You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dashi sun dakata se iyaka mutane biyun nan da suke Wauke"

"da chairs Win nan, daga na suka sake nufar wata ™ofar itama"

"Kaman dai yanda ko ina yake zagaye da dakaru haka ita ma nan Win take kewaya da dakarun, Wata"

"hanyar suka sake bi doguwa nan ma kaman corrido mai Wauke da ™ofofi wajen shida ko wacce a gar™ame da matakan tsaron. Daga nan ™ofar tsakiyar wacce tafi ko wace girma da kyau tana fuskantar su suka dakata. Kai ba ka ce ™ofar bace a wurin kasancewar ta glass ce irin me narai narai Win nan da aka yi kaman da gold sai she™e yake, daga saman ta an rubuta EMPEROR SHAMEER AFUUD Shine sunan"

"dake wal™iya ta saman FLASHES WELPAPER Win dake haskaka glasses Win da difference color's. Dakurun dake zube gaban ™ofar ne suka amshi chairs Win kawunansu a ™asa suna komawa su kame, wanda na ™arshen ne suka amsa, Se suka koma a farkon baki Wayansu suna sake san™amewa, wanda a kallo Waya zasu iya bama mutum matsanancin tsoro. Shi kaWai ya shige ™ofar, su kuma suna saurin bin bayansa da da chairs Win, anan parlourn daya kasance mallakinsa shi kaWai suka dakata suma, suna saurin juyawa su fita, Zaune ya kai akan gothic chair Win da suka ajje masa, yana Waukar ™afansa Waya ya Wora kan plat chair Win, tare ma da Wago Wayar ya sake Worawa a kan Wayar yana crossing nasu. A natse ya sanya"

gwiwar hannun sa yana tallaSar haSar sa da yatsun sa daya haWe su guri Waya. fuskarsa babu wani

"expression akai, double dimples nashi da suke a ko wanne kunci ne suka Wan loma, gimlawar"

"Kyakkyawar fuskar ta daya kalla. Se kuma a take jikin sa ya shiga tsuma yana yin fuskarna haWe wa tino wannan ™ofar da a duk sanda zeci katari da ita se yaji kamar tafasa jinin jikin sa ake. A take yaji ransa yana Saci don haka ya mika hannunsa yana janyo Pape na shishan shi ya shiga zu™a yana fesar da haya™in. Don kalla ™ofar kawai ji yake kamar ana tafasa jinin jikinsa ne, tin da ya taso a kulle yake kallar ™ofar, daya taSa tambayar maminsa me ya sa ba'a buWe ™ofar can, tace dashi. Wata mahaukaci ya data kashe mijinta ta kuma jefa jinjirin da tana haifar sa a cikin rijiya, ya sha auna zuwa wurin sedai daya tinkara ™ofar zeji ana wani irin kwalla masa kira kamar za a tarwatsa kansa. Me yasa yake jin kamar ba haka abun yake ba?, me ya sa yake jin wani emotions na daban a duk sa ilin da kawai ze haWa ido da iyaka ™ofar kawai?, me ya sa? Me yasa yake jin abubuwa da yawa dangane da hakan?, Ba shi dame bashi amsa don haka yasake jin ™ansa na dada Waukar chaji Comfortably yake shan shi shan yana sake"

streaming waWan nan jerarrun abubuwan......

"*PRINCE SHAMEER AFUUD* kenan lamba Waya a wajen tantiranci, domin kuwa duk masarautar babu"

"wanda baya jin shakka da tsoronsa, idan ka Wauke Mahaifiyarsa *FULANI RUMAANA* tare da ™anin mahaifinsa *AFUUD KAMAALA RAHEEM DAWOOD* to kuwa baya shakkar kowa a duka masarautar, yana da wani irin zafin kai na gaban kwatance na ™arshe, yana da wata kalar zarrar da yayyensa ma tsoronsa suke, don ya sha laka Wa musu na jaki, barin ma Yareema *ZAYED* Wa ga *FULANI MARDIYYA* duk da kuwa kasancewar uba Waya suke, ³a´ane ga margayi. *SARKI ASHFUD KAMAALA RAHEEM"

DAWOOD*.

