You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana dawowa cikakken hayyacinsa tare da furta."

"""Sir kafi kowa sanin bana ™arSar umarni """

"""Stop My friend!, Shin dama ba seda na taSa gaya maka ba, cewar wannan aikin shi ne mafi haWarin da"

"zaka taSa tinkara a kaf cikin rayuwarka baki Waya ba?..."""

"Yay maganar yana tsare AA Win da idanunsa, saurin kawar da nasan AA Win yayi tare da furta."

"""Da akwai wata mafitar yallaSoi """

"""Wannan ita kaWai ce mafitar mu, domin kuwa ko baka she™eni ba, dole su zasu she™e ni Captain, da"

"mutuwa a hannun azzalumi ™ara mutuwa a hannun adali me zuciyar lu'u-lu'u irin ka KAMAALA, idan kayi hakan zasu fi yarda da kai, kai kuma ka sami damar kutsa kanka cikinsu, ka harbeni """

"Kansa yake jijjigawa idanunsa na taruwa da abinda besan ko miye shi ba, kafin cikin wata murya me"

kama da rauni ya furta.

""" Kaima ka sani bazan iya ba yallaSoi, kayi tunani akan irin ka da kuma ni, kaifa Sojan ™asa ta ne, kuma"

"shugaba na, nima Soja ne. Idan muka tsaya muka yi nazari muna da wata mafitar, bawai muyi ta she™e kawunanmu sabo da tsoron ´an ta'adda ba yallaSoi """

""" Ka she™eni Aliyu, umarni nina ne wannan Win "" Cheif yay maganar ya tsawa ce, wanda ya sanya AA"

"seta kansa da bindigar dake hannunsa, wacce da zai shigo aka bashi a ™ofar ™arshe."

""" Bazan iya ba yallaSoi"""

"AA Win ya sake faWi wannan abin da yaji ya cika idanunsa na nemar zubo masa, sedai ya hana hakan"

iyuwa kasancewar ya san ruwan hawayene zasu zubo. Cikin cira sauti da Wan ™ara ji da zafi a maganar

irin na sojoji chief Win ya sake furta...

"""Ka tuna da alkawarin daka Waukarma ™asarka, da kuma al™awarin daka Waukar min kafin fara wannan"

"aikin. Idan baka she™eni ba, to ka sani kamar kaci amanar ™asar kane, domin ka samu damar da zaka iya ceto ta amma son kai ya hana ka hakan Aliyu, dole seka shiga cikin rukuninsu, sannan zaka iya gano ko su waye da waye a cikin rukunin, sannan har ka iya kawo ™arshensu ka magancesu, kayi wannan abin don"

"ni!, kuma don ™asar ka. """

Yay maganar ne kuma tare da kamo bindigar hannun AA Win ya seta a goshinsa yana me furta.

"""Mutuwa kafin zubewar mutumci!"""

Cheif Win ya faWi ya faWi idon sa a cikin na AA.

"""MUTUWA KAFIN ZUBEWAR MUTUMCI """

shima AA Win ya faWi muryarsa a rarrabe.

"""yin aiki kafin son kai!!"""

Cheif Win ya sake faWi.

"""YIN AIKI KAFIN SON KAI!!"""

"""Nigeria a farko!!! "

Ya sake faWi.

"""NIGERIA A FARKO!!!"""

"Ya faWi hakan tare da maida kansa ™asa, ahankali tare da sake lumshe idanunsa, wanda cikin su ke"

bayyana abubuwa da dama...

"Bindigar ya cira tare da harba ta sama har sau uku, tare da furta."

"""Karka manta Sir,kai ne kasha faWa min cewar _A cikin wannan zamanin da muke ciki a yanzun, ya zama"

"dole seka zama jarumi a cikin rayuwar waWan su, sannan kuma dole seka zama uban daba ata waWan su. Don haka daga yau ka Wauka cewar lokacin mutuwar ka ze fara a yanzu, wanda mukullin buWe"

"hakan yake a hannunsa. Kawai ya sake harba bindigar sama, tare da cilla wani fari ™al Win hankacif saman"

fuskar Cheif Win.......

