sanyaye tana"

fita gaba Waya. &

"Tabbas SOYAYYA wata irin ™addarace da take Wauke akan kowanne bawa, sannan kuma wata abace da"

"ba'a iya ganin launinta da ido, hakanne ma yasa ba'a iya sauyata, saidai idan taso takan tashi daga sunanta na SO ta koma ˜IYAYYA. Acikin kowani rayuwar Wan Adam akwai salon ™addarori masu tarin yawa, akowacce duniya a kuma koda yaushe ™addara tana tafiya ne daidai da rayuwa, haka kuma tana rayuwa da mu ne cikin farin ciki ko akasin hakan, abu Waya ne yake tafiya acikin zuciyar kowanne bawa, shi ne MURADI, FATA, da kuma son samun ABINDA ZUCIYA KESO. Sannan kuma babu wani bawa wanda"

"ke iya gujewa tarin ™addarorin dake bibiye da shi, da kullum suke binmu tamkar inuwar mu, Lallai"

"™addararmu tana gudana ajikinmu tamkar jini, a kowacce rana a kuma koda yaushe abubuwa ma ban"

"banta suna faruwa, to haka itama ™addara takan iya sauyawa ako da yaushe. Shin su kuma tinda ya fahimci tasu ™addarar ne salonta yazo da hakan, don haka ya sanya ya™inin ya™ar tasu ™addarar koda kuwa da ™arfin adda'a ne. Don haka tin daga wannan rana ya ma rage zaman gidan, ya rage amsa ™iranta"

a waya da ta kan yi masa a kai a kai.



"kwance take saman ™ayataccen bed nata, tana sanye cikin English wears na riga da wando, inda sosai"

"kayan suka amshi yanayin jikin ta. kasancewan ta ba mai jiki sosai ba, sannan sun zauna Was a jikin ta tare da baiyana ™uruciyan ta fili. Kunnenta sa™ale da headphone. Kallo Waya zaka mata ka gane cewar hankalin ta na kan wayan ta ne me ™irar Samsung. Kana kallon ta zaka"

"gane cewan hankalin ta gaba Waya na'a kan wayan ne, domin ko kwakkwaran motsi bata yi, sema jifa-jifa"

"takan yi Wan murmushi, wani lokacin kuma takan lumshe manyan fararen idanuwanta ne tare da runtse"

"su na ´an wasu da™i™u, sannan ta buWe tare da sake mai da hankalin ta kan screen na wayan."

"Tin Wazu ammey ke faman maka mata ™ira amma kuma babu alaman motsin ta, ballantana ma tasa"

"ran za ta ji ™iran har ma ta amsa mata. ""Nuafaisa!!!"" a wannan karon kammmm Ammeyn nata ta ™irayi sunan a Wan tsawace. Wanda yasa nufaisan saurin zaburo wa tare da mi™ewa tsaye tana nufo inda taji ™iran. Sai faman kwaSe fuska take tana yatsineta, bata ganta a parlourn ba don haka kai tsaye kitchen ta wuce, wani kallo Ammeyn ta wurga mata tare da cewa. ""Me yasa ke wani lokacin wai baki iya abu da lissafi ba Nuafaisa?, ke yanzu kina cikin gidan nan a zaune har se na miki maganar kamamin aiki?"" tana"

™ara sa maganar ta fice ta barta a wurin duk da hakurin da Nufaisan ke bata.

"Cikin nutsuwa taci gaba da haWa abubuwan da zata bu™ata wajen haWa musu dinner Win, se da ta"

"kammala soya musu yambol Win da Ammeyn ta riga da ta haWa kana ta apple drinks. Haka ta gudanar da aikinta cikin nutsuwa harta kammala, koda ta gama tuni an soma kiraye kirayen sallan Magariba, don haka tayi saurin jere abincin saman dining table, sannan ta wuce room nata. wanka tayi tare da Wauro alwala, koda ta fito daga toilet wata ash doguwan riga iran turkish Win nan ta saka sosai rigan ta mata kyau. hijab ta san ya sannan ta tada sallahn. Hijab Win dake jikinta da tayi salla dashi ta zare, sannan ta saka wani ash hula akanta,tana fitowa Bappansu tare da ammey har sun fito, don haka kai tsaye serving nasu ta soma tana tunaninsa a ranta, ganin yanzun kwata kwata ya dena dinner tare dasu. Tana cikin wannan tunanin kuma Bappansu ya zaro wayarsa daga aljihu, tare da dannawa lambar Yaya AA Win ™ira, wanda fitowarsa daga wanka kenan ganin ™iran Bappan ne ya sashi Wagawa. ""Kazo dining kayi dinner."" shi ke nan abinda ya faWi a takaice, tare da katse ™iran.Jin Bappan ya datse ™iranne yasa shi cilla wayartasa kan gado, ba don ya so ba yaci gaba da shirya kansa cikin nutsuwa, wasu irin tarin tunanninka kwance ™asan zuciyarsa. Haka ya fito se baza uban ™amshinsa yake, tin farkowan fitowarsa cikin takunsa na isa. zama yayi akan Waya daga cikin kujerun parlourn da suka ™arawa parlourn kyau, sannan kuma suka sake ™awata shi, facing cap Win dake kansa ya cire, wanda kai tsaye hakanne ya bawa asalin kyakkyawar fuskarsa bayyana. Asalin kyau da kuma zatinsa na sake zagaye shi, yayin da yake da wasu irin fitinannun eyes masu kyau da Waukar hankali,inda wannan tsananin kwarjinin nasa na naban mamaki ke"

