You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da cewa.."" Kin kuwa san irin girman haWarin dake tattare bincike akan Green snake??? """

a&

"Wani Wan iskan kallo ta jefa masa irin na ka kama kan kan nan, ka kuma iya bakinka kafin ta buWi baki"

"cikin muryanta me amsa amo tana me furta. ""Da farko dai kai Win wanene? How dare you talk about my life? Kana menene haWin ka da rayuwana Ms Hannah Ayoub Me Kano?, ka zo se wani famar gindayamin sharruWa da famar sharhi kake min kan wani banza na da. "" ai tin kafin ta kara sa kaiwa ™arshen"

"maganar nata yaran da suke tare da shi suka wani yo kanta, kamar irin zasu cinye ta Wan yar nan, amma ya dakatar dasu ta hanyar Waga musu hannu yana wani mirgina kansa gefe. Hanna kuwa cikin wani irin tafasar zuciya ta furta. ""idan har hasashe na ya bani daidai kaima Waya ne daga cikin su kenan?"" babu ko alamar shakku tattare da ita ta furta hakan. ""Cikin gaggawa haka ms Hannah Ayoub ? Yay maganar"

"da wani murmushin da yafi kama dana mugunta shimfiWe a saman bakar fuskar sa, wanda ya sanya ta"

tsare shi da kaifafan tsayayyun idanunta.

Shi kuwa ata Sangarensa yadda ta tsaida fararen idanuwan tan cikin tsa™iyar nasa idanun ne ya sanya

"shi janye kallonsa daga gare ta.Wani irin kwarjininta me tarin yawa na bebayeshi karon farko kenan da wata ´a mace ta mashi kwarjini irin haka. Duk kuwa tsawon rayuwar wa da yawon duniyar sa, inda ya saba hulWa da manyan matan da suka ninka ta ninkin ba ninkin, amma wata bata taSa masa kwarjini irin haka ba kai harma da namiji se wani shegen soldier Win da ya taSa masa ™amshin mutuwa... Tsammm ya mi™e tsaye yana me mata wata alama da hannunsa kafin kuma a fusge ya furta ""abin burgewa kwarai kin birgeni, kamar yadda zafin kanki yasa zanyi wannan wasar dake, Kafin sannan kuma Kin yi min kuma, dan haka kada ki manta zan dawo na kwamishe™i Se kuma ya Wan dakata tare du™o da kansa sosai"

"yana me sake furta.*""CHAKO MAYIK CHAKO"" *daga haka suka Sace daga wurin suna ficewa a T. F Win"

"baki Waya ma, wanda dama da alama shi ne abin da ya kawo su kenan. Yana barin wurin. Mayik haka tayi ta nanata sunar a cikin brain nata, tana kasa samun amsa ko ma'anar hakan....."

a&

*In the night*

Bayan mun kammala dinner na dare tare da firan da mukan taSa time to time dasu Abbu tare da

"ammey, ta shige Wakinta wani bin ma harda ya Aliey ake zaman firan. Ina shiga Wakina wuta na kunna na shiga zare kayan jikina Waya bayan Waya, towel na zara na Waura a jikina na faWa toilet Win dake manne da jikin Wakina. Domin bana iya bacci se jini on top fresh up a cikin ruwa, Cikin bathtub na shige na zauna bayan na tara ruwa mai Wumi, ban jima a ciki ba na fito. A cikin toilet nayi kimtse ² da zanyi, kana na fito zuwa bedroom Win. Kayan barci na saka marasa nauyi, ka yana dana bari a tsakar Waki na tsince na watsa cikin kwandon da nake tara kayan datti don nasan idan na bari Ammey ta gani gobe kashina ya bushe. Domin Ammeyna mace ce mai tsabta da bata jurar kowacce irin ™azanta ko ta anini ce kuwa."