Araoun 12th pm

"a& AA zaune yake tin bayan dawowarsa daga blue resto bar Win, yake kan iPad nashi, yana gudanar da wasu muhimman ayyuka, yana cikin aikin ne kuma kamar daga sama yaji ™aran shigowar messenger cikin Samsung nashi, dage gefe dashi, sunan Pappu daya gani ne ya sanya shi ajje iPad Win, yana Waukar"

wayar nashi. Akan rubutun dake kwance jikin screen na woyar nashi idanunsa kai tsaye suka sau™a.

"_Ka gafarceni KAMAALA ASHFUD RAHIM DAWOOD KAMAALA, Na hasalin Soye maka ko kai ainihin waye"

"da nayi, Kai Win cikakken ŠA NE ga me Martaba sarkin mu, Sarki me adalci, wanda duhun wasu zukutan ya sanya suka kawo ™arshensa, Mahaifinka ASHFUD"

"˜asaitaccen sarki ne da yake gudanar da mulkin ™asarsa cikin wani irin aji da kuma kulawa cikin kamala,"

"Sarkin da yasha banban da dukkan sarakunan da sukayi shura da kuma mulkin ™asar kafin shi, sarkin"

"daya kawo gagarumin sauyi ya kuma canza garin dama wasu ™etare na ™asar gaba Waya, daga irin mulkin"

"kama karyar da ake gudanarwa da ire irensu a can baya,zuwa wata sabuwar duniya da tasha banban da kowanne zamani gaba Waya."

SARKI ASHFUD ˜asaitaccen sarkin ne shi ma'abocin izzar dake barazana tare da kaWa zukatan duk wasu

"masu zuciya biyun dake zaune dashi a wancan lokacin , Mahaifinka ASHFUD KAMAALA Rahim DAWOOD,"

˜asaitaccen SARKI ne da iya ka kwarjinsa yake iya keta kowanne hijabin dake lulluSe da

"magautansa, .Me girma SARKI ASHFUD KAMAALA RAHIM yana da wata irin ™asaitar data dasa shakku da kuma tsoronsa da a cikin zuciyoyin magautansa, kwarjinin daya zama wanzajjen abu dake matu™ar tasiri a wurin masu Soyayyun fuskokin dake zagaye da fadar UMMULYOODAH, ya kuma sanya zukata da"

yawa sallamawa.......

"Me Martaba Sarki ASHFUD KAMAALA RAHIM DAWOOD, Yana da wani irin qualities tare da wata irin"

ZARRA me tafe da jajircewa.

"Amma duk da haka be tsira ba daga iyaye da kakanninsa, har seda ya zamana sunga bayansa ta hanyar"

"raba shi da duniyar baki Waya, ka tuna da can baya, ina yawan baka wani daddaWan labari, akan wasu marriage couple's, to waWan nan Win ba kowa bane face mahaifiya da kuma mahaifinka, kaje tana nan tana dokon tsimayin jiranka, tana dokon jiran kaje ka nuna musu kai Win KIBIYAR AJALI NE, WANDA SUL˜E BAYA IYA RATSAKA, Ka nuna musu kai Win jinin ASHFUD KAMAALA RAHEEM DAWOOD KAMAALA"

"ne, ka nuna musu cewar kai Win jeji kake kafi gaban Ayi maka ™yaure, Ka kuma nuna musu cewar Jan zaki kake me maganin Abokan gaba, ka nuna musu duhun dare kake me Satar da Rigar sarki, Sarari mai ™are gudun doki. Ka nuna musu cewar lokacin dana Wibar musu ALLAH yayi, ka Amshi Masarautarka ta"

"*UMMULYOODAH*, domin kuwa taka ce, Mahaifinka numfashinsa na ™arshe shi ne........"

"Daga nan tin be kai ™arshen rubutun ba jikin sa ya shiga wani kalan Sari, har yana jin kamar ana dafa"

"namomin jikin sa ne, kafin yayi wani aune, har jikin sa ya kwaranye da wani kalan zuba na tashin hankali. Wani kalan soma jijjiga kansa yayi yana ja baya da baya kafin kuma ya saki wani irin ihu, wanda ya sanya"

baki Waya Wakin amsawa.

A wani irin mugun zuciye yakai maaaaaaaa.....