sake bayyanuwa. Tin da ya ajje p cap Win take kallon sa har zuwa saman lafiyayyen tulin gashin kansa

"dake kyalkyali tana fidda shining na kyau. Inda gaba Waya ganinsa ya so birkita mata lissafi, hakanan taji"

"zuciyarta na tsananta bugawa, idanunta da suka sanja launi ta lumshe gudun kada wani cikin iyayen su ya lura da yanayin da take cike. Aikenta da Ammey tayi zuwa Wakin tane ya sanyata sakin wata Soyayyar ajiyar zuciya, tana mi™ewa tabbas idan taci gaba da ganinsa irin haka wata ran kowa ze fuskanta halin da take a ciki wata rana. A bayyane ta sau™e ajiyar zuciya tana Waukan wayan Ammeyn nata ta fito, a lokacin harma ya bar wurin keyarsa kawai ta gani yana ficewa hanunsa Wauke da jug na drink Win data haWa. Tana ba Ammeyn wayar itama ta bar wurin bayan ta Webi yambol Win tare da juice tana ma iyayen"

"nasu seda safe, don bata jin zata iya sake fitowa kuma se idan ALLAH ya tashe mu lafiya."

To ai shikenan semu gimtse  haka nan da wani sabon salon nasu kuma ....

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 15&16

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

HANNAH

" ""Wannan na jikin photon da kike gani Green snake sunan shi, aikine ya biyo ta kan sa duba da cewar"

"ke mace ce zaki fi iya saurin jawo mana hankalinsa ta ruwan sanyi, kana ganan waWan nan sune file na criminal Win, sauran takardu tare da bayani kuma se daga baya zamu ci gaba da sanar dake komai, Daga ™arshe kuma ina mai gargaWinki da ki bi abun a hankali!, kana kibi a sannu domin kafff ™asar nan a yanzu bana tunanin akwai mutumin da ya kai wannan mutumin haWari, Wani gwauron numfashi ta sau™e tare da tarkata takardun tare da hotunan tana solute na IG Moussa, tare da ficewa daga office Win. Tana barin office Win ta sau™e wani bahagon numfashi me tafe da abu biyu duk a lokaci guda. Kai tsaye daga nan gida ta nufa kasancewar dama yau dama bata da aikin komai. Tunanin Acp Malek fal ranta, tabbas ta sake gasgatashi akwai mutanen da suke son ganin bayan sa. Akwai masu bibiyar rayuwar sa bayan"

"*Officer Khabeer Mashi Dikko * tabbas. Dama a wancan ranar yayi al™awarin jefo ta cikin wasan, kuma"

"Acp Malek Win ta shi ya sake tabbatar mata da hakan, se gashi ma tun ba'a je ko ina ba harta faWo cikin jerin masu buga wasan, kwarai kuwa zata bashi mamaki ko ta ce zata basu mamaki don zuwa yanzun itama ta san ba iyaka su kaWai bane a cikin tafiyar dole akwai ™asusuwan bayansu. Kamar yadda IG Moussa yace ita mace ce tabbas zata nuna masa irin tarin baywa da ubangiji yama mata, seta ruguza"

"tunanin wasu mazan da suke Waukar cewa babu abin da mata zasu iya, idan ba bautar aure ba, seta nuna"

"musu mata ta kowanne fannin sune jigo da kuma ginshi™in duniyar baki Waya ma, tabbas zata nuna"

"musu se tayi hakan, se hakan ta tabbata. Da waWan nan tarin tunaninnikan fal ranta harta suka iso zuwa anguwar ba tare sata lura ba."

