You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai na ya kuma nufa, nan ya ringa"

ratsa parlouna yana wucewa har ya isa gaban wani Waki da yafi kama dana masu bada horo.

"Nan ma Saida yayi amfani da card kafin kofar ta buWe ya sanya ™ansa cikin Wakin, tare da Wan yin baya"

da blue jacket Win dake saman shigar sa.

"Cikin ginshira dajin kai captain AA da ya kai zaune cikin kebantaccen Ross glass Win dake wurin, ya mi™e"

"tsaye ya kan diga digansa. Wannan matashin ne ya farkar da mutumin dake WaWWaure da manyan igiyoyi,"

"kai da ganin mutumin kasan A jigace yake gashi kuma babban mutum, dan A™alla zai iya kaiwa shekaru sittin da Wori, jikin sa duk yawani cakuye fatar tayi laushi sosai na tsabar hawaltuwar da yayi. Yau kimanin 6 days kenan da kawo shi nan gurin, kullum sau biyu ake bashi abinci a rana safe yamma,"

"Yunwa duk tabi ta cinye mashi ´a ´an hanji, tin da kuma aka kawo shi wurin kuma wani kafirin mutum"

"Waya kawai yake ta gani, babu duka babu zagi sedai zaman wuri Waya da Wauren da yake."

Cikin takun nan nasa yake tunkarar mutumin. Wata farar kujera ya ja zuwa gaban mutumin. P-carp

"tare da shade Win daya Soye baiyanuwar ainihin fuskar sa kai tsaye ya zare sahde Win. haWi da zare p- carp Win ma baki Waya, wanda ya sanya mutumin dake daddaure saurin wani irin kwalalo idanuwa waje. Wanda ya sanya Captain AA sakin wani cutie smile, yana Waga mishi gira Waya alamar yadai ka tsorata"

ne?.

Cikin zallar tsagwaron mamaki Kanal bappa babayo ya shiga nuna captain AA Win da hannuwansa yana

faWin.

"""AA! AA!! AA!!! kai ne, kai ne kasa akayi kiddnapping nawa tsayon wannan lo™acin?.. Hannuwansa"

"ya harWe a ™irjinsa fuskansa shimfide da murmushin daya masifar sake fito da tsananin kwarjininsa, yana"

me furta.

""" Hala kasha kai Waya ne mutumin da ya iya buga wasa ko?"" Cikin zallar nuna isa da nuna ya isan yayi"

maganar. Ganin yadda Kanal Win keta motsa bakin yana son yayi magane ya sanya AA furta cewa.

"""Kar kayi magana a lo™acin da babu abin faWa, koda da abin fadanma kasani shuru bai taSa zama illaba,"

"rayuwar duniya kamar series film haka take, episode episode take zuwa, amma duk yawan film Win dole ne ya ™are wata rana"" Wani kalan duba Kanal Win yama AA tare da furta. ""Lallai da dukkan alamu baka san RAMIN KURAR da kake son jefa kanka ba AA, Kai Yaro ne, sau da tari wasu lo™utan kana ganin"

"kamar kayi nasara shine faWuwa, haka ma wasu lo™utan ka yadda ka faWi shi ne nasararka"" Kafafunsa"

dake a harWe ya gyara zaman su tare da cewa.

"""Kanal ina son ka sani cewar sawa a rai ne yasa falke baya jin wahalar tafiya, kunce yanzu aka fara"

"buga wasan, don haka nima nace bari in shigo mu fara tare don da dukkan alamu wasar za tayi armashi sosai """

"""Ita fa Duniya kamar jirgin ruwa take, zata iya kaika inda kake so, kuma zata iya kaika inda take so. don"

"haka be careful respect your self yaro, ba lallai a wannan karon ta kaika inda kake so Win ba kuwa, domin baka san irin masifar da kake son jefa kanka ba. """

"""Bani da lo™acin Satawa lo™aci lo™acin sa ™ungiyar _Buried Bo-Death_ tana da Soyayyun ´an wasa"

"kuma kana Waya daga cikin su don haka nake son ka bani bayanai akan ko su waye su, tamkar yacce ka saba basu namu muna, ina da bu™atar ka bani na sun nima..."" wani razana Kanal Win yayi ta yaya aka yi wannan tsageran yaron ya san hasalin sunan ™ungiyar nasu?, lallai ya sake yarda wannan yaron ba"

™aramin tantiri bane....