_& Tofa wai ya masu karatu suke tunani ne a cikin wannan tafiyar? _

_Tako ta ina fa gwaramace sabuwa a cikin tafiyar!_

"_To nikam ma na rasa ta yacce zanyi in ganar daku, kawai mu ci gaba da kutsawa cikin tafiyar kai tsaye_"

"_Shin me kuke tunanin CAPTAIN AA Win mu zai aikata?, kuna tunanin ze tafi can UMMULYOODAH Ne?,"

ko kuwa ze tsaya seya kammala abinda ke gaban sa. ?_

08104493215

*BY AMMEY LAYLERH *

:e'5ØMŞ5Ø<Ş5ØHŞ5ØDŞ5ØIŞ 5ØFŞ5ØPŞ5ØMŞ5Ø<Ş;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Ş5ØHŞ5ØHŞ5Ø@Ş5ØTŞ 5ØGŞ5Ø<Ş5ØTŞ5ØGŞ5Ø@Ş5ØMŞ5ØCŞ

Book One paid

a&

Page 37&38

5ØTŞ5ØJŞ5ØPŞ5ØIŞ5ØBŞ 5ØOŞ5Ø<Ş5ØGŞ5Ø@Ş5ØIŞ5ØOŞ5Ø@Ş5Ø?Ş 5ØRŞ5ØMŞ5ØDŞ5ØOŞ5Ø@Ş5ØMŞ'5ØNŞ 5Ø<Ş5ØNŞ5ØNŞ.

# HE WILL FIGHT

# WAR

"```O Allah, grant us the strength to overcome our weaknesses and the wisdom to make the right"

"decisions in life. Bless us with Your mercy and forgiveness .May your prayers be answered, and may you always be guided towards the path of righteousness and goodness"

AMEEN JUMMAH MUBARAK ```

a&a&a&a&a&a&a&a&

"Yana kaima mirror'n dake Wakin wani irin bugu, yana zube gwiwwowinsa ™asa, yana me sake fasa wani"

"uban ihun da yafi na farko, domin kuwa irin uban abinda yaji ana masa a tsakar kansa inba ihun ya fasa, ya san ba zai taSa samun sau™i ba. Se dai me makon yaji sau™in hakan, Sema ji da yayi zuciyar sa na sake Waukar wani irin raWaWin Waci da ™una da tayi. A wani irin zabure ya mi™e tino da waccen paper Win da yayi, wacce take cikin envelope Win nan, don haka take ya isa ga bag laptop nashi yana zugeta gaba Wayanta, wawuro envelope Win yayi yana runbumota zuwa jikinsa, har lokacin jikinsa be dena wannan rawar tashin hankalin da yake a ciki ba, envelope Win ya kama yana yageta, tare da saurin warware fara"

tass Win takardar da take Wauke da ja ko ma Sakin rubutu ya kamaci ace ya ™ira shi da shi ohon masa.

"```Wannan ZUCIYAR me Wauke da TAURARI ta TAURARO ce!, Idan akace TAURARO ana nufin abinda"

"kyalli ko tarihin sa basa taSa gushewa ata ko wacce fuska. Kallon gajimare daga sararin samaniya, tamkar zanen wata ne akan tsa™iyar ruwa, ada na zaci wannan JARIRIYAR ZUCIYAR ta TAURARO ce wanda hasken sa baya taSa gushewa, sedai kash wannan kalmar ta ˜ADDARA da kuma DA Winmu ta riga da ta wuce, shi ke nufin rugujewar kowacce iriyar ™aunar dana jima yima, Na so ka a lo™acin da nayi tunanin mu Win tsatso Waya ne ya haife mu. Wanda gaggawa da rashin jure hakan daga gare ni ya sanya ni fidda wani a madadin kai, a Matsayin ABOKIN RAYUWA TA LOLLY, Sai dai kash a wannan lokacin kalma Waya tak itace tayi sanadiyyar kulluwar komai, Kamar a yanzu ma wannan kalma Wayar itace ta zama sanadiyyar buWewar mafarin Lamarin, ™ofar da sannu a hankali surrukan dake dan™are a cikin ta za su"

dinga silalewa har su bayyana a daidai lokacini da ba a bu™ace su ba.