"Se kuwa masha wuyan *YAREEMA TAJUDDEEN AFUUD*, Haka ze kama ya lakaWa haka Sarki Afuud ze"

"sanya dogarai kama SHAMEER Win su jibga suma, abin se ya zame musu kamar wani game's, kullum da kakar da suke bugawa, zuwa yanzun kuma da yayi hankali seya dena kula su, amma fa kowa shakkarsa suke yi, har zuwa yanzun, don basu manta baya ba, baya shakkar shaye²nsa gaban kowa ko uban waye."

"Tin mahaifiyarsa najin Waci da ciwon abin, har hakan ya dawo ya dena Sata mata itama."

"Se da ya Webi fiye da 50 mints zaune a wurin kana ya mi™e idanunsa nayin luuu kamar zasu lumshe, ya"

"nufa ™ofar da nafi tunanin bedroom ne, jikin tafasar jini yake taka ™afafunsa kan tattausan carpet Win da yake tin daga farkon palon har zuwa ™arsbensa, hannun sa ya sanya yana tura ™ofar bedroom Win, yana zubewa tsa™iyar Wakin, ana masa amsa kuwwa tsakar kansa har zuwa lokacin, throw pillown dake gefen sa ya janyo yana ratayo kansa da hannuwansa yana Wora ™eyarsa kan pillow Win, tare da Wora ™afarsa akan wani daya jefa, don fa shi a tsarin PRINCE SHAMEER duk inda yake dole zaka same shi ne ™afarsa Waya kan Waya, inda wannan Wabi'a tashi take ba™anta ran sarki AFUUD don ko shi da yake sarkin be iya irin zaman da shameer Win yake ba, sake gyara ™afar yayi akan zagayayyun pillow Win da dama mafi aka"

"sari aka fi gani a gidan sarauta, domin dama mostly na gidajen sarauta ne ta."

"a& A hankali ta maida idanunta ta lumshe tana haWiye wani yawu ahankali daya jima ™afe mata, zafi take ji, zafi irin mai mugun raWaWi a zuciyar nan, ji take kamar ana gasa mata zuciyar a oven ne, kuma ana tarfa mata narkakkiyar dalma ne. Abinda take ji bazai iya misaltuwa ba, koda zata mu salta ma bazai"

"musaltuba, domin ba zaka zaka gane ba inda ba tsintar kanka kayi a cikin irin halin da take a ciki kayi ba."

Wanda bata fatar ko ma™iyinta ya shiga irin wannan halin da take a ciki. Tana son hawayen da suka jima

"janye mata ne, yau Waya tayi nasarar fitar dasu ta hanyar kwaranyowa, ko zai wanko mata wannan ginannen mikin daya jima Win ke mata, su zubo mata ko yaya ne amma shiru kakaji, so take tayi amma ya gagara, domin idanunta sun jima da bushe wa, tuni sun dena amsar kukan, domin anyi babu iyaka,"

zuciyar kuma ta soye kukan kuma is nowhere to be found.

Wata Soyayyar ajiyar zuciya ta sau™e ahankali tare da shiga duniyar tunanin rayuwa.....

a&

"Tin daga lokacin da aka gama lalata mata rayuwarta, ta hanyar rabata da jariranta biyu da kuma rabata"