"""Hajiya mun ™ara so"" mai keke napep Win ya faWi, wanda maganar daya mata a karo na babu adadi shi"

"ne ya dawo da ita cikin hankali da tunaninta. Wani bushashshen yawu ta haWiye tana bashi kuWinsa, a ranta tana ayyana _Tabbas sun taro match domin kuwa *AKWAI KURA*, Tabbas dole in shirya yin wannan wasan_ da haka ta sanya kanta zuwa cikin gidan nasu."

& Jan gida.

"""Abban Nuwairah kamar wanka fa naga kayi ?"", Maman Nuwairah ta faWi alhalin ta san ita dai babu"

"abin da ya shiga tsakanin ta dashi, hasali ma fashin sallah ta ke yi. Fuskarsa ya Wan yamutse sosai daidai yana Waukar sallaya ya shimfiWa murya can ciki ya furta. ""Mafarki nayi"" daga haka ya sanya gaban sa gabas yana kallon al™ibla, Ita kuwa Maman Nuwairah da wani kalan kallon na gaji da renin hankalinka ta bishi don ba yau ya saba mata irin wannan renin hankalin ba. Don dama ba yau yake mata irin hakan ba idan ta tambayeshi se yace mata mafarki yayi. Dake ta san halin kayanta ciki da bai se kawai ta Wauke kanta zuciyarta na mata suya sosái, domin sau da dama ta tamkar zamanta da Abban Nuwairah ya ™are, sedai idan ta waywaya baya Yaranta! Yaranta su ne abin duban ta. idan ta tsallake ta tafi ta barsu kenan me gari ya waya? Ta tsallake ta barsu domin halin mahaifinsu to su Win kuma fa?, Idan ta tuna ire iren waWan nan abubuwan se duk taji gwiwanta yayi sanyi, da ganin laifin kanta tun farko da bata tsaya da kyau tama yaranta zaSin uba na gari ba. Sedai ya zata yi? a haka allon ™addara ta yazo mata babu kuma yacce zata iya sauya ™addararta daga mummmuna zuwa kyakkyawa har se ranar da ALLAH ya so... Sau da tari ta kanji ladamar haihuwa tare da Mijin nata, sedai ta kan yi gaggawar tuba. Domin IN SHA ALLAHU ba za ta taSa danasanin haihuwar Waya daga cikin yaran taba, domin tana Son su sune"

"*DUNIYARTA*gaba da baya ALLAH. A kullum kwanan wannan duniyar adda'arta a kansu bata taSa yanke wa daga bakinta. Domin ubangiji ya albarkaci rayuwar su dukansu ya raya mata su cikin aminci da buwayarsa, ya kare mata su daga sharrin masu sharri, tana Ró™on ALLAH da buwayarsa wanda wani baya kwaWayinsa. Tana Ro™onsa da ™arfin mulkinsa da wani ba ya iya rusashi, tana Ro™onsa da al'arshinsa me girma me Waukaka. Daya tseratar da yaranta daga sharrin mahaifinsu, tana me Ró™on ALLAH da kar ya jarrabcesu da laifin da ba nasu bane ba su suka aikata ba, sanda ake aikatawarma suna bacci wasu kuwa tun kamin su zo Duniyar. ""ALLAH IN SHA ALLAHU bazai jarrabe mu da wannan ba ko dan halin Rayuwar da muke ciki na tsanani nida yarana. Zeji tausayinmu, yay ri™o da Hannayenmu da tsarkin mulkinsa..."" ta furta a bayyane idanunta na zubo da wasu ruwan hawaye masu zafi da ciwo, domin a kaf duniyar idan da abinda yafi faWar mata da gaba to shi ne laifin Mahaifinsu ya faWa kansu"

"wata rana, ko ba yanzu ba."

Lallai ta sake yarda da ake cewa babu halittar dake saurin ruguza dukkan buri mafarkai yadda da aminci

"na Wiya mace irin halittar Wa Namiji,Inda idan ta dace da abokin rayuwa na gari, sai taga tana yiwa maza dukka kallon abu Waya wato adalai su, kamar a yanzu yadda ta haWa duka maza tana musu kuWin goro da suna yen maciya amana!, ma™aryata, Maha'inta ne su na gaban kwatance, A dukkanin kafatanin rayuwa kuma babu abinda yakai ciwo irin cin amana ha'inci ko yaudara daga wajen wanda ka mi™ama dukan"

"yarda amincincinka daga ™arshe yaci amanar ka tamkar yadda Abban su nuwaira yaci nata amanar,"

"wanda a maimakon ka samu ninkin abinda ka bayar Win, ko kuwa ka samu koda ace kwatankwacinsa ne,"