"Ta wanzu domin ta tabbatar da rufewar rayuwar da ita kaWai ta san ya mafarinta yake, Ta wanzu ne na"

"tsayin lokuta a bayan duhuwar da take jin za ta zame mata shamaki wajan bayyanar da sirrin dake bisne cikin ta, wanda take da tabbacin zai iya taSa kowa ciki har da ita kanta,"

"Sai dai kash! Nayi ala wadai da wannan kalmar ta ™addara, da ita ba ayi mata wayau. Kamar yadda ba a"

"yi mata dabara, haka kuma tana iya shammatar kowa da komai yayin da za ta bayyanar da kanta. Tabbas masu iya magana sunyi gaskiya, da sukace gajen ha™uri kan iya sanya mutum ya gaza ganin Alheri ALLAH. Mutane da yawa suna gaggawa su yanke HUKUNCI kamar yadda ni nayi LOLLY, suna kuka da kaddara suna manta cewar sune SUKA JAWO hakan, suna mantawa cewa jarrabawa Sangare ce ta rayuwa. Kamar yadda ni manta hakan, ashe akwai dalili, akwai DALILI na wanzuwar hakan, tabbas se a yau ni NUFAISA na sake yarda da cewar ALLAH yana tare da masu ha™uri, kuma yana basu lada ta hanyar hakan, ba tare da iyaka ba indai ka iya jurema duk abinda ya gagara, domin tabbas shi ne yace bayan tsanani akwai sau™i, kuma wanda ya jima yana ya™i da ha™uri da kuma juriyarsa, tabbas zai bashi abinda ya jima FATA da kuma BURI harma zarta abinda bai zata bai tsammata ba. Da ace nayi ha™uri da jurewa da WANNAN ZUCIYAR TA TAURARO CE, Sedai naji tsoro ne a lokacin da gudun jefa kai wa halaka, har ™arshen abadan abada, MY JEAN-CLAUDE... IF YOU'RE NOT MINE. I'LL HAVE NO REASON TO"

LIVE. ```

"Tin kamin ya kai ™arshen Rubutun yaji zuciyar sa ta wani irin harba mishi, wani kalan mi™ewa tsaye yayi"

"tare da nufar ™ofar wani Sangaren na daban,yana shiga parlourn ya maida ™ofar ya rufe, kana ya zame tare da zama a™asan tiles Win daSas, tare da jingina bayan sa da jikin ™ofan parlourn. lokaci guda kuma ya shiga kokuwa da numfashinsa dake barazanar Wauke wa. Cikin wani irin murya da tsantsar tashin hankali ya shiga furta."

"_""Allahumma Ajirni fii musibati wa'ahlifli khairan minha, Ya wadud³ ya zul'arshil Majeed, ya fu'alillima"

"yurid, As'aluka bi izzatil lati layuram, wa mulki kallazi la yurad, Innalillahi wa'inna ilahi rajiu'n_"" haka cikin wani irin tashin hankali yaci gaba da karanta duk wata addu'a da tazo bakinsa, har zuwa lokacin kuma jikinsa bai daina masa rawan da yake masa ba, sakamakon wasu shuWaWWun abubuwan daya saba gani cikin mafarkinsa, lokaci guda yaji wani Wan iskan masifaffen zazzaSi na rufe sa cikin kiWima ya fara zantukan zuci. Sakamakon tunowa da yayi yanzun fa shikenan wani na daf da mallakar FAISAH Win sa, Innalillahi Wa'inna ilahi rajiu'n. Ya sake ambata a can cikin tsa™iyar ™irjinsa, Shin wannan wace iriyar ™addara ce me zafi har haka?, shin me ya sa ta ne san tashi da abu mafi soyuwa a cikin duniyar sa?, me yasa seda komai ya gama kwace musu kana mabuWin lamarin ya fara, me yasa ™addara zata masa?, me yasa zata ™i tausaya mata a daidai wannan halin da yake a ciki?, Me ya sa ™addara zata banzatar dashi tamkar tana mancewa dashi ne, cikin DUHUN DAREN DA YA˜I TAUSAYAWA, tsaye ya mi™e daga yacce yaken yana me sake wawuro takardar daya gama cukuwkuye abarsa, yana ci gaba da karantawar, nan take jikinsa ya sake Waukan wani irin masifaffen rawa tamkar mazari, yana wani irin tsuma ji yake tamkar ana tsikara masa allurai ne a gaba Waya ilahirin jikinsa, lokaci Waya kawai yaji wani irin ba™on yanayi ya ziyarcesa na fargaban RASHI; cikin wani irin yanayin daya kasa tantance shin mafarki yake ne, ko kuma azahirance ne duk abubuwan ke faruwa amma ya kasa tantance hakan, don haka cikin rashin sanin madafa ya ci gaba da karanto duk wata addu'a da tazo bakin sa. Yayin da yaji numfasa naci gaba da"

"fusga,"

adduo'i ya cigaba dayi cikin ikon ALLAHA albarkacin Adduo'i kuwa da yake da kuma zuciyar namiji dake

da dakiya yasa yafara dawowa hayyacinsa.