"Amma kuma cikin basarwa da taurin zuciya da taurin rai irin nasu na manyan soldiers, ya shanye tsoron"

"nasa sema kallar AA Win da yayi tare da furta. ""Kayi kuskure ko kaWan ba haka bane AA"""

"""Su waye ragowar sauran?bayan kai?"" ""Ta inda ka samu sunan ™ungiyar ta nan ya kamaci ace ka koma"

da baya ka gano ko su waye hasalin masu ™ungiyar ko kuma su nawa ne. Aikawa take AA Win ya take

"wayar wutar lantarkin da dama da ita ne suka daddare shi Win. Nan take ya tinka kakkafewa jikin sa yana san dare, Yana janye ™afar nasa ya zaro pistol nashi daga bayan wandon shi yana harbin ™afar Kanal Win. Nan yaci gaba da gana masa ba kar azaba. Wata irin jijjiga jikin Kanal Win ya shiga a wani kalan mugun galaSaice ya ce. ""Na rantse AA bansan minene abinda kake magana a kai, dan ALLAH ina rasa fa jini da yawa ka ™ira motar asibitiiiiii"" igiyar lantarkin ya sake take wa da ™afarsa tare da furta ka faWamin su waye ™ungiyar _Buried Bo-Death_ sena ™ira motar asibitin yanzun.... "" yay maganar yana janye ™afar"

nashi.

"Jikin sa na mugun shocked ya shiga faWin.""Mutum uku ne su kwara uku ne na rantse A Wan zafafe"

"wannan karon ya sake tambayar shi da.""Su waye?"" kansa yake jijjigawa yana kuma kallar yanda ™afarsa"

"ke zubar da jini, jikin yanayi na soma fita a hayyaci ya ce. ""Ni kawai iya mutumin da nake bama bayanai na sani ka yarda dani"" ""Miye sunan shi wanda kake bama baya nan ina da bukatar sunan """

"""FATA ABDUL-PHATA Neeeee"" Cikin rashin tausayi da imani AA ya sake take igiyar nan ya shiga ihu"

yana cewa don ALLAH ya bar shi ya kyale shi.....

"""Kaine ka bashi bayanai akan Sameer ba?"" ya sake jeho masa wata tambayar, tare da seta kansa da"

"pistol Win dake hannunsa. ""A ahhh karka she™eni ka bani dama AA zan maka ™arin bayani plsss....."

Wata shegiyar dariyar dashi kansa AA Win baisan zata zo masa bane ya she™e da ita. Yana tafa

"hannayensa tare da Wan dakata wa kuma yana me furta. ""Aikuwa zan baka a jahannama....."

"Ya sake harbin Wayar ™afar Kanal Win, wanda ya sashi sumewa nan take, Uban naushin da yaji an sau™ar"

"masa saman fuskar sane, ya dawo dashi hayyacin sa da dawowa duniyar mutane ba ta sumewar daya tafi ba. "" Captain AA ina son ka tuna cewar tare kake da Kanal bappa babayo, shi da matsayinsa kake duka a dokance ka saSa aikin hukumarmu ta soldier. "" Kai nake duka, kana kuma kai nake taSa wa ba"

"matsayinka ba, kana bada gudun mawa a she™e wani jami'i shima saSa shari'a ne, amma banda ™alubalantata akan aikina da kuma ™asata, duk kuwa wanda yake da zarrar hakan bismillah, Ni nan da kake gani tsaye a gaban ka gaba Waya hawayena na ™asata ne, ina son kasa cewar NIGERIA tamkar zuciya"

ta ce. Duk kuma wanda ya sake yace ze yi min wasa da zuciya ragargasa nake.........