"a'ah sai ka samu akasin dukkannin abinda kai Win ka mi™a, tabbas ba kowanne yanayi muke fahimta ba.har sai lokacin da muka samu kanmu a kwatankwacin irin hali ko yana yin kwarai da gaske. Tana zaune ta wulla cikin duniyar wannan tunanin har ma bata san lokacin daya birbira sallar saba yana bar mata Wakin daya kasance mallakinsa ne. Dama sallar asuba ta shigo tashin sa dake itace dashi, duk kwanan duniya in dai a Wakinta yake seta shigo tashin sa sallar asubahi Win, se dai in a Wakin su Husna yake tin da har ita me jiddan da take ³ar uwa ga husnan ya jima da maida kamar matar da ya biya sadaki ya aura. Tabbas shigowar Husna cikin rayuwar auren ta da Auwal jaraba wace, kuma ™addara me tafe da wani irin ™alubale me wuyar a fahimta, wani irin ri™e kanta da hannuwanta biyu tayi tuno wasu daga cikin munanan kalamansa gareta, yace shi yanzu ba zaman sa take yi ba, zaman iyaye da ´a´anta take yi, wannan ya faru ne lokacin da yace ta tafi gidansu ze ne mata akan ta faWa masa gaskiyar ya gyara halayensa, da mahaifiyarsa tace maza yaje ya dawo da ita, kuma idan ya sake saSama uwar gidansa akan wannan murjanatun matar tasa me kama da buhun kwaki se ta ci mutumcinsa buWar bakin sa me ko ji"

nauyin mahaifiyar nasa ba yace da ita.

"_Shi fa a dena shiga sabgarsa da husna, don ko wuta zata cinna masa shi bazai taSa ganin laifin taba,"

"ko da ace namar jikin sa zata sanya wu™a tana yanka_ don ALLAH kai da jin wannan kalami ai ka san an goce hanya WoWar ma kuwa. Shi yasa take shanye duk wasu ba™in ciki da Sacin ranta iyaka ita kaWai Win ta. Se dai kullum bata gushewa wurin mi™awa ALLAH kukan ta kan ya kawo mata mafita ko ™arshen wannan tashin hankalin. Šakin ta ta nufa kai tsaye tana ™o™arin danne mikin dake son taso mata. Tana shiga Wakin ta zauna bakin bed nata wasu mugwayen ruwan hawayen data ta ro™on ALLAH zuwan su ne suka sama damar Salle mata. Wannan ™addarar har ina?, anya kuwa lokacin beyi nisa da tsayi ba?, shin dama haka auren ya ke, wasu iyayen gidan su ne da gidan, wasu kuwa amaren su ne da gidan, yayin da wasu suke kasancewa tsaka tsakiya, kowa befi kowa iko da mulki ba. Inda wasu kuma lafiya lau suke zaune da abokayen zamansu lafiya, sedai basu da yawa ba masu yawa bane irin masu zaman takewarsu sunfi yawa. Tsoron ALLAH a gun wasu matan yayi ˜aranci. A bayyane ta shiga furta ""Hasbiyal-lahu la ilaha illa huwa, Alayhi tawakkaltu, wahuwa rabbul-Arshil-Azeem. Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin fa™ir³ Rabbi inni magalubun fantasir³ la haula wala quwwati illa billahil aliyal azeem³, Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un ³"" haka ta shiga ambata tare da sauran tare da nanatawa. Ajiyar zuciya me sanyi ta sau™e a natse tanajin hankalinta na dawowa jikinta take taji Wacin zuciyarta ya ragu sbd yadda adda'o'in data karanto Win suka ratsata sosai tare da zuciyarta. Daga nan ta shiga shi din dimun yaran ta don tafiya school."

a&

*CAPTAIN AA*

A hankali yake juya steering motar kamar baya so. Yayinda gaba Wayan hankalinsa da tunaninsa ke

"kan nazarin Nufaisah, Shin murna ya kamaci ace yayi ko kuwa yaya?. A yanzun wannan fitowar nashi da zai yi ya jita tana waya da wata ™awarta kan cewar ita fa ta gama yanke shawara kawai zata bama Mohan Khaleel damar auren ta kawai. Gaba Waya juya maganar nata ya ke yi a cikin ransa, yana jin"

"tamkar ba haka bane, tamkar wani abu baya tafiya daidai a cikin tafiyar. Gaba Waya ya shagaltu da tarin"

"wannan cukurkuWaWWun abubuwan, gaba Waya ma ya rasa wanne tunani ya kamaci ace yayi akan komai"

dake gudana a cikin rayuwar su.