"Cikin wani irin yanayi mara misalta, ya Wago eyes Winsa da suke a lumshe yana sake sau™e ganinsa akan"

"farar takardar, don haka ya ja wata iriyar ajiyar zuciyar da seda ya sanya ™irjinsa motsawa, wanda hakan har ya bama six packs Winsa dake kwance damar motsawar shima, yatsun hannuwansa biyu ya sanya yana tura su cikin sumar kan shi ya fesar da numfashi. Cikin wani irin slow ya sake buWe lulu eyes nashi, tare da sau™e idanuwansa kan fuskar ta da yake kallonta saman screen na woyar shi kamar ba gobe, kafin a wani irin hankali ya motsa bakinsa wanda ni kaina banji ko miye yace ba. Ya shafa fuskanta ta saman screen na woyar, wani irin rolling idanunsa yay da suke a mugun miskile ya furta. ""Wyh? Me yasa who *SHONERH* (Shona) ?"" ya faWa in a wisfa. Domin jin yay duk wani emotion's nashi da suke jima shuWewa within all this years, be taSa tsintar kansa cikin tsaka me wuya irin yau ba. All daren ranar be runtsa ba se wajajen ™arfe ukun dare bacci ya Wan sace shi, dan haka ™irar sallahn farko a cikin kunnen AA ya dira dake kwance, saman lallausar italian bed Win sa, da yaji off white cotton bedsheets me tsananin taushi ya rufe daga jikin shi har izuwa kan kyakkyawar fuskansa, da adda'ar bacci Wauke a bakin sa ya farka daga Wan baccin daya sama surar cikin Waki kun, Wan ware sleeping eyes nashi yay cikin kasala, bai motsa ba sai after like 5 scnds, lokacin ya idda adda'arsa kana ya zubo da ™afafunsa da bisimillah akan lallausan carpet na room Win, a natse ya mi™a hannunsa ya kunna wuta,wata tsaftatacciyar farar riga ce ta bacci kuma mara nauyi ajikinsa da dogon wando shima mara nauyi lallausa, goran ruwan dake bedside drower nashi ya Wauka yasha sau biyu kana ya mayar ya ajiye, adan hanzarce ya mi™e ya shiga bathrum yay alwala ya dawo tare da cire rigar sa, yana Wora wata nevy blue"

"jallabiya me tashin kamilallen ™amshin mayen tularensa na kylian love, kai tsaye masjid ya nufa, duk da"

"kasan cewar tsakanin inda yake da masjid Win, akwai ´ar tafiya, amma hakan baya taSa hana shi zuwa"

"kowacce salla, ciki kuwa harda ta asuba. Koda ya dawo be sake fitowa ba dan ko breakfast baiyi ba, duk kuwa da yadda guards nashi dake tare dashi su kayi ta zaryar sanar masa. Amma haka Wan bawan ALLAH'n nan yay ™ememe Ya™i ya fito, ganin hakan ya sanya guards Win sa cewa akai masa side nashi,"

sedai kuma suna cikin tafka mahawarar wanda zai je sai gashi ya sa™™o.

"Kaman kullum haka ya fito su kuma cikin girmamawa sukà ringa gaidashi, yana amsa masu a takaice"

"kamar koda yaushe, zaune ya kai kan couch fuskarnan kada ran kada han. A yadda su kayi zata da tsammani se kuma suka ga kishiyar hakan, domin kuwa sun zata breakfast nashi zayyi, Sema laptop nashi dake gaban sa, wanda gaba Waya ya gama maida hankali da rayuwarsa akan aikin daya duka fa yi, wine yace su bashi kawai, kafin kiftar idanu kuwa se gashi sun Wauko mishi daga cikin deep fridge Win"

dake floor Win.