""" A ahhh captain Aliyu za kayi nadama daga baya mutanen suna da matu™ar hadari, kashe ni kuma"

"tamkar ruguza ahalinkane, da tarwatsa Nijeriyar kanta, kana ina son ka tina da ™arfin ikon da kujerata take dashi...."" ™afar sa ya sanya ya take jikin kujerar da Kanal Win yake tare da cewa. ""˜arfin ikon ba'a"

"kujerar yake ba, ya ta'allakene ga ™arfin na kan kujerar wannan tabbatacce ne, ka sani tin farkon fara wasan bana da runduna haka bana da ayari domin datsa makiya, Ni kaWai na zarta wadata, ni rundunane, jikina shi ne makamina, sanyawar albarkar al'ummata kuma shi ne ™arfin zuciya ta tare da adda'ar iyaye da sanyawar albarkar ALLAH Duk sena ruguza masu tsohon buri ire irenku, wanda son zuciya da"

"nemar duniya yake sanya wa idanu ku su rufe, bayan kashe kashen rayuwakan da kuka sawa akeyi ta ™ar™ashin ™asa! A baiyane kuma wai kune masu bama al'ummar tsaro, Shinku ko kunya wai bakwayie?, bakwa tunanin idan kun mutu kuma me za ku ce da mahaliccinku?"" daga haka ya seta gun nashi take ya fasa kan Kanal, wannan basamuden ya ™ira su kayi wata magana cikin wani juyayyen yare, abinda kawai na gani, shine a kafada wannan basamuden ya saSi kanal da rai yayi halinsa yana fita da shi daga gidan"

baki Waya.......

Hhhhhhhhhh to ai shikenan A gimtse 

*BY AMMEY LAYLERH *

Or WhatsApp

08104493215

Tofa wannan shine ana dara ga kuma dare yayi

:e'5ØMÞ5Ø<Þ5ØHÞ5ØDÞ5ØIÞ 5ØFÞ5ØPÞ5ØMÞ5Ø<Þ;

# Kj Wj"âJ$" o¥" KJâ Sfj"j

~Na Maryam Naseer Mirrah~

5Ø<Þ5ØHÞ5ØHÞ5Ø@Þ5ØTÞ 5ØGÞ5Ø<Þ5ØTÞ5ØGÞ5Ø@Þ5ØMÞ5ØCÞ

Book One paid

a&

Page 23&24

5ØTÞ5ØJÞ5ØPÞ5ØIÞ5ØBÞ 5ØOÞ5Ø<Þ5ØGÞ5Ø@Þ5ØIÞ5ØOÞ5Ø@Þ5Ø?Þ 5ØRÞ5ØMÞ5ØDÞ5ØOÞ5Ø@Þ5ØMÞ'5ØNÞ 5Ø<Þ5ØNÞ5ØNÞ.

# HE WILL FIGHT

# Yakin sun™urun ummih

*Littafin RAMIN KURA na kuWi ne kada a Wau ha™™ina ta hanyar karantawa batare da an biyani ha™™ina

"ba. Idan kinji kinason cigaba da karanta wannan littafin toh ki biya kuWin ki akan 1k kacal domin karantashi cikin salama da kwanciyar hankali, idan kuma kinsan zaki fitar min da littafi dan Allah kada ki saya ki ri™e ku Win ki banaso. Duk mai bu™atar karantawa a tuntuSeni ta wannan number Win 08104493215, idan kuma kai tsaye kike son biya ganan no na account number nawa. 3206656358,"

Maryam Nasiru first bank*

a&a&a&a&a&a&a&a&

" A washe garin ranar wasu masu Wibar bola suka ga wani abu da yafi kama da gawa a buhu, don"

"haka kai tsaye suka ™ira wata kotun ´an sanda mafi kusa da wurin suka zo suka gani, ana buWe wa aka ga gawar Kanal Bappa babayo ce kumshe a cikin bahun. direct headquarters suka ™ira suka sanarmawa, nan fa gaba Waya media ta hargitse, kafin kace mene Sega ´an jaridu sun cika wurin, yan sanda da sojoji na aikin su suma na nasu aikin na yada Labaran tsintar gawar kanal Win da aka yi a safiyar ranar, da shine ya zamewa al'umma kalacenta na safe a ranar. Inda duk da ganan harbin bindiga a jikinsa amma seda"