"Saman lafiyayyen haWaWWen gado na nayi tsalle na haye kamar wata karamar yarinya, waya na na zare daga jikin socket na kunna data, social media na shiga na fara chat da friends nawa don rage tunani da damuwa. Sosai kuwa na rage kewan da damuwan da kusan a yanzu da shi nake rayuwa cikin yan sati kan da basu wuce uku zuwa biyu ba. Sosai muka sha cafta a group na class room namu. Inda daga nan wajajen goma sha Waya na fita daga cikin group Win ina musu seda safe, daga nan kamar wacce ake jana zuwa ga kallar status na mutane da ya zame min Wabi'a, Da na ™awata Najma na fara cin karo, inda ta sanya pisc na dariya tare da rubuta, _idan kinsan kina rushing samrayinki inga naki? _ ta rubuta tare da emog na dariya, na biyun kuma ta rubuta. _Wasu mutanen fa basa gane ihu bayan hari su ke yi akan abinda yake ba mallakinsu ba, Se daga baya idan ™ura ta tashi kaji ana buy bla bla, labarai nata tashi anyi snatching samrayinsu oh yayane_ nikam daga haka dana ga yau kamar rashin hankali take ji dashi sena wuce ta ba tare dana sake bin ta kan status nata ba. Haka nayi ta kallar status na mutane har na tsallako kan *Special cutie* Yaya Aliyu kenan. _Wasu labaran ba namu bane, kamar yacce take iya Iyuwa wata rayuwar ba tamu bace_ to na sake furta wa a raina wato yau status Win bad ne kenan, babu nishaWantarwa kamar kullum. Don haka se nayi ta gaba. _Me wannan duniyar take nufi da rayuwa, me wannan rayuwar kuma take nufi damu?_ & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & & &"

"& & & & & & & & & Shi ban fita a nashin ba kamar sauran, har sai da na kai ™arshen rubutun inda yafi kowanne Waukar hankalina ma, _Wata Rayuwar tafi ™arfi ko kwatancen a ™irata da sunan Duhu, wata™il babu mamaki Shi duhun ne ke dukan duhu a ™ar™ashin kowacce rayuwa... _ sosai naji zuciya tayimin nauyi akan waWan nan kalmomin, Se dai bana da amsar kowacce daga cikin su, don haka na fita a WhatsApp Win ba baki Waya da niyar in kashe data na, naga wani messages ya faWo, yi nayi kamar in share amma kuma se zuciyana ta™i aminta da hakan. _Me kika tsaya yi da har zuwa wannan lokacin baki bacci ba? _ shi ne sa™on da Ya Aliey ya tura min. Rasa ma me zance mishi nayi, don haka se kawai na runuta masa cewan. _Wani assignment na tsaya yi ne lolly Amma plsss _ ko kifta ido ban kai ga yiba ya"

rubuta _Sau™a yanzun_

Ko amsa ban bashi ba kuwa na kashe data ne tare da kashe wayan ma baki Waya.

"Ko washe garin ranar ma gaba Waya a gajiya na tashi, tunda na tashi naji jina cikin rashin sukuni da rashin"

"cikakken kuzari, bayi kawai na faWa nayo wanka tare da nufar gaban dressing mirror Win dake dakina,tare da jan kujera ina zama tare da kallon fuskata ta cikin mirror Win, gaba Waya sake jin raina da Jikina nakeyi babu daWi ko kaWan,fuskar sa ne kawai ke gilma min ta cikin idanuwana,cikin karaya da"

"sadda™arwa tare da rauni me matu™ar girman da nake ji cikin gangar jikina da zuciya ta, a Wan"

"kasalance na mi™e ina nufar closet nawa, sanye na fito cikin wata armless chiffon gown,yatsun hannuna"

da suka sha jan lalle iyaka yatsun hannuna se kyalli ta ke yi.

"Kai tsaye directly Wakin Ammey na nufa tare da mata knocking na shiga, tana zaune a gefen gado da"

dan littafin hisnul Muslim a hannun ta.

"Kai duban ta takai a kaina tare da furta ""Idan kin kammala breakfast naki Ki mi™ama yayanki nashi"

"abincin yana garden"" rass naji gabana ya faWi kasancewar kuma dama weekend ce yau Win. A natse na mi™e na fita ina zuwa dining room Win, Seda na zauna na Wan tsakuri kaWan naci kana na mi™e da basket dinner na Lolly. Kai tsaye ina nufar room na shi, baya falonsa don haka kai tsaye na nufa Gym nashi. Nan ma baya nan kuma dai na san a irin haka baya bedroom nashi, _garden_ haka naji zuciya ta ta raya min"

yana can. Don haka na nufi garden Win.

Babban garden ne mai cike da ababen kallo da ni'imtattun korayen ciyayi da ™awatatun filawoyi.