"da adalin mijin ta mafi soyuwa a cikin duniyar ta, ta jima da shaida cewar lallai wannan duniyar abace mai Wauke da nau' ikan darasi da tarin ™alubale na rayuwa. Ta sani cewar sautin bugun Numfashi yana Waya daga cikin tasirin Rayuwa, sa'ilin da kyakkyawar Ma'amala da zamantakewa suke kasancewa jigo ne na sanin abinda ita kanta rayuwar ta ™unsa. Tabbas a cikin Rayuwa akwai dumbin darasi, ma'abota ilimi da kowacce halitta yaci ace tana da kyau ta samu damar nazarin hakan, domin yin hakan shine zai bamu damar aiwatar da rayuwar mu cikin sau™i. Domin mafi yawa a cikinmu muna da ilimin Sanin MA˜IYA ne, amma bamu da tabbaci akan MASOYAN da suke son mu da gaskiya. Domin wannan al'amari ne da Rabbil Izzati kaWai yasan wannan. Idan muka duba zamantakewa da kuma rayuwar kanta, ta yau zamu iya cewa. _kowane Wan adam bazai rasa MA˜IYA ba, kamar yadda wasu suna can ata gefenmu suna yi mana SO na gaskiya. Ita a da can rayuwar su ta baya gani take duk wani wanda ze raSeka masoyin kane, Se daga baya ta fahimta, tabbas tin daga waccan ranar ta jima da haddar nan ta kalmar."

"_MAKASHINKA YANA NAN TARE DAKAI_ Domin kuwa zahirin ta gani ganin idonta, an kashe mata miji, an kuma rabata da jariran da ta haifa, wanda ko damar kallarsu da kyau ba tayi ba, Ha™i™a Rayuwar yanzu cike take da nau ikan ™addara, Se in ka ka zauna da kyau ka fahimceta, shima wani abune da kan iya zama wani sashen koyon ilimi tare da Fahimtar abinda Ubangiji ya tsara a gare mu tattare da wasu mutanen. Sau da yawa wasu mutanen kan cewa wai _Kyakkyawan aikin mu, shi ne zai bamu damar yin kyakkyawar rayuwa_ sedai ita a nata Sangaren ta jima da Musa hakan, domin sunyi kyakkyawar aikin, amma daga ™arshe makomar nasu bame kyau bace. Wasu kuma suna cewa _Kawaici da Alkunya suna saka mutum yayi ™arko_ sedai su a nasu lokacin duk hakan ba tay musu aiki ba. Wasu kuwa cewa suke,"

"_Furucin mu na Alkhairi yana ™ara wanke zukatan mu ne, su kuma zukatan mu sune matattarar sirrikan mu, dan haka sai mun daidaita Furucin mu sannan zamu samu damar Ajiye Sirrika kyawawa._ ta jika da fahimtar hakan. Kamar yadda ta jima da samin cewa, ˜alubale a Rayuwa ba sa taSa ™arewa. Tabbas a"

"yau ita Adeenerh Al-Hussain ta shaida ewar. Rayuwa filin gwagwarmaya ce da faWi-tashi. Daga an fita daga wannan matsalar wata ake faWawa. Haka za'a cigaba har zuwa sanda rai zai yi halinsa. Don haka ake son mutum ya dena Wauka cewar zai samu hutu ko kuma jin dadin rayuwa ba tare da wata matsala ba, Matsalolin rayuwa ba sa yanke wa, saidai su yi sau™i. Don haka kada ku yi tsammanin samun hutu a cikin ta. Wani irin numfashi ta sake domin kukan ya™i zuwa ya gudu ya barta, zuciyarta da idanuwanta sun bushe, wani shegen wahalallan numfashi ta sau™e, tana jin yanda jikinta yake wata irin rawa, idanunta kawai ta ja tana kulle su da suke wasu jajir dasu. Ko dan irin yadda ake danne ta ta ™arfin masifa da bala'i a mata allurar mahaukata, idan ta tuna hakan wani irin gashi take amsa daga zuciyar ta. Komai bakinta baida kuzarin furta wa, don bata da ikon furtawa saboda hakan na nufin ruwan sama zai"

"wanke jinin ta,bayan anraba jijiyoyin da suka ri™e kanta da wuyan ta. Saidai ba zata iya hana zuciyarta"

"™unci ko radadin zuciya ba, _Ya ALLAH let me enemies live long to see what I will be in future! _ ta furta"

"a zuciyar ta, a bayyane kuma tana me furta..................."