*NIGERIA*

_&NUFAISAH_

"Ata Sangaren Nufaisah kuwa wasa wasa data fara jinya, bayan kawo akwatunanta da gidan su Mohan"

"sukayi, har seda abun ya kai ta kwance, abu kamar wasa har ya fara zame mata kamar wani strange ciwon ODD wato _oppressive defiant disoder_ ganin dai yadda iyayenta suke nemar tada hankalinsu akan sabon sabbin bhvrs Win ta yasa ka ta Wan fara jurewa hakan, sedai ha™arta be cimma ruwa ba, domin kuwa har hakan seda ya kai ta ga kwanciya jinya a wata private hospital. Dan haka koda suka dawo se iyayen suke tsaye aka ta, harma aka sake Wage zancen bikin nata aka ™ara sati biyu. Sosai ta Wan"

"ji sau™i², amma dai koma yaya ne kawai tana taSa rayuwar ne."

"Ko a yanzu ma tsaye take a cikin babban parlourn gidansu, hannunta rike da wani mug, me Wauke da"

"zazzafan shayin Saure da yaji kayan ™amshi, jikinta sanye da 3q jeans black sai wata armless brown, tana daga tsayen da take inda take facing da ™ofar shigowa parlourn, kafin a hankali kuma ta nufa saman cushion dake ™awace da parlourn, babu motsin kowa se nata ita kaWai, ita Win ma kuma ba wani kyakkyawar motsin kirki take yi ba, cikin wani irin sanyin daya jima kama jikinta, ahankali ta soma tafiya"

tana nufar garden na ™ayataccen gidan nasu.

"gida ne da ya mugun tsaru, sam sam baya da wani tarkace sema wani irin tsarin da yake da, dan kusan"

"kominsa a kiyasce yake tun daga kan tsarin ginin gidan, har zuwa komai da komai da yake da. A kan wata farar sofa ta kai zaune tare da wayarta, gaba Waya ta gama yankemawa kanta abinda ya kamaci ace tayi a karo na biyu kamar yadda ita ne ta yankema kanta a karo na farko. Don haka cike da ya™ini da kuma"

"yarda da kai ta soma rubutun ta, Rubutu bame yawa tayi ba, amma kuma me kama zuciya ne rubutun."

"Tin da ta gama rubutun nata ta tasa wayar nata a gaba ta zuba mata fararen idanuwanta, wanda a"

"zahirin gaskiya bawai kallon nata take ba ta tafi ne duniya irin ta tunanin *Ruhinta* wato ALIYU ABDULLAHI (lolly), tana jin tana son tayi faWa da ya™in wannan mara karar ™addarar data lulluSe tsakanin su tin farko, kafin kuma ta yaye shijjabin data jima lulluSa musu ta musu shinge, a daidai lokacin da bai kamata ba, a kuma daidai lokacin daya gama ™ure musu, don me yasa ita ™addarar bata san daidai ba?"

"Kuma bata san kara ba?. Ita kaWai take ya™in a zuciyarta, tana jin kamar rayuwarta na gab da faWuwa ™asa ne, domin kuwa ji take yi kamar daga yau bugun numfashinta ze tsaya da aiki ne. Tana tsaka da wanann tunanin ™iran woya ya shigo cikin woyartan. A natse ta waiwaya don duban me ™iran,zuciyarta ce taji ta sake mata nauyi ganin me ™iran, sunan *M*h*n _MOHAN_ data gani ne ya sanya jin zuciyar na ™arasa cin kushewa da tarin abubuwa ma ban banta. Domin kuwa haka yake mata a ´an kwanakin da take son kaWaice kanta, amma kuma shi kusan kullum seya ™irata, kuma hakan baya sanya wa ta Waga woyar nashi, ga kwanakin bikin kullum ™ara kusanto ta suke. Wanda ata Sangaren mahaifiyar nata take amsar wani irin gyara me rai da lafiya na musamman, Wani runtse idanunta ta sake a karo na biyu lokacin da wayar nasa yake sake shigowa cikin wayar ta, ji tayi zuciyarta na woni kalan tafasa wai me yasa a wannan gaSar kam Mohan ke son ™arasa halaka rayuwarta da shegen ™iransa na azaba ne?."