"garden ne me wani irin tsari da girma daidai da rayuwa da kuma abinda rayuwar zata bu™ata wajen kwantar da hankali da kuma sanya nishaWi a wasu zukatan, a rayuwa ba abinda nafi bu™ata irin kasancewa a wannan garden se dai ni kaina na kan iya Wibar watanni van ko iya le™a shi ba, kasancewarsa ba na kowa ba se mamallakinsa mutum Waya, idan nace zan tsaya lissafa muku irin haWu wa da ™awatuwar dake cikin sa ma Sata lokaci ne kawai me zaman kansa. A zaune na tarar dashi ya ma"

duk wanda ze shigo baya. yana

"Sanye cikin ™ananun kaya farare tas da suka fidda ainahin suffarsa ta masu ta'amalli da ™arafuna, gashi"

sun sake fidda ainahin hasken fatarsa da she™inta irin na asalin larabawan nan domin dasu yake kama. Laptop ce gabansa yana gudanar da aikinsa ciki kwanciyar hankali. Babu zata haka naji sau™ar muryarsa

a tsakar kaina.

"""Mi kake bu™ata?"""

"Kai tsaye tambayar daya fara cillo min kenan,wanda ya sanya ™irjina sake harbawa a karo na ba adadi"

"har ina jin tamkar ™irjina se faso rufin fata bakwai Win dake cikin ta ta fito. Bana da niyyar cewa komai, bayan kuma alhalin gani tsaye gabansa"

"tamkar an dasani haka naji na gagara ko Waga kai in kalle sa, Jin shiru ba amsa ne ya sa shi sake furta"

"""Out"" ba tare daya Wago Win ba sema ci gaba da aikinsa da yay. Ba tare dana ankare ba harya mike tsaye"

"dai-dai da isowar wani nutsatstsen taku mai tafiya da sassanyan ™amshin turarensa, tamkar shi kaWai"

"iska ke tsintowa tana busawa a ™ofofin hancina. ™irjinane yay wata irin harbawa lokacin da naji sau™ar kaifafan idon sa cikin tsakkiyar nawa tsumu tsumu, wanda suke cike da ³ar fusata da kuma Sacin ran da bansan ko na miye ba. Da ™yar na iya fisgar nawan daga cikin nasa Winta cike da dakiya. Shi kuwa a nasa Sangaren Idanuwansan ya sake zuba mata yana mata kallon gaskiya da gaskiya na abinda yakeji a zuciyar sa, Yana rasa ko menene yake Jin Win akanta, Haka za lika ba tare da ya san menene suna ko"

ma'anar abinda yake ji cak a tsakiyan zuciyarsa game da ita da duk abinda ya shafe ta ba.

"Cikin sanyi da kasalan idanuwansa a kaina na Wago nawa idanuwan ina sau™esu a kansa, Daman kamar"

"abinda yake jira kenan ko zai samu sassaucin abinda ya tsaya tsakiyar zuciya nesa, Se dai amma still"

kallan nata kaman sake nauyin koma Menene yayi. Wanda se a lokacin Idanuwansan suka sau™a akan

"basket Win dake ri™e a hannuna, cikin yanayin da bazan iya fahimta ya min nuni dana ajje na fita kawai. Don haka na ajje a natse cike da bugun zuciya ina saurin juya baya tare da barin wurin. Kollon yadda take tafiyar tamkar wata ´ar sarki ne ya sanya shin bin bayan nata da kallo kawai... Ni kuwa ina samu na fita a garden na sau™e wani hawaltaccen numfashi, kai tsaye Reemah Classmate nawa na ™ira akan ta shirya gani nan zanzo muje saloon Win, kamar yanda muka yi zancen da ita jiya, daga nan kuma se mu wuce shan ice cream tare da yayanta Ayaan kamar yanda ya mana al™awari. Duk ma sena tsinta kaina a cikin rashin jin wargi ko dan Najma kuma bata nan ne mebi, don nafi sake wa da ita cikin kafff ™awayenmu na BUK Wuse zone. Sallama kawai nama ammey zuwa saloon Win kasancewar yau bana da paratical a asibitin da nake tifin.(I'm so sorry a fage na baya na saka Nufaisa cikakkiyar dactor, na Wan yi mantuwa ne tana dai dab da zama tifin take yi a wani babban asibiti) first da saloon Win muka fara wanda da iyaka wanke min kan za a yi, amma kawai se nace amin kitso daga baya. Hakan kuwa aka yi sedai ba wasu"

"masu hayaniya aka min ba,"

"Daga nan ne kamar yadda Ayaan Win ya mana alkawarin zuwa shan ice cream Win muka je kuwa, da"

"chicken republic muka fara zuwa ya sai mana gashin kaji, daga nan muka tsaya a freeze center Win ya sai mana ice cream da tarkacen snacks kana muka koma gida. Se dai ban biya ta gidansu ba na wuce gida."