"""YA ALLAH kai ne ALLAH!!!. ALLAH nayi tawassali da sunayenka tsarkaka, ALLAH don soyayyar ka da"

"Habibinka ANNABI MUHAMMAD (S.A.W), ALLAH don alfarmar annabawa da manzanninka, Ya ALLAH don isar ka da ikon ka, ya ALLAH don matsayin Alkur'ani Littafin ka, ya ALLAH ba don halayenmu ba, ALLAH kai ne mai amsa adda'ar bayin ka, ALLAH ni me rauni ce gabanka, ALLAH kaina a ™asa hannayena a sama na ke yin wannan ro™o. ALLAH kai ne ka faWa mana inna ma al'usru yusrah. ALLAH ka kawo min sau™i a bayan wannan tsananin jarabar taka da ka jarrabeni da ita ya ALLAH. ALLAH kafimu sanin daidai ALLAH karka barmu da son zuciyoyinmu. ALLAH Kai ne ALLAH!!!, kai ne kaWai kuma zaka iya maganin waWan nan matsalolin, ka kuma sha re hawayen wannan killatacciyar baiwa taka a wannan lo™acin ma. ALLAH ga Yara nan a gareka, Ka tsaretar min dasu daga duk kan wani sharri, ya ALLAH!!!"" Se kuma wani irin kuka yaci ™arfinta yana sarke mata ™irji. Amma tarin abin mamakin sammm babu ruwan hawayen."

"Kanta ta Wago wanda yasa a take seda na Wan zabura, amma kuma dana tsaya na mata kallon tsanake,"

"bawai irin na tsoro ba kamar kallon farko, har bansan sanda bakina ya subce ba wajen furta kalmar."

_ MA SHA ALLAH tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai daya halicci wannan halitta mafi kyawu mai cike

"da haiba_ & hannuwanta ta Waga sama tana me furta. ""Ya ALLAH ka kawo min mafita da ™arahen wannan wasan, ka kuma yayemin wannan azabar da nake ji cikin raina. Ka kuma bayyana kuma cikon iko da amincinka ya ALLAH ya kuma nuna musu cewar ADEENEERH AL-HUSSAIN KUWAIT, ba mahaukaciya bace, sedai ina rasa hankalina sau da tari, ta hanyar allurar da ake min wacce take fin ™arfin kai na , wanda nasan kariya da kuma ikon ka da kuma ™arfin tafasashshen jinin dake gudana a cikin jikina ne, yake ™in bama hakan haWin kai wajen ruguza tarihin rayuwa ta. Ya ALLAH ga abinda wasu daga cikin"

"bayinka suke shukawa a Soye, to ALLAH sun gama shuka tasu, sun kuma tsumayi ranar girbin, don haka"

"ka bayyana musu abinda suka jima shukawaaa. """

*SHAMEER*

"tamkar wanda aka zabura, haka ya mi™e tsaye yana fatali da Pape na shishan shi, yana nufar bedroom"

"nashi, haka kawai yaji jinin jikin sa na wani kalar tafarfasan da bai taSa jin kwatancin saba, don haka ya shiga tuSe kayansa anan tsakar Wakin, yana me nufar bathroom. Kai tsaye cikin bathtub ya kwanta tare da rufe idonsa, yana ™o™arin siffanta wannan halittar da ta jima tsorata shi, a duk wani lokacin da zai kasance cikin shan wani abu na maye, tin yana Waukar hakan ba komai ba har dai ya zo yake kallar abin a wani mizani na daban. Sake kwanciya plat yayi a ruwan, yana karonto duk wasu adda'o'in da suka zo masa, domin samun nutsuwa azuciyarsa har tsawon lokaci, kafin yayi wankan ya fito Waure da towel milk color, yana nufar ™atuwar closet nashi, ya Wauki kaya marasa nauyi na shirya kansa ciki, tare fesa turare mai sanyin ™amshi ya nufi gadonsa ya Wan kwanta a hankali, sosai ya sake shigewa cikin lallausan duvet Win tare da zira hannu ya kashe wutan Wakin, yana lumshe ido da niyar wai ko bacci ze Wan sace shi, kafin sallar magrib, Se dai ina baccin yace bega wurin zuwa ba, haka wasu abubuwa masu kama da"

"famarki, suka dinga gimla masa a ido biyu."