"Wata nannauyar ajiyar zuciya ya sau™e, Yayinda abubuwa masu yawa ke ci gaba da masa kaikawo a"

"cikin rai da ruhinsa, ganin hakan yake tamkar sun faru sun wuce ne a cikin a cikin wata duniya ta daban. Haka har ya kawo wurin aikin sa, directly babban office nashi ya nufa yana kaiwa zaune saman lafiyayyar kujerar office Win nashi, tare dama PA nashi gargaWin baya bu™atar kowa ya shigo masa office. Tin daya shiga office Win be fito ba duk kuwa da uban aiken da kanal Musa Bappa babayo yake masa akan yazo PA Win ya™i barin kowa ya shiga, har lokacin sallar zuhr yayi. Se bayan daya dawo PA as parsonal parson Win sa ke sanar dashi maganar ™iran da ake masa, don haka kai tsaye ya nufa babban offishin Kanal Musa bappa babayo Win. Yana zaune tarin file gabansa da duk kan alamu ma bai ko fita sallar ba. Yana jin sallamar Captain AA Win yay saurin cusa takaddun dake gabansa cikin loka na teburin dake gabansa, wanda kyal idon sa me kama da mayen ™arfe harya kyallaro masa musa sunan Taj Mustapha Al_Mustapha'n dake rubuce jikin file Win, wato wannan babban Criminal Win daya gama gagarar ™asar gaba Waya. Sara masa yayi tare da kamewa daga inda yake tsayen. Cikin matsewar fuska kanal Win ya turo masa wasu file har guda biyu tare da furta. ""Ko wanne irin aiki gareka ka jingine shi gefe, ina son ka samo min baganai a kan masu waWan nan file Win"" yakai ™arshen maganar yana tura masa file Win da ta farko take Wauke da sunan green snake da manyan ba™a™e. Sake sara masa yayi tare da Wibar file Win yana ficewa a office Win."

a&

"Yamma ci ne mai daWi dake tafe da sassanyar iska mai cike da tsananin daWi, da kuma sanya shau™i da"

"nishaWi ke busa wa, wanda a dai dai wannan lokacin, cikin ™awataccen gidan abincin dake wannan haWaWWiyar anguwar ta Bombila Barracks, Nufaisa ke zaune tare babbar aminiyarta Najma don ta wuce ™awa a wurin ta suke zaune, Sosai wurin ya kasance na musamman ko dan yadda aka ™awata wajen da"

wani irin tsari mai ban sha'awa da burgewa kwarai.

kwatankwacin yadda zai ja hankalin abokan kasuwanci harma yasa suji basu ™agara ko gajiyawa da zuwa

"kashe yunwa da ™ishirwarsu zuwa wajen ba. Inda ita kaWaice zaune saman kujerun dake zagaye da teburan dake jere a wajen bisa tsari na rukuni rukuni, inda daga hannun damanta ta bayanta kenan Najma Win itama ke zaune, suna jiran isowan Mohan, duk kuwa da cewar yadda gabanta ke mata dukan tara tara. Tana jin kamar ba daida bane zata aikata amma wata zuciyar tana dannarta akan tabbas"

hukuncin data zaSarma kanta shi ne daidai.

Inda wannan kyakkyawar fara sol Win fuskar nata ke cikin yanayi na ba yabo ba fallasa. Inda tsananin

"kyaun daya gama cakuWuwa da tsantsar kulawa tsafta da kuma hutun da take a ciki, A natse ta ware oily eyes nata da kai tsaye ba zaka ce suna da girma ba har sai idan taso fidda girman nasu ne gaba Waya tamkar dai yanzun. Kafin a hankali ta shiga motsa siraran laSSanta masu kalar pink da suka dace da taswirar tsai war hancinta mai tsaho da tudu wanda ya haWe da kwantacciyar eyebrows Win ta dake bisa tsari kamar an zanta. Wanda dukkan alamu suka gama nuna cewar magana ce take son yi amma kuma bakinta ya mata nauyi wajen kin bata haWin kai wajen furta ko menene take son furta war kuwa. Hakan"

"ya sanya ta meda idanunta tana lumshe wa, inda take sanye cikin wata Turkish kimono ash color, data"

"mata wani irin mugun kyau bana wasa ba, inda ta yane kanta da madaidaicin mayafin a bayar, sai"

"hakan ya sake bama kwantaccen gashin daya kwanta daga gaban goshinta damar fitowa tsaf,wanda duk bayan minti Waya zuwa biyu take sanya zara zara yatsun hannunta tana jan mayafin da kyau tana sake rufe gaban

Please Login or Register in order to submit comment