"Kasancewar yamma tayi sosai zuwa lokacin, Se dai me ina shiga cikin gidan naji na rasa duk wannan nishaWin dana sama a waje, Kaina na kifa saman starring na motana, a cikin rai da ruhina nake furta."

"_Wai shin me ke damun kaina da rayuwa ta ne? Me yasa nake jin abinda na san har gaban abada hakan bamai iwuwa bane, kuma wanda na san har gaban abadar bazai taSa iwuwarba? Me yasa zuciyata zata dinga jefa ni cikin damuwa ne a koda yaushe? Shin menene yasa nake jin duk ire iren waWan abubuwan ba a kan kowa ba se iyaka kan shi? Me zan fito in gayawa duniya? Ince musu son yayana nake wanda muka fito ciki Waya dashi ko kuwa yaya?, Shin Anya kuwa Duniya ba zata zage ni ba kuwa?_ Ban san tsayin wanne lokaci na Wauka a haka ba, har seda naji naji knocking na car na da ayi da Wan ™arfi, Abbu ne tsaye don haka nayi saurin Wauke duk yana yin da nake ciki na tsantsar damuwa, sedai ashe hakan be iyuwa ba, sakamakon zaman da abbuna yayi daga gefe da inda nake zaune, KafaWana da naji ya Wan dafa ne ya sanya ni Wagowa da sauri na kalli abbun, Inda a lokacin da ya shigo Win na riga nayi nisa a duniyar tunani ban ma san lokacin daya zauna Wn ba. Fuskar sa dau™e da damuwa yace min ""lafiyan ki lau kuwa Nufaisah? Tun Wazun naga shigowanki tin ina ta jiran fitowanki amma se naji shiru, faWamin meke damun ki?"" kai kawai na girgiza masa to ince masa me ne don ALLAH?, In ce masa yayana nake so ko nake feeling love?, don haka na Same bakina nayi shiru, it's better to deal with it on my own. A natse ya furta ""you are lying Nufaisah! ga damuwa nan kwance akan fuskar ki ina gani, kar ki Soye min komi Tell me,"

"me ya faru?"" kallon mahaifina kawai nake yi tare da sake girgiza masa kai wani kuka na shirin kwace min, Cikin aro jarumta na azawa kaina na ™a™aro wani murmushi tare da cewa ""Babu komi fa Aabbu it's just a minor headache, mun yi yawo da yawa ne"" na furta ina mi™ewa tare da ledojina inda nake ta jin idanun mahaifin nawa bisa kaina, amma na daure ina ™ara sa fita a motan, sedai da wanda idona suka min tozali ne ya sanya nutsuwa ta kusan guduwa, amma na daure hakan ina seseta yanayina ina ™a™aro wani murmushi tare da Waga masa wani ina me furta. ""Hi barka da gida lolly, Kazo muci kayan kwalam tin da ka daina fita dani, gashi yau nayo mana shopping ni...."" nayi maganar tamkar a da can baya da nakan"

saba masa magana ba wani shakku ko gargada.

*Jan gida*

"""MANZON ALLAH (S.A.W) ya gaya mana cewar kar mu kusanci zina, amma kai baka da aiki ita kullum"

"kake janyowa tattare da kai jikinka Abban Nuwaira, shin kai baka tuna makoma da rayuwar naka ´a´an ne??!"" Maman nuwairah dake tsaye a gabansa idon ta tab da ruwan hawaye ta faWi, domin shigowa da tayi ™iriri ta kama shi yana video call da wata da bata san ko wacece ba, don saurin kife wayar yayi akan cikinsa da babu riga, daga shi se pyjama's maroon. Wani haWe fuska yayi tare da mata nuni data fice"

"masa a Waki, ™iyawa tayi dan haka ya taso a matu™ar fusace da niyarrr......."