"Wani irin shiru yayi tin da ya lafe cikin tsa™iyar gadon, wasu abubuwa yake gani, wannan ™ofar tare da"

"matar dake razanar dashi kawai yake kalla tana cikin wani mawuyacin hali, wacce be taSa samar koda ganin kwayar idaniyarta bace, kawai tana zuwar masa ne a siffar mace ta juya masa baya. Wani kalar ri™e kansa yayi wani ya wani kalan mugun sara masa, ga jinin jikin sa da yaji yana wani kakar masifar tafasar shima. Kunnen sa ya toshe da duka hannuwansa biyu, tare da fasa ™arar da seda gaba Waya masarautar da Wauka, wanda ba don ruwan saman da ake she™awa kamar da bakin ™warya ba, da babu abinda ze hana kowa dake cikin masarautar jin wannan ihun, wata kafurar nannauyar ajiyar zuciya ya sau™e, ahankali kuma wani hawayen wahala na gangaro masa da yake jin ™unarsu na ™o™arin ™ona masa fuska, yana kwance aka ™ira sallar magrib amma ALLAH be bashi ikon tashi ba, har aka ™ira isha'i, Se wajajen ™arfe tara kana ya iya tashi, da kyar ya kai kansa toilet, wanka yayi da kyau tare da gasa jikin sa, kana ya fito yana gabatar da sallolin dake kansa, ko abinci be bu™ata ba dayay karatun Qur'an ya koma ya kwanta, yana kwanciyar bada jimawa Fulani Rumana mahaifiyarsa ta bada umarnin ganin sa, zaune ya tashi cikin Wan ™arfin jikin daya samu ya fita zuwa parlournsa da take jimansa, tana zaune ™afarta Waya kanta, gabanta Wauke da dinner tare da matashiyar yarinya, Wan yana yin fuskar sa ya saki don baya taSa haWa son mahaifiyarsa da wani, cike da kallon so me tafe da harara take kallon sa, Wan sumar kansa ya shafo yana zama a kujerar dake pacing da ita. Gaida ta yayi cikin kulawa sosai, amsa shi tayi da kulawar itama tana tambayar sa duk me yasa wunin yau bata gan shi ba. Ce yay da ita fita outing yayi cikin gari, Wan Sata fuska tayi, tana tambayar sa amma dai da mask a face nashi ya fita. Seda ya Wago ya Wan kalle ta, Ba yau ba ba jiya ba yake ma kansa ire iren wasu tambayoyin ga Ummun nashi, wai shin me yasa bata taSa barin sa fita ba tare da mask ba?, me ya sa sau da tari take son da™ile shi akan wasu abubuwan?, ba shi da ikon Wora zargi akan mahaifiyarsa amma ba don haka ba da tuni ya jima da Worawa. Fira ba da"

"yawa ba suka taSa Ummun nashi ta masa sallama ita da budurwar nan suka tafi, Wakinsa ya koma ya sake kwanciyar sa. ˜iran sallar asubar farko a cikin kunnuwansa, dan haka ya mi™e tare da adda'an barci a bakin sa, kai tsaye toilet ya wuce. ruwan wanka ya haWa. lumshe idonsa yayi tare Wan fara wasa da ruwan. A ™alla seda ya Wauki mintina kafin yayi applying showe gel nasa mai sanyin daWi, kana ya wanke"

jikin sa tass sannan ya fito.

"A hankali ya fito daga toilet Win yana fitar da wani ™amshi, har yazo tsa™iyar Wakin da har an gama gyara"