"lokacin dake cikin sojojin nasu suka sake check na jikinsa, sedai shi kam tasa ta ™are, domin kuwa ko gezau beyi ba har suka ™araci aune aunensu, sedai shi ko a jikin sa bai motsa ba wai an mintsini kakkausa, don wannan rubutacciyar ™addarar da aka sanya al™alamin da baya ™arya aka zana wa'aWin da aka Wibarma wannan ruhin ya cika, sedai akwai sanadi!!! Ehhhhh tabbas akwai sanadin hakan don haka"

yanzune ma suka sanya Wan bar binciken case Win.



"Ahankali ya zuro da ™afafunsa waje wanda suke sanye da wasu tsadaddun takalma irin na sojoji, cikin"

"nutsuwa ya gama fitowa daga cikin motar, sanye yake da wando irin combat Winnan amma na kakin sojoji, sai kuma wata black t shirt me kauri daya saka ajikinsa, a kansa kuwa sanye yake da facing cap wanda take itama na soldiers ne, wanda kallo Waya tak zaka masa kai a karan ka bama kanka amsar ko wanene shi, wato jajirtacce kuma tsayayyen Namiji, wanda haWuwarsa ya zarce duk wani misali, yana da wata irin murWaWWiyar surar jiki abun burgewa,uwa uba kuma irin kwarjinin da yake da. Cikin zafin nama yake taka wa zuwa harabar inda tarin sojojinsu ke tsai tsaye zagaye da gawar kanal, facing cap Win dake kansa ya zare a lo™acin daya isa inda gawar ke shimfiWe, take haWaWWiya kuma kamilalliyar fuskar sa me cike da kamala ta bayyana, wanda ya sanya asalin kyawunsa bayyanuwa take, Aura Win sa kuma na baibaye duk jama'ar wurin. Take suka soma ja baya yana bayyana kansa ga gawar, seda ya kawar da kansa gefe jin warin da gawar take da, nose mark ya amsa sabo daga hannun wani soldier yana kaiwa tsugunne akan gawar. Nan ya shiga haske hasken shi da dube dube, kafin yace a shigar masa da gawar"

"zuwa E Room clinic, wnda ke cikin barracks Win. Haka manya da ™ananun soldiers suka wuni shige da"

"ficen caje ko wanne sashe na jikin gawar har zuwa dare, iyaka abinda ke fitar dasu sallane kawai, Se"

"™arfe 5 na yamma kana aka mi™a gawar mamacin ga iyalansa, da duk suma suke a barracks Win, daga nan"

"fa bayan gama janazarsa, soldiers aka dawo bakin aiki kusan kowannensu a wuya. a&"

"Kai tsaye Captain AA be sama kansa ba se wajajen tara da rabi na dare, don haka yake jin kansa a"

"wani irin mugun ga jiye, sakamakon shige da ficen da suka cinye yinin sur suna yi dangane da mutuwar Kanal. da kyar ya iya kawo kansa gida saboda tsananin wahaltuwa, ze iya rantsewa da ALLAH iyaka ruwane a cikin sa, domin zaman kansa be samu yiba bare kuma harya sama zaman cin wani abu. A Wan hanzarce ya diro daga cikin car nashi yana nufar cikin gidan. Cikin wani irin taku dake nuna zallan kwarjininsa haka ya nufa hanyar da zata sadashi da babban parlourn gidan nasu. Daidai da lokacin da Nufy ta fito daga kitchen hannunta Wauke da flask na tea da kuma cup. Ahankali ya mirza door handle na ™ofar parlourn yana shigowa, Inda shigowansa cikin parlourn yayi daidai da fitowannta daga cikin kitchen Win, haka zalika yayi daidai da kai dubanta zuwa ga ™ofar shigowa parlourn, wanda a adaidai lokacin ne kuma narkakkun idanunsa suka sau™e akanta, inda ita kuma ganinsa da kuma kallonta da taga ya mata, daidai da jin sar™ewan da taji numfashinta ya mata, sedai ko kafin ta dawo daidai Win ta ya Sace Sat a wurin, ita kuma ta Wago da nufin masa sannu ne se taga wayam, samun kanta da jingina da jikin ™ofar kitchen Win tayi tana sakin wata wahalalliyar ijiyar zuciya mara saiti."