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

~Lots of Love and Hearts ¿~

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 21&22

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# Yakin sun™urun ummih

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&



"Cikin yanayi na fusatuwa da zallar Sacin rai, da wani abu ne kama da tsana tsanar dake taso masa game"

"da ita yake nufar ta, kan shiga masa hurumin da kullum kwanan duniya take yi, kai tsaye ya dire gabanta yana huci tare da duban ta cikin wani irin mugun yanayi. ""Ina ruwan ki da rayuwa nane Nafeesah?,"

"rayuwar ki ko tawa da zaki ce dolen dole se kin shiga cikin ta?"" yay maganar yana fesar da wani"

"numfashin Sacin rai, ""Ba rayuwar ka bace wannan Abban Nuwaira Rayuwar ³a´anace, domin kuwa kai ne majiSancin goben su, idan ka aikata sharri yana kansu haka in ma alkhairin ka aikata duk wa su Win ne dai to na gaji!, wllh na gaji da kallon wannan ba™ar Rayuwar haka nan Auwal, don me ba za ka ji tausayina wajen gina gobe da tarbiyyar yaran muba? Bayan kuma kasan wannan Win tabbataccen"

al'amari ne tin daga rabbis samati wal ard cewar duk abinda ka aikata da Wan wan..........

"Tin kamin ta kai ™arshen ya wani irin tare da ihu yana furta. ""˜arya kike yi Nafeesah babu abinda ze"

"faru da yara na, sedai ya ™are a iyaka kan ki ke kaWai"" yayi maganar yana sau™e wani huci da zabin zuciya. Wani murmushi me ciwo tayi tare da kallarsa cikin ladamar auren sa da tayi tare da furta. ""Taya kake son raya tunanin da kasan ba shi ke nan ba?, wato kai kaga garin wasu amma kai ba a ga naka ba ˜arya ma kenan"" daga haka ta fice tana barin sa a Wakin shi kaWai ya fara safa da marwa, domin kuwa yana son yaran sa baya son komai ya faru dasu, Akwai wata rana ya dawo daga wurin kasuwancinsa ya tarar da yaran Jiddah biyu suna wasa sun ruhu a cikin shijjabin uwar su, a take jikin sa ya soma wata iri yar rawa tare da doka musu wata uwar tsawa yana kamo hannun su, tare da nufar Wakinsa da yaran da suka kasance duka maza, kasancewar ´a´an husna Win duka maza ne abokiyar zaman nuwairah. Domin kuwa ko da wasa baya iya jurar ire iren hakan daga yaran sa, don haka saura ™iris ™afarsa ta goce da ™afar benensa da yake shirin shiga, wannan ce ta ceci yaran, haka idan wani daga cikin mata san family nashi suka bama ´a´an sa kuWi seya tambaya ke farko uban daya baka, idan suka faWa masa seya amshe kuWin ko kuma yace ka mayar wa mutum idan ya ™ara gani wani ya baka abu ka amsa seya ci uban mutum, kasancer ya san yanzu a wannan duniyar da kuWi ake sayen komai ciki kuwa harda mutumci da kimar ´an matan da ya kamaci ace gidan auren ta takai wannan kimar, sedai kwadayi da son zuciya sukan rinjayesu har su faWa hanyar halaka daga baya kuma Kaga anzo ana dana sani. Da wannan ya shirya cikin shirin sa na fita kasuwa yana barin gidan ba tare daya bari kowa ya gansa ba, ciki kuwa harda Jiddah ™anwar matarsa Husna da idanunsa ke mararin gani, amma ya san ai zasu yi chart idan ya isa kasuwa."