"shi tass kamar wata rai me numfashi be taSa kwanciya ba, akan wani vanity table ya kai zaune, tare da jan plat chair yana Wora ™afarsa Waya a kai, zama yay yana kallon kansa olive skin nasa sai glowing take yi, farar jallabiya ta maza ya saka yana mi™e wa ya fice zuwa masallacin masarautar, Tsayawa yay cak ya samu kansa dayi, a daidai wannan ™ofar da ya sha auna shigar ta, amma be taSa samar nasara ba. Tsittt masarautar take babu motsin kowa, dan haka ya yun™ura da niyar tinkarar ™ofar, sedai cak yaji kamar an gina shi ne a wajen, sake gwada cira ™afarsa yayi a karo na biyu amma hakan take, gwada tafiya wata hanyar daban yayi, ga mamakin sa kuwa se yaga ya tafi, don haka ya dawo da baya amma irin ta farkon dai, A take kuma namomin jikin sa suka soma Sari, idonsa na rikiWewa su yi ja sosai, Ambatar suna yen ALLAH ya shiga yi, Tamkar gilmar abu haka yaga gilmawar Ummul abeed. Wani kalan runtse idonsa yayi jikin sa ya fara jijjiga, tabbas akwai wani lamarin da ba haka ya kamata ace yana tafiya, dole akwai wata kulla kullar da aka jima Soye wa a cikin wannan masarautar, Idonsa dake lumshe ya buWe da ™arfin bala'i, tino wannan baiwar data taSa bashi kwatan kwacin labari akan wannan ™ofar, ba ta kai ga bashi labarin ba washe gari aka tsinta gawar ta a gaSar ruwan masarautar, kenan hakan na nufi dole akwai wani abu"

"da ake Soye masa, Me yasa mahaifiyarsa koda wasa bata son ganin ya kusanci wannan ™ofar?, abubuwa"

dai suna da yawa da suke faruwa ba'a daidai ba dole. Sake gilmawar fuskar wannan kuyangar ya gani.

Kafin ta bayyana gabansa tana me furta.

"""Tabbas kai madara ne me kama da nono yaro, giji kuma se giji, babban goro kuma se magurjin ™arfe,"

"WUTAR KUMA TA GAMA RURUWA BAYAN TUMU, Kibiyar ajali kake wacce sul™e baya iya ratsa shi, Wan zaki ka gama girma, dan haka kowa ya yun™uro ka bar shi ya doso, kowa kuma yay faWa da damisa ya duba jikin sa, ko an kashe biri biri yay Sarna, hadari kake sa gabanka inda kake so, ka sani jeji kake kafi gaban ayi maka ™yaure. Kaje!!!, kaje ga mahaifiyarka ta ha™i™a, kaje domin ta jima jira yin wannan rana,"

"ka tuna kai Win damisa ne, Wan Wamisa, ka farka ka tashi, ka tashi ka nuna musu cewar. *RAMIN KURA SE ³A³ANTA*,Tabbas ina mamakin wannan duniyar, ™arfin hali yama wasu mutanen yawa, ta yanda abu ba mallakinka doke kace Seka mallake shi koda da ™arfin tuwo ne, wannan shi ake ™ira da shiga hurumi, kaje zaka yi nasara, domin lokacin ta ne ze fara daga yau daga yanzun har zuwa lokacin da da za a yi wal™iyar...... "" Hhhhhhhh Hhhhhhhh Hhhhhhhh se kuma sautin dariya ya biyo bayan maganganun da ya gisu tamkar shuWewar wasu abu Da wani kalan bala'in ™arfi tare da adda Wauke a bakin sa yaja jikin sa"

"da ™arfi, Se gashi tsaye cankarkar gaban ™ofar nan, da dukkan ™arfin sa ya daki ™ofar, sedai ko gezau ™ofar nan ba tay ba, da wani ™arfin ya sake dukan ta, be tashi aune ba se tsintar kansa da yayi can nesa da wurin sosai zube warwas. .. _Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un_ bakinsa ke ambata cikin firgici da"

"rawar jiki, sakamakon farkawar da yay, don shi a tunaninsa Waya ne daga cikin irin mummuna mafarkan daya saba yi. Yau Win ma ya riske shi a cikin barcinsa. Kansa ya dafe da take yaji yaba masa wani irin sarawa na ciwo tamkar ana masa luguden taSaren daka a tsakkiyar kansa, gaba Waya jikinsa ya ji™e da zufa tamkar wanda ya gwada wasar tsere, sedai sanjawa salon mafarkin nasa daya gani ne saSanin na baya, shi ne abu na farko daya fara tsaya masa a rai da bashi tsoro. Domin kuwa mafarki ne mafi tsoratarwa kuma kusan mafarkan Waya ne ke maimaita kansa a kowane barcin sa idan ya kwanta. Sai dai mafi tashin hankalin a yau yayi kamanceceniya da na wasu dare da tarihin su bazai taSa mantuwa a cikin brain nashi da rayuwar shi ba. Tsaiwar wasu daga cikin mutanen da suka fito domin zuwa"

masallaci ne ya sanya shi gaskata cewar ba mafarkin yake yi ba

tabbas a zahiri ne......