"a& �angaren AA kuwa samun kansa da yayi acikin makeken bedroom nashi ne yasa shi soma ™o™arin zare rigar dake jikin sa, A natse tamkar wanda hakan ya zame masa tamkar Wabi'ansa ne ya kai hannunsa ya shafi gefen cikinsa, wanda ke Wauke da wani tambarin da shi kansa buWar idon sa shima yay ya gansa dashi, a duk lokacin da zai wannan tambarin se yaji wani tsikar jiki tattare dashi, Wan rumtse idanunsa yayi yanzun ma yana ™arasawa gaban madubin dake jikin bangon Wakin, take yayi ido biyu da murWaWWiyar surar jikinsa da kuma buWaWWun muscles Winsa. tare da manya manyan 6 packs Win"

"dake kwance acikinsa, wanda kallo Waya zaka masa ka tabbatar da cewan shi Win ma'abocin motsa jiki ne, wanda kusan ma ya maida hakan babbar Wabi'arsa, still sake kai hannun nasa gefen cikinsan yayi ta Sangaren dama yayi, inda wannan tambarin ya sake bayyana tamkar irin wanda a ka yi ma masa zanen tattoo Win nan awajen, Wan sake shafa zanen da kai tsaye wani ze iya ™iransa da tattoo yayi tare da lumshe idanunsa, yanajin tamkar abinda wannan tambarin ke ™umshe a cikin sa akwai dalili. Šan sake shafo ™asar ™eyarsa yayi seti da bayan kunnen sa, inda shikam wannan zanen tattoo ne already, wanda tashen samartaka da zafin kai ya sanya shi biye wasu abokanan sa na secondary suka je takanas aka musu, nashi photon Eagles aka zana masa, har abokanansa a lokacin suka ta dinga masa dariya, don a lokacin daga masu zanen lion se tiger, Se masu rubuta suna yen ´en matayensu, be damu ba a lokacin"

"domin yana son tsuntsuwar, yana son hangen nesansa yakai nata koma fiye da haka."

wannan ra'ayin ya sanya shi sanja ra'ayin sa na son zama babban

"Architecture zuwa soldier. Cikin nutsuwa ya zare dogon wandon dake jikin sa, tare da ™arasawa gaban"

"makeken drawer glass Win dake cikin Wakin nasa yayi, wanda komai dake cikin drawer'n ana iya gani daga waje, wani sabon fari tas Win towel ya ciro daga cikin drawer'n, tare da Waura towel Win akan waist na sa. Rantsatstsen agogon fatar dake hannunsa ya soma ™o™arin cirewa, bayan ya kammala ne ya ™arasa jikin"

"wata ™ofa, wanda da dukkan alama ™ofar toilet ne, murza door handle Win ™ofar yayi ya shige kaitsaye."

"Inda komai dake cikin toilet Win na original royal glass ne, hatta bath in wanka kewaye yake da royal"

"glass me Waukan idanu, ™arasawa gaban shower Win yayi tare da sakarma kansa ruwa. Haka ya Wauki sama da 30 minute ruwan na dukan jiki da kuma kansa, kafin kuma ya wanke jikinsa, koda ya gama alwala yayi sannan ya zira lallausar sky bathrobe a jikin sa. Koda ya fito daga toilet Win gaba Waya jikinsa"

"Wauke yake da damshin ruwa, musamman ma gashin kansa wanda har Wigar da ruwan yake,"

A gaban dressing mirror nashi ya zauna tare da Waukan wani Wan ™aramin towel ya shiga tsane gashin

"kansa, yana kammalawa kuwa yasa handrayer ya busar da gashin kannasa, wani haWaWWen body lotion ya murza ajikinsa, tare da shafe jikinsa da wani fitinnanen turare."