"a& A ta can Sangaren Su Maman Isah kuwa haka rayuwa take dama musu tare da ummih ™anwar Maman Nu'aima. Tin abin na musu wani banbarakwai har yazo ya dena, haka za a haWu ga wa ga kuma ™anwar ta suna rayuwa gida Waya rayuwa irin ta aure, ita babbar tana auren ™anin mijin ™anwar nata, ita kuma ™anwar tana auren babban yayan mijin yayar nata Maman Nu'aima. Sedai har zuwa tsayin wannan watannin da suka shuWe wajen uku zuwa huWu Maman Sarki bata fasu ba, wanda kowa yake fassara shirun nata da ba abu bane me kyau, kasancewar kowa ya san irin ala™ar dake tsakanin Maman Sarkin da kuma Maman Nu'aumar, duk wasu shige da fice na harkar dahuwa da dake daken magun mata da tsime tsime Maman Nu'aimar ita ke mata, Se gashi sama ta ka kuma ™anwar ta uwa Waya uba Waya ta auri mijin ta wannan cin amanar har ina. Kamar yadda ta ja bakinta ta gimtse haka ma sauran matan gidan kowa ya ja ya Same nasa bakin, Se Wan ™us ™us Win da ba'a rasa mata dashi dake gudana tsakanin wasu wanda suke gaza yin shirun, haka Ummi zataci wanka ta fita tsakar gida ayi fira da ita. Ahankali Ahankali ta fara shiga cikin rayuwar Maman Nuwairah, wacce shigar ta cikin tata rayuwar ya fara kawo mata wani haske na ban mamaki, domin kuwa Ummin irin shegun ´an duniyar matan nan ne, duk wani hanyar kujuba kujuba da faWi tashi suna san sedai zuciyansu sam bata da nufin fara nufar kowa da sharri, Se in har shi wannan mutum Win shi ya fara shiga cikin tasu rayuwar to kuwa akwai tarin rashin kirki bana"

"wasa ba, Tana rayuwar ta ™alau da kowa lamin lafiya kuma sau Waya Inspector Hannah taje gidan, daga"

"shi bata sake zuwa ba domin tasss tama Yayar nata, Maman Nuwairah da kuma Ummin da suka yi auren"

"cin amanar da suka ™ulla. Amsar da Ummin ta bama Hanna a lokacin da _ Kara ni a bayyane kowa ya san cewar nayi aunty Hanna, to ina ga wanda gata nan a gidan rayuwa suke wacce ma tafi ta wasu ma'aurantan, Kuma da kike maganar cin amana ai yaya Zaynab ta jima tana bamu irin cin amanar da ™anwar Husna take yi da mijin ta, ba tare data lura da hakan, wanda a bayyane kowa ya gama sani kafff gidan ciki kuwa harda abokiyar zaman Husna Win Aunty Nafeesah, amma kowa ya gaza ganar da ita husnar gudun karda tace sherri akama ³ar uwar ta, ganin kamar dama gidan a hannun ta yake kuma yanzu abin yaci uwar nada ko nace yaci gaba yanzun haka harda ™anin ta da suke uwa Waya ya dawo hannunta da zama, Malama kin ji inda ake ™ira da hasalin cin amana da zamba cikin aminci, a yanzu haka ma zamcen da nake miki ya Wauki Jiddahn a motar su sun fita wai ganin likita ulser nata ne ya tashi, Shin"

ke a karan kanki zaki iya jurar ganin wannan mummunar bada™alar akan mijin ki?.... _

"Tin da Hannan ta tafi ta tarin maganganun da ummin ta faWa mata a ranta bata sake waiwar gidan ba,"

"domin kuwa ita tsoro ma take kar wutar alhakin dake gidan taje wata ran tana can laifin mutanen gidan ya rista da ita. Ita kuma ummin tana da nata Maanar akan kowa dake rayuwa a cikin gidan, idon ta buWe yake akan kowa da duk wasu masu shigi da ficin cikin su, Tarin wasu abin mamakin ga ummin cikin son ta farkar kana ta fusatar da Maman Isa take yaSa mata magana idan wata ´ar cacar baki ta haWasu da Maman Isan ta kan ce da ita. _Aini bana tsayawa bata lokaci na akan macen da bata gama cika mace a idanun mijin taba_ Tabbas tana yin nasara akan ire iren waWan nan maganganun nata ga Maman Isan, domin kuwa kusan kowa ya san al'adan mu ce Matan Hausawa da mace ta jingine wasu yara fiye da goma ko takwas ta dena gyara jikinta, alhalin kuma tasan tana da mijin, ko wai don kawai tana da yara manya a gidan ko ta taSa auren ³a´a kamar ita Maman Isan yanzu da take da za ratan matasan samarin ta su biyu, Wan shekara ashirin da huWu da kuma ashirin da biyu, wanda kai a ganin ka ai ka

Please Login or Register in order to submit comment