"Hannunta ta kai da niyar katse ™iran, sedai bisa kuskura tayi answering na call Win. Yana jin anyi answering call nashi cikin Wan yanayin fusatuwa da kuma kaushin dake cikin muryansa ya furta. ""Ki gama duk wani kauce² da guje gujenki, daga ™arshe dai dole mallakina zaki zama Nufaisah, ke tawa ce har abada ba zaki iya guje min ba, kamar yadda baki isa kaucema aure na ba koda kuwa na dare Waya ne, dole sena WanWani zumarki Nufaisah, tin da dai kin hana min mallakar jikin naki Ata sau™i, har seda na kashe kuWaWe na aure ki, don haka maza² ma ki shirya ma kanki cewar wannan aure na kauda sha'awa, kuma ki sani daga inda na gama gusar da wutar ™ishin dake raina, sena lalata rayuwarki Nufaisah, kuma a tsarin aure na babu saki, amma ki sani sena gama lalata rayuwarki, kwatankwacin yadda kika wula™anta tawa rayuwar a lokacin baya, ki saka wannan a ranki, you're forever mine har gaban abada,"

inyi kuma yacce nake so dake Nuf.......

"Tin kan ya gaza ™ai ™arshen maganar nashi ta taryi numfashinsa ta hanyar. ""Idan har kasama damar"

"hakan kenan Mohan?, domin dama wannan zuciyar bawai ta amsheka a Matsayin ABOKIN RAYUWARTA bane na har abada, kawai ta zaSeka ne don gudun faWawa daga halaka, kuma yanzu anyi wal™iya gaskiyar Soye ta fito fili, don haka seka shirya ya™i, domin kuwa a daidai wannan lokacin ZUCIYAR tana ga wanda ya dace ne, idan kuma ka shirya ya™ar wanda aka yi ZUCIYAR domin shi dama seka shirya ya™ar hakan Tana kammala maganar nata ta wani irin datse ™irar tare da cilli da woyar, fuskar nan da"

"daman murmushi da far'a abu ne da suka jima yi ma fuskar nata tazara, domin kuwa kuwa cikin ´an tsakanin nan samm ganin koda farin ha™orinta, abu ne daya jim yin kaura a tata duniyar dai. So take ta karfafa kanta cewar, a yanzun da da ba abu Waya suke ba, domin kuwa dai yau Win ka ta banbanta da ™addarar jiyanka, goben ka ce kaWai zata tabbatar maka da hakan, kuma itama ta jima yarda da hakan tabbas, cikin zuciyarta take furta. _You can do this Nufaisah, you have to do this, ke Win a yanzun ba NUFAISAH ce ba wacan Nufaisar ta baya bace, ke Win a yanzun wata sabuwar Nufaisar ce, ba NUFAISAH"

"ta lokutan baya ba, wannan Win wata sabuwar jaruma ce..."

"Haka ta shiga ™arfafama kanta domin karfafawa kanta guiwa, daman waye zai karfafa matan?, amsar"

"itace babu, don idan ba ita Win kanta ba, babu me ™arfafa matan, Mikewa tayi ta soma takawa sannan ta Wauke kanta daga kallon wayar ta da take yi, wata ajiyar zuciya ta sau™e bayan ta Wauka wayar ta nufi ™ofar fita daga garden Win,tana jin wani irin so da ™aunar da bata taSa yima wani mahaluki ba take masa,wanda ba za a iya Wora shi a kalan kowanne mizanin awo ba, don ya girmi hakan. _I will call you Back_ Haka taji kamar gilmawar fitar maganar shi, amma kuma tana rasa ta inane maganar ya fita, saurin kallar wayar ta tayi dake hannunta sedai kuma taci screen, basar da hakan tayi tana koma hanyar"

komawa cikin gidan nasu.

"Cikin wani irin ™uncin da take sake jin kanta a ciki haka take tafiyar, sedai na yau Win ya zama daban da"

"sauran kwanakin don gaba Waya ta gama zama so silent, maganganun Mohan Win gaba Waya sun gama kassara mata jiki, samm babu wani abu me kama da ™arsashi ko kaWan a tattare da ita. Duk kuwa da cewar yadda Ammeyn ta ke tsaye a kanta,amma zuciyarta ta™i yarda tare da aminta da hakan, Se ma

Please Login or Register in order to submit comment