"A natse cikin nutsuwarsa ya ™arasa gaban drawer nahsi, wasu tsadaddun riga da wando ya ciro na barci"

"farare masu taushi laushi, kamar yanda ya saba dayin komansa cikin nutsuwa, haka yanzun ma anutse ya saka kayan, wanda suka matu™ar fito da kwarjini da kuma faffaWan jikinsa, sosai kayan sukayi masa kyau kasancewar fatarsa na da haske sosai, Salla yayi raka'a biyu tare da duba wasu file ta cikin email nashi,"

ya jima sosai yana aiki da iPad Win dake hannun sa kafin yayi adda'an kwanciya barci.

"a& Washe garin ranar kuwa sosai ya sha barcin sa don warware gajiyan dake tattare dashi, Se ™arfe tara ya fito zuwa ™asa, yana sanye ne cikin shigar black jeans da wata jar riga wacce take da adon ba™i da fari a gaban ta, sai kuma wata blue Win denim jacket Win daya Waura saman rigar, Se wasu tsadaddun white sneakers shoe Win dake ™afansa, sosai shigar tasa tayi kyau ba kaWan ba kwarjininsa kuwa na sake"

"bayyana, wata farar facing cap me ratsin baby pink colour ya Waura a kansa . Se"

"MASHA ALLAH don sosai yayi kyau, dan babu wata macen da zata masa kallo Waya ta kuma iya Wauke"

"kanta daga gareshi, baga mace ba harma ga kowa, Domin kuwa CAPTAIN AA irin mata san nan ne da ´an mata ke rububin samu, kasancewarsa kyakkyawa ne shi na gasken gaske haka za na gaban kwatance, sannan yana da abubuwan burgewa masu tarin yawa,uwa uba tsarinsa da kuma murWaWWiyar surar jikinsa, na matu™ar jan hankalin mata da dama, wanda idan ka ganshi kai tsaye ba zaka taSa ™iransa da sunan Wan Nigeria ba, domin kuwa da ´a´an larabawa yafi kama ko daga yanayin farin fatar sa idan mutum ya kalla, zai gane cewar shi Win ba asalin Wan Nigeria bane, kana kuma shi Win ya kasan ce wani irin mutum ne shi me murWaWWen hali, wanda ba a taSa iya gane gabansa bare bayan sa kana miskiline na ™arshe. sannan bai fiye yawan magana ba, saidai yana da zafin nama sosai akan komai musamman ma a Sangaren aikinsa, hakan nema ya sanya sunansa ke yawo ako ina faWin Abuja dama kewayenta. A natse yake duba wayarsa me ™irar iPhone 17 pro max yanaci gaba da sa™™owa cikin takunsa na isa. Kai tsaye yana nufowa zuwa cikin ainihin parlourn nasu. Bayyanuwarsa yayi daidai da fitowarsa daga sashinsa yayi daidai da shigowar Abbu parlourn. ""Sannu da gajiya Aliyu ´an kwanakin nan kuna shan"

"aiki"" ""Ba laifi dai Abbu abin ba'a cewa komai wllh"" yayi maganar a karon farko ya Wanyi murmushi kaWan, wanda iya kansa kan laSSan bakinsa, saidai kuma abun da bai sani ba, sosai murmushin ya masa wani irin matu™ar kyau, da ™arama fuskarsa haiba da cikar zati. Zama yayi akan kujeran dake facing da Abbunsa, Inda Ammey keta hidimar kaiwa da komowar haWa musu gabansu da dinner, Sake lafewa a"

"jikin kujerar dining Win nufy tayi, wanda tun kallon farko da tayi masa bata sake yarda tayi na biyu ba,"

wanda a nashi Sangaren shima kallo Wayan ya mata wanda bai wuce na second 2 ba. ya Wauke idanunsa

"daga kanta bayan ya amsa gaisuwar da take masa. Koda suka kammala dinner Win shikam cikin Wan gaggawa ya kammala nashi, tare da mi™ewa yana cusa hannayensa cikin aljihun wandon dake jikinsa tare da musu sallam duk da kasancewar ba wai wurin aiki ya nufa ba. A gaban shegen parking lot Win dake sha™e da manyan motoci masu kyaun gaske ya tsaya,"

a&

"One last look nake tsaye a jikin mirror na, tare da tabbatar dana fita yadda nake so. Domin yau ne ranar"

da zan dena teaching Wina na ™arshe a *Nawuwa Clinic* probably rana ta ™arshe da zan taka ™afana a

hospital Win a matsayin teaching inba tare da wani dalili ba. ˜afafuna sanye cikin