a&

*AFUUD*

A wani kalan masifar firgice ya farka daga mummunar barci me tafe da mummunar mafarkin da yayi.

"Idon sa kai tsaye be sau™a akan ko ina ba se kan... zoben shi na gwal dake kan wani ™aramin tebir na zinare, wanda ya dau™i wani irin haske kaman fitila. Sai kuma Wiff hasken ya Wauke tamkar almara tamkar kuma a film, a take zoben ya yi wani irin ba™i™™irin kaman gawayi. Kai ba za ka taSa tunanin cewa zoben gwal bane. Zuwa can kuma se Wakin ya Wauka wani yuuuuuu, kafin wata irin iska wacce tafi kama da guguwa ta zagaye Wakin. Wata irin wantsalowa ya yi, Se gashi ya faWo daga saman gadon tare"

"da nufar inda zoben yake, Waukar zubon yayi cikin matsanancin mamaki yana sake duban sa da kyah."

Meke nan? Me kuma hakan ke nufi? Me kuma yake gani?. Jinin Ashfud fa kenan hakan yake nufi ya

"bayyana, jikin sa har wani kalan rawan tashin hankali yake....."

"""Wannan Win sheda ce fa dake nuni da cewar jinin ASHFUD Wan da ADEENERG ta haifa na raye a doron"

"™asar nan har yanzun?....."" ya faWa cikin zafi kafin ya hau safa da marwa cikin zafin zuciya."

"Tamkar kiftar ido wani ba™in tu™u™in haya™i ya bayyana, take ba™in haya™in nan ya ri™e ta sega siffar"

wani ™akkarfan aljani ya bayyana.

"""Tabbas wanda ya aikata hakan yana a cikin wannan masarauta, yana kuma da babban shirin da yafi"

"namu. Ina kuma ji a jikina wannan Win wata ™ofa ce zata buWe babba, ta fara babban ya™i?, ya™in da zai shafi kowa da kowa dake cikin wannan masarautar, ya™in da in aka fara babu ranar dena wa, shin dama ba sai dana taSa faWa maka ba cewar akwai irin wannan ranar da zata riskeka ba, jinin ADEENERH yana da ™arfi yana kuma da zafin da samm samm ba zamu iya ja da su ba, tin da har wannan ranar ta zo da wani ya tinkari ba™ar ™ofa, tabbas mabuWin wasan ze fara. An gama wargaza mana shirin mu na farko,"

"dan haka zamu tafi na biyu. Zakayi yanka na ba™a™en manyan ra™umma guda casa'in da tara a daren goma sha uku, domin dole mu san ja sabon salo, ta hanyar da zamu iya kama tsuntsu mai wayon ta cikin ruwan sanyi.........."" Šan dukawa yayi tare da jinjina kai alamar ya amsa kafin ya furta.""Angama uba mai sha re kukan masu kuka, me cikakken ikon da babu kamar sa, mamallakin duniyar me juya ta a duk"

"lokacin da ya so, ba a ja da kai ba'a gudun ka a fannin aiki, kai me faWa da cikawane gwaniiiii.........."

"Wata irin mahaukaciyar dariya mai amsa kuwwa aljanin ya fasa, kafin kuma haya™in daya koma ya ci"

"gaba da ˜yalkyala dariya, sai da ya Wauka tsahon lokaci ya na yi kafin ya tsagaita, tare da tsu™e fuska tamkar bai taSa dariya ba. Wannan guguwa da rugugin

Please Login or Register in order to submit comment