"sneakers ba™i tare da wayana dake ri™e a hannuna na fita zuwa parlour, karfe sha Waya lokacin dana fito"

"zan wuce fuskana ™awace da Kyakkyawar murmushin da na san yana min shegen kyau bana wasa ba. Iyaka Ammey ce ta rage a gidan lokacin, tana kitchen tana gyara kayayyakin da muka yi dinnern safe. Le™a ta nayi tare da mata sallama tana bina da fatan Alkhairi da kyakkyawar sakamako me kyau, har na tafi na dawo na bata peak a goshi wanda ya saka ta yin dariya. Yau bana jin yin tu™i don haka na fita zuwa bakin titin da kana fitowa daga gidan mu shi zaka tarar, kuma dama tin a daren jiya Mohan ya ™ira ni yace yau baya da aikin komi shi ne zai kaini ya kuma Waukoni, wanda dama ba yau muka saba hakan ba. Wannan ma shi ne abinda ya sake sa kani ™in fita da motan nawa, wacce Ya Aliey ne ya semin daidai"

lokacin da zan fara tifin Win. Ina tsallaka titin dake damana kuwa muka yi clashing da

"Mohan Win kuwa, Wan murmushi na masa ganin yacce tin tsallakowana titin yake kasheni da"

"murmushinsa, duk da kasancewar bawai dan har zuwa wannan lokacin ina jin koda Wigon son sa bane, A ahhh sai dan kawai in sake karkafa kai na wa shi Win. Wani murmushin ya sake sakar min appreciatingly yana sake bina da idanuwansa."

"a& Sallama na masa domin kawar da wannan mayataccen kallon nawa da yake daga gare shi, amsa min sallamar yayi scowling tare da buWe min murfin motar ina shiga. Komawa mazaunin driver yayi nan ya ja motar muka lula saman kwata. Fira muka fara dashi sama sama game da wurin aikinsa da. Nan yake faWa min wai ashe anyi posting na shi ne zuwa Lagos, mebi ma satin sama zai shirya tafiyan nashi. Fatan alkhairi na masa tare da mishi addu'ar ALLAH ya taimaka. Daga nan hirar ta koma ta masoya, ya fara amayo kalmomin soyayyarsa gare ni. Inda nidai jinsu kawai nake yi suna shiga suna fita ta cikin kunnuwana, ban sani ba kuma ko akwai ranar da zanji wani yace yana so na, in yarda da hakan? Inji zuciyata ta mamaye da haske da farinciki sanadiyar jin hakan, wanda har jina nake anya kuwa akwai wannan ranar?, Nayi nisa cikin tunanin totally zoned out. Wani abu daya zame min jiki da zarar naji mutum ya fara amayo kalmomin nan, ban san lokacin da hakan take faruwa ba, kawai sai dai in tsince ni nayi nisa a duniyar tunani irin haka I couldn't help it. Mohan ya Wan murza yatsunshi biyu a fuskana, wanda sautin da suka yi ne yasa na dawo daga duniyar tunanin dana lula. Tare da kallon sa sosai ganin yacce yake kallona ina furta ""me kace?"". Nan take fuskarshi ta nuna alamun damuwa da kulawa, yace ""cutie pie, ban san sau nawa kike so in faWa miki cewar bana jin daWin ire iren abubuwan nan da kike yimin ba. Sau tari sai ina magana akan soyayyata se a lokacin zan ganki kinyi nisa cikin tunani, hakan"

"yana kona raina kuma ina jin babu dadi, Se nake kallar kamar ba Sona kike ba kamar wata alfarma ce"

"kika min. So pls don ALLAH ki faWa min, idan wata damuwa ce take damun ki kawai ki fito ki faWa min inyi"

"miki maganin ta idan ina da halin!"" a sanyaye wannan karon kam

Please Login or Register in order to